Showing 12001 words to 14016 words out of 14016 words

Chapter 5 - DAREN HANA BACCI COMPLETE

duba a Sahihu muslim 6/67 da kuma Tirmizi 5/157.

3. SURA

TUL IKHLAS DA FALAQ DA NAS: An karbo daga Uqbatu dan Āmir yace, ina rike da linzamin abin hawan Annabi a wurin wani yaki, sai yace min ya Uqbatu fadi! Sai na saurari Annabi, sai ya kara cemin fadi ya uqbah!! Sai nayi shiru ina saurare, sai yakara fada har

sau 3, sai na ce me zan fada ya rasulullah?

Sai yace ka karanta Qulhuwallahu Ahad (har karshen surar ya karanta min) sannan Falaq da Nas har

karshe, da muka karanta su har karshe sai Annabi yace min: BABU WASU SURORI MASU

TSARI KAMAR WADANNAN).

A

duba a Nasa'i Hadisi (8/250), Albani ya inganta hadisin.

Bayan wadannan Āyoyin Babu ko shakkah cewa AL-QUR'ANI dukkan sa Waraka ne, duk wata Surah wadda take dauke da ambaton wani alkawari na Ubangiji ko cika alqawari ga bayin sa, ko kuma ambaton wuta d

a aljannu da shaidanu kamar Suratul Muminun, Yasin, Sãffat, Dukhan, Jinn, Hashr, Zalzalah, Qari'ah, Kafiruun, dasauran su duka ana karanta su wurin Ruqyah, musamman ga masu fama da iska, ko sihiri.

DAGA CIKIN AYOYIN DA AKE KARANTAWA YAYIN RUQIYAH DON SA

MUN WARAKA DAGA CUTUTTUKA NA SIHIRI, ISKA DA LALURA WADDA AKA KASA GANE MAGANIN TA AKWAI:

1. Ayata ta 36 cikin suratu Fussilat.

2. Ayatul kursiyyu (kamar yadda yazo a kissar mutumin nan mai yi wa Abu-Hurairah sata da daddare. (Bukhari ;4/487).

3. Ay

oyi biyu na karshen Suratul Baqarah, kamar yadda Bukhari ya fitar 6/323.

4. Ayoyi uku na cikin suratul A'raf (Āya ta 54 zuwa ta 56).

5. Ayoyi biyu cikin Suratu Āli-Imrān (aya ta 18 da 19).

6. Ayoyi hudu na cikin Suratul mu'minun Āya ta115 zuwa 118

).

7. Ayoyi ta 5 na farkon Suratul Jinn.

8. Ayoyi 10 na farkon Suratus Sãffāt (Āya ta 1 zuwa 10).

9. Aya ta 21 zuwa ta 24 cikin Suratul Hashr.

10. Aya ta 31 zuwa ta 34 cikin Suratur Rahman.

11. Ayoyi biyu na karshen Suratul Qalam (51 zuwa ta

52).

Qarin Bayani:

Wadannan Surori da Ayoyi da aka ambata a sama, za a karanta su ne, a Jere duk da cewa ba a Jere aka kawo su ba. Misali; Daga Suratul Fatihah, sai Baqarah sai Ali Imrān sai Nisã'i sai Mā'idah da sauran su.

IN SHA ALLAHU DUK WATA C

UTA DA TA GAGARA MAGANI IN DAI ANA KARANTA WADANNAN SURORI DA AYOYI ZA'A SAMU WARAKA.

IMAM IBNUL QAYYIM YACE:

Duk wanda Al-Qur'ani bai warkar da shi ba to babu abinda zai warkar da shi, Idan kuma Al-Qur'ani bai isar masa ba to babu wata isuwa da zai s

amu gun Allah.

Yaci gaba dace wa: Wata rana ina a Makkah sai ciwo ya same ni sai na nemi mai magani na rasa ban samu wani magani da zan yi amfani dashi ba, sai na kasance ina yiwa kai na magani (ruqiyah) da Suratul Fatihah sai naga tasirin ta mai ban ma

maki, na zamo ina dibar zamzam sai na karanta Fatihah na sha, sai gashi na samu waraka cikakka, har na zamo ina baiwa mutane magani akan hakan, kuma yana amfanar da su.

Duk marasa lafiya Allah ya kara musu lpy, masu lpy kuma Allah ya kare su da ita. All

ah Yasa mudace

🤲

ngd

🙏



Nice dai taku har ko yaushe





Mujaheedah Matar Mlm Ammyn Khausar Queen

👑

of Writer's Hausa Novels

📖



📚



📖

And design Graphics

🥳



🎉







🎊



🥳



🎉

```

```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY

PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen

ɗ

aya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~

sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren ts

inke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU```



_DECEMBER 2025_

_FREE PAGE 31 TO 40_

_LAST

FREE PAGE IN SHA ALLAH, DAGA WANNAN FREE PAGE YA ƘARE IDAN KANA KINA BUƘATAR COMPLETE 300 AKWAI ZAKI BIYA DOMIN MALLAKAR NAKI KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI DA SALAMA, KUMA DAN ALLAH INKESAN DAN KI FIDDASHI WAJE ZAKI SIYA TO PLEASE KIBAR KUƊINKI NABAR

LITTAFINA DAN ALLAH........ ZAKU NEMENI A LAMBATA DOMIN BIYAN KUƊIN LITTAFIN 07064904617 ZAKU SAMENI A WHATSAPP IN SHA ALLAH, BAMA IYA SHI KAƊAIBA INDAI KUNA NEMAN LITTAFAINA THO ZAKU IYA NEMANA ANAN, HAKA KUMA GAMASU BUƘATAR A MUSU TALLAN KASUWANCINSU SH

IN A VIDEO TALK LO CARTOON KUKESO ZAKU IYA NEMANA MASU BUƘATAR STICKER DOMIN SAKAWA KAYAN SANA'A ƊINKU ZAKU IYA NEMANA NAYIMU CIKIN SAUƘI DA FARASHI KAI KOMAI DAYA SHAFE HARKAN GRAPHIC ZAKU IYA NEMANA A WANANN NUMBER 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN

KHAUSAR KOMA MRS_MLM GRAPHICS_......................

............ Wasu yawu suka wuce masa Abazata domin jaririn yana kuka amma kuma yana kwallonsa idansa ƙuri kansa, bu

ɗ

e baki jaririn yayi wasu manyan haƙuri suka bayyana kuma saiya miƙe Zaune yana

dariya tareda miƙa hannu yanason kamosa,

Ganin hannun yaƙara tsayi yana neman kaiwa indayake yasa cikin sauri yakoma baya dagudu saidai yana kaiwa dafda ƙofa tarufe sawun tafiya yasomaji Abayansa Cikin tashin hankali yake dukan ƙofar yana kiran sunan

Hansa, Janyosa baya Akayi da ƙarfi Akasomayin ƙasan step step

ɗ

indashi Banda ihu babu Abinda yake saida Aka sauko dashi duka kafin Aka bugashi Agini wata ƙaran Azaba yasaki yana bu

ɗ

e idansa yaganta Cikin muguwar kama tana masa dariya bakinta yana fidda jin

i,

Dafe kansa yayi Cikin rawar baki yace"Kaf.... kf....Kafsha kinmutu fa meyakawoki gareni,"?

"Ɗaukar fansa! Dukanku tawagar Light Star Saina hallakaku domin bazan ta

ɓ

a bari kuci bulus ba nice nan Ajalinku yarda namutu dole kuma ku mutu, wannan s

hine daren *HANA BACCI* gareka dole saika mutu,"



Kafin yayi magana tasaka hannun tashaƙe wuyansa tagamashi da bango tayi sama dashi, kakarin mutuwa yasoma cikin ikon Allah yasoma kiran sunan Allah wasu daga cikin Ayoyin Qur'ani na Ruƙiyya da karya

sihiri zuwa ƙona Aljan yasoma karantawa yana tofawa daidai inda take,

Ƙ

ara tasoma saki kafin tasakeshi yafa

ɗ

o ƙasa daidai lokacin kuma Hansa tafito Domin tafarka bata Ganshiba shine tazo dubashi ganin yarda Akasakoshi daga sama cikin tashin hankali da A

nbatar sunan Allah ta iso garesa, kamashi tayi Zuwa jikinsa tana tambayarsa lafiya" nuna mata bayanta kawai yayi da hannunsa kafin yasome

Koda tawaiga baya bataga komai ba, amma dai danganin yarda yafa

ɗ

o ƙasa tasan dole da Aljan cikin lamarin

Addu'

o'i tasoma tafomasa harzuwa wayewan Gari da taimakonta sukaje Asibiti Akama dressing yanzu yadawo hayyacinsa saidai tsoro yakasa barinsa lalle yazama Dole yau ya ha

ɗ

u dasu Umrat

Agaggauce sukabar Germany suka diro Nigeria Suda

ɗ

ansu

Suna isa

suka samu labarin rashin lafiyansa kuma daidai lokacin yafarka saboda haka suka

ɗ

unguma duka Zuwa can Asibitin Harda ƴansandan Domin samun Labarin abinda suke buƙata

Yana isa

ɗ

akin yafa

ɗ

o hannun Umrat yakama kafin"yace Badai itace tamaka hakan ba,"?

Cikin raunin murya na marasa lafiya yace"Itace kuma Nasan tabbas muma bazata barmuba"

"I know Umrat Shiyasa nadawo umrat Nima tazo gareni ta fa

ɗ

amun *DAREN HANA BACCI* Yasoma Umrat wai dukasu Rauda sunmutu shikenan,"?

Jinjina masak

ai yayi yana zubda hawaye"sosai harda Zain tamasa kisan walaƙanci shida matarsa Zeey"

"Idan Kuwa hakane to lalle Genny tana cikin hatsari lalle Genny itace kan layi daga ita Kuwa zatadawo garemu domin yanzu mu 3 kawai muka rage Yazama dole mucec

i rayuwar Genny koda kuwa kan Hanyar taimakon nata zata hallakani dole naje Katsina,"

"A'a Dr tafiyarka ba ƙaramin hatsari bane kada kaje,"

"No dolenaje umrat Genny cefa kawai tarage dole mu taimaketa"

"A'a waimeke faruwane kumana

bayani mana," cewar Hansa dake ƙoƙarin shigowa itada Mama domin bana yana daga waje gurin Dr shida ƴansandan

Fisge hannunsa dagana Umrat yayi yaruga waje

"Kihanasa zuwa Domin Zuwansa kamar kaimata tallan ransa ne," yafa

ɗ

a yana nuna Ƙofa

Cikin tashin hankali tabiyo bayansa tana ƙwalla masa kira amma inaaa koda tafito harya shiga motarsa, yarda yabawa motar wuta yajata shi ka

ɗ

ai ya isa ya tabbatarmaka da baya Cikin hayyacinsa, Ganin haka yasa da sauri suka wangale masa gate

ɗ

in saura ka

ɗ

an

yabi takan securityn haryana dukan ƙarfen gate

ɗ

in da motarsa Aguje yabar Asibiti

"Innalillahi Wa'inna ilaihin Raji'umm Nashiga Uku kb kubishi kada wani Abu yasameshi dama Anafarautar ransa," tasaka kuka tana komawa ciki

"Wai lafiya" cewa

r Mama tana riƙeta

"Mama bansani ba amma wallahi da matsala sunyi magana da ya Umrat yagaya masa Ankashe saura saura Genny shine yatafi indatake mama wani abu zai iya samunsa dan Allah kubi bayansa ku hanashi tafiyar," taƙare mananar Cikin kuka

Umrat Kuwa fisge fisge yasoma Saidasu Kb da wasu daga cikin ƴansandan suka riƙesa Mlm Yasoma tofamasa Addu'a

Dabayanin Hansa sukayi Amfani tareda Ansar number Dr suka soma tracking numbersa suna binsa Abaya

Allah ne kawai yake tafiya da

shi lafiya domin sosai yake sharara gudu cikin fitar hayyaci da ƙoƙarin ganin taimake Genny A yanzu zuciyarsa tabushe babu tsoro koma mezai faru yashirya

Kiran Genny yasaka cikin Sa'a ta

ɗ

auka

"Duk inda kitsaya tareda iyayenki kuma ku

ɗ

auko hanya

r Kano Yanzu inakan hanyar zuwa saimu ha

ɗ

u koda babu kuyi hanzarin domin kina cikin hatsari nasani kece kan layin wadda Kafsha zatakashe Yanzu Haƙiƙa tayi gaskiya *DAREN HANA BACCI* yazo Muna kufito!!," ƙit ya kashe kiran yana cigaba da gudu

Cikin ta

shin hankali da kuka Genny tattara iyayenta suka hau hanyar Kano duk da sai tambayarta lafiya suke amma kuka kawai take musu tana fa

ɗ

in za'a kashetane subar Garin,

Suna dafda ha

ɗ

uwa wani irin Iska yataso gabansa kafin yayi yunƙurin tsaida motar tuni

yayi Cikin dajin yadaki wani icce gilasan motar suka fashe suka watsarmasa motar tasake dukan wani ƙaton iccen Saida tawuntsila kafin tafa

ɗ

i tasoma mirginawa daga cikin mirginawan Aka wullo dashi waje yabugu da wani iccen take motar takama dawuta.........

...................

KASH LAIFIN DAƊI ƘAREWA!

GASHIDAI MUNKORO SAIDAI LOKACI YAYIMUNA HALINSA, BAWAI ANAN NA ƘARE LABARIN BA A'A YANZU DAI AKA SOMA YANZU ZAMU SHIGA CIKIN LABARIN KUDAI BIYA 300 KAWAI DOMIN SAMUN CIGABAN WANNAN ƘASAITACCEN LABAR

IN MAI TAKEN *DAREN HANA BACCI* YANXU ZANSOMA LABARIN,, SHIN DR HISHAM ZAI RAYU? MEYE ASALIN SILAN HATSARIN NASA? KAFSHA ZATABAR SAURAN KUWA? SHIN GENNY ZATA KUƁUTA? UMRAT ZAI KUƁUTA? HISHAM ZAI KUƁUTA? TO WAI MEKE FARUWANE? MEYE SILAN DUKA WANNAN? MESUKA

MATA SHIN ALJANACE KO DAI FATALWA? TO MEYA FARU?





















🤔🤔🤔🤔🤔🤔

IDAN KANA KINA KUNA SUNA MUNA SON SANIN MEKE FARUWA? MEZAI FARU? TO KUBIYONI NI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR DOMIN SANIN YAYA ZATA KAYA KUMA KUJI ƘARSHEN LABARIN LITTAFIN NA

WA KADA KUMANTA SUNANSHI *DAREN HANA BACCI*............

😹😹😹😹

KUMA MASU KARATU DAGA YANZU NASAN *DAREN HANA BACCI* YASOMA GAREKU DOMIN ZAKUSO SANIN MEZAI FARU KUMA MAYE SILA

NIMA DAI *DAREN HANA BACCI* YAFARA WANI MAYAR MLM DOMIN SAINA ƘARASA

MUKU WANNAN ƘASAITACCEN LABARIN

AMMA FA DUKA ZAMU KASA BACCINNE SABODA NISHAƊI DA SHAUƘI

🤭😇

TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARINCIKINKU WATO





MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVELS

📚📖📚

AND DESIGN GRAPHICS

🎊



🎉

NA

GODE

_BASEERATA ITACE ARZIKINA

😍

_

ZAKU IYA BANI SHAWARAR GUDUNMUWA YABO GAISUWA KYAUTA A SHAFUKANA FACEBOOK AMMYN KHAUSAR

TIKTOK ITX_MUJAHEEDAH_WRITER

A WHATSAPP KUMA 07064904617

KUYI FOLLOWING ƊINA A SHAFUKANA NGD

Whatsapp number 07064904617 or 07031012938

3
4
5

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login