Showing 24001 words to 27000 words out of 31895 words

Chapter 9 - WALIJAAM COMPLETE.

nashi .

*******

Bangaren Shatu kam a kwana biyu ta fada ta rame damuwa duk sun isheta... Tana zaune wurin da babu mutane babu kowa sai ta fara kukan bakin ciki ,sam bata jin sa

nyi sai idan ta daga idon ta taga diyar nata Zahrah.

Tsakanin ta da Umman ta kuwa babu mgn ko tayi mata sai umman tayi banza da ita . Hakan yasa damuwa yayi mata yawa .Abban ta kam shine kadai mai mmgn da ita har idan zai fita ya dauko Dafaffan nono da

yasa akq dafa mata wanda bq a cire komai ba kwasam yq bata yace ta ringa sha kar akaita gidan mijin ta a binni a rame..

Wannan mgnan shike kara daga hankalin ta matuka.

Sosai ake mata gyara jikin ta fulani kullum tana buka ana mata sharben man shanu a

wanke jikin ta dashi ,kamin kwana biyu kaga Shatu baxaka

ganeta ba don ta chanja jiki yayi lu6u lu6u ta sauya matuka idon ko tafita rana subhnallah kyaun ne nata xakaga tana kashe ma rana ido ,don an hanata fita ,kullum tana buka abunka ga farar bafullatan

a an samu kula abun sai dai mashaallh .

Alhji Jalingo an tsaida mgn nan da kwana bakwai zaa taho a dauki Amarya akaita dakin mijinta don dama wannan shine aladar Mutan wannan ruga ,idan an daura aure ne kai tsaye haka, sai ta kara sati guda gaban iyayen

ta kamin su mikata ga gidan mijin ta.

Sosai hankalin Shatu ke tashi ,a kowani yini rana Tana cikin kuka da damuwa haka soyayyar Hardon ta babu abun da ya sauya na daga son sa a zuciyar ta sai ma karuwa da yake...............

______________________

___

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data bala

nce.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR

Call 08066268951

_________________________

_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_

_*Ga masu

bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din

πŸ‘‡

*_

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_

_Vip grp 500_

_Spc group 1k

πŸ‘Œ

_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._

_Idan kuma ta account ne ta nanan

πŸ‘‡

_

_0028799846_

_Farid

a Hashim stanbic bank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa

πŸ‘‡

_

_+22797780373_

_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*Maman teddy

🧸

*_

*

πŸ„

WALIJAAM!!

πŸ„

*

*21_22*

_MMN TEDDY

🧸

_

Domun sam

un damar magana da marubuciyar kai tsaye kiyi clicking wannan link...

πŸ‘‡

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

*SADAUKARWA GA DUK FULANI

πŸ„

*

_________________________

_Littafin Walijam na kudi ne Normal grp #200 ,Vip grp #500 ,while spc grp 1k

πŸ‘Œ

.yan niger ku

kudin ku 500f ne katin airtel ta wannnan number zaku tura +22797780373_

_________________________

_________________________

" kullum shatu na cikin zullumi da damuwan rashin sanin yanxu kuma wane ne mijin nata da aka kuma za6a mata a karo na biyu...

A haka ranaku suke shudewa a yanxu saura kwana biyu tarewan Shatu a gidan mijin nata wanda tun a wannan rana fulanin nesa da makwabtan rugar su ,da yan uwa da dangi baki daya . Itakam dai shatu tsakanin ta da kowa ido ,yyn da har a wannan lokacin wasu dag

a cikin fulanin ke him him himm akanta da kuma dalilin da yasa Hard'o yace ya fasa Auren nata . Ita dai kam tsakanin ta da kowa ido sai kauda kai duk da tana ganin gulma da munafunci a kwayar idon duk wani munafuki .

******

Bangaren Abbas kuwa gaba daya

yagama zaucewa kullum burin shi tunanin shi yaga wannan yar fulani ,tun Sadeeq na tsokanan sa a ganin iskan cin Abbas ne a yanxu har ya daina ya dauki abun Na Abbas Gsky . Safiyar Asabar ne Abbas tun sanyin safe ko breakfast bai tsaya yi ba ya fice daga gi

dan Momyn shi ,babu yanda batayi dashi ya tsaya ya yi break ba amma yaki ,shi ya kudurta a yau sai yaje ya nemo Yar fulanin shi.

Garin Zaria ya taho don idan sun fito barikin sojojin su akan wani bakin hanyan kasuwa yana ganin fulani da yawa masu sayar

da nono ,kuma still yasan A zarian ya hadu da Wannan Yar fulanin . Wuraren karfe sha daya ya isa garin zaria wanda bai tsaya a koina ba sai a wani kasuwa da ake kiran kasuwan da Tudun Wada ...wuraren yan fulanin da nan ne kasuwar su ta sayar da nonon shanu

ya nufa .

Mamaki ne ya kamani ganin yanda Abbas ya nufe fulanin wai yana tambayar su yar fulani yake nema .

Kunsan fulani da rainin hankali wata ce da ake kira 6ingel ta kalle shi da ya dakatar da ita daga sayar da nono ta dauka wani gagarumin cinik

i zai mata sai taji wai watace dabam yake nema yar fulani . Haba wa Alhaji dukan mufa nan yan fulani ne ,kuma idan nono ka saya a hannun ta tom ka siya a hannu na yanxu ,duk wurin nan kowa yasan irin kyaun nono na ,Amma ni bansan wacce kake mgn ba gsky .

Dafe kai Abbas yayi wanda cikin wata irin murya yace " Ita ba sayar da nono takeyi ba ,na ganta rannan kwana kusan goma kenan baya ,da shanayen ta ban san ina ta fito ba ,amma nasan ku yan uwan juna ne dole zata biyo ta wurin ku ,Ku taimaka mun plz Ku f

adamun inda take zan bada komai kan na samu wannan yarinyar .

Fulanin da suka taru ne suka tsaya kallon kallo ,don tabbas sun fahimci Shattu yake mgn akai , don kaman yanda ya fada haka yake ta biyo tanan kamin ta wuce ,tom amma baxasu fada masa inda ta

ke ba , don basu san abun da zai mata ba .

Ganin yanda ya hada gumi yana dafe da kai yasa wata yar tsohuwa kallon shi tana cewa " Yaro me kakeson yimawa Shattun ne??.

Cikin sauri y juyo yana maida hankalinsa ga wannan mata ,cike da ladabin da baisan

yana dashi ba yace " Goggo ina son ganin ta ,kar kiyi tunanin cutar da ita zanyi aa Inason ta ne ,kuma inason zan Aure ta...

Don Allah goggo ki fadamun inda take ko ki kaini.

Nisawa Wannan tsohuwar tayi kamin ta dubi abbas tabbas abun da yake fadi a

yanayin sa da idon sa zaka fahimci ba karya bane . Tom shikenan yaro amma nataya jajanto ,a iyaka sani na Shatu tana da Aure tun tana yar shekara 8 a duniya . Amma babu damuwa xan kaika Rugar su wurin iyayen ta kaji daga bakin su . Ka dawo yaro nan da kwan

a uku ,don rugar tasu da dan nesa da nan kuma babu hanyar abun hawa dole sai dai mushiga rugar da kafa...

Godiya Abbas ya hau yi mawa wannan matan ,wanda cikin sauri ya juya moton shi da yayi parking yana debo kudin da baisan adadin su ba ya nufo ta ya

na bata hadi da kara mata godiya...da fari taki amsa ,amma ganin yanda ya nace yasata amsa tana mai kara masa alkawarin ya dawo nan da kwana uku zata kaisa rugar SURBAJO .

Da shugarsa moto ya kai hannun sa yana dukan stiyari hadi da sakin ihun farin cik

i ,kamin a zuciyar shi ya kudurta ba Aure ne da Shatu ba Allah yasa Y'ay'ane gareta sai ya aureta duk yanda zaaayi sai dai ayi ,don babu mai rabashi da shattun sai mutuwa a cewan shi kenan .

*********

Zaune Anwar yake a kasan Capet yayin da iyayen na

shi kedaga saman Cushines din falon ,fuskan Momyn nashi ya kalllah sam babu rahama ta daure fuskan yayin da wuyan ta ya cika da tsoka irin ta masu kibannan sai tukuki take . Shikam Alhji Jalingo fuskar sa Ba yabo babu fallasa a sake .

Cike da kaunan Yar

on nashi ya dago idanun shi yana sakin murmushi don a kullum kaunan yaron nashi mai yawa ce a zuciyar shi . Dafa kafadan shi yayi yana murmushi hadi da kirar shi da cewa SADAUKI na . Sunan da ya saba kirar shi da shikenan dama ,koda ake sakaya sunan nasa s

hi mai haifin sa ba kasafai yake boye sunan ba .

Dago da lulun idon sa yayi wanda yake firgita ba mazan ba ba matan ba yana sakin mawa mahaifin nashi murmushi wanda sai da hushiryarsa ta bayya na kamin yace " Daddy sannu da hanya ka dawo lafiya lau?.

Lafiya Soja na ,dama na kira ka ne don na shaida maka kuma na sanar maka da Auren da nasa Aka daura maka a wani garin fulani ,nasan bakasan da

mgnan ba shiyasa na fadi maka don kaje sun bada nan da kwana bakwai xaa taho maka da matar ka , bakuma don koma

i na fada maka wannan ba sai don ka shirya a cikin gida jena ka za6i daya da zaku zauna can ,kuma ina so a sati dayannan kayi mata kayan komai da komai yanda aka saba yi mawa Mace kaje ka duba gidan idan da akwai abun da kk bukata na chanjawa sai a sauya s

u...zan saka Maman ka Rahmatu ta yo komai na kayan lefe gidan zaa wuce dashi direct amaryan ta tadda shi can...Alhji tambuwal ya karke maganan yana kallon Anwar da ya sunkuyar da kanshi kasa ,a xucuyar shi cewa yake " Daddy mai yasa baka son ganin farin ci

ki na ,har matan da zan aura dad kai ne zaka xa6a mun?? Daddy xanyi biyya nasan tun ina karami farin ciki na kakeso da nayi tunanin akasin hakan sai naga Hakan ne .

Nisawa yayi kamin yace "Tom Dad inshaallh nayi maka alkawarin zama da ita har abada ,na

karbi xamin da kayi mun Allah yasaka da Alhrri dad ,amma mgnan gida A gidana xata zauna ,zan tafi da ita Can gidana na bariki mu zauna can kaman hakan zaifi Daddy .

Mashaalllh Allah yy maka Albarka cewan daddy wanda kamin ya kare maganan muryar Hajiya

Haula ya katse su tana fadin ,Tom shikenan Alhji tunda kayi masa za6in matar Aure dama komai za6a masa kakeyi ,nima da akwai nawa za6in da zan masa ,ina da matan da Anwar zai aura ku gama kujiba kujiban aura masa karfan kafan ,daganan ne ni kuma xan fiddo

masa da tawqn ,sai naga zaku ce Aa ne....

A hankali Alhji tambuwal cike da son kwantar mawa Dr Haula da hankali ya bude baki zai mgn amma sai ta datse shi tana mai cigaba da yarfa tsiya ,wanda tun tasowar Anwar bai ta6a ganin tayi irin shi ba .

Mom

y Sorry plz kiyi hakuri Daddy baiyi hakan donn...kai rufamun baki Anwar cewan momy a fusace,lokaci daya idon Anwar ya kada don allah yy shi da zuciya ,abun da mahaifiyar tasa bata ta6a masa ba amma a yau tayi masa akan wannan Yarinya.

Tashi ka tafi part

din ka Anwar zamuyi mgn da Momyn ka kaji kar ka sama ranka damuwa cewan Daddy yana ta6a kafadan Anwar din .

A hankali Anwar ya mike yana fice daga falon Daddyn nashi ranshi a vace ,sosai yake kara jin tsanan wannan yarinyar fulanin .

Koda ya isa Pa

rt din sa kaiwa da komowa ya hauyi yana tunanin irin wahalar da zai vaima wannan yarinyar da tayi gigin shigowa rayuwar sa...Alkawarin azabtarwa ya dauka iri da kala akan Shatu ,wanda sai tayi nadamar shigo masa rayuwa .

A washe gari ya tattara badon ya

so ba don kawai bai son ganin Iyayen nashi cikin wannan hali da suka ki fahimtar junan su ya sashi komawa bakin aikin sa yana nufan Barikin su .................

_________________________

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABL

E PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available

.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR

Call 08066268951

_________________________

_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_

_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link

din

πŸ‘‡

*_

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_

_Vip grp 500_

_Spc group 1k

πŸ‘Œ

_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._

_Idan kuma ta account ne ta nanan

πŸ‘‡

_

_0028799846_

_Farida Hashim stanbic bank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na

Airtel ta wannan number na kasa

πŸ‘‡

_

_+22797780373_

_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*Maman teddy

🧸

*_

*

πŸ„

WALIJAAM

πŸ„

*

Free page

23_24

_Free page na dab da karewa ,xan kammala free page a shafi na gaba ,inshaallh daga p

age 25 free page zai kare indai kin tsinci wani page na Walijaam to na sata ne ,kar ki karanta mun indai ba biya kikayi ba

πŸ‘

._

Alheri writer'a asso

πŸ“š

.

_________________________

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I

selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subsc

ription for DStv gotv star time electric pay bills .*

*Ga masu bukatar sayan wannan datan zasuna iya magana ta wannan Whatsapp OR*

*Call number

πŸ‘‡

*

08066268951

_________________________

"Koda ya isa barrack din gidan shi ya nufa ,tsawon kwana biyu

baya da walwala sai dai kaman yanda yayi mawa mahaifin nashi alkawari bai sa6a masa ba domun kuwa tun ranan da ya sauka yasa aka fara sauya masa komai na gidan , Sam su Sadeq basu damu da ganin wannan sauyin yanayin daga gareshi ba don dama sun dade da sa

nin halin Anwar din ,sai ya kwana ya wuni bai ce mawa kowa komai ba indai ba kaine ka tanka shi ba, wannan kadanne na daga miskilancin Anwar .

Zaune duka suke kowa na abun da ya saba ,shi Sadeeq na can yana fira da mata Yayin da Anwar ke sana'ar sa Shikam

Abbas sai wani murmushin nishadi yake yi don yau gurun shi ya cika ,ya jiyo labarin inda wannan yar fulanin take da zama ,a yanxu abu daya ya rage masa shine tayanda zasu na haduwa da ita .

Abbas lafiya sai wani murmushi kakeyi kana fara'a sai kace an

maka albishir da gidan Aljjana?. Cewan Sadeeq yana mai datse wayan tashi hadi da kallon Abbas da har wannan lokacin murmushi yakeyi ,shikam Anwar sai a sannan ya lura da mood din Abbas din a yau hakan yasa shi bin shi da kallo da son jin mai zai fadi .

Hmm nisawa Abbas yayi har da dagowa yana mai gyara zaman shi kamin yace " ba dole nayi farin ciki ba ,wacce na dade ina nema zuciyata tana marari allah ya kusa cikamun burina , nan take ya kwashe masu duk yanda zasukayi da wannan tsohuwar bafullatanan ya f

ada masu .

Mamaki ne ya kama Anwar Haushi ya ciyo zuciyar sa ,wai a yanxu fulanin ne Abbas ke so ,ta6 a da kam ba ruwan shi dasu ,amma sanadin wannan yarinyar yaji ya tsane duk wasu fulani . A miskilamce yace ma Abbas " wai kai fulanin ne kakeso?? Abbas

don allah ka rabu masu da yar mutane nasan halinka ,kana samun yar mutane wlh ko baka aureta ba ,kasamu kayi abun da kakeso da ita zakace ka janye ka dai na son ta, ka rabu masu da yar mutane plz... Yana mgnan ne hadi da lumshe lulun idon sa . Murmushi Ab

bas yayi yana lasan lips nashi na kasa kamin yace " bana mawa kaina tsammanin irin wannan son nake mata Anwar . Ina son ta kuma duk idan na tunanota a zuciyata ina jin shaawar ta fiye da kowacce diya mace ,kaga ko ai hakan akeso ana son ayi aure tare da so

da Shaawar juna ina son Aysha kuma zan Aureta ,babu mai hanani sai Allah sai kuma mutuwa ,amma indai ina raye da numfashi na wlh baxan yarda a rabani da Shatu ba .

Ikon allah Lamarin babba ne cewann Sadeeq dama shi dan zugo ne ,kamin ya saki wata irin

dariya yana cewa " Har ka san sunan ma diyar fulanin ,lallai nesa tazo kusa ,sai ya kuma bushewa da dariya harda tafa hannu yana buga kafa . Abbas Wai ahhh ni na ma rasa me zance ,like is not real kai ne zakace kanason yar kauye ,wai ma yar kauyen bafullat

ana , Amazing abun da mamaki kam ,kai dakace bazaka auri yar nigeria ba duk wayewan ta sai kuma a yanxu naji kana fadin Yar kauyen wai bafullatana ...kawai Ya kuma bushewa da dariya . Kai oga sir ya isa haka ! Cewan Anwar don bashi

yake mawa ba amma yagama

kuluwa don shi Abbas baiga Auren nashi ba ,shiko yaga feture din nashi ,hmmm kana wani dariya gomma Abbas bai Aureta ba ,amma niko an aura mun fulani wife ,wanda nafi tsana a rayuwa ta na duniya na tsani fulani ,amma wai itace Dad ya auro mun kaiiii ,ya k

arke maganan yana dafe kai hadi da cije la66ansa na bakin ciki ,a lokaci daya idon shi ya sauya ya chanja daga fari zuwa ja.

Mamaki ne ya kamasu duka Abbas da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login