Showing 54001 words to 57000 words out of 160346 words

Chapter 19 - MAYRAAH COMPLETE

makotansu Ammi, kowa dai duk jiki a sanyaye, duk da ba bacci Ammi take ba amma i

donta a rufe suke ita kadai tasan abinda take ji a wannan lokacin, gani take kamar shikenan bazata sake ganin Mayraah ba har abada, Mama Ladi ta fyace majina cikin rawan murya tace "Ni wllh nasan annamimiyar da ta hada wannan bam din aka shiga wannan rudan

in a gidan nan...." Hajja dake zaune tayi tagumi a parlon ta juya tana kallon Mama ladi, rai bace Hajja tace "Amma dai nace maki ki iya bakin ki Ladi, wannan wace irin rayuwa ce baki da aiki sai hada hutsuma cikin jama'a? Tun cikin dare kin ishemu kinsan w

anene kinsan wanene, to ke a garin kano kike da zaki hakikance kinsan wanene, haba don Allah ki bari mu ji da daya mana, wannan fa ba karamin magana bane kuma kina ji Mamuda yace sai yayi Shari'a da koma wanene yayi mana haka" Mama Ladi ta mike tace "Tun j

iya zan yi magana kike hanani magana Hajja, to wallahi ni dai da iyayenmu suka haifeni kema kinsan ba munafuka bace ni, kuma babu ruwana da harkan munafurci, a cikin ku akwai warce nace ma Badiyya taje wajena har tayi kwanaki biyar?" Duk kowa yayi shiru ya

na kallon Mama Ladi har Hajja don kam bata gaya ma kowa ba, cike da mamaki Aunty Mariya tace "Taje yin me a wajenki Mama Ladi?" Mama Ladi tace "Wallahi ina zaman zamana sai ga shegiyar yarinyar nan Badiyya kamar an jefota karaye, yarinya ta zo ta giggilla

min karya wai ana nuna banbanci tsakaninta da Mera don an ga bata da uwa bata da uba, duk kowa ya tsaneta har saurayin da ke nemanta da aure ance ya hakura ya nemi Mera kuma har ya hakura gashi an saka ranansa da Mera, sannan sau dari idan Mariya zata kira

sai dai tace a ba Mera baza tace a ba Badiyya waya ba, ni ko da zuciya ta debeni nace wacece Mera? meran da bamu hada komai da ita ba babu dangin iya ba na baba ko dai ita Ammin da Hajjan sun mance ne, nan ko na kwashe duk yanda aka samo Mera na gaya ma B

adiyya da zuciya daya ba da zuciya biyu ba, ban san da er iska munafuka nayi tadi ba" Mama Ladi na kai wa nan ta fashe da kuka tace "To yanzu zan fasa kwan nan a gaban kowa, wllh wllh Badiyya ce ta lalata maganar auren nan daga dai na bata labarin wacece M

era da zuciya daya" Ammi ta bude ido ta mike zaune tana kallon Mama Ladi babu ko kiftawa, ita kanta Hajja kasa kwakkwaran motsi tayi tana kallon Mama Ladi, Aunty Mariya ta fashe da matsanancin kuka tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, me yasa kika man

a haka Mama Ladi?" Bude kofar parlon aka yi Mayraah ta shigo, tsaye tayi bakin kofar tana bin kowa da kallo kamar yanda duk aka yi still a parlon ana kallonta da shock, Mayraah ta nufi Ammi da gudu hankalinta tashe ganin drip a hannunta tace "Ammi... sabod

a ni ne?" Mama Ladi ta rushe da kuka tace "To da saboda waye? Banda mun sa ma kanmu salama ai har mu da sai kin ganmu da karin ruwan a hannu, Dama nace masu babu inda zaki je dole ki dawo garemu ko da bamu hada komai da ke ba, ko don halaccin da muka maki

ai kya dawo, To idan ba jiya ba ke kin ta

ษ“

a sanin cewar ba Ammi da Mamuda bane suka haifeki? Ko a bakin wanin mu kin ta

ษ“

a ji? Kinga ai basu ta

ษ“

a nuna maki banbanci tsakaninki da ainahin yaran da suka haifa a cikinsu ba, kuma soyayyar da suke maki yasa suka

boye ma duniya ba su ne asalin iyayenki na gaskiya ba mu ma kuma muka ja bakinmu muka yi shiru muka taya su rufa wannan asirin banda yanzu da asirin ya tonu, amma gata kam ai babu irin wanda baki samu ba a wajensu Mera, da yawa wa enda ke gun iyayensu na

asali ma basu samu gatanki ba wllh, ko su Maheer da suka

haifa basu samu haka ba magana ta gaskiya, to don me baza kiyi la'akari da wannan ba zaki gudu ki bar mu cikin tashin hankali ki tauye mana baccinmu jiya, yanda muka ga rana haka fa muka ga dare, kum

a da kika kama hanya kika gudu ina zaki je? Ke da baki da dangin uwa balle na uba" Mayraah da ko karasawa gun Ammin bata yi ba ta tsaya tana sauraron abinda Mama Ladi ke gaya mata babu ko kiftawa, lokaci daya ta dinga ganin parlon na juya mata ta dinga kal

lon Mama Ladi da ta dawo mata double double a ido, Ammi ta kasa daurewa ta hade kanta da kujera tana kuka sosai tana jin zuciyarta na mata zafi, Aunty Mariya ma kukan take don su duk tunaninsu Mayraah tasan asalin me ke faruwa daga bakin Musharraf, dalilin

da yasa ta bar gida kenan jiya, Mama Ladi ta sharce majina tace "A nan bakin wani masallaci a cikin garin Yola aka yasar da ke ko cibiyarki bai fadi ba, a lokacin Mamuda na fama da baฦ™in talauci ya fito zai share masallaci ya jido ruwa kafin a fara fitowa

sallan asuba ya ganki cikin yakunannen tsumma uwarki ta wurgar da ke ta kara gaba" Tsawa Hajja ta daka ma Mama Ladi ta mike tana huci tace "Ke mahaukaciyar wace gari ce Ladi?? maza dauko rubabben akwatinki ki kama hanya ki koma karaye tun raina bai gama b

aci ba...." Ko rufe baki Hajja bata yi ba suka ga Mayraah ta sulale nan kasa, dai dai shigowar Usman parlon yayi saurin karasawa inda ta fadi, tsabar rikicewa Ammi mance drip din hannunta tayi ta mike tayi kan Mayraah a guje, sauran mutanen parlon ma duk s

uka nufi Mayraah suna salati, Mama Ladi dai sai gwaggwale ido take a inda take tsaye.....

Still on todays discount for the book Mayraah, pay 300 Naira into

๐Ÿ‘‡๐Ÿป

3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah

Ur evidence via 07087865788

To be included

to group, discount ends today by 12am. Subscribe and read happily.

Thank you.

[6/11, 5:49 PM] Khaleesat Haiydar

๐Ÿ’–

: Maheer na zaune kan kujeran dake kusa da gadon dake dakin asibitin ya jinginar da kansa da kujeran idonsa a lumshe, Usman na tsaye jikin wi

ndow din dakin yana danna wayarsa, lkci lkci yake daga kai ya kalli saman patient bed din da Mayraah ke kwance, she is being unconscious tun safe sai wajen karfe daya da wani abu ta farka, tana farkawa kuma babu bata lokaci aka mata wani allura shine har y

anzu take bacci and this is almost 4pm, motsi yaga tana yi, ya saka wayarsa a aljihu ya nufeta, ya duka a bit closer to her yana kallonta, bude ido tayi a hankali, tana hada ido da shi ta fara kokarin tashi zaune, Usman ya rike hannunta yace "Do not injure

ur self, akwai drip a hannunki" Bude ido Maheer yayi da sauri, lkci daya ya mike tsaye holding on to her yace "Are you okay Lil sis?" Mayraah dai sai kalle kallen dakin asibitin take, Maheer ya fahimci she is trying to recall things, ya maidata ta kwanta

yace "Lay still, you will be fine in sha Allah Mimi" Bin su Mayraah ta shiga yi da kallo kamar ranan ta fara ganinsu, bayan kanta da yayi mata nauyi har kirjinta ma ji tayi yana mata wani azababben ciwo, dafe kirjin tayi tana son magana amma ta kasa, Mahee

r dake rike da ita har sannan yace "Kina jin ciwo a nan ne?" Kai kawai ta gyada masa hawaye na sauka idonta, yasan dole zata ji haka cause she had a terrible

panic attack that triggered her Asthma, tun daga gida yayi kokarin reviving dinta har suka taho as

ibitin aka kwantar da ita giving her the necessary treatment, ya jinginar da pillow din kan gadon da bango sannan ya sa tayi resting a jiki yace "U will feel relieved in sha Allah" Usman ya koma inda yake ya tsaya yana kallonsu, Maheer ya bude flask din da

Aunty Mariya ta kawo masu da kayan shayi don ko minti talatin bata yi da barin asibitin ba, yayi making din mata shayi

ษ—

an kadan a cup yayi diluting da bottle water sannan ya mika mata a hankali yace "Ki daure ki sha ko kadan ne sai a maki allura for the

chest ache" Bata ce masa komai ba don tayi nisa tunanin da ta tafi, ya zauna gefen gadon yana kallonta, sai da yayi gathering courage kafin a hankali yace "Mimi" ta dawo duniyar tunanin da ta tafi tana kallonsa, yace "Amshi shayin ki sha even if it's just

a little" Sauke idonta tayi kasa without responding to him, wayarsa ne ya fara ring a aljihunsa ya ciro ganin Abba ne ke kiransa ya daga ya kai kunne, ya gyada kai yace "Eh ta tashi" Yana fadin haka ya kalli Mayraah yana mika mata wayar yace "Za ki yi maga

na da Abba" Girgiza masa kai kawai tayi ba tare da ta kallesa ba, ya maida wayar kunnensa a hankali yace "Zan kira ka Abba" Ajiye wayar yayi bayan Abba ya katse yana kallonta, ko bata ce komai ba kasan she is in pain, ya ajiye cup din shayin ya juya ya fit

a daga ward din don kiran likitan da ya amsheta to make some suggestions on more injections da za ayi mata ko zata samu relief gaba daya, Shi dai Usman na tsaye ya rungume hannayensa yana ta kallonta, ta daga kai ta kallesa suka hada ido, sai kuma ta sunku

yar da kanta hawayen dake makale idonta ya sakko fuskarta, jinginar da kai yayi da bango not knowing what to even say to her, he wish he could take away her pain and grief, Maheer na dawowa tare da likitan wayarsa ya fara ring ya ciro a aljihunsa ya ga Has

eenah ce, ta kirasa yafi sau arba'in yau, tun da garin Allah ya waye take kira ko daya bai daga ba a kiran sai ma silencing din wayar da yayi ya bar sa a aljihu, ya bar likitan ya shiga ward din shi kuma ya tsaya daga corridor yayi picking din call din nat

a, babu ko sallama a fusace ta fara cewa "Yanzu Maheer fisabilillahi yau daurin auren namu guda tun da garin Allah ya waye ko message dinka ban gani a wayata ba balle kiranka? Sannan ban yi fushi ba ni ina ta kiranka amma still ka ki daga min waya alhalin

nasan kana gani ba wai baka gani ba? Ko wace amarya ana daura aure angonta ke kiranta yayi mata albishir sannan yayi masu fatan zaman lafiya amma kai babu kira babu message sannan na samu labarin ko daurin auren baka je ba wajen cousins dina, Maheer ko ka

mance yau ranar ka ce? Ka mance sau daya ko wani mutum a duniya yake experiencing wannan babban ranan?" Maheer dake ta sauraronta yace "Are you trying to tell me baki san kanwata na kwance unconscious a hospital ba all through today?" Haseenah ta wani hade

rai tace "To waye zai gaya min tunda ni dai ba bokanya ba? Kuma ba a gidanku nake ba, how will i know??" Maheer yace "To banda Abba da yayi insisting a daura auren nan yau ban yi niyyar a daura auren ba, because bani da wannan nutsuwar seeing my sister on

sick bed....." Haseenah ta zaro ido zuciyarta na tafarfasa tace "Ohh saboda kanwarka bata da lafiya shine ka so cewa a daga daurin auren mu yau Maheer?" Maheer yace "Ke malama kar ki wuce limit dinki, banda ni me biyayya ne ga mahaifina da baza a daura au

ren nan yau ba am telling you the fact, ta yaya za a daura min aure with my sister unconscious on bed?? If not for my father i don't think that would be possible" Haseenah was shock, don tsabar shock kasa ce masa komai tayi ta ji ya katse wayarsa... Shiga

ward din yayi, likitan ya juya yana kallonsa yace "Dr za a shigo ayi mata wasu alluran yanzu, so pls let her take a little thing" Maheer yace "Toh mun gode Dr" Karasawa yayi kusa da

ita ya dau shayin yana kallonta cikin kwantar da murya yace "Pls ki sha ko

kadan ne Mimi" Girgiza masa kai tayi hawaye na taruwa idonta har sannan bata bude baki tayi magana ba, ya ciro handkerchief dinsa yana goge mata hawayen yace "Don Allah ki sha kin ji" Shi dai Usman na tsaye yana kallonsu, Maheer ya ciro wayarsa dake ringi

ng, ganin me kiransa ya daga ya kai kunne, description din zuwa ward din da suke yayi a wayar sannan ya katse, yana ci gaba da lallabata ta sha shayin, amma taki ko amsa balle ta sha, sai lallabata yake ta sha, bayan few minutes aka bude kofar ward din, du

k suka daga kai suna kallon kofar, Mayraah ta dinga kallonsa har ya karaso ciki, gun Usman ya nufa ya basa hannu yana kallonsa suka gaisa, Maheer ya mike daga gefen gadon da yake zaune, ya basa hannu suka gaisa yace "Ya me jiki?" Maheer yace "Alhamdulillah

" Mayraah dai har sannan kallonsa take, Ya karasa kusa da gadon a hankali yace "Ya jikin?" Wasu sabbin hawayen suka cika idonta, bai san sanda ya dafa gadon ba murya can kasa yace "No plss, stay strong Mayraah, everything will be alright in sha Allah" Ta s

unkuyar da kanta hawayen bai fasa zuba idonta ba, ji yayi kamar ya jawota jikinsa ya lallasheta yanda ya kamata don kukanta karyar masa da zuciya yake tun ba yanzu ba, Wata Nurse ta shigo ward din bayan ta kwankwasa kofar, tana kallon Maheer tace "Ta sha t

ea din?" Maheer yace "Not yet amma yanzu zata sha" Nurse din tace "Ohk za a mata allura ne i will come back in some minutes time" Tana fadin haka ta juya ta fita, Dr Musharraf ya kalli shayin dake ajiye gefensa a cup, ya dauka ya mika mata yace "Ki sha kad

an za ayi maki allura" Ta daga kai ta kallesa, ba musu ta amsa ta kai bakinta a hankali, Maheer felt much relieved da ya ga ta amshi shayin, ya juya ya fita daga ward din don an fara kiran Asr, Juyawa Usman yayi shi ma ya fita, Mayraah ta bi su da kallo, b

ata san sanda ta ajiye cup din ba ta fashe da kuka, nan da nan hankalin Musharraf ya tashi yace "Plss ki daina kukan nan haka Mayraah, u had a panic attack..." Cikin rawan murya tana kallonsa tace "But where can i get my parent?" Musharraf da jikinsa yayi

sanyi sosai yayi shiru yana kallonta, can ya zauna gefenta a hankali yace "Do not be an ingrate Mayraah, har a yanzu Abba da Ammi are your parent, and they will keep on being a parent figure to you" Sosai take kuka cike da rauni tana kallonsa, zuciyarsa ya

karaya ya ma rasa abinda zai ce mata, ya jinginar da kansa da bango ya lumshe ido yana wishing he could take all her pains away, Nurse din ce ta dawo ward din rike da alluran da zata ma Mayraah tace "Hope ta sha shayin?" Musharraf ya mike ya dau cup din s

hayin ya kai mata baki yace "Pls take even if it's little za ayi maki allura" Ba musu ta amshi cup din a hannunsa ta fara kurban shayin da kyar, ya dinga encouraging dinta tana shan shayin har ta kusa shanyewa, daga karshe ta ajiye masa cup din tana girgiz

a kai tace "Zan iya yin amai" Ya dau sauran shayin ya ajiye kan overbed table dake kusa da gadon, sannan ya kalli nurse din da ta karaso kusa da Mayraah, juyawa yayi ya nufi kofa zai fita, a hankali yaji tace "Baza ka tafi ba ko?" Ya juya yana kallonta kam

ar yanda take kallonsa ita ma, yace "I will wait outside ta maki alluran" Mayraah ta gyada masa kai, ya fita ya kullo masu kofar ward din, nurse din na gama mata alluran bayan ta fita Musharraf ya koma dakin, hawaye ya gani idonta, da mamaki yace "Injectio

n din kike ma kuka?" Ita dai bata kallesa ba kuma bata ce masa komai ba, ya dinga kallonta, kamar wanda ya tuna wani abu ya juya da sauri yace "An tada sallah, let me go to the mosque" a hankali tace "Will u come back?" Yayi shiru yana kallonta, can yace "

Are you afraid of anything?" Ta girgiza masa kai tana share hawayen da yaki tsaya mata cikin sanyin murya tace "I am no longer comfortable" Shiru yayi bayan bayan few seconds yace "Am not

leaving you" Daga haka ya juya ya fita, Ta koma ta kwanta maganganun

Mama Ladi na mata yawo a kwakwalwarta kamar a lokacin take fadan su, Mayraah bata san sanda ta fashe da matsanancin kuka ba tana jin zuciyarta na mata zafi sosai, bata san for how long she have been crying ba taji an bude kofar ward din, ta kulle idonta d

a sauri, muryar Maheer taji kusa da ita a hankali yace "Mimi" Still taki bude idon kai sai kace bacci take, Maheer ya ajiye fruits din da ya siyo mata outside of the hospital a kan overbed table sannan ya zauna kan Plastic chair yana kallonta don a tunanin

sa bacci take, bayan some minutes Usman ya shigo ward din, yana kallon Maheer yace "I will be going home now to check on Ammi" Maheer yace "Ohk..." Daga haka ya fita daga ward din, Maheer ya ciro wayarsa dake vibrate, Tun yana sallah Haseenah ke kiransa, y

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login