Showing 90001 words to 93000 words out of 141278 words

Chapter 31 - FARRAH COMPLETE

M Shakur   

08 Nov 2026

7

supplement d

azai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tun

da tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right no

w wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

*****

Gigicewa Farrah tayi sosai tajuya mai baya, tunda take bata taba ganin abin babban namiji ba sai yau ita batada yan uwa maza na kananun yaran kauyensu da akama ka

ciya nema ta taba gani a iya tsawon rayuwan datayi aduniya sai yau, bata taba sanin haka na manya yakeba saiyau, yanda Zayn yaga tajuya agigice tana neman kofa tafice daga dakin yasa yasaka hannu yaja bathrobe dinshi dake cikin bathroom din makale kan hang

er fari yay maza yasaka tareda kulle igiyan tagaba sanan yafito dasauri daidai tafita daga dakin yacimmata tareda kama waist dinta ahankali yace “Baby” wani kalan ihu Farrah tabude baki zatayi dawani kalan sauri yakai hannunshi yadaura kan bakinta tareda j

an waist jinta baya yasaka ta gabaki dayanta akirjinta sanan ahankali yazare hannunshi dagakan bakinta yawani kulle hannayen nashi gamgam akan kirjinta yay cuddling nata sosai fuskanshi dakeda lema har lokacin yasauko dashi yakai saitin fuskanta ya goga ak

an kumatunta hakan yasa jikinta yamata wani yirrrrr dashi kanshi saida yagani hakan yasa murya chan kasa kaman mai magana da jaririya yace “calm down, relax” ko kadan ta kasa kwakkwaran motsi ajikinshi idanunta har lokacin a kulle kawai ajiyan zuciya take

saukewa batasan mesaba jinta acikin jikinshi ya kankameta so tight yasa taji wani kalan natsuwa na shiganta, tunda yasata ajikinshi yake kallonta reading breath nata saida yaga numfashinta yadaidaita yana rikeda ita ahakan anan gaban dakinshi kaman baiso y

ay magana yace “mekikazo kigayamin”? Duk wani masifa da tsiwan data shigo dakin dashi jitayi yamutu burinta kawai yanzu yasaketa tawuce tafita daga flat dinshi, ganin tayi shiru takasa magana har lokacin idanunta a kulle yasa yadanyi murmushi dan sarai yas

an meya kashe bakin nan nata, kokarin fita daga jikinshi tafara hakan yasa yace “ina zaki? Let’s remain like this forever are you not feeling calm dakike cikin jikina Angel”? Hannayenta tadaga takai kan nashi dake kan kirjinta yawani danne mata kirji dasu

dan iska kawai tafadi azuciyanta tana kokarin cire hannun, kallon abinda takeyi yayi gently yazare hannayen nashi daga kan kirjin sannan yacire fuskanshi daga jikin nata yadan koma baya dasauri tafita daga jikinshi tana bude idanuwanta dasauri tai stairs y

abita da kallo saida takai tsakiyan stairs din ta tsaya chak batare data juyoba tace “kacema Dad karya cireni daga school dinmu inhar kanason na daina fushi dakai” tana maganan takarasa sauka daga stairs din Zayn yabita da kallo yana kallon yanda ass dinta

ke juyawa tana tafiya yadan cije lips dinshi different thoughts na yanda zaiyi da ass din idan yakamasu namai yawo a zuciya.

Daidai tasa hannu zata bude kofan falon tafita aka rigata bude kofan Layla ce datun dazu taga shigan Farrah side din Zayn

kishi yahanata zama sakat saida tataho, ganinta yasa Farrah taji wani abu yazo yatokare mata kirji, da Layla ko kadan bata tsani Farrah ba amman yanzu da akace matan Zayn ne ta tsaneta ainun, wani mugun kallo tama Farrah cikedason hada husuma tace “mekika

zo yi adakin boyfriend dina Farrah”? Wani kalan dukanta kalman boyfriend Farrah tayi hakan yasa tadanyi murmushi tace “you can call him boyfriend naki as much as you want but lemme assure this awajenshi you are nothing but a thrash mayya kawai” hannu Layla

tadaga zata kaima Farrah mari Zayn dake kallonsu daga sama cikin kakkausan murya yace “if you dare lay a finger on her wlh yau saina karya hannunki bas na yarda hannun akasa” cikeda tsiwa Farrah tajuyo da kanta batare data bari idanunshi da nata sun hadu

ba tace “babu ruwanka da fada na kadaina shigan min ance maka I can not deal with yara irinsu Layla ne, fitsararu marasa kunya” baki Layla tasaki jin yanda Farrah kema Zayn tsiwa yakasa cewa komi sanan tajuyo takalli Layla tace “as I was saying, wacece ke

dahar kike tunanin kin isa ki tambayeni menezo yi anan? Banza ma irinki mai bin maza har zuwa dakinsu kawai mara zuciya” Farrah tana maganan ta bangajeta tawuce abinta tafita Layla tabita da kallo Wanan Yar karaman yarinya da 2min yay yawa ta nakada mata d

an shegiyan duka shine yau take mata rashin kunya haka batada abinda zatayi, dan murmushi Zayn yayi ganin yanda she’s speechless yace “karki sake kishigomini daki inba hakaba saina I will disgrace dagake har uwarki yau agidan nan” yana maganan yawuce yashi

ga dakinshi abinshi.

Layla tadade tsaye awajen sanan tajuya tafito, flat dinsu tayi dagudu tana shiga sai kuka, Hajiya Mariya dake zaune kan kujera itada Hajiya Fatima tace “wlh wlh nayi nadaman saka yarinyar nan aikin nan, kina nan Hajiya Fatima da

nace mata karta sake taso yaron nan kawai dai suyi shiri sabida mucimma burinmu akanshi amman jibeta ba’aje ko’ina ba wai Zayn takeso yaron datasan kasheshi mukeso muyi” cikin kuka sosai tadago jajayen idanunta takallesu tace “Mommy dan Allah kada kukashe

Zayn dan Allah, ku kashe Farrah ni wlh zanma tayaku” wani mugun tsaki Hajiya Mariya taja tace “ubanme yadaman da Farrah, ni yarinyar nan ma angayamiki ina lissafata cikin mutanen gidan nan ne bayan nasan ba jinin gidan nan bace, Zayn nakeso na halaka har l

ahira sabida inga karshen iyayi wajen uwarshi tanamana gadara sabida ta haifi da namiji magajin Alhaji, sai muga gadon dazasu samu idan yamutu, yanda zata samu gadon Alhaji Muma haka zamu samu idan yaron yamutu, saisa abin ke bakanta min rai yanda tawa diy

ar zata kama tafara son shegen yaron nan mazinaci, ubanme zakiyi da Zayn Layla fadamini” Hajiya Mariya tai maganan tana kokarin tashi daga inda take sabida yanda abin ke soya mata zuciya Layla wai Zayn takeso, dasauri Hajiya Fatima tariketa tace “dan Allah

calm down Hajiya, dole mubi abin nan ahankali” cikin ihu Hajiya Mariya tace “ta ina zanyi calm down diyata is in love with my biggest enemy aduniyan nan, yaron dabaya daraja uwarta, ninan uwarki saidai Zayn ya kalla ya barar shine zakiso inda nasan haka z

akimin daban daukeki nabata kudina akanki nasaki makarabta kin kile hakaba” cikin kuka sosai Layla tace “Mommy kiyakuri amman ni wlh Zayn nakeso” tana maganan ta tashi dagudu tai sama zuwa dakinta tana kuka Hajiya Mariya ta kabar da glass na flowers dakeka

n center table Ya fashe, Hajiya Fatima tace “kiyakuri dan Allah ki kwantar da hankalinki, dole saikin kwantar da hankalinki zamusan yanda zamu bulloma wannan lamarin haba mana, zamuyi meeting da Uncle maji menene plan dinshi, dan Allah calm down kinji”.

[

11/4, 6:17 PM] +234 701 497 9567: 5

️

⃣

6

️

⃣

THIS BOOK IS NOT FREE

❌

Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.

Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;

wa.me/+2347012181461

The Wellness by Oriflame routine is designed to

support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.

A = ACTIVATE

Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutrition

al gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD

Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your activ

e defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE

We all have individual needs depending on our age, lifestyle

and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.

Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be so

lution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.

Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da saura

nsu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa o

rgans naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

*****

Gigicewa Farrah tayi sosai tajuya mai baya, tunda take bata taba ganin abin babban namiji ba sai yau ita bat

ada yan uwa maza na kananun yaran kauyensu da akama kaciya nema ta taba gani a iya tsawon rayuwan datayi aduniya sai yau, bata taba sanin haka na manya yakeba saiyau, yanda Zayn yaga tajuya agigice tana neman kofa tafice daga dakin yasa yasaka hannu yaja b

athrobe dinshi dake cikin bathroom din makale kan hanger fari yay maza yasaka tareda kulle igiyan tagaba sanan yafito dasauri daidai tafita daga dakin yacimmata tareda kama waist dinta ahankali yace “Baby” wani kalan ihu Farrah tabude baki zatayi dawani ka

lan sauri yakai hannunshi yadaura kan bakinta tareda jan waist jinta baya yasaka ta gabaki dayanta akirjinta sanan ahankali yazare hannunshi dagakan bakinta yawani kulle hannayen nashi gamgam akan kirjinta yay cuddling nata sosai fuskanshi dakeda lema har

lokacin yasauko dashi yakai saitin fuskanta ya goga akan kumatunta hakan yasa jikinta yamata wani yirrrrr dashi kanshi saida yagani hakan yasa murya chan kasa kaman mai magana da jaririya yace “calm down, relax” ko kadan ta kasa kwakkwaran motsi ajikinshi

idanunta har lokacin a kulle kawai ajiyan zuciya take saukewa batasan mesaba jinta acikin jikinshi ya kankameta so tight yasa taji wani kalan natsuwa na shiganta, tunda yasata ajikinshi yake kallonta reading breath nata saida yaga numfashinta yadaidaita ya

na rikeda ita ahakan anan gaban dakinshi kaman baiso yay magana yace “mekikazo kigayamin”? Duk wani masifa da tsiwan data shigo dakin dashi jitayi yamutu burinta kawai yanzu yasaketa tawuce tafita daga flat dinshi, ganin tayi shiru takasa magana har lokaci

n idanunta a kulle yasa yadanyi murmushi dan sarai yasan meya kashe bakin nan nata, kokarin fita daga jikinshi tafara hakan yasa yace “ina zaki? Let’s remain like this forever are you not feeling calm dakike cikin jikina Angel”? Hannayenta tadaga takai kan

nashi dake kan kirjinta yawani danne mata kirji dasu dan iska kawai tafadi azuciyanta tana kokarin cire hannun, kallon abinda takeyi yayi gently yazare hannayen nashi daga kan kirjin sannan yacire fuskanshi daga jikin nata yadan koma baya dasauri tafita d

aga jikinshi tana bude idanuwanta dasauri tai stairs yabita da kallo saida takai tsakiyan stairs din ta tsaya chak batare data juyoba tace “kacema Dad karya cireni daga school dinmu inhar kanason na daina fushi dakai” tana maganan takarasa sauka daga stair

s din Zayn yabita da kallo yana kallon yanda ass dinta ke juyawa tana tafiya yadan cije lips dinshi different thoughts na yanda zaiyi da ass din idan yakamasu namai yawo a zuciya.

Daidai tasa hannu zata bude kofan falon tafita aka rigata bude kofa

n Layla ce datun dazu taga shigan Farrah side din Zayn kishi yahanata zama sakat saida tataho, ganinta yasa Farrah taji wani abu yazo yatokare mata kirji, da Layla ko kadan bata tsani Farrah ba amman yanzu da akace matan Zayn ne ta tsaneta ainun, wani mugu

n kallo tama Farrah cikedason hada husuma tace “mekikazo yi adakin boyfriend dina Farrah”? Wani kalan dukanta kalman boyfriend Farrah tayi hakan yasa tadanyi murmushi tace “you can call him boyfriend naki as much as you want but lemme assure this awajenshi

you are nothing but a thrash mayya kawai” hannu Layla tadaga zata kaima Farrah mari Zayn dake kallonsu daga sama cikin kakkausan murya yace “if you dare lay a finger on her wlh yau saina karya hannunki bas na yarda hannun akasa” cikeda tsiwa Farrah tajuyo

da kanta batare data bari idanunshi da nata sun hadu ba tace “babu ruwanka da fada na kadaina shigan min ance maka I can not deal with yara irinsu Layla ne, fitsararu marasa kunya” baki Layla tasaki jin yanda Farrah kema Zayn tsiwa yakasa cewa komi sanan

tajuyo takalli Layla tace “as I was saying, wacece ke dahar kike tunanin kin isa ki tambayeni menezo yi anan? Banza ma irinki mai bin maza har zuwa dakinsu kawai mara zuciya” Farrah tana maganan ta bangajeta tawuce abinta tafita Layla tabita da kallo Wanan

Yar karaman yarinya da 2min yay yawa ta nakada mata dan shegiyan duka shine yau take mata rashin kunya haka batada abinda zatayi, dan murmushi Zayn yayi ganin yanda she’s speechless yace “karki sake kishigomini daki inba hakaba saina I will disgrace dagak

e har uwarki yau agidan nan” yana maganan yawuce yashiga dakinshi abinshi.

Layla tadade tsaye awajen sanan tajuya tafito, flat dinsu tayi dagudu tana shiga sai kuka, Hajiya Mariya dake zaune kan kujera itada Hajiya Fatima tace “wlh wlh nayi nadaman

saka yarinyar nan aikin nan, kina nan Hajiya Fatima danace mata karta sake taso yaron nan kawai dai suyi shiri sabida mucimma burinmu akanshi amman jibeta ba’aje ko’ina ba wai Zayn takeso yaron datasan kasheshi mukeso muyi” cikin kuka sosai tadago jajayen

idanunta takallesu tace “Mommy dan Allah kada kukashe Zayn dan Allah, ku kashe Farrah ni wlh zanma tayaku” wani mugun tsaki Hajiya Mariya taja tace “ubanme yadaman da Farrah, ni yarinyar nan ma angayamiki ina lissafata cikin mutanen gidan nan ne bayan nasa

n ba jinin gidan nan bace, Zayn nakeso na halaka har lahira sabida inga karshen iyayi wajen uwarshi tanamana gadara sabida ta haifi da namiji magajin Alhaji, sai muga gadon dazasu samu idan yamutu, yanda zata samu gadon Alhaji Muma haka zamu samu idan yaro

n yamutu, saisa abin ke bakanta min rai yanda tawa diyar zata kama tafara son shegen yaron nan mazinaci, ubanme zakiyi da Zayn Layla fadamini” Hajiya Mariya tai maganan tana kokarin tashi daga inda take sabida yanda abin ke soya mata zuciya Layla wai Zayn

takeso, dasauri Hajiya Fatima tariketa tace “dan Allah calm down Hajiya, dole mubi abin nan ahankali” cikin ihu Hajiya Mariya tace “ta ina zanyi calm down diyata is in love with my biggest enemy aduniyan nan, yaron dabaya daraja uwarta, ninan uwarki saidai

Zayn ya kalla ya barar shine zakiso inda nasan haka zakimin daban daukeki nabata kudina akanki nasaki makarabta kin kile hakaba” cikin kuka sosai Layla tace “Mommy kiyakuri amman ni wlh Zayn nakeso” tana maganan ta tashi dagudu tai sama zuwa dakinta tana

kuka Hajiya Mariya ta kabar da glass na flowers dakekan center table Ya fashe, Hajiya Fatima tace “kiyakuri dan Allah ki kwantar da hankalinki, dole saikin kwantar da hankalinki zamusan yanda zamu bulloma wannan lamarin haba mana, zamuyi meeting da Uncle m

aji menene plan dinshi, dan Allah calm down kinji”.

[11/2, 9:10 PM] +234 806 936 2333: 5

️

⃣

4

️

⃣

THIS BOOK IS NOT FREE

❌

Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.

Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;

wa.me/+234701218146

1

The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.

A = ACTIVATE

Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 f

atty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD

Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together wi

th bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE

W

e all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.

Meanwhi

le lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.

Kowa dakuka ga

ni mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina s

han wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara c

ikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

Tunda yashiga motan ko kala baicema Farrah dayaga idanunt

a sunyi ja ba sai kuka take amman mara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login