Showing 9001 words to 12000 words out of 14016 words

Chapter 4 - DAREN HANA BACCI COMPLETE

DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO K

U HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA

MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MU

BAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNN

NMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE

IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR

🤱

QUEEN OF WRITER

📝

HAUSA NOVELS

📚

MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud

'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domi

n magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948





Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar

🤱

Queen

👸

of Writer's Hausa novels

📚📖📚

And design graphics```



```AYOYIN RUQIYAH MASU TSANANI GA ALJANU

Wadannan Ayoyin su ne Ayoyin da Alja

nu ba sa so, haka kuma wad'annan Ayoyi waraka ne ga ko wane ciwo in sha Allah.

1. SURATUL FATIHAH: An karb'o hadisi daga Kharijah dan sult daga baffan sa yace: Na zo gun Manzon Allah nayi masa sallamah sai ya amsa min, sai na riski wasu mutane suna tare

da wani mutum mahaukaci, sai dangin wannan mutumin suka cemin mun samu labarin Abokin ka (ko Abokin ku) yazo da Alkhairi, shin A wurin ka Akwai wani Abu da zaka yi ma wannan ya warke?

Sai yayi masa Ruqiyah (addu'ah) da Suratul Fatihah, sai Allah ya ba

shi lafiya. Sai suka bani akuya, sai nazo wajen Annabi na bashi labari sai yace min Shin, ka Karanta wani abu banda wannan Surah?

Nace a'a, sai yace min hakika kaci daga ruqiyah ta gaskiyah, wato kayi magani da abinda shi ne mafi dacewa da inganci.

A duba a Abu-dawud hadisi mai

lamba 3420, da Nasa'i mai lamba 1032. Albani ya inganta wannan hadisin.

2. SURATUL BAQARAH : Annabi yana cewa:KADA KU MAIDA GIDAJEN KU MAKABARTA, DOMIN SHAIDANU BA SA SHIGA GIDAN DA AKE KARANTA SURATUL-BAQARAH.

A dub

a a Sahihu muslim 6/67 da kuma Tirmizi 5/157.

3. SURATUL IKHLAS DA FALAQ DA NAS: An karbo daga Uqbatu dan Āmir yace, ina rike da linzamin abin hawan Annabi a wurin wani yaki, sai yace min ya Uqbatu fadi! Sai na saurari Annabi, sai ya kara cemin fadi ya

uqbah!! Sai nayi shiru ina saurare, sai yakara fada har sau 3, sai na ce me zan fada ya rasulullah?

Sai yace ka karanta Qulhuwallahu Ahad (har karshen surar ya karanta min) sannan Falaq da Nas har

karshe, da muka karanta su har karshe sai Annabi yace

min: BABU WASU SURORI MASU

TSARI KAMAR WADANNAN).

A duba a Nasa'i Hadisi (8/250), Albani ya inganta hadisin.

Bayan wadannan Āyoyin Babu ko shakkah cewa AL-QUR'ANI dukkan sa Waraka ne, duk wata Surah wadda take dauke da ambaton wani alkawari na Ubang

iji ko cika alqawari ga bayin sa, ko kuma ambaton wuta da aljannu da shaidanu kamar Suratul Muminun, Yasin, Sãffat, Dukhan, Jinn, Hashr, Zalzalah, Qari'ah, Kafiruun, dasauran su duka ana karanta su wurin Ruqyah, musamman ga masu fama da iska, ko sihiri.

DAGA CIKIN AYOYIN DA AKE KARANTAWA YAYIN RUQIYAH DON SAMUN WARAKA DAGA CUTUTTUKA NA SIHIRI, ISKA DA LALURA WADDA AKA KASA GANE MAGANIN TA AKWAI:

1. Ayata ta 36 cikin suratu Fussilat.

2. Ayatul kursiyyu (kamar yadda yazo a kissar mutumin nan mai yi wa

Abu-Hurairah sata da daddare. (Bukhari ;4/487).

3. Ayoyi biyu na karshen Suratul Baqarah, kamar yadda Bukhari ya fitar 6/323.

4. Ayoyi uku na cikin suratul A'raf (Āya ta 54 zuwa ta 56).

5. Ayoyi biyu cikin Suratu Āli-Imrān (aya ta 18 da 19).

6.

Ayoyi hudu na cikin Suratul mu'minun Āya ta115 zuwa 118).

7. Ayoyi ta 5 na farkon Suratul Jinn.

8. Ayoyi 10 na farkon Suratus Sãffāt (Āya ta 1 zuwa 10).

9. Aya ta 21 zuwa ta 24 cikin Suratul Hashr.

10. Aya ta 31 zuwa ta 34 cikin Suratur Rahman

.

11. Ayoyi biyu na karshen Suratul Qalam (51 zuwa ta 52).

Qarin Bayani:

Wadannan Surori da Ayoyi da aka ambata a sama, za a karanta su ne, a Jere duk da cewa ba a Jere aka kawo su ba. Misali; Daga Suratul Fatihah, sai Baqarah sai Ali Imrān sai Nisã

'i sai Mā'idah da sauran su.

IN SHA ALLAHU DUK WATA CUTA DA TA GAGARA MAGANI IN DAI ANA KARANTA WADANNAN SURORI DA AYOYI ZA'A SAMU WARAKA.

IMAM IBNUL QAYYIM YACE:

Duk wanda Al-Qur'ani bai warkar da shi ba to babu abinda zai warkar da shi, Idan kuma

Al-Qur'ani bai isar masa ba to babu wata isuwa da zai samu gun Allah.

Yaci gaba dace wa: Wata rana ina a Makkah sai ciwo ya same ni sai na nemi mai magani na rasa ban samu wani magani da zan yi amfani dashi ba, sai na kasance ina yiwa kai na magani (ru

qiyah) da Suratul Fatihah sai naga tasirin ta mai ban mamaki, na zamo ina dibar zamzam sai na karanta Fatihah na sha, sai gashi na samu waraka cikakka, har na zamo ina baiwa mutane magani akan hakan, kuma yana amfanar da su.

Duk marasa lafiya Allah ya k

ara musu lpy, masu lpy kuma Allah ya kare su da ita. Allah Yasa mudace

🤲

ngd

🙏



Nice dai taku har ko yaushe





Mujaheedah Matar Mlm Ammyn Khausar Queen

👑

of Writer's Hausa Novels

📖



📚



📖

And design Graphics

🥳



🎉







🎊



🥳



🎉

```

```Ina kuke ma'abo

ta ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen

ɗ

aya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~

sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra f

ara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```



_DECE

MBER 2025_

_FREE PAGE 21 TO 30_

_SECOND TO THE LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH_

............... "Aljani," Alhaji yamaimata kalmar Cikin mamaki



"Ƙwarai kuwa ko shakka babu in Sha Allah dakwai Aljan cikin wanann lamarin amma dai

yanzu hujja

ɗ

aya mukeda shine Umrat idan yafarka yadawo hayyacinsa to zamu zanta dashi domin gano meke faruwa, kuma zamuyi ƙoƙarin binciko sauran Abokan nasu,"

Umrat yana Asibiti harzuwa yanzu baifarka ba kuma tabbas bai mutu ba domin na'urorinda A

ka sanya masa domin taimakasa gurin numfashi sukan halba kansa na

ɗ

e da bandeji Ƙafarsa da sauran jikinsa suma da raunuka

Ahankali yake operating system

ɗ

insa yana ƙur

ɓ

an lemu wasu takardun gabansa,

Shigowa wata nursing tayi bayan tayi nocking y

abata daman shigowa, gaidashi tayi ya Ansa batareda yakalleta ba

Nuna mata wani file kawai yayi da hannunsa yace"komai yayi ready kije kimasa Alluransa"

"Okay sir" tafice

Rufe system

ɗ

in yayi yafito motarsa yashige yawuce gida,

Sannu dazuwa

tamasa Hansa matarsa tayimasa yazauna parlourn tareda yin Shuru

"Kaga Dr dan Allah kadaina sakawa Ranka damuwa dayawa kaifa kake yiwa wani fa

ɗ

akan Hakan amma Meyasa kai kakeson jefa kanka cikin damuwa, waima dan Allah menene kake ƙoƙarin Ɓoyemin gaba



ɗ

aya kacanza yanzu ga yawan tunani ga damuwa wani lokacin saika Rufe kanka

ɗ

aki kayita kuka, kada kamanta ko bayan matsayin matarka ta Aure ina matsayin ƙanwane gareka dan Allah kagayamun meke damunka Hisham,"

Ajiyar zuciya yasauke kafin yace"Akw

ai wani Abu dana ta

ɓ

a Aikatawa wanda yatsayamun araina nakasa mantawa, Hansa ina tsoron Sanda hanke zaiwaiwayeni, Kai Hansa Yakamata mukoma gidan waima kina magana dasu Umrat Kuwa naga kwana 2 ina kiranshi wayarsa Bata shiga, ko Mlm nakasa Samu,"



"Eh Nima bansamesu ba gaskiya amma dai in Sha Allah suna lafiya domin damunsamu labari koda a Whatsapp

ɗ

in kb ne, amma dr ina Matarka kake Ɓoyemin sirrin ka shekara 3 da Auranmu amma Ace bakamun yardarda zaka gayamun sirrinka ba,"

"No bahaka

bane dear amma dai kinsan Ance idan Anacin

ɓ

aure ba'a tonacikinsa Saboda gudun Abinda zakaci karo dashi kinsan Abaya nayi rashin jiko? Allah yataimakeni ya ha

ɗ

amu da Umrat kuma Allah yabashi iyayen nagari nikuma yabanisu A matsayin surukai kuma suka bani

ƴ

arsu duk da kunsan halina musamman ke amma haka kika iya jure zama dani kuma harkika Aureni, wallahi Hansa idan natuna halayyata tabaya da abinda na aikata wallahi duk sainaji natsane kaina, yanadaga Cikin dalilinda yasa nayanke Alaƙada kowa nadawo nan ne

sa da Ahlina domin sake gina wata sabuwar rayuwar, dan Allah Hansa kada watarana dominjin Abinda na Aikata baya yasa kigujeni wallahi bazan iya rayuwa babu keba kece tsananinda kika sauya ni kece hasken da kika haskamun rayuwata dan Allah kada kigujemin wa

llahi nadaina aikata komai wanda ubangijina bayaso dan Allah kada kibarni,"

Hawaye suka soma zuba daga idanuwansa

Miƙewatayi Takoma kusadashi tareda rungumarsa tace"in Sha kuma daga Yanzu nayi maka Alƙawari bazansake tambayar abinda yakedamunka kuma

zantayaka Addu'a Allah yamaka maganin damuwarka"

"Ameen Ameen my dear Nagode "

Yau gaba

ɗ

aya bayajin da

ɗ

i komai daya faru yakedawo masa ko abincin kirki yakasaci hakan yasa yau baisamu yin sallan dare daya saba ba, kwance yake Kawai yayi lam

o kamar mai bacci wanda idansa biyu Kusan 1:30 A lokacin kuwa Hansa tajimadayin bacci

Kamar motsin yasomaji daga waje Ahankali yamiƙe yafita yaduba bakowa yana dawowa kuma yaji kukan jariri cikin ƙarfin hali yakoma ƙasan parlourn yakejin kukan hakan

yasa yafito saidai bakinsa yana masa rawa yakasa furta sunan Allah, yana ida saukowa idansa suka fa

ɗ

a kanwata halitta mummuna mai bantsoro...................

_BASEERA ITACE ARZIKINA

😍

_

Whatsapp number 07064904617 or 07031012948

*DAREN

HANA BACCI





💀





* _PAID BOOK ₦300 ONLY_







_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_





_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AM

MYN KHAUSAR

🤱

..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free

book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN

💞

ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTA

R KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR





BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'

AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE

💞

STORY....(28) TAWA K'ADDARAR

😢

FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY





💀👹😈

... (30)N

UR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN

🤴🏻

(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR





💀😈👹





💀

FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM

🤴👑

PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA

🧟👹🧟

FREE BOOK is (36).

TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI







💀







loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar

🤱

QUEEN OF WRITER

📝

```

_Alhamdulillah go

diya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *DAREN HANA BACCI





💀





!!!*

PAID BOOK 300 ONLY



_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kush

eka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah

Matar mlm Ammyn khausar



🤱

QUEEN OF WRITER

📝

nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana

zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji



Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA

😍

_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da

imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar

🤱

QUEEN OF WRITER

📝

HAUSA NOVELS

📚

MRS_MLM TAKUCE

🥰🥰

*

...............

.................

✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA

MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK

WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN

MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNN

NMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA

NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR

🤱

QUEEN OF WRITER

📝

HAUSA NOVELS

📚

MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku ciki

n shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948





M

ujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar

🤱

Queen

👸

of Writer's Hausa novels

📚📖📚

And design graphics```



```AYOYIN RUQIYAH MASU TSANANI GA ALJANU

Wadannan Ayoyin su ne Ayoyin da Aljanu ba sa so, haka kuma wad'annan Ayoyi waraka ne ga ko w

ane ciwo in sha Allah.

1. SURATUL FATIHAH: An karb'o hadisi daga Kharijah dan sult daga baffan sa yace: Na zo gun Manzon Allah nayi masa sallamah sai ya amsa min, sai

na riski wasu mutane suna tare da wani mutum mahaukaci, sai dangin wannan mutumin suka

cemin mun samu labarin Abokin ka (ko Abokin ku) yazo da Alkhairi, shin A wurin ka Akwai wani Abu da zaka yi ma wannan ya warke?

Sai yayi masa Ruqiyah (addu'ah) da Suratul Fatihah, sai Allah ya ba shi lafiya. Sai suka bani akuya, sai nazo wajen Annabi

na bashi labari sai yace min Shin, ka Karanta wani abu banda wannan Surah?

Nace a'a, sai yace min hakika kaci daga ruqiyah ta gaskiyah, wato kayi magani da abinda shi ne mafi dacewa da inganci.

A duba a Abu-dawud hadisi mai

lamba 3420, da Nasa'i m

ai lamba 1032. Albani ya inganta wannan hadisin.

2. SURATUL BAQARAH : Annabi yana cewa:KADA KU MAIDA GIDAJEN KU MAKABARTA, DOMIN SHAIDANU BA SA SHIGA GIDAN DA AKE KARANTA SURATUL-BAQARAH.

A

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login