Showing 48001 words to 51000 words out of 58120 words

Chapter 17 - Sartse Complete

Sayyid   

04 Sep 2026

28

min soyayya ako ina, ganin idon Nana bazai sa ka janye ba.”

“Laila ki kama kanki, bana son wannan shirmen. Wa

ɗ

an nan maganganun yaushe aka yi su ne, sharri kika fara k

o me?”

Na yi wani murmushi, na ce.

“Habiby mene zaka damu kan ka, ni nasan mijina kuma na yarda da shi, dan haka duk wani abu da zata zo ta fa

ɗ

a ba zai shiga kunnena ba, da maganar ta da haushin kare ina ga duk

ɗ

aya ne.”

“Maganar uwarki ce ta kare

, lallai daman Darling ka yi gaskiyya da ka ce ba cikakkiyar lafiya ba ce da ita, kaima kan ka haƙuri kake da ita, na ga alama kam.”

“Habibty shige ciki ki ƙyale ta.”

Na bu

ɗ

e

ɗ

aki na ƙofa na shiga, muna shiga na cirewa twins kaya na ha

ɗ

a musu ruwanka

suka shiga toilet, ina fitowa falo na ji muryarta tana cewa.

“Ai wallahi ka nuna min son zuciya, bakayin adalci a rayuwar gidanka, nice fa wacca zan haifa ma ‘ya’ya, ita juya ce ba ta haihuwa wace daraja da ita, amma ka nuna kafi sonta.”

Ban bari na

gama jin abinda ta ce ba, na koma

ɗ

aki na kifa kaina da gwiwa na fashe da wani irin kuka, wanda ni ka

ɗ

ai nasan irin yanda zan misalta shi, wani irin

zugi nake ji akan zuciyata sabida zafin kalmar ‘Juya.’ Da ta fa

ɗ

amin, na rasa me ya sa Laila take jifa ni d

a wannan kalmar, bata san irin zafin da nake ji ba idan ta kira ni da wannan sunan, ni ba shiga lamarinta nake ba, badamuwa na yi da ita ba? Ba sharri nake mata ko makirci ba, rayuwa ta nake rayuwar ta take, amma bata da aiki sai jifana da wannan kalmar ta

Juya, haihuwa ba ita ta bawa kanta ba, bani na hana kaina ba, amma gaba

ɗ

aya ta mai da abun gori. Na

ɗ

aga hannu sama ina zubar da hawaye na ce.

“Ya Allah, Kaine mai badawa, Kaine mai hanawa. Gidanka ba ya rashi, kuma taskarka ba ta ƙarewa. Ya Allah ga

baiwarka nan, ya Allah na durƙusa a gabanKa, ina kuka da karyayyar zuciya ka dube ni da idanun rahama, Ya Ubangijina, mutane sun gaji da jirana, Ya Allah mijina ya yi haƙuri, ‘yan uwana sunyi ƙoƙari. Kunnuwana sun cika da jin gorin rashin haihuwa, idanuna

sun gaji da ganin kallon tausayi da na ƙyama. Sun kira ni da juya, sun mayar da ni tamkar bishiyar da ba ta da amfani sai konewa. Ya Allah,

ɗ

acin kalaman da nake ha

ɗ

iya a kullum yana neman tarwatsa kirjina. Cikin nan nawa, wanda ya bushe ba tare da ya fit

o da rai ba, yana mini nauyi fiye da dutse saboda ra

ɗ

a

ɗ

in da mutane suke jifa na da shi.

Ya Allah ba zalunce ta ba, ban cuceta ba, ba ita ba wani ma ban cuta ba Allah, Allah banyi fushi ba dan ka bata ka hanani, banyi baƙin ciki ba Allah, amma ya Ubangiji

, kada Ka bar ni a mace maras gado a bayan ƙasa. Kada Ka bar ni a matsayin wacce za a manta da sunanta da zarar ta koma cikin tur

ɓ

aya. Ka san ba ni da kowa sai Kai, ba ni da madogara sai rahamarka.

Idan laifukana ne suka toshe mini hanyar samun wannan bai

war, Ya Allah Ka yafe mini, Ka wanke ni. Kada Ka hukunta ni da laifin da zai sa in rayu cikin wannan ƙuncin. Ko da digon jini guda

ɗ

aya ne Ka halitta a cikina, Ka sanya shi ya zama bishiyar da za ta rayu, Ka ba ni abin da zan rungume a kirjina na ji dumin

abin da na Haifa, ko da hakan zai kasance silar cikar numfashina ne.

Kada Ka bar maƙiyana su yi mini dariya, kada Ka bar wa

ɗ

anda ke min gori su tabbata a kan maganarsu. Ka share mini wannan hawayen da ya zama abincina na rana da daddare. Ya Allah, Ka amsa

mini, Ka ba ni tsuntsun da zai raya mini gida, domin Kai ne kadai mai jin kukan wanda kowa ya guje masa. Ya Allah ka sakawa mijina da aljanna, ka bashi ikon ci gaba da haƙuri da ni, Ya Allah mahaifiyata da ‘yan uwana ka ƙara musu lafiya da haƙurin zama da

ni, Allah masoya na da suka damu da ni, ka ƙara musu lafiya da nisan kwana, Allah ka amsa amin.”

Na shafa addu’a ta, na kwanta akan gado na ci gaba da raira kuka na a hankali, wanda ina yin shi yana rage

min wani kaso na damuwar dake raina. Kamar daga

sama na ji muryar Turaki yana kiran sunana.

“Habibty, Habibty.”

Cikin sauri na goge hawayen dake kwance a fuskata, na tashi zaune.

“Habibty ki yi haƙuri dan Allah, abinda Laila take yi ba ta kyautawa, na rasa wacen irin macece ita.”

“Bakomai, d

uk abinda take baya damuna, amma tabbas kalmar juya da take kira na da shi yana ta

ɓ

a raina sosai wallahi.”

“Ki yi haƙuri dan Allah, zan

ɗ

au mataki sosai akai, bana son sake tura ta gida da ciki a wannan matakin, amma tabbas ta fara kaini bango.”

Ihun

su twins muka ji a falo, hakan yasa muka fito ba shiri, ina fita naga Laila ta riƙe hannunsu tana jan su.

“Ke ina zaki kai min ‘ya’ya haka?”

“Gidansu zasu bari, Aiman ya ce baya son bare a gidan ubansa?”

“Waye Aiman?”

Na fa

ɗ

a ina mata kallon m

amaki.

“Ɗan da zan haifa mana, ko baki san namiji ba ne? To wallahi namiji ne kuma sai ya diro duniya ko mutuwa ne sai dai ki yi.”

“Kinga Laila ba ni yaran nan.”

Turaki ya fa

ɗ

a yana matsowa inda take.

“Wallahi bazan bada su ba, yau sai sun bar

gidan nan.”

“Laila ki ka ƙara taku

ɗ

aya da yaran nan a sai kin bar gidan nan na fa

ɗ

a miki.”

“Aiman ne ya ce baya son bare.”

“Waye Aiman, waye bare? Ɗan dake ciki ya fa

ɗ

a miki, kuma ubansa ne ya ce masa su bare ne? To wallahi Laila yanda nake jin t

wins a raina ko shi Aiman

ɗ

in bana jin sa haka, dan haka akan yaran nan ka

ɗ

ai zaki iya rasa auren ki wallahi, tun da na fuskanci ke ba hankali ba ne dake, ke tsaya ki ji fa. Big Daddy ba ubana ba ne, idan na rabu dake babu abinda zai faru fa, na yi masa

bi

yayyane na zaune dake, kuma kina cin albarkacin ita uwar twins

ɗ

insa, amma a yau ta ce a rabu dake sai na ƙarashe miki saki biyun da suka rage kin bar gidan nan.”

“Akanta ‘ya’yan da ba naka ba shine zaka ce zaka rabu da uwar ‘ya’yanka, to bari na yi mat

a

ɗ

an banzan duka sai ka gani.”

Ta fa

ɗ

a tana yiwa inda nake, cikin rashi sa’a ta zame da kafet

ɗ

in falon nawa, ta fa

ɗ

i ƙasa Tim, jini ya

ɓ

alle mata da gudunsa, na tasake wani razanannen ihu.

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(28).

Da sauri na yo kanta, jinin da nagani ya yi matuƙar bani mamaki a ki

ɗ

ime na ce.

“Habibyu

ɗ

auke ta mu tafi asibiti, jinin ya yi yawa fa.”

Ɗ

aukan ta ya yi yasa ta a mota, muka nufi asibiti mafi kusa, muna shiga asibitin likitoci su kar

ɓ

e mu aka shiga

da ita

ɗ

akin taimakaon gaggawa, tun iya nurses har babban likita yazo ya shiga da kansa, sai aka

ɗ

auki wajen awa biyu sannan likitanya fito, a lokacin Turaki baya nan ya kalleni ya ce.

“Ku same ni a ofis, idan ya dawo.”

Na gya

ɗ

a masa kai, yana shiga

Turaki ya shigo na ce da shi.

“Ya ce mu sameshi a ofis.”

“To mu shiga.”

Ya fa

ɗ

a, ni ce na fara shiga sannan ya bi bayana. Bayan mun zauna likitan ya kalle mu ya ce.

"Alhaji, mun gode wa Allah da Ya sa matarka ta tsira da rayuwarta, kuma aka sa

mu nasarar ceto rayuwar jaririn tun kafin lokacinsa ya cika. Amma akwai wata gaskiya da ya kamata mu fuskanta game da lafiyar wannan yaron, wacce ta faru sakamakon faduwar da mahaifiyarsa yi lokacin yana ciki, har ya zama sanadin fitowar sa ba tare da loka

cinsa ya yi ba.

Lokacin da matarka ta fadi, mahaifarta ta sami matsala, wanda hakan ya sa jini da iskar oxygen da ke

tafiya zuwa kwakwalwar jaririn suka yanke na wani lokaci kafin mu cire shi. Sannan kuma, jaririn ya sha ruwan mahaifa wanda ya ƙara toshe

hanyoyin numfashinsa.

Sakamakon rashin iskar oxygen da ƙwaƙwalwarsa ta yi na wasu mintuna, yaron ya sami matsalar da muke kira Cerebral Palsy Lalurar Shanyewar Kwakwalwa. Wannan ba cuta ce ta kwayoyin cuta infection ba, lahani ne da ya samu

ɓ

angaren ƙwaƙw

alwa da ke juya jiki.”

“Innullahi wa’inna illahir raji’un.”

Na fa

ɗ

a, a take na ji kaina ya fara sara mun,

ɗ

an da Laila ke ihu da hayagaga akansa ya zo da matsalal shanyewar ƙwaƙwalwa, kai Allah abuj tsoro ne. Na kalli yanda Turaki ya yi matuƙar shiga

damuwa, yanayinsa ka

ɗ

ai zaka kalla kagane hakan, Likitan ya ci gaba da cewa.

“Ga abubuwan da ya kamata ku sani kuma ku shirya musu, abu na farko shine Ba zai warke ba, amma za a iya taimaka masa. Wannan rauni ne na din-din-din a kwakwalwarsa. Ba shi

da maganin da zai wanke shi ya

ɓ

ace gaba

ɗ

aya. Sai dai za a riga ana ba shi magunguna da motsa jiki don rage zafin jiki da taurin tsoka. Abu na biyu kuma Yanayin Rayuwarsa. Yaron nan ba zai iya yin abubuwan da sauran yara suke yi cikin sauki ba. Akwai yauƙ

i da zai riga ya fito daga bakinsa, kuma yana iya samun matsala wajen hadiye abinci. Tsokokin jikinsa sun riga sun

ɗ

aure, wanda hakan zai hana shi zama, rarrafe, ko tafiya da kansa. Gaba daya rayuwarsa za ta dogara ne a kan uwa. Sai kuma Zama a Asibiti, Ba

za mu bar ku ku zauna a asibiti ba. Da zarar mun tabbatar numfashinsa ya daidaita kuma yana iya shan madara ta roba ko ta fida, za mu sallame ku ku koma gida. Jinyar wannan yaron a gida za a yi ta. Za ku ringa zuwa awo (clinic appointments) lokaci-lokaci

kawai.”

Yanzu kam a fili na ce.

“Hasbunallahu wani’imal wakil, Likita yanzu shikenan haka zai dauwama kenan? Ya subahanallah.”

“Zai yi komai amma a hankali, zai yi matuƙar jinkiri ne, sannan akwai Gargadi na Gaba. Saboda rashin karfin garkuwar jik

i da matsalar ha

ɗ

iya, zata iya kasancewa ya dinga yawan yin tari ko zazza

ɓ

in sanyi (pneumonia). Ku kasance cikin shiri, domin kula da shi yana buƙatar hakuri, juriya, da sadaukarwa mai yawa daga gare ku."

Sai a lokacin Turaki ya yi magana, muryarshi cik

e da sarewa ya ce.

“Allah Ya bamu iko, Allah Ya bata haƙuri da juriyar iya jinyarsa.”

“Amin.”

Likitan ya fa

ɗ

a, sannan ya ce.

“Sai kuma matsala daga mahaifarta, babu tabbacin mahaifarta zata sake

ɗ

aukan ciki, idan kuma ta dinga yi mata zafi a ƙa

rshe za a cire mahaifar baki

ɗ

aya.”

Ji na yi kaina ya sake sara min, wato kenan shi lalacewar mahaifa ba sai ka sha wani abu ba, idan Allah Yasa haka kawai sai ta sami matsala? Duk wani abu da Laila ke yi min sai na ji ya kau a zuciyata, tausayinta ya s

higa ratsa jikina ta ko ina, tabbas Allah Abun tsorone. “Allah mun tuba Allah.” Na fa

ɗ

a ina goge ƙwallar da ta fara zubo min a fuskata.

Daga ofis

ɗ

in Likitan Turaki ya kira gidansu ya sanar da su, haka ma gidansu Laila suma ya sanar da su, cikin ƙanƙan

in lokaci asibitin ya cika ya batse da mutane, sai dai na hana shi sanar da kowa halin da jaririn yake ciki, har dare na tafi babu wanda ya sani, ina ganin wani kallo da ‘yan uwa Laila suke min, sai dai kawai na kawar da kai na yi kamar bangani ba. Sai da

Laila ta kwana biyu a asibiti sannan ta farfa

ɗ

o, cikin ikon Allah mahaifarta ta bata sami matsala ba, amma da ta fuskancin halin da jaririn ta yake ciki ta yi kuka kamar ba gobe, haka Turaki ya sanar da Mommy abinda ya faru har ya ja fa

ɗ

uwarsa, sai kawai t

a ce.

“Allah Ya kyauta.”

Kwnana Laila biyar a asibiti aka sallamo su, bayanda ‘yan uwanta basu yi ba akan su tafi da ita ce ita a’a, sai ta zo gidan uban yaro ta yi gagarumin taron suna, da Turaki ya so hanta sabida lafiyar Jariri, amma na ce yabarta

. Ranar suna Baby ya ci sunan Big Daddy, amma ana kiransa da Aiman, kamar yanda Laila ta fa

ɗ

a ta yi gagarumin suna ita da ‘yan uwanta, dan babu Turaki babu abokansa sai ‘yan uwansa tsilli tsilli, a ranar sunan na ga Islaha, ta canja gaba

ɗ

aya har ta sami m

ijin aure, wanu alhaji yana da mata

ɗ

aya ita ce ta biyu, Alisha ma ta sake samun miji na biyu, daman tun bayan mutuwar aurenta bata sami miji ba, a lokacin na ce da Islaha.

“Daman Alisha bata da aure? Naga ba a gidnaku take ba?”

Ta gya

ɗ

a kai sannan

ta ce.

“Seemah ma ai ba a gidansu take ba, kuma ita ma ba ta da aure, Big Daddy ne ya basu gida suke zaune ita da Alisha, kamar yanda na Yaya Turaki da Sardauna yake.”

“Uhmm haka ne fa sai yanzu na tuna a gidanta ma kika zauna, amma ta ya akai Alisha

bata ta

ɓ

a kula da ke ba kuna gida

ɗ

aya?”

“To ai kamar yanda Yaya Turaki da Sardauna suke ba ruwan kowa da kowa to suma haka suke.”

Na ta

ɓ

e baki na ce.

“Iko sai Allah.” A raina kuma na ce. ‘Wata wayewar dai ba amfani, ina dalili kuna ‘ya’ya mata k

u bar gidan iyayenku kuje naku gidan ku zauna.’ Haka aka yi taron suna akwa watse, washe gari bayan anyi suna jibga jibgan raguna guda uku, Laila ta bi ‘yan uwanta suka tafi gida. Nama a farar leda aka ƙullo aka kawo min, na yi dariya na ajiye shi anan kan

kujera, da almajiri na yazo amsar abincin rana na ha

ɗ

a masa da shi akai ya tafi. Tafiyar Laila gida fa ya dawo dai dai, babu wata hayaniya babu damuwa komai ya yi tsit, Turaki da kan sa ya ce.

“Habibty dama kar wannan fitinanniyar yarinyar ta dawo, wal

lahi nagaji da jin muryarta kamar kukan gyare.”

Sai da na yi dariya sannan na ce.

“Ai yanzu ta ci gida, uwar Aiman.”

“Allah Sarki, ina tausayin Aiman wallahi babu yanda za ayi ya sami duk kulawar da aka ce a bashi daga wajen matar nan, da babu abi

nda ta ƙware da shi sai faman fa

ɗ

a da hargowa.”

“Allah zai kula da shi.”

“Allah Yasa, gashi fa batasan matsalal da mahaifarta ta shiga ba, bazan iya fa

ɗ

a mata ba gaskiyya.”

“Eyh, rashin fa

ɗ

ar yana da matuƙar muhimmanci sosai da sosai kam.”

“All

ah kenan, tun farko abinda nake guje mata kenan, ina jiye mata ba ta yi wani dogon zama dake ba, kar ta je ta kwasarwa kanta haƙƙi amm taƙi, ta dinga isgili da gori, abinda Allah baya so kenan, shi ya sa ya yi mata sakayya tun da wuri, Allah Ya tsare mana

imaninmu da zuciyoyinmu.”

“Amin Habiby, amma wallahu na ji mata babu da

ɗ

i sosai da sosai, rashin haihuwa babban rashine.”

“Wallahi hakane Habibty, amma ta wani fannin yanzu sai asami nustuwa da zaman lafiya, bakim kowa ya huta, duk da tana da guda

ɗ

aya amma zata rage.”

Bayan wasu kwanaku da tafiyar Laila, rayuwa me da

ɗ

i muke gudanarwa ni da Turaki, soyayya mi da

ɗ

i da tsayawa a rai, ninku kulawa da komai na soyayya Turaki sai da ya ninka min, a cikin kulawar soyayyar da yake ban ya

ɗ

auke ni ya kai

ni Babban shagon NANA DAR, shagon da ya ji kayan siyarwa na mata, kama daga laces, atmafofi, shaddoji, mayafai, Hijabai, jaka da takami, turare, da duk wani kayan ado da ƙyale ƙyale na mata, ya kuma sanar da ni wajen nawa ne, da sunana da komau nawa ya bu

ɗ

e shi, ranar na yi kukan farin ciki sosai da sosai.

Tun safe ina kicin ina ta faman aiki, Turaki da su twins suna falo suna game, breakfast

ɗ

in da nake yi ya yi nauyi yaki kammala da wuri har wajen ƙarfe sha

ɗ

aya na safe, kncoking na ji anayi a ƙofar m

u, ina cikin

ɗ

in na ce.

“Twins someone at the door.”

Suka yi banza kamar basu ji ba, na sake kiransu, suka yi kamar basu ji ba, har na kira Turaki.

“Habiby ana bugu.”

“Game muke.”

Ya fa

ɗ

a, cike da takaicu na fito daga kicin

ɗ

in, suk suna zua

ne sun gaye Tap a gaba suna game, ina mita na nufi ƙofar na bu

ɗ

e, ina bu

ɗ

ewa idona suka yi karo da Sardauna.

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(29).

Yana sanye cikin wani farin yadi, ya canja kammani gaba

ɗ

aya kamar ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login