Showing 3001 words to 6000 words out of 53250 words

Chapter 2 - HAMDAH BOOK3 COMPLETE

/>
ɗ

in "Nace ina mijin t

a? ita ka

ɗ

ai zata taho haihuwa babu wani babba ko shi mijin baisan haihuwar yataso bane kirashi a waya yanzu yazo dan bana kar

ɓ

ar haihuwa sai an ajiye ku

ɗ

i an kuma sa hannu tukun".

Cikin kame kame ƴarrakiyar tashiga fa

ɗ

in

"Um..um mijin..ta..mijin ta."

sa

i kuma tayi shiru. duban mai labour

ɗ

in yayi da kyau yace

"Kirawo mijin ki yanzu yazo kice masa bazamu kar

ɓ

e kiba har sai yazo."

kasa tayi da kanta batare da tace komai ba sai hawayen da ke cigaba da sauka a idon ta,

girgiza kai yayi kana yace

"Ba miji ken

an wannan ciki ba uba baya da uba ko?".

da sauri ƴar rakiyar ta gya

ɗ

a kai tana tsilli-tsilli da ido kamar an tare

ɓ

era kana cikin in-ina tace

"Wlhy likita tsautsayi aka samu bata da miji, kuma yanzu iyayen ta sun kore ta da sukaga tana labour sun ce tafita

musu a gida taje can ta haihu ba a gidan suba,

shine tazo gidan mu nikuma naga kamar zata mutu shine na rakota asibiti, dan Allah likita ka taimaka mata."

gaba

ɗ

aya suka zuba musu ido. wani murmushi Raliya ta sake.

ido Na'ima ta bita da shi dan tasan ma'n

ar murmushin nan nata tace

"Aminiya sabon shiga harka ko?". baki Raliya ta ta

ɓ

e tare da fa

ɗ

in

"Oh yaro man kaza har yaushe zakayi sake irin haka ta kasance, ka

ɗ

aukar wa kanka wahala shi ba mai uba ba wahalarka a banza, uban titi da bazai kalleka cikin ha

lin labour yace ma sannu ba, tuni ban wanke shi na zubar ba in ma yasami shiga kenan mttss".

taja wani dogon tsaki tare da fa

ɗ

in

"Kara mar ƴar iska bata san yan da zatayi iskancin bama."

Dr Mukhtar da Na'ima kasan cewar suna kusa ne suna juyo duk abun da t

ake fata akasin su da suke tsaye a sakiyar office

ɗ

in.

Dr Mukhtar yayi murmushi tare da fa

ɗ

in

"Ko zaki sata a hanya ne idan ta sauke kayan dake jikin ta".

harara ta dalla masa tare da kuma jan wani gajeren tsaki.

Dr Mukhtar ya mai da duban sa kan yaran sa

nnan yace

"To a gaskiya bazamu kar

ɓ

i haihuwar ba, na

ɗ

aya babu ku

ɗ

in kar

ɓ

ar haihuwa sannan babu wani babba a tare da ku, bazamu karmi haihuwar ba saboda gudun matsala, bugu da kari kuma

ɗ

an bashi da uba,

muzo mu kar

ɓ

i haihuwa wani abu ya faru azo a dakata

r min da asibiti gaskiya yanzu na daina irin wannan kasadar gaskiya kuje kawai kuje wani asibitin."

Da sauri Na'ima da Raliya suka juyo a tare tare da yiwa junan su

kallon-kallo, sai kuma da sauri Na'ima ta juyo gun Dr tace

"Dr a taima musu a kar

ɓ

i haihu

war ni zan biya ku

ɗ

in duk wani

ɗ

awai niyar da za'ayi ni zan biya, zan kuma tsaya wajen ganin ba'a sami wata matsala ba, aje a kaita labour room."

kai Dr Mukhtar ya jinjina kana yace

"Okay." yadubi nurse

ɗ

in yace

"Akai ta labour room.

tace "Okay sir." taju

ya da sauri tana fa

ɗ

in "Kubiyo ni."

suka fita dukan su mai labour'n da kawar tata.

suna fita da sauri Raliya ta dubi Na'ima zatayi magana Na'ima tayi saurin soma yiwa Dr mukhtar magana.

"Dr irin su ne idan suka haihu suke kashe

ɗ

an, har idan akabar ta ta t

afi bazataje wani asibitin ba wani gun zataje ta haihu ta kashe

ɗ

an, ko kuma ta jefar da shi to ni ina son abun da zata hai fa har idan na miji ne."

Dr mukhtar yayi wani dariya tare da fa

ɗ

in

"Ai tun

ɗ

azu na fahimci hakan ai tun da naga kuna wannan kallon

-kallon Na'ima Raliya bakuda kyau sai an ha

ɗ

a da wanka, ai na san hali tun a makaranta har idan kukayi wannan kallon-kallon to wata tsiyar za'a kulla."

dariya suka sheke da shi suka tafa kana shima ya miko hannu suka tafa da shi dukan su.

zaman sa zagyar d

a kyau sannan yace

"To meye kaso na a ciki?."

Na'ima tace "Kana da kaso mai tsoka yanzu dai kaje ka bata kulawa ta haihu kuma kayi fatan namiji zata haifa, yau nima zan haihu."

yace "kwarai kuwa har an shiga dake labour room".

dariya suka saka dukan su.

Na

n sukayi ta wasu magan ganun su sakanin su batare da ni naji ko fahimtar me suke nufi ba..

Bayan awa uku, kukan jariri ne ya soma tashi daga cikin labour room, Na'ima da Raliya da har yanzu suna zaune a office

ɗ

in Dr Mukhtar suka wani saki murmushi, loka

cin da sakon Dr Mukhtar yashigo wayar Raliya wato tex message yana sanar musu da abun da aka haifa,

ciki murmushin mai kunshe da ma'anoni da dama Raliya tace

"Kai sannu Na'ima kin sauka lafiya kai gaskiya haihuwa akwai wuya kinsha fama yau."

itama wani da

riya ta sake cikin kware wa a zunzurutun makirci da hatsabiban ci tace

"Na haihu yau ni Na'ima gaskiya haihuwa a kwai wuya".

darika suka kuma shekewa sukatafa.

Dr Mukhtar da yanzu shigowar sa office

ɗ

in bayan ya amshi haihuwar, zama yayi kan kujerar sa yan

a fa

ɗ

in

"Gaskiya yau ba sauki oga SALEEM ya haihu um wayaga oga SALEEM da

ɗ

a abun ba sauki hhhhh".

"Shima yazama baba ni kuma mama".

Na'ima ta fa

ɗ

a tana wani fa

ɗ

i.

nurse ce tayi knocking tashigo ta

ɗ

an dukar da kai tana fa

ɗ

in

"Sir an gama kimsa komai sai da

i har yanzu tana bledin, munyi iya kokarin mu bai tsaya ba ko zaka zo ka duba ta."

kai ya girgiza kana nurse

ɗ

in ta fita da sauri,

a tare Na'ima da Raliya suka mike ganin Dr shima ya mike sukabi bayan sa.

dukan su suka shiga

ɗ

akin da aka tanada domin haihu

wa.

nan da nan yasoma baiwa yarin yar taimakon gaggawa ganin yan da jini ke fita a jikin ta,

batare da

ɓ

ata lokaci ba tadawo cikin hayyacin ta ,jinin kuma ya tsaya.

jaririn da nurse's suka gyara shi suka kunshi cikin

ɗ

ankwalin mahaifiyar sa sai musu-musu d

a kuka yake ga dukkan alama niman abinci yake,

nurse ta

ɗ

ago shi ta maso gaban gadon da mamarsa take, wan da a ƴan min tunan da ta sami kanta bayan Dr yabata taimakon da ya kamata har ta iya mikewa tazaune.

tamika mata shi tana fa

ɗ

in

"Ga abun da kika haif

a nan kuma da alama niman abinci yake gashi bakuzo da flas ba, bare a bashi ruwan zafi ya sha."

kin karbar sa tayi sai kukan da ta fashe da shi.

kawar ta da suka zo tare ita ta kar

ɓ

i

ɗ

an tashiga jijjiga shi, wayar ta dake cikin aljuhun wandon makarantar ji

kin ta yasoma kara alamar shigowar kira,da sauri takai hannunta guda ta cusa cikin aljuhun wan donta,



ɗ

aya hannun kuma ta gyara rukon jaririn da kyau ta zaro wayar.

ido ta waro kan screen

ɗ

in wayar murya cike da tsoro tace

"Mama." sai kuma da sauri ta

ɗ

aga kiran takai wayar kunnen ta tare da yin sallama.

ɗ

an shiru tayi sai kuma tace

"Mama gani nan dawowa an tashi ne bansami abun hawa ba shine yasa na tsaya".

tana sauke wayar da sauri tadubi kawar tata tace

"Mama ce takira ni taga lokacin tashi yayi har y

anzu ban koma gidaba, bayan ko makarantar ma banje ba,ni sai yanzu ma na ga agogo tun

ɗ

azu lokacin tashi yayi, tofa zantafi gida yanzu yaya zamuyi ina tsoro kada Baba yadawo yasamu ban dawo ba,

kema zaki tafi gida ba kawai tun da yanzu kin haihu? muje na r

akaki gidan ku nima sai na wuce gida,

karfa Mama tasa yayu na su biyo ni kin san fa in nakai wannan lokacin sawa take aje a nimo ni".

tana maganar ne cikin tsaro sosai.

itako mai jego kuka kawai take takasa cewa komai.

Dr yace "A'a taya za'ayi ta tafi yan

zu bayan yanzu ta dawo hayyacin ta,sai mun da

ɗ

a ganin yanayin jikin nata kafin mu sallame ta, yanzu kam ma allurar da akai mata zai fara ai ki in tayi bacci ta farka mukaga yanayin karfin jikin ta sai mu sallame ta, yanzu dai ke kije tun da ke a na kiran k

i."

to tace da sauri ta mika mata

ɗ

an,

yanzu ma kin kar

ɓ

ar

ɗ

an tayi.

Raliya ce ta kar

ɓ

i

ɗ

an a hannunta tace

"To kije kawai."

ai ko tafita da sauri.

bayan fitar ta Dr Mukhtar ya dubi yarinyar yace

ta kwanta ta sami bacci, a hankali ta gyara kwanciyar ta,su

kuma suka fita suka koma, office

ɗ

in sa.

suna zama Na'ima tace

"Bani

ɗ

an na ganshi."

Raliya ta mika mata kyakkyawa fari kuwa da shi, sai dai yaron bashida girma

ɗ

an kankani ne hakan kuwa bazai rasa nasaba da rashin samun kulawa da ya kamata tun aciki ba.

takafe shi da ido tana wani irin murmushi tana

ɗ

an jijjiga yaron.

after 4 hr.

hakan kuwa yayi dai-dai da farkawar yarinyar da ta haihun a bacci, alhmdllh taji karfin jikin ta kwarai.

nan tanimi tafiya gida nurse tazo ta sanar wa Dr yace taje ta kira ta.

t

are nurse

ɗ

in suka shigo da yarin yar,ya nuna mata kujera ta zauna kana yacewa nurse

ɗ

in ta

ɗ

an basu guri, nan ta fita tajawo musu kofa.

duban yarinyar yayi kana ya ce

"Inane gidan ku".

cikin kame-kame tashiga fa

ɗ

in

"Um..um..gidan mu gidan mu."

sai kuma ta

yi shiru.

da kyau yakuma duban ta sannan ya ce

"Bana son wani

ɓ

oye-

ɓ

oye nasan wannan

ɗ

an bashi da uba cikin shege ne dan haka kawai tan bayar ki nake ki bani amsa inane gidan ku?."

kwalla ta matse tare da mutsutstsike yatsun ta kana ta soma magana,

"Gidan

mu yana..yana Unguwar Bakaro".

kai ya jinjina yace

"A Bakaro kike?."

ta gya

ɗ

a kai, Raliya ta jinjina kai kana ta ce

"Ah to shikuma uban

ɗ

an a ina yake shima a Bakaron yake?".

tace Eh.

"To yan zun ina zakije keda

ɗ

an idan kika fita daga nan?".

Raliya tayi m

ata tambayar tana dubam ta, shiru tayi tare da musutssuke yatsun hannunta.

Dr Mukhtar ya

ɗ

an tsura mata ido kana yace

"Yanzu ina zaki kai

ɗ

an idan aka baki shi?."

kuka tafashe da shi tana fa

ɗ

in

"Wlh idan na tafi da shi gida yan kani za'ayi wlh iyayena sun

ce sai sun yanka ni yanzu ma in na koma gida nasan suka na za'ayi idan na tafi da shi zasu yanka ni".

kuka take sosai tana fa

ɗ

in zasu yanka ta,

Na'ima kuwa carap tayi tace "To ni zan rike miki

ɗ

an ni ina son shi nasan idan kika fita yaddashi zakiyi ko ba

haka ba?".

tafa

ɗ

a tana duban ta.

da sauri yarin yar ta gya

ɗ

a kai tace

"Wlh in natafi da shi gida ne za'a yanka ni in naje dashi gida ne."

Na'ima ta ce "To ya isa, in kika je da shi gida ne za'a yanka ki idan kika fita da shi daga nan kuma yaddashi zakiyi

to ni ina son shi zan rike shi".

hannu ta saka ta bu

ɗ

e jaka ta ciro ku

ɗ

i masu yawa gudan dubu-duba ne a

ɗ

a

ɗɗ

aure

ɗ

auri uku,wacce a kalla ko wani

ɗ

auri guda yakai 100k ta mika wa yarin yar tana fa

ɗ

in

"Kar

ɓ

a in kinje kya nima abun da zaki rika ci wan da yaka

mata masu jego suci, ba sai kin jira iyayen ki sun yi miki ba tun da nasan cewa bayimiki zasuyi ba, da ma ace

ɗ

an da uba ne tun da bashi da shi kuwa ba mai saurarar ki, gashi sai kije kiyi jego shikuma

ɗ

an ina son shi zan rike shi, dan bazan iya zuba ido i

na gani azalinci

ɗ

an da baiji ba baigani ba ku mutane kurika jin tsoron Allah,

ɗ

an da bai san komai ba aje a jefar da shi ko a kashe shi."

da sauri yarin yar ta mika hannu ta kar

ɓ

i ku

ɗ

in har hanunta na rawa ganin yawan ku

ɗ

in, kana ta yimusu godiya ta mike

da sauri ta fita,

har takai bakin kofa Na'ima tace

"Idan kikaje gida aka tanbaye ki ina abun da kika haifa sai kice yana ina?."

"Ya mutu tun a ciki!."

tayi maganar cike da karfafawa tana da

ɗ

a dunkule makudan ku

ɗ

in da ta bata.

murmushi Na'ima tayi tare da

fa

ɗ

in "Da kyau." da sauri yarin yar tayi waje ta haye abun hawa ta wuce gidan su cikin zillumi da tsoro..

bayan fitar yarinyar Raliya da Dr Mukhtar suka tuntsire da dariya, cikin muryar dariya Dr Mukhtar yace

"Kin ji Na'ima har da

ɗ

an guntun wa'azin ta wai

ku mutane kurika jin tsoron Allah tun da kin samu a sama ai dole kijefo wa'azi ciki hhhhh."

"In da ku

ɗ

i meye bazan samu ba kai bakaji takashe

ɗ

an nata tun a ciki ba, wannan kuma ni na haifa."

tayi maganar tana leko fuskar yaron da yake baccin sa.

Dr mukht

ar ya gyara zama tare da sauke numfashi sannan ya ce

"To yan zu ya za'ayi ne?."

tace "Dr ni da na haihu kuma me yazaunar da ni a nan a kaini labour room mana."

dariya ya sheke dashi Raliya ma dariyar tayi tana fa

ɗ

in

"Ai kuwa mai jego a gado yakamata a same

ta a kwance ba'a zaune a office

ɗ

in likita ba."

nan suka mike suka nufi labour room bayan sun gama shirya duk yan da abun zai tafi.

suna shiga ta haura gado ta kwanta, tayi shame-shame kamar wacce ta haihu da gaske.

Waya Na'ima ta mikawa Raliya tace

"Ki

rashi a waya".

Raliya ta amsa ta danna number SALEEM......!

Mommyn Twins ce

🌺

*HAMDAH*

🌺

*WASA FARIN GIRKI!!*

✍

🏻

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*

_(Book 3)_

Littafin na siyar wa ne ki biya ki karan ta.

domin biyan ku

ɗ

in littafin sai ka-ki tuntu

ɓ

i wannan number 08034690723

🅿

️

2

Wayar tayi ta ringing har ya yanke bai

ɗ

aga ba, ta dubi Na'ima tace

"Bai

ɗ

aga bafa. "

ta ce "Sake kiran shi kin san shi ai mur

ɗ

a

ɗɗ

en mutum ne idan baiyi ra'ayi ba bazai

ɗ

aga ba yanzu h

aka wayar tana kusa da shi

ɗ

agawar ne dai baiga dama ba."

kuma kiran nasa tayi namma har ya yanke bai

ɗ

aga ba, sai da ta kirashi har sau uku a na hu

ɗ

u ne ya

ɗ

aga.

ganin ya

ɗ

aga kiran takai wayar kunnen ta tare da fa

ɗ

in

"Asslamu'alaikum SALEEMA Raliya ce mu

na asibiti da Na'ima tahaihu."

SALEEM dake zaune a office yana ta tarkasa ƴan kayakin sa dan locin tashin sa yayi har ya wuce ma, ƴan wasu aiyuka ne suka tsaida shi. yamike zumbur yana fa

ɗ

in.

"Haihuwa kuma? yaushe cikin nata yakai na haihuwa cikin ya fita

kenan?."

yajero tanbayar da alamun hankalin sa a

ɗ

an tashe yake.

ta ce "Eh haihuwa ce ba fita cikin yayi ba sai dai bakwaini ta haifa

ɗ

a na miji."

numfashi yasauke jin akasin abun da yake zato,shi gaba

ɗ

aya jin lamarin na bazata ya mantar da shi zata iya h

aifar cikin tun da yakai wata bakwai, ya ce

"Ina jaririn yake yanzu yana cikin wani hali yana dai lafiya ko?."

"Eh gashi can a cikin kwalba."

katse wayar yayi batare da yace komai ba, Na'ima da take jin duk abun da yake fa

ɗ

a kasan cewar tasa wayar a amsa k

uwa ne ta ce

"Lallai ma wannan wato shi ta jaririn yake bazai fa ta

ɓ

a sauyawa duka ba."

dariya Raliya tayi tare da fa

ɗ

in

"SALEEMA kenan miskili kafi mahaukaci ban haushi bafa zai sauya ba dan kuwa a jinin sa yake."

SALEEM na kashe wayar, wayar Mamie ya k

ira, zaune Mamie take da su Aunty Rafee'at Aunty Jaleela da su Ummi kiran sa ya shigo.

bayan sun gaisa yake fa

ɗ

a mata Na'ima ta haihu.

"Haihuwa." Mamie tafada da karfi

kana ta ce "Wani irin haihuwa ciki wata bakwai." ya fuskanci yanayin da yashi ga lokaci

n da Raliya ta sanar masa da haihuwar shi Mamie ta shiga yanzu.

yace "Eh ta haihu bakwaini ta haifa tana asibiti ma yanzu."

"To Allah ya raya." Mamie ta fa

ɗ

a a takaice tare da kashe wayarta.

gaba daya hankalin ƴan cikin parlour'n yakoma kan Mamie, Ummi c

e da sauri tace

"Wa ta haihu Na'ima ce?".

Mamie tace

"Wai haka, wai ta haihu". Mamie ta fa

ɗ

a tana ta

ɓ

e baki.

Ummi ko baki ta washe tana fadin

"Ikon Allah, kaji ikon Allah ko to Allah dai yasa abun da aka haifa nacikin koshin lafiya".

baki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login