Showing 51001 words to 54000 words out of 141278 words
murmushi tayi takai hannunta tana kwance skirt din jikinta yawani sauka kasa kafin ahankali tacire pants dinta zuwa kasa sanan tadago tana kallon Zay
n din hannunta takai ahankali takama hannunshi zuwa kan boobs dinta tace “katabani Zayn” chak yawani damke boobs din saida ta runtse idanunta dantajishi har brain, dayan hannunta takai zuwa wandonshi dataga yawani kalan tashi sama kafinma takarasa tabawa f
izgota yayi zuwa cikin bayin baiyi wata wata ba yawani mannata abango yana jan wandonshi kaza yaciro that monstrous cane dinnan yawani danna mata, ihu yarinyar tayi da karfi, ko kadan wallahi baimasan meyakeyi ba he just wants to clear this head, and sex a
lways help him yay clearing head nashi.
“Zayn it’s okay, you are going to kill me, you are hurting me Zaynnnn” yarinyar tahau ihu tana kokarin tureshi amman kaman ba mutum take turewa ba, kara kawai kakeji abayin pas pas pas ko’ina na amsawa kaman wani
machine aka kunna kanajin nishin Zayn kaman wanda ke faskare, bata taba sanin zata iyama sex kukan azaba ba sai yau wanan ba sex Zayn yake mataba he’s just injuring her. “Zayn you are going to kill me please stoppp, wayyyooooo somebody help me, help mee” t
ahau ihu sosai tana kiran taimako tana kuka tana kokawa da Zayn dayake nan kaman yazare binta kasan bayin yayi yawani kama kafafunta yadage yadanna mata, ihuuu ta kurma, lumshe idanu Zayn yayi fucking her like a mad dog trying yadaina tunanin Papa but yaka
sa he’s just seeing him saisama yakasa kawo
wa kusan 1hr 40min, wani kalan fizgota yayi yana kallon boobs dinta he wants to suck them kozaisa yay com he so much like boobs amman bai iyasha dab dan kyaman su yakeji dazaran yatuna maybe baki dayawa sunsha sai
yaji yanajin kyaman sha kauda kanshi gefe yayi kawai yacigaba da ramming nata non stop tana ihu sosai. “Zayn Zayn!” Kaman daga sama yaji muUryan Uncle na bubbugamai kofan bayin dayake ciki.
💫
FARRAH
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 3
️
⃣
0
️
⃣
Kasa sakint
a Zayn yayi saima kara kwakumeta dayayi yana wani irin nishi yarinyar na ihu tana kuka sosai. “Zayn!” Uncle yawani kalan bugo kofan kaman zai balla kofan da kafa dayasa Zayn yaji ranshi ya bala’in baci, yawani kalan tashi yanajan wandonshi sama batare daya
ja zip ba yazo wajen kofan dabaima kulle da sakata kowani key ba yawani kalan bude kofan idanunshi sunyi jajir yakalli Uncle dake kallonshi shima
ranshi bace yana wani kalan nishi cikeda isgilanci yace “what Uncle kofan is open Meya hanaka shigowa”? Wani m
ugun kallo Uncle kemai yanaji kaman ya shakeshi ranshi abace yace “da haihuwan yaro irinka gwara babu” wani dan iskan kallo Zayn yamai yace “go and tell your brother that” wani zafi Uncle yaji zuciyanshi tadauka yakalli Zayn din dashima kallonshi yake yace
“waikai wani kalan dan iskan Yaro ne fitsararre mara kunya, mahaifinka na chan baida lafiya kai kana nan kan mace saikace bunsuru yarinya sai ihu take zaka kasheta kaki bari, i will deal with you Zayn” yajuya da sauri yafice daga dakin batare daya leka ba
yin ba yafita waje, Mami dake sanye dawata bakar abaya ta makka mai kyau tana tsaye anan gaban dakin Uncle yakalla anatse yace “Mami you need to check on the girl I don’t think she’s okay” wani kalan kallo Mami tama Uncle kallon total shattered heart dinna
n girgizamai kai tayi saikawai tajuya zatabar wajen dawani kalan sauri Uncle yabita gabanta yasha yace “ina zaki Mami”? Kallon Uncle tayi Karin ahankali tanuna kanta tace “Uncle nikakeso naduba yarinyar da Zayn yay is…….” Shiru tayi takasa karasa maganan d
asauri Uncle yace “you have too, wani likita kikeso mukira? If this thing should get out our reputation will be ruin, this is our company, the girl is our staff dan Allah kizo kidubata kowani magani kike bukata just write it down for me I will get it sanan
nai arranging transportation nata to gidansu, please Mami you just have to check up on her” wani kalan lumshe idanu Mami tayi sanan tabudesu ahankali, murya chan kasa Uncle dake kallonta yace “let’s go” tafiya yafara tana biyedashi har zuwa dakin daidai Z
ayn yafito daga bayin yana saka rigan da yanzun nan yacire yadan wanke jinin jiki yana maidawa, ganin Mami saida gabanshi ya bala’in fadi dummm! Baitaba sanin Uncle natare da Mami ba, kasa kallonshi Mami tayi bayan Uncle tabi zuwa bathroom din daya budemat
a shiga tayi shikuma Uncle yaja kofan yarufe yana kallon Zayn dayaga yasami waje kan kujera yazauna ahankali jikinshi yadanyi sanyi ganin Mami.
Mami takai kusan 15min cikin bayin sanan tafito, Zayn baiwani jimata ciwoba, the sex was just so painful ne
sabida she was dry saisa taketa uban kukan nan dasukaji tundaga bakin kofa, Uncle Mami takira bayan tasa yarinyar tagama saka kayanta, Mami da bakinciki kaman zai kasheta tace “she’s fine” tajuyarda kai dan ko fuskan yarinyar bataso tagani, yarinyar Uncle
yakalla da idanunta har sunyi ja yace “how much kikeso”? Murmushi yarinyar tayi tace “3 million Sir” ahankali Uncle dake kallonta ganin mata sun lalace aduniya yace “okay let’s go” tashi tayi ahankali tabiyo Uncle suka fito falo ko kallonsu Zayn baiyiba U
ncle yabude mata kofa tafita yana biyeda ita abaya yamaida kofan dakin yarufe.
Wani kalan azababben kuka ne yazoma Mami da sauri tasaka duka hannayenta biyun ta taushe bakinta kar kukan yafito bazaka taba gane bakincikin mahaifiyar dake fama da yaro
mara natsuwaba sai kanada daya, Zayn dinta shine taba, giya, club bin mata tayi addu’a tayi tayi tayi, bata taba iskanci arayuwanta ba kuma Alhaji ma dudda ba itace matarshi ta farko but tabbata baiyi iskanci ba shima, Zayn iskanci yake ko ajikinshi, ta t
abbata mahaifinshi kamashi yayi da yarinyan nan acikin jirgi saisa yafadi har yana fasakai dan ance lafiyanshi kalau yataho jirgin tarban Zayn, shine still Zayn bai hakura da iskancin ba yataho nan yanayi Babanshi nachan rai a hannun Allah, Innalillahi wa
innailaihi raji’un.
Almost 5 minutes tayi tsaye abayin sanan tacire hannunta dagakan bakin tahadiye duk wani kuka datakeji tabude kofan ahankali tafito, dasauri Zayn dake zaune kan kujera yana kallon kofar bayin yatashi yana kallon Mamin dako inda
yake bata kalla ba dawani kalan sauri yasha gabanta hakan yasa ta tsaya chak batare data kalleshi ba, shima tsayuwan yayi yama rasa mezaiyi, ahankali yakai hannunshi saman kanshi yadan sosa kanshi kafin ahankali yasauke hannun kasa kaman dan yaron dake tso
ron kiran Mamanshu sabida tana fushi dashi murya chan kasa yace “Mami!” Mami jitayi takasa rike fushinta batai watawata ba dago fuskanta da hannunta tayi jikake fas! Tazubama Zayn mari saida yay baya dasauri yasa hannunshi yadafe kuncinshi yana kallonta Da
n Mami bata taba marinshi ba shi iyayenshi basu taba daga hannu sun tabashi ba, sake daga hannu Mami tayi ta dauke dayan kuncin nashi da mari fas! Sannan ta chakume gaban riganshi tana kallonshi jijjigashi tashigayi tabude baki zatai magana tama kasa haway
en datake rikewa all this while suka zubo, ahankali kawai tasaki riganshi sanan takalleshi kaman yanda yake kallonta hannunta tasa tagoge hawayenta tass ta share fuskanta sanan takara kallonshi kaman yanda yake kallonta asanyaye tace “I wish banhaifi d’a i
rinka ba Zayn, I regret being your mother, I regret it!” Tai maganan tana share hawayen dasuka zubomata tajuya dasauri tafice daga dakin, Zayn baitabaji jikinshi yay sanyi kaman nayau ba, baitaba ganin tsana a idanun Mami ba saiyau, jiyayi cikinshi yawani
kalan hatsine dasauri yay bayi sai amai, babuma abin kirki acikinshi gabaki daya saida ya amayar da komi sanan ya dauraye bakinshi yafito falo harwani jiri jiri yaji yana gani.
Bude kofan dakin yayi ahankali yafito, ahankali yake tafiya sai kallonsh
i ake he’s just like a celebrity, everybody wants to talk to him, dakin da Dad yake kwance yayi yabude dakin amman babu kowa aciki sai Dr ganin Zayn yace “Zayn ohh I thought katafi yanzun nan ur Uncle and Mom suka wuce da babanka” kasa amsa Dr ma yayi sai
maida kofan dayayi yarufe yafito wajen daidai motan su Mami natafiya sai motanshi kadai da aka bari awajen da bodyguard biyu, baya yayi zai fadi sabida jiri dasauri bodyguard suka tareshi zafin dasukaji ajikinshi yasa sukace “sir you are not okay you are r
unning temperature” murya chan kasa yace “take me home” sashi sukai abayan mota sanan suka dawo gaba aka tada motan suka wuce kanshi kaman zai fadi, “I regret being your mother! I regret being your mother! I regret being your mother!” Kawai yakeji akunnuwa
nshi wani kalan taushe kunnuwanshi yayi da hannu biyu yay wani kalan ihu yace “Hennessy, I need a strong whiskey, get me whiskey” yay wani kalan ihu dayasa bodyguards din atare sukace yessir, gaban wani babban store na drinks sukai parking, hannunshi yatur
a a aljihu bandir bandir na dollars dayake dashi ya jefamusu da hannu daya sanan ya maida hannun ya taushe kunnenshi da har yanzu muryan Mami yakeji yana wani kalan nishi kaman zai mutu, siyomai Hennessy sukayi dawasu kwalba na giya, bayan motan sukazo kaf
inma subashi yadago yasa hannu ya fizge bude Hennessy yayi yawani kafa abaki duk bodyguards din na kallonshi sha kawai yake saida yay rabin kwalban sanan ya ijiye akasa, maida motan sukayi suka rufe sanan suka koma gaba suka tada motan suna kallon yanda ya
keshan giyan suna dangantashi da maybe sabida Baban shi baida lafiya ne saisa.
Kafin sukai gida ya shanye Hennessy duka yagama buguwa, parking sukayi a parking space, kafinma su budemai kofan yabude dakanshi zasu fitodashi yadaga musu hannu cikin maye
, sauka yayi yana tangadi yafita daga motan hanyar flat din Mami yayi bude kofan yayi yashiga falon dake kamshib turaren wuta yana kallon ko’ina double double, ahankali da muryanshi da baya fita sosai yace “Mamii” yana kallon ko’ina ganin bata falon yasa y
ay stairs tsabagen yanda yabugu rarrafe yashigayi a stairs din ahaka yakarasa sama sanan yadafa karfe yamike tsaye yanabin falon saman da kallo komi uku uku yake gani ko shidda shidda ma oho, da kyar yagane kofan dakin Mami hakan yasa yafara tafiya zuwa ga
ban dakin hannu yasa ahankali zai bude kofan daidai lokacin Farrah tabude kofan dakin Mami tana sanye da farin shimi datai tucking skirt din makaranta najikinta kanta anmata wasu kananun kalaba data sakesu sunyi kyau, wani kalan ware idanu Zayn yayi yana k
allonta dan ganinta yayi kashi uku, fuska daya na Farrah daya na Mami dayan na Farrah dayan kuma na Mami dasauri yamaida idanunshi yarufe sanan yabude su ganinta as Mami yayi ahankali yana kallonta yace “Mami” all this yafaru ne cikin seconds danasai wuce
10ba, ware idanu Farrah tayi ganinshi tace “laaaa Ya Zayn yaushe kadawo, Mami batanan yanzun nan takirani da iPad dinta tace tana asibitin su sai chan anjima wai zata dawo tareda Abba” tai maganan tana nunama Zayn iPad din Mami dake kan gadon sanan takalli
Zayn din ganin yanda yake wani kalan kallonta yasa dasauri takalli kanta ita tama m
anta gabaki daya shimi ne ajikinta dawani kalan sauri tajuyamai baya tana kallon gadon Mami tana neman abinda zata dauka ta lullube tafice daga dakin kawai jin Zayn tayi ab
ayanta yadaura fuskanshi akan bayanta, wani kalan baya tayi zata fadi tarota yayi dasauri tareda juyoda ita tana facing nashi yaduko zuwa daidai tsawonta yana wani kalan kallonta da jajayen idanunshi dasuka kankance sosai numfashinshi na sauka kan fuskanta
da hadadden kamshin tuUraren dayakeyi jikinshi yay bala’in zafi, cikin wani kalan murya yace “Mami I am sorry”
💫
FARRAH
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 3
️
⃣
1
️
⃣
Tunda take bata tabajin saukan numfashin Ya Zayn ajikinta kaman yanda takeji yau ba gash
i jikinshi zafi rauuu kaman bayida lafiya dan idanunshi sunyi ja hannunshi dayake rikeda bayanta tashiga turewa gabanta nawani kalan mahaukacin faduwa tace “Ya…….Zayn Mami batanan ba…..ba….ni….ne Mami ba” tai maganan tana zama bakin gadon Mami shima zama y
ayi yana kallon fuskanta kawai kwanciya yayi kaman yanda yake kwanciya kan gadon Mami yadaura kanshi kan cinyanta yawani kalan manna fuskanshi akirjinta cikin tsantsan maye yafashe da kuka ahankali, ko’ina najikin Farrah rawa yafarayi hannayenta nawani kal
an shaking tace “Ya……..Zy…” shiru tayi jin yana shesheka ajikinta, ahankali yace “Mami I’m sorry, please” wanan karan jitayi tsigan jikinta yatashi jin yanda fuskanshi gabaki daya ke manne da kirjinta yana kuka tanajin danshin ruwan hawayenshi in her chest
, jikinta sai mata wani yarrrr yakeyi batasan lokacin data runtse idanunta tareda ture kanshi daga kirjinta ba tace “Ya Zayn!” Ahankali yadago kanshi in a very slow motion yana kallonta bude idanunta tayi ahankali tazubasu akan nashi, hawayen dayake kan fu
skanshi yafi na wanda tagani lokacin dayake kauyensu wanan harda majina, fuskanshi yay chabe chabe, dauke kanta tayi dasauri dan yamata kwarjini dayawa takalleshi da hawaye haka a idanunshi da majina kan hanci, kokarin tureshi tashigayi tace “katashi akaik
a asibiti wajen Mami tadubaka bakada lafiya, ni Farrah ce ba Mami ba, Mami na
hospital, kaji tashi kaje akaika” jin shiru tana tureshi ko gezau beyiba yasa tadan juyoda kanta kaman wacce ke tsoron kallonshi hada idanu sukayi, dawani kalan sauri tasake dauk
e kanta kirjinta na bugawa dum dum takasa kallonshi yacika mata idanu sosai gani kuma tayi this is the first time fuskanshi ke dab da nata, gawani kalan kyau da hakanan taga yamata lips nashi sunyi pink sosai Ya Zayn yafi mata dayawa kyau. “Angel!” Ahankal
i tadan juyoda fuskanta jin Ya Zayn yace Angel tadan kalleshi, lumshe idanu yayi yabudesu yasake daurawa akanta ahankali murya chan kasa badadan suna waje dayabe jikinsu ahade ba dabazata jiba yace “you are my Angel Farrah” yay maganan yana kawo fuskanshi
saitin nata wani kalan kallonshi take ita she don’t even know what to do kaman ba Ya Zayn ba baitaba mata magana for this long ba, meke damunshi Kodai aljannu sun shigeshi ne dan idan aljanun Rakiya yatashi itama haka take abubuwa tana magana kaman ba itab
a, daura kanshi dayayi jikin nata yasa tadawo hayyacinta tasake kallonshi kaman yanda yake wani kalan kallonta, murya chan kasan makoshi yace “you are my guiding Angel, you were sent from the sky, promise me you will always protect me” gyadamai kai Farrah
tayi dasauri bama tagane abubuwan dayake fadi tana kokarin tureshi. “Farrah!” Yakirata ahankali dayasa hakanan taji kawai ta natsu tadaina kokarin tureshi ta kalleshi, eyes dinta yakalla zuwa pink lips dinta dake dan rawa sosai murya chan kasa yace “I thin
k I love you Farrah!” Yay maganan yana sake lumshe idanu yanajan majina ciki yana bude idanun yana kara kallon Farrah yace “I’ve been thinking about you since that day, kullum kullum kullum and kullum” yay dan shiru yana kallonta sanan yakai hannunshi yaka
ma hannunta dake kan gado yakai kan kirjinshi yadaura daidai saitin heart dinshi yadanna da hannunshi sanan yakalleta yace “kullum, kullum, kulllummmm sai zuciyana yayita tunaninki” yay Dan maganan yana murmushi yace “and when ever you are crying or kikai
haka dabaki” yatabe bakinshi kaman yanda takeyi yace “you always look cute” yay wani cute smile yace “I love how tiny, and yanda kike yar karama, and u are so short, you are an innocent small little baby that is fearless and that can cry, saisa kullum nake
tunaninki harda natafi check up, I love you Farrah” yay maganan yana lumshe idanu sanan yasaki hannunta daya rike kan kirjinshi yana whispering shiiiiiiii sannan ahankali yazare goshinshi daga nata yakoma gefe yazauna yana murmushi sanan ahankali ya kwant
a ya nannade kaman maraya tashi Farrah tayi jikinta namata wani kala satan kallonshi tayi gani tayi ya lumshe ido hakan yasa tawuce ahankali tafita daga dakin har lokacin kirjinta bugawa yake tawuce dakinta wardrobe tabude tadauko wani pink t-shirt dinta d
aidai zata saka taji kakarin amai batasan lokacin datasaki riganba tafito tai dakin Mami Zayn ke amai gabaki daya yabata gaban gadon, dasauri tai gabanshi tama rasa mezatayi bayanshi tashiga bubbugawa tace “sannu, sorry Ya Zayn bakada lpy” ganin aman yasom
a tsayawa yasa tai bayin Mami ruwa ta debo a babban bowl, tafito da towel aciki, ijiye bowl din tayi kan side drawer tacire towel din ta matse tana kallonshi yanda ya jingina da gado ya lumshe idanu yana numfashi sama sama, ahankali hannunta har rawa yake
takai towel din saman goshinshi bude mayun jajayen idanunshi yayi yadaura akanta, ahankali tashiga sharemai fuskan bama talura da idanunshi abude ba dan kadan yabude idanun, wani kalan bin kirjinta dake motsawa on any move datayi yake da kallo, gasu farare
sol, baitaba sanin Farrah nada nono hakaba saiyau, wani sabon amai yaji yasake zuwan mai dasauri ya yunkuro zai tashi amman aman yazo yashiga kwarowa anan kasa fashewa Farrah tayi da kuka tana rikeda towel din tace “Ya Zayn bakada lpy sannu” ganin IPad di
n Mami yasa da sauri ta ijiye towel din tadauki iPad din daga kan gado tashiga dialing number Mami, amman harya katse wayan bata dauka ba sake dialing nabiyu tayi shima
shiru bata daukaba gashi ana
kiran magrib Zayn sai amai yake, Karan faduwa dataji yasa
tasaki wayan daga hannunta Zayn ne yafado kasa tuUndaga kan gadon cikin amanshi.EPISODE 3
️
⃣
2
️
⃣
“Innalillahi Ya Zayn!” Farrah ta kwala kara tai kanshi tana dagoshi zaune da kyar tana nishi, rigan jikinshi duk yabaci, bubbuga face dinshi tayi tana kallon ya
nda yake kukkule idanu tace “Ya Zayn” ganin ko motsi baiyiba yasa ta tashi dasauri tasauko da ruwan bowl din ta yayyafamai a fuskanshi bude idanunshi yayi da kyar yakalleta yana layi da idanu, riganshi ta shiga tattarewa tace “remove your shirt yabaci da a
mai Ya Zayn” gyadamata kai yayi ahankali yanabin abinda tace, da taimakonshi taciremai rigan sannan tadau towel tasharemai fuska da wuya ahankali