Showing 9001 words to 12000 words out of 17483 words

Chapter 4 - AUREN WATA BAKWAI COMPLETE

da bai shafe ka ba."

"Ok ok haka zaka ce? Ba za dai ka fasa ba kenan? Ko a addinance kasan....

Adnan ya yi shiru bai karasa ba can kuma ya ce

, "koma miye kayi duk abun da kake so nawa ido ne da fatan Allah ganar da kai."

Ko ka

Ι—

an Adnan baya son abun da zai iya ta

Ι“

a rayuwar Prince Adeel domin jin hakan yake aransa tamkar shine.

Hakan yasa duk fada basa ta

Ι“

a iya fushi da juna.

Yana cikin

cin abinci yaji wayarsa na kara alamar shigowar sako.

Dubawan da zaiyi ya saki tsaki domin Number ce wacce aka saba turo masa da saΖ™o a kullum da kalaman soyayya.

Kamar kullum yau ma haka aka rubuto masa, " Duk da cewa baka maida mun da amsa a duk sanda

zan turo sako hakan ba zai ta

Ι“

a sawa na karaya ko inji cewa ba zan iya samun cikar burina ba, Prince Adeel Muhammad Rohaan INA SONKA, INA KAUNARKA, kuma da kai zan rayu har karshen numfashina,kasa aranka cewa ni kadai ce taka,kuma na dace da kai,muddin in

a numfashi cikin duniya baka da wata matar da ta zarce ni, Inko ni ban zam matarka ba to ka tabbatar da cewa ba zaka taba yin aure ba,kamar yadda nima ba zan taba yi ba muddin in ba tare da kai ba, na taso da sonka tun kafin insan mene ne so, haka kuma na

girma da sonka cike da tsoro da fargaban rasaka domin nasan cewa zan ci gaba da rayuwa ne kawai muddin kaima kana numfashi a doron kasa, ni kadai ce taka,kuma ni kadai zan amsa sunan Gimbiya Matar Yareema, Ina Kaunarka."

A kasa sakon aka rubuta

Gimbi

ya S.

Ajiye wayar ya yi gefe yana cewa, "Adnan ina so mu dan fita kaina juyawa yake."

"Okay." Adnan ya fada yana tashi.

β˜…β˜…β˜…

Jakadiya na ganin Khalesa ta koma bangaren su tabi bayanta.

Sai da ta basu labrin yadda suka yi da Yareema ita da Hajiy

a Rabi kafin Jakadiya ta numfasa ta ce, "Yo ke hajiya ai sakarki ta yanke saΖ™a domin ina tunanin hakarmu na dab da cin ruwa, yanzu wannan aikin nakine , kai tsaye ki nufi Bangaren Fulani ki sanar da ita wannan labari cikin siga mai jan hankali zaki dawo ki

bani labari."

Hajiya Rabi ta bude baki tana fadin, "Kuma fa har na dau hasken dadina dake kanki na matukar kawo wuta, ba zan bari abun nan yyi sanyi ba, yanzu yanzu ina zuwa."

Hajiya Rabi ce zaune A parlourn Fulani Babba kanta na kasa take fadin, "A

llah ya ja da ran Fulani Daman wata magana ce na zo da ita ban sani ba ko nayi laifi ko kuma zaki ga dacewar hakan."

Fulani ta ce, "Ah Bismillah mana ina sauraren ki In Sha Allah."

"Umm Daman nace batun Yareema da Khalesa ne, ban sani ba ko kina da m

asaniyar cewa sun daidaita juna, umm kuma daman kin ga a tsari ma sune manya ita ke bi masa in aka hadasu aure zumunci zaifi kara danko."

Cike da mamaki Fulani ta ce, "Khalesa da Yareema kuma? Amman ko in hakan zai kasance zanji dadi gaskiya ,kuma shine

na tambayesa ko da wacce yake so ya ce mun Babu?"

Hajiya Rabi cikin in ina ta ce, "Ranki Ya Dade ai da ke kinsan Yareema da miskilanci ba zai taba furta hakan da bakinsa ba."

Fulani ta girgiza kai, "kuma hakane kam Tabbas akwai bukatar in sanar da Mai

Martaba cikin gaggawa na Tabbatar da cewa sai yafi kowa jin dadin hakan ba jan lokaci za ayi duk abun da ya dace, wannan albishir ne mai kyau ai." Ta fada cikin bayyanar da Farinciki fal fuskarta.

Daga nan suka ci gaba da taba hirar yadda ya kamata abu

buwa su kasance.

Jakadiya na jin motsin alamar fitowar Hajiya Rabi cikin Sauri ta nufi bangaren Fulani Kilishi.

Ta kwashe dukkanin abun da ta jiyo daga dakin Fulani Babba kan ana shirin bawa Yareema Khalesa.

Fulani Kilishi ta ce, "Ah lallai Hajiya R

abi na son shiga gonata, Tabbas tana so takai kanta da Ɗanta kogin mutuwa na Tabbatar da cewa bata san ni wace ce ba har yanzu ganin cewa ina raga masu amman yanzu kam anzo gabar da zanyi fito na fito da kowa ba tare da shakka ba."

Jakadiya ta ce, "abun

takaicinma Yarinyar nan bata ji fa, bin maza take kamar karya a kalla an zubda mata ciki yafi sau uku."

Zaro ido Fulani Kilishi tayi ta ce, "kee? Ina masarautar ban sani ba? Garin yaya? Bani bayani domin hakan ma wani babban taimako zai mun."

Magana

take ciki ciki kamar zata shake ta ce, "Sirri ne zan fada miki amman mu ...

Ta fara leke leke kafin ta karasa, "Mu shige can ciki."

Like, Comments And Share Fisabillah.

Guntun Comments,Guntu Typing

🌝

08103080717

[8/7, 9:47 AM] Xayyeeshert

hul-humaerath

πŸ₯€

: https://chat.whatsapp.com/C1kXo17nLmb7vCXlubtu5o

*AUREN WATA BAKWAI*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION*

Β© *Xayyeesherthul-humaerath*

Page-11&12

Suna shiga Jakadiya ta ce, "Ai ban da bin Maza ba abun da yarinyar nan tasa agaba,

watarana fa bata kwana cikin Masarautar nan, In tayo ciki ni da kaina ake sawa in akesawa in kawo maganin zubdawan, Amman fa kar ki bari kowa ya sani."

Fulani Kilishi ta ce, "Umm babu mamaki, karki damu, kije ke dai ta bangarenki kimun kokari duk yadda

za ayi da duk wata hanya da zata kawo tsaiko ga auren kiyi sauran aikin kuma nawa ne nasan me zan yi."

Jakadiya ta ce, "To,to,to ki fadamun shirin naki mana kinga sai muyi komai a tare har mu kai ga cin nasara."

Wata irin Dariya Fulani Kilishi ta yi

ta ce, "Ni in fada miki shirina? Ai kinyi kadan wa inda ke gabanki ma sunyi kadan, Allah kadai ya san shirina kuma daga shi babu kari, kiyi aikinki ke dai kawai."

Duk Yadda Jakadiya ta so da ta ji shirin Fulani Kilishi ta kasa samun galaba haka ta fice

zuciya fal takaicin Fulani Kilishi domin bala'in wayo gareta zata iya shan cikin kowa ta ji abun da ke ransa amman ita baza a ta

Ι“

a jin ko tarinta ba har sai ta so hakan.

https://chat.whatsapp.com/C1kXo17nLmb7vCXlubtu5o

*AUREN WATA BAKWAI*

*NOBLE

WRITERS ASSOCIATION*

Β© *Xayyeesherthul-humaerath*

Page-11&12

Suna shiga Jakadiya ta ce, "Ai ban da bin Maza ba abun da yarinyar nan tasa agaba, watarana fa bata kwana cikin Masarautar nan, In tayo ciki ni da kaina ake sawa in akesawa in kawo maga

nin zubdawan, Amman fa kar ki bari kowa ya sani."

Fulani Kilishi ta ce, "Umm babu mamaki, karki damu, kije ke dai ta bangarenki kimun kokari duk yadda za ayi da duk wata hanya da zata kawo tsaiko ga auren kiyi sauran aikin kuma nawa ne nasan me zan yi."

Jakadiya ta ce, "To,to,to ki fadamun shirin naki mana kinga sai muyi komai a tare har mu kai ga cin nasara."

Wata irin Dariya Fulani Kilishi ta yi ta ce, "Ni in fada miki shirina? Ai kinyi kadan wa inda ke gabanki ma sunyi kadan, Allah kadai ya san

shirina kuma daga shi babu kari, kiyi aikinki ke dai kawai."

Duk Yadda Jakadiya ta so da ta ji shirin Fulani Kilishi ta kasa samun galaba haka ta fice zuciya fal takaicin Fulani Kilishi domin bala'in wayo

gareta zata iya shan cikin kowa ta ji abun da ke

ransa amman ita baza a ta

Ι“

a jin ko tarinta ba har sai ta so hakan.

β˜…β˜…β˜…

β˜…β˜…β˜…

Sai can wajen karfe Tara na dare Adnan da Prince Adeel suka koma cikin masarauta.

Gaaji na tsaye jikin window taga shigarsu da sauri ta fita, Adnan ya fara shiga Adeel ne ke

kokarin shigewa rike masa hannu ta yi cikin Shagwaba ta ce, "Aboki ba ka mun alΖ™awari zaka dawo muyi wasa ba?"

Dake dukkaninsu Bakaken Riguna ne a jikinsu,hakan yasa bata iya bambamcewa ko tunanin cewa Prince Adeel ne ba Adnan ba

Adeel ya juyo da saur

i yana yi mata wani irin kallo nan take ta razana jikinta ya fara rawa.

Fisge hannunsa ya yi, cikin tsawa ya ce, "Tafi anan."

Adnan na ji ya tashi da sauri tana kokarin komawa da gudu kenan ya ce, "Gaaji? Me ya faru?"

Tsayawa tayi daga nesa bayan Ade

el ya shige ta ma Adnan alama da hannu, "jo ka ji."

Yana zuwa ta ce, "ni fa na zata kaine shine na rike masa hannu shi kuma yamun tsawa kuma ya bani tsoro da wannan idon nasa."

"Bai ganeki bane inaga fa, yanzu madadin sa na ce miki kiyi hakuri to,kin

hakura?"

Murguda baki ta yi ta ce, "ai ni shi nake so ya bani hakuri ba kai ba wayace ya mun tsawa tom." Ta karasa maganar tana ta

Ι“

e fuska.

Murmushi Adnan ya yi ya ce, "Oh Gaaji to ba ni bane abokinki?"

Baki a cune ta ce, "Kaine mana, ai shi ba ruw

ana da shi."

"Yawwa To Kiyi hakuri kinji ." Adnan ya fada.

Alama da kai ta masa tana kara shagwabe fuska.

Ya ce, "Yawwa to yi mun murmushi mu ga."

"Umm umm ni sai kace zaka zo muje muyi wasa da Yarana sai inyi ma Murmushin."

Adnan ya ce, "Eh n

a yarda to yi murmushin."

Washe baki tayi wanda ya bayyanar da asalin kyawunta da dimple dinta da ya shiga ciki.

"Yawwa To Oya Give me five."

Adnan ya fada.

Tsira masa ido tayi bata san me ya ce ba.

Ya yi dariya , "Au to bani biyar mu tafa."

Mi

ka masa tayi dukan su suna dariya.

Ya rike mata hannu suka koma

Ι“

angaren Uwar Soro.

Ta ce, "ai na hango ku shiyasa ma na zauna ina jira ta dawo gwanda da ka biyota ka ga ta gama cin abinci wanka zata yi ta yi brush take gudun nan."

Adnan ya kalli Ga

aji yana zaro ido, "Daman wanka kike gudu? To ni bana kawance da mara wanka da brush gaskiya,ba ruwana dake daga yau,mu kunce ma."

Ya karasa maganar yana mika mata hannu.

Tuni idanunta suka cicciko kamar zata yi kuka ta ce, "Aa zanyi, amman wannan abun

Buroshe din fa kwashe mun jini yake zan mutu ne, kuma ni kar ka yi fushi dani kace baka kawa dani."

Adnan ya ce, "Dattin bakinkine yake fita ba jini ba, indai da gaske ni abokinki ne to kije kiyi ina jiranki."

A shagwa

Ι“

e ta ce, "Tom nidai saidai kai k

amun muje tare." Ta fada tana rike masa hannu.

Adnan ya ce, "Aa za dai amiki ai namiji baya yiwa mace wanka,ba kyau in ganki haka fa kije amiki ina jiranki har ki fito."

Gaaji ta ce, "Tom kar ka tafi kaji ina zuwa yanzu zanje amun."

Da kanta ta shig

a toilet din, Uwar Soro ta bita tana murmushi domin tasan da ba Adnan sai dai suta dambarwa da kyar ta yarda.

Aikuwa Uwar Soro na mata wanka tana surutai tana ba Adnan labari yana amsawa adole kar ya gudu.

Har ta fito aka shiryata sannan ta koma parlou

r gunsa.

Adnan ya ce, "Yawwa ko ke fa Good girl."

"Mene ne? Ni ba gudu nake ba fa." Ta fada.

Dariya Adnan ya yi ya ce, "Cewa Na yi Good girl ma'ana yarinyar kirki."

Ta washe baki "to kai ma Guduo gu tunda kai ma yaron kirki ne ba irin wancen Ya

reeman ba."

Adnan ya yi dariya kawai yana binta da kallo ita kadai ta ce wannan ta ce wancen magana daya biyu sai ta ce Baffanta wanda hakan ya kara tabbatar masa da cewa bata da kowa fiye da baffanta.

Ta ce, "Ka ga kullum Baffana sai ya mun tatsuniya

nake barci tunda ya fara ciwo kuma ya daina mun shikenan." Tana fadan hakan yanayinta ya canja damuwa ta bayyana a fuskarta.

Tsantsar tausayinta Adnan ya ji har cikin ransa ya ce, "Yanzu zanna miki tatsuniya madadin Baffa kafin ya ji sauki kin yarda?"

Da sauri ta ce, "Eh da gaske kake?"



Ya ce,"Ehen."

Gyara zama ya yi,itama ta matsa daf da shi.

Ya fara yi mata tatsuniya ban da dariya ba abun da Gaaji take yi,a haka har barci ya kwasheta ta fada jikinsa.

Dakansa ya dauketa ya kaita daki ya kwanta

r da ita, saida ya shafa mata addu'a kafin ya fita.

Gidansu ya nufa kawai ganin dare ya yi bai koma bangaren Prince ba.

β˜…β˜…

A wannan tsalelen daren.

Motar safina ce a gefe tana ciki waya take tana fadin , "inata kiransa fa bai dauki Kiran ba nikam na ga

ji zan tafi."

A dayan bangaren aka ce, "Kar ki damu ba sai ya dauka ba,na Tabbatar yanzu dai ya ci abincin daren da aka kai masa,inma bai ci ba to ya sha drinks din ko ruwan so kina shiga komai zai tafi daidai Don Allah karkiyi mana wasa da wannan damar

domin ita ce ta karshe a garemu."

Dariya Safina ta yi,ta ce, "an gama Tabbas yau akwai shagali kace mun ka gama naka aikin saura nawa." Ta karasa maganar tana katse wayar tare da cizon bakinta.

Kai tsaye ta shige ciki tana shiga kuwa ta tarar da Pri

nce Adeel kwance ga dukkan alamu yana cikin wani yanayi hannunsa akan gabansa yana juyi .

Tsayawa tayi daga nesa tana wani irin Murmushin Mugunta.

Adeel na jin alamar ta ya dago cikin wata irin gigitacciyar murya ya ce, "Safina Am in need Please."

Yana fada ta kara kwantawa.

Karasawa gare sa tayi cikin jin dadi.

Ta dagosa tana....

Comments,Like,And Share Fisabillah

πŸ₯Ί

πŸ™

08103080717

Urs Xayyeesherthuo

[8/7, 7:29 PM] Xayyeesherthul-humaerath

πŸ₯€

: https://chat.whatsapp.com/C1kXo17nLmb7vCXlubt

u5o

*AUREN WATA BAKWAI*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION*

Β© *Xayyeesherthul-humaerath*

Page-13&14

*AUREN WATA BAKWAI GROUP, Son So fisabillah,Masoyan Yareema da Uwani Gaaji

πŸ˜‚πŸ’”

dama masoyan Safina da Khalesa tare da Uwar Gayya Jakadiya

πŸ˜‚πŸ˜˜πŸ˜»πŸ₯€

*

Tana bin jikinsa.

Ya ce, "Ki dan gyara mun kwanciyar, ina so inyi barci." Ya fada murya a Ζ™asa cikin yanayin galabaita.

Tallafa masa tayi ya kwanta, ruf da ciki, nan take wani irin barci ya yi awun gaba da shi,tamkar matacce.

Kamar wasa ta kwanta it

a ma tana jira ya farka amman ina,babu alamun motsi bare tashi har dare ya fara tsalawa wajen karfe biyu da wani abu.

Jijigashi ta fara yi tana, "Prince Ka tashi mana, wannan wani irin barci ne kuma, Ka tashi Please."

Bai ma san tana yi ba hasali ma na

uyinsa duk ya sake yana barcin da kyar take iya girgizasa.

Ganin bata da yadda zata yi ga dare ya yi bata so ta kwana asamu akasi wani ya ganta haka ta tashi ta fita zuciya fal takaici da bakin ciki.

Tana shiga Motarta ta ,ta nufi hanyar gida rai

Ι“

ace.

Shigar ta kenan Wayarta ta fara ringing dauka tayi a dayan bangaren aka ce, "ina fatan komai dai ya tafi daidai?"

Tsaki Safina ta yi ta ce, "wani daidai? Da farko naje kamar abun arziki naga alamun ya ci abun da zai sa sa aikata abun da muke so dole, am

man kuma sai barci ya dauke sa nan take ta yadda bazan iya aikata komai da kaina bama, don nayi kokarin hakan amman yanayin kwanciyar da kuma yanayin yadda surar jikinsa take na gagara aikata komai, anya ba kuskure akayi aka sa masa maganin barci madadin n

amu ba?"

"Taya zaki ce maganin barci kuma? Abun da ni da hannuna na zuba kuma ni na siyo,ni na fara tunanin kema dai kawai da naki bakya son ayi abun nan kowa ma ya huta, kuma kin san cewa nawa mai sauki ne a karshe kece da reward din samun nasara indai

hakan ya tabbata."

Cikin Fushi Safina ta ce, "Oh ka dawo da laifin gareni kenan? Duk kokarin da nake a banza? Alright Shikenan ka gwada wata mana in Zata iya har ma ta jure miskilancin wannan mutumin gwanda ma ni ai."

Ya ce, "Na ji yanzu meye kike

ganin mafita tun an kara samun wani tsaikon?"

Safina ta ce, "Akwai bukatar a kara komawa ta inda aka hau domin tanan ne kadai za a sauka, yana da taurin kai sosai kuma babu shakka akwai wani abu tattare da shi da dole sai an kawar kafin akai ga cin nas

ara."

"Umm tabbas yanzu nima na fahimta kuma indai hakanne za ayi gagawan tabbatarwa duk wannan taurin kan da duk wani abu da ya ke ji da shi sai ya gagaresa ba matsala ki huta yanzu kam baza ki kara kai kanki ba har sai ya nemeki."

Yana karasa maganar

ya katse wayar.

Safina kuwa gyara kwanciya ta yi abunta sai barci.

Karfe Hudun dare Prince Adeel ya farka ban da zufa babu abun da ke keto masa, ya tashi ya yi wanka sannan ya dauro alwala.

Salloli ya fara yi har sai da aka kira sallar asuba ya fit

a yaje masallaci ya yi.

β˜…β˜…β˜…

Gaaji na tashi daga barci ta ce lallai ita baza ta yi wanka ba sai Abokinta Adnan ya zo.

Uwar Soro ta rasa yadda zata yi a karshe dai sai da ta kira Adnan suka yi Waya da Ita ya ce in bata tsaya an mata kwalliya ba,bazai zo g

unta ba kuma ya mata alkawarin zai fita da ita ya siyo mata kaya masu kyau abubuwan ci na dadi.

Da tsallenta ta ce, "Yanzu zan yi wankan kuma zan tsaya amun da kyau in fita ka yi sauri kazo fa."

Tunda tayi wanka ta tsaya ta window tana leken ta inda

Adnan zai bullo har wajen karfe uku.

Da kyar Uwar Soro tasa ta tayi sallah da dabarar cewa in bata yi sallah bama Adnan ba zai zo ba.

Duk da cewa sallar ta ta ma fanko ce domin kifawa kawai take tana tashi, a hankali tana dan nuna mata wasu abubuwan tana

gyarawa.

Sai wajen karfe Biyar Adnan ya shigo, bai ma je gun Yareema ba gunta ya wuce kai tsaye.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login