Showing 6001 words to 9000 words out of 9894 words
sake mata fuska amma sauran ma'aikatan gidan duk ta raina su ta dinga sasu aiki kenan sam ta tsani talaka a rayuwar ta dan a cewar ta duk ƙazamai ne wannan hali na Safna yana damun mahaifin ta danshi mutum ne mai son jama'a ga kyauta.
wann
an shine labarin jarumar tamu a taƙaice
*CIGABAN LABARI*
*KASH LAIFIN DAƊI ƘAREWA KUDAI KU BIYONI*
*INA GODIYA A GAREKU MASOYANA*
*#ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR
💪
ROYAL STAR
🌟
}*
3/7/24, 9:04
AM - my lovely sister:
❤
🩹
*WAYE SHI*
❤
🩹
*N
A ZAINAB KABIR JAEN* *{GARKUWAR
💪
ROYAL STAR
🌟
}*
🅿
️
➡
️
1
️
⃣
3
️
⃣
______________Yau tunda suka taho motar tayi tsit ita Safna ta ƙurawa gefan titi ido har suka iso makarantar bata sani ba, bai san abinda yake damunta ba amma sai yaji ransa duk babu da
ɗ
i dan
bubbuga kujerar da take zaune yayi a hankali ta
ɗ
ago tsintar kansa yayi yana fa
ɗ
in "Madam meyake damunki?" bata kulashi ba duk da dama ya tsammaci hakan.
Jakarta ta
ɗ
auka zata fita yakuma fa
ɗ
in "sorry Madam" still dai bata kulashi ba ta juya ta nufi ajins
u juya motar tasa yayi zuciyar shi sam babu da
ɗ
i, kiran Abbas ne ya shigo wayar tasa
ɗ
agawa yayi yana fa
ɗ
in "Abbas ya ake ciki kasamo wani evidence ne ?" a
ɗ
aya
ɓ
angaren cikin rashin jin da
ɗ
i Abbas
ɗ
im ya ce " boss har yanzu shiru dai ni bama wannan ne yas
a na kiraka ba dan Allah Safwan ka daure kazo funtua kodan saboda mahaifiyar ka....." cikin tsawa Safwan
ɗ
in ke fa
ɗ
in " wait Abbas na gaya maka babu ruwan ka da abinda ya shafi tsakanina da iyayena ka tsaya iya matsayin ka wannan ba matsalar ka bace" ya ƙa
rasa yana katse kiran jingina kansa yayi akan sitiyarin motar zuciyar sa na tafarfasa nan da nan idanun sa suka ka
ɗ
a sukayi jawur zuciyar sa sai tafarfasa takeyi bai san meyasa Abbas keson fama masa ciwon daya da
ɗ
e a zuciyar shi ba why Abbas why meyasa ba
zaka barni na zauna lafiya ba bana son zancen gidan bana so ya ƙarasa yana dukan sitiyarin a hankali ya lumshe ido rayuwar sa ta baya ta fara dawo masa tana tuna masa WAYE SHI.
Safwan Asalin
ɗ
an garin Funtua ne mahaifinsa Alhaji Habib Funtua
ɗ
an kasuwane
wanda ba,a iya nigeria yayi suna ba a
ɗ
aukacin duniya baki
ɗ
aya Alhaji Habib mutun ne mai zafin rai da zuciya gashi sam baya son talakawa bashida taimako sam tsakanin sa da talaka yayi masa aiki ya biyashi Mami itace matar sa ta farko suna da yara shida A
nty Suraiyya wadda take aure a kaduna itace babba tana kula da companyn Abbun nasu nacan sai Anty Shukura ita kuma tana aure a Abuja kuma itama ita take kula da companyn mahaifin nata sai Anty Saudat a lagos sai Samira ita kuma a gombe sai Safwan sannan Mi
mi ƴar auta duka matan suna kula companyn mahaifin su kasancewar duk ƴaƴan shi sunyi ilimi mai zurfi Safwan shine ka
ɗ
ai
ɗ
ansa na Namiji saidai shi kuma Safwan sam babu abinda ya rage a halin Mahaifiyar su na son taimako da son jama,a sannan tun yana ƙarami
bashida burin daya wuce ya zama soja.
Kowa a gidan nasu yasan da hakan shekarun sa sha shida a duniya ya kammala secondary kasancewar sa yaro mai matuƙar hazaƙa a lokacin me ya sanar da mahaifin sa ƙudirin sa nason aikin soja amma sai ya ce sam bai yar
da ba business zai karanta kamar sauran ƴan uwan sa ya kula masa da babban companyn sa dake kano ya roƙi mahaifin nasa kan ya barshi yayi aikin sa saboda bashida wani interest akan business
ɗ
in amma yaƙi sanin halin mahaifin nasa yasa ya haƙura Turkey aka
turashi karatu amma me saiya juya akalar karatun nasa zuwa taraining
ɗ
in sojoji a wata babbar makarantar ko yarda sojoji anan Turkey
ɗ
in shekara biyu yayi yana training sannan ya fito da babban muƙami a makarantar sojojin kowa yana
son Safwan saboda yanayi
n maida hankalin sa shiyasa suka so su riƙeshi anan ya musu aiki yaƙi yarda saboda shima ya bautawa ƙasar sa sanda ya dawo Nigeria bada sanin mahaifin shi ya dawo ba kasancewar course
ɗ
in shekara shida aka tura shi mahaifiyar shi kawai tasan da hakan. dan
haka sai ya wuce gidan sa na kano yake aikin sa acan a ƙananan shekarun sa da basu wuce ashirin ba ya taka matsayi da dama wanda duniya take alfahari dashi ba iya ƙasar sa ba SGS FUNTUA kenan
ɓ
oyayyen matashin daya
ɓ
oyewa duniya kamannin sa saidai aikin s
a tantirai suna tsoron sa dan ko sunanshi aka fa
ɗ
a a gaban mai laifi saiya razana.
a shekaru shidan nan ya taka matsayi da dama sannan yasamu kyaututtuka iri-iri cikin lokaci ƙanƙani yazama matashi mai ku
ɗ
i.
KASH KU BIYONI.
NGD DA ƘAUNAR DA KUKA NUNA
MIN
INA NEMAN AFUWA MA RASHIN POSTING DA MAYI KWANA BIYU INSHA ALLAH DAKA YANZU MUN DAWO POSTING BABU KAMA HANNUN YARO NGD
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CVoFH73vk0nCnVISlZC9uU
*
🌟
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
🌟
*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alami
nmu ‘yancinmu*
TAKU ZAINAB KABIR JAEN GARKUWAR ROYAL STAR
3/7/24, 9:04
AM - my lovely sister:
❤
🩹
*WAYE SHI*
❤
🩹
*NA ZAINAB KABIR JAEN* *{GARKUWAR
💪
ROYAL STAR
🌟
}*
🅿
️
➡
️
1
️
⃣
4
️
⃣
.
______________Ranar daya cika shekara shida da tafiya karatu Walima mah
aifin sa ya ha
ɗ
a masa ta tarbar sa da kuma murnar damƙa ma
ɗ
an nasa companyn sa yaran sa gaba
ɗ
aya sun zo daga gidajen auren su kowa burin sa ya ganshi sa
ɓ
anin mahaifiyar sa da zuciyar ta take cike da tsoron hukuncin da zai yiwa
ɗ
an nata inya gane yana aik
in soja suna zazzaune a palourn suka fara jiyo jiniyar motoci mamaki ne ya kama dukkannin su suna mamakin waye yazo haka da jiniya gaba
ɗ
aya suka fito harabar gidan dan ganin wane baƙon sukayi.
shi kuwa Safwan tunda suka shigo gidan zuciyar shi ke tsanan
in bugawa har motocin su suka gama parking wani security
ɗ
in nasa ne ya zagayo ya bu
ɗ
e masa ƙofar motar a hankali ya zuro ƙafafun sa kafin ya gama fitowa gaba
ɗ
aya ha
ɗ
a
ɗɗ
an matashi ne ya bayyana jikin sa sanye da kakin sojoji kansa babu hula saidai sumar k
ansa dake a kwance luff tasha gyara tayi masa kyau sosai baƙin glass ne a fuskar sa fari ne soll irin farin nan da babu sirkin ja a ciki cikeda da dakewa ya fara takowa a hankali ya nufi wajan da mahaifin sa dake tsaye yayi mutuwar tsaye ganin abinda ya gi
gitashi da sauri Safwan ya tafi zai rungume shi cikin wata iriyar tsawa ya dakatar dashi "dakata karka ta
ɓ
ani Safwan ni zaka tozarta ni zaka kunyata a idon duniya" cikin sanyin muryar ya ce "sorry Abbu" wanke shi da mari yayi yana fa
ɗ
in "baka isaba wallahi
baka isa ka tozartani ba wallahi kaje ka barmun gida babu ni babu kai na cireka a ƴaƴana banida wani
ɗ
a namiji a yanzu" zubewa yayi kan gwiwoyin sa yana bawa mahaifin nasa haƙuri amma cikin zafin rai ya tureshi daga riƙon daya yiwa ƙafar tasa.
Idanun S
afwan
ɗ
in sun ka
ɗ
a sunyi jawur ganin irin tozarcin da mahaifin sa keyi masa a gaban security
ɗ
in nasa kasa tashi yayi a gurin cikin wata tsawar yaji mahaifin nashi na cewa " zaka fita ko sai na sa an fitar da kai ta ƙarfine eyeee?" a hankali ya tashi ya ha
u jikin sa a matuƙar sanyaye da sauri Mamin sa ta biyoshi tana fa
ɗ
in ka dakata yarona dan Allah karka tafi ka zauna tare damu ta ƙarasa cikin kuka shi kanshi Safwan ya kasa daurewa ganin hawayen mahaifiyar tashi shima hawaye kawai yakeyi kamar ba soja ba c
ikin zafin rai mahaifin nasa yace "Halima indai kika ƙara taku
ɗ
aya daga inda kike a bakin auren ki na yanke duka igiyoyin auren dake kanki" cak ta tsaya ta durƙushe a gurin tana kuka sauran yaran nata suma sunayi da matuƙar sauri Safwan ya shiga mota suka
bar gidan zuciyar shi na masa ƙuna tsanar mahaifin shi da halayen shi suka rufe kai tsaye gidan sa na kano ya koma inda yake zaune a kwana kin nan damuwa tayi masa yawa kewan mahaifiyar shi da halin daya bar ta a ciki sun lullu
ɓ
ashi dan haka ya yanke shaw
arar ya nemi aiki a wani gidan ko ya rage damuwa in yana ganin sa tare da mutane shine ya nemi aiki a wajan Alhaji matawalle kuma yaci sa,a ya
ɗ
auke shi a matsayin driver sai dai sam baya baiyyana asalin sa ya bu
ɗ
e company kala-kala a na kula masa dasu ya
tara dukiya dashi kansa bai san yawan su ba dan a yanzu companyn sa yana na biyu a manyan companys na Nigeria daga na mahifinsa sai nasa kasancewar ya samu ma,aikata masu amana suna kula masa da dukiya sosai shi kuma yama cigaba da aikin sa na soja duk da
dai ba wanda yasan asalin mai companyn nasa kawai dai kowa yasan SSG Company. wannan shine asalin abinda yasa jarumin namu ya fara aikin driver.
WANNAN KENAN.
cigaban labari.....
ku biyoni dan jin yanda zata kaya ngd
Follow this link to join my W
hatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CVoFH73vk0nCnVISlZC9uU
*
🌟
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
🌟
*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
3/7/24, 9:04
AM - my lovely sister:
❤
🩹
*WAYE SHI*
❤
🩹
*NA ZAINAB KABIR JAEN* *{GARKUWAR
💪
ROYAL STAR
🌟
}*
🅿
️
➡
️
1
️
⃣
5
️
⃣
.
Follow this link t
o join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CVoFH73vk0nCnVISlZC9uU
*
🌟
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
🌟
*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar
amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
_____________A hankali yaja motar shi yafara driving a hankali duk zuciyar shi babu da
ɗ
i sam baya son tuna abinda Mahaifin nashi
yayi masa ya kamata ko yaya ya masa uziri a hankali ya koma gidan zuciyar sa babu da
ɗ
i sam kansa yana matuƙar sara masa idanun sa sunyi jawur a haka ya ƙarasa gida kan ƴar katifar sa dake gidan ya kwanta bacci kuwa nan da nan ya
ɗ
auke shi bai farka ba sai
gab da za,a tashi su Safna dan haka da cikin hanzari ya tashi ya fito makarantar tasu ya nufa yana zuwa ana tashin su hango su yayi su uku sun fito suna taho wa inda ake
ɗ
aukan
ɗ
aliban zuba mata ido yayi kawai saiya tsinci kansa da sakin wani tattausan mur
mushi a hankali ta ƙaraso gaban motar ta bu
ɗ
e murfin ta shiga sai dai ko kallan sa batayi ba shima bai damu da hakan ba suka kamo hanyar gida.
yau ta kama weekend tun safe Safna take shan aiki saida ta gyara ko ina tsaff sannan tayi wanka ta shirya cik
in wani material maroon colour da
adon milk wanda akayi misa
ɗ
inki doguwar riga harabar gidan tafi to wayar tace tayi ringing
ɗ
aga kiran tayi tana cewa "baby tun
ɗ
azu fa nake jiranka" a
ɗ
aya
ɓ
angaren shima Mahbub
ɗ
in yace "sorry princess ina bakin gate
ɗ
in
gidan ku" cikeda murna ta ce "are you serious darling" murmushi yayi yana fa
ɗ
in "yess of course yanzu ma zaki ganni" yana fa
ɗ
in hakan motar sa ta shigo gate
ɗ
in gidan duk abinda sukeyi akan idon Safwan ne dake zaune
ɗ
an nesa dasu ka
ɗ
an.
mamaki ne ya c
ika zuciyar sa yaushe Safna ta fara kula samari kuma waye ma Saurayin da take kulawa mamakin sa ne ya katse sanda yaga managern companyn sa Mahbub ya fito a mota ransa ne ya
ɓ
aci matuƙa me yarinyar nan take nufi bazai yuwu ba ya fa
ɗ
a cikin zuciyar sa ransa
kam duk inda yake yayi dubu ya
ɓ
aci yana kallon su suka isa garden sai wani shagwa
ɓ
a take zuba masa da suka isa wajan zaman garden
ɗ
in yana kallo Safnan ta jawowa Mahbub
ɗ
in kujera ya zauna cikin wani baƙin kishi ya taso daga inda yake ransa a matuƙar
ɓ
ac
e sam ya ma manta matsayin sa a gidan wajan su ya nufa gadan-gadan suka suna zaune suna shan soyayyar su bama su lura dashi ba Mahbub ne idon sa ya sauka akan SGS ya nufo gurin s, zumbur ya miƙe zuciyar shi tana tsananin bugawa ita kuma Safna mamaki ne ya
kamata ganin Mahbub
ɗ
in ya zabura har yana taka ta bai sani ba.
Shi kuma SGS kafin ya ƙaraso hankalin ya dawo jikin sa da sauri ya dai-dai ta natsuwar sa ya ƙarasa ya miƙa ma Mahbub hannu yana fa
ɗ
in "barka da zuwa ranka ya da
ɗ
e" sanin waye Safwan
ɗ
in da
yanda yake ƙoƙarin
ɓ
oye kansa kansa yasa shima Mahbub
ɗ
in sakin murmushi yana fa
ɗ
in "barkan mu dai kana lafiya" ya ce "Alhamdulillah" haushi ne ya kama Safna ta ce " baby wa kake cewa ranka ya da
ɗ
e wai driver nawa bana son irin haka fa" murmushi Mahbub
ɗ
i
n yayi mata a zuciyar sa yana fa
ɗ
in baki da hankali baki san dawar garin ba a fili kuma ya ce "oh baby Sorry bazan ƙara ba", kallon Safwan Safna tayi cikin tsiwa da rashin kunya tana fa
ɗ
in "kamin tsaye aka ka kauce ka bani guri zanyi magana da mijina" ji y
ayi kamar ta soka masa wuta da tace mijinta amma saiya dake ya ce "to ranki ya da
ɗ
e" a fakaice kuma yayi Mahbub in kiya da ya bashi minti biyu yana jiran sa a waje sannan ya bar gurin......
Wannan kenan.
Kudai ku biyoni.
Taku ako da yaushe Zainab kabir
jaen
GARKUWAR ROYAL STAR
3/7/24, 9:04
AM - my lovely sister:
❤
🩹
*WAYE SHI*
❤
🩹
*NA ZAINAB KABIR JAEN* *{GARKUWAR
💪
ROYAL STAR
🌟
}*
*
🌟
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
🌟
*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-10160707
5594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
🅿
️
➡
️
1
️
⃣
6
️
⃣
.
______________Ko minti
ɗ
aya Mahbub kasayi yayi a gur
in saboda son cika umarnin ubangidan nasa yana barin gurin shima ya miƙe yana fa
ɗ
in "Beb saƙon gaggawa daga office ana jirana zan dawo next week insha Allah" bai jira amsar ta ba ya bar gurin a ranta taji ba da
ɗ
i sosai amma sai tayi masa uziri da kiran dag
a office ne a waje ya taradda Safwan
ɗ
in bu
ɗ
e gaba motar yayi ya shiga sannan yayi masa umarni da su tafi har suka fita a unguwar ba wanda ya ƙara cewa ƙala sai can Safwan yaja numfashi ya ce "menene ha
ɗ
in ka da Safna?",
ɗ
an sosa kai Mahbub
ɗ
in yayi kafin
ya ce"ranka ya da
ɗ
e she's my girlfriend"
ɗ
an kallon sa yayi kafin ya ce "auren ta zakayi?" ƙasa da kai yayi kafin ya ce "No Oga ai na kusa aure ma da yarinyar ancul
ɗ
in mu auren family za,a mun" cikin
ɓ
acin rai Safwan
ɗ
in ya ce "kenan yaudarar ta kake?" ƙa
sa da kansa yayi saboda ya fahimci ran ogan nasa ya
ɓ
aci.
Shi kuma Safwan cikin fa
ɗ
a ya ce "kar na ƙara ganinka a gurin ta as from today babu kai babu ita" cikin ladabi ya ce "insha Allah oga".
Dai-dai lokacin suka iso ƙofar gidan Safwan
ɗ
in sauke sa ya
yi shi kuma ya tafi.
To tundaga ranar Safna bata ƙara jin Mahbub ba ko wayar sa ta kira sai dai ta ƙaraci ringing
ɗ
inta ba,a
ɗ
aga ba in tayi masa text message ma ba zai mata reply ba ta damu ƙwari kafin daga baya ta watsar da lamarin sa dan yanzu tayi wa
ni sabon saurayin Ameer
ɗ
an gidan ministan ku
ɗ
i yaron bayaji yana wasa da ƙudi sosai class
ɗ
in su
ɗ
aya ya da
ɗ
e da cewa yana sonta amma bata yarda sun fara soyayya ba sai yanzu.
exam ta ƙarato su Safna sunyi busy