Showing 48001 words to 51000 words out of 53250 words
da idanuna na lumshe babu jimawa kuwa bacci yayi awon
gaba da ni.
Da misalin karfe 4:30Pm na farka na
ɗ
an ji da
ɗ
in jiki na sabo da baccin da nayi amma dai hanci na na nan a toshe ciwon kan ma haƙa.
ahankali nayi ƙoƙarin
ɗ
aga kan Nasmah a hannun na na maida shi kan pillow sai ta farka, sai na
ɗ
ago ta nayi
da ita bayi wanka nayi mata kana nafito da ita, ni ma na koma nayi.
bayan na idar da sallar la'asar na saka kaya itama na saka mata, kana na ruko hannun ta muka fito, kasa muka sauka muna shiga cikin parlour'n Naseem da Faty suka shigo, zama nayi ina fa
ɗ
i
n
"Gara da bakuzo tun
ɗ
azu ba sai da muka gama baccin mu."
dariya Faty tayi tare da fa
ɗ
in
"Kai Adda HAMDAH ai har munfito
ɗ
azu zamu zo, sai kuma muka wuce gun lilo, da mun hana ku bacci."
murmushi nayi na ce "Gara da kuka tsaya can gun lelon ai da yanzu ku
n hana mu yin bacci ku bakuyi ba mu ku hana mu yi."
Talatu data dire tray'n abinci saman kan table
ɗ
in gaban mu, ta ce
"Barkan ku da hutawa, uban
ɗ
aki na muje kayi wanka naga gimbiya kam da wankan ta ta sauko, kai ne ka tsaya gun lilo ko ka
ɗ
ebo rana."
ta
yi maganar tana ruko hannun Naseem.
sukayi cikin bedroom...
Washegari ya kasance ranar Monday bayan su Naseem sun tafi makaranta bacci na koma,
cikin bacci naji wayata tana ring, idanuna a rufe na mika hannu na janyo wayar, na
ɗ
ago shi tare da bu
ɗ
e idanu
na kan shi, ganin sunan daya bayyana kan screen
ɗ
in wayar.
yasani ware idanuna sosai, sunan shugaban makarantar su Naseem ne.
nayi saurin
ɗ
aga kiran tare da kai wayar kunne, muryar sa na jiyo hankali tashe yana fa
ɗ
in
"Madam gamu a asibiti Nasmah ta."
ɗ
ip
wayar ta yanke cikin tsananin firgici na mike zaune nan da nan na nimi baccin da nake ji
ɗ
in na rasa,
hannunna na
ɓ
ari na dan na number sa na mai da masa kiran, yayin da nake jin kirji na na dukan uku-uku.
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un." na furta a fi
li, wayar tayi ta ring har ta kusa yanke wa kafin aka
ɗ
aga da sauri cikin matukar firgici da tashin hankali na ce
"Ina Nasmah take me ya same ta?!." ya ce
"Gata nan kwance ta......!
Mommyn Twins ce
12
Da sauri cikin matukar tashin hankali t
un kan ya karasa abun da zai fa
ɗ
a na ce "Tamutu tamutu ko?!!."
nayi maganar hankali a mugun tashe dan nagama tsinkewa da yan da naji yake maganar.
ya ce "A'a Madam ba mutuwa tayi ba, dama bata da lafiya ne?,
tun zuwan su School
ɗ
in Aunty'n su tace taga ya
nayin ta kamar batajin da
ɗ
i, shine ta tambaye ta sai tace mata wai kan ta keyi mata zafi, to tafita taje ta
ɗ
auko magani a office kenan ta dawo ta samu tana rike da kanta tana kuka tana fa
ɗ
in kanta zafi, kan tayi aune ma ta fa
ɗ
i kasa a sume, tun
ɗ
azu muna
asibiti ban so kira na sanar ba sai ta farfa
ɗ
o amma har yanzu likitoci sun kasa shawo kan ta."
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un wlh lafiyar ta lau ta bar gida."
na furta da karfi yayin da jikina ke cirawa cikin azama na duro a gadon wayar na kare a kunne
na ina tambayar sa wani asibiti ne, yana fa
ɗ
a min nakashe wayar batare da na tsaya sauraran abun da yake cigaba da fa
ɗ
a ba.
wardrobe na bu
ɗ
e na janyo mayafi na takalmi mara tudu na saka da sauri nafita na nufi ƙasa, bibbiyu nake ha
ɗ
a steps,ina sauka na nuf
i kofa har ina ha
ɗ
awa da sassarfa.
su Talatu suna zaune cukin parlour'n da sauri suka mike ganin yanda na sauko a firgice, tambaya ta me ke faruwa suka shiga yi suna biyo ni a baya,
tuni nayi waje ban tsaya basu amsa ba, har parking lot suka bini, suna tam
bayar abun da ya faru. sai a lokacin na ce da su "Nasmah ce ke asibiti asume."
salati suka shiga yi suna tambayar garin yaya.
wan nan karon ban tsaya basu amsa ba dan ji nake tsayuwa basu amsa ma
ɓ
ata lokaci ne.
kan kace me sabbin Security
ɗ
in da aka zuba
cikin gidan sun iso in da muke, ganin yan da su Talatu suketa rafka salati, suma duk tambayar da suke ban tsaya basu amsa ba, su Talatu ne suka sanar musu abun da ke faruwa.
Yakubu nashiga kwa
ɗ
awa kira,
da sauri ha
ɗ
e da gudu yafito daga cikin
ɗ
akin su, d
a sauri na shige cikin mota, yana ganin haka ya koma
ɗ
akin da sauri ya fito rike da makullin motar cikin hanzarin yashige motar.
cikin matukar da muwa da rawar murya nace
"Yakubu kayi sauri ko ka bani key
ɗ
in motar ni naja."
key yayi wa motar tare da figa
r ta aguje, da gudu mai gadi ya bu
ɗ
e get muka fita a gidan, sai da muka haura titi kafin yake tambaya ta in da zamu nafa
ɗ
a masa sunan asibitin.
duk gudun da Yakubu yake gani nake kamar bayayi asibitin tayi min nisa.
Number da aka kira ni da shi aka sanar m
in da tana asibitin na kuma kira wayar tayi ta ring ba'a
ɗ
aga ba,
kuka ne naji ya zo min nayi saurin toshe baki na a raina nake fa
ɗ
in
"Shike nan ta mutu."
kokarin mai da kiran nake dai-dai nan najiyo muryar Yakubu yana fa
ɗ
in
"Hajiya mun iso."
da sauri na
ɗ
ago dan ban san har mun iso ba.
da sauri na bu
ɗ
e motar na fito batare da na jira fa
ɗ
in da yake bari ya zo ya bu
ɗ
e min motar ba.
da sauri ha
ɗ
e da sassarfa nayi cikin asibitin, a kofar shiga cikin parlour'n asibitin na ha
ɗ
u da Aunty'n su Nasmah tana kokarin
fitowa cikin sauri take tafiya da ka ganta gaba
ɗ
aya hankalin ta a tashe yake.
tana gani na ta juya da sauri tana fa
ɗ
in
"Madam ta farfa
ɗ
o amma tana ta kuka."
da sauri nabi bayan ta ina fa
ɗ
in "Ina take."
tun da ga cikin parlour'n nake jiyo kukan ta, da gudu
nanufi kofar room
ɗ
in da nake jiyo kukan ta ciki,
wasu daga cikin ma'aikata asibitin sukayi yunkurin dakatar da ni, ban ko saurare su ba
na tura kofar na sa kai ciki.
ina ji Yakubu daya biyo ni yana sanar musu da ko ni waye.
Likitoci har guda uku a tsay
e a kan ta suna rirrike da ita sai ihu take tana bige-bige, da gudu na isa in da take na kusa sakanin su na rungume ta,sai kawai nima na fashe da kuka ina fa
ɗ
in
"Nasmah me ya same ki, me ya same ki Nasmah?!!."
kuka sosai na ke ina rungume da ita, itama kuk
an take tana ta fisge-fisgen nan kamar wacce bata cikin gayyacin ta.
Turo kofar aka yi da karfi yana gaba wani na biye da shi.
in da muke suka karaso da sauri, wan da ke biye da shi
ɗ
in ya dubi likitocin da ke cikin
ɗ
akin yana fa
ɗ
in
"Wai har yanzu bakuyi
wani abu a kai ba?."
cike da girmamawa sukace "Sir muna kai kenan yanzu ta farfa
ɗ
o so taki tsayuwa Muna kan kokari ke nan mu shawo kan matsalar, ruwa za'a saka mata sai dai taki tsayuwa sau uku ana samun jijiya sai ta gauce ya
ɓ
ata, zamu nima ta kafan ta
ko kai ne a saka mata, na hannayen ta kam duka mun rasa su."
cikin fa
ɗ
a Dr da suka shigo tare da Ahmad da alama shine babban su ya ce "Shirmen banza sai kace ba ai kin ku ba."
sai kuma ya dubi Ahmad ya ce
"Sorry Sir ko mai zai dai-dai ta insha Allah."
kai
kawai Ahmad ya jinjina ya
ɗ
an maso in da nake rungume da ita ya ce
"To meye amfanin kukan, kin rungume ta kina kuka ita tanayi, to da wanne zata ji da ciwon da ke damin ta ko da wannan kukan naki?."
hannu ya mika ya
ɓ
am
ɓ
are ta a jikina, sake masa ita nayi
dan na rasa abun yi guda
ɗ
aya ganin yanayin nata yakuma jefani cikin ki
ɗ
i ma, da firgici da tashin hankali, ya
ɗ
ago ta ya saka ta a kafa
ɗ
ar sa ya na fa
ɗ
in
"Kun
ɓ
ula ta da yawa dubi yan da hannayen ta suka fara kumbura."
"Sorry Sir ta ki tsayuwa ne."
ɗ
aya
daga cikin likitocin yafa
ɗ
a. tsaki yaja kana ya ce
"Me yasa tun kan ta farfa
ɗ
o baku ni mi jijiyar ba, sai da ta farka zakuyi ta
ɓ
ula ta."
"Sorri Sir hakan bazai yiwu ba do le sai ta farfa
ɗ
o."
tsaki yakuma ya, yana jijjiga ta da bubbuga bayan ta, yana fa
ɗ
i
n
"Shiiit ya isa sorry baby yi hakuri kin ji sorry sorry."
maganar yake daf kunnen ta yana ci gaba da jijjiga ta da bubbuga bayan ta.
baya nayi, najin gida na da jikin garu-bango, ina mai cigaba da kukan cikin yin kasa da sauti.
Dr da suka shigo da shi ya
ya nufi kofa yana fa
ɗ
in
"I'm coming Sir." sai yayi waje sauran likitocin suka bi bayan sa.
bai yi magana ba sai ci gaba da jijjiga ta da hura mata iskar bakin sa cikin kunne yake, a hankali kukan nata yarika raguwa, sai ajiyar zuciyar da take sauke wa a
kai a kai, har tayi shiru tana mai cigaba da sauke ajiyar zuciya.
jim ka
ɗ
an likitan ya dawo wannan karon su biyu suka shigo, yana gaba
ɗ
aya daga cikin wa
ɗ
an da
ɗ
azu suke kan ta na biye da shi rike da wasu kayakin amfani irin na ma'aikatan lafiya.
Dr ya du
bi Ahmad da murmushi yana fa
ɗ
in
"Ikon Allah abun da mu likitoci muka kasa yi gashi uba yayi wa
ɗ
iyar sa, baby da ma so kike sai Daddy'n ki yazo kafin ki bamu damar yin ai kin mu ko."
yayi maganar yana leko fuskar Nasmah da ke lumshe da alama bacci ke son
ɗ
aukar ta.
murmushi Ahmad yayi yana shafa kanta, kana ya ce
"Yan zu zaku iya yi mata abun da ya kamata."
Dr ya ce "Okay." ya mika hannu ya kar
ɓ
e ta yana kokarin kwantar da ita kan gado.
ai ko ta bu
ɗ
e ido tare da sakin kuka.
da sauri Ahmad ya
ɗ
auke ta yashig
a jijjiga yana fa
ɗ
in
"Shiiit Nasmah ya isa yi shiru jinki." ai ko tayi tsitt,har kuma lokacin ida nunta suna lumshe.
zama yayi bakin gadon kana a hankali ya kwantar da ita yana
ɗ
an jijjiga ta da fa
ɗ
in
"Sorry kwanta a saka miki magani kiji sauki ko,babu za
fi yanzu a gama miki mu tafi hawa doki."
alama yayi wa Dr da ya soma ai kin sa, yakuma ce masa yabita a hankali, kana shi kuma yarika shafa kanta yana yi mata magana a hankali daf da kunnen ta.
a hankali likitan ya soma gudanar da ai kin sa irin na kwarar
ren likita.
bugun fari ya samo jijiya a hannun ta na dama,
batare da
ɓ
ata lokaci ba ya
ɗ
aura mata ruwa mai
ɗ
auke magunguna masu karfi da inganci.
nan da nan cikin sakanni kalilan bacci yayi gaba da ita.
bayan likitan yagama duk abun da ya
kamata ya dubi A
hmad yana fa
ɗ
in
"Allah ya sawaka in sha Allah ko mai zaiyi normal idan ta farka."
ya an sa da amin kana likitocin suka fita.
Numfashi na sauke mai sauti san da ido na ya sauka kan Nasmah da ke bacci tana sauke numfashi a hankali, idanuna na rumtse tare da
jan sheshsheka cikin kukan da nake har lokacin, sai dai zuwa yanzu kukan nawa a hankali yake fita.
cikin zuciya ta nake yiwa Ubangiji godiya ganin ta sami bacci.
har lokacin yana sunkuye a kanta yana shafa kanta yayin da
ɗ
aya hannun sa ke rike da hannun t
a da akayi mata karin ruwa.
maganar sa najiyo yasani bu
ɗ
e idona a kan sa.
"Ke kin ishe mu da wannan koke-koken na ki, kifita waje kije kiyi sa a can kin dame mu, ko so kike ki tashe ta da Wannan kukan naki mara amfani,
tun tuni yarin ya tana tare da ciwo k
in barta da shi a jikin ta har sai da yayi (C), ke baki da wayon sanin yaro bashi da lafiya ne,
a hakan ne kike cewa ke zaki iyar musu yaushe kikayi wayon kula da kanki bare ki kula da su."
baki na murgu
ɗ
a cikin zubda ƙwalla na bu
ɗ
i baki zanyi magana, sai
wayata ta fara ring, dago wayar nayi ina mai share hawaye ganin Bappa ke kiran, sai nayi picking call
ɗ
in na kara wayar a kunne,
daga cikin wayar Bappa ke fa
ɗ
in
"HAMDAH wani asibiti ne?."
ina fa
ɗ
a masa sunan asibitin ya kashe wayar.
Zama nayi kan kujerar
da ke gefe na jin kafata ta gaji sosai,
ina mai ai ka masa da harara ina ci gaba da murgu
ɗ
a masa baki.
magana ya soma yi yayin da idanun sa ke kan Nasmah da take ta baccin.
"Wayon ki a iya nan ka
ɗ
ai ya tsaya,
sabo da ke baki da wayon magan ce naki shine
ita ma zaki barta da shi ko, dubi idon ki ke kan ki ma baki da lafiya amma baki da wayon da zaki iya magan ce ciwon naki."
a fusace cike da tsiwa nace
"Idan kai ke raba wayon bana so karike shi, har abada kada nayi wayo."
nayi maganar ne cike da jin haush
i, ban san meye damuwar sa na jifana da kalmar rashin wayo a koda yaushe a duk san da muka ha
ɗ
u da shi ba.
yabi ya ishe ni da wasu maganganu ya barni naji da damuwar ciwon ƴata.
fuskar Nasmah ya shafa tare da sakin murmushi har sai da dimple
ɗ
in fuskar sa
ya bayyana.
baki na ta
ɓ
e tare da kawar da kaina gefe, dan zuwa yanzu hankali na yafara kwanciya, bai kuma magana ba sai zaman sa daya gyara ya da
ɗ
a gyara rukon hannun Nasmah da ke hannunsa sakama kon
ɗ
an zaburan da tayi cikin bacci.
ni ma ido na na mai da
kan waya ina
ɗ
an lallatsawa.
Tun daga can waje nake jiyo muryar su Bappa ina kokarin mike wa suka turo kofar, Bappa na gaba Inna Wuro Faty Yakubu da Sule direban su Bappa, suka shigo.
hankali tashe Bappa yake fa
ɗ
in
"Subhanalillahi garin yaya me ya same ta
haka?."
dai-dai nan suka karaso bakin gadon da Nasmah take kwance.
Bappa ya leko fuskar ta yana cigaba da fa
ɗ
in
"Amma ta farfa
ɗ
o ko."
Ahmad ya ce "Eh ta farfa
ɗ
o yan zu dai bacci take."
"Masha Allah, kaji ikon Allah ko yarin ya tabar gida lafiya sai kuma g
a ciwo, kai sannu Nasmah."
Inna Wuro ta fa
ɗ
a tana shafa kanta. Bappa ya dubi Ahmad yana fa
ɗ
in
"Sannu Ahmad sannu fa da kokari Allah ya saka da alheri."
murmushi yayi kana suka
shiga gaisawa, bayan gaisuwa da jajen abun da yafaru Bappa ke fa
ɗ
in
"Wai haka ka
wai ta suma kuma me likita ya ce ke da mun ta?."
Ahmad da idanun sa ke kan Nasmah dake ta baccin ta har yanzu kana ya ce
"Typhoid ne har yayi mata (C) da mamaki ace wai ciwo irin haka har yayi yawa a jikin yaro irin haka ba'a sani ba, har yakai matakin da
zai iya sumar da ita wai duk ba'a sani ba."
Bappa ya ce "Ikon Allah amma kuwa abun da mamaki, wai da ma bata da lafiya ne HAMDAH? ko irin zazza
ɓ
i a tsatstsayen nan ne take?."
ya karasa maganar yana duba na. da sauri ganin yan da wannan Ahmad
ɗ
in yake taso
ya mai da alhakin ciwon ta kaina.
na ce "Lafiyar ta lau bata kuma zazza
ɓ
i a tsatstsaye."
"Kuma bata ta
ɓ
a ce miki wani gurin ta na ciwo ba, yaro ke nan Allah sarki kuma kema baki ta
ɓ
a lura da yanayin ta ya sauya ba."
cewar Inna Wuro, tayi maganar cikin jima
mi da alhinin ciwon nata.
"Babu wani alamar da na ta
ɓ
a gani na ciwo tattare da ita, kuma bata ta
ɓ
a cemin wani gurin ta na ciwo ba, in ban da shekaran jiya da nake
kwance kai na na ciwo ita ma tazo ta ce min kanta na mata zafi, kuma nasan a lokacin
ɗ
in dan
nima na ce kai na nayi min ciwo ne shi yasa ita ma ta fa
ɗ
a."
nakarasa maganar ina
ɗ
aga