Showing 3001 words to 6000 words out of 31895 words

Chapter 2 - WALIJAAM COMPLETE.

fuskan ta sannan ta fara da cewa " wai ban gane ba shi dai wai shidin

ne yace hakan ? Kice duk abun da muke tunani ya xamto shirme da hauka ? Ta6dijam . Abun da Hajar tace kenan tana mai karkada kafa hadi da son tunano wani abun da ko meye oho Allah dai masani . Dole ya anshi Wannan cikin nashi dole ya amsa don dan ko dan

da zaaaki Aifo nashi ne ,dole idan aka tsaga jinin jikin shi xaaaga na omar farouq ,don haka kawai kwantar da hankalin ki ki haihu lfy ,daga wannan lokacin ne xaa fara jarfa babbabara uba!! Abun da hajar tace kenan tana mai cije yatsa hadi da tufka da warw

ara .

*****

Zaune na wani matashi saurayi wanda daka ganshi kaga akwai ji da aji da miskilancin gaske . Duba ga yanda naga sauran Abokan sa dake gyefen sa kowa fuskar sa sake amma banda nashi da yake a hade kaman bai ta6a dariya ba a duniya . Bin sa

da kallo nayi ina karawa tabbas hadadde ne ajin karshe ,ba wani kyau ne dashi a fuska ba amma yanada sanyayya fari ne tasss mai dogon fuska sai sajen da yake waye masa gyefen fuskan sa dashi wanda wannan yakara masa kwarjini da cikar kamala . Idon sa sunan

a lumshe yake amma ko bai bude su ba dagani xaka fahimta irin mutanen nan ne masu lulun ido wanda idon ya zubo maka su sai ka kidime don firgici .

Mamaki ne ya gama kamani ganin yanda yake kyenkyeman giya hankalin sa kwance babu tangadi babu komai alam

u ma ya riga da yasaba shan shi ,ba sabon shiga neba a wannan harkar .

Abbas!!

Naji muryar wata matashiyar budurwa dake gyefen su ta ambato sunan hadi da kamo hannun sa tana narkar masa da murya alamun magiya .

Bin Abbas din nayi da kallo ,wanda y

ake sanye da wandon sojoji ,saurin juyawa nayi ga dayan saurayin da yake mawa Abbas dariya wato Sadeeq kenan shima stiill da Wandon sojojin ,juyawa nayi ga mai shan giyannan da har yanxu yake daga kwalbansa ,shi sam ban gansa da wandon sojojin ba ,sai sing

lete dana gani na sojoji a jikin sa .

Hmm nisaawa nayi ina fidda numfashi hadi da dan fito da idanuwa na kamin a hankali nace ashe duk sojoji ne . Tom me ma yakawoki maman teddy nan dakin ? Kamar xan juya sai na kuma jin mgnan Wannan Abbas ya katse wann

an budurwan da cewa " indain Anwar ne xakiyi ki gaji , don bai kula mata shi barshi da shan giyan shi yy ta daga kwalba yana kyenkyemewa . Da daini ne Abbas....ya karke maganan yana kashe mata ido daya hadi da lashen lips din sa irin na tatattun yan duniya

n nan .

Murmushi Mimi tayi hadi da kashe masa idon ta da ta jereshi da eyelashes kamin cike da sakin masa zajakkiyar muryar ta tace " baka ta6q fadi masa irin dadi na bane??.

Bai bata amsa ba face jawo ta da yayi jikin shi yana daura Bombom din ta sama

n Alkalamar shi kana yace " yo koda zaki yi tsirara a gavansa ba xai bi takanki ba ,sai kace kin manta Anwar Mimi ,a gabansa fah muke sex dake amma baita6a sha'awar ki ba .

Hmm nisaawa tayi tana mai sauke wani irin ajiyar zuciya jin yanda Abbas yasa han

nun shi saman kirjin ta yana jah mata nipples hadi da laylaya mata su . Lumshe ido tayi tana fara jin yarrrr tsikar jikin ta na tashi ,dama kam a hannu take . Tuni tafara turo masa kirjin nata tana gantsaro masa nonon ta ,wanda hakan yayi mawa Abbas dadi m

atuka ....kayan jikin ta yafara kokarin rabata dasu wanda a haka ya zame mata komai na jikin ta ta koma tsirara haihuwar uwarta ,wani irin squeezing din breast din ta yake wanda lokaci daya tafara washh ashhh tana mai matse kafarta . Sadeeq ne ya tashi ga

nin yanda take matso kafafun nata ruwar niimarta na diga diss_diss yasa shi xuwa ta gaban ta yana luma yatsan sa cikin Hq din ta

,yyn da Abbas ke matseta a saman alkalamsa tana tana aikin danna masa don tajiyar dashi dadi .

Wani irin karkado cikin hq di

n ta Sadeeq keyi yana murmushi ganin yanda yar tsakarta ke tsalle kaman bananan su yanda takeyi idan suna bukata . Kamawa yayi yana karkadawa da yatsar sa a hankali kamin ya kai bakin shi zuwa kasan Hq din ta yana tsotsa....wani irin ihu Mimi ta saki hadi

da sambatun dadi ,a haka ita kadai take Controlling nasu duka sun gama ficewa a hayyacin su sai ihu suke yi da gurnani kaman wasu masu nakudar haihuwa

🀨

.

Shikam Anwar mikewa yayi ba tare da ya kuma bin ta kansu ba ,ya nufi fridge hadi da zuba gwalaben

sa ,kamin ya tsallake su yana nufar bedroom din falon.

*****

Wannan wani irin rashin sa'a ce a nake dashi haka ? Habawa Asmah wai shun kinsan cewa " naje gidan Hjy Dr Haula amma ban tadda Sojan ba ? Ni wlh duk ma na sare ban san tayaya xan jawo hankal

in shi gareni ba ,nafara tunanin yanke shawarar tun karar mahaifiyar shi da mgnan sosai muke mutunci da ita . Hhh wani irin dariya Asma ta sheke dashi kamin tace har yanxu ke yarinya ce Teema ,tayaya zaayi wannan matar me ji da fadin rai da faharin arxiki

xata amince dake wai ki Auri mata zukeken d'a ,d'an da takeso tamkar ranta shikenan mata fa a duniya ,tab tom ni wlh ina tunanin da akwai wani abu a kasa tsakanin ta da Leutanant Anwar ,tabbas da kwai kila wacce takeson bashi ne ,inb hakan ba meyasa bata

ta6q damuwa da dibar karen mahaukaciyar da yake mawa mata ,sai kace mu mata munyi masa wani abu ? Sam ban baki shawarar tun karar Dr Haula ba ,don wlh tafi dan rashin mutumci ,a gidannan mutum daya ne mai kirki shine Alhajin gidan gashi tsayayye ya isa da

gidan shi da mulkin da Hjy Haula zatayi ai da mun shiga uku . Nisawa Teema tayi kamin tace tabbas hakanne Asma amma meye mafita ne?? .

Dafata Asma tayi kamin tace" ki natsu ki kwantar da hankalinki ,mu fara sa idon mu kan Hjy Haula ne ,da kuma wannan ya

rinyar da take yawon zuwa gidan Alhajin musan ya take da Leutanant .

Cike da gamsuwa hadi da zakuwa teema tace wlg kaman kin san zuwan ta gidan na bani mmaki ban san ya suke ba ,kuma ni ina hasashen wani abu tsakanin ta da Anwar . Kuma ni nafi ganin Dr

Haula ne keson kulla halaka tsakanin su ,ban damu bane saboda yanda yake mun haka itama kallon kirki bai hadamu dashi .

Tohh ai shiyasa nace maki sakarya , kar ki mawa Dr mgnan komai ,Anwar ne burinki a yanxu ,to ki tsaya ki maida hankali a kansa ,ki ko

karin ganin kinyi duk wani abu da xai waiwayo masa da hankalin sa kanki .

Inshaallh Amsa'u ,wlh ni ma ina mamakin wannan mata kullum tana gidan duk idan yana gari nan ,kuma fah abun haushin kaman ba budurwa ce ba ,ta ta6a aure . Jin mgnan Teemah yasa su

duka shekewa da dariya hadi da tafawa Asma'u tana fadin lallai kam iska na wahalar da mai kayan kara .

Bangaren Shattu kaman yanda yagwalgwal ta fadi mata tafiyar tasu cirani kiwo haaka ta kasance domun kuwa da subahi sukayi sallaama suka dauki

hanyar

daji suna kutsawa , suna tafiya suna tafiya har rana tafito a haka suka bar RUGAR surbajo suna fadawa makotan su daganan har suka fara shiga dajin da ma basu san shi ba .

Idan sunyi kusa da wasu kauyakun sai su dakata su yada zongo a wurin da yake da su

nkuru suyi kwanaki suna kiwo kamin su kara gaba su cigaba da tafiyar tasu hadi da rearing din da suka saba dama su ahaka sike rayuwa har sai mace tayi aure sannan take dainawa sai kuma ta koma saida nono a kasuwa da wajen gari .

*****

Wani irin gida ne

na hango a Sardauna road zaria , Wanda girman gidan da tsaruwar sa ba'a magana don gida ne yayi kayatu ko na turawa samun irin shi sai dai_dai...Bin wannan gida nayi da kallo wanda inba don Albarkacin sojojin da suke tsaron wannan gida ba da aka bazasu tu

n daga farkon wannan layi da babu shakka wani irin katafaren masana'anta xaka ce .

Gida ne wanda akayi masa gini dogon bene ko ina nasa glass ne baka ganin komai amaimakon kaga bango sao dai kaga glass mai duhuwa mai launin Dark green ,idan rana ta hask

a wannan gida xo ki gani hjy baa mgn ma . Get ne kadai aka kyewaye gidan dashi amma bayan wannan daga cikin shi komai glass ne ... Tsayawa nayi nikaina uwar teddy ina mamakin wannan gida da kuma son ganin mai mallakin ta .

Kamin na cigaba da waiwaye da

son gano maku kwam . Idona ne ya sauka akan wani babban sign bord da naga an rubuta JALINGO STREET . Tofa abun da nace kenan a zuciya ta kamin na cigaba da kalle_kalle ko xanga abun fadi ,aiko karaf idona ya sauka akan Wani babban barack na sojoji ,wanda b

an lura dashi ba sai a yanxu . Jiki na ne ya fara tsuma kaman na ruga amma sai na daure na cije ni burina naga mamallakin wannan gida .

Yanayin yanda naji wurin yayi tawai tawai ga shirun da ya dauka har kuda ya daina motsi na yan mintoci . Cikin takon

sa na ingarma da mazantaka yake takowa wasu sojoji na mara masa baya ,wasun su kuma na kame mawa wannan matashin ,wanda da gani kaga arxiki da wadata ya tsima shi fuskar sa sanye take da bakin glass wanda ya kara masa kwarjini don baka ganin kwayar idon s

hi . Sanye yake da kakin sojoji fuskar sa ba murmushi bare kasa masa ran ganin hakorin sa ko fara'a .

Jah baya nayi ina tunanin inda nasan wanga fuska ,kamin na ankare ne naga tuni har ya shiga moton sa ,anja hadi da nufa dashi wannan barikin sojojin ..

..Bayan moton na tsaya ina bi da kallo ganin a daga kasa an rubuta OMAR FAROUQ kenan wanda akafi sanin shi da LEUTANANT ANWAR B JALINGO .

Labarin WALIJAAM na kudi ne akan sassakar farashi

πŸ‘Œ

Normal payment 200

Vip payment 500

"Yan SPC nason bakwa buk

atar grp ta pc kukeso ku ma zakuna iya biyan kudin ku dai dai bakin aljihun ku 1k

πŸ‘Œ

.

Zakuna iya biyan ku ta hanyar yin mawa marubuciyar magana ta whatsap link nata

πŸ‘‡

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

ko na saman page din nan

πŸ‘†

.

Yan niger kudin ku za

ku tura katin 500f ne kacal normal grp kenan .

Idan kuma Vip kuke bukata 800f ne kacal

πŸ‘Œ

Zaku tura katin Airtel ta wannan number

πŸ‘‡

+22797780373

_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_

_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn da

ni ta wannan whatsap link din

πŸ‘‡

*_

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_

_Vip grp 500_

_Spc group 1k

πŸ‘Œ

_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._

_Idan kuma ta account ne ta nanan

πŸ‘‡

_

_0028799846_

_Farida Hashim GTbank_

_Yan niger kuma zaku t

ura katin 500f ne stock na Airtel ta wannan number na kasa

πŸ‘‡

_

_+22797780373_

_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*Maman teddy

🧸

*_

*

πŸ„

WALIJAAM

πŸ„

*



_Maman teddy

🧸

_

_Page 5_6_

*Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sa

daukarwa ne ga duk fulani

πŸ„

*

_*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din

πŸ‘‡

*_

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

Alheri writers asso.

πŸ“š

*****

A haka motocin su ya 6'ace ma gani na sai dai sunan leutanant da yayi mana sau

ra kamin shima ya yi ma idanun mu kaura don tuni suka kule hadi da shigewa cikin wannan barikin sojojin .

Tafiya ce yayi tafiya abunka ga fulani kunsan yau su yada zongo anan gobe acan ,a haka Shattu ta shigo binnin wannan gari wanda ita kanta batasan in

a ne ba. ta bayan sungurun garin Zaria take bi don nan ne da Wurare sunkuru dajijjiaka ,ga ruwa wadattace da ya yawalwace ta ita da shanayen ta . Ita dai batayi aune ba kuma ba tare da ta sani ba ta cinci kanta a cikin Wannan barikin sojoji . Hango Sojojin

tayi a jere a layi sahu sahu layin ya mika . Sai Leutanant Anwar Jalingo dake daga can nesan dasu . Bin wani gunki tayi da kallo wanda ya rike Bindiga yayo saitin ta .

Kallon Abun Shattu take ana ta tunanin mutum ne ke barazanar cutar da ita da makamin

yaki . Ga wani abu da taga anxuba jah da kyelkyeli ba dai kyau gani abun kaman penti yake . Hannun ta ta daga da sauri hadi da daga sandar hannun ta tana saita wannan gunkin da take masa kallon mutum ne ta saita hadi da jifan wannan gunki da shi . Ganin

yanda abun yake tsaye kyekam yasata nufan Gunkin sojojin nan da shanayen ta da suka bita diiiii a baya ,kunsan dai bafullatani da gayyar Shanun sa ,duk inda xaije suna tare .

Ganin ta kuma daga sandar tana kokawar doke wannan gunkin yasa daya daga cikin

shanun ta majiyi karfi babban ciki tun karar wannan gunki da yake tsaye hadi da yi masa wani ingixa ,ko su ma sun dauka hanya ne allah ma sani dai . Aiko nan take gunkin wannan babban sojan ya fadi ji kake damm yayi kasa . Ahhhhh iyyyy Ahhhhhh Ohhhhh.....

.kaji muryan sojojin ya kawade tsakiyar barak din . Wasu na nufo inda Shattun take wasu kuma na dafe kawunan su don sun rasa ma me xasuyi mata . Ga shanayen ta da sukabi duk suka bata masu adon kyelkyelin da sukayi mawa Ogan nasu Wato Leutanant Anwar B Jal

ingo .

Ganin yanda Sojojin sukayo kanta yasa shattu babu tsoro don ita har ga Allah bata ta6a sanin wasu mutane wai su sojoji ba . Don babu su a rugar su haka a tafiyar da ta sabayi bata ta6a haduwa da su ba.

Shattu me kikeyi anan Ya ilahi ,mai yakai

kinan?! Cewan Yagwal gwal da isowan ta kenan daga can nesa da itama garken shanayen ta . Sojojin ne sukayi mawa Yagwalgwal rumfa hadi da bin ta da wani irin kallo sun rasa wani irin ixiya zasu yanke mawa wannan fulanin dajin . Hakan yasa yy mawa Shattu ka

tanga da jin abunda Yagwalgwal din take fadi mata .

Ganin yanda sojojin suke zagaye Shattu yasa Leutanant saurin dakatar dasu ,yana mai takkwa cikin sassarfa zuwa inda Shattun take a tsaye rike da sandarta tana cikin tsakiyar shanayen nata .

Moton so

jojin ne wanda da'alama fita zasuyi su bar barikin sukagano wannan danyar aikin da Shattu tayo masu nan suma suka nufo da moton su ixuwa gaban shattu .

Ganin yanda sojojin sukayi baya ne yasa shattu tunanin ko wani abun xasuyi mata aiko bb zato suka kum

a jin Ta daga sandar ta buga mawa glass din moton nasu na gaba . Ahhhhh wani soja yayo kanta dakatar dasu Leutanant yayi ,yyn da ita Shattu shidin mai karetan ne ya bata haushi a ganin ta kunsan fulanin daji gashi babu hausa babu turanci bare taji wani abu

n kirki ,gani take Duk wannan sansanin sojojin Anwar ne ya tara mata su .

Shikan shi a wannan karon ganin barnar da ta kuma yi masu ya sashi dafe kai kurum . Sukam sojojin nan motsi duka sun kasa ganin Shugaban nasu ya dakatar dasu . Wani irin kallo tab

i Anwar dashi tana Hararan sa hadi da daga sandar ta tana kado shanayen nata suka kuma bi takan wannan shine_shine din suna mikar hanya hadi da tafiya tana kutsa kai hadi da barin barikin ,ganin wqnnan ta asa yasaka yagwalgwal saurin takawa tana bin bayan

shattun har tafi ta sauri ,don ita barin shanayen tayi bata wani tsaya kadasu ba . Ta cikin sunkuru suka bi hafi da bin dajin kubanni

dake cikin garin zaria ... Shanayen na biye dasu don har na yagwalgwal sai dai suka biyo baya .

Itakam Yagwalgwal har f

itsari na digo mata saboda tsaban firgici da fitinan da Shattun ta jawo mata .

Takaici tare da bakin ciki fa kunyar duniya duk ta ishe Leutanant B jalingo ,abunda tun yana yaro bai yarda dashi amma a yau an samu wacce tayi masa karamar yarinya wacce bat

afi shekara sha uku ba ,ta masa rainin hankali hadi da cin mutumcin sa ,don wannan abun da tayi masa yafi komai bata masa rai . Gashi ya hana ko wanni Soja daukar mataki akan shattun .

Lokaci daya yaji wani irin masifaffan tsanan Wannan bafullatana ya s

hige sa . Kasa maruri yayi gashifa moton daya daga cikin motocin sa ta buga da sandar nata . Tattarawa yayi yana ficewa daga barikin don baya tsammanin zai iya samun wani natsuwa jin yanda zuciyar sa take maasa . Don tun da yake a rayuwarsa ko sa'ar sa bai

ta6a yi masa abunda Shattu tayi masa bare kuma Wai wata diya mace ,macen ma karamar yarinya !!!

*****

Bangaren shattu kuwa Sam yagwalgwal bata samu natsuwa ba ,sai da taga sunyi nisa sun nitsa daji sosai babu yanda xaayi sojojin nan su biyosu sannan

hankalin ta ya kwanta ta fara yi mawa Shattu fada ,da fadi mata sudin su waye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login