Showing 27001 words to 30000 words out of 53250 words

Chapter 10 - HAMDAH BOOK3 COMPLETE

da wasu su

ɗ

auke su gara ni naje a haka na

ɗ

auko sun, wasu matsiya tane masu niman jaraba suka

ɗ

auke su, duk tai makon da akewa mutane baiyi musuba har sai sun ha

ɗ

a da sata, wayyo Allah Naseem wayyo Nasmah, ashe da rabon ragowar sh

ayi da nama gobe bazan shaba, kullum sai sun kawo min na ha

ɗ

a da nawa duk na kallame."

zuwa yanzu tashin hankalin Bappa yafara bayyana yashiga fa

ɗ

in

"Kanu innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un Allahumma ahjirni fi musibati²."

bakina na toshe da tafin hannuna

jin kuka mai sauti yana son su

ɓ

uce min najuya ina kokarin barin gurin Bappa yakira sunana najuyo ina hawaye yace

"Je ki zauna kada ki

ɗ

aga hankali sosai na tabbata zasu kira kuma bazasu cutar da su ba dan ku

ɗ

i suke bukata za'a kuma basu babu komai."

kai k

awai na gwa

ɗ

a najuya nasoma tafiya, maigadi yabiyo ni yana cigaba da jan hanci yace

"Anyi bako Hajiya."

ban iya juyowa ba bare nabashi amsa Bappa ne yace "Ina bakon?." yace "Gashi can a mota yana shigowa kuma kuka shigo,"

"Wanene?." cewar Bappa, yace

"Gas

hi can cikin mota ai da naso hanashi shiga ganin baiyi kama da irin wa

ɗ

an da za'a dakatar ba shine na barshi ya shigo."

yayi maganar yana nuna wata mota dake fake gefe a farfajiyar gidan.

Bappa ya girgiza kai kana ya soma tafiya yana fa

ɗ

in.

"Ana cikin wani

hali ta ya za'ayi a saurari wani bako."

Cikin matukar da muwa da tashin hankali nake tafiya, "Me zaisa su

ɗ

auke su in dai ku

ɗ

i ne akan su

ɗ

auke su ni da sun fa

ɗ

a min ko nawa ne zan basu, me yasa suka za

ɓ

i su cutar da yaran da basujiba basu gani ba.

wlh A

llah sai yabi musu kadin su tun suna ciki ake cutar dasu da zaluntar su, har suka fito duniya."

wasu zafafan kwalla ne suka rika wanke min fuska bana ko iya ganin gabana, tunani na

ɗ

aya awani hali suke yanzu..

Bappa har ya wuce motar da mai gadi yace masa

bako ne ciki, sai kuma ya dawo sanin da yayi kan cewa bako rahama ne,

gilashin motar ya kwankwasa, a hankali aka zuge glass

ɗ

in.

cikin matukar mamaki Bappa ke lallon mutumin da wa

ɗ

an da ke tare da shi, yana zaune a mazaunin direba waya na rike a hannunsa y

ana ta faman latsawa, Nasmah na zaune a gefen sa tasaka kanta jikin kafa

ɗ

ar sa tana ta cin chocolate, Naseem kuwa na zaune a gefen mai zaman banza rike da waya a hannunsa yana buga game yana kuma taunar chocolate.

cikin tsananin matukar mamaki Bappa ke ci

gaba da kallon mutumin da mamakin ganin sa tare da su Naseem,

tabbas bazai ta

ɓ

a mance wannan fuskar ba, mutumin daya samar musu da ingantaccen ilimi a rugar su,mutumin da ya yayi ruwa

yayi tsaki wajen ganin an cafke ƴan ta'addan da suke shiga rugar su suna

ka

ɗ

a musu shanukai su kashe musu makiyaya.

cikin girmamawa mutumin yashiga gai da Bappa, Bappa ya amsa fuska

ɗ

auke da annuri yana yi masa kallon sani, shiko mutumin ga duk kan alamu bai gane shiba, cike da al'ajabin ganin su tare da su Nasmah Bappa yace,

"Ikon Allah kai ne nan tare da su Naseem da muke zaton ko ƴan garkuwa da mutane ne suka

ɗ

auke su."

da sauri Bappa ya juya yana fa

ɗ

in

"HAMDAH taho gasu nan."

cak naja na tsaya dai-dai lokacin dana ke kokarin

ɗ

aura hannuna jikin kofar side

ɗ

ina, najuyo da sa

uri, magana Bappa yaci gaba dayi yana nuna cikin motar.

"Gasu nan cikin mota Allah yayi ikon sa."

dagudu na nufo gun motar ina share hawaye na da bakin mayafi na,

ina isa gun motar nawuce gaban Bappa da sauri batare da duban cikin motar ba duk da glass

ɗ

in

motar a sauke take, hankali na nakan murfin motar dana saka hannu ina kokarin bu

ɗ

e motar sai jin ta nayi a rufe, da sauri na

ɗ

ago karaf idanun mu ya ha

ɗ

u da juna, da mamaki nake kallon sa sai kuma nan take naji raina ya

ɓ

aci,

mutumin da yace wai arika tur

o mai wayo yarika

ɗ

aukar su Naseem a school ba ni ba, wan da kuma suke kiran sa da Daddy yayi ta tara musu chocolate kamar sun zama shazumame sar kin shan zaki.

fuska na

ɗ

aure tamau ina duban su Nasmah nace

"Ku sauko nan!." nayi maganar cikin tsawa da zare

idanuna.

Bappa ya

ɗ

an matso yana fa

ɗ

in

"Wlh mun shiga tashin hankali sosai da akace wani mota daban yazo ya

ɗ

auke su ba

ɗ

aya daga cikin motocin gidan nan ba, mungama zaton masu garkuwa da mutane ne, suka

ɗ

au ke su."

kai ya jinjina tare da yin murmushi wan

da yayi sana diyyar bayyanar kyakkyawar dimple

ɗ

in fuskar sa, batare da yayi magana ba ya kai hannu ya bu

ɗ

e marfin motar, baya na

ɗ

an ja ka

ɗ

an ya bu

ɗ

o marfin, ya zuro kafafun sa waje, Nasmah dake gefen sa ya

ɗ

ago ta cak yafito da ita ya aje ta kasa, kana as

annu yafito daga cikin motar,tsayuwar sa ya gyara kana ya

ɗ

an sunkuya jikin kofar yamika hannu cikin motar Naseem ya rike hannun nasa ya

ɗ

ago shi cak yafito da shi, sai da ya ajiye Naseem kasa kana ya

ɗ

ago da murmushi yace.

"Idan za'a cigaba da barin su har

kowa ya watse a makaranta ba'a je ana

ɗ

aukar su kan lokaci ba to kuwa zasu iya fuskantar hakan,domin su masu garkuwa da mutanen babu ta in da basa nan."

kai Bappa ya jinjina cike da gamsuwa da maganar sa kana yace

"Tabbas kuwa, Allah yashiga sakanin nagar

i da mugu."

a kufule nace

"Babu ranar da ba'a zuwa

ɗ

aukar su kan lokaci in ban da ranar da nayi ta kiran Yakubu bai

ɗ

aga ba, sai kuma yau, yau

ɗ

in ma ai bawani makara akayi ba tun da karfe 12:50pm muka isa makarantar kuma karfi 12 da rabi ake tashin su, ku

ma tun kan

ɗ

alibai su watse mai gadi yace aka

ɗ

auke su, to ashe dai ba'a makara zuwa

ɗ

aukar su, ana zuwa

ɗ

aukar su tun shabiyu ajira

su har sai an tashe su a

ɗ

auko su a dawo da su, babu wani

ɓ

ata lokaci a zuwa

ɗ

aukar su, kai kuwuce mushiga ciki!."

nayi mag

anar cikin ha

ɗ

a haushi biyu zuwa uku, akan me zaice ba'a zuwa

ɗ

aukar su kan lokaci. sannan kuma wace dalilin ne yasashi zuwa

ɗ

aukarsu ina ruwan shi dasu dakuma rayuwar su, yasa nayi kuka da tunanin ansace su ne. sannan ganin yan da yaran suka manne masa sa

i kiran sa da sunan dana hanasu suke.

tun da nafara maganar idanunsa akaina yayin da yake shafa sajen fuskar sa, kafa

ɗ

a ya

ɗ

aga kana yace

"Kinyi kokari, kiyi wayon sanin hakan tukun dan da ka

ɗ

an kikafi yaran wayo."

ido na waro amma lallai mutumin nan yana

da rainin wayo karo na biyu kenan da yake cemin wai bani da wayo, yaran dana haifa yake cewa wai daka

ɗ

an nafisu wayo. wani kallo na watsa masa tare da murgu

ɗ

a baki nace "Allah yasa wayon suka fini, mece ce matsalar ka?."

nayi maganar tare da kuma murgu

ɗ

e b

aki.

Bappa yace "Um to hakane kam amma ana zuwa

ɗ

aukar su akan lokaci sai dai

ɓ

acin rana, amma akiyayen shiyafi, mun gode sosai, in sha Allahu za'a kara azama wajen zuwa

ɗ

aukar su."

hannunsu na fizgo ina fa

ɗ

in

"Kuzo ku wuce ina magana kuna tsaye."

najanyo

su fuuu muka nufi ciki anan na barsu shi da Bappa, cikin haushin jin Bappa yana saurarar sa, har shi zai gwada wa mutane yan da zasuyi da rayuwar su, ina ruwanshi, irin mutane masu shegen shishshigi kan abun da bai shafe su ba.

sai da muka shiga parlour ka

fin na sake hannun su, na zauna kan kujera, ina duban su sukam ma ko a jikin su sai wata tsafgar su suke.

kunnuwan ko wannen su na rike na

ɗ

an mur

ɗ

a da karfi, suka ha

ɗ

a baki wajen cewa "Wayyo Mommy."

nace "Sai na sinke kunnen har idan baku dai na abun da n

a hana kuba, wato duk hanaku da nake tayi bakuji ba ko shine yau abun naku yagirma har da binsa, kunsan shi ne? baku san mutum ba kukama binsa har da shiga motar sa, ina kuna so a yanka kanku ne?."

kai suka girgiza da sauri tare da fa

ɗ

in

"A'a-a'a Mommy." n

ace "To ban hanaku ce masa Daddy ba bana ce muku ku bakuda Daddy nice Mommyn ku nice Daddyn ku ba?, ban ce kada wani ya sake baku abu ku kar

ɓ

a kuci ba?, shine har yau zaku bishi kushiga motar sa, kunsan shine?,

to sai nayi muku duka yau sai na kaiku wa

ɗ

aw

isu ta caccake ku bari ku gani."

namike tsaye tare da ruko hannun su ina cigaba da fa

ɗ

in

"Ɗawisu kawai zan kai ku wasu sune zasu yin maganin ku."

kuka suka sake da karfi suna fa

ɗ

in "Wayyo Mommy kai ki kai mu."

"Ai bazaku bari ba sai na kai ku gurin su su h

ana ku da kansu."

nayi maganar ina jansu.

ihu sosai suke suna fa

ɗ

in

"Mommy mun bayi." komawa nayi na zauna kan kujera ganin sun tsorata sosai najasu jikina na rungume su, ina fa

ɗ

in

"To kuyi shiru nafasa kai ku amma idan kuka kara sai na kaiku, zaku kara ko

?".

kai suka girgiza da sauri nace "Kada ku sake zuwa gurin wan da baku sanshi ba bare har kushigs motar sa, kuma kada ku sake ce masa Daddy shi ba Daddyn ku bane nice nan Daddyn ku kunje jo?."

kai suka kuma gya

ɗ

a wa suna jan shashsheka.

a hankali narika

shafa kansu cikin tsananin tausayin su, wasu zazzafan kwalla ne suka ciko ido na, ban dakatar da su ba har sai da suka gangaro kan fuskata ta, nakai tafin hannuna na goge, yayin da nake da

ɗ

a mannna kan su a kirjina, ina jin tausayin su na da

ɗ

a shiga na.

ma

ganar zuci nafara yi yayin da zazzafar hawaye mai cike da

ɗ

in bin kuna ke cigaba da zuba a ido na.

"Kuyi hakuri bana so ku sanya wa ranku abun da babu shi a rayuwar ku, nafiso ku tashi da sanin cewa bakuda shi ni zan zame muku garkuwa uwa uba."

da

ɗ

a rungu

me su nayi ina jin kuna cikin raina lallai tabbas ba shakka anyi min tabo mai muni ni da ƴaƴana wan da bazan ta

ɓ

a mancewa da shi a rayuwa ta ba.

kwallar idanuna na share tare da kokarin danne damuwa ta.

ɗ

ago wa nayi jin sallamar Bappa na amsa ina mai cigab

a da kokarin danne damuwar dake azalzala ta cikin zuciya, na

ɗ

an gyara zamata cikin dabara na share ragowar hawayen idona, ya karaso ya zauna. huf su Nasmah suka mike a jikina Naseem daya dubi Bappa yace "Bappa Daddy fa yana waje?." sai kuma ya juya da saur

i yana fa

ɗ

in

"Dan je guyin Daddy." ido na ware da mamaki kamar ba yanzu nagama masa barazana har da kukan sa ba amma gashi ya tashi yana fa

ɗ

in zai je gurin mutumin.

Bappa yayi murmushi da fa

ɗ

in

"Dawo nan mutumina, ai yatafi." yafa

ɗ

a yana ruko hannunsa kana

ya cigaba da fa

ɗ

in

"Yaro kenan shi kamar dabba yake duk mai kyautata masa to zakaga yana son kasan tuwa da shi,

wlh nayi mamakin ganin Ahmad Tijjani Sabil, nakuma yi mamakin ganin sa tare da yaran nan, koda yake hakan ba abun mamaki bane."

da

ɗ

an mamaki n

a dubi Bappa jin sunan mutumin a bakin sa, Bappa ko da

ɗ

a fa

ɗ

a

ɗ

a murnushin dake bayyane kan fuskar sa yayi kana yaci gaba da fa

ɗ

in

"Yaron kirki ne sosai kinga ma bai ganeni ba sai da nayi masa tuni,

ai wannan yaro Allah dai ya masa albarka yakawo babban gud

unmawa cikin rayuwar mu a Ruga, ya inganta mana rayuwa yakawo haske cikin rayuwar mu kwarai da gaske, lokacin da

ɓ

arayin shanu suka addabe mu babu dare babu rana, sukashe mana makiyaya su ka

ɗ

a mana shanukai, kwasam sai Allah yajefo mana shi, wata rana yazo

rugar mu a matsayin bako watan sa guda tare da mu, ranar da yazo

ɓ

arayin shanu suka shigo rugar mu, suka saci shanukai suka raunata mana makiyaya Allah yatakai ta kwanan su na gaba, sai dai mun rasa makiyayin mu guda

ɗ

aya kuma mun san su suka sace shi, ya

kwashe su yakai

su asibiti cikin gari, ranar hankali yatashi muka

ɗ

au aniyar

ɗ

aukar mataki da kanmu.

ranar da ya cika sati uku, har lokacin

ɓ

arayi basu kara kawo mana hari rugar muba sai dai rugar da muke makota da su,

da yammacin ranar an je kai masa abi

nci kamar yadda aka saba sai aka iske shi da wani makiyayin mu cikin

ɗ

akin da aka bashi yake kwana ciki, makiyayin da muke tunanin

ɓ

arayin shanun nan sun tafi da shi, ya

ɗ

a

ɗɗ

aure shi, yanata gana masa azaba da wani irin na'ura.

wan da yakai abincin yakurma

ihu nan da nan jama'a suka taru munyi mamakin ganin makiyayin mu tare da shi yana bashi azaba,nan ƴan gari suka rika cewa a kashe shi ashe shima

ɓ

arawon shanu ne muke tare da shi.

cikin tsawa yace duk mudakata yace kunzo nan kuna ta wani har gowar ku mara

amfani kuje ku tare ƴan ta addan da suka dunfaro rugar ku domin kona ku su kuma tafi da dukiyar ku. cikin rashin fahimtar abun da yake nufi muka shiga kallon junar mu, shiko ci gaba da baiwa makiyayin mu azaba yacigaba da yi, dai-dai lokacin kuwa muka som

a jin karar bindiga daga can nesa, nan fa hankali yatashi jama'a suka fara kokarin watsewa domin

ɗ

aukar makamin kare kansu.

wani irin gigitaccen kara makiyayin nan ya saka lokacin da ya datse masa yasar hannun sa guda,

cikin tsawa yace masa, Ta wani kusurw

a zasu shigo,? su nawa ne kuma?, wasu irin bindigogi ne a hannunsu?!!.

cikin tsananin jin azaba yasoma magana cikin matukar wahala yashiga bashi amsar tambayar dayayi masa.

munyi matukar mamakin jin abun da makiyayin nan yafa

ɗ

a to me haka yake nufi?, a lok

acin bamu sami damar jin amsar tambayar muba,

sai muryar AHMAD Tijjani Sabil mukajiyo da karfi yana fa

ɗ

in.

Kowa ya koma gidan sa kada wani yafito waje,duk abun da zakuji kada ku fito. kamar yadda yafa

ɗ

a kuwa haka mukayi batare da musu koni man jin ba'a si

ba kowa yayi gidan sa, sai dai bamu zauna haka ba kowa da makami a hannusa domin kare kai.

ranar tashin hankalin da muka shiga ba zai fa

ɗ

u ba, dan muna shiga gida ƴan tadaddan nan suka karaso cikin rugar mu, wasu suna kunce dabbobi wasu kuma suna ta harbi.

shigowar su dakamar minti ashirin, muka jiyo jiniyar sojoji ta ko ta ina suka sanya rugar mu a tsakiya.

nan suka shiga bata kashi ranar kamar rugar mu zata fashi dan harbin bindiga, an

ɗ

auki tsawon mintina 30, kafin kikaji guri yayi tsit.

sai hayani ya da

magana da turanci ha

ɗ

e da hausa ake,

can aka fara magana da abun sauti irin wan da hukuma suke magana da shi domin sanar wa ko bada umurni wa al'umma,

aka ce kowa ya fito, nan muka fito cikin

ɗ

ar-

ɗ

ar duk da asanar wan nasu sun sanar mana da cewa hukuma n

e ke magana,

amma a tsorace muke kuma bamu fito haka kawai ba sai da makaman mu, domin kare kai, duk da kuwa munsan su bindiga ne a hannusu mukuma akasin haka sai dai munsan Allah yana tare da mu.

koda muka fito ganin hukumar ne da gaske nan hankali ya

ɗ

an

kwanta ka

ɗ

an, Allah yabasu nasarar cafke ƴan tadaddan nan wasu daga cikin su sojojin sun harbe su gasu kwance cikin jini, wasu kuma gasunan kwance a

ɗ

a

ɗɗ

aure bindigogin su a zube a gefe.

Ahmad Tijjani Sabil yana tsakiyar hukuman nan yayin da wannan makiyay

in namu ke kwance a gabansa shima a

ɗ

a

ɗɗ

aure.

bayan jawabi da ban hakuri da hukumar nan sukayi mana, da alkawarin bamu kariya da tsaro, suka tattari ƴan ta'addan suka saka su cikin mota, Ahmad ya

ɗ

aga wannan makiyayin namu yatura shi cikin mota,

nan wasu d

aga cikin sojojin suka tafi da ƴan ta'addan suka bar motan soja guda.

ranar acikin rugar mu suka kwana suna bamu tsaro kwanan su uku kafin suka tafi,

Ahmad kuwa bai bar rugar ba har sai da yagina mana makaranta da asibiti yazuba mana malaman asibiti dana

makaranta, makarantar ne ma Fatu take ciki, tun daga lokacin muke samin tsaro

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login