Showing 3001 words to 6000 words out of 9894 words
/>
ɓ
e baki ya ce "ai mu matan mu sayi maka"
shiru yayi bai tanka masa ba.
Ganin hakan yasa Abbas cewa " boss dole fa musan abinyi akan wannan matsafin a kowace rana sai an samu sassan jikin mutane biyar ko shida duk an cire musu wasu sassa na jikinsu sannan yana amfani da ƙananan yara ma wajan
tsafinsa shiyasa
ɓ
atan ƙananan yara shiyasa
ɓ
atan ƙananan yara
yanzu ya yawaita a ƙasar nan" wani irin huci SGS
ɗ
in ya furzar zuciyar sa na ƙara hasala ya ce " Marshal bazai yuwu mu zuba ido mu cigaba da kallo ba tabbas hajiya Aisha tana da masaniyar komai
Amma oga yaƙi bari ayi komai saboda matar shi ce dole musan mafita ta hanyarta ne kawai zamu samu bayani akan sa har mu iya kawo ƙarshen sa amma dole muma buƙatar mace a aikin mu wacca zamu sa ta shiga jikin hajiya Aisha ta dinga kawo mana bayani" shima A
bbas
ɗ
in nufashi ya sauke ya ce "hakane amma dole sai munyi taka tsantsan dan duk wanda ya ce zaiyi bincike akan mutumin nan rasa rayuwar sa yakeyi" murmushi SGS
ɗ
in yayi ya ce" banda abinka marshal Abbas dama ai aikin soja aikin saida raine ko a kasheka k
o ka kashe" ya ce "hakane bosss bari inje naga madam sai kira take" ya ce "ohk zamuyi magana anjima" sallama suka ƙarayi sannan Abbas ya tafi shi kuma SGS ya kwanta zuciyar sa fall tunane-tuanen wannan binciken da suka sa a gaba.
"Mimi Mimi"wata tsoh
uwace fara soll daga ganinta duniya ta zauna mata take ta ra
ɗ
a mata kira ha
ɗ
e fuska Mimin tayi cikin
ɓ
acin rai ta ce "wai nikam granny wannan kiran da kikemun kamar nayi miki sata fa" hararar ta tsohuwar tayi ta ce "yarinya sai baƙin halin jaraba dama keda
Safiyanu bansan wayafi wani baƙin rai ba wallahi" sai kuma ta fara share hawaye" Allah sarki jikina Allah yasa ka dawo garemu ka sauke wannan fushin zuciyar taka mahaifin naka yayi nadama da kansa ya fa
ɗ
amun amma kai ko ajikin ka kama manta da rayuwar mu
Allah ubangiji ka kar kato mana da hankalin sa gida" sambatu ta cigaba dayi tana goge hawaye Mimi da haushin tsohuwar ya cikata kasancewar ta hanata yin chart
ɗ
inta da friend
ɗ
inta tsaki ta buga ta ce " ni wallahi granny kin isheni bari in bar miki
ɗ
akin"
kuka granny
ɗ
in ta fashe dashi tana fa
ɗ
in" ja'irar yarinya mara kunya rashin kunya zaki mun"......
*KASH LAIFIN DAƊI ƘAREWA KUDAI KU BIYONI*
*INA GODIYA A GAREKU MASOYANA*
*#ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR
💪
ROYAL STAR
🌟
}*
3/7/24, 9:03
AM - my lo
vely sister:
❤
🩹
*WAYE SHI?*
❤
🩹
*MARUBUCIYAR LITTAFIN*
*1:-RAYUWAR ZAINAB*
*2:-RASHIN MAHAIFIYA*
*3:-YARIMA ASLAM*
*YANZU KUMA GAMU ƊAUKE DA SABON LITTAFI MAI SUNA WAYE SHI ?*
*STORY&WRITTING* *BY* *ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR*
💪
*ROYAL STAR
🌟
}*
*FREE BOOK*
📚📖
.
*Littafi mai d'auke da soyayya,Sadaukarwa,tausayi,ilimantarwa,har ma da nishad'antarwa,*fa
ɗ
a karwa*ku dai ku biyo garkuwar taku*
*
🌟
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
🌟
*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Sta
r-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
🅿
️
..........7
⃣
↔
8
⃣
.
*BISIMI
LLAHI RAHMANU RAHIM DUKKAN GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJI MAƊAUKAKIN SARKI WANDA YA BANI IKO NA KAMMALA LITTAFINA MAI SUNA YAREEMA ASLAM SANNAN YA BANI IKO YAU NA KAWO MUKU SABON LITTAFINA MAI SUNA WAYE SHI ? INA FATAN ZAKU BIYONI DAN JIN SAƘON DANA ZO DASH
I A WANNAN LITTAFIN.*
______________Nihla ce taji kukan Ammi ta shigo
ɗ
akin da gudu tunda taga Anty Mimi ta juya ta fita dan tasan fa
ɗ
a sukayi dan indai zasu zauna guri guda sai sunyi miƙewa Mimi tayi ta fita a
ɗ
akin tsohuwar dan amsa kiran daya shigo
wayar ta.
Wata hamshaƙiyar hajiya ce zaune gefen ta ƴan mata ne guda biyu dukkansu jikin su sanye da ƙananan riguna wanda basu wuce gwiwoyin su ba kana ganinsu kaga cikakkun ƴan bariki dukkan su suna manne a jikin hajiyar suna shafata yayin da ita kuma t
ake lumshe ido tana amsa kira a wayar ta sallamar commender Halima ce ta kara
ɗ
e falon da sauri hajiyar ta ture ƴan matan ta saka hijabi sannan ta bada izinin shigowa fuskar Halima
ɗ
auke da murmushi ta ce "ranki ya da
ɗ
e"
ɗ
an ta
ɓ
e baki Hajiya Aisha tayi ta c
e "dame kika zo waye ya aikoki" cikin sigar yaudara Halima ta ce "alkhairi ne ya kawoni gunki amma fa idan kin ban ha
ɗ
in kai" gaba
ɗ
aya hajiya Aisha ta maida kallonta kan Halima dan bata wasa da yaran mijin nata bata doguwar magana dasu amma yau kuma har H
alimcy ce tazo take mata magana a haka cikin ha
ɗ
e rai ta ce "ina sauraren ki" kujera Halimcyn ta samu ta zauna ta
ɗ
ora ƙafa
ɗ
aya kan
ɗ
aya ita dai Hajiya Aisha kallon ta kawai take kallon ta Halimcy tayi kafin ta ce"Hajiya Aisha taimako ne ya kawoni garunki
akwai binciken da ake a kanki kuma ana zargin kina ha
ɗ
e da matsafin nan jagus sannan kuma kina less mijinki yasan da cewa kina tare da jagus amma bai san kina harkar lesbian ba kina
ɓ
oye wannan harkar saboda bakyason a sani amma ni kuma nasan komai da kik
eyi inason ki nutsu kiji inason in taimake kine amma in kikayi ƙoƙarin cutar dani wallahi zaki gani kafin nazo gurinki akwai wacca na sanar wa komai akanki har bidiyonki na tura mata na sanar daita da zarar kin cutar dani ta watsa a social media zan zauna
a gunki zaki zama ƙawata ta hakane kawai zasu ku
ɓ
uta ni kuma zan dinga basu bayanan ƙarya akanki har na goge zargin da suke miki amma dole zakina biyana duk wata sannan idan kikayi ƙoƙarin sanar da wani ta ƙaremiki don asiri baya cina kuma baya cin wanda s
uke bincike a kanki idan kina mamaki ki gwada yanzu".
gaba
ɗ
aya gumi ya gama wanke wa hajiya Aisha fuska karo na farko kenan data tsorata a rayuwar ta rufe ido tayi ta fara karanta wasu
ɗ
alasuman tsafi amma me ko gezau halimcy ba tayi ba dan haka saita
sallama ta ce "yanzu ya kike so ayi maganar ki zama ƙawata bata taso ba saboda kamar cin Amanar ƙungiyar mu ne amma san dinga biyanki kaso me tsoka" SGS Funtua da ke sauraron su ta na'urar dake maƙale a kunnen halimcyn ya ce "ki ƙara ƙoƙari dole ta yarda
ki zama ƙawarta ta hakan me kawai zamu samu bayanai akan ta" ha
ɗ
e fuska halimcyn tayi ta ce "ok na fahimci bakya buƙatar taimakona kinga tafiya ta" da sauri hajiya Aisha ta ce " tsaya
dan Allah karki min haka na amince da buƙatar ki amma da shara
ɗ
in matuƙa
r kikaci amanata sai naga bayanki" duk da halimcy ta tsorata hakan bai hana ta yin murmushi ba ta ce "kema haka" sannan ta fice a gidan".
Cikin farinciki SGS Funtua ya ce "good job halimcy amma fa ki kula kar ki bari aga wata alama ta cewar mu kikewa
aiki" ta ce "insha Allah yalla
ɓ
ai zan iya bada rayuwata akan ceton Al,umma" ya ce "good za muyi magana anjima" ta ce "godiya nake yalla
ɓ
ai" sannan suka katse kiran a gaggauce ya shirya ya bar gidan dan yamma tayi hakan ne yasa bai ƙarasa binciken da yake b
a.
Zaune take ta
ɗ
ora ƙafa
ɗ
aya kan
ɗ
aya chart take da ƙawayen ta sai wani ya mutsa fuska takeyi shigowar sa harabar gidan ne yasa ta
ɗ
ago idanuwan su ya ha
ɗ
u da na juna harara ta galla masa sannan ta murgu
ɗ
a masa baki sakin baki Safwan yayi danshi r
ashin junyar Safna har mamaki take bashi yarinyar daya girme mata sosai batafi sa,ar ƴar autar su ba Nihla amma sai shegiyar rashin kunya ha
ɗ
e fuska yayi ya tunkaro ta ai kafin ya ƙaraso gurin ta zuba da gudu har tana zubar da lemon dayake akan
ɗ
an table
ɗ
in dake gaban ta abin har yaso ya bashi dariya tsoron yarinyar yayi yawa amma kuma bata fasa rashin kunya........
*KASH LAIFIN DAƊI ƘAREWA KUDAI KU BIYONI*
*INA GODIYA A GAREKU MASOYANA*
*#ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR
💪
ROYAL STAR
🌟
}*
3/7/24,
9:03
AM - my lovely sister: https://chat.whatsapp.com/CVoFH73vk0nCnVISlZC9uU
❤
🩹
*WAYE SHI?*
❤
🩹
*MARUBUCIYAR LITTAFIN*
*1:-RAYUWAR ZAINAB*
*2:-RASHIN MAHAIFIYA*
*3:-YARIMA ASLAM*
*YANZU KUMA GAMU ƊAUKE DA SABON LITTAFI MAI SUNA WAYE SHI ?*
*STORY
&WRITTING* *BY* *ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR*
💪
*ROYAL STAR
🌟
}*
*FREE BOOK*
📚📖
.
*Littafi mai d'auke da soyayya,Sadaukarwa,tausayi,ilimantarwa,har ma da nishad'antarwa,*fa
ɗ
a karwa*ku dai ku biyo garkuwar taku*
*
🌟
ROYAL STAR WRITER'S ASS
OCIATION
🌟
*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*
Alk’alaminmu ‘yancinmu*
🅿
️
..........9
️
⃣
↔
🔟
.
BISIMILLAHI RAHMANU RAHIM DUKKAN GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJI MAƊAUKAKIN SARKI WANDA YA BANI IKO NA KAMMALA LITTAFINA MAI SUNA YAREEMA ASLAM SANNAN YA BANI IKO YAU NA KAWO MUKU SABON LITTAFINA MAI
SUNA WAYE SHI ? INA FATAN ZAKU BIYONI DAN JIN SAƘON DANA ZO DASHI A WANNAN LITTAFIN.
______________Murmushi yayi ya nufi part
ɗ
in sa a ransa yana fa
ɗ
in ina sonki amanata bayan ya shiga
ɗ
akin kiran Abbas ne ya shigo wayar tasa
ɗ
aga kiran yayi da sallama
ɗ
auke a bakin sa amsawa Abbas
ɗ
in yayi yana fa
ɗ
in "ranka ya da
ɗ
e na samu labarin hajiya Aisha tayi bukin
ɗ
in jirgi zuwa senigal gobe" zumbur ya miƙe daga kashin gi
ɗ
ar da yayi ya ce "mene dalilin zuwan nata ka nemo minshi kafin tafiyar ta" ya fa
ɗ
i haka yan
a yanke kiran dafa kasan yayi ya rasa ina zaisa ransa yaji da
ɗ
i kewar mahaifiyar shi ta kama shi yasan daya na kusa daita damuwar sa zatayi sauƙi gashi wadda da ta maye masa gurbinta ta rasu hawayen daya gangaro masa ya goge ya ce "meyasa daddy meyasa ni b
aka sona kamar sauran tunda ka haifeni baka nuna min so kamar sauran na samu duk wani abu na more rayuwa amma na kasa samun mai maye min gurbin Mommah na wadda tamin haka ta rasu Allah sarki Mommy insha Allah zan riƙe miki amanar ƴar ki Safna kamar yanda k
ika riƙeni nima.
"Granny wai meyasa baki son zaman lafiya ne ke kullum kin fiso a dinga tashin hankali a gidan nan kawai kin kira daddyn mu sai fa
ɗ
a kike masa akan
ɗ
ansa bai fiki son sa ba aka fa
ɗ
a miki" Mimi ce ke maganar cikin
ɓ
acin rai dajin haushin
abinda kakar tasu tayi ma mahaifin su a gaban yara ita kuwa tsohuwar sakin baki tayi tana kallon ikon " kin gama nace kin gama mara kunya ni yarinyar nan narasa ubanwa kikayo a rashin kunya mahaifiyar ki ba haka take ba haka mahaifin ki amma shima Safiyan
u tun yana ƙarami bayaji ko ka
ɗ
an kuma bari in gaya miki wallahi yarinya nafi ƙarfin ki fasa miki baki zanyi ni zaki yiwa rashin kunya" ta ƙarasa tare da fashewa da kuka tsaki Mimin tayi ta fice daga part
ɗ
in ita kuwa granny kayan ta ta fara ha
ɗ
awa tace wa
llahi sai na bar gidan nan Aliyu tun kan ƴaƴan ka su fara yimin duka Mommah ce ta shigo taga abinda tsohuwar take haƙuri ta samo bata tana rarrashin ta ta ƙyar ta haƙura tana fa
ɗ
in " anci darajar ki da tafiya ta zanyi" zama Mommah tayi tana tayata hira ha
r ta sake.
tunda ya
ɗ
auko ta zai kaita makaranta ya fahimci akwai abinda ke damunta tayi shiru yau ba tsiwa sam sai yaji ransa ba da
ɗ
i har suka iso makarantar bata sani ba ta tafi kogin tunani cewa yayi " ranki ya dade mun zo" cikin sanyi jiki ta bu
ɗ
e
murfin motar zata fita muryar sa taji yana fa
ɗ
in "sorry madam"
ɗ
an satar kallon sa tayi ta fice daga motar haka kurin yaji shima duk ransa ya 'baci dan baya san ganinta a damuwa tafi kyau in tana tsiwa da rashin kunya...
*WACECE SAFNA*
*KASH LAIFIN DA
Ɗ
I ƘAREWA KUDAI KU BIYONI*
*INA GODIYA A GAREKU MASOYANA*
*#ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR
💪
ROYAL STAR
🌟
}*
3/7/24, 9:03
AM - my lovely sister: https://chat.whatsapp.com/CVoFH73vk0nCnVISlZC9uU
❤
🩹
*WAYE SHI?*
❤
🩹
*MARUBUCIYAR LITTAFIN*
*1:-RAYUWA
R ZAINAB*
*2:-RASHIN MAHAIFIYA*
*3:-YARIMA ASLAM*
*YANZU KUMA GAMU ƊAUKE DA SABON LITTAFI MAI SUNA WAYE SHI ?*
*STORY&WRITTING* *BY* *ZAINAB KABIR JAEN*
*{GARKUWAR*
💪
*ROYAL STAR
🌟
}*
*FREE BOOK*
📚📖
.
*Littafi mai d'auke da soyayya,Sadaukar
wa,tausayi,ilimantarwa,har ma da nishad'antarwa,*fa
ɗ
a karwa*ku dai ku biyo garkuwar taku*
*
🌟
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
🌟
*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki
da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
🅿
️
..........1
️
⃣
1
️
⃣
↔1
️
⃣
2
⃣
.
BISIMILLAHI RAHMANU RAHIM DUKKAN GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJI MAƊAUKAK
IN SARKI WANDA YA BANI IKO NA KAMMALA LITTAFINA MAI SUNA YAREEMA ASLAM SANNAN YA BANI IKO YAU NA KAWO MUKU SABON LITTAFINA MAI SUNA WAYE SHI ? INA FATAN ZAKU BIYONI DAN JIN SAƘON DANA ZO DASHI A WANNAN LITTAFIN.
______________Safna ƴace guda
ɗ
aya tilo
ga babban
ɗ
an kasuwar nan mai suna Alhaji Abubakar matawalle
ɗ
an kasuwane wanda yai shura a jahar mu ta kanon dabo Nigeria matar sa
ɗ
aya mai suna Maryama, yana zaune lafiya da matar sa shekarar su goma da aure ko
ɓ
atan wata bata ta
ɓ
ayi ba hakan yasa dangin
mijin nata suka sako ta gaba da gori rashin asali dana haihuwa sam bata sakewa a gidan mijin nata koda yaushe yaran su da manyan su suna kan hanyar gidan gashi in suka zo suyi ta 'bata mata gidan haka take haƙuri saboda bata da kowa sai mijin nata ana ha
ka suka ha
ɗ
ashi aure da ƴar uwar sa bazawara ce kuma tayi haihuwa biyu a gidan data baro dan haka suka ce tunda ita ba juya bace tazo ta haifa masa ƴaƴa abun mamakin kuma shine tunda akayi auren shekarar Amaryar tasa bakwai ba haihuwa dan haka sai duk suru
tun da suke sukayi shiru kuma sai da tasan yanda tayi tasa suka dena musu suntiri a gida dan ta lura in tayi wasa irin na Maryama zasuyi mata itada kishiyar ta sam basu da matsala suna zaune lafiya sun ha
ɗ
a kansu yanzu Maryama ta samu natsuwa sosai a gidan
mijinta dan Amaryar tata irin matan nan ne goggagu sam bata
ɗ
aukan raini ita kawai duniya ce gaban ta business
ɗ
inta take gari-gari ana haka Maryama ta samu ciki murna a wajan Alhaji matawalle ba,a magana haka Saratu dan ita ko a jikinta dan dama ita ba h
aihuwa ce a gaban ta a lokacin Safwan shekarar sa
ɗ
aya da fara aiki a gidan kuma tun zuwansa Allah bai ha
ɗ
a jinin sa da Amaryar Alhaji ba wato Saratu amma shida Mommy ya
ɗ
auke ta kamar mahaifiyar sa.
Tare da Safwan ake rainon cikin dan in ya fita haka
zai siyo ma Mommy su
ɗ
ata yalo da sauransu takan ce indai mace na haifa Safwan zan baka ita matsayin mata indai inada rai har mijinta saida ta fa
ɗ
awa lokacin da cikinta ya isa haihuwa bata iya aikin komai wataran safwan ke mata har Allah ya sauketa lafiya
yarinyar taci sunan mahaifiyar Alhaji matawalle ana kiranta da Safna cewar Mommy zata masa takwara sanda yarinyar ta fara wayo ta shaƙu Safwan sosai duk inda taji muryar sa ta sani in bai
ɗ
auketa ba ta dinga kuka kenan shekarar safna biyar a duniya Allah y
ayi wa Mommy rasuwa sakamakon ciwon ciki datayi na dare
ɗ
aya amma duk da tana cikin ciwo saida ta nana tawa mijin nata cewar indai Safna ta girma ya taimaka ta cika mata burin ta ya aurawa Safwan ita tasan zai riƙe mata Amanar
ɗ
iyar tata sannan shima Safwa
n
ɗ
in ta bashi amanar ƴar tata.
Mutuwar ta daki Safwan da Matawalle sosai nan riƙon Safna ya koma hannun Saratu wato Ammi kasancewar tana son yarinyar yasa take gatan tata kamar ƴarta amma sam bata yarda Safwan ya
ɗ
auke ta tun yarinyar na kuka in ta gans
hi har ta haƙura haka shima tun yana damuwa har ya haƙura sanda yarinyar ta girma gaba
ɗ
aya sai halayen ta suka koma na Ammi har ma ta fita dan indai rashin kunya ne da rashin girmama manya kuma da izza Safna ta ha
ɗ
ashi kaf gidan Safwan ka
ɗ
ai take shakka d
an shi sam baya