Showing 24001 words to 27000 words out of 53250 words

Chapter 9 - HAMDAH BOOK3 COMPLETE

min maganar wani Daddy anan ba?, rufamin baki idan ka kara sai na fasa ma baki bari ka gani."

Yakubu kuwa ci gaba da zuba yake wan da ma gaba

ɗ

aya hankali na baya cikin motar da jikina gaba

ɗ

aya.

Muna komawa gida nakira *HAM'NAS* Store Complex

nace a kawo min motar wasan yara guda biyu da wasu kayan wasa, batare da

ɓ

ata lokaci ba motar ShopRite

ɗ

in ya iso, a

ɗ

akin kayan wasan su aka jibge musu,

ihun murna suka sake ganin motocin cikin tsallen murna Naseem yace

"La iyin motan da Daddy yace dai t

aya mana babba."

da sauri na mike daga kan kujerar da nake zaune cikin

ɗ

akin kayan wasan su, hannayen su duka na riko nadawo na zauna, inajin zuciya ta na min mugun

ɗ

aci da kuna a duk san da naji sun furta kalmar Daddy a bakin su,

duban su nayi dukan su na

ce

"Kuna ji ko Naseem Nasmah?, shi wancan mutumin ba Daddy'n ku bane baku sanshi ba kuma ku bakuda Daddy, nice Mommy'n ku kuma nice Daddu'n ku bakuga na siya muku mota ba, idan kuka sake fa

ɗ

ar Daddy bazan sake siya muku mota ba, kuma zan sa akwashi wa

ɗ

an n

an ma a tafi dasu, baku da Daddy nice Daddyn ku kunji ko?."

kai suka gya

ɗ

a nace "To maza kuje kushiga motar ku." ai ko da sauri suka ruga in da motar suke suka shiga,

ina tare da su a

ɗ

akin sai zaga

ɗ

akin suke a cikin motar, suna dariya.

numfashi nasauke

ganin suna cikin farinci sosai, Nasmah ta danna motar ta motar tatafi tsuu zata garu da jikin garu-bango da sauri na mike na tafi da gudu na taro ta, na ciro ta ciki ina fa

ɗ

in

"To ya isa haka muje kuyi wanka kuci abinci sai kuma anjima zan sa afito muku da

shi can tsakar gida kuyi wasan acan."

nayi waje da su.

Yau Juma'a da wuri Talatu tagama yi musu shirin makaranta, narako su har sai da motar kaisu makaranta yafita kafin na juya a hankali, gaba

ɗ

aya yau jikina baya min da

ɗ

e a hankali na isa bakin swimmin

g pool na cire takalmata gefe na zauna bakin swimming pool

ɗ

in na zura kafafu na ciki, a hankali nake motsa ruwan da kafata ina

ɗ

an lilashi ciki, wasu hawaye ne masu

ɗ

umi suka zubo kan fuskata banyi kokarin sai da su ko danne zuciya ta daga abun da take ji

ba, tun jiya nake jin kai na cikin yanayin ina so nayi kuka ko zanji sassaucin abun da nake ji cikin zuciya ta, sai dai ban sami damar yin kukan ba saboda su Naseem, sam bana so nasaka musu rauni cikin zuciyar su, dan aduk san da irin wannan damuwar ta tas

o cikin zuciya

ta zama nake a

ɗ

aki nayita kuka, aduk san da sukaga ina kuka sun rika tambaya ta me ya same ni idan nayi shiru ban basu amsa ba ko nace musu babu komai suma sai su fashe da kukan su rungume ni muyita kukan.

tabbas ina ganin rauni da damuwa a

duk san da hakan tafaru agare su, duk da kuwa kasan cewar su yara wan da basu san komai ba, amma nasan akwan atashi idan hakan yaci gaba da faru zasu tashi da abun a ransu,

nasan

ɗ

aci da kunar dake tattare da kuncin ganin UWA cikin damuwa game da

ɗ

an ta, d

an kuwa shike hanani sukuni a koda yaushe.

wasu hawaye ne masu zafi da kuna suka cigaba da wanke min fuska cikin jan sheshsheka nashiga fa

ɗ

in

"Ummi na kizauna gidan Abba Ummi bazan ta

ɓ

a yafewa kai na ba har idan nayi sana diyyar barin ki gidan Abba, Ummi n

a zancigaba da yin nesa dake har idan hakan zai sa ki cigaba da zama gidan Abba."

kuka sosai ya kwace min cikin muryar kukan nacigaba da fa

ɗ

in

"Abba wlh ban ai kata zina ba ban ta

ɓ

a ai kata zina ba, Abba zan cigaba da yin nesa daku har idan hakan zaisa Umm

i na tacigaba da zama agidan mu, bana so nayi maraicin uwa batare da tabar duniya ba,

Abbu Mamie Ya Masa'ud Auny Rafee'at Aunty Jaleela Nusaiba Fauzaun, kewan ku da begen ku yana hanani sukuni,kullum da ku nake kwana cikin raina, shin haka kuma kuke kewata

ina son ku ko da yaushe ina tare da ku a cikin zuciya ta,

ku yar da dani wlh ƴaƴana ba shegu bane, wlh Allah ban ta

ɓ

a zina ba,

Allah sarki Inna ta da kina nan da kin fa

ɗ

a musu kalar tarbiyyar da kikayi min wan da ko da agidan karuwai zan zauna bazan yi is

kanci ba, bazan yi ba, bazanyi ba,

Ya SALEEM Ya SALEEM Ya SALEEM me na tare muku kai da matar ka meyasa zaka rabari da *MAHAIFIYA TA* karabani da ahalina me nayi muku, me yasa zaka sheganta min ƴaƴana tsaftatattu ka dan ganta su da wani uba wan da bansan

ko waye shiba,

duk hakan na menene da har sai ka kazanta min ƴaƴa? ƴaƴa na ba kazan ta bane kamar yadda ka fa

ɗ

a ƴaƴana tsaftatattu ne bazan ta

ɓ

a yafe maka Ya SALEEM bazan yafe maka b...."

Kuka ne yaci karfi na nakifa kaina da guiwa na nayi ta kuka kamar r

aina zai fita.

najima sosai zaune a gurin ina ai kin kuka, mai cike da kuna da bakin ciki. da kanshi hawayen ya tsaya badun na tsai da shi ba, sai dai kukan zuci danake, a hankali na mike cikin matsananciyar ciwon kai wan da dakyar nake iya bu

ɗ

e idona duka

sabo da zafin ciwon kan, na nufi ciki.

direct bedroom na shige kana shiga bathroom wanka nayi nafito na sauya kaya na zo na kwanta bakin gado,

karatun Alkur'ani na kunna cikin wayata a hankali nake bin karatun, a sannu narika jin zuciya ta tana samin sala

ma da nutsuwa, a hankali narika jin bacci na fizgata ta, na lumshe idanuna.

can cikin baccin da ya

ɗ

auke ni da nisan ta baifi na minti 20 ba.

najiyo muryar su Nasmah, da gudu suka haye gadon suna fa

ɗ

in

"Mommy mun dawo Mommy mun dawo."

ida nuna na rumtse da



ɗ

an karfi dan har lokacin kai na bai bar yimin ciwo ba,

mike wa zaune nayi jin sun zube a jikina na

ɗ

ago su ina fa

ɗ

in

"Wai har kun dawo? amma dai ba'a tashi ba ko."

nayi maganar ina duban agogo, karfe 12 har da rabi,nayi mamakin gani in da lokaci yatafi

har haka, ranar yau karfe 12 saura suke dawowa har sun dawo anyi musu wanka an sauya musu kaya.

lallai najima ina kuka har ban san lokaci yatafi har haka ba, tausayin kaina ya kamani,

ɗ

an guntun kwallar da ke kokarin sauka a idona

ɗ

aya nayi saurin kai yats

ata na tare shi kana na gyara zama ta ina fa

ɗ

in

"Ashe dai lokacin tashin naku yayi, to yaya karatu yau ansha wasa ko."

nayi maganar ina shafa kansu.

baki Nasmah ta washe ta mike tsaye a kangadon tace

"Mommy yau Aunty'n mu tayi mana haka."

tarike kugu tare

da girgizawa, dariya nayi ina fa

ɗ

in

"Au kice yau Aunty rawa tayi muku."

"Ba haka bane haka ne".

Naseem yafa

ɗ

a tare da mike wa yarike kugu yasoma tsalle.

ido na ware nace "Kai kuce yau kunsha rawa." cikin tsallen yace "Eh ai hadda chocolate ma."

tsai da ts

allen da yake yayi sai kuma ya dira a godon da gudu yafita sai gashi ya dawo da School bag

ɗ

in sa, a tsakiyar gadon ya zazzage School bag

ɗ

in sai ga Chocolate masu yawa ha

ɗ

e da littattafan sa sun zubo,

da mamaki nace

"Yau kuma Talatu kayan zaki tacika muku

a jakar."

nakai hannu na

ɗ

ibo chocolate dasuka kai guda biyar kala daban daban, ga kuma wasu a gaban sa, da

ɗ

an mamaki nake kallon su dan asanina babu kalar wa

ɗ

annan chocolate

ɗ

in acikin kayan cime-cimen su kalar nasu ba irin wannan bane.

"Kai Naseem a in

a ka samo wa

ɗ

an nan chocolate

ɗ

in?."

nayi maganar ina duban sa, da sauri Nasmah tace

"Nima akwai nawa." ta dira agadon da gudu tayi waje, Naseem ko bai bani amsa ba sai kokawar bu

ɗ

e laidar chocolate

ɗ

in yake.

ta shigo da school bag

ɗ

in ta itama ta zazzage,

nace

"Kai wai waya baku wannan abun haka, Talatu Talatu."

nashiga kwa

ɗ

awa Talatu kira dan na fara tunanin ko rikici sukayi mata gun shirya su tabu

ɗ

e wani katon

ɗ

in chocolate

ɗ

in daban.

Naseem da yakai Chocolate

ɗ

in baki ya kutsura yana

ɗ

aga kafa

ɗ

a alamun

yana jin da

ɗ

in abun yace

"Daddy yace mucinye wannan duka dai kaya mana wani."

"Ai yace idan ka kai

ɓ

a min baye kaya maka ba ni de bani da yawa."

cewar Nasmah tana kai wan da ta

ɓ

are baki.

Ido da baki na waro da mamaki tuno wan da suka ta

ɓ

a kiran sa da Dadd

y a makarantar su nace "Wani Daddy mutumin nan ko?, a

ina kuka san shi dan gidan ku da har zaku rika ce masa wani Daddy."

Naseem daya cika chocolate a bakin sa yace

"Ai Daddy yace kuma dai jo ya auke mu ya kai mu can guyin kifi babba."

cikin tsawa nace "

Bana ce muku kada wani yasake baku abu ku kar

ɓ

a ba? ashe bakuji ba so kuke nazane ku ko?, bana ce muku nice Daddyn ku nice Mommy'n ku ba, shi ba Daddy'n ku bane, baku san shiba shima bai sanku ba, bakuda Daddy nice Daddy'n ku, kuna jina dai ko?."

nariko k

unnuwan su ina jijjigawa a hankali, suka gya

ɗ

a kai.

shiru nayi tare da komawa na jingina bayana da jikin gado jiki a sanyaye nashiga maganar zuci

"Kuhi hakuri ƴaƴana ni zan cigaba da zame muku uwa kuma uba a duniyar na."

jin kwalla nakokarin zubomin nayi s

aurin dakatar dashi...

A ranar nasa aka kawo musu chocolate dawsu kayan makulashe aka kara kan wan da yake gida.

washegari ranar asabar bamu wuni a gida ba yawon guraren shakatawa muka tafi, ni Faty Naseem Nasmah da kuma Talatu, sai direba. sai yamma muka

dawo niki niki da kayan makulashe, washegari ranar Lahadi ma muka kuma fita, shima sai yamman muka dawo a part

ɗ

in su Inna wuro muka yada zango sai bayan isha muko koma side

ɗ

in mu, ai ko muna shiga su Nasmah suka

ɓ

ingire da bacci.

koda gari ya waye dakya

r nata da su Talatu ta tafi da su dan yimusu wan ka da shirin makaranta, dan tare jiya muka kwana da su.

kamar kullum na rakosu muna

ɗ

agawa juna hannu suka fita.

ina komawa ciki wanka nayi nashirya cikin les copie colour da

ɗ

an ratsin gold ajiki,

da misa

lin karfe 10 da rabi nasauko kasa da mayafi akai na sai ƴar karamar jaka mai

ɗ

auke da wayoyina da wasu ƴan ku

ɗ

i dana saka ciki,

dinning area na nufa, in da na tadda Zulai tagama shirya komai na breakfast, a

ɗ

an gaggauce nayi breakfast

ɗ

in, ina yi ina duba

agogo, dan fita zamuyi da Bappa zuwa asibitin da ake ginawa dasunan Inna ganin yan da ai kin ke tafiya, ina saurin ne dan jiya nace mishi karfi goma da rabi zamu tafi nasan kuma yanzu haka yagama shiri ni yake jira.

koda na fita a kofar masallaci dake ta n

an cikin gida na taddashi zaune, na karaso in da yake tare da gaida shi, daga nan muka shige mota muka nufi asibitin.

masha Allah asibiti yayi kyau saura ka

ɗ

an a kammala aiki, bamu bar asibitin ba sai wajen karfe 12:20pm nacewa Yakubu muwuce makarantar su

Nasmah mu

ɗ

auko su.

Abakin get

ɗ

in makarantar Yakubu ya faka mota yafita da sauri yana fa

ɗ

in

"Bari naje na fito da su". yayi cikin makarantar da sauri, muna nan zaune can yafito da sauri kamar zai kife kasa yakaraso gefen da nake yace

"Hajiya wai an zo a

n

ɗ

auke su."

ido na waro da mamaki nace "Wa yazo ya

ɗ

au kesun bayan kai muna tare da kai ina ce kai ne me zuwa

ɗ

aukar su."

Bappa yace "Zancen banza kai wani direban akayi musu sabo ne da zaizo

ɗ

aukar su? ko dai bakaji abun da suka fa

ɗ

a da kyau bane?."

yace

"Wlh haka mai gadin yafa

ɗ

a Bappa."

da sauri Bappa ta bu

ɗ

e motar yafita ai ko nima da sauri nafita narufa masa baya har ina ha

ɗ

awa da sassarfa.

babu kowa cikin makarantar sai mai gadi da masu kula da tsaftar makarantar sai shara da goge-goge suke, hankali

tashe Bappa ke tambayar mai gadi, mai gadin yace

"Ai ko minti goma basu da tafiya ba duk

ɗ

azu muna tare da su anan da wasu

ɗ

aliban mota tazo tafaka nan bakin get suna ganin motar suka zuba a guje zuwa gurin motar suna murna, da naso hanasu dan ganin ba

ɗ

ay

a daga cikin irin motocin da ake zuwa

ɗ

aukar su da shi bane, to ganin yan da suke ta murna sukayi gun motar a guje yasa nayi tunanin

ɗ

aukar su a kazo, dama badaga gida akazo

ɗ

aukar su ba!."

maigadi yakarashe maganar yana buga kirji.

Yakubu da gumi yafara k

eto mishi kamar zai fashe da kuka yace

"Ina ni ke zuwa

ɗ

aukar su kuma gani a gaban ka sai kuma hajiya wata rana,ko mutumin yasako irin fuskata ce ya zo."

Bappa yace "Amma kuwa abun da mamaki amma ya kamata lokacin da kaga ba

ɗ

aya daga cikin motocin da ake

zuwa

ɗ

aukar su da shi bane yazo kama yayi kaje kaga ko waye ne,amma wani abun mamakin da kace wai sun je gurin motar da gudu kuma suna murna to ko wani ne daga gida yazo

ɗ

aukar su tun da sun san mun fita har da direba?."

ni dai kasa magana nayi sai

ɓ

ari d

a jikina yake cikin matukar tashin hankali tuni idanuna suka kawo ruwa kan kace me hawayen suka fara sauka.

murya na rawa Yakubu yashiga tafa hannu da salati yana fa

ɗ

in

"Dama ance yanzu masu garkuwa da mutane sun canza salo akwai wani abun da suke yi sai d

ai kaga mutum na ta binsu kamar ya sansu harsu tafi da shi, wayyo Allah Naseem da Nasmah ko dai sune."

cikin gwalalo ido mai gadi yace

"Wayyo Allah nashiga uku wayyo ai kina shikenan dama ance idan aka sami matsala to abakin ai kina, ashe dama tsarin da ma

su garkuwa da mutane suka fito dashi kenan? shi yasa yarannan sukayi ta tsalle kamar doki suka ruga in da motar take, ashe jansu ake taciki kamar kuran karfe."

ɓ

arin jikina ne yakaru yayin da zuciya ta ke bugawa da karfi gudun hawaye na yakaru.

Bappa yace

"Kai ya isa haka Falyakum khairan au yasmuq, in sha allahu babu abun da zai faruku muje gidan mugani wata kila daga gida ne akazo aka

ɗ

auke su tun da sunsan bama gidan."

yadube ni yana cigaba da fa

ɗ

in

"Kice Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un."

kalmar nashig

a nanatawa kana muka juya gun mota, muka bar maigadin nan tsaye yana ta rafka salati dafa

ɗ

in shikam yau yasan ai kin sa yazo karshe har in sace yaran akayi.

acikin mota Bappa yarika zuba addu'o'i yakuma hanani kukan danake shirin yi yace nayi ta fa

ɗ

in

Inna

lillahiwa'inna'ilaihirraji'un.

a haka muka isa gida.

Muna isa Yakubu yayi hon maigadi ya wangale get yana kokarin wucewa parking lot nace

"Ka sauke mu anan."

dan gani nake kamar motar bata tafiya da sauri tsabar tashin hankali.

tun kan ya dai-dai ta park

ing muka fito daga motar maigadi yakaraso yana mana sannu batare da dukkanmu mun amsa ba Bappa yayi saurin cewa

"Wayaje ya

ɗ

auko su Naseem a makaranta a cikin ku?."

maigadi yace "Gaskiya babu wan da yaje

ɗ

auko su dan tun da kuka fita ma babu wan da yafita

, yau kam sunsha zama a makaranta Yakubu yayi hanzarin zuwa

ɗ

auko su."

"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un an ce anzo an

ɗ

auke su kuma kace ba wan da yafi tun fitar mu an sace su kenan."

nayi maganar tare da fashewa da kukan da Bappa ketasa ni danneshi, na

cigaba da fa

ɗ

in

"Ina suke ina suka shiga waya

ɗ

auke su.".

maigadi ya walalo ido tare da fa

ɗ

in

"Iye! ansace su!."

Bappa yace "Ka tabbatar da babu wan da yafita."

yace "Wlh babu wan da yafita tun fitar ku ina bakin get

ɗ

in nan........!

Mommyn Twins ce

7

HMD WASA FARIN GIRKI!

Littafin na siyar wa ne kibiya ki karan ta my no 08034690723

Mai gadi yashiga jan hanci yanaci gaba da fa

ɗ

in "Sam babu wan yafita ai da nasani dana shiga ciki naje na kar

ɓ

i makullin mota naje na

ɗ

auko su ai, na

ɗ

an i

ya mota ba sosai ba amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login