Showing 24001 words to 24778 words out of 24778 words
ta kyalkyale da dariya tayima shaheed gwalo,
😜
Aiko yabiyota da gudu ze doketa ta ruga tana kiran Ammi... Ammi kice kada ya dokeni, Auta
ta tashi tana 'ko'akrin raba rigimar ne khaleed ya shigo da sallama, aiko da gudu suka ruga suka rungumeshi suna fad'in _welcome my daddy_ 'daga Fadila yayi sama yana dariya yace welcome my baby, sannan ya ajiyeta ya d'aga shaheed yace "welcome my dady, s
annan suka wuce ciki, nan suka zauna yana tambayarsu karatun dasuke a school suna bashi amsa, dan yaran badai 'ko'kariba,
Auta ce tagabatar masu da abinci, suka zauna sukaci sunata nishad'i, bayan sun gama khaleed yace su shirya zasu fita Unguwa, aiko na
n suka kama tsalle suna murna,
Sun fito cikin shiri, sunyi shar dasu gwanin ban sha'awa Fadila sanye cikin wata had'ad'diyar doguwar riga, milk me zanen Flowers pink, sai takalminta masu tudu suma pink colour, kanta kuwa yasha gyara, kamar na yan indiy
a, yazubo har bisa 'kafad'unta, shaheed kuwa fararen jacket ya Sanya, sai farin takalmi cover yayi kyau abinsa, haka suka shiga mota gidan Momyn khaleed suka fara zuwa, cike da murna ta tarbesu, tanata ji da yan jikokinta, har daddyn khaleed yadawo suka g
aisa sannan suka wuce,...
Gidan su fadila suka sauka, da sallama suka shiga gidan, da gudu shaheed ya Fad'a jikin Momyn fadila yana Fad'in momyna gani nazo, cike da fara'a tace "a'a yau megidanne da kansa, to sannu da zuwa, nan suka shigo suka gaggaisa
, sunjima anan kafin daga nan su wuce gidan Hajiya.
A gidan Hajiya suka 'karasa wuninsu, sai bayan ishsha'i suka tafi, yaran sunata kewar Hajiya, da Fadila da kyar ta yarda aka tafi da ita wai ita a dole nan zata kwana, saida akayima wayo akan gobe za'
a kawota tare da kayanta duka, sannan fa ta yarda aka tafi da ita tanata murna gobe za'a maidota gurin hajiyarta,
Shaheed ya harareta yace, yarinya nima idan aka kaiki nima sai an kaini gurin Hajiyata (Momyn Fadila)
Khaleed yace duka gobe zan kaiku, a
iko suka shiga murna.
*_Anan inso inyi amfani da wannan damar inyi kira ga 'yan mata masu kafewa akan su bazasu auri me mataba, shin bakusan tin kafin kazo duniya Allah yariga ya tsara yanda yakeso rayuwarku yakeso ta kasanceba_
*Kawai ku ro'ki A
llah yaza6a maku mafi Alkhairi*
```Alhmdulillahi anan nakawo 'karshen littafina me suna Autar Hajiya,
Ina mi'ka dumbin gaisuwa ga masoyana a duk inda kuke Allah bar 'kauna, nagode```
🙅🏼
*Sadaukarwa*
Na sadaukar da wannan littafi ga 'kawata,
kuma 'kanwata, kuma takwarata *Zainab*
```(AUTAR HAJIYA)```
💃🏻
🏻
Allah bar mu tare
😘
Kyakyawar gaisuwa gareku group member's d'in
👩🏻
*CIWON YA MACE*
💞
*ZEE MMN KHADY FAN'S*
Allah 'kara hada kawunanamu.
Daga marubuciyar
💞
*siyasa ko
soyayaya*
🌎
*Duniya juyi*
🍇
*Halin girma*
👍🏻
🕊
*Autar Hajiya*
💃🏻
Sai kunjini a buk dina na gaba
👇🏻
```ALHINI```
😭😭😭😭
Kya'ky'kyawar gaisuwa ga All writer's
✍
🏽
Lokaci baze isa in lissafo kuba, amma kuna raina ako
da yaushe.
Love u All
😘😘😘😘
[16/08 3:35 pm] .:
🐇🐇🐇🐇🐇🐇🐇🐇🐇
😭
*_ALHINI_*
😭
🐇🐇🐇🐇🐇🐇🐇🐇🐇
®```NWA```
_written by_
*_Zee Mmn khady_*
😘
```Fatima shine asalin sunanta, amma ana kiranata da balaraba,
Bal
araba yarinyace yar kimanin shekara 14,yarinya me farin jini da kwarjini a fad'in karakararsu duk wani namaiji me ji da kanshi a 'kauyen yana so Balaraba tazama mallakinsa, samari suna gasa akanta, kowa yanaso yazama mijinta,
Amma matsala da Balaraba t
a fuskanta itace duk wanda ta tsaida matsayin mijinta, da lokacin biki yagabato sai ya mutu,
Hakan yasa Balaraba tashiga cikin matsanancin tashin hankali.
Suakuma muatnen 'Kauyen gain haka yasa suka fara gudunta.
Har abin yakai duk Inda doshi
mutane sai kaaga suna gudu, 'kawayenta kuwa duka gudunta suke```
Shin waye ze Auri balaraba, da wannan matsalar ? Kuma miye matsalar ta wadda duk Wanda yanemi aurentayake mutuwa?
*shin me ya jawo ma fatima (Balaraba) wannan?*
_Amsar wannan tamba
ya tana cikin littafin *ZEE MMNK HADY* me zuwa kada kubari abaku labari
😭
ALHIHI
😭
labari mai ban tausayi ban Al'ajabi da kuma ban mamaki da tsan-tsan soyayya gami da nishad'antarwa da ilmantarwa, kudai kubiyoni dan jin yanda zaya kasance_
```COMIN
G SOON
COMING SOON
COMING SOON```
Zee Elkaseem
Mmn khady