Showing 48001 words to 51000 words out of 141278 words

Chapter 17 - FARRAH COMPLETE

M Shakur   

08 Nov 2026

6

yarinya sanan Mami yakara bamawa taji ranta yabaci, tsugunnawa tayi agabansu ahankali sanan tace “ina yinin ku” gabaki dayansu babu wanda ya kalleta ma, Hajiya Maryam tace “Anty Mariya yaushe zamuje Dubai trip di

nan” baki Farrah takara budewa ahankali zata kara gaidasu taji ance. “Farrah!” Faduwa gabanta yayi dasauri tajuyo da kanta, Zayn ne yana tsaye nisada su fuskanshi babu alamun murmushi yace “come here” tashi tayi ahankali tazo inda yake tsaye, wucewa hanyar

dakin Mami yayi hakan yasa itama tabishi Hajiya Mariya tadaga murya tace “gantalalle wanda aka sameshi ta hanyar iskanci saisa yake dan iska, ubangiji Allah yasa ka kare ahaka” chak Farrah ta tsaya jin zagin da akamai juyowa tayi tabude baki zatai magana

taji anfizgota afirgice tajuyo Zayn ne yajata yamata wani kalan mugun kallo binshi tayi suka shiga cikin dakin, Mami dake dinning murmushi tamusu dasauri Farrah tai wajenta tace “Mami wanchan matan nama Ya Zayn mugun addu’a” dan murmushin yake Mami tayi ta

ce “Allah bazai amsa ba, zauna kici abinci saiki je kiyi wanka, Zayn” takira Zayn dake kokarin zama afalon ta

ce “come and eat” tahowa yayi ahankali zuwa dinning din zubamai fried rice tayi da chicken ta tura gabanshi tace “please Zayn na sanka I don’t want

more trouble kada kafadama Baban ka any of this kaji” dan kallonshi Farrah itama tayi, gGyadama Mami kai yayi sanan yasa spoon yafaracin abinci itama Mami ta zauna kusada Farrah tace “yi sauri ki cinye kibani labarin Maryam”

💫

FARRAH

💫



✍

🏻

M S

HAKUR

THIS BOOK IS NOT FREE

❌

Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.

Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;

wa.me/+2347012181461

DUK WANDA/WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA.

EPISODE 2

️

⃣

8

️

⃣

Ba

yan 3 months

Farrah ta kile kaman ba itaba, tayi dan kiba taciko, Mami na kulada ita naban Mamaki, inba wayanda sukasan Mami ba ba’a banbance cewa Farrah ba yarta bace dan tamafi kama da ita kan Zayn dan Zayn bakin Baban shi yabiyo itakuma mani fara ce ka

man Farrah.

Mami har tsoron brain din Farrah take yanda take gane karatu both Islamiya da boko, Mami na kulada ita na musamman har yanzu bata bari an bata waya ba cus tanaso ta natsu tai karatu kozata bari abata waya saitajai SS2, ta wayanta take waya da

Miemie da yanzu suka bala’in shaku dudda haryau bata taba zuwa gidan su Miemie ba itama Miemie bata taba zuwa gidansu ba but babu wanda baisan kawancen su agidansu ba.

Farrah rabonta data saka Zayn a idanu harta manta tun ranan daya daukota daga school it

a batasan inda yake ba kuma bata tambaya ba.

Yauma kaman kullum da sassafe tafito gidan ta gyara tass as usual ta kunna turare, saukowa tayi kasa tashiga kitchen taya Mami aiki dan yau Dady na wajenta Mami na ganinta tace “kinyi wanka” girgiza matakai

tace “anjima zanyi zan tayaki girki ne Mami” dan hararanta Mami tayi tace “wuce kije kiyi wanka and get ready for school, keda zaku fara exam next week bacemin daga kitchen” wucewa tayi tafito daga kitchen din tana turo baki tai sama, wanka tashiga tafito

ta shirya cikin uniform nata, jakanta tadauka tarike da beret da white sock nata da takalmin makaranta ta sauko kasa kalaban dake kanta ma lilo kaganta zaka dauka wata princess ne, ijiye komi tayi agefe sanan tazauna kan kujera tabude jakanta taciro wani

book da pen tana karasa yin homework din da aka bata, fitowa Mami daga kitchen harta bude baki zata kwalamata kira tai shiru ganinta zaune afalo sanye da uniform dinta Riga da skirt tana rubutu looking serious, dan murmushi Mami tayi tabi jikinta da kallo,

dayake saurin datake yasa bata gama rufe boturan riganta da kyau ba daganan inda Mami take she could see boobs dinta dan Farrah nada nono sosai, hakan yasa ta ijiye abinda ke hannunta tashigo falon tana kallonta tace “maisa baki saka white singlet naki ba

” dago kanta tayi dasauri ta kalli Mami, dan ware idanu tayi tace “Mami na manta ne, Mami rikemin book dina bari naje nasa” karban book din Mami tayi itakuma tawuce dasauri tai sama bin book din tayi da kallo dan murmushi tayi she’s improving sosai a karat

u da komi, handwriting dinta ne dai har yanzu sai ahankali rubutun ta baida kyau, murmushi Mami tayi jin sahun tafiyan Alhaji yasa tadago kanta takalli stairs wani cool smile yasakin mata yace “kinsan mesa nake sonki”? Girgizamai kai tayi daidai yakaraso g

abanta yace “sabida akwai wani special care dakike bani, abincin dazanci dakanki kike shiga kitchen ki dafamin, koyaya kikaji motsi kinsan nawa kinsan wanda banawa ba sanan kina sona” murmushi tayi ta ijiye book din Farrah tace “zokaci abinci ba kanada mee

ting ba” Gyadamata kai yayi yace “eh inada shi daganan zanje na dauko Zayn a airport, an kwance daurin, sanan an kara running proper investigation he’s completely fine Alhamdulillah” ahankali Mami tace “Alhamdulillah” Shayin datake bashi yadauka ya kurba y

ace “kinsan menene yake cemin” dasauri Mami tace “a’a meyace” dan dariya Dad yayi sanan ya ijiye cup din yace “wai idan yadawo no more bodyguards tunda dai aka kama one of those kidnappers sauran sun gudu that he is safe yanzu nabarshi yayi yanda yaga dama

” Mami dake sauraronshi tace “kabarshi to” dan hararan Mami yayi yace “me haka kike cewa” anatse Mami tace “Alhaji please start making Zayn looks responsible yadawo kace kayarda but yafara zuwa aiki, he should start managing company din, rashin barinshi ya

y komi yakesa yake rashin ji, get him engage in something zakaga ya natsu please Alhaji, I know yanda kakeson Zayn but kafara sashi yanayin da right thing” jin tafiya yasa duk suka juyo ganin Farrah ne yasa yace “come and sit and have breakfast yarinya na”

Dad yay maganan cikeda wasa, zuwa tayi tana murmushi tazauna kusada kujeran Dad tace “good morning Abba” kanta yashafa yace “morning yarinyan Abba ya shirye shiryen exam, hope dake da Miemie ki kunadai karatu ba kawancen shashanci ba, dan inaso Dr dakikac

e min kinaso kizama kaman Mami ki inaso kizama” washe hakora Mami tayi tana kallonsu Farrah tace “ina karatu sosai Abba” shayinshi yabata yana murmushi yace “masha Allah ga shayi kisha, zuba mana pepper soup musha tare Mami” murmushi Mami tayi ta tashi tan

a zuba musu naturally Allah kawai yayi Alhaji mutum ne shi mai bala’in son yara, sai yanzu da Farrah tashigo gidan tagane bawai dan Zayn kadaine danshi yakemai Wanan kalan son ba shi kawai haka yakeson yara dan yanason Farrah itama sosai Farrah ma dazata b

arshi da itama yanda yabata Zayn haka zai bata ta sabida kawai yawanci Farrah bata saba gayamai tanason kaza kaza bane Ita Mami ita take gayama tanason this or that da tuni itama ya bata ta, saida suka gamaci sanan yace “jeki saka takalmin ki da safa

yau d

akaina zan saukeki a a school kafin nawuce meeting” sauka tayi daga kan kujeran tai tsalle tace “yessss! Yau Abba zaisan makarantan mu” tawuce dasauri duk suna mata dariya tashiga saka safan ta da takalmi, tashi Dad yayi yama Mami peck yace “muntafi” “adaw

o lpy Allah yabada sa’a, bye Farrah” bye Mami Farrah tai maganan tana gaba Alhaji biyeda ita abaya suka fito waje, Dad yace “muje kiraka ni dakin Hajiya Mariya na karbi wani file” gyadamai kai Farrah tayi suka wuce wajen tanamai hiran Maryam, kagansu saisu

n bala’in baka sha’awa, bude kofan dakin Hajiya Mariya yayi yashiga Farrah na biyedashi abaya suna zaune itada Layla suna breakfast tashi Layla tayi da sauri tace “ina kwana Dady” murmushi yamata yace “lafiya lau Layla manyan mata” Kallon Hajiya Farrah tay

i data daure fuska ganinta tace “ina kwana Hajiya” wucewa sama tayi kaman batajita ba saigashi tadawo rikeda wani file din Alhaji yace “bakiji Farrah na gaidake bane kika mata shiru kin sanni fa banso ana wulakanta mini yara” hadiye wani abu daya tsayamata

awuya Hajiya tayi ta kakalo murmushi tace “dayaushe ta gaidani sam banjiba kasan muryan Farrah tamu kaman na jarirai” tai maganan cikeda iya kissa tanakai hannunta kan fuskan Farrah tace “how are you beauty mu, za’a tafi school” wani kalan washe baki Alha

ji yayi yakalli Farrah shima, dan murmushi Farrah tayi tana komawa baya tace ta gyadamata kai, Alhaji dake murmushi yace “mun tafi zan dropping nata off saina wuce,” adawo lpy, ficewa sukayi bodyguard yabude musu mota shiga sukayi sai school nasu Farrah sa

uketa Alhaji yayi daidai motan su Miemie nazuwa, dasauri ta kalli Alhaji tace “laaa ABBA gasu Miemie nan bari tazo ta gaidaka” dariya Alhaji yayi yace “to” dasauri Farrah tai wajen su motan Miemie daidai sunyi parking dawani kalan sauri tasa hannu tabude m

otan taduko tareda jan hannun Miemie tace “Miemie zoki gaida Abba” ware idanu Miemie tayi tace “Abba yana ina muje” tajuya dasauri takalli Ya Habeeb dake kallonta magana zatayi maganan ta makale batare data cire idanunta daga kanshi ba tace “Fairy greet Ya

Habeeb” Farrah dake tsaye bama ta lurada Ya Habeeb ba jin maganan Miemie yasa ta duko ahankali tana murmushi takalli Ya Habeeb wanda yaune first time datake ganinshi hada idanu sukayi wani kalan faduwa gabanta yayi ganin kwayan idanunshi, ahankali lips di

nta har rawa suke tace “go…….goood morning!” Bama tajira amsanshi ba tajuya dasauri sauka Miemie itama tayi tace “bye Ya Habeeb” tareda rufe kofan motan dasauri tabi bayan Farrah zuwa wajen motan Alhaji.

Yana ganin Miemie kafinma tagaidashi Alhaji yace

“is this the famous Miemie da yarinyana keso” wani kalan kyalkyalewa da dariya Miemie tayi tace “Abba nima ina sonta sosai, good morning Abba” “morning Miemie haka nakeso kawancen arziki, you guys should study well exam starts next week and take care okay

banda wasa” gyadama Alhaji kai sukayi sanan sukamai bye suka juya suka shiga cikin school hakanan Farrah samin kanta tayi da juyowa tana kallon inda su Miemie sukai parking motansu har lokacin motan na wurin.

The Wellness by Oriflame routine is design

ed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.

A = ACTIVATE

Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutr

itional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD

Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your

active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE

We all have individual needs depending on our age, lifes

tyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.

Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we

be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.

Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da

sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimak

awa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cance

r.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a N

igeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima.

Don sayan wellness contact her by clicking on this link;

wa.me/+2349133427208

💫

FARRAH

💫



✍

🏻

M SHAKUR

EPISODE 2

️

⃣

9

️

⃣

I AM SO SORRY VIPs, TIME TO

SPOIL YOU GUYS DA UPDATES

🥳

Airport Alhaji yashiga tundaga gate kowa ke zubewa yana gaidashi murmushi yayi yana amsawa dan yau he’s so happy Zayn dinshi yadawo, parking yayi anan cikin

airport din yana kallon private jet din da Zayn keciki, dakanshi

yawuce direct zuwa jirgin batare da bodyguards sun bishi ba yana dan murmushi hawa matattakalan jirgin yayi yashiga ciki yanadan washe baki yakosa yadaura idanunshi kan danshi kaman mene, chak ya tsaya batare daya kara koda daga kafa yakara tafiya ba sabid

a Zayn daya gani zaune kan kujera air hostess dake aiki a jirgin zaune kan jikinshi babu riga ajikinta yana matseta kaman wani tsohon maye yana wani kalan malalacin kara bakinshi da taba akai, dawani kalan sauri Dad yajuya yana kallu idanunshi jin jiri na

neman dibanshi yace “auzubillahi mina shaida……” bai karasa maganan ba kawai yayi kasa awajen a sume, jikake tim.

Karan faduwan abu dasukaji yasa dasauri Zayn yasakin mata nonuwa yanadan juyawa still taba nakan bakinshi dan yasan babu kowa cikin jirgin

, ganin Babanshi kwance akasa ga jini na bulbulowa daga tawajajen fuskanshi yasa baimasan sanda yature yarinyar daga jikinshi ba yay wajen mahaifin nashi da sauri yana zare taban bakinshi yana cillarwa dagoshi yayi da sauri yana kallon fuskanshi da goshins

hi dake zubarda jini yace “Papa” jijjigashi yashigayi yama rude da sauri yacire hoodie jikinshi ya linke hannayen yana daurawa kan goshinshi dake zubarda jini sosai yace “Dad wake up, Papa, Daaddddd!” Yakirashi amugun rude kirjinshi nawani kalan bugawa dum

dum, ihu yayi. “Somebody help me” karasowa air hostess din tayi datagama saka riganta da breziya tazo itama atsorace zata taba Alhaji wani kalan ihu Zayn yamata da idanunshi sunyi jazur yace “don’t touch my father” sanan yawani tashi yadauki Alhaji yana sa

bawa abaya ita kanta air hostess din baki tabude dan company su babu wanda baisan labarin Zayn the only yaron alhaji ba ance baida any karfi sainabin mata malalaci ne but jibi yanda yake goya katon Alhajin nan dakeda kiba haka, fita Zayn yayi dashi idanuns

hi sunyi jaa hango bodyguards din Babanshi yasa yace “get a Doctor” da gudu daya yay cikin airport biyu sukazo wajen Zayn dake tahowa goye da Babanshi, zasu karbi Alhaji yahanasu cikin airport din suka shiga daidai lokacin Dr Ganuwa Airlines din na zuwa wa

ni private room akayi da Dad kowa ya rude, kwantar dashi Zayn yayi akan gado yakama hannunshi gam yana kallon fuskanshi arude yace “Dad, Daddy Daddy” kallonshi Dr yayi ganin yanda yazare yace “Mr Zayn can you excuse us please naduba shi” girgizamai kai Zay

n yayi yana kallon mahaifinshi yace “no I can’t leave him, Dr what’s happening to my father kafadamin”? Ganin kaman Zayn din karan kanshi baya cikin hayyacinshi yasa Dr yazo inda ya tsaya ta dayan side da gadon, kama kafadan Zayn din yayi anatse yace “calm

down Zayn please babu abinda zai sami Baban ka, I promise you I will do all I can to save him, yanzu abinda nakeso shine go to the rest room ka goge jikinka da hannunta kaga duk sun baci da jini da get water a lounge kasha kazauna in no time zan fito naba

ka good news okay” gyadamai kai Zayn yayi ahankali, murya chan kasa kaman zai fashe da kuka yace “papa will be fine right”? Gyadamai kai Dr yayi yace “yes” wucewa Zayn yayi ahankali yafice, duk workers din babban shi na kallonshi amman ina baya hayyacinshi

ahankali yake tafiya wani daki dayake na Dad dinshi anan lounge dinsu ya tsaya yasaka password din Dad yayi sanan kofan yabudu yashige ciki ahankali kwata kwata duniyan shi ta tsaya chak, bude kofan bathroom na dakin yayi yashiga ciki batare daya maida ko

fan yarufe ba yay wajen wash hand basin yabude tap hannunshi yashiga wankewa yanabin jinin Babanshi da kallo dake fita daga hannunshi ahankali hawaye yafito daga idanunshi ya sauka cikin basin din, murya chan kasa yace “is because of me” dudda baisan lokac

in da Dad yashigo ba but he’s just sure Dad yaga abinda yakeyi da yarinyar nanne saisa ya sume, baitaba yin abubuwanshi gaban Dad ba Uncle yasaba kamashi. “Zayn, Zayn!” Kaman daga sama yaji muryan mace na

kiranshi, hannunshi yacire dasauri yashare hawayen

daya batamai fuska sanan yafito daga bayin idanunshi sunyi jazur, air hostess dince daidai tana maida kofan tana rufewa sanan tajuyo wani kalan firgita tayi ganin Zayn gaban bayin idanunshi kaman na aljanni, ahankali bakinta har rawa yake tace “sorry the d

oor was not lock saisa na shigo, I come to ask about your Dad how is he doing”? Tundaga kan takalmin kafanta Zayn ke kallonta har zuwa gaban riganta dayan chukul chukul din nonuwanta awajen, ganin yanda yake kallonta kaman zai hadiyeta yasa ahankali takara

so gabanshi tana kallonshi cikin wata kalan siriruwan murya na shaidanun mata tace “you are so stress ko Zayn? You are not use to stress, I know you are not thinking straight but I can help you Zayn, I can take away all the stress so that you will have eno

ugh energy ka kula da Babanka” yarinya tai magana ahankali tanakai hannunta gaban riganta tafara kwance boturan zuwa kasa, wani kalan kallonta Zayn yake da jajayen idanunshi ko kyaftawa bayayi, cire rigan tayi tayarda akasa sanan tacire breziyan ahankali s

hima tayar akasa ta kalli fuskan Zayn din yanda yake kallonta zaka dauka idanunshi kadaima zasu iya cinta,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login