Showing 21001 words to 24000 words out of 38678 words

Chapter 8 - RANA DAYA BOOK1 COMPLETE

11 Nov 2026

9

shi ne ni ke so muyi shawara da ku.” Bayan sun hadu, Salma ta fada musu yanda suka yi da Shatima. Yaya Auwal ya

cc, “Mc zai hana ki ce ya sai mana gida?” Ta ce. “Burina ya ce wai in za

ɓ

i abu daya, ba

wai namu ba. Kowa yasan bani da burin da ya wuce in yi karatu in zama ‘yar jarida. Sannan kuma burin Baba shi ne ayi min aure

To ina son ku duba ku gani a cikin nan wanne zan zaba?” Yaya Hadiza da Yaya Auwal suka ce, “Ki zabi karatun.” Inna ta ce, “A’a i

n ba ku manta ba, zancen

aurar da ita yana daya daga cikin kalaman

Malam na karshe. A nawa tunanin tunda ga

Basiru yana sonta, kuma yana da dan abin yin sa,sai a ce ya fito.

Shi kuma sai ya taimaka ya yi mata kayan aure. Hadiza tace, “Haka ne, to ayi h

akan. Yaya Auwal ne dai shi bai gamsu ba, amma ganin ita Salma ta yarda sai ya mika wuya shima.Salma tasan ita bata son wani Basiru, bata ma san kowa don ba hakan a gabanta.

Tana bacci taji ana cewa ga buhun nan masara ana shigowa da su. Duk da ba ta fito

ba tasan shakka babu Shatima ne. Yaya Hadiza ta leko dakin Baito.

“Salma ki zo ga Alhaji ya aiko da buhun Masara guda biyu.” Ta fito ta samu su Inna suna tsaye bakin kofa suna godiya. Hadiza ta ce “Kai wannan bawan Allah Yana taimakonmu, Allah dai ya sak

a mishi da alkairi.”

Salma ta ce “Ya tafi ne?” Yaya Auwal ya ce, “Yana waje cikin motarsa.” Ta saka takalmi ta fita. Gaban motar ta gani a bude, daga gani ta samu matsala ne, shi kuma yana tsaye yana waya.

Ta tsaya daga inda take, tana iya sauraron abin

da yake fadi. Ta fahimci da Bakanike (mai gyara) ya ke magana. Don taji yana cewa “Zafi take yi, kazo ka same ni a nan Tudun Wada…” Ya ci gaba da yi masa kwatance.

Da ya gama ya tsallako suka tsaya a inuwa inda “yan zaman makoki suka watse. Ya ce. “Salma

! Tace. “Na’am! Yaya.”_____

*

🏚

️

RANA DAYA

🏚

️

*

CHAPTER 10

*BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*



*Wannan littafin na kudi ne akan farashin 300,idan kuna bukata zaku turo kudin ku ta wannan account number

👇🏻

*

```ACT<<0700549935

Halim

a Abdullahi Access bank sai ku turo shidar biya ta wannan number 09028485925```

*Ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 Ga masu son Audio na littafin RANA DAYA shima muna dashi cmplt ku turo kudin ku ta account number din da muka bada can

sama

👆🏻👆🏻

ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 idan baki shirya siya ba ki bari sai kin shirya sai kiyi magana*

*Masu son a tallata masu hajar su suyi magana ta wannan number 09068032427 zamuyi maku cikin sauki*

```

🧕🏻🧕🏻

Ina kuke ka

saitattun mata, Hajiyata kada ki bari ki zama bora agidan auren ki yi kokari ki tsuma kanki da ingantattun magunguna na gyaran jiki 07032895551

🍉🍉🥥🥥

```

```Mun zo maku da ingantattun magunguna masu kyau da inganci akwai TABAJE mai kyau gangariya 5litr

es 5k 07032895551```

```Muna da hadin Abulbulo, akwai Dan saudiya Hajiyata kada ki bari wannan hadi ya wuceki,dagajin sunan ABULBULO kinsan akwai aiki 4k ne kudin shi

🙈🙈

```

```Akwai sa Buzu Kuwwa,muna da kafi Budurwa uku sai angwada akansan na kwara

i```

```

🗣

️

🗣

️

🗣

️

Ina matan da mazajen su kebin matan banza to matso kusa Hajiyata Muna hadi na musamman duk macen da tayi amfani dashi mijin ta be karajin dadin wata mace, wannan hadi in kinsan kinada kishiya don Allah kada ki siyeshi 8k ne kudin shi

🥥

🍉

```

```Akwai dahuwar kaza gangariya sai kin gwada Hajiyata zaki bani labari

🙈🙈

akwai Dan dakarawa ya matseki tsam ya kuma saukar maki da ni'ima, akwai kafi sugar, kwallin mata dan matsi daya tamkar da dubu kenan

🍉🥥

```

```Akwai hadin Zama daram,munad

a miski mekyau original, akwai dahuwar kaza ta amare da uwar gida

🐓🐓🐓

Akwai Sabulun infection ya matseki ya yi maki maganin infection,yasa wajen yayi sulbi Hajiyata```

```Muna garin katsina Muna aikawa ko ina a fadin Nigeria har ma da makotanmu Niger

07032895551```

```Sai angwada ake sanin na kwarai, amma don Allah idan baki shirya siya ba kada kiman magana 07032895551 muna bada sari game bukata

🙏🏻🙏🏻

```

Mun tsaya

Salma ta ce “Ya tafi ne?” Yaya Auwal ya ce, “Yana waje cikin motarsa.” Ta s

aka takalmi ta fita. Gaban motar ta gani a bude, daga gani ta samu matsala ne, shi kuma yana tsaye yana waya.

Ta tsaya daga inda take, tana iya sauraron abin da yake fadi. Ta fahimci da Bakanike (mai gyara) ya ke magana. Don taji yana cewa “Zafi take yi,

kazo ka same ni a nan Tudun Wada…” Ya ci gaba da yi masa kwatance.

Da ya gama ya tsallako suka tsaya a inuwa inda “yan zaman makoki suka watse. Ya ce. “Salma! Tace. “Na’am! Yaya.”

Ta tsugunna ta gaida shi, ya amsa tare da fadin “Mike.” Ta mike tsaye

tana wasa da gefen hijabinta. “Ya karin hakuri?” Ta ce “Alhamdulillah.” Ya ce, “Kin daina kuka ko?”

Ta ce, “Ai tun da ka hana ni ban kara ba.”

“Yauwa, ki dangana. Yanzu wace shawara ki ka yanke, ko in ee me ki ke so in yi miki?”

Ta kalle shi tayi dan gu

ntun murmushi, sannan ta sunkuyar da kai. Ya ce, “Ki fada ni na baki za

ɓ

i kuma na dauki alkawarin ko me ki ke so zan miki, ko nawa zan kashe. Gidanku kuma naso ace zan gyara muku amma ina cikin shirin bikina.”

Tayi ‘yar dariya “Aure zaka yi?” Ya ce, “Aur

e zan yi, za ki zo min ko?” Ta ce “Zan zo.’ Daidai lokacin Bakaniken ya sauka a Mashin. Ya ce “Ina zuwa, bari muyi magana da Bakanike.”

Sun kusa minti takwas sannan ya bar shi yana duba motar ya dawo gurinta. Salma ta rasa yanda zata yi masa maganar. Ya c

e, “To karatu ki ke so ne ki ka kasa fada?”

Ta ce, “Karatu naso Yaya, amma dai akwai burin mahaifina a kaina, kuma har a ranar da zai mutu sai da ya maimaita yana kuka…Hawaye suka soma zubo mata, tayi kokarin Isayar da kukan sannan ta ci gaba da magan

a cikin raunanniyar murya mai cike da tausayi.

“Naso in zama ‘yar Jarida a rayuwata, amma dole in shafe babin haka in yi aure kamar yanda Mahaifina ya bar wasiyya..”

“Aure!?” Shatima ya katse ta cikin mamaki.

Ta kalle shi fuskarta sharkaf da hawayè. “A

ure Yaya.”

“To dama kina da saurayi kenan ko?” Ya tambaye ta.

“Akwai wani Basiru da yake sona.”

Kanshi ya sake kullewa, ‘yar yarinyar nan tana soyayya! Ya kalle ta. “Tun yaushe ku ka fara soyayya da shi?” Ta ce. “Zai kai wata biyu dai yana

zuwa gurina,

tun ina zuwa Makaranta ya taba cewa yana sona na ce mishi karatu zan yi.

Da na daina zuwa kuma sai ya dawo lokacin

Baba ya soma zancen aurar dani sai na hakura na saurare shi.

Ya ce, “To ke kina sonshi ne?” Ta ce, “Ni ban san wani so ba.” Tayi ‘yar dari

ya tare da rufe fuska. Ya ce, “Ban gane ba?” Ta ce, “Ni dai

kawai in aure shi amma Yaya wallahi ban san so ba.”

Ya ce “Misali ba ki tunanin shi? Ba ki son ganinshi da makamantansu?” Ta ce, “Yaya ni fa in ya zo yazo, in bai zo ba har mantawa ni ke Allah y

ayi ruwan tsirar shi.”

Shatima bai san lokacin da ya kwashe da dariya ba, domin yanda ta fadi kalmar ta ba shi dariya sosai. Ya ce, “Har akwai wani ruwan tsirar mutum? Lallai Salma kin iya magana. To kin ga ba son wannan Basirun ki ke yi ba.”

Ta ce, “To

ko bana son shi Yaya zan aure shi haka don in cika umarnin Mahaifina, kai sai ka yi min kayan daki ka aurar da ni kawai.”.

Yayi shiru yana kallonta. Itama ta kalle shi, sai taji kunya. Ta saka tafin hannunta ta rufe fuskarta. Ya ce, “Mamakin ki ni ke yi S

alma, yanzu in aka yi miki aure kin san ya za ki zauna a gidan mijin?”

Ta kama gefen hijabinta ta rufe fuska, “Zan koya Yaya.” Ya ce, “Karatunki ya zama tarihi kenan yanzun?” Ta ce, “Ya zan yi, dole in hakura.”

“Sana’ar me shi saurayin naki yake yi?” “Gy

aran famfo, da kuma Achaba.”Ya sake kallonta cikin tausayi. “In kin samu wanda zai ba ki dama kiyi karatu, kuma ya aure ki za ki bar Basiru?”

Ta ce, “Sosai ma. Ban san adadin farin cikin da zan yi ba.” Ta runtse ido “Allah Ka tabbatar min da haka.” Ta man

ta a gabanshi take, sai taji an ce “Ameen.”

Ta bude ido da sauri, tasa hijabi ta rufe fuska. Ya ce, “Kina amsa addu’a ba ki san Yaya mijin yake ba?” Ta ce, “Ai ko wane iri ne in dai Musulmi ne shi.” Ya ce, “To zan je in yi shawara da shi in zai yiwu zamu

zo da shi.”

Bata ma lura da wani bakanike ya gama gyara har ya dana motar ya dawo ba, sai da taga ya tsallako ya ba shi makulli. Ya ce, “To zan tafi Salma, sai dai na zo.” Ta ce, “To me zan ce musu a gidan?”

Ya ce, “Ki ce zan canza miki wani miji wanda z

ai bar ki kiyi karatu har ki cika burinki.” Ta ce, “Na gode Yaya. Dazu naji ka ce zaka gyara mana, ai haya muke yi.”

“Haya? Wannan gidan ne ake haya?” Ya tambaya cikin mamaki. Ya kalli agogon hannunshi, “Bari in tafi zan zo.” Ta ce. “To sai anjima.” Tana

tsaye har motarsh ta bace.Hajiya ta kira shi, yana dagawa ta ce Momiyo tana ta kiran ka ba ka daga ba.” Ya ce, “Ina tuki ne shi yasa, sai na isa Kaduna zan kira ta.” Ta ce, “To shi kenan bari in fada mata.”

Momiyo karamar kanwar su Hajiya ce. Ita ce kuma

za tayo masa odar akwatunan lefe. Sai da ya isa sannan ya kirata.

“Anty Mamiyo kina ta kirana ina hanya, ka’idata in ina tuki kiran Alhaji ko na Hajiya kawai ni ke dagawa.” Tayi dariya, “Za ka fara daga na matanka kwanan nan.”

Ya ce, “Su a wa? Za dai su

san ka’idata a kwanannan.” Ta ce,

“Maganar akwatuna ce zan tura maka online sai ka zaba, saboda gobe zan yi odar.” Ya ce, “Kowace a dauko mata kalar da tafi so.

Ta ce, “Wace kala ce suka fi so?” Ya cc, “Ita dai Amna tun muna Makaranta tana son Lemon gre

en, Aliya kuma na san tana son ja, Nafisa ce dai bari in kirata yanzun, sai kuma daya yarinya

Kin san na samu ta hudu a kawo mata baby

pink.” Ta ce, “Bana son wasa.” Ya ce, “Antywallahi babu wasa. Ke ce ta farko da ki ka san zancan nan, Ta ce, “Ka san me

ka ke yi kuwa?” Ya ce

“Don Allah Anty kiyi yanda na ce, kar ki manta

baby pink, bari in kira Nafisa din.”

Take ya kira Nafisa ya tambaye ta best color dinta ta ce purple Ya kira Anty Momiyo ya fada mata.

Salma tana shiga gida ta samu su Innarsu tamkar

ita suke jira, ta fada musu komai yanda suka yi ita da Shatima. Su Yaya Hadiza sun hau murna.

Inna kuwa ta dira ta ce “Ba ta yarda ba, ko dai mutumin nan da biyu ya zo?” Salma ta ce, “Inna biyu kamar ya ya?” Inna ta ce, “To ni ban gane ba, daga taimako s

ai kuma ya ce zai samo mata miji?”

Yaya Hadiza ta ce, “Haba Inna, ki kyautata zatonki a kansa.” Auwal ya ce, “Inna jikan gidan Alhaji Shatima ne fa, sanannu ne

“Shi kenan, Allah dai ya zaba mana mafi alheri.” In ji Inna. Suka ce “Haka za ki fada Inna.” M

omiyo ta daga wayarta ta kira Hajiya. Tana dauka ta ce, “Momiyo ki bari zai kira ki.” Ta cc, “Ai ya kira ni Hajiya, wai seti hudu za a kawo masa, wai ya samu ta hudun. Haka ne?”

Hajiya cikin daga murya ta ce, “Abin hauka ne za a ce ya samu ta hudu! Kila d

ai ita Amna. za a kai wa saiti biyu, tunda kin ga tuwon girma miyarsa nama, a ce komai daya za’ayi?”

Momiyo ta ce, “Ni fa ya nuna min da gaske yake amma dai kyaji in ya dawo daga bakinsa. Ai ni tunda a ka ce flat hudu ya gina na san da wata a kasa.”

Haji

ya cikin damuwa ta ce, “To maji-magani.” Suka yi sallama.

**

Biki saura kwana ashirin da tara, ko ina kansu ya dau zafi, gobe yake son yaje gidan su Aliya da Nafisa ya kai musu makullan gida, don kowa yaje ya ga gida. Haka kuma yana son ya kai musu A

mna, amma abin da yafi daga masa hankali yanda zai ga ya shigar da lamarin Salma ga danginsa, dole ya je gurin Munnir yanzun don ya fara samun goyon bayansa. Suna cin abinci a falon Munnir yana gefen fada masa abin da ke tafe da shi. Munnir ya aje cokali,

ya ce “Ka ga abokina fada min kawai abin da ka ke son fada min.

Shatima ya ce, “Kai tsaye ina son yin ta hudu da yarinyar nan Salma wadda Mahaifinta ya rasu.

Da karfi Munnir ya ce, “Me ka ce?” Har sai da faisal danshi da ke bacci a kan kujerar da ke kus

a da shi ya tsorata ya farka.

Munnir ya dauki yaron tare da kwalana uwarshi kira. Fatima zo ki dauki wannan.” Ta shigo ta amshe shi tana cewa “Ya tsorata ne?” Munnir ya ce, “Magana ce nayi me karfi, shi ne ya fırgita.’

Ta ce, “Kana tunanin mata ukun sun

yi maka kadan ne da har sai ka kara da wannan ‘yar babyn da bata fi ka haife ta ba, da a ce kayi aure da wuri. Wai me ke damunka?”

Ya ce, “Lafiyata lau, kuma ba wai wadancan ba za su ishe ni ba ne, taimako zan yi ina jin Tausayin yarinyar.” Ya fada mishi

duk yanda suka yi da ita.Munnir ya ce, “Ban ga wata matsala a cikin bukatar tata ba. Ka sai mata kayan daki ka aura mata wancan shi kenan.”

Shatima ya ce “To karatunta fa?” Munnir ya ce “Kayi magana da mijin ya barta kai ka dauki nauyin karatun nata, kaga

shi kenan ka huta da wasu surutai da zasu taso daga danginka, da kuma matanka.”

Shatima ya ce, “Ban yi wannan tunanin ba, amma na riga da na fada mata cewa zan kawo mata miji wanda zai barta tayi karatu, kuma tayi

murna. Munnir ya ce, “Ka ce mata kai ne

?” Shatima ya ce, “A’a.” Munnir ya ce, “To kawai ka dauko batun wancan ka cire kanka.”

Shatima yayi shiru tamkar mai nazari, har

Munnir ya soma zaton shawararshi ta shiga har yana cewa kayi nazari da kyau abokina.” Sai yaga Shatima ya bude ido sannan ya

kalle shi, ba wai na gamsu da shawarar ka ba ne, ina tunanin yanda za ayi fadan karshe ne tsakanina da su Hajiya.

Don tabbatar da yarinyar nan tana cikin mata hudun nan da na gani a cikin baccina. Sai yanzu na luna ban fada maka ba, akwai wata a mafi Kank

anta a cikin matan mafarkina, babu shakka

Salma ce Tsaki Munnir yaja sannan ya ce, “Allah Ya taimaka.” Shatima ya ce, “Dama haka ka ce, tun dazu da yanzun mun kusa gidan Kaka.”

Munnir cikin jin haushi ya ce, “Ni babu inda zan fita, bacci ma nike ji.” Sha

tima ya ce, “Gurin Kaka dole ka zo muje, In na samu goyon bayanta kowa dole ya lafa min.

Sai dai ina ji a jikina, ba za ta ba da hadin kai ba itama. Munnir ya ce, “Allah Ya sa kar ta amince.” Shatima ya mike.

“Don Allah tashi muje koda zugata kayi ka

ji

?” Abokina haka sai ya gaji da matsin Shatima ya tashi suka fita.

Allah yasa bata kai ga shiga cikin daki ba, lokacin da suka yi sallama a falonta. Bayan sun gaisa Shattima ya shiga kame kame ya rasa ta inda zai bullo ma al’amarin.

Ya ce, “Kaka nasan dai

muna tare ko me nazo da shi, ba za ki kware min baya ba.” Hajiya ta ce, “Kayi magana kai tsaye ni bacci nike ji in shiga ciki, don ka taki sa’a yau a nan nayi sallah.”_____

*

🏚

️

RANA DAYA

🏚

️

*



CHAPTER 11

*BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*

*Wannan littafin na kudi ne akan farashin 300,idan kuna bukata zaku turo kudin ku ta wannan account number

👇🏻

*

```ACT<<0700549935

Halima Abdullahi Access bank sai ku turo shidar biya ta wannan number 09028485925```

*Ko kuma katin Mtn ta

wannan number 09068032427 Ga masu son Audio na littafin RANA DAYA shima muna dashi cmplt ku turo kudin ku ta account number din da muka bada can sama

👆🏻👆🏻

ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 idan baki shirya siya ba ki bari sai kin shirya sa

i kiyi magana*

*Masu son tallata masu hajar su suyi magana ta wannan number 09068032427 zamuyi maku cikin sauki*

```

🧕🏻🧕🏻

Ina kuke kasaitattun mata, Hajiyata kada ki bari ki zama bora agidan auren ki yi kokari ki tsuma kanki da ingantattun magu

nguna na gyaran jiki 07032895551

🍉🍉🥥🥥

```

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login