Showing 15001 words to 18000 words out of 31895 words

Chapter 6 - WALIJAAM COMPLETE.

maula_

_Y'ar waye_

_Da dai sauran su...A yau sun bude hanyar da z

aku na samun audio na littafan a youtube channel nasu mai suna HUMAIRA NOVELS TV_

_*Maman teddy

🧸

*_

*

πŸ„

WALIJAAM

πŸ„

*

_free page_

_13_14_

*_Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din

πŸ‘‡

_*

https://wa.

me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Ki tausaya ma yar mutan mallawa kar ki fitarmun da littafi idan kin siya ,kema kar ki karantamun idan ba biya kikayi ba don Allah._

*_SADAUKARWA GA DUK KANIN FULANI

πŸ„

_*

*Alheri writers asso.

πŸ“š

*

_________________________

"Shikam A

nwar ne da yake zuba idon yaga Irin cin mutumcin da Abbas zai mawa Shatun , a zuciyar shi yana godiya ga Allah don bai ta6a farin ciki da iskancin da Abbas yake mawa mata ba sai a yau ,da ya tare Shattu ...wannan yasa shi ma juya masu baya ,yana jirar ji d

a ganin Abbas ya daga shattu ya wurga a moto sai dai kuma yaji abun da yazo masa unexpected da bai zato ko tsammani ba jin saukar marin da shattu ta wanke Abbas dashi . Ta6 Babban magana abun da nima kaina nace kenan ,Marin soja ai ba wasa ba. Wani irin hu

ci Shatu keyi ranta na tafasa ,nan take ta juyo ga Sadeeq da shima ita yake kallo yayi mutuwar tsaye...

Shikam Anwar ji yayi kaaman ya shako Shatu ya kashe da duka don takaici nan take tsanan ta ya dada lunkuwa a zuciyar shi...ware_ware yayi da lulun ido

n shi yana bin Sauran yaran Sojojin da kowa ke aikin shi babu wanda yaga komai dake faruwa.

Nisawa yayi yana mai yin Hamdala a zuciyar shi .

Shikam Abbas mamaki ne ya hanaasa ce mawa shatun komai idon shi lokaci daya ya kada ,dama shi mutum ne mai bakar

zuciya ,a fusace ya daga hannu yana kaiwa saaman kuncin Shatu ,amma sai Sadeeq da yagama tsorata da Al'amarin Wannan bafullatana yayi saurin rike hannun nasa ,kamin ya girgixa masa kai...wani irin fixgar hannun sa Abbas yayi daaga garesa kamin ya kuma damk

o Shatu a karo na biyu yana hadata da jiikin moton da take gyefen su ...wani irin kallo yake mata yyn da hadata dam wannan moton da yayi nan jaririyar ta hau ihu tana karawa ,hankalin shatu ya tashi matuka don a wannan lokacin ganin yanda Abbas yakoma kama

n wani mayunwacin zaki yasata tsorata matukar gaske. Sadeeq ne yace dashi " Abbas ka cika ta matar Aure ce kada kayi mata komai da goyo a bayan ta...A fusace Abbs yayi mgnan ba tare da ya juya ya kalli Sadeeq ba da ce masa " allah yasa tsohon ciki ne a tar

e da ita wlh sai na yi abun da nagadama da wannan yarinyar yau...ai nayi burinn ace ma A gaban mijin ta nake da a agaaban shi xanyi mata fyade ".

Wani irin abune Anwar yaji ya daki kirjin sa lokaci daya da baisan dalilin hakan ba". Ihun da wannan jariri

yar takeyi ne yake masa kai kawo a kwakwalwa...sam bai san lokacin da yayi saurin fincike Abbas daga jikinn Shatu ba da takasa motsa kanta sakamakon wani irin damka da tasha

,don har ya yarda mata da mayafi goyon jaririyar yarinyar na dab da faduwa kasa ..

. Kai Abbas rabu da ita Daddy ne ke kirana yanxu ". Jin yanda Anwar din yayi mgnan ba da wasa ba yasa Shi cika ta ,yana wani irin jan numfashi na zuciya tare da dafe kirjin shi dake halbawa kamar zai fito .

Komawa yy yana rintse idon tare da yi mawa zuc

iyar sa Alkawarin kota halin kaka sai ya keta mawa wannan bafullatanan hadin ta .

Itakam Shatu ganin ta samu ya cika ta da kyar ne tayi saurin gyara goyon bayan ta tana daukar mayafin ta tuni ta silale ta gudu ba tare da dukkan su sun lura ba . Sai Sad

eeeq kadai ne yaga ta juya takoma ta hanyar da ta fito... Shiru Sadeeq yayi yana tunanin abubuwa kamin lokaci daya kwakwalwar shi ta bashi cewan Wannan Bafullatanan ba mutum bace ba ,aljana ce...

Sai a sannan Abbas ya bude idon shi da yakoma kaman an wa

tsa mashi borkono don jah ,bin Sadeeq yake da wani irin kallo kamin yace " Allah kasa ifritu ce wlh sai na kyeta mutumcin ta .

Bin su da Kallo Anwar yayi kamin yace " Daddy na kirana har ya katse ban dauka ba akan wannan wahalalliyar bagidajiyar bafulla

tanan dajin . Mtswww tom me ma zakayi da itane Abbas ,mu wuce kawai yakamata a yau na koma gida saboda ina tunanin Dad ya dawo ". Huuuuummmm A tare shida Abbas suka sauke numfashi kamin su shige moton nasu suna bata wuta don ko wannen su ransa a bace yake

. Shikam Sadeeq ran sa ya baci don kwartancin Abbas ya fara damun shi a cewan sa yanxu yafara kokarin jawo masu balai ,tun da yafara kokarin yin iskancin shi da mutanen 6oye .

*******

Shiru_shiru Mama tana xaman jirar fitowan Asma'u a dakin nata amm

a shiru bata fito ba. Mikewa Mama tayi tana nufar dakin nasu wanda ya kasance nasu ne itada Teemah . Mamaki ne sosai ya kamata ganin Asma'u na salla da tsakar rana wuraren 11am. Sakin labulen dakin tayi tana komawa inda take zaune hadi da daukar tray din s

hinkafan da take tsinta hadi da fidda shefin dake ciki .

Tsawon lokaci sai ga Asma'u ta fito sanye cikin wata doguwar riga roba da yake kama jikin ta ta yana karamin mayafi ...Abun ka ga mamaki da Mama tayine yasata cewa" Asma'u yau kece da Sallah ba

ma na farillah ba Nafila??. Keko me kike nema haka har kika dawo kikasan Allah daya ne??. Cewar Mama tana kallon Asma'u da itama Maman take kallo .

Murmushi tayi kamin tace " Ohh mama kenan ,tom Teeema nake tayawa addu'a don samub miji kaman leutanant A

nwar abune mai wuyar gaske . Yau zata sanar mawa Mahaifiyar sa da Abun dake zuciyarta game da d'an ta kinga kuwa sai da rokon Allah muyita jamata sura.

Wani dariya Mama tasa wanda ya 6ata ran Asma'u ,buden bakin Asma'u cewa tayi " kai Anya Mama kece kik

a haifemu kuwa ? Sam baki son ganin cigaban mu ,mudai gsky idan bakece kika aifo mu ba ki fadi mana kawai munema Uwar mu mu huta . Cewan Asma'u tana wani irin gallare gallare.

Wani irin murmushin takaici Mama tayi kamin tace" hmm banyi mamakin mgnan ki

ba Asma'u don dama kunsaba fadimun abun da yafi hakan ,kuma koda nayi dariya naga shashancin kune da har kuke tunanin wai auren Wannan matashin sojan ,a irin wannan dabi'ar takuce kuke wannan tunanin tabdijam....hmmm Allah sarki na tausaya maku ,bakwa gani

n mahaifinku ,mahaifiyar ku da kima har daa akwai wani mutumin arxiki da kirki da xaiso hada zuria daku kunyi gwari kam yara !! Mama tayi maganan tana ca6e baki ,kamin tace nice mahaifiyar ku Asma kije Allah ya shuryaku abun da nake maku fata kenan a kullu

m kuma akoda yaushe .

Uhmm Asma'u tace tana barin mawa Mama filin tsakargidan hadi da ficewa daga gidan tana wani irin tafiya da motsare botsaren jiki da duwawu ,kunsan dai Cat Walk irin tafiyan da takeyi kenan tun tana na iskanci yanxu ya zama mata jik

i .

Da kallon shiriya mama tabita dashi har ta bar gidan kamin ta girgixa kai tana cigaba da tsintar shinkafan nata.

*******

A 6anagaren gidan Dr Haulat kuwa fada ne ya kacca6e tsakanin Teemah da Zabeena ,don tun isan ta ta tadda Dr Haula bata nan t

ana daya daga cikin Asibitocin ta .hakan yasa Teema ta zauna a falon nata ,nan itama Zabeena ta zauna ,a nanne suka hau yadawa juna da habaici da maganganu tsawon lokaci don dukan su sun san manufan su a cikin wannan gida .

Hmmm lallai wannan shine haus

awa kece mawa iska na wahalar da mai kayan kara ,ina mutum ina gwarzona Anwar ? Hmm abun ma baa hadi sam....Waye ne mutum waye kuma ubanshi....uhmmm bari na baimawa kaina amsa na daya dai mutum dinnnan ba kowane ba face dan gidan talakawan likis...na biyu

kuma uban shi ba kowane ba face cikakken misakin talaka wanda babu sana'a cikakke sai buba buga....hmmm uhmmm tom ina ke don allah ina Anwar ,Anwr nawa neni Zabeena... Kutumar ubannan Abun da Teemah tace kenan kamin ta daga ruwar dake glasscup din gavan ta

tana wanke wa hadi da sheka shi saman fuskan Zabeena da tayi gigif ta mike daga tsaye ,don batasan da zuwan ruwan ba .

Itama Teeman mikewa tayi a fusace tana kallon Zabeena da take bun ta da kallon mamaki . Nine kika watsa mawa ruwa a saman fuska....ce

wan Zabeena cike da mamaki.

Wanii irin kallon sama da kasa Temmah tayi mata kamin ta ta6e baki gyefe tana mai cewa" kwarai kuwa kena watsa mawa ,kinsan duk sabo dameye nayi maki hakan ?? Saboda ambaton sunan Anwar da kikayi da mijin ki ,tom kisani wanna

n ruwan ruwa na watsa maki na gaba ruwar petir ne ko kalanzir zakiji a saaman fuskar ki na kyetta ashana na babbakaki ,wannan duknasaboda son da nake mawa Mijina Anwar ne??? .

Mijinki?? A yaushe ne Anwar din ya xama mijinki sauna? Cewan Zabeena tana fid

do da ido waje cike da bakin ciki . Kamin ta cigaba da cewa" wlh nikuma duk ranan da kika kara kirar sunan Anwar da mijinki sai na Kashe kin bar duniyar baki daya ....

Allah ko tom ko zaki kwatantan ta eiye? Cewan Teemah tana fito da ido hadi da matsa

wa kusa da Teemah na ki kwatanta mana .

Meye haka kuma? Meye kukeyi ne?? Shigowar Dr Haula tana mgnan murya sama_sama kaman numfashin ta zai dauke yabar gangar jikin ta .

A matukar fusace Zabeena ta juyo ga Hajiya Haula kamin tace " kiji mun wannan s

hashashan yarinyar don Allah Mom ". Wai Anwar ne takeso...!!

Yau ni naga takaina Haula ,har nine Alhaji Jalingo zai yaudara ya cuceni nida da na?? Wlh bai isaba sam vazai yuwuba...Cike da mmki Zabeena take bin Dr Haula da kallo kamin tace" Momy me yafar

u ne?? ... Dago da idanunta Dr tayi tana watsasu akan na Zabeena kamin ta kuma kaiwa ga na Teema da take cika hannun ta stiill da glss cup din. Hmmm kuna ta hauka a cikin jaji kuna ta lalube cikin duhu ,kun jirarr jirara tom duk wanda kuka fada akansa a ya

nxunnan mahaifin sa ya kirani a waya yana shaidamun cewar Y aura masa wata yarinyar dani bansan taba ,shima kanshi Anwar din bai san taba .....wani irin jiiri ne ya kwashi Zabeena batasan lokacin da ta zube a saman kujera ba tana dafe kanta dake sarawa ba

kakkautawa .

Itakam Teema sakin glsscup din tayi lokaci daya kwallah yafara zubo mata ta cikin kwarmin idon ta masu zafi da tafasa zuciyarta.

Itakam Mom Haula wani irin gumi ne ke karyo mata na takaici da tsananin bakin.ciki ,idon ta ya sauya ya ri

ne buden bakin ta cewa take wacece wannan yarinyar da tayi mun shigar sauri a rayuwata da na Anwar? Wacece ke shirin mun yankar kauna tsakanina da d'ana?? Wlh ko an daura auren sai an warware indai ina raye kuma ni nake da iko ga Anwar!!!

_*Littafin W

ALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_

_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din

πŸ‘‡

*_

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_

_Vip grp 500_

_Spc group 1k

πŸ‘Œ

_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._

_Idan

kuma ta account ne ta nanan

πŸ‘‡

_

_0028799846_

_Farida Hashim stanbic bank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa

πŸ‘‡

_

_+22797780373_

_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_________________________

Thank you for c

ontacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.

*Validity 1 m

onth*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR

Call 08066268951

_________________________

_FREE page na dab da karewa masu bukata zasuna iya magana dani ta link din dake sama

n page ,Don Allah kar kimun mgn kiga ban baki amsa ba , kwana biyu ina busy sosai ,idan biyan littafin zakiyi ga hanyoyin biya nan nasa a kasan wannan page din ,idan kin biya kimun screen short na evidence dinki ,idan kati ne kk turo zan gani kuma xan saki

a paid grp 2 inshaallh... Masu tambayar grp link na comment wlh ya cika ,idan biyan littafin xakiyi sai ki biya kaawai a saki a paid grp 2 ngd..._

*_Taku mai kaunar ku tare da nuna mawa masoyan ta soyayya da kauna ,kulawa duka wato_*

*MAMAN TEDDY

🧸

*

*

πŸ„

WALIJAAM

πŸ„

*

_free page_

_15_16_

*_Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din

πŸ‘‡

_*

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

*_SADAUKARWA GA DUK KANIN FULANI

πŸ„

_*

*Alheri writers asso.

πŸ“š

*

____________________

_____

"Na shiga uku na ni Haula..!! Wannan wacce irin masifa ce Alhaji ya dauko mun ,lallai yau na yarda cewa Bayason farin ciki na dana Anwar ,aiko lallai baxan ta6a yarda da wannan lamarin ba ,yanda aka daura Aurennan a duniya haka zaa rabashi acan. Don

ba a haufo wata diya da zata tako mun kafa ta shigo gidan mijina a matsayin suruka ta ba ,haka ba a haifo wata yarinya da xata Aurar mun d'a wai ta zauna mun dashi a matsayin mata ba ,nice kadai nake da za6i akan d'an dana haifa...ta karke maganan tana ja

n wani irin numfashi ma tattare da bacin rai da takaici ,tana mai dafe goshin ta .

Momy duk a yanxu ba lokacin mgn bace meye mafita a yanxu ko haka zamu saka idanu har abun da muke gudu ya faru?? Cewan Zabeena tana maganan hadi da matsar kwalllah". Itak

am Dr haula taakaici ne ya hanata bata amsa sai dai kawai ta mike tana barin komutsan da ta shigo dasu anan wurin hadi da nufar bedroom din ta ,don yanda zuciyar ta ke wani irin tafasa yana halba mata kamar xai tarwatse yayo waje .

Itakam Teema hawayen

ne ke dada wanke mata ido kaman baxai dakata da zuba ba ,yyn da cikin sauri ta fice daga falon tana mai nufar gidan Mahaifin nata don neman Asma'u ta fidda mata da wata mafitan.

******

Bangaren shattu kuwa ganin irin Waaannan miyagun mutanen da ta ha

du da su ,a cewan ta marasa imani ne yasata nufar rugar su tana komawa inda ta fito ,gab da xata isa Bukan su ne ta hango Hardo na tahowa daganin sakasan ba a hayyacin sa yake ba . Hango ta da yayi ne yasa shi tsayawa yana nisawa dama daga jiron su yake .

Har tazo dab dashi bata nuna wani alama na tasan hardo ba illlah ma rabashi da tayi tana kewaya shi xata wuce .

Ke Ballagaza karuwa!!! Sunan da ya kira Shatu da shi kenan yana wannan numfarfashi kaman wanda yayi gudu ya gaji . Cak tajah ta tsaya ranta n

a suya sakamakon kirar sunan ta da hardo yayi da karuwa....Naam mijin karuwa inajin ka. Ta bashi amsaa a takaice tana murmushun bakin ciki .

A kufule Hardo yace waye mijin naki? , ni hardo Kuwa allah shi kyauta ai na dade da sakin ki ,kije ki nema fasi

kin da kukasaba fasikanci ki Aureshi.

Kasa basa amsa tayi sai binsa da wani irin kallo da take na mmmaki ,kamin lokaci daya kwallah yafara kwaranya mata yana gangarowa saman fuskan ta . Baki na rawa tace " Hardo ni ka saka ? Ashe dama duk rantsuwar da k

akeyi akaina na zaka zauna dani duk wuya duk dadi karya ne Hardo??. Ashe cewan da kakeyi tare zamu rayu zamu mutu duk karya ne?? Akan wannan abun ne xaka ce ka juya mun baya wai harda tukucin saki . Maganan nata ne ya harde sakamakon wani irin kuka da ya k

ubce mata .

Shikam Hardo juya mata baya yayi kamun ya cigaba da cewa " eh ba sakeki shatu ,don nace xan rayu na mutu dake shine kkje kika dauko mun yar xina? Tom nafasa yanxu kowa na nemamawa yayan sa uwa ta gari ne ,kinga ko bana nemo masu mazinaciya b

a...na sakeki Shatu bana sonki bana kaunar ki . Yana fadin haka ya juya fuuu yana cigaba da ta fiyar sa kaman xai fadi kasa saboda sauri fakakanΒ² gashi babu kiba dan filinge kaman iska zai kada shi kasa .

Itakam Shatu anan wurin ta tsaya kamin ta zube k

asa tana wani irin kuka ma gunji tsawon lokaci tana a haka ,kamin ta lalla6a ta tashi daga cikin wannan siyayin tana nufan jiron su hadi da isa buka .

Da shugarta ne Umma ta bita da wani irin kallo ,da yake nuni da abubuwa da dama ,Yawindo ne tayi sauri

n tarota tana kwance yarinyar bayan ta kana tace " daga yau Shatu kar ki sake fita ko ina ,saboda ke matar Aure ce a halin yanxu ,Hardo ya sake ki a cikin dubbin jama'a kuma a daidai wannan lokacin ne wani bawn Allah ya roka a daura auren ki da d'ansa tun

da baki da idda akan Hardo shi yasa aka daura Auren ki da wani mutumin na dabam .

Kirjin Shatu ne ya buga mata da karfi ,wanda saboda firgici sai da ta dafe wurin ,shikenan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login