Showing 6001 words to 9000 words out of 14016 words
Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA
😍
_ Allah ya k
'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
🤱
QUEEN OF WRITER
📝
HAU
SA NOVELS
📚
MRS_MLM TAKUCE
🥰🥰
*
................................
✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HA
NZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU
FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA
MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNN
NMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI
08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
🤱
QUEEN OF WRITER
📝
HAUSA NOVELS
📚
MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e t
ake zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku
cikin sauk'i...... Domin ma
gana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948
✍
️
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
🤱
Queen
👸
of Writer's Hausa novels
📚📖📚
And design graphics```
```AYOYIN RUQIYAH MASU TSANANI GA ALJANU
Wadannan Ayoyin su ne Ayoyin da Aljanu b
a sa so, haka kuma wad'annan Ayoyi waraka ne ga ko wane ciwo in sha Allah.
1. SURATUL FATIHAH: An karb'o hadisi daga Kharijah dan sult daga baffan sa yace: Na zo gun Manzon Allah nayi masa sallamah sai ya amsa min, sai na riski wasu mutane suna tare da
wani mutum mahaukaci, sai dangin wannan mutumin suka cemin mun samu labarin Abokin ka (ko Abokin ku) yazo da Alkhairi, shin A wurin ka Akwai wani Abu da zaka yi ma wannan ya warke?
Sai yayi masa Ruqiyah (addu'ah) da Suratul Fatihah, sai Allah ya ba shi
lafiya. Sai suka bani akuya, sai nazo wajen Annabi na bashi labari sai yace min Shin, ka Karanta wani abu banda wannan Surah?
Nace a'a, sai yace min hakika kaci daga ruqiyah ta gaskiyah, wato kayi magani da abinda shi ne mafi dacewa da inganci.
A
duba a Abu-dawud hadisi mai
lamba 3420, da Nasa'i mai lamba 1032. Albani ya inganta wannan hadisin.
2. SURATUL BAQARAH : Annabi yana cewa:KADA KU MAIDA GIDAJEN KU MAKABARTA, DOMIN SHAIDANU BA SA SHIGA GIDAN DA AKE KARANTA SURATUL-BAQARAH.
A duba a
Sahihu muslim 6/67 da kuma Tirmizi 5/157.
3. SURATUL IKHLAS DA FALAQ DA NAS: An karbo daga Uqbatu dan Āmir yace, ina rike da linzamin abin hawan Annabi a wurin wani yaki, sai yace min ya Uqbatu fadi! Sai na saurari Annabi, sai ya kara cemin fadi ya uqba
h!! Sai nayi shiru ina saurare, sai yakara fada har sau 3, sai na ce me zan fada ya rasulullah?
Sai yace ka karanta Qulhuwallahu Ahad (har karshen surar ya karanta min) sannan Falaq da Nas har
karshe, da muka karanta su har karshe sai Annabi yace min:
BABU WASU SURORI MASU
TSARI KAMAR WADANNAN).
A duba a Nasa'i Hadisi (8/250), Albani ya inganta hadisin.
Bayan wadannan Āyoyin Babu ko shakkah cewa AL-QUR'ANI dukkan sa Waraka ne, duk wata Surah wadda take dauke da ambaton wani alkawari na Ubangiji
ko cika alqawari ga bayin sa, ko kuma ambaton wuta da aljannu da shaidanu kamar Suratul Muminun, Yasin, Sãffat, Dukhan, Jinn, Hashr, Zalzalah,
Qari'ah, Kafiruun, dasauran su duka ana karanta su wurin Ruqyah, musamman ga masu fama da iska, ko sihiri.
DAG
A CIKIN AYOYIN DA AKE KARANTAWA YAYIN RUQIYAH DON SAMUN WARAKA DAGA CUTUTTUKA NA SIHIRI, ISKA DA LALURA WADDA AKA KASA GANE MAGANIN TA AKWAI:
1. Ayata ta 36 cikin suratu Fussilat.
2. Ayatul kursiyyu (kamar yadda yazo a kissar mutumin nan mai yi wa Abu-
Hurairah sata da daddare. (Bukhari ;4/487).
3. Ayoyi biyu na karshen Suratul Baqarah, kamar yadda Bukhari ya fitar 6/323.
4. Ayoyi uku na cikin suratul A'raf (Āya ta 54 zuwa ta 56).
5. Ayoyi biyu cikin Suratu Āli-Imrān (aya ta 18 da 19).
6. Ayo
yi hudu na cikin Suratul mu'minun Āya ta115 zuwa 118).
7. Ayoyi ta 5 na farkon Suratul Jinn.
8. Ayoyi 10 na farkon Suratus Sãffāt (Āya ta 1 zuwa 10).
9. Aya ta 21 zuwa ta 24 cikin Suratul Hashr.
10. Aya ta 31 zuwa ta 34 cikin Suratur Rahman.
11. Ayoyi biyu na karshen Suratul Qalam (51 zuwa ta 52).
Qarin Bayani:
Wadannan Surori da Ayoyi da aka ambata a sama, za a karanta su ne, a Jere duk da cewa ba a Jere aka kawo su ba. Misali; Daga Suratul Fatihah, sai Baqarah sai Ali Imrān sai Nisã'i s
ai Mā'idah da sauran su.
IN SHA ALLAHU DUK WATA CUTA DA TA GAGARA MAGANI IN DAI ANA KARANTA WADANNAN SURORI DA AYOYI ZA'A SAMU WARAKA.
IMAM IBNUL QAYYIM YACE:
Duk wanda Al-Qur'ani bai warkar da shi ba to babu abinda zai warkar da shi, Idan kuma Al-
Qur'ani bai isar masa ba to babu wata isuwa da zai samu gun Allah.
Yaci gaba dace wa: Wata rana ina a Makkah sai ciwo ya same ni sai na nemi mai magani na rasa ban samu wani magani da zan yi amfani dashi ba, sai na kasance ina yiwa kai na magani (ruqiya
h) da Suratul Fatihah sai naga tasirin ta mai ban mamaki, na zamo ina dibar zamzam sai na karanta Fatihah na sha, sai gashi na samu waraka cikakka, har na zamo ina baiwa mutane magani akan hakan, kuma yana amfanar da su.
Duk marasa lafiya Allah ya kara
musu lpy, masu lpy kuma Allah ya kare su da ita. Allah Yasa mudace
🤲
ngd
🙏
Nice dai taku har ko yaushe
✍
️
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn Khausar Queen
👑
of Writer's Hausa Novels
📖
📚
📖
And design Graphics
🥳
🎉
✨
🎊
🥳
🎉
```
```Ina kuke ma'abota ƙ
amshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen
ɗ
aya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara,
da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```
_DECEMBER
2025_
*13/12/2025 December Friday*
_FREE PAGE 11 TO 20_
........ Dariya tasake kafin tafisge Rauda dagajikinsa tabugata dagini Azabar bugawar yasata tafa
ɗ
o saidai kafin tagama maida numfashi tayi sama da ita kamar yadda tasaba
kisan sauran itama haka ta hallakata Agaban idanuwan Umrat
Tinyana kuka ihu Addu'a jabaya haeya daina yazubamata ido Kawai yana gani tamata kisan gilla kamar dai sauran sakota tayi tafa
ɗ
o ƙasa, dariya tasaki Kafin Shima ta
ɗ
agashi sama tashaƙe wuyansa
wutsil wutsil yasoma da ƙafafunsa yana karanta duk wata Addu'a datazo bakinsa hakan yasa tasakeshi da sauri yafa
ɗ
o ƙasa itakuwa ta
ɓ
ace
Fa
ɗ
uwarda yayi kansa yabugu da tayis
ɗ
in take yafashe ganin jinin yasa ta
ɓ
ace Abinta,
Washegari momyn Zain ce
tatura ƙanwarsa Tareda driver domin kaimusu Abincin karyawa dantayita kiransa bai
ɗ
aukaba
Bakin gate
ɗ
in suka tsaya bubbuga gate
ɗ
in tayi amma Shuru har ilu driver yafito shima yabuga Shuru
"Hajiya waikodai basa gidannan,"?
"Habadai il
u idanbasa gidan tosutafi ina? Bayan nan shine gidansa kuma nan Akakawo amaryan kila baccin suke, amma inzaka iya dan Allah kahaura mana saika bu
ɗ
e muna daga cikin,"
"To Hajiya Angama,"
Dayake ilu bamai ƙiba bane take Kuwa yataka yahaye ginan
saigashi yafa
ɗ
a ciki yabu
ɗ
e tashigo tanamasa dariya hawan gina haka kamar
ɓ
arawo
Shima dariya yayi yana biyo bayanta
ɗ
auke da sauran kulolin
Idanta suka fa
ɗ
a kansa kwance rigarsa tayi ragaraga kamar wanda yayi hatsari gakuma jini,
Ihu tasaki t
areda sakin Basket
ɗ
in hannunta taƙarasa inda yake kallo
ɗ
aya tamasa ganin irin yadda yayi mugayen raunuka kuma gajini still yana zuba daga wasu
ɓ
angarori najikinsa tasake kurma wani ihu tasume Anan shikanshi ilu kasa ƙarasawa yayi domin yayi mugun tsorata
ganin Irin wannan kisan baya yadawo dagudu nansuka ha
ɗ
u dawasu mutanen waje dasukaji ihun zakiya bu
ɗ
e gate
ɗ
in yayi tateda nuna musu cikin bakinsa yana rawa shiga sukayi ganin gawar zain suma yatada hankalinsu take suka kira ƴansanda inda ilu kusa ya kira
su Hajiya kusan tare suka iso da ƴansandan, ganin Irin kisanda Akamasa yasa mahaifiyarsa itama yanke jiki tafa
ɗ
i shiga ciki Sukayi nansuka tararda gawar Amaryarsa itama kisanda Akamusu kala
ɗ
aya,
Bincike ƴansandan sukahau indasu Hajiya Akayi Asibiti da
su, sukuwa Aka kwashe gawarwakin Zuwa
ɗ
akin bincike,
Ɓ
angarensu Umrat kuwa sai Kusan 12:00 Hajiya Marwa tasaka kb yaje yaduba Domin tanakiransa shima Shuru
Harcikin
ɗ
akin yashiga ganinsu duka cikin jini yasa ya kwarma ihu tareda fitowa waj
e yana ihu kamar sabon hauka da ƙafa ya Isa gida cikin tashin hankali da kuka yaci karo da Mlm mahaifinsu shida Umrat yana Sallamar ƴanmakaranta ganinsa duk girgice yasa Sauran
ɗ
aliban Mlm suka riƙeshi zaunarda shi sukayi Mlm yana tanbayarsa lafiya amma ku
ka kawai yake yana nuna hanya da hannu
Ita kanta Umma kasa haƙuri tayi tareda fitowa kankace me gurin haryasoma
ɗ
aukar jama'a
Ruwa tareda Addu'a Mlm yabasa tareda tofamasa hakan yasa ya
ɗ
andawo hayyacinsa
Cikin tashin hankali yace"Umma Baba Wal
lahi Ankashesu suma suma wallahi sunmutu,,"
"Sunmutu kamar yaya? Suwaye suka mutu,"?
"Umma wallahi nagani duk jinine wallahi yaya Umrat yamutu shida matarsa Aunty Rauda wallahi duka Ankashesu,"
"Innalillahi Wa'inna ilaihin
Raji'umm, Nashiga Uku Ni rabi waya gaya maka hakan, anya kuwa kana hayyacinka Kabiru,"?
"Wallahi Umma wallahi baba Ankashesu," yaƙarasa maganar cikin kuka sosai
Cikin tashin hankali umma tabi Hanyar dagudu Akayi Saurin kamata
Ɗ
unguma
sukayi duka Zuwa gidan, kamar yarda yafa
ɗ
a hakan yakasance ganin Umrat cikin jini Sosai gakuma Rauda cikin mummunan kisa yasa tayanke jiki tafa
ɗ
i hakama maman Rauda domin duk sunsamu labari
Ƴ
ansandan suka Garzayo gurin masu bincike daga Asibiti sukaz
o
ɗ
aukar gawarwakin domin gwaji suna
ɗ
aukar Umrat
ɗ
ayan yaji Alaman bugawar zuciyarsa cikin sauri tace"baimutu ba sir wannan bai mutuba,"
Cikin sauri sukayi kanshi Akayi Asibiti dashi inda itakam tariga tamutu Aka soma binciken gawarta
Gaba
ɗ
ayagar
i ya
ɗ
auka hankalin kowa yatashi musamman ƴansandanda ke handling case
ɗ
in Domin duk bincikensu babu wata Alama dazata nunaga makashin saidai duk Alaman kisan
ɗ
ayace duk mutum
ɗ
ayane ya kashesu,
"Wai meke shirin faruwane ƴalla
ɓ
ai? Kisa haka babu
kama hannun yaro kamar A Film ko labarin littafin kuma duka Mutum
ɗ
ayane yake wannan abin, idan zaku tuna shekarun baya hakan tafaru ga sauran Abokan karatunsu su biyu saboda wannan dalilin yasa Aka rufe makarantar yanzu gashi kisan yasake dawowa kuma hary
au dai kan yaranda suke karatu cikin makarantarne kuma iyasune Kawai Ake kashi waimeke faruwa ne," yafa
ɗ
a yana buga teburin d.p.o tareda sunkuyawa hawaye suna zuba daga idansa
"Tabbas hakanne Alhaji kuma duka Acikin kisan nabaya zuwa yanzu babu
wani canji duka Alamar
ɗ
ayace tabbas mutum
ɗ
ayane yake kisan,"
"To wayeshi, Meyakeso, Meyaranmu suka masa kuka saboda me, Shin bazaku iya kamasa bane ko kunajin tsoronsane,"?
"To ai saimunganshi zamu iya kamashi kuma wannan tambayoyin y
arankune zasu Ansa Muna duk da Yanzu subasu duniya tofa dole munemi ragowarsu sugayamuna meke faruwa? Kumani hankalina yafi karkata Akan makashin ba mutum bane,"
Dr Haris yace
"Sosai D.p.o ba mutum bane in Sha domin babu wani mutum dazai iyayin ir
in wannan kisan haka kaduba Dukansu babu wanda kashin bayansa bai karairaye ba, hakan yana nuna daga sama Akan saƙosu ƙasa fa
ɗ
uwar Zuwa ƙasa itace take ragaraga da ƙasusuwan bayansu kuma abinda yafi
ɗ
aure kai fuskarsu lafiya ƙlau saidai hancinsu yakan fidd
a jini dakuma bakinsu idansu yakan fidda jini Amaimakon hawaye kuma Yakamata idan suka fa
ɗ
o Ace harda fuskarsu tasamu matsala amma ita tana lafiya tabbas d.o.p ba mutum bane yake kisan,......................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
😍
_
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
*DAREN HANA BACCI
☠
️
💀
☠
️
* _PAID BOOK ₦300 ONLY_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
🤱
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures fre
e book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa fr
ee book. (14) ZAYYAN
💞
ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATAL
WAR
☠
️
BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE
💞
STORY....(28) TAWA K'ADDARAR
😢
FREE BOOK
..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY
☠
️
💀👹😈
... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN
🤴🏻
(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
☠
️
💀😈👹
☠
️
💀
FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM
🤴👑
PAID BOOK. (
35) And know AKAN AIKIN MIJINA
🧟👹🧟
FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI
☠
️
💀
☠
️
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
🤱
QUEEN OF WRITER
📝
```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *DARE
N HANA BACCI
☠
️
💀
☠
️
!!!*
PAID BOOK 300 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka
Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna
Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
🤱
QUEEN OF WRITER
📝
nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'ak
arwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina
Samun Masoya daidai nufin Ubangiji
✨
Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA
😍
_ Allah
ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
🤱
QUEEN OF WRITER
📝
HAUSA NOVELS
📚
MRS_MLM TAKUCE
🥰🥰
*
................................
✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU