Showing 45001 words to 48000 words out of 53250 words
dan kuwa bata da wan da ya fishi, shine kawa kuma aminin ta. yan da suke gudanar da
rayuwar su gwanin ban sha'awa.
bayan wasu shekaru da auren su mahaifinsa sa wato Alhaji Ti
jjani Sabil yayi hasarin mota a hanyar sa na zuwa airport in da zai tafi kasar waje domin gudanar da wasu kasuwancin sa, nan take Allah ya kar
ɓ
i rayuwar sa.
Bayan rasuwar sa da shekaru biyu Hajiya Hariri wato mahaifiyar Ahmad ita ma ta rasu, sakamakon ciwo
n zuciyar da ya kamata bayan rasuwar mijin ta da yayi fara
ɗɗ
aya batare da ciwo ba.
Ahmad yashiga tashin hankali rashin uwa da uba daga karshe ya fawwalawa Allah komai.
Bayan rasuwar mahaifansa duk kanin ragamar dukiyar mahaifinsa da kaddarorin sa yadawo k
arkashin kulawar sa, shiyake kula da komai sakanin dukiyar sa da kuma dukiyar mahaifinsa.
Shekaran su 8 kenan da aure Allah bai basu haihuwa ba,
ko dai-dai da rana
ɗ
aya Ahmad bai ta
ɓ
a sawa kan sa damuwa kan rashin haihuwar su ba, ya san cewa Allah ne bai k
awo lokaci ba,
shi yake rarrashin Rasheedat a duk san ta nuna damuwar ta kan rashin haihuwar nasu.
yakan yi mata tuni kan cewa Allah ne mai badawa kuma bai mance da su ba lokaci ne dai baiyi ba.
Ahmad mutum ne mai son yara duk da kasan cewar sa mutum mai s
on yara, bai ta
ɓ
a tunanin kara aure wai ko dun zai sami ƴaƴa ba.
a duk in da yara suke zakaga ya na yawan ziyar tar gurin, kamar makarantun yara da gidan marayu, ko tafiya yake idan yaga yara sai ya tsaya ya nimi yayi musu wasa da kuma kyauta, shi yasa yaw
an cin taimakon sa tafi yawa kan yara da gajiyayyu, sai dai masu karfin ma bai barsu ba.
Ahmad yayi suna a duk fa
ɗ
in Nigeria tai makon sa yazaga ko ina.
(Wannan kenan ka
ɗ
an daga cikin labarin Ahmad)
★
A can cikin garin Bauchi
Ummi Aunty Rafee'at da Aun
ty Jaleela Nusaiba ne zaune cikin parlour'n Ummi, suna ta hira, kamar yadda suka saba a kowani makon karshen wata suna kawo wa iyayen su ziyara.
suna tare cikin parlour suna ta hira,
Fauzan ne yafito daga cikin bedroom
ɗ
in Ummi hannun sa na bayan sa da al
ama wani abun yake
ɓ
oye wa. Aunty Rafee'at ta dube shi tana fa
ɗ
in
"Autar Ummi me kake yi ne cikin
ɗ
akin ka
ɓ
ata shiru kamar baka nan?."
"La wayar ki Aunty Rafee'at ya
ɗ
auka yaje ya
ɓ
oye yake yin Game da shi." Nusaiba ta fa
ɗ
a tana rike ha
ɓ
a da yin sama da
wuya tana leka abun da yake
ɓ
oyewa bayan shi.
harara ya dalla mata tare da fa
ɗ
in
"To ha
ɗ
el ina ga wayar Aunty Rafee'at
ɗ
in can kan hannun kuje ra."
huf Nusaiba ta mike dan son ganin abun da yake
ɓ
oye wan, ta bayan sa tazo ta fizge abun da ke hannun san
ta
na fa
ɗ
in
"Ai sai naga abun da kake
ɓ
oye wan in ma abu na ne sai ka bani."
rikewa yayi da karfi bata sami damar kwace wa ba ya ce
"Dalla masa can idan kika yaga fa."
"La Fauzan mu gani a ina ka samu."
Nusaiba ta fa
ɗ
a tana mika hannu ya bata abun da ke hannu
n sa,
kusa da Aunty Rafee'at ya zauna in da dama nan yake zaune
ɗ
azu kafin ya tashi ya shige wani
ɗ
akin dake gefe a nan cikin parlour'n.
gaba ki
ɗ
ayan su suka maida kallon su gare shi kana kamar ha
ɗ
in baki Ummi Aunty Rafee'at Aunty Jaleela Suka ce
"A ina k
a sami hotunan nan?."
da sauri Aunty Rafee'at ta kar
ɓ
i wasu daga cikin hotunan in da Aunty Jaleela ita ma ta kar
ɓ
i sauran,
nan take annurin fuskokin su ya
ɗ
auke, damuwa hade da
ɗ
in bin kewar wacce ke cikin hoton yadirar musu lokaci guda.
a
ɓ
angaren Ummi ku
wa kasa iya furta komai tayi gaba
ɗ
aya jikin ta yayi sanyi,
ɗ
an kuzarin da ke tattare da ita ya kauce.
Fauzan ya ce
"A
ɗ
akin da aka zuba kayan Aunty HAMDAH na samu cikin akwatin ta."
"Allah sarki HAMDAH dube ta kamar a kirata ta amsa."
cewar Aunty Rafee'at
tana nuno wa Aunty Jaleela
ɗ
aya daga cikin hoton HAMDAH da suke hannun ta.
kar
ɓ
ar hoton tayi tana duba yayin da idanun ta suka kawo ƙwalla.
wani hoton ta Aunty Rafee'at ta zubawa ido nan take sai ga hawaye shar a idon ta, murmushi tayi yayin da ƙwalla ke
cigaba da zuba a idon ta, kana ta
ɗ
ago hoton ta na fa
ɗ
in
"Kaga ƴar gidan Inna an sha gayu, Jaleela kin tuna hoton nan?."
Amsar hoton tayi ta ce "Wannan hoton kamar shine wan da ranar da mukaje Dass muka samu taje takar
ɓ
o shi nan ko?."
dariya
Aunty Rafee'a
t tayi yayin da ƙwalla ke cigaba da zuba a idon ta tace "Ƙwarai shi ne taci ƙwalliyar ta Inna'r ta ta bata ku
ɗ
i taje ta
ɗ
auki hoto, ta kawo kikayi ta kushe wa har Inna ta ce mu tattara mu koma in da muka fito, tun da tsiya zamu kawo mata gida, kin san Inna
da HAMDAH, Allah sarki Inna Allah yayi miki rahama."
Aunty Jaleela tayi murmushi tare da share wasu zafafan hayen da suka zubo mata ta ce
"Ai ita ta fara ta
ɓ
o ni wai naga hancin ta ashe dama haka yake ko Ya SALEEM
ɗ
in da ake cewa hancin su iri
ɗ
aya nata y
afi nashi ƙyau,
in duba na gani ta fini ƙyau."
"Ke dai baki da hakuri HAMDAH kuma zolaya."
cewar Aunty Rafee'at tana murmushi.
ta ce "Allah babu waninnan Aunty Rafee'at kin san kakar ta ai bata ganin laifin ta yarin yar nan ta raina ni kamar ni wata sa'ar
ta bacin na bata shekaru da yawa, ko Ummi?."
ta karasa maganar tana duban Ummi dake zaune shiru.
Ummi ko kai ta jinjina tare da mai da hawayen da suka ciko idon ta kana ta ce
"Ganin ta ma har tayi miki rashin kunyar ai abun da
ɗ
i ne."
kaf parlour'n yayi ts
it yayin da zuciyoyin su ke kuna tunani da kewar HAMDAH yadawo musu sabo fil a zukatan su
hannu Ummi ta kai ta share wasu zafafan hawaye tana fa
ɗ
in
"Ko wani hali take ciki ko a muce ko a raye Allah ka
ɗ
ai ya barwa kan sa sani."
Sallama Abba da yanzu shigo
war sa yayi, duk babu wan da ya amsa masa, har ya karaso cikin parlour'n ya zauna babu wan da ya lura da shigo war sa,
ya fahimci duk kanin su hankalin su baya tare da su,
yana zama kuwa dai-dai lokacin Ummi take fa
ɗ
in, kalmar ta na karshe.
shiru ya
ɗ
an yi
yayin da yanayin sa yasau ya.
gyaran murya Abba yayi, sai a lokacin duk kanin su suka juyo in da yake, nan suka shiga yi masa sannu da dawowa,kana ya mike jiki ba ƙwari yayi cikin bedroom
ɗ
in sa...
A can cikin unguwar
G.R.A kuwa
Na'ima na hango da kaw
ar ta Raliya zaune cikin bedroom
ɗ
in Na'aima, daya daga cikin ma'aikatan gidan ne tayi sallama bakin kofar
ɗ
akin,suka ce ta shigo.
ta shigo rike da yaro a hannun ta wan da akalla zai iya kai wa wata 11 zuwa shekara
ɗ
aya,
baki Raliya ta washe tana fa
ɗ
in
"Ka
wo min shi nan kaga magajin gida
ɗ
a ga Abdallah Idris Abdallah in kiya SALEEM, kaga Irfan
ɗ
an gidan SALEEM sai girma yake."
mika mata shi ta yi ita kuma tayi waje.
dariya Na'ima tayi ta ce
"Kai aminiya wannan kirari haka har kinsa naji wani karin da
ɗ
i."
z
ama Raliya ta gyara kana ta dubi aminiyar nata ta ce
"Sha kurumin ki kiji da
ɗ
in ki wata rana kece ke rike da ragamar dukiyar SALEEM."
tafawa sukayi tare da shekewa da dariya Na'ima tace
"Kamar yan zu kuwa, ko yanzu ma na fara jin kamshin su."
wani dariyar
suka kuma shekewa da shi.
kana Raliya ta dubi
ɗ
an tana fa
ɗ
in
"Wai har yanzu bai fara tafiya bane duk uban kayan in ganta lafiyar da ake tafka mishin nan?."
"Sati biyu daya wuce yafara
ɗ
an takawa, ai kam yana yana ci da shan abubuwan guna jiki dan duk fitan
da SALEEM zai ya idan zai dawo sai ya shigo da wani abun."
Raliya ta
ɗ
ago yaron tana dudduba jikin sa tare da fa
ɗ
in
"Ai kuwa dubi jikin sa kamar
ɗ
an turawa luwai-luwai da shi sai sheki yake."
shiru sukayi da maganar nasu jin an turo kofar,
Ya SALEEM ne y
a shigo da sallama ai kuwa yaron najin muryar sa ya fara tsalle yana mika hannu,
daga bakin kofar ya tsaya lai dar dake rike a hannunsa ya aje nan bakin kofar,
Raliya ta gaishe sa kai a kasa kamar mutumi yar kwarai, a takai ce ya amsa mata gaisuwar nata ba
tare da ya dube ta ba,
Na'ima ta mike tare da kar
ɓ
ar Irfan tana fa
ɗ
in
"Oh ji yaro daga ganin uban sa yaka ma murna wai fa gurin ka yake son zuwa."
tayi maganar tana nufo shi,
kafin ta iso in da yake yajuya yayi waje.
bin bayan sa tayi tana fa
ɗ
in
"My SALEEM
barka da dawowa."
"Yau wa." yafa
ɗ
a a takai ce tare da nufar side
ɗ
in sa tabi bayan sa.
yana shiga bedroom
ɗ
in sa, wayoyin sa ya zuba su kan beside kana yashiga tu
ɓ
e kayan jikin sa.
in da yake ta karaso cike da muryar kirsa ta ce
"My SALEEM tun
ɗ
azu Irfan
yake ta murnar ganin ka baka ganshi bane?."
bai yi magana ba sai da ya karasa tu
ɓ
e rigar jikin sa kana ya mika hannu ya kar
ɓ
i yaron, shiko sai washe baki yake, murmushi yayi masa tare da lakace kumatun sa kana ya ce
"Hy ykk." baki yaron yakuma washewa.
sai
ya mika mata shi kana ya cigaba da tu
ɓ
e kayan jikin sa, yarage daga shi sai boxes kana ya wuce bathroom.
baki ta ta
ɓ
e ta gyara rukon yaron tayi waje,
tana shiga
ɗ
akin ta Raliya ta dube ta ta ce
"Ya naga kin dawo da shi bazaki bar sa gun uban sa suzau na b
a."
baki ta ta
ɓ
e tana zama bakin gado,
ta ce "Ai wannan uban nasa mur
ɗ
a
ɗɗ
en uba ne ke bakiga shigo war sa da nake masa magana juya wa yayi ya fita batare da yace ko mai ba, da ace agaban wasu yayi min ai da ya dizgani dan ma Allah ya taimaka a gaban ki ne.
"
"Wai kina so ki ce min baya kar
ɓ
ar sa ne ko me?."
"A'a yana kar
ɓ
ar sa har ma yayi masa wasa ko kwanakin can ma dayayi ciwo yake hanani bacci
ɗ
aukar sa nake da daddare na kai masa shi su kwana, yana yi masa wasa amma yan da yake masan bai min ba,
baya nun
a rawan jiki irin wan da uba yake nuna wa kan
ɗ
an sa musamman idan yaro yana karami kamar shi
ɗ
in nan,
wani lokaci har nayi tunanin na nime ki muje gurin boka sai kuma na shashantar da abun, dan nasan miskilanci a jinin sa yake, in baki mance ba boka ma ha
ka yace mana, shi yasa ma kawai na dai na damuwa."
Numfashi Raliya ta sauke ta ce
"Har naji sanyi in dai wannan ne kawai ai bawata matsala bace, adai juri zuwa rafi, ina labarin ku
ɗ
in da Dr Mukhtar ya nima lokacin jinyar Irfan
ɗ
i, kai Dr Mukhtar bashi da m
utunci in dai a kan ku
ɗ
i ne to komai ma zai iya."
matso wa kusa da ita Na'ima tayi, kana ta waiga gefe da gefen ta sannan cikin kasa da murya ta ce
"Ai baki sani ba shekaran jiya ya tura masa da 500k kan wancan 500k
ɗ
in nan yanzu jibi zamo koma asibitin na
basa kason sa na am so nawa, daga nan kuma yakuma tsara yan da wani ku
ɗ
in zai kuma zuwa."
dariya Raliya tayi suka tafa tace
"Kai aminiya daga haifan yaron nan zuwa yanzu da ko shekara bai cika ba an tatse sa abun da ya fi 5 Miliyan."
fuska Na'ima ta yamus
a tare da fa
ɗ
in
"Um ai ma dai wani wahalar banza nake, ku
ɗ
in nan namune ni da magajin sa, da na kar
ɓ
i wannan bazan kuma kar
ɓ
ar wani ba, zan kar
ɓ
e su ne a dunkule da zaran lokaci yayi."
Raliya zatayi magana wayar ta ta fara ring, tsaki taja ganin mai kiran
nata tare da tura wayan gife.
Na'ima ta dube ta ta ce "Ya dai aminiya ba tsohon kamu kenan."
ta ce "Rabu da jarabebbe sai azabar jarabar tsiya baya bada ku
ɗ
in arziki, ranar kusan kwana yayi a kaina ya
ɗ
au naira dubu 50k yabani, shine yau ma yake son muje mu
kwana, ina zan iya wannan tsiyar sabon Alhajin dana yi yanzu haka mun shirya tafiya kwana da shi, account
ɗ
i na yayi nauyi yaushe zan tsaya kula irin su kananun ƴan iska,
tsabar jarabar sa wai baya gane yin harka da roba wai zai cire nace wlh kana cire wa
zan fita na tafi,
na isa ai na san wa
ɗ
an da nake harka da su ba condom."
dariya Na'ima tayi tana fa
ɗ
in
"Ai da kun je shima an gwada lafiyar sa sai kuce gaba da fafata wa."
"Allah ya sawake min ai bana harka da talaka irin sa dubu 50k fa, ka kwana a kai na
ka
ɗ
au naira dubu 50k ka bani kamar na zama shegiya."
wani kiran da ya kuma shigo wa wayar ta ce ya katse musu hirar
ɗ
aga wayar tayi rai
ɓ
ace dan a tunanin ta wannan wan da taki
ɗ
aukar kiran sa shi yakuma kiran ta yanzu.
murmushi ta sake ganin ba shi bane
wan da take sumayen jin kiran sa ne,
ta
ɗ
aga kiran cikin kwarewa da iya bari ki ta kara wayar a kunne.
mike wa tayi tana fa
ɗ
in
"Okay I'm coming."
sai ta sauke wayar a kunne, ta dubi Na'ima ta
ɗ
auki jakar ta tana fa
ɗ
in
"To alhaji na ya zo bari na tafi sai m
un yi waya."
tayi mata sallama ta tafi.
Abuja
★
Yau tun tashi na nake jin jikina ba da
ɗ
i da alama zazza
ɓ
i ne ke son rufe ni, a daddafe nayi al'walan sallar a zahar nazo na gabatar da Sallah.
ina idar wa na haye gado naja bargo na rufe jikina,
kasan cewar yau Lahadi babu school su Naseem suna gida,
so nake na samu na
ɗ
an rumtsa kafin su shigo, ko zan samu baccin ya saukar min da zazzabin, dan bazan iya shan masa magani ba kwata-kwata bazan iya ba dan zan iya yin amai. kwanciya ta na gyara ina j
an hanci na daya toshe, nasan zazza
ɓ
in mura ne na ruwan sanyin dana yi ta shiga, kwana biyu ana sanyi ruwan cikin swimming pool yana yin sanyi sosai kuma haka nake shiga ciki.
idanuna na lumshe a hankali ina jin kaina na tsara min, so nake nayi bacci ko za
n samu zazza
ɓ
in ya
ɗ
an sauka, batare da nasha magani ba.
Nasmah ce ta turo kofa da gudu ta haye gadon ta fa
ɗ
a jikina, ta yaye blanket
ɗ
in dana rufe jiki na har zuwa kai na, ta leko fuska ta tana fa
ɗ
in
"Mommy kina da lafiya ne?." murmushi nayi tare da gya
ɗ
a
mata kai, da jin kalar hausan nata,
idan zata ce mutum bashi da lafiya sai tace wai yana da lafiya ne.
fuska ta ƙwa
ɓ
e tare da mara baki ta ce
"Nima ina da lafiya." tayi maganar tana shige wa cikin blanket
ɗ
in.
kwanciyar ta na gyara nayi mata pillow da han
nu na, na dube ta da murmushi ganin yan da take ta wani mammatse ido tana cuno
ɗ
an karamin bakin ta gaba wai ita a dole bata da lafiya.
na ce "Me ke yi miki cewo?." kyakkyafta ido tayi takuma cuno
ɗ
an karamin bakin nata gaba kana ta nuna kan ta da yatsar
ta. na ce "Kan ki ke yi miki ciwon?."
ta ce "Eh cine yake min jafi."
shafa kan nata nayi tare da fa
ɗ
in
"Sannu bari nasa Dr yazo ya baki magani ko zai bari." kai ta gya
ɗ
a,
mumrmushi na kuma ganin ta mai da idanun ta ta lumshi nasan bacci take ji sai na ja
blanket
ɗ
in na gyara rufe mata jikin ta, ina mai cigaba da kallon fuskar ta da murmushi wato adole tun da nima bani da lafiya ita ma bata da shi, oh Nasmah kenan iyayen manyan ce.
a hankali nima na mai