Showing 15001 words to 17483 words out of 17483 words
a lalube lalube,kusan rabin abincin a kasa yake,kafin rabi ya s
higa cikinta.
Ranar da ta kwana uku a dakin Adnan ya dawo,yana zuwa MASARAUTAR bangaren Uwar Soro ya fara nufa domin ya yiwa Gaaji tsaraba sosai kasancewar yasan zai sha daru zata ce yaki zuwa gunta inko yace yayi tafiyane ma zata ce me yasa bai tafi da
ita ba.
Da fara'arsa ya shiga yana fadin, "Wai ina Gaaji Beautyn ne? Tana ina? Bata ji Yayanta ya zo bane? Ko dai fushi tayi ne? In fara tsallen kwado daga nesa ko? To na fara."
Ya ƙarasa maganar yana shiga cikin Parlourn Uwar soro, tsayawa ya yi tur
us ganin Uwar Soro ce ita kadai babu Gaaji bare alamar ta.
Ya ce, "Kardai fushin yasa ta buya bata son ganina?"
Cikin yanayi na rashin jin dadi Uwar Soro ta ce, "Ina fa, Gaaji na dakin Duhu."
Zaro ido Adnan ya yi cikin fargaba ya ce, "Subhanallahi
! Me ya faru? Waya kaita?"
Nan da nan Uwar Soro ta kwashe dukkanin abun da ya faru ta sanar da Adnan.
Ko magana bai kara ba cikin fushi ya nufi gun Adeel.
Yana shiga Yaga Adeel hankali kwance yana zaune a daining yana cin abinci.
Ko sallama gagarar
sa ta yi yana shiga kawai a harzuke ya ce, "Akan me zaka Rufe Gaaji a wancen dakin duhun? Nikam wai ina imaninka ne Prince? Me yasa zaka kulleta kullewan ma bana lokaci kadan ba yau har kwana uku? Wannan Yarinyar Amana ce fa agunka Wallahi in har ka cutar
da ita wani abu ya sameta Ubangiji ba zai taba barinka,me yasa zaka aikata haka?"
A gajarce Adeel ya ce, "saboda na isa na yi mata hukunci a matsayina na mijinta."
Kallonsa Adnan ya tsaya yi da mamaki,wai har Adeel ne ke dangata kansa da Gaaji matsay
in miji,abun da bai taba furtawa ba koda da wasa?
Ya ce, "To naji ni kuma a matsayina wanda nake yaya awajenta ka fitomun da kanwata."
Adeel ya tashi ya nufi 2sita ya zauna kafin ya ce, "Baka isa ba,in kuma kace zaka shiga sabgar da ba taka ba zan nuna
maka asalin wane ne Prince Adeel Muhammad Rohaan."
Ran Adnan ya matukar kara
ɓ
aci zuciyarsa na bugawa cikin zafin rai ya ce, "Au haka za ayi? Ya karasa maganar ya bugawa Adeel hannu a kirji.
Adeel ma a fusace ya buga masa kirji yana fadin , "Kwara
i."
Kokarin fara kokuwa suka yi kowannensu na wuce zuciyar maza na bugu rai ya baci.
Uwar Soro ce ta katse su da fadin, "Subhanallahi! Me zan gani? Me yake shirin faruwa anan kuma,da girmanku?"
Adnan na wuce ya ce, "Na rantse da girman Allah indai ya
u bai fito da Yarinyar nan ba babu shakka sai na je Fada na sanar da Mai Martaba da kowa ma , in tabbatar da cewa gata nan matarsa ce."
Cikin fushi ADEEL ya wurga masa keyn dakin yana huci ya shige cikin bed room.
Adnan ya fice Uwar Soro ma ta bi bay
ansa suna zuwa cikin sauri jikinsa na rawa ya bude Gaaji.
Hasken da tagani ya kashe mata ido rufe idon tayi a tsorace ,haske har ya fara zame mata sabon abu.
Uwar Soro ce ta shige ta riko hannunta da sauri ta fito da ita.
Gabadaya yanayinta ya canja m
ata da maraba da mahaukaciya har ta fi fasali lokacin da ta fara zuwa fadan akan yanzu.
Jikinta duk wasu irin cuhuka da kuraje.
Idonta arufe ban da hawaye babu abun da take.
Adnan ya tsaya yana kallonta bai san lokacin da hawaye suka fara zuba daga idan
unsa ba jikinsa kuwa ya kasa daina rawa.
Cikin Muryar kuka ta ce, "Ina za akaini? Don Allah kar amaidani irin wancen dakin zan mutu."
Uwar Soro ta ce, "ba za amaidaki ba, Gimbiyata nice nan kinji daga yau ma baza ki kara shiga cikin dakin ba In Sha A
llah,ki bude idon ki a hankali kinji mu tafi."
Tana bude ido tana ganin haske sai ta kara rufewa a karshe sai haka suka tafi kawai.
Adnan kumq tsabar tausayinta ya kasa furta komai ma sai binsu da kallo kawai.
Suna shigewa cikin daki shima ya fice a
Masarautar rai bace ba tare da ya koma bangaren Prince ba.
Dakyar ta iya bude ido , uwar Soro ta mata wanka ,ana wankanma tana kuka domin ko ina aka taba ciwo yake mata,dakyar aka wanke mata jikin sama-sama ta sha magani, duk son abincin Gaaji kasa c
i tayi dakyar tasha tea dan kadan ta kwanta barci.
Tana barcinma ban da razana ,ihu da surutai babu abun da take tana birgita, sai da Uwar Soro ta mata addu'a to tofa mata sannan ta samu barcin nata ya danyi nisa.
Gabadaya duk ta kumbura,har yanayin
kamanninta ya canja.
Tun daga Ranar Adnan ko ya shiga fada baya neman Adeel sai dai ya duba Gaaji suyi hira ya tafi, ko da sun hadu da Yareema sai dai kowa ya yi harkar gabansa ba mai kula Wani.
Ita kuwa Gaaji na zaune sai dai aji tayi kwafa, in A
deel ko Uwar Soro suka ce mene ne? Saidai kawai ta washe baki ta ce ba komai.
Daukan Gaaji Adnan ya yi zasu fita kenan sai ga Adeel ma ya fito suka ci karo da juna Gaaji ta.....
*Second to the last free page, ka da a manta gobe za a gaba fre
e pages in sha Allah , duk mai son ci gaba da karantawa zata biya ₦300 kacal via 1453215759 Aisha Abdullahi Sani Access Bank, masu Opay kuma 8103080717, Evidence of payment to 08103080717, can't' luv you less oll
😘😘😘😘
*
Urs Xayyeesherthuo
[8/11, 8:
42 PM] Xayyeesherthul-humaerath
🥀
: *AUREN WATA BAKWAI*
*NOBLE WRITERS ASSOCIATION*
© *Xayyeesherthul-humaerath*
Page-19&20
*Last Free Page*
Kallon juna suka yi na tsayin daƙiƙo, Everyone has the thoughts that are in his heart, A hankali cike
da nutsuwa Prince ya yake kallon hannunsu da yake sarƙafe dana juna, gently kuma ya zame idanunsa without knowing yadda ya fahimci abun, ya nemi waje can saman ladduma mai taushi da wani kumbo a gefe ya zauna, ya gyara zama farar Alkyabbar dake jininsa, y
au ya tuna da cewa shi
ɗ
in jinin sarauta ne.
"Hold on.." ya furta shortly yana
ɗ
auke kai tare da mai da ganinsa kan wayar da yake dannawa, Adnan ya tsaya sai kuma ya juya yana cewa "Is there any problem?" Prince ya yatsuna fuska ya ce "No!" Ya sauke num
fashi, sai kuma ya
ɗ
ago kai baki
ɗ
aya yana zubawa Adnan idanu sai kuma ya mayar kan Fulani gul
ɗ
in calmly ya ce "Baka jin kunyar fita da wannan datti gal
ɗ
in? Why you're always making problem? Baka jin kunyar jama'ar masarauta?"
"Masarauta? The royal kin
gdom, or kuyangi, ko barori, hadimai? Jakadan fada ko hakimai? Dagatai ko masu unguwarmu? Ko mutanen da kake mulki, wanne kake so na ji kunya danna fita da Zainab?" Ya yi murmushi yana neman wajan zama looking at yarima's direction ya ce "Tell me something
Prince Adeel, do you love her?" Cikin sanyin murya Adeel ya ce
"Goodness, love? Me da wancan? Ka ke imagine ko a reflection kaga haka? Har gaban abada babu wannan" Ya fa
ɗ
a so Clam Adnan ya ce "Ohk, am so happy for that, idan haka ne mu yi deal mana"
"
For?" Prince asked. Adnan ya ce "Baka san Zainab Gaaji, kuma AUREN WATA BAKWAI ne, da lokaci ya yi zaka bata divorce paper, idan ka saketa ni zan aureta, amincewarka nake nema wanda kuma shi ne zai tabbatar mini da cewa baka son ta, idan na aureta zama mu
iya bar maka country
ɗ
in baki
ɗ
aya bama masarauta ba Ohk"
Tunda ya fara magana kan Prince yake a ƙasa bai
ɗ
ago ba, balle a fahimci yanayinsa, ya riƙe kansa da kyau. "All ears, deal?" A hankali ya
ɗ
ago kai ya ce "Deal, na amince ka aureta i don't have
any problem with that" Gaaji ya mike ta shiga tsalle tana rawa ta ce "Aradun Allah na ji da
ɗ
i, mugu zai sakeni kai ka aureni shaaii Gaaji ƴar gata jiki mai laushi ga kamar buduri kullum kana mini doki, shaai dai kada ka dinga zama tsirara ana ganin wannan
jelar na lilo irin ta Wannan mugun wata zalmaƙeƙiyya" Adnan ya runtse idanunsa trying to Calm himself down kana ya zaro paper da pen ya bawa Prince ya ce "Sign... I am coming"
Adnan na fita not too long ya dawo tare da Uwar soro, ya labarta mata komai d
on ta zama shaida, ta juya ta kalli Prince sosai ta ce
"Kuma da gaske baka son ta? Sakinta za ka yi?" Ya jinjina kai alamar eh ta ce "Ka bani mamaki bayin zaton haka ba" Silently ya ce "To me kika zata?"
"Zaka zauna da ita, zama na har abada zata za
ma Fulanin masarautar nan watarana domin na gano hasken hakan a tare ita" Ya yi shiru kawai kansa a ƙasa ta ce
"Ba damuwa, hakan ba laifi bane, zaka dawo watarana ina zaune a nan zaka sha mamaki a lokacin, Adnan zan tsaya maka ka auri Gaaji da zarar wat
a bakwai ya yi" Ta juya kan Prince ta ce "And you, kada ka sake ko da wasa
ka ce zaka
ɗ
ora mata idda balle ka lalata mata rayuwa a iska, Adnan Sannunku Ubangiji ya biyaka tabbas ka yi sacrifice zaka samu farin ciki" Prince ya yi sign ya fice har ya je baki
n ƙofa ya ce
"As frm today ba ruwansa da ita, ya jira sanda zamu rabu" Yana fa
ɗ
in hakan ya fice bai basu wani opportunity na yi masa magana ba, Adnan ya kalli Gaaji dake Kallonsa without blinking her eyes "I l..." Sai kuma ya fasa fa
ɗ
a and he just quic
kly leave the room.
A week after the Adnan and Prince deal.. Gaaji na zaune ta
ɗ
an fara sauya ta koma shiru shiru sbd rashin ganin Bestie
ɗ
inta Adnan, duk da cewa ba komai ta fahimta amma tasan fa
ɗ
a sukai sosai da mugun mutumin can sai tsanar shi ta nin
ku a ranta fiye da kima. Kamar daga sama ta ji an
ɗ
aga labule an shigo kallon kallon sukai da ita da Jakadiyya, Jakadiyya ta kalli Gaaji tana son fahimtar wace gani tayi kamar tana mata gwalo ta murza idanu ta rufe tana bu
ɗ
ewa taga babu komai a wajan, sai
empty space ana haka Uwar Soro ta fito ta ce "A'a Jakadiyya ce?" Jakadiyya ta ce "Wallahi nace bari na leƙo mu gaisa uwar
ɗ
akin Yarima" Murmushi kawai Uwar soro tayi sai kuma Jakadiyya ta ce "Ranki ya da
ɗ
e Uwar soro meke faruwa ne?" Ta ce "Dame?" Ta ce "B
aƙuwa na gani a nan kamar Bafullatana" Da shocke ta ce "Stranger? A nan? Kai sai idan Aljanu suka bu
ɗ
e miki idanu musamman ma kin ce kamar Bafullatana, kin san haka nan Aljanu suke da bu
ɗ
e ido balle masarautar mai siddabaru da tsibbu iri-iri kowa ya zama r
u
ɓ
a
ɓɓ
e" Cikin Jakadiyya ya ka
ɗ
a musamman data tuna gwalon da Gaaji tayi mata, ai da sauri ta fice sbd gudawar daya zo mata kenan aljanna ta gani yau ta shiga uku.
Tana fita Gaaji ta fito idanunta jajur jikinta sai rawa yake kanta a ƙasa tunda sukai ida
nu biyu da Jakadiyya yanayinta ya sauya gaba
ɗ
aya.
Ganin ta fito jikinta a sanyaye Uwar Soro ta ce,"Mene ne ya faru Gaaji?"
Shiru tayi sai da ta kwanta a jikinta kafin ta ce, "Kaina ciwo,kaina ciwo ike mun,bana son ganin waccer muguwar bana sonta."
Was
u irin sambatu ta fara, Uwar Soro ta riketa saida ta tofa mata addu'o'i kafin ta dawo daidai.
Ita ma Jakadiya tafiya tayi jikinta a sanyaye gaba
ɗ
aya ta gama tsorata aranta tana tuna cewa ance fa duk ranar da Mutum ya yi ido biyu da Aljanu to mutuwa zaiy
i, idonta yayi lu
ɓ
u-lu
ɓ
u ta fito a sak asalin ƙasungumar munafuka, tintibe tayi bata sani ba zata fadi ta saki wata irin kara tana , "Na shiga uku, Kwana na bai kare ba da saura Don girman Allah ku rufa mun asiri." Ta fada tana rufe ido.
Ranar kasa samu
n sukuni tayi bare a samu damar nemo rahoto,dakinta ma ta gagara shiga gani take tana shiga zata mutu,abu kadan kuwa zata razana tana fadin, "Na shiga uku Ba mutuwa na zo yi ba." In akace me ya faru sai ta fara inda-inda.
★★★★
Misalin 8 na dare Gaaji
ta saci hanya ta nufi part
ɗ
in Prince a tunaninta ko za taga Adnan a ciki, a hankali take shiga har ta shige parlour babu motsin kowa ta nufi bedroom, zaune ta gansa saman carpet ya tankwashe ƙafarsa ga plate
ɗ
in abinci a gabansa da kuma wata babbar warme
r, daga
shi sai gajeren wando da armless, tunda ta shigo idanunta ya sauka akan abincin jikinta ya
ɗ
auki rawa idanunta sukai wani masifaffan jaa yana ƙoƙarin kai spoon bakinsa ta kwarara wani uban ihu tayi kansa suka fa
ɗ
a saman carpet wani ƙanƙame shi tayi
tana ihu da gurnani tana dukan ƙirjinsa yanayin ihun da take bai kama dana mutum ba, ganin hakan yasa Prince bu
ɗ
e hannayensa ya shigar da ita faffa
ɗ
an ƙirjinsa ya rungumeta tsam yana shafa kanta a hankali ya ce "Heee Zizi, what happens?" Ihu take tana san
darewa ya miƙe da ita tsam a jikinsa ya nufi other room
ɗ
insa, daman tun safe yake jin wata masifaffiyar sha'awa kamar zai mutu yanzu daya jita a jikinsa ta ƙara hura masa wutar abinda yake ji, a ransa yana jin wannan opportunity ne ya samu da zai rabata d
a budurcinta tunda bata hayyacinta, ai ya biya sadaki ya cinyeta tas ya amshe budurcinta ya rubuta takardar sakin yabar ƙasar baki
ɗ
aya idan ya so, Adnan ya auri empty raguwar shi, da wannan tunani ya cillata saman gado yana kashe switch
ɗ
in bedroom
ɗ
in ya
zame kayansa yana jin kamar mararsa tayi tsalle ta tsinke daga jikinsa sbd yadda take fisga cikin goshewar hankali ya fa
ɗ
a saman gadon tare da fizgota ya.....
*Free Pages sun kare duk wacce take son ci gaba da karantawa zata biya 300 kacal via 14532
15759 Aisha Abdullahi Sani Access Bank, Opay users 8103080717 Aisha Abdullahi Sani, evidence of payment to 08103080717 Luv U Oll
🥰🥰
😘😘
♥
️
♥
️
*
Urs Xayyeesherthuo