Showing 12001 words to 15000 words out of 31895 words

Chapter 5 - WALIJAAM COMPLETE.

ruw...kamin ta karke maganan ne taji Saukar mari tasss a saman kuncin ta ,kamin ta kuma ankarewa ne taji Umma ta shaketa tana duka ba tare da tadamu d

a jaririyar dake bayan

ta ba. Haka ta hadeta da jikin bukka....kuka Umma keyi haka shatu da ke kuka mai ban tausayi da ta6a zuciya ga jaririyar dake ta uban tsala ihu...Subhanallah subhannal meye wannan meye kk shirin yi haka Fatima? Cewan Yawindo tana kok

arin kwatan Shatu hadi da shiga tsakiya don ta banbareta ... Umma don Allah kiyi hakuri Aradun Allah Diyata ce! Diyan kin Ubanki...mu zaki jawo mawa abun kunya a rugar nan?? Baxaki kashe da bakin ciki ba sai dai mu mu kashe ki..cewan Oumma fatima tana cig

aba da dukan Shatu dukan da batasan ma wata iri take mata ba.

Liman ne da sauran dattawan fulanin rugar suka shigo garken nasu ,don dama haka akeyi idan makamamcin hakan tafaru . Manyan dattawan rugar ne kadai ke shigowa garken fulanin baka ganin yaro b

are kowa vaya xuwa acewan su idan kazo kayi rashin kunya kayi.kar6ar Shatu yayi yana dakata fatima! Liman yayi mgnan yana daga Oumma hannu .

Sai asannan ta dakata tana goge kwallahm dake gangaro mata...shatu kin cucemu kin cuce kanki kinjah wo mana abun

kunya. Cewan Abba da yayi mgnan ransa bace .ya isa nace haba haba haba.....cewan Liman yana nanata mgnan har sau uku .

Mamana Shatu daina kuka yi shiru kinji ,yawindo maza kishiga da ita ciki a gyara ta da jaririyar . Cewan liman yana kallon yawindo ,da

sauri yawindo ta kama Shatu ta nufi da ita bukan ta zuciyarta na matukar jin tausayin wannan ahali ,musamman ita shatun .

Zama liman yayi a saman tabarman kaba ,kamin yafara baimasu Umma hakuri hadi da shaida masu cewan kowani bawa da kaddarar shi yake

tafe a duniya ,mai kyau kuwa ko marar kyau . Abun ku tausaya mawa wannan yarinya ne ,don ita haka nata kaddarar tazo dashi ba ason ranta ba. Bakusan ya akayi ba ,shin ahanyar tane ta hadu da muyagun mutane ko kaka?? Duk wannan fa abun dubane kuma abun tamb

aya ,amma bako daya kaawai kun fada yarinya da zagi da duka . Komai kaddara ce ku dauke shi a makofin kaddara . Inalillahi wainna ilaihir rajiun kai shattu ni yau ya zanyi Fatomo ban dauko ba an daukomun lailah haillah... Haba Fatima kiyi hakuri kaman yand

a liman yace mun san kaddara ,kuma ko wani cikakken musulmi yayi imani da ita kiyi hakuri wannan shine kaddarar mu .cewan Abban Shatu yana girgixa kan takaici da damuwa idon sa ya sauya kala zuwa jah .

Don dole Umma tayi shiru tana girgixa kai kurum...

nasiha da ayoyi da nafsi sosai Liman ya jawo maawa Oumma da Abba kamin ya mike su fice tare da Abba ,abba kam wurin sayar da maganin itacen gargajiyan sa ,amma duk taron mutanen nan ya kasa komai na sallaman su ,damuwa ya taru yayi masa yawa.

Jaririyar

Yawindo ta fara gyarawa tsaf ,kamin ta dora mata ruwan zafi ya tafasa da magunguna ...sannan ta juye a bangaje babban na kwano takaishi bandaki .

Bin bayan ta shatu tayi ba tare da tunanin komai ba ,don ita fa sam ta manta waida wani abu shi wankan jego

....Anan ne Yawindo ta gasgata abun da take sakawa a kwakwalwarta gameda Shatun...batace da ita komai ba har ta sirka mata ruwar ,ta fito tabar ta tayi wanka kaman yanda tasaba . Tunkan Shatu ta fito ta ke kyenkyesa mawa Oummsn nata abun da tagani dan gane

da shattun na gasgatar mata cewar ba diyar ta bace .

Dai_dai mareeya na shigowa garken...kukan idon ta na ya kafe sai dariya Yawindo da gske ne Wannan jaririyar bana Shattu bane..? Cewar Mareeya fuskan ta dauke da murnan jin mgnan da yawindo ke fadi mawa

Ammie .

Kwarai kuwa da gske ni nagani da idona ,Shatu tana nan da mutumcin ta na ya mace budurcin ta na tare da ita ... Wannan shine xancen karya!!"

Cewar inna wuro wato mahaifiyar jauro dake nufowa xuwa inda su Yawindo suke . Adai dai kuma Shatu na

fitowa daga bandaki tana amsa Mareeya da cewa" wayace maki ba diyata bace?? Wannan jaririya diyatace... Kwa fadi dai gskiyar mgn Oummam hardo ta kuma katse su a karo na biyu.... Ni ba wani mgn ce mai tsawo ta kawoni wurin ku ba ,nazo ne ku ji kusani D'ana

Hardo baxai Auri diyar ku ba...wacce tagama iskancewa ta yada budurcin ta a diniya ,aradu Hardo baxai auri Shatu ba na fadeku .... Habawa InnaWuri auren da aka daura tun shatu na shekara 8 a duniya a yau xakice kin warware saboda wannan dan karamin dalili

n da zaa agano gskyar lamarin?.

Cewar Oumman shatu tana mikewa daga tsaye ,cike d kwantar da muryar ga innan Hardo.

A zafafe Innawuri ta juyo kaman zata bugi umman Shattu...wannan ne karamin dalili? Lailai ne fatima ,wato ke kika daure mawa yar taki

gindin yin iskancin ta...ta zubat mana da mutumci d dangin mu allh ya saka mana ... Sai kuje ku raini yar shegen! Tana fadin haka ta fice fuuuuu... Kwallah ne ya hau kwarara a idon Umman shatu...wanda ganin hakan yasa shattun saurin shiga buka ,zuciyarta n

a mata zafi .

Zama tayi a saman wahalalliyar katifan ta ,tana kai hannu hadi da daukan jaririyar d babu ko kayan da xaaa samata babu ,sai wani farin zani irin ta fulani da aka rufeta dashi.... Ganin jinin dake fita saman goshin yarinyar yasata saurin ka

i..............

_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_

_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din

👇

*_

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_

_Vip grp 500_

_Spc group 1k

👌

_

_I

dan kati xaki turo MTN ne ._

_Idan kuma ta account ne ta nanan

👇

_

_0028799846_

_Farida Hashim Stanbic bank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne kati na Airtel ta wannan number na kasa

👇

_

_+22797780373_

_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*

Maman teddy

🧸

*_

*

🐄

WALIJAAM

🐄

*

_free page_

_11_12_

*_Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din

👇

_*

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_FREE page na dab da karewa ,Ki tausaya ma yar mutan mallawa kar ki

fitarmun da littafi idan kin siya ,kema kar ki karantamun idan ba biya kikayi ba don Allah._

*_SADAUKARWA GA DUK KANIN FULANI

🐄

_*

*Alheri writers asso.

📚

*

_________________________

" Shatu ne ta kai hannun ta tana shafan inda jinin ke zuba mawa yari

nyar ,wanda bata lura dashi ba sai a wannan lokacin hannun ta tasa tana shafa inda jinin ke fita duk da bada yawa ne yakefita ba ,amma hankalin ta ya tashi matuka. Bata ankare da shigowar mareeya ba sai maganan ta da taji tana xama gyefen ta kamin tace "

Shatu kiyi hakuri komai mai wucewa ne a rayuwa kum...wani wucewa ai wannan abun da ta jawo mawa kanta baxai ta6a bille mata ko ya haifa mata da mai ido ba ,kuma tayaya zai wuce mareeya? Ai sai kin fada mana inda kika dauko wannan diya sannan...Cewan Oumman

shatu da shigowar su kenan bukan ita da Yawindo.

Aa Fatima kar ki manta da maganan liman mana komai fa kadara ce,kuma mun san wannan yarinya bata aikata wannan abun da ake zargin ta dashi ba...don haka mu bita ta lalama ne muji inda ta tsinto wanga jarir

iya.

Nisawa Oumman shatu tayi badon hankalin ta ya kwanta ba ,ta koma tana xama jarab a kasan tabarman kaba...amsan yarinyar Yawindo tayi tana kara gyarata hadi da nadeta cikin zani tana shafa mata mankade akan raunin da akaji mata garin dukan shatu da Ou

mma keyi . Sai da ta gama natsata sannan yawindo ta bata dafaffan kindirmo don ya dau cikin ta sosai ,sai wani yin nan nan da ita take kaman mejegon gskennan... Sai da Yawindo ta kammala ne sannan ta bar bukan hadi da nufan wurin liman . Wanda bata boye ma

sa komai ba ta fadesa duk abun da ta gani akan Shatu da sanar masa cewan Wannan jaririya ba Diyar ta bace.

Hamdala Liman yayi kamin yayi saurin nufan Wurin sana'ar Baffa don ya sanar masa da komai .

Mutane ne tun daga nesan rumfan Baffa tankam ,dagani ka

san sunyi babban bako . Amma da liman ya matsa kusa sai yaga abun da ranshi yayi matukar baci don mahaifin Hardo ne da shi kanshi hardon sun tsaya akan Baffa basuyi duba ga Mutanen da sukazo rumfar nasa ba suke tsitsaya tsiya da masifa hadi da cin mutumci

.

Bazan Auri Shatu ba ni nama saketa ,taje ta auri wanda suka saba sheke ayansu har yayi mata cikin shege ya Aureta. Nidai bazan auri ragowa ba ,kuma wlh banyafe ba abun da akamun...cewar Hardo yana wucewa fuuuu yabar mahafin shi yana cigaba da zagi da

cin mutunci .

Shikam Baffa dukar ds kai kurum yayi ranshi na masa wani irin suya ,a zuciyar shi yana ayyanawa cewan daga yau Shatu tabar masa gida. Hakuri ake baimawa Baffa gyefe guda kuma wasu na janye Baffan Hardo da yake abu kaman xai bigi Baffa. Ko

wa a wannan wuri tausaya mawa Baffa yake da

wannan iftilain abun kunyar da ya same shi ,wasu na cewa a zukatan su wannan ai shine baka jawo ba an jawo maka.

Liman kam wucewan da Baffan hardo yayi yana kumfar baki da zage_xage yasa shi zama yaana fuskan

tar Baffa da hankalin shi sosai ya tashi . Kayi hakuri Malam Yakubu ,kar kayi fushi ko kullatan diyarka ,anan ne agaban sauran mutanen ya kwashe komai yanda ya faru da abun da Yawindo ta sanar masa ya fada masu . Hamdallah duka wurin aka dauka ,wanda har a

wannan lokacin Baffa baiyi sauka ba ,budan bakin shi cewa yayi tom liman ita wannan yarinya yar wacece a ina ta samo....??

Malam Yakubu na lura duk gabaki daya hankalin ka yagaxa kwanciya ,ni ina rokon ka abaimawa Yarona Auren Wannan yarinya ta wurink

a daman na dade inason mu kullah haalaka wacce babu rabuwa a tsakanin mu ta har abada.

Wani irin tsit ne wurin ya dauka ,kowa yagaxa motsawa don jin mgnan da Alhji Jalingo ke fadi da bakin sa.... Cigaba yayi da cewa " kayi mun alhairai maban banta na r

okeka Malam yakubu kabaimawa dan dana haifa Aishatu ko nima auren nata zai xama silar shiriyar nawa yaron. Don duk wacce ya kalli shatu yasan iyayen ta sun bata tarbiya kwarai ,shiyasa nake roka...Haba Alhaji Ai Shatu ya ce a wurin ka ,wlh kamin komai nima

,basai ka roki wani abu daga gareni ba alhji ,indai wannan abun kuwa nawa ne kasa mawa ranka tamkar naka ne ,don haka ni Yakubu na bai ma Yarona na wajen ka Auren Shatu.

Mashaallh Alhmdullillah...Abun da kowa ke fadi kenan a wannan wuri ,kamin Alhji j

alingo yace " Nagode kwarai malam yakubu ,ina nima alfarma idan babu damuwa..... Cike da yabawa da hali da dattijanta ka ga dattako irin na Alhji Jalingo da bai nuna banbanci tsakanin talaka da mai Arxiki Baffa yace munaji Alhji .

Nisawa yayi kamin yace

" yanda suka saki wannan yarinya anan wurin sakin wulakanci inaso ne adaura wannan Aure anan wurin a take..!!

**********

Fitan Yawindo ke da wuya ne Umma cike da fushi tafara rufe Shatu da balai ,kun sun zuciya idan fushi ya turnukota ,sam Umma batasan l

okacin da ta dubi Wannan jaririya ba tace " idan baki fada mana inda kika samo wannan yarinya ba aradu sai nasa an dauketa an jefar ajeji can ta karata ko akaita gidan marayu bai wuce ai tsintota kikayi... Kuka Shatu tasa mai ta6a zuciya harda shashsheka g

ami da fara mawa Umma magiyan kan ta rabu da yarinyar amma Umma cike da fushi a zuciye ta fice daga bukan .

Tsawon lokaci shatu ta dauka tana xubda kwallah ,kamin tunanin yaxo mata ,mikewa tayi tana sa6a jaririyar ,don a cewan ta baxata yarda a cutar m

ata da Wannan yarinyaba sam ,amanan tace ,kuma ta dauki alkawarin ba zata fadi mawa kowa wannan sirrin ba.

Fakaitan idon Umma tayi ta fice daga wannn buka tana nufan hanyar barin wannan Ruga. Tana tafe tana kuka takaici na rashin fahimta n ta dakowa yay

i ,kowa yakasa barin ta da y'ar ta. Ta daujika ta ke yankawa don koda an biyo bayan ta tayi badda hanya babu mai iya cin mata .

Tafiya tayi mai nisan gaske don har rana ta fara faduwa sannan ta yanko wani Babban titi da batasan ta inace ba.

Yanda t

a rufe yarinyar rigib a bayan ts bubu mai cewa ba diyar tace ba...haka itama tasa lullubi ta rufe kanta rijib da shi.

Tafiya take kanta tsaye batare da tayi aune ba taji an riko hannun ta caraf. Wani irin faduwa ne gabanta yayi wanda tsoro sai da ya fit

o a kwayar idon ta.... Wasu irin murda_murdan rikakkun sojoji ta gani wasu a gaban ta wasu baya ,kusan su 4 ,fuskan su daure babu imani ko baa ce maka ba.

Kasa masu magana Shatu tayi don ko ina na jikin ta rawa yake ,don Yagwalgwal ta fadi mata su waye

soja a nigeria matsayin su da martabansu.

Duk da tsoron da ya kamata sam bashi ya hanata cewa" ku din su waye..? Me nayi maku?? Me kukuso dani?? Basu bata amsa ba ,sai daya daga cikin sune yace da ita" meje gurun Leutanant zamu kai ki. Yayi mgnan yana t

asa kyeyarta . Mamaki ne ya kamata waye shi wannan leutanant din ne? Me xaiyi mata kuma? .

A tsaye ta taddasu su uku kamsn yanda kullum suke ,idan kaga daya sai kaga biyun ,Anwar ,Abbas da Sadeeq .

Murmushi Abbas ya saki kamin yace " Anwar kaga yar f

ulani mai kyaukuwa ,a ina kika samo wannan kyaun haka ?! Yayi mgnan ga Anwar da kallo daya yayi mawa Shatu ya gane fuskan ta don baxai manta da ita ba ,wani irin tafasa zuciyar sa yake masa lokaci daya ,kaman a wannan lokacin ne sukayi case din da yahadasu

da Shatun .

Kauda kansa yayi gyefe yayin da Sadeeq ne ya amsa shi da Allah yaasa yanda take da kyaun fuskan nan nata har daga ciki ma hakan yake . Wani wawan dariya Abbas yayi yana kai hannun shi hadi kokarin riko Shatu . Saurin matsawa tayi tana bin s

a da wani irin kallo .

Murmushi ya saki irin na yan iskan nan yana wani shafa sajen sa da ya tattara ya tara na rashin kunya . Zaki zo nayi abun da xanyi dake ne ko ko sai na sa miki karfi .

Kina wani jah baya kaman baki saba ba,bayan fualin nan babu

wanda ya kaiku iskanci ku fake da saida nono kuyi ta iskanci a gari ,matsawa yayi kusa da inda take yana dukowa hadi da dan rage tsayin sa kadan yana saisaitawa da nata cikin wani irin murya ta tatattu yace " koda akwai wanda bakyeso ya ganki ne anan wuri

n mu shiga daga ciki ...yy mgn da murya mai kama da rada yana kashe mata idon daya....Wani irin mari Shattun ta dauke shi dashi wanda batasan xata iya shi ba .

Ba Sadeeq ne kadai ya girgixa da saukar marin ba Har da Anwar da ya kauda masu da kai ,don a

zuciyar shi godiya yake mawa Allah da ya kuma hadasu da wannan yarinyar ,yana farin ciki don bai ta6a son Abbs da wannan harkar ba sai ayau...yana addu'ar Allah yasa yaci ubann Shatu ,shiyasa ya juyq masu baya ,amaimakon yaji Abbas ya jefata moto sai kuma

yaji saukar mari a kuncin Abbas wanda baiyi zato ko tsaanin hakan ba..................

_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_

_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din

👇

*_

https://wa.me/qr/7UGIAO

DZY3LON1

_Normal grp 200_

_Vip grp 500_

_Spc group 1k

👌

_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._

_Idan kuma ta account ne ta nanan

👇

_

_0028799846_

_Farida Hashim stanbic bank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa

👇

_

_+22797780373_

_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

*Don Allah kimun mgn ne idan kin san biyan littafi xakiyi ,wlh banada lokacin amsa hlo ,hi banadashi ....kawai ki tura kudin ki kimun screen shorting evidence of payment naki ta wannan number 080

81202932 ,idan kati turo mun kaawai xan saki a paid grp inshaallh....*

*Kar ku manta free page na dab da karewa....*

_________________________

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap

price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time el

ectric pay bills* Whatsapp OR

Call 08066268951

_________________________

_FREE PAGE na dab da karewa don Allah don maaiki kar ki fitar mun da littafi a bati idan kin siya ,ke kuma don Allah kar ki jira isowar littafin da aka sata ba tare da sanin marubu

ciyar ba ,idan kkyi haka kaman kin xama barauniyar xaune ce! Don ma'aiki badon niba kar ki fitarmun da littafi idan kin biya ,ku kuma idan baku biya ba kar ku karanta mun littafin WALIJAAM Don Allah

👏

_

_*Masoya makaranta littafan maman teddy a yau gashi t

a zo maku da wata dama na karatun littafan nata kaman

👇

*_

_Yar Aiki na_

_Bafullatanan ruga_

_Gidan kwarata_

_Siyasa taah_

_Zuma da madaci_

_Kwaryar sama_

_Dijama y'ar fulani_

_Y'ar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login