Showing 1 words to 3000 words out of 9894 words
3/4/24, 7:51
PM - Messages and calls are end-to-end encrypted. No one outside of this chat, not even WhatsApp, can read or listen to them. Tap to learn more.
3/7/24, 9:03
AM - my lovely sister:
❤
🩹
*WAYE SHI?*
❤
🩹
*MARUBUCIYAR LITTAFIN*
*1:-RAYUWAR ZA
INAB*
*2:-RASHIN MAHAIFIYA*
*3:-YARIMA ASLAM*
*YANZU KUMA GAMU ƊAUKE DA SABON LITTAFI MAI SUNA WAYE SHI ?*
*STORY&WRITTING* *BY* *ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR*
💪
*ROYAL STAR
🌟
}*
*FREE BOOK*
📚📖
.
*Littafi mai d'auke da soyayya,Sadaukarwa,t
ausayi,ilimantarwa,har ma da nishad'antarwa,*fa
ɗ
a karwa*ku dai ku biyo garkuwar taku*
*
🌟
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
🌟
*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da
fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
🅿
️
..........1
⃣
↔
2
⃣
.
*BISIMILLAHI RAHMANU RAHIM DUKKAN GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJI MAƊAUKAKIN SARKI W
ANDA YA BANI IKO NA KAMMALA LITTAFINA MAI SUNA YAREEMA ASLAM SANNAN YA BANI IKO YAU NA KAWO MUKU SABON LITTAFINA MAI SUNA WAYE SHI ? INA FATAN ZAKU BIYONI DAN JIN SAƘON DANA ZO DASHI A WANNAN LITTAFIN.*
______________ A fusace wata matashiyar budurwa t
a bazata wuce shekaru sha shida a duniya ba ta
ɓ
alle murfin wata mota ƙirar bogati ta fito jikinta sanye da uniform doguwar rigace ta
ɗ
an wuce guiwowin ta sai doguwar safa fuskata glass ne wanda ya tufe rabin fuskar tata hakan ne bai bani damar kallonta
sosai ba cikin tsawa ta ce" Safwan, Safwan" kaf ma'aikatan gidan sai da suka tsaya da abinda suke suka jeru a layi sukayi ƙasa da kai kallon su tayi ta cikin baƙin glass
ɗ
in ta ce " ina Safwan" ta fa
ɗ
a a tsiwace cike da rashin kunya shiru sukayi cikin rans
u suna fa
ɗ
in yau Safwan ya ta
ɓ
o wannan jarababbiyar yarinyar mun shiga ku tsawar data daka musu ce tasa sukayi saurin cewa a tare" Ranki ya da
ɗ
e tunda ya tafi kaiki makaranta bai dawo ba" shiru tayi kafin ta ce " idan ya dawo a sanar dashi inason ganinsa d
a gaggawa", da "toh ranki ya da
ɗ
e" suka amsa mata juyawa tayi ta nufi part Ammi.
Tana zaune tana danna wayar ta taga shigowar Safna cikin fara,a ta ce "daughter kin dawo" fara,ar ta ce ta koma saboda zare glass
ɗ
in datayi ganin idon Safna taf da hawaye
ka mota tayi ta zaunar daita ta ce " daughter keda waye" cikin tsananin
ɓ
acin rai ta ce "Ammi meyake
ɗ
aukan kansa? waye shi ? menene taƙamarsa? aiki fa yake yiwa mahaifina yana biyansa amma sam baya respecting
ɗ
ina yau Ammi ƙin zuwa yayi ya
ɗ
aukeni sai wa
ni friend
ɗ
ina me Abdul yaga ina tafiya a ƙafa ya ragemin hanya ya kawoni har gida Ammi ya tozartani yau ƙawayena suka dinga yimin dariya wai ina tafiyar ƙafa Ammi bazai yuwu ba damar da Abba ya bashi tayi yawa dole fa yasan waye shi a gidan nan ba kowa ba
ne face maƙasƙanci mai yimana aiki sannan ya dinga driving
ɗ
ina duk inda nake so naje" ta ƙasara cikin cije la
ɓ
a alamun zuciyar ta ba ƙaramin zafi take mata ba numfashi Ammi ta sauke kafin ta ce " kiyi haƙuri daughter kinsan Abbanki yanzu kina masa magana
fa
ɗ
a zaiyi miki dan na lura yaron ya asirce shi sam baya ganin girman kowa a gidan nan banda Alhaji ba wanda ya isa yayi masa magana yabi musamman ma ni daya maidani karkatacciyar kukar sa yafi raina ni akan kowa dan ni ban isa ma ince yamin abu ba ni wa
llahi ma tsoro yake ban" tsabar
ɓ
acin rai Safna takasa magana miƙewa tayi ta nufi part
ɗ
inta wurgi tayi da jakar hannunta sannan ta cire uniform
ɗ
inta ta shiga wanka shower ta sakar ma kanta ko taji sanyi a ranta tafi minti talatin a
toilet
ɗ
in kafin tayi
wanka ta fito gaban dressing mirrow ta nufa mayuka ta shafa a jikinta kala-kala bata buƙatar yin kwalliya dan haka lipstick kawai ta goga sannan ta bar gurin ta nufi wadrobe
ɗ
inta riga da wando ta
ɗ
auko wanda jins ne armey colour sai t-shirt
ɗ
insa ribom ta
ɗ
auka ta
ɗ
aure gashin kanta masha Allah tayi bala'in ha
ɗ
uwa Safna kyakkyawa ce sosai kana ganinta kaga bafulatanar asali tanada tsayin hanci sosai da idanuwa fara ce saidai ba irin farin nan ba mai
ɗ
aukan ido farinta yana sirki da ja ba ruwan ta da
ɗ
aukan
mayafi ko hijabi a haka ta tafi palourn gidan kamar yanda tayi tsammani ba kowa dining ta nufa ta fara bu
ɗ
e warmers
ɗ
in abinci duk abinda akayi be birgeta ba dan haka kichine ta shiga tayi farfesun naman kai wanda yaji kayan ƙamshi bayan ta kammala ta zub
a wanda zata iya ci ta bar kichine
ɗ
in zama tayi taci dan yunwa takeji bayan ta kammala
ɗ
akinta ta koma ta sakeyin brush sannan ta
ɗ
au littafin ta tanufi garden
ɗ
in gidan domin tayi karatu kasancewar suna da C.A test
ɗ
in english gobe duk rashin ji irin na
Safna bata wasa da karatu sam tayi nisa cikin karatun ta taji alamun zaman mutum a kusa daita a hankali ta bu
ɗ
e idonta ta sauke su akansa fuskar nan tasa a ha
ɗ
e kamar kullum ranta ne ya ƙara
ɓ
aci cikin masifa ta kalleshi da niyyar ta balbalesa da masifa sa
idai wannan kwarjin da ƙwayar idonsa suke mata yasa ta kasa cikin dakewa ta
ɗ
auke idonta a kansa kafin ta ce " Mallam mene matsalar ka danine wai? na fahimci ganin kanka kake kai
ɗ
aya dani koh saboda kawai Abbana ya baka dama koh to ya kamata ka dinga tuna
waye kai, kai ba kowa bane face
ɗ
an aikin mu ƙasƙantacce kuna driver na tuni idonsa sun ka
ɗ
a sunyi jawur tunda yake ba wanda ya ta
ɓ
a gaya masa baƙaƙen magana irin haka sai wannan tatsitsiyar yarinyar tabbas yasan idan yayi yunƙurin hukun tata kashe ta kaw
ai zaiyi dan haka yayi ƙasa da kansa yana ƙoƙarin danne zuciyar sa ita kuma ganin bai ce komai ba yasa ta cigaba "yau baka zo ka
ɗ
aukeni a school ba kasani a albashinka na wannan watan" wata razananniyar tsawa daya daka mata ce tasa tayi wata irin gigicew
a nuna ta yi yayi da yatsa ya ce "ke kin isa ki zauna kina gaya min magana kamar haka, kishiga hankalin ki karkiga kina yiwa sauran ma,aikata rashin kunya suna ƙyale ki Safwan ba irin su bane ni ba sakarai ne ba da zaki dinga gayamin kowace irin magana ina
zuba miki ido ba dan haka ki shiga hankalinki" ta tsorata da yanayin sa amma hakan bai sa tayi shiru ba dan haka ta ce "ba tsoranka zanji ba fa dole in gaya maka matsayin ka tunda naga mantawa kakeyi kana ganinka a
ɗ
an masu gida" tana fa
ɗ
a ta zuba da gudu
saboda tasan idan har ya riƙeta na lahira saiya fita jin da
ɗ
i.
Shikuwa dafe kansa yayi yana mamakin rashin kunya irin na Safna ko za,a kasheta sai tayi dole sai na saita ta sai tagane ba kowa ake yiwa rashin kunya ba dole saina koyawa yarinyar nan g
irmama manya ta kowa ne hali. shima barin garden
ɗ
in yayi ya nufi
ɗ
akin dayake nasa a gidan kan gado ya fa
ɗ
a har yanzu zuciyar sa tafarfasa takeyi.
*KASH LAIFIN DAƊI ƘAREWA KUDAI KU BIYONI YANZU MUKA FARA*
https://chat.whatsapp.com/CVoFH73vk0nCnVISlZC
9uU
domin shiga wanna group
ɗ
in namu mai albarka mata zallah pls ba namiji
*INA GODIYA A GAREKU MASOYANA*
*#ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR
💪
ROYAL STAR
🌟
}*
3/7/24, 9:03
AM - my lovely sister:
❤
🩹
*WAYE SHI?*
❤
🩹
*MARUBUCIYAR LITTAFIN*
*1:-RAYUWA
R ZAINAB*
*2:-RASHIN MAHAIFIYA*
*3:-YARIMA ASLAM*
*YANZU KUMA GAMU ƊAUKE DA SABON LITTAFI MAI SUNA WAYE SHI ?*
*STORY&WRITTING* *BY* *ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR*
💪
*ROYAL STAR
🌟
}*
*FREE BOOK*
📚📖
.
*Littafi mai d'auke da soyayya,Sadaukar
wa,tausayi,ilimantarwa,har ma da nishad'antarwa,*fa
ɗ
a karwa*ku dai ku biyo garkuwar taku*
*
🌟
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
🌟
*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki
da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
🅿
️
..........3
️
⃣
↔4
️
⃣
.
*BISIMILLAHI RAHMANU RAHIM DUKKAN GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJI MAƊAUKAKIN S
ARKI WANDA YA BANI IKO NA KAMMALA LITTAFINA MAI SUNA YAREEMA ASLAM SANNAN YA BANI IKO YAU NA KAWO MUKU SABON LITTAFINA MAI SUNA WAYE SHI ? INA FATAN ZAKU BIYONI DAN JIN SAƘON DANA ZO DASHI A WANNAN LITTAFIN.*
______________Miƙewa yayi ya shiga toilet
ɗ
in
ɗ
akin nasa yayi wanka ya shirya cikin ƙananan kaya na gwanjo kamar yanda ya saba gani yayi ba zai iya zama a
ɗ
akin ba don ransa a
ɓ
ace yake kan maganganun da Safna tayi masa
ɗ
azu fitowa yayi harabar gidan wajan Baba me gani ya zauna suna ta
ɓ
a hira waya
r sa ce tayi ringing ya zira hannu ya
ɗ
auko ta a aljihunsa Nokia ce duk an nanna
ɗ
eta da kyauro
ɗ
agawa yayi banji me akace masa daga
ɗ
aya
ɓ
angaren naji ya ce "to ganinan yanzu" miƙewa yayi ya cewa me gadi " Baba zan
ɗ
an fita sai na dawo" ya ce "to yaro Alla
h ya kiyaye hanya" amsawa yayi da Ameen sannan ya fice daga gidan wasu motoci naga ya nufa a ƙalla zasuyi guda takwas duk kalarsu
ɗ
aya baƙaƙene wulik sai guda
ɗ
aya data banbanta dasu ita kuma fara ce motocin sunyi bala'in ha
ɗ
uwa kafin ya ƙara wani soja ya
bu
ɗ
e masa ƙofar farar motar shiga yayi ya zauna kafin a hankali motocin suka fara tafiya suna barin layin kai tsaye Nasarawa G.R.A suka nufa wani katafaren gida naga sun nufa yanayin ha
ɗ
uwar gidan zai bawa mai karatu mamaki gaba
ɗ
aya unguwar babu gida mai
kyan sa a parking space
ɗ
in gidan sukayi parking duk guard
ɗ
in da suke cikin motocin suka fito suka ƙame kowanne hannunsa riƙe da bindiga a hankali motar dayake ciki ta bu
ɗ
e yana fitowa suka sara masa kallon su yayi ya ce "ina marshal Abbas?" a tare suka a
msa da yafita tare da Amstron zasuyi binciken da muka fara" ya ce "ok bari in shiga in shirya zamuje wannan cafe
ɗ
in da matar oga ke yawan zuwa" suka amsa da "toh yalla
ɓ
ai" juyawa yayi ya nufi part
ɗ
insa falon gidan ya shiga ,yanayin ha
ɗ
uwar falon sai bak
a sha,awa kujeru ne masu tsananin kyau a ciki blue da adon golden sai kuma ƙatuwar t v bango wadda take bango guda sai firish dake ajiye a gefe sai dining space da an wadata falon da fulawowi ba wani tarkace a falon alamu sun nuna gidan shi ka
ɗ
ai yake ray
uwa a gidan.
bedroom
ɗ
insa ya shiga ai ban ida zama ƴar ƙauye ba saida nayi karo da bedroom
ɗ
in komai na
ɗ
akin na glass ne har ƙofofin hatta gadon na glass ne saidai kuma irin glass
ɗ
in nan ne da ni ban ta
ɓ
a ganin irinsa ba dan kamar katako haka yake a
binda zai birgeka yana nufar hanyar bedroom
ɗ
in ƙofar ta bu
ɗ
e da kanta ba tare daya ta
ɓ
ata ba kyan bedroom
ɗ
in yafi na falon sosai toilet
ɗ
in
ɗ
akin naga ya nufa yana tun karar ƙofar itama ta bu
ɗ
e nidai na daki baki ina kallon ikon Allah zama nayi na cigaba
da kallon
ɗ
akin bayan kamar mintina biyar ya fito dreesing mirrow ya nufa zama yayi ya shafa mayuka kala-kala sumar nan tasa daya barbazata ya gyara masha Allah idan akace maka shine saurayin daya shigo gidan nan ba zaka yarda ba wadrove
ɗ
insa ya nufa wat
a tsadaddiyar shadda ya
ɗ
auko golden colour yasa innalillahi aljan kenan balarabe zallah daka ganshi kasan ba bahaushe bane S G S funtua kenan matashin saurayi da duniya take alfahari dashi sojane wanda tantirai suke shakkarsa ana an batar sunanshi zakaga
mai laifi yana zufa alamar tsoro ta bayyana akan fuskarsa cikin sauri yake fitowa dan yamma tafarayi kai tsaye cafe
ɗ
in suka nufa yaran sa ne suka fita sukayi zagaye kafin su dawo suka ce" yalla
ɓ
ai bamu ga alama komai ba" ya ce "ok ku maidani gida" suka am
sa masa sannan suka shiga motocin su suka tafi a jere gwanin sha,awa bayan sun isa cikin sauri ya cire kayan ya maida kayan daya cire sannan ya barbaza sumar kansa ya dankwafa hula tashi kafiye naci wani abu naga ya shafa nan take farin nan nasa ya disha s
he ya canza kama cikin sauri ya shiga mota suka maidashi gidan aikin nasa.
Ita kuwa goguwar tunda ta zura da gudu bata tsaya ko ina ba sai a part
ɗ
inta numfashi kawai take saukewa har yanzu a tsorace take dan yanayin data ganshi daya riƙeta data ka
ɗ
e
so take ta
ɗ
auko littafin ta data manta a garden
ɗ
in amma tsoro ya hanata shahada tayi ta fito sa
ɗ
af-sa
ɗ
af ta nufi garden
ɗ
in tana
ɗ
aukan littafin ta kuma kwasa da gudu ta bar gurin........
*KASH LAIFIN DAƊI ƘAREWA KUDAI KU BIYONI*
*INA GODIYA A G
AREKU MASOYANA*
*#ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR
💪
ROYAL STAR
🌟
}*
3/7/24, 9:03
AM - my lovely sister:
❤
🩹
*WAYE SHI?*
❤
🩹
*MARUBUCIYAR LITTAFIN*
*1:-RAYUWAR ZAINAB*
*2:-RASHIN MAHAIFIYA*
*3:-YARIMA ASLAM*
*YANZU KUMA GAMU ƊAUKE DA SABON LITTAFI MA
I SUNA WAYE SHI ?*
*STORY&WRITTING* *BY* *ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR*
💪
*ROYAL STAR
🌟
}*
*FREE BOOK*
📚📖
.
*Littafi mai d'auke da soyayya,Sadaukarwa,tausayi,ilimantarwa,har ma da nishad'antarwa,*fa
ɗ
a karwa*ku dai ku biyo garkuwar taku*
*
🌟
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
🌟
*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa k
ad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
🅿
️
..........5
️
⃣
↔6
️
⃣
.
*BISIMILLAHI RAHMANU RAHIM DUKKAN GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJI MAƊAUKAKIN SARKI WANDA YA BANI IKO NA KAMMALA LITTAFINA MAI SUNA YAREEMA ASLAM SANNAN YA BANI IKO YAU NA K
AWO MUKU SABON LITTAFINA MAI SUNA WAYE SHI ? INA FATAN ZAKU BIYONI DAN JIN SAƘON DANA ZO DASHI A WANNAN LITTAFIN.*
______________Numfashi ta sauke da taga ta
ɗ
au littafin a
ɗ
akinta ta cigaba da karatun washe gari bayan ta shirya kasa fitowa tayi saboda
tsoron ha
ɗ
uwa dashi gashi test
ɗ
in english
ɗ
in ce farko shahada tayi ta fito kamar yanda tayi tsammani yana tsaye a bakin mota idon sa a lumshe kanta a ƙasa ta ƙara gurin don yau
ɗ
in tunda ta tashi batajin
ɗ
a
ɗ
i sosai tana ƙarasowa ya bu
ɗ
e idon sa ga mamak
in ta sai taji ya ce" good morning madam" kasa amsawa tayi amma hankalinta ya kwanta ganin ba abinda zai mata bu
ɗ
e motar tayi ta shiga shima mazaunin driver ya zauna kafin yaja motar a hankali ya bar harabar gidan har sukaje school
ɗ
in ba wanda yayi magana
sai da zata sauka taji ya ce "sorry madam"
ɗ
an satar kallonsa tayi sannan ta wuce ba tare data ce masa cikanka ba shi mamaki ma take bashi yau anya kuwa lafiyar ta ƙalau yasan halin Safna koda tana tsoron ka sai ta maka tsiwa da rashin kunya koda kuwa zak
a kasheta amma ga mamakin sa yau sai yaga ta koma so silent sai yaji sam baiji da
ɗ
in hakan a ransa ba.
Kai tsaye daga nan gidan sa ya wuce don akwai binciken dayake so sun gabatar kirane ya shigo wayar sa
ɗ
agawa yayi yana fa
ɗ
in "hello bross ka sameni a
gidana" bai jira me za,a ce ba ya katse kiran ya cigaba da driving
ɗ
insa.
a gidan ya samu marshal Abbas har ya rigashi zuwa gaisawa sukayi sanna ya ce "amma kana kusa dama naga ka rigani zuwa" ya ce "dama na taho kira nayi inji kana nan gidan ko kuwa k
ana gidan aikin naka" ya ƙarashe cikin zolaya" murmushi S G S funtua yayi ya ce "yanzu nakai ƴar rigimar makaranta dama kuma ina son ha
ɗ
uwa da kai". ƙarasawa sukayi cikin falon gidan suka zauna a kan luntsuman mun kujerun dake ciki suna fuskan tar juna
ɗ
an
tsaki Abbas yayi ya ce "duk girman gidan nan wai babu mace in mutum yazo ku lemo babu mai kawo masa" harara SGS funtuan ya watsa masa ya ce "to kai tunaninka ko aure nayi mata zata dinga yimaka wahala ne" Abba ya ta