Showing 1 words to 3000 words out of 14016 words

Chapter 1 - DAREN HANA BACCI COMPLETE

*DAREN HANA BACCI





💀





* _PAID BOOK ₦300 ONLY_







_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR

MLM AMMYN KHAUSAR

🤱

..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji

Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN

💞

ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAK

ARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR





BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D

'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE

💞

STORY....(28) TAWA K'ADDARAR

😢

FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY





💀👹😈

...

(30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN

🤴🏻

(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR





💀😈👹





💀

FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM

🤴👑

PAID BOOK. (36)

And know AKAN AIKIN MIJINA

🧟👹🧟

FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39).. (40) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(41) DAREN HANA BACCI







💀







loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar

🤱

QUEEN OF WRITER

📝

```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *DAREN H

ANA BACCI





💀





!!!*

PAID BOOK 300 ONLY

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wa

su Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Am

ma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar

🤱

QUEEN OF WRITER

📝

nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani

ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarw

a Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji



Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA

😍

_ Allah ya

k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar

🤱

QUEEN OF WRITER

📝

HA

USA NOVELS

📚

MRS_MLM TAKUCE

🥰🥰

*

................................

✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU H

ANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MAS

U FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAK

A MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNN

NMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IR

I 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR

🤱

QUEEN OF WRITER

📝

HAUSA NOVELS

📚

MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e

take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin m

agana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948





Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar

🤱

Queen

👸

of Writer's Hausa novels

📚📖📚

And design graphics```



```AYOYIN RUQIYAH MASU TSANANI GA ALJANU

Wadannan Ayoyin su ne Ayoyin da Aljanu

ba sa so, haka kuma wad'annan Ayoyi waraka ne ga ko wane ciwo in sha Allah.

1. SURATUL FATIHAH: An karb'o hadisi daga Kharijah dan sult daga baffan sa yace: Na zo gun Manzon Allah nayi masa sallamah sai ya amsa min, sai na riski wasu mutane suna tare da

wani mutum mahaukaci, sai dangin wannan

mutumin suka cemin mun samu labarin Abokin ka (ko Abokin ku) yazo da Alkhairi, shin A wurin ka Akwai wani Abu da zaka yi ma wannan ya warke?

Sai yayi masa Ruqiyah (addu'ah) da Suratul Fatihah, sai Allah ya ba shi

lafiya. Sai suka bani akuya, sai nazo wajen Annabi na bashi labari sai yace min Shin, ka Karanta wani abu banda wannan Surah?

Nace a'a, sai yace min hakika kaci daga ruqiyah ta gaskiyah, wato kayi magani da abinda shi ne mafi dacewa da inganci.

A

duba a Abu-dawud hadisi mai

lamba 3420, da Nasa'i mai lamba 1032. Albani ya inganta wannan hadisin.

2. SURATUL BAQARAH : Annabi yana cewa:KADA KU MAIDA GIDAJEN KU MAKABARTA, DOMIN SHAIDANU BA SA SHIGA GIDAN DA AKE KARANTA SURATUL-BAQARAH.

A duba a

Sahihu muslim 6/67 da kuma Tirmizi 5/157.

3. SURATUL IKHLAS DA FALAQ DA NAS: An karbo daga Uqbatu dan Āmir yace, ina rike da linzamin abin hawan Annabi a wurin wani yaki, sai yace min ya Uqbatu fadi! Sai na saurari Annabi, sai ya kara cemin fadi ya uqb

ah!! Sai nayi shiru ina saurare, sai yakara fada har sau 3, sai na ce me zan fada ya rasulullah?

Sai yace ka karanta Qulhuwallahu Ahad (har karshen surar ya karanta min) sannan Falaq da Nas har

karshe, da muka karanta su har karshe sai Annabi yace min

: BABU WASU SURORI MASU

TSARI KAMAR WADANNAN).

A duba a Nasa'i Hadisi (8/250), Albani ya inganta hadisin.

Bayan wadannan Āyoyin Babu ko shakkah cewa AL-QUR'ANI dukkan sa Waraka ne, duk wata Surah wadda take dauke da ambaton wani alkawari na Ubangiji

ko cika alqawari ga bayin sa, ko kuma ambaton wuta da aljannu da shaidanu kamar Suratul Muminun, Yasin, Sãffat, Dukhan, Jinn, Hashr, Zalzalah, Qari'ah, Kafiruun, dasauran su duka ana karanta su wurin Ruqyah, musamman ga masu fama da iska, ko sihiri.

DA

GA CIKIN AYOYIN DA AKE KARANTAWA YAYIN RUQIYAH DON SAMUN WARAKA DAGA CUTUTTUKA NA SIHIRI, ISKA DA LALURA WADDA AKA KASA GANE MAGANIN TA AKWAI:

1. Ayata ta 36 cikin suratu Fussilat.

2. Ayatul kursiyyu (kamar yadda yazo a kissar mutumin nan mai yi wa Abu

-Hurairah sata da daddare. (Bukhari ;4/487).

3. Ayoyi biyu na karshen Suratul Baqarah, kamar yadda Bukhari ya fitar 6/323.

4. Ayoyi uku na cikin suratul A'raf (Āya ta 54 zuwa ta 56).

5. Ayoyi biyu cikin Suratu Āli-Imrān (aya ta 18 da 19).

6. Ay

oyi hudu na cikin Suratul mu'minun Āya ta115 zuwa 118).

7. Ayoyi ta 5 na farkon Suratul Jinn.

8. Ayoyi 10 na farkon Suratus Sãffāt (Āya ta 1 zuwa 10).

9. Aya ta 21 zuwa ta 24 cikin Suratul Hashr.

10. Aya ta 31 zuwa ta 34 cikin Suratur Rahman.

11. Ayoyi biyu na karshen Suratul Qalam (51 zuwa ta 52).

Qarin Bayani:

Wadannan Surori da Ayoyi da aka ambata a sama, za a karanta su ne, a Jere duk da cewa ba a Jere aka kawo su ba. Misali; Daga Suratul Fatihah, sai Baqarah sai Ali Imrān sai Nisã'i

sai Mā'idah da sauran su.

IN SHA ALLAHU DUK WATA CUTA DA TA GAGARA MAGANI IN DAI ANA KARANTA WADANNAN SURORI DA AYOYI ZA'A SAMU WARAKA.

IMAM IBNUL QAYYIM YACE:

Duk wanda Al-Qur'ani bai warkar da shi ba to babu abinda zai warkar da shi, Idan kuma Al

-Qur'ani bai isar masa ba to babu wata isuwa da zai samu gun Allah.

Yaci gaba dace wa: Wata rana ina a Makkah sai ciwo ya same ni sai na nemi mai magani na rasa ban samu wani magani da zan yi amfani dashi ba, sai na kasance ina yiwa kai na magani (ruqiy

ah) da Suratul Fatihah sai naga tasirin ta mai ban mamaki, na zamo ina dibar zamzam sai na karanta Fatihah na sha, sai gashi na samu waraka cikakka, har na zamo ina baiwa mutane magani akan hakan, kuma yana amfanar da su.

Duk marasa lafiya Allah ya kara

musu lpy, masu lpy kuma Allah ya kare su da ita. Allah Yasa mudace

🤲

ngd

🙏



Nice dai taku har ko yaushe





Mujaheedah Matar Mlm Ammyn Khausar Queen

👑

of Writer's Hausa Novels

📖



📚



📖

And design Graphics

🥳



🎉







🎊



🥳



🎉

```

DECE

MBER 2025

6/12/2025 Saturday December

بسم الله الرحمن الرحيم

_PAGE 1 TO 5_

.....................Sosai take gudu tamkar ranta zaifita amma kuma jitake kamar halittar dake bayanta takusa samunta hakan yasa take ƙara ƙaim

i gurin gudu tayi nisa daga cikin Hostel

ɗ

in dafda zata fita bakin gate

ɗ

in makarantar taji Anyi Sama da ita, tasoma katantanwa kan iska ihu take Amma babu wanda yake iyajiyota sosai Ake yawo da ita kan iskar data turnuƙe tamkar Guguwa yawo Ake da ita da ƙ

arfi, iya galabaita tagalabaita kafin Adawo da ita ƙasa Cikin yanayin rayuwa ko mutuwa Domin hatta numfashinta ka

ɗ

an ka

ɗ

an yake fita, wata Irin halitta mummunar gaske baƙi wulik ya bayyana Agabanta yana Fuskanta farin wata hasken watanne ya bayyana fuskar

halittar bakinta da Idanuwanta duka jini yake fita,

Ƙ

aramin ihu takoma saki tana ƙoƙarin jabaya domin Izuwa yanzu batada ƙarfin sake guduwa jabaya take take kuka da haki

"Dan Allah kimin rai kada ki kasheni Kafsha kiyi haƙuri dan Allah natuba"

Dariya Aljannar tasaki kafin kuma tasoma sakin wani kuka mara da

ɗ

in saurarare Amaimakon idanta su fidda ruwan hawaye sai suke fidda jini, kafin kuma tayi tsit tadaina, cikin wata irin murya mara da

ɗ

inji mai firgitarda duk wata halitta dake doron duni

ya tace"Kunrabani da Raina kunrabani da soyayyata kun rabani da iyayena kun rabani da mafalkina dole ku

ɗ

an

ɗ

ane zafin mutuwa mafi muni da zafi Dole kuma ku mutu duka sai kunmutu daga yau *DAREN HANA BACCI* ya ƙaura daga Duniyarku!!!"

Dogon hannunta

tasaka tashaƙe wuyanta

ɗ

ayan hannunta kuma tamata wata Alama Cross tajamata Abayanta wanda saida rigarta tayage gurin jini ya tsartu ihun Azaba tareda fitar rai tasake take tadaina motsi,

Saida ta tabbatar tamutu kafin tasako gawar Tata Izuwa ƙasa tari

kito bakinta da hancinta zuwa kunnuna duk sunfidda jini

Dariya Aljannar tasake tana fa

ɗ

in *DAREN HANA BACCI* Yasoma b'at ta

ɓ

ace gurin,

Mlm ya'u maigadin makarantar Yasoma fitowa domin gabatarda sallah Assuba Sam hankalinsa baikai bakin gate ba

Domin Masallacin School

ɗ

in yaji Ansoma tada Sallah nanne kuma suke Sallah Harda lectures

ɗ

in Makarantar dake zama A ciki zuwa studen maza dake sallah kan lokaci babu wanda idansa yakaican

Kusan ƙarfe 6:30 Suka soma fitowa daga Masallacin, yazo domi

n bu

ɗ

e gate

ɗ

in idansa sukaci karo da gawar

Salati yasaki da ƙarfi kafin yaja baya yana kururwan kiran mutane

Taruwa Akasomayi gurin geny tana isowa Ganin irin kisanda Akama Zolaya yasata sakin ihu da ƙarfi tana kiran Jesus kafin kuma tayanke ji

ki ta fa

ɗ

i hakama Umra shima yafa

ɗ

i da Salma

Gurin Yasoma kara

ɗ

ewa da ihu da kukansu,

Maidasu cikin principal yasa Akayi inda shima cikin tsoro da Al'ajabi yake

Take Aka kira y'an sanda suka

ɗ

auke gawar suka soma bincikenta,

Dukansu sunshi

ga tashin hankali Bama kamar Geny saikuka da sabbatun kiranta take

Sukuwa sunyi jimgum suna tunanin waya kasheta?

Binciken Police

ɗ

in yazo kansu saidai kisan yanada rikitarwa domin ha yanzu sun kasa samun Komai Akai

Umra"wai dagaske sh

ikenan tamutu? She Will never come back again? Yeee Jesus" tafa

ɗ

a tafa

ɗ

a tana sake sakin kuka



"Ni babban abinda yake damuna kuduba irin kisanda Akamata narashin imani da Tausayi innalillahi Wa'inna ilaihin Raji'umm"



"Dare yayi muje mukwa

nta zuwa Safiya ma ƙarasa maganar"



Kallonsa Ramlah tayi cikin rauni da tsoro tace"wallahi Nidai ina tsoron gaskiya gobe gida zankoma dan wallahi dagani makarantarnan tanada Aljanu sune suke

ɗ

aukar rayukanmu kamar kaji," ta ida maganar tana kuka

Cikin sanyin jiki mazan suka wuce nasu

ɓ

angaren kafin suma suka dawo nasu,

Sungama jimaminsu suka kwanta,

Ciki Bacci Ramla taji fitsari babu shiri tafarka,

Waje tafito danyin fitsarin tana ƙoƙarin tsugunawa taga kamar Inuwan mutum Abayanta

Cikin firgici tawaiga, Abinda tagani yasata sakin fitsarin tareda fa

ɗ

uwa saboda tsananin tsorata, dariya Aljannar tasaki gamida kuka jini yana fitar mata A baki dama Idanuwanta

Cikin ƙarfin hali Ramla tamiƙe tareda ƙara nausawa cikin dajin makarantar t

ana gudu sosai tana ihun Neman taimako..........................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA

😍

_

WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948

*DAREN HANA BACCI





💀





* _PAID BOOK ₦300 ONLY_







_Labari maid'auke da daras

in Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR

🤱

..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khal

ee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham pa

id book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN

💞

ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NO

W (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR





BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID

BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE

💞

STORY....(28) TAWA K'ADDARAR

😢

FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY





💀👹😈

... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free

book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦

300..(33) YARIMA ASHMAN

🤴🏻

(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR





💀😈👹





💀

FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEM

🤴👑

PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINA

🧟👹🧟

FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38).

BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (39).. (40) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(41) DAREN HANA BACCI







💀







loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar

🤱

QUEEN OF WRITER

📝

```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki

Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *DAREN HANA BACCI





💀





!!!*

PAID BOOK 300 ONLY

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login