Showing 78001 words to 81000 words out of 141278 words
now all he
needs is tadan kalleshi and get all those her expression akan fuskanta.
Kamshin dataji yadaki hancinta wanda tasan kanshin Zayn kadaine yasa kaman wata Yar bera tadaina zanen datakeyi, duwawun pencil din hannunta takai bakinta sanan ahankali tadago ka
nta tareda juyowa hada idanu tayida Zayn daya tsaya yana kallonta kaman baitaba ganintaba ga katon jaka a hannunshi ga jakan laptop a dayan hannunshi yana kallonta, hakanan jitayi gabanta yadan fadi hakan yasa tadauke kanta daga kallonshi dasauri tana zare
pencil din daga bakinta cikin kunkuni tace “mutum ko sallama bai iyabama” karasowa gabanta yayi ya tsaya dab da ita dan yanda ya tsaya akanta kafafunta nataba Yadin wandon jikinshi wani iri taji tanaji gabanta nafaduwa hakan yasa taki kallonshi drawing da
take yabida kallo yace “look at abinda take zanawa kaman fuskanta” dawani sauri takalleshi zatai magana ya watsa mata mugun kallo yace “kawomin abinci I am hungry” hararanshi tayi ahankali tace “bara’a kawob…….” Daidai Mami nafitowa daga kitchen hakan yasa
dasauri tabi ta gefenshi tai hanyar kitchen din tana kara budema Mami kofa da kyau tace “Mami sannu da aiki kawo nakai miki” kafin Mami tahanata ta karbe kulan takai dinning Mami takalli Zayn dayake shirin zama inda Farrah ta tashi tabari tace “kadawo” za
ma yayi ahankali yana daukan iPad din yace “yes Mami” “kaci abinci” dan yatsine fuska yayi yace “no” tasan dama baicika cin abinci ba hakan yasa takalli Farrah tace “kawomin serving spoon da tray a kitchen” dasauri Farrah tai kitchen ta dauko, seafood past
a da Mami tadafa lafiyayye tazubamai tahada a tray tasama Farrah a hannu tace “gashi kaimai kizo kidauki juice kikaimai ” karba Farrah tayi tawuce tazo ganin yawani kwanta kan kujeran data bari daga iPad dinta harda book dinta yajefar akasa yasa taji ranta
yabaci ko kadan Zayn baida manners.
Ijiye tray abincin tayi akasa saida tray yay kara hakan yasa Zayn yadan bude idanu kadan yakalleta yanda tai da manyan idanunta kaman zata cije shi yasa yanuna mata small coffee stool nasu da yatsa in a very lazy voice
yace “put the tray on that stool” hararanshi tayi tamike tsaye tana kwashe iPad din da book dinta daya Yar akasa sanan takalleshi cikedajin haushi tace “ina pencil dina”? Lumshe idanunshi yayi ahankali muryanta namai wani sanyi azuciya yana neman sakashi
jin bacci, zatai magana daga kitchen Mami tace “idan kin bashi juice din kizo nan Farrah” dawani kalan sauri ta tashi ta ijiye iPad da littafin akan kujera tai dinning fresh juice din da Mami tahada ta dauko da cup suma a tray takawomai har lokacin yana kw
ance kan kujeran idanunshi a lumshe shima ijiyewa tayi akasa saida tray yay kara tamike tsaye jin baimata magana ba yasa tadan saci kallonshi idanunshi a lumshe kaman ma yay bacci wani irin bacci ne cikin 1min haka. “Did u put the food on the stool ko u ar
e still looking at a fine boy” wani kalan ballamai harara tayi tana nadaman tsayawa ma kallonshi datayi sabida kawai Mami na kitchen yasa tajawo stool din tadauki tray tadaura mai abincin akai sanan tawuce batare data kalleshi ba zuwa kitchen.
Wasu ku
loli Mami tanuna mata hakan yasa tadinga daukowa tana kawosu dinning itakuma Mami tafito falon, zama tayi kan one sitter tana kallon yanda Zayn kecin abincin agajiye hakan yasa tace “kagama aikin”? Gyadamata kai yayi ahankali yana kai abinci baki, ahankali
Mami tace “babanka yace idan kadawo kada kaje ko’ina kajirashi” Gyadamata kai yayi ahankali yana ture abincin dako 4 spoons baiciba zai tashi Mami tace “koma ka zauna” komawa yayi ya zauna tashi tayi ahankali kaman bataso tazo kusadashi yazauna, plate na
abincin ta dauka tace “tun safe ace mutum baici abincin kirki ba kuma yanzu kadan tsakuri abinci kaci zaka tashi bude bakinka” tai maganan tanakai abinci bakinshi dan murmushi kadan yayi ganin tasoma hucewa da fushin datake wato tsakanin uwa da da sai Alla
h, ahankali yabude bakin takai abincin yakarba ahankali daidai Farrah nafitowa daga kitchen dauke da kula baki tabude kaman wawiya tana kallon yanda ake bama katon namiji abinci, ahankali takarasa gaban dining ta ijiye kulan sanan tadago tareda juyowa ta r
ungume hannayenta aciki tana kallon yanda Zayn ke karban abincin da Mami kebashi awani kalan shagwabe, bata taba ganin bad boy irin Zayn ba malalaci sangartaccen banza kawai. Tai tsaki azuciyanta takaraso cikin falon ko kallon inda take batayiba tasa hannu
nta tadauki littafi ta da IPad din zata juya Zayn yace “pack the clothes naki ne Ke” kallon kayan Mami tayi sanan takalli Zayn din daya dauki glass cup na juice zaisha tace “kaika siyamata kaya” gyadama Mami kai yayi yana kai juice din bakinshi, itama Farr
ah dan satan kallon babban ledan tayi saikuma takalli Mami, Mami dake kallonta tace “yayanki yasiya miki kaya dauka kiyi godiya” ahankali kaman bataso takaraso tasa hannu tadauka murya chan kasa tace “nagode Ya Zayn” ko jiran reply dinshi batayiba tajuya t
ai stairs Mami tabita da kallo sannan tajuyo takalli Zayn dakeshan juice abinshi, saida ya kwalwale tass sanan ya ijiye yamike tsaye yana shafa cikinshi ahankali yace “Mami zakisa nafara tara fat ajiki, I am okay” abincin Mami takalla rabi yaci dududu ta t
abe baki tace “nidai wuce kaje kai wanka kashirya masallaci” dan juya idanunshi yayi yace “yes Mom” sanan yadauki laptop dinshi yawuce yafita daga dakin Mami tabishi da kallo, she is happy Allah ma yasani dan fushin dasukayi dashi &na kwana biyu yasa yadan
natsu Allah yasa natsuwan ya dore haka.
[12/21, 1:36 PM] +2347066933957
🥰
: 4
️
⃣
9
️
⃣
Around 7 Dad yashigo gidan shida Uncle, Uncle na shigowa motanshi yawuce yace “Yaya nawuce gida saida safe” binshi da kallo Dad yayi yace “don’t forget to come e
arly gobe duk kayi wani iri jeka kahuta” Dad na maganan yay hanyar flat din Mami burinshi duk inda zaije yadawo kawai ya sauka dakin Mami dan yasan zai sami lafiyayyen abinci da ita tagirka daki mai kamshi dayaji kamshin turaren wuta ko kwayan datti bazai
taka ba, sannan ita kadai ke komi nata sai yanzu da Farrah ke komi dudda haka bata barinma Farrah girkin dazaici saidai suyi tare, da sallama yashiga falon wani lafiyayen kamshi yadaki hancinshi babu kowa a falon hakan yasa yawuce sama dakin Mami yabude ta
na kan dadduma hakan yasa yay murmushi yawuce dakin Farrah dashima yabude da sallama itama tana zaune kan dadduma murmushi yayi yawuce dakinshi wanka yayi yafito ya shirya cikin jallabiya fara kal sanan yadauki charbi yabude kofa yafito daidai Mami na shir
in shigowa dakin ganin yasa tace “zaka masallaci” Gyadamata kai yayi yace “eh kaimin abincina sama nadawo asama zanci abinci nai sauri kada jam’i yawuceni” yay maganan yana wucewa hakan yasa Mami itama tawuce saida tafara bude kofan dakin Farrah ganinta ta
na salla yasa tasauka kasa abincin Dad takaimai dakinshi sanan tawuce dakinta.
Ana idar da salla yadanyi azkar kadan sanan yatashi gamamakin shi Zayn yagani a sahun farko inda yake yana zaune yay shiru wani tattausan murmushi yasaki sanan yajuya b
atare dayamai magana koyama bari yaganshi ba yafito yawuce gida, a falo yaga Farrah zaune da littafi a hannunta tana ganinshi ta ijiye littafin tana murmushi tace “Dad sannu da zuwa, Dady ina kaje banganka yau” dan dariya yayi yana karasowa inda take kanta
yashafa cikeda wasa yace “garinku naje yau” zaro idanu tayi tana murmushi zata karamai tambaya yace “yi karatu kije ki kwanta you have exam tommorow yarinya na” murmushi tayi tace “Dad daman sabida kai na sauko kasa naganka idan kadawo nagama yanzu zanje
na kwanta, Dad nagaji yau banyi baccin rana ba saida na koyi all the drawings da labelling nasu” baki Dad yatabe yace “Allah yasoni banyi science ba” Mami data fito daga kitchen rikeda jug tace “saisa kai missing ai” Farrah tahau dariya itama Mami na dariy
a Dad yace “Au taron dangi zakumini keda diyarki Allah yasoni nima inada Zayn dina shima dan art ne kaman babanshi” tashi Farrah tayi tace “Mami bacci saida safe” Mami tace “mu kwana lafiya sarkin baccin wuri, muje Alhaji kaci abinci” tashi Dad yayi yabi M
ami zuwa daki, saida yaci abinci yay nak sannan takwaso komi tafito dashi zuwa kitchen sannan tadawo dakin zaune taga Dad bakin gado gefenshi yanuna mata hakan yasa tamaida kofan ahankali tarufe takaraso ciki anatse ganin kaman akwai abinda yakeso yafadi m
ata ta sauka kusa dashi.
Dan ijiyan zuciya yasauke ahankali sanan yakalleta kafinma yay magana Mami tace “menene Alhaji? Talk to me please” dan shiru Dad yayi yana kallonta, ahankali yace “I don’t really know yanda zaki dauki abinda I’m about to tell
you right now Dan kinsha fadi cewa I am the only one nake taking decision in Zayn’s life tun yana yaro gashinan kuma yanzu ma still nine ke taking decision din dan nayi wani abu yau wanda bansan yanda zakiyi accepting nashi ba” Dad yay maganan ahankali yan
a kallonta ganin yanda ta natsu tana kallonshi kanaganin fuskanta babu komi cikinshi sai tambayoyi dasonjin mekuma yayi yau, dan lumshe idanu yayi sannan yabudesu murya chan kasa yace “nama Zayn aure yau din nan!” Wani kalan sauka maganan yayi a kunnen Mam
i kaman saukan aradu hakan yasa dasauri ta kalleshi trying ta gasgata shine yafadi maganan ko kunnuwanta ne sukaji akasin hakan, gyadamata kai yayi yace “yes wife na aurar da Zayn yau dazu misalin 1:30 na rana” wani kalan kallon mamaki Mami kema Dad dayasa
bakinta ma yakasa motsi sai kallonshi da kawai takeyi, murya chan kasa kasa kaman Dad baiso yafadi yace “na auramai Farrah!” Wani kalan mikewa tsaye Mami tayi azabure tana kallon Dad dake zaune bakin gado yana kallonta ahankali tana numfashi da sauri da s
auri kirjinta na bugawa fast fast takasa magana, ahankali Dad yamika hannunshi yakama hannun Mami dake bar bar yace “I know how you must be feeling right now Wife, nasan inda na gayamiki ba lallai kibani goyon baya ba saisa I went ahead ni da uncle da gwam
nan Adamawa with some top officials muka tafi garin, Baffan ta yabamu Auren akan sadaki 10M agidan mai gari which kusan all the people na kauyen sun shaida auren video daurin Auren yana wayan Uncle ma” yanda ran Mami taji yana baci har wani duhu duhu take
gani, cikin karason ta gasgata abinda taji tanuna kofa tace “Alhaji you mean this Farrah, Farrah na ka aurama Zayn, ita Matar Zayn ne yanzu”? Gyadama Mami kai Dad yayi a natse yace “eh, Zayn dinmu mijin Farrah ne yanzu” tunda ta auri Alhaji bata tabajin ya
mata abinda yabata mata rai ba saiyau kallonshi tayi ido cikin ido tace “Alhaji sabida ba kaine ka haifi Farrah ba is that why kamata Zayn a matsayin miji”? Wani kallo Dad yake mata dan baigane kan tambayanta ba cikin fushi sosai Mami tace “yes I mean my q
uestion sabida na tabbata Alhaji inda munada diya mace wani yazo neman aurenta mai hali sak irin na Zayn bazaka taba yarda kabata Zayn ba sabida ba kaine ka haifeta ba ko? Alhaji lemme tell you this dakayi adopting Farrah kabani ita Allah shine shaidata n
a dauki yarinyar nan amatsayin yarna nai nakudanta na wata tara nakuma haifota batada banbanci da Zayn a idanuna kuma bazan tabaso diyata ta auri namiji mai hali irin na Zayn ba, wani kalan shaye shaye ne Zayn bayayi tell me?!” Mami tama Alhaji ihu dabata
tabamai ba, cikin tsananin fushi tace “do I need to tell you Farrah is just 18, that girl batasan namiji ba, she don’t know anything Zayn akwai kalan macen dabai sani ba aduniya eh? Akwai kalan matan that Zayn did not sleep with, did you even know your son
health statu…….” Tashi Dad yayi ranshi abace yadaga mata hannu yace “ya isa hakanan dena batamin image din yaro stop talking kaman yarona nada HIV ko wani abu naga ko lokacin da yake asibiti kinsa andebi jininshi anmai General test baida any cuta” cikin b
alain ihu tace “daga lokacin zuwa yau can you account how many women did he sleep with? Alhaji why are you selfish maisa zaka cutarda rayuwan Farrah ta hanyar auramata Zayn is it because you are not her biological fathe……….” “Wife!” Yadaga hannu kaman zai
mareta hakan yasa tai shiru tana kallonshi hawayen dasuka zubomata ta sharesu yace “yanda kika dauki Farrah as diyarki I took her nothing less than that, bazan taba cutar da Farrah ba ke kinsanni saidai ki Bawa mutane labari waye ni yaya nakeson yarana, I
agree nasan halin Zayn all you stated babu wanda bayayi amman waya gayamiki mutum baya chanzawa? Kinsan karfi da ikon mace akan namiji? Behind every successful man is a woman, you might see Farrah karaman yarinya but kada kiyi mamaki itace silan shiryuwan
danki, yanzu dazaran yasan yanada mata an killacemai agida waya gayamiki zaibi na waje? I thought bayan nafada miki good news dinnan zaki sama Auren albarka kimusu addu’a why all this negative thought”? Baki Mami tabude zatai magana yanuna mata kofa yace “
please kitafi dakin ki yara dukansu biyun nawane nine ubansu nikuma na yanke hukunci idan kinga dama kisa albarka ko kada kisaka ni nasaka nawa nagode” yana maganan yahau gado tareda danna switch yakashe wutan dakin yanajan bargo, Mami tadade tsaye awajen
sannan ta share hawayenta tass, anatse tace “naji yara nakane, I have one request kada kafadama Farrah koma menene kabari tagama exam ranan Friday” tana maganan tabude kofa tafice daga dakin Zayn tagani tsaye turus agaban dakin idanunshi sunyi ja, ko kala
bata cemaiba tawuce fuuu tashiga dakinta yabita da kallo ta maida kofanta tarufe.
Maida fuskanshi Zayn yayi yakalli kofar dakin Dad sannan ahankali yaja kafarshi da kyau zuwa gaban dakin yabude yashiga ciki tareda saka hannu yakunna wutan dakin hakan
yasa Dad yadago dasauri ganin Zayn yasa ya tsaya turus batare dayay maganan dayakeso yayi ba, ahankali Zayn yakaraso gaban gadon Dad ya zauna yana kallon Dad, baki Dad yabude zaiyi magana kawai Zayn ya rungumeshi tsamtsam very tight, mamakin runguman Dad y
ayi amman dudda haka samin kanshi yayi da rungume yaron nashi back he really missed his son, murya chan chan kasa Zayn yace “Papa I love Farrah!” Dawani kalan sauri Dad yadago Zayn daga jikinshi yana kallon fuskanshi kaman Maison gasgata wani abu, gayadama
i kai Zayn yayi abunku da yaran zamani basusan meye kunya ba, yace “Dad I really love her, I always think of her, I hate to see her cry or hurt, I love seeing her happy, Papa I am in love with her she’s my Angel” wani kalan kyalkyacewa da dariya Dad yayi y
ana kallon fuskan Zayn din ganin yanda yafadi komi da zuciya daya babu karya aciki, dan sosa kai Zayn yayi yadan yatsine fuska yace “why are you laughing Papa what’s funny”? Hadiye dariyan Dad yayi yajawo Zayn jikinshi kaman wani dan yaro yace “sabida bant
aba zaton zaka so wata aduniyan nan ba ayanda naganka yanzu daka fadamini kanason Farrah half of my problem has been solved” kallonshi Zayn yayi yace “Dad dagaske kamana aure”? Gyadamai kai Dad yayi yace “yes Zayn na aura maka Farrah, she is your wife hala
k malak” wani kalan murmushi Zayn yayi yace “you are the best Papa in all the 7 planets” dan dariya Dad yayi yace “kaga your Mom is not happy with the marriage I want you to prove her wrong, yanzu kanada mata so start being responsible, all halayen nan ka
zubar dasu na samari ne, pray on time, babu zuwa club yanzu da shaye shaye, banda mata Zayn kaji tsoron Allah yanzu kanada matanka halas malak, banda shan taba sannan karike salla, and work on relationship dinka da Farrah make her love you though bazan fad
amata komiba yanzu sai tagama exam, ka natsu banso kabama mamanka any hujjan dazatace gashinan abinda tafadi kaji” gyadamai kai Zayn yayi Dad yace “I got you for life yarona kome kakeso will always be yours” wani kalan murmushi Zayn yayi yama rasa ina zai
saka kanshi kaman yazare yakeji dan dadi yamike tsaye yace “Dad lemme go and check on my wife” sauka Dad yayi daga kan gado kaman munafuki yace “but kada kadade adakin kada mamanka takamaka” yay maganan yana rakashi bakin kofa saida yafito sannan yace “i m
aza kaje” dasauri Zayn yay hanyar dakin Farrah tareda saka hannu yabude kofan ahankali yashige Dad sai murmushi yake kaman anmai kyautan makka.
Jama’a wannan& wani kalan Dad ne
😂😂😂😂😂
[12/21, 1:36 PM] +2347066933957
🥰
: 5
️
⃣
0
️
⃣
THIS BOOK IS
NOT FREE
❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micro
nutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellnes
s Multivitamin and mineral.
B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your
body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your
routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan