Showing 45001 words to 48000 words out of 141278 words
ta yatsine fuska kaman zatai kuka tadaura hannunta kan knees nata tanadan dukawa dan yaga kirjinta da kyau tace “Zayn my left knee hurt” binta dawani matsiyacin kallo yayi kafin ahankali yace “are you sure your knee hurts or you a
re just craving for my dick!” Dawani kalan sauri takalli fuskanshi wani kalan tashi tsigan jikinta yayi tsare lips dinshi tayi da idanu soo damn pinkish they look so soo succulent, wani kalan tsotsan lips dinta tayi, wani dan iskan kallo yamata cikin wani
kalan voice yace “do you want me to dig you up” wani kalan yirrrr da jikinta yayi batasan lokacin datakai hannayenta biyu tai cupping face nashi ba tahau kissing lips dinshi kaman zata hadiyemai baki, wani kalan fisge bakinshi yayi yadaga hannayenta sama a
zafafe rigan jikinta yacire mata ya cillar baimasan a inaba sanan ya tsaya yana kallon boobs dinta sunada girma dan girma ba laifi but basanan atsaye chak dinnan dan tabe baki yayi ahankali yace “manageable” sanan yawani mike tsaye yana rikeda ita ta daure
kafafunta abayanshi tana kokarin kissing bakinshi yahanata yana komarda bakinshi baya, hadata yayi da jikin bango yakai hannayenshi biyu ya damke boobs dinta wani dan ihu tayi tace “ohhh yesss, I love it Zayn” matseta sosai yayi abango yana murje nonuwant
a kaman zai kasheta tana ihu ahankali shikuma yana huci kaman zaki, kama boobs din yayi da duka hannuwanshi da kyau hakan yasa kan suka fito da kyau dan batada kai yakai bakinshi zaisha daidai an bude kofan gym din, Farrah tashigo da baya dan tana rikeda t
ray a hannunta sanan ta juyo, ko kadan daga Zayn har Layla basusan da shigowan taba, kallo cikin gym don Farrah tayi idanunta ne suka sauka kan Zayn dake tsaye akasa yana rige dawaya yarinya da kafafuwanta dakenan da takalmi daure abayanta, babu Riga ajiki
nta ga Zayn yakama nonon yarinyar yarike da karfi yakai bakinshi kan na haggun zai sha, tunda Farrah take ko Shafa datake kawarta bata taba ganin nonon ta ba, ita bama ta taba ganin nonon wata budurwa ba, su kauyensu kunyan nuna tsiraici ake, ita kunyan ta
nada Nono ma take tafison kanta lokacin kafin tafara nono, ganin Zayn da wata ahaka yasa hannunta yawani fara bari sosai tafara bude bakinta tana kallonsu abin namata wani yararararaaa a brain, sakin farantin da komi tayi akasa jikake tartsatsaaaa! Kafin t
asaki wani kalan wawan ihu tasa duka hannayenta biyu tarufe fuskanta gam tace “Innalillahiiiiii, wayyyooooo Allah na, wayyoooo” gabaki daya ta gigice bama tasan metake ba, dawani kalan sauri Zayn yasaki Layla tafadi kasa jin ihun Farrah, tashi Layla tayi t
ana tsaki takai hannunta takama na Zayn dake tsaye yana kallon Farrah tace “who is this bush underage girl”? Hannunshi ya fizge ganin Farrah dake juye juye
tana neman hanyan fita fuskanta arufe na neman fadawa treadmill din da Layla bata kasheba, dawani ka
lan gudu yataho yaja bayan riganta yace “Farrah”! fadowa jikinshi tayi ta baya hannunta kankame da idanunta tawani fashe da bala’in kuka sosai kaman Yar yarinya tanaso tafice daga jikinshi yana kara riketa dan baiso takoma side nasu ahaka Mami taganta haka
, dawani kalan sauri Layla tazo gabansu ta tsaya tana rike kugunta batare data saka riganta ba tace “wai who is this girl? Me haka takeyi? Aljanu gareta n…..” bata karasa maganan ba Zayn yawani daka mata tsawa. “Sh*t the f*ck up! Get out of here!” Yafadi r
anshi abace, Nuna kanta Layla tayi tace “are you sending me away sabida yarinyar nan bayan kasan we were doing something” wani mugun kallo yamata cikeda bakar magana yace “take that ur lowlife body out of my gym” wani abu Layla taji yazo mata wuya kaman ta
hadiye zuciya ta mutu Farrah ta kalla dake mugun kuka har lokacin ta kankame fuskanta da hannu bibbiyu tana kokarin fizge kanta daga jikin Zayn, cikeda fushi Layla tazo gaban Farrah tace “ita yarinya ce dazata hau kuka danta gammu babu kaya ajikinmu muna
taba juna, batasan menene soyayya ba ko romance, ke bude idanunki ki kalli tsabaragen idona kicemin namiji baitaba taba miki nono ba kema” takai hannunta zata kama hannun Farrah wani irin chapke hannunta Zayn yayi yana kallon fuskanta da jajayen idanunshi,
cikin wani kalan mugun fushi yace “don’t you dare touch my sister with those filthy hands!”
Assalamu Alaykum VIPs
This is an official announcement, wata Yar tafiya takamani bazaku jini gobe Saturday, Sunday and Monday ba, saisa namuku plenty pages ya
u. I am sorry for the incOnvenience da this announcement might cause. On Tuesday we continue In sha Allah.
M Shakur
❤
️
💫
FARRAH
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 2
️
⃣
6
️
⃣
Sosai take concentrating a karatun da ake koyamusu her only problem shine rashi
n iya turenci, ranan gabaki daya maths da further math kadai tasan tagane shima sabida lissafi ne amman sauran abubuwan dasukayi bata ganeba sabida rashin iya turenci.
Break aka kada, kowa na ajin tashi yayi yafice banda ita dake zaune kaman an dasata
awajen bude jakanta tayi sanan tadauko water bottle da Mami tasaka mata aciki dawani kula tabude, fries ne aciki da pepper chicken da sausage, sai fork murmushi tayi ahankali tasa fork tafaraci shigowa ajin akayi wata yarinya data dan dare Farrah tsayi da
kadan tashigo ciki tana rike da cups biyu na parfait ta taho inda Farrah take kujeran dake facing Farrah ta zauna akai tana kallon Farrah da itama ke kallonta, dan murmushi tayi tamikama Farrah parfait daya tace “my name is Maryam, kowa call me Miemie agid
an mu, I am a baker, na iya bakin cakes and so many many other thing kefa” abinda take bata Farrah takalla sanan ahankali tasa hannu ta karba dan kartaga kaman tamata wulakanci but bamata iyacin abinba, ahankali Farrah tace “sunana Farrah, ni ban iya yin c
ake ba but Mami tace zata koyamin” murmushi yarinyar tayi tace “ohh that’s nice, tun ina yarinya Mom tafara koyamin baking, yanzu is officially my business you can search me on Instagram @alfasimcakes, I
really like you Farrah tunda kika shigo nake kallonk
i, you are so pretty” murmushi Farrah tayi batace komiba, ganin kaman batagane abinda take fadi yasa Maryam tamika mata hannu tace “friends? Muzama kawaye?” Shiru Farrah tayi tana kallonta batare daya mikamata hannunta ba, murmushi Maryam tayi tace “don’t
be scared nima just last week aka sani a school dinan, a Saudi muke zama, sabida Yayan mu Ya Habeeb anturoshi yayi wani project anan Nigeria more like a course for 3yrs shine fa dukanmu muka dawo nan, Mom da Dad wai bazasu iya barin yaronsu yazo Nigeria ya
na wahala shi kadaiba babu mai girka mishi abinci ba, Dad dina is a Doctor, shima anan Nigeria aka haifeshi but he works at Saudi, the whole thing is so annoying nafison Saudi kan nan garin, tunda nazo banda any friends tundazu da aka shigo dake nake kallo
nki, kinga tsayinmu daya, though nafiki kadan, kuma kaman we are age mate, sanan bakida hayaniya, and you are very very very pretty, ni banma taba ganin someone as pretty as you are a school dinan ba sai yau kaman ke, so will you be my best friend, Babban
kawata my Besty eh Farrah, I want us to be best friends forever BFF, ko baki sona” tunda take surutun Farrah ke kallonta saita tuna mata da Shafa, haka Shafa ke zuba gatada hayaniya, hannu Farrah tabata hakan yasa Maryam tai ihu. “Yeeeeee we are BFF” ahank
ali Farrah tace “Beef” dasauri Maryam tace “BFF” ahankali Farrah tace “BFF” “yauwa haka, menene baki gane ba” English Farrah tanuna mata da sauri tace “wanan” Gyadamata kai Maryam tayi tace “gamacin abinci zamuje library anjima muyi karatun tare we will be
doing everything together tare daga yanzu” Gyadamata kai Farrah tayi tanadan murmushi dan Maryam is free spirited person hakama Shafa take.
3 aka tashi daga school parking books nata Farrah tayi tasa ajakanta, Maryam data gama hada komi nata takaraso
wajen kujeran Farrah tana goya jakanta tace “muje headmistress office ki amshi uniform naki datace ki amsa idan an tashi” goya jakanta Farrah tayi tace “ok” murmushi Maryam tamata yakama hannunta tarike tace “let’s go Besty” fita sukayi daga ajin yan ajin
na kallonsu yanda suka zama kawaye Maryam last week tazo bata taba kula kowa ba sai yau dataga Farrah toko tasan Farrah ne daga wani waje, office din headmistress suka shiga, tana ganin Farrah tace “good Farrah kin tuna kinzo, I was about nada secretary n
a ma takiramin ke kafin kitafi baki dauki uniform naki ba, here we go” headmistress tabata wani katon jaka na uniform nata kala kala da sport wears karba tayi ahankali tace “thank you” murmushi headmistress tamata tace “har kinye making friend Good job Mar
yam” washe baki Maryam tayi sanan suka wuce suka fita, lift suka shiga suka sauka kasa sanan sukai gate, tun kafin sukai gate Maryam tamata pointing wani mahaukacin jeep tace “ga motan gidan mu chan, me Ya Habeeb yazo wani daukana yau ni bazanje ba munyi f
ada” ta tsaya daga cikin school din, dan zaro idanu Farrah tayi tana kallonta tace “da yayanki kike fada Maryam”? Dan lumshe idanu Tayi tabude su sanan tace “Muryanki dadi Farrah gashi dan karami baya fita da kyau, by the way kinga ko tunda muka dawo Naija
nake fushi da Ya Habeeb, driver ke zuwa daukana ni mezanyi da motanshi, da namazo da wayana dana kira Mom nace mata bazan shiga motan shi ba” dar
iya Farrah tayi dan Maryam is so funny, tana tunamata da Shafa sosai, kama hannunta tayi tace “kinga ko babu k
yau ana fushi da dan uwa, kije hala ma yazo yace miki kiyakuri ne wuce kitafi” Farrah tai maganan tanajan hannunta suka fito gate, ganin motan Ya Zayn a pake ga bodyguard gaban motan yasa Farrah tasaki hannun Maryam dasauri tace “nima anzo dauka na bye Mie
mie” tadagama Maryam hannu, hannu itama Maryam tadaga mata tanadan dariya jin tacemata Miemie tace “bye Fairy
🧚
♂
️
” budemata bayan motan bodyguard yayi ahankali tashige cikin motan tana
leken Maryam da itama tabude gaban motansu tashiga tana leken Farrah
tana murmushi tamaida kofan tarufe.
Wani farin guy ne sol kaman balarabe zaune a driver seat yana sanye da suit brown hannunshi rikeda wani file hankalinshi gabaki daya na wajen yana karanta abin ciki, batare daya dagokai ba balle ya kalleta ba yace “
who is she”? Kaman daga sama Miemie taji tambayan da Ya Habeeb yamata kuma tasan yamata tambayan ne sabida today is the first day tun last week data fara zuwa school dinan tajero tafito waje tareda wata tana murmushi, washe baki tayi jin tambayan da Ya Hab
eeb yamata tace “Ya Habeeb she’s my new friend her name is Farrah Muhammad Ganuwa, I call her Fairy, cus she’s as beautiful as all this fairies danike gani a cartoons” dan tabe baki Ya Habeeb yayi ya maida file din dayake karantawa ya rufe sanan ya ijiye y
adago kanshi yazuba mata manya manyan idanunshi. Wow! Yanada wani kalan kyau kaman shi yayi kanshi, gashin kanshi baki sidik sun kwanta, yanada gashin gira dakeda cikan gaske baki kirin dashi yana wani kyalli, ga dogon hancinshi kaman shiya makala ma kansh
i, wani dan karamin baki yakedashi dakenan ja, yanada saje mai kyau dakenan a kwance yazo yahade da dan gajeren black gemunshi, kamanninshi daya sak da Miemie saima haske dayaso yafita sosai, dan karamin bakinshi yabude yana kallon fuskanta yace “be carefu
l with the kind of friends you make Miemie, you know I don’t like it” yay maganan yana maida hankalinshi kan motan dayake kokarin kunnawa, dan daure fuska tayi ashagwabe tace “I like Farrah Ya Habeeb a lot, she’s just definition of the kind of friend danak
e so, she’s cool, calm, batada surutu and tanada kirki sosai” dan juyowa yayi yakalleta ganin yanda take yaban wacce yau tafara ganinta sai kawai ya girgizakai batare dayace mata komi ba ganin ta gama zarewa, wani babban estate sukaje agaban wani babban gi
da yau horn aka budemusu gate suka shiga, parking yayi dasauri tafito tai gaba batare data jirashi ba.
Wani Babban falo tashiga, wata Babban mata ce dabazata wuce sa’an Mami ba zaune tareda wata mata suna magana, tana shiga da gudu tai wajen matan t
ace “oyoyo Mom” murmushi matan tayi tace “oyoyooo Miemie ya school” tashi tayi zaune tace “Mom I’ve finally made a friend today for the first time tunda muka dawo Nigeria” dan ware idanu Mom tayi tana kama baki tace “that girl must be special yanda kike da
selecting abu dinan” Gyadamata kai tayi dasauri tace “sunanta Farrah Mom, tanada kirki, Mom she’s so beautiful Fulani ne su, Mom kinga gashinta kuwa gata da hank……” hadiye maganan tayi sabida Ya Habeeb daya bude kofan dakin yashigo wani mugun kallo yamata
ahankali ta dudda kanta kasa sanan tadan kalli Matan dake zaune kusada Mom Yar Aiken Mom ne tasan kan Abuja Mom na ai kanta kasuwa da sauransu haka ahankali tace “ina yini Anty Lami” hararanta Anty Lami tayi tace “yanzu kika ganni” zatai magana Ya Habeeb
yace “go upstairs and change kidawo kasa kici abinci” gyadamai kai tayi ahankali sanan ta tashi tana turo baki tai sama hararanshi Mom tayi tace “ka kiyayan mini yarinya fa Habeeb, yanda kake miskili haka kakeso ka maidamin da yarinya miskila, ga abincin k
a a dinning” tashi yayi yace “I am not hungry Mom later” Anty Lami tace “matan Habeeb zatai fama baya iyacin abinci ko kadan” girgiza kai Mom tayi tace “ni harna gaji wlh Lami, dagashi har Miemie basa iyacin abinci wani zubin sainayi dagaske natasasu agaba
nakasa na tsare sanan zan samu suci abinci, ita Miemie nata baya damuna sosai Dan ta iya kwadayi shiko kwata kwata Habeeb bayama son zaki bansan waya biyo ba dani
da Baban shi munacin abinci” dariya Anty Lami tayi tace “Allah sarki Dakta, Allah dai yabiya
shi ya rayamai yaranshi Habeeb da Miemie, ni babu abinda zan iya saka miki dashi Hajiya sai addu’a kawai nagode bari naje na karbo miki sakon” Gyadamata kai Mom tayi tace “kije da direba, bari nadubo Miemie najita shiru” dariya Anty Lami tayi tana bude kof
a tace “yawuce tai bacci” sama Mom tayi zuwa dakin Miemie, bude kofan dakin tayi ahankali, Miemie na kwance kan gado daga ita sai white singlet da skirt din uniform dinta tana bacci hannunta rikeda pen ta rubuta sunan Farrah yakusan cika page din book dake
kan gadon, hannu Mom tasaka ahankali ta dauki book din tareda karbe pen din, sunan Farrah ta kalla kafin ahan
kali tace “who are you Farrah? Diyata na sonki sosai” dan murmushi tayi ta maida book din tarufe sanan ta ijiye mata kan side drawer kafin taja ba
rgo tarufa mata sanan tawuce tafita daGGga dakin.
💫
FARRAH
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 2
️
⃣
7
️
⃣
Saida tashiga cikin motan sanan tadan saci kallon Zayn, yana sanye da T-shirt fari kal, da 3quater maroon dasuka haska jikinshi, wani kalan hadadde
n kamshi natashi daga jikinshi kunnenshi daya yamakala wani diamond earring akai, waya yake danna waya kaman baisan mutum yashigo cikin motan ba, dauke kanta tayi tashiga wasa da yatsunta kaman bazata ce komiba saikuma ahankali tace “ina yini Ya Zayn!” Fad
uwa gabanshi yayi dum! Kiranshi da Ya Zayn data karayi janye idanunshi yayi daga wayanshi yadan kalleta gyalen kanta yadan zame baya hakan yasa yana iya ganin kitson da aka mata dayama kanta kyau sosai, dauke kanshi yayi dasauri kaman bazaice komiba murya
chan kasa makoshi yace “wacece wannan yarinyar”? Wacece wannan yarinyar itama bama tagane hausan nashi ba wlh, gane kaman Maryam yake nufi yasa tadan saki cute smile tace “sunanta Maryam, Miemie, uhmmm uhmmm” tai maganan tana kokarin kiran sunan da Maryam
tagaya mata saikuma da sauri tadagakai ta kalli Zayn din dake taba waya tace “B….F….F Uhmmmmmm…” tai shiru tana kokarin tunawa sanan dasauri tace “Bes…….” Dan dago kanshi Zayn yayi ya zubamata mayun idanunshi yana kallon effort din dayake putting on just t
o get the word, ayangance yace “Besty”? Gyadamai kai tayi ahankali tana hadiye murmushin datakeyi ganin idanunshi dataga sun wani kalan cikamata idanu, dauke kai yasakeyi ganin yanda tayi sanan ahankali yace “BFF means Best Friends Forever” sake gyadamai k
ai tayi sanan ahankali tace “ina sonta sosai” dan dago kanshi yayi yakalleta hada idanu sukayi atare dukansu kowa ya dauke kai tamaida kanta kan titi tana kallon hanya tana murmushi shikuma yana dan daddanna wayanshi, kaiwa gida sukayi ga aka bude musu gat
es din one bye one suna shiga harsuka karaso wanda zai sadasu to compound dinsu suka shige, Matayen Dad dukansu na zaune a garden sun kira wani spa home service ana musu gyaran farce, Mami ce tabude kofa tafito daga flat dinsu ganin motan Zayn yashigo, kaf
in ma abude mata kofan Farrah tabude kofan tafito rikeda jakan makarantan ta batare data dauki ledan uniform ba wani kalan murmushi tayi ganin Mami tafito dawani kalan sauri hade da gudu tai wajen Mami rungumeta tayi da karfi Mami ta kwashe da dariya tace
“oyoyo oyoyo yarinta na tadawo daga school antafi da kuka andawo da dariya ko” boye fuskanta tayi acikin Mami tanadan dariya sanan tadago kanta tace “Mami nayi BFF sunanta Maryam,
Besty na” ware idanu Mami tayi tace “Iyye jeki gaida su Hajiya saikizo muje
daki kibani labarin” Mami tai magana tana nuna mata su Hajiya dake garden ana musu gyaran farce, karban jakan bayanta Mami tayi hakan yasa tawuce tana tafiya ahankali kanta akasa sabida yanda kowannen su kemata mugun kallo harda Hajiya Maryam Amaryan Alhaj
i dantunda taji labarin Alhaji yay adopting