Showing 9001 words to 9894 words out of 9894 words

Chapter 4 - WAYE SHI COMPLETE.

da yawa kasancewar jarabawar da zasu zana

itace shaidar su ta kammala Secondry wato Neco da waec karatu suke babu ji babu gani domin son su samu nasara duk da a

ɓ

angare

ɗ

aya sam bataji da

ɗ

in zana jarabawar don ba zata dinga ganin sahibin nata ba koda yaushe.

To sun zana jarabawa lafiya kuma sak

amako yayi kyau sosai yanzu Safna babu abinda tasa gaba sai soyayyar ta Ameer dan daddy ya ce bazata fara karatu ba sai tayi aure yanzu Ameer har gidan yake zuwa kuma koda yaushe akan idon Safwan ne abun yana

ɓ

ata masa rai sosai dan yana ganin wannan

zubar

da mutunci ne yasa Safna kula wannan yaron da, da ka

ɗ

an zai girmeta a ransa ya ce dole inyi wani abu ya kamata inyi gaggawar auren yarinyar nan tun kan yaran nan su

ɓ

ata mata tarbiyya dan haka ya samu Alhaji da maganar yaji da

ɗ

i sosai ya ce " dama Safwan

jira nake naji kayi magana nima nayi tunanin ya kamata a cika alƙawarin mahaifiyar ta tunda yanzu ta gama makarantar ta amma safwan ya kamata ace zuwa yanzu ka sanar mana da iyayen ka" sosa kai yayi ya ce "Alhaji iyayena ne zasu neman mun aure gidan nan ni

asalina

ɗ

an ƙauyen funtua ne nazo birni ne neman ku

ɗ

i sai Allah ya ha

ɗ

a ni da kai daddy zanje ƙauye in turo magabata na" ya ce "Allah sarki to shikenan sai ka turo sun bama lokaci da yawa za,asa ba ai" ya ce "to daddy".

Safwan da kansa yaje dangin mahai

fin sa wanda mahaifinsa ya wulaƙanta dan yana ganin su talakawa ne ya wofantar dasu Safwan

ɗ

in ya gina musu rayuwa ya taimake su yaje ya fa

ɗ

ama yayyen mahaifin nasa duk abinda ke faruwa kuma ya sanar dasu idan sunje neman auren kar su sake su fa

ɗ

i asalin m

ahaifin sa. .

Sunji da

ɗ

i sosai kuma a satin sukazo nemar wa

ɗ

an nasu auren Safna Alhaji matawalle ya karramasu sosai kuma anan akasa ranar biki wata hu

ɗ

u a cewar sa baya buƙatar komai daga hannun Safwan

ɗ

in sai sadaki.

ita kuwa goguwar sam batasan abin

da ke faruwa ba tana can tana shan soyayyar ta da Ameer

ɗ

inta sai da biki ya rage wata biyu sannan mahaifin nata ya sanar daita a gigice cikin tsananin tashin hankali take fa

ɗ

in "daddy wallahi bana sonsa bana ƙaunar sa bazan iya zama dashi ba wallahi daddy

bazan iya ba" cikin tsananin

ɓ

acin rai Alhaji matawallen ya ce "Safna indai har na isa dake ki amince da auren nan idan kuma ban isa dake ba kije na zare hannuna akanki" hankalin ta ya matuƙar tashi dajin kalaman mahaifin nata cikin kuka ta ce "daddy kayi

haƙuri na amince wallahi na amince"

ɗ

an sassau towa yayi yamata nasiha sannan ta bar gurin tunda ta shiga

ɗ

akinta kuka take yanzu ita Safna za,a ha

ɗ

a aure da wannan matsiyacin da bai da komai drivern ta inalillahi wainna ilaihi raju'un shine kawai abinda

take maimatawa biki ya rage wata

ɗ

aya aka kawo lefe a cewar Safwan zaiyi wa Safna komai na aure da akeyi akwatuna biyu ne sai dai kayan cikin duk masu araha ne atomfofi shidane duk ledoji sai wasu dogayen riguna na gwanjo guda biyu sai takalmi da jaka masu

araha guda biyu sai ƴan kayan kwalliya wanda ba, a rasa ba sanda safna taga lefan jitayi kamar ta ha

ɗ

iyi zuciya ta mutu.

Sam bata yarda su ha

ɗ

u da Safwan dan gaba

ɗ

aya bata son ganin sa wata irin tsanar sa ce ta mamaye mata zuciya sai da biki ya rage sa

ti

ɗ

aya suka ha

ɗ

u gaba

ɗ

aya ta rame tayi baƙi duk gayun nan yanzu batayi gaba

ɗ

aya tausayin ganin ta a haka ne ya kamashi sai yaji zuciyar sa sam ba da

ɗ

i ku

ɗ

i ya bata dubu biyar ya ce in akwai abinda zatayi wani murmushin baƙin ciki ta saki ta ce " bawan A

llah kana tunanin akwai wani abu da zanyi a wannan auren naka ina kayi ka

ɗ

an ai wallahi babu abinda zanyi kuma ka

ɗ

ebe ku

ɗ

in ka bana buƙata dan ni

ɗ

in kasan ba matsiyaciya bace"......

Wannan kenan kudai ku biyo ni dan jin yadda zata kaya.

ayi haƙuri d

a rashin posting

ɗ

in da bamayi kwana biyu insha Allah daganan zuwa azumi zamuyi ƙoƙari muga munyi abinda mukayi.

Na gode da irin kulawar ku gareni inajin da

ɗ

in yanda kuka nuna dauwar ku akan wannan littafi.

Wannan littafin na sadaukar dashi ga duk wa

ni member dake cikin group

ɗ

innan.

SANNAN INA MIƘA GODIYATA A GAREKI ƳAR UWA KUMA ƘAWA AMINIYA A GARENI SISTER MUKARAMMA BISA YANDA KIKE ƘARAMUN ƘWARIN GWIWA DA KUMA KULAWA NA GODE SOSAI ALLAH YA BAR ƘAUNA YA KUMA BAR ZUMUNCI NA SADAUKAR DA LITTAFIN NAN

GAREKI KACO KAM.

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CVoFH73vk0nCnVISlZC9uU

TAKU AKO YAUSHE GARKUWAR ROYAL STAR .

2
3
4

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login