Showing 9001 words to 12000 words out of 31895 words

Chapter 4 - WALIJAAM COMPLETE.

/>
*****

BAFULLATANAN RUGA

labarin badakala akan yar fulani kunsan dai badakalan da muka zuba tsakani

n gwarzon jarimi aliyu Haidar da yar bafullatanan ruga

YAR WAYE

kanannadaddiyar badakala kenan Tom yar waye ita?? Kunsan dai yanda dai cakwakiyar littafin ya kasamce ta yanda ta jero maku gwaraxan jarumai ko wanne da badakalan rayuwar sa .

YAR AIKI

tof

a kalubale gareku mata ,kunsan dai yanda labarin yazo maku a kalubalance ,da cakwakiya a kasa kanannadaddiya

DIJAMA YAR FULANI

hohoho cakwakiya kanannadiyya kenan yar fulani dai karshe kenan ,kunsan yanda badakal da muka kirfa a wanga littafi Jaruman dai

gwaraza ne

YAR MAULA

yar maula bana cewa komai don kunsan da akwai dumbin cakwakiya yar maula da kuma jaruman wanga littafai da muka jero su ko wa gwarxon kansa ne a wannan littafi...

KAWALIYA

Tofa kawalci kenan ,labr kanannadaddiyar badakala a lullub

e wanda su mbiyanta sun kagu matuka dason jin ya labarin xata kasance .

GIDAN KWARATA

ah,to babban mgn inji dan....basao na karake ba ,gsky basai na baku satar amsan ba ,ku dagaji ma kunsa lbrn ehhh ehhh toooo kudai cigaba da biyo tauraruwar marubuciya w

anda alkalamin ta ke yawatawa kuma yake haskakawa Maman teddy

BINTOTO

Labari mao cike da barkwanci ban dariya a gyefe guda kuma kaanannadaddiyar badakala tsakinin duniyoyi biyu da kasashe biyu ko ya labarin take...?

SIYASATA

hohoho babba mgn kenan Siya

sata tofa karshe kenan tom meye ma bai ta6a ba?? Kaiii uhmmm sbasai nace komai ba ,don yanda wanga littafi ke yawatawa a media kadai ya isa kisan da akwai......

KWARYAR SAMA

kwaryar sama mai bugun takasa ,xallar cakwakiya kenan ,tare da xallar madarar so

yayya ,labrn ya ta6a komai na rayuwar mu a yau....

ZUMA DA MADACI

zuma madaci...??? Na barku da cije yatsa don duk wanda bai karanta ba ansha dashi anyi babu shi.

HABIBY DAIMAN

























Wannan kadai ya isa ki fahimta sakon hajiyar mu ....

Sai ku

ma uwa kan uba gawurtacce kuma shaharrarre kayatacce fitacce tauraro ne cikin taurari masu Haskakawa WALIJAAAM

Tab allah na tuba kar ka tsine wannan littafi hohohoooooo....Sai kunzo dai kawao don ko mai xance satar amsa xan baku.......

Walijaam Walijaamm

Walijaaam kar ki sake abaki lbri .

Uwar gida amarya hajiya nasan tambayar ki shine ta yaya xamu samu wannan littafi , ta kuma wacce hanya xamu biya kudin wannan littafin WALIJAAM

🤔👌

To bude kunne , xubo mun idanuwan ki da kunnen basirar ki kiji .

Sp

c payment 1k

Vip payment 500

Normal 200

GA MASU BUKATAR DUKKA LITTAFAINA NASAMA ZAKUNA SAMUB SU CIKIN SASSAUKAR FARASHI INSHAALLH

Zakuyi mgn ta wannan number don son kwasar kayataccen littafan WALIJAAM 08081202932

MAMAN TEDDY..

🧸

*********

Sanye t

ake cikin wata yar sharar riga wacce rashin kaurin ta har bra din jikin ta kana ganin colour nashi . Sai wandon jikin ta legjeans iya gwiwa . Katuwar macace sosai wanda a shekaru takusa 30 a duniya , sai zuba gashin kanta da tayi har gadon bayan ,ammma abu

n haushin duk karine ...hannun ta kam baa mgn tayi fixing nails zako_zako dasu . A tsakiyar falon Mom Haula take ta kure volume na Wakar Sillindium na My heart . Sosai ta kukafe tana bin wakar kaman tana bin kira'an Sudais na saudiyya .

Fitowan Anwar kena

n cikin shigar sa na Sojoji don a safiyar ranan zai koma bariki ya cigaba da fafatawa ,don a kufule zuciyar shi take don sunan yana gida ne amma hankalin sa nacan wurin su Abbas yasan suna nan sun cika masa gida da matan banza .

Saukowa sukeyi tare da Mom

Haulah tana rike da hannun dan nata daya tilo .

Aa Zabeenart badai har kin fito ba?? Hjy Haula tayi mgnan tana bin Zabeena da kallo mai cike da ma'anoni . Murmushi Zabeenart tayi wanda kamin tayi mgn Har Anwar ya kai kofan fita.....Anwar har xaka wuce ne

??!

Kallon arxiki bai mata ba yayi ficewan shi ,don shi aduniya bayason yaga mace mai firi_firi irin na Zabeenah.

Dafata kafadan ta Mom Haula tayi alamun rarrashi ,wanda lokaci daya idon Zabeena ya chanja kala daga fari zuwa jah kwallah ya ciko kwarmin

idon ta . Ina zuwa daughter ! Hjy Haula tayi mgnan tana dan bubbuga kafadan ta hadi da nufan barandern ta don ganin tafiyar Anwar din .

Koda ta dawo zaune ta samu Zabeena ta rafka tagumi hawaye na diga a idonta ,taana gogewa da hnkie .

Murmushi Momyn

Anwar tayi ,kamin ta jah ta zauna gyefen ta , dafata tayi tana kwantota jikin ta hadi da fara mgn cike da murya ta makiran mata take fadin " har yanxu Zabeena ke yarinya ce ,ina maki kallon mai hankali har yau baki dashi ashe?.

Mom yaushe ne Anwar xai

so ni ,ya kaunce ni?! Tun tasowata na taso da dakon soyayyar sa a zuciyata ,amma shi akullum tsana ce yake nuna mun ,yafi tsanata fiye da kowa fiye da komai .

Shiiiiii....ya isa haka dear yi shiru...Hjy Haula ta katseta hadi da dora yatsarta saman la66a

n ta .

Shin kin manta nice mahaifiyar Anwar?? Kin manta ni nayi maki alkawarin Auren Anwar?. Anwar naki Zabeena ,kar ki manta fa akwai plan ne shiyasa nakeson ki Auri Anwar ,ni dake da Mahaifiyar ki duk muna da mision ne akan hakan .

Bai dace ki rink

a son anwar haka ba ,don kin san baxai tabbata a mijin ki har abada ba ,zai zama mijin ki na dan kankanin lokaci da kuma zarar munyi achiving goal din da muke bukata sunan Anwar marigayi daganan ne xaki fara rayuwar ki ,kin manta da wani wai shi...........

........

_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_

_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din

👇

*_

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_

_Vip grp 500_

_Spc group 1k

👌

_

_Idan kati xa

ki turo MTN ne ._

_Idan kuma ta account ne ta nanan

👇

_

_0028799846_

_Farida Hashim stanbic bank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa

👇

_

_+22797780373_

_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*Maman teddy

🧸

*_

*

🐄

WALIJAAM

🐄

*

_Free page_

_7_8_

*Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sadaukarwa ne ga duk kan fulani

🐄

*

_*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din

👇

*_

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

*Al

heri writers asso.

📚

*

_________________________

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR

Call 08066268951

_________________________

*

🐄

WALIJAAM

🐄

*



_Free page_

_9_10_

*Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sadaukarwa ne ga duk kan fulani

🐄

*

_*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din

👇

*_

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

*Alheri writers asso.

📚

*

_________________________

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*

260# to check Data balance.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR

Call 08066268951

_________________________

_FREE PAGE na dab da karewa don Allah don ma

aiki kar ki fitar mun da littafi a bati idan kin siya ,ke kuma don Allah kar ki jira isowar littafin da aka sata ba tare da sanin marubuciyar ba ,idan kkyi haka kaman kin xama barauniyar xaune ce! Don ma'aiki badon niba kar ki

fitarmun da littafi idan kin

biya ,ku kuma idan baki biya ba kar ki karantamun littafin WALIJAAM

👏

_

_*Masoya makaranta littafan maman teddy a yau gashi ta zo maku da wata dama na karatun littafan nata kaman

👇

*_

_Yar Aiki na_

_Bafullatanan ruga_

_Gidan kwarata_

_Siyasa taah_

_Zum

a da madaci_

_Kwaryar sama_

_Dijama y'ar fulani_

_Y'ar maula_

_Y'ar waye_

_Da dai sauran su...A yau sun bude hanyar da zaku na samun audio na littafan a youtube channel nasu mai suna HUMAIRA NOVELS TV_

*

🐄

WALIJAAM

🐄

*

_Free page_



_9_10_

*Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sadaukarwa ne ga duk kan fulani

🐄

*

_*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din

👇

*_

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

*Alheri writers asso.

📚

*

_________________________

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance

.

*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR

Call 08066268951

_________________________

_FREE PAGE na dab da karewa don Allah don maaiki kar ki fitar mun da l

ittafi a bati idan kin siya ,ke kuma don Allah kar ki jira isowar littafin da aka sata ba tare da sanin marubuciyar ba ,idan kkyi haka kaman kin xama barauniyar xaune ce! Don ma'aiki badon niba kar ki fitarmun da littafi idan kin biya ,ku kuma idan baki bi

ya ba kar ki karantamun littafin WALIJAAM

👏

_

_*Masoya makaranta littafan maman teddy a yau gashi ta zo maku da wata dama na karatun littafan nata kaman

👇

*_

_Yar Aiki na_

_Bafullatanan ruga_

_Gidan kwarata_

_Siyasa taah_

_Zuma da madaci_

_Kwaryar sam

a_

_Dijama y'ar fulani_

_Y'ar maula_

_Y'ar waye_

_Da dai sauran su...A yau sun bude hanyar da zaku na samun audio na littafan a youtube channel nasu mai suna HUMAIRA NOVELS TV_

" Dr Haula ne ta cigaba da cewa" daga wannan lokaci zaki fara sabuwar rayu

war ki kaman kowa xaki manta da labari ko tunanin Anwar ". Hmmm nisawa Zabeena tayi kamin ta kalli Mahaifiyar Anwar tana cewa ' Momy wlh har yau ina mamakin sakarci irin na Anwar ,ace wai duk tunani da bin kwakwafi irin nasa ya kasa fahimta da kuma ganowa

cewa kedin ba mahaifiyar sa bace...wannan ai ma sakarci ne ,duk da dai ke din baki ta6a nuna masa komai na cewar kedin ba mahaifiyar sa din bace . Murmushi Dr Haulah tayi kamin tace " waya fada maki banice na haifi Anwar ba ? Nice na haifo sa na kawosa du

niya ,amma da akwai wani boyayyan al'amari da har a yanxu baki san dashi ba .wannan sirrin ne wanda mutane uku ne suka san dashi ,Anwar a cikin jiki na ya rayu ni nadauki cikin shi na tsawon watanni tara na aifo sa duniya . Amma tambayar ki Zabeena nasan t

ayaya uwa keson ganin bayan dan ta da hannun ta shine ko???. Dr Haulan tayi magana taba kallon idon zabeena da tayi mata kurrr don kwakwalwarta ya tsaya da aiki ,ita fa har a yanxu bata san gaskiyar komai dan gane da Momy da Anwar ba ,wata zubin tayi tunan

in dan tane wata sa'in kuma taga komai yasha banban da kasancewar Momyn mahaifiya a gurun anwar . Daga mata kai kurum tayi don san sanin meye gaskyar al'amarin .

Murmushi ne ya kubce mawa Dr Haula wanda har sai da hakoran ta ya bayyana a hankali ta fara m

gna cike da tausashshiyar murya kamin ta cigaba da cewa" Ina son yaro na Anwar son da banta6a yi mawa kowa ba . Kuma nasan yarona yana sona fiye da komai nasa fiye da kuma kowa . Amma mene Umman ki ta fahimtar dani abubuwa da dama da zasuna iya faruwa idan

mahaifin Anwar ya mutu yabar duniyar ,abubuwa da dama da dangi da yan uwa basu san dasu ba zaaa su sani a wannan lokacin . Kuma kinsan meye duk soyayyar da Anwar yakemun zai koma rabi ne a wannan lokacin . Kin san meye ma abun dake kara bata mun rai ,duk

wannan dukiyar na Alh B jalingo baxan tashi da wani kason arxiki ba ,bana tsammanin a dukiyar sa kaso 20 na samu kaso daya ciki . Anwar ne zao kwashe duka da wasu tsirarun mutane . Kuma kinsan meye a dukiyar shi kanshi Anwar baxan tashi da silin zare ba .

Nasan baki gane komai ba har yanxu ko zabeenah? Tom ki Auri anwar daga wannan lokacin ne xamu fara komai ,zan hakura da duk wani kauna da soyayyar da nake mawa Anwar ,domun ko dukiyar shi tafi mun rayuwar sa . Karar shigowar Massage ne ya shigo wayar Dr

Haulah ,wanda nan take takai hannun ta tana daukar wayan nata ,kayataccen shu'umin murmushi ta saki don abun da take expecting zuwan sane ta gani ,kinga daya daga cikin dalilin da yasa nake kara son Yarona Anwar....tayi mgnan tana nuna mata makudan kudade

n da suka shigo cikin wayan nata .

Mom tom na meye wannan shine ya turo maki?. Cewar Zabeena tana mai kara fiddo da idanu waje don ta tsorata da ganin waaannan makudan kudade .

Ajiye Wayan Mom Haula tayi kamin tace da Zabeena " a'a kam ai Anwar Duk wat

a hanya da mashiga da mafitan kudin sa a hannu na take ,bawai nice na sakashi yimun hakan ba a'a shine don kanshi . Tun Anwar na yaro komai nasa nawa ne ,kuma mahaifinsa na matukar jin dadin hakan bai ta6a samana ido ba ,duk da yasan komai na tsakanina das

hi din . A takaice D'a na Anwar na sona fiye da mahaifin shi ,duk yawan kudi indai shine zaa bashi

tom account dina yake amfani dashi a turomun . Kinsan Soja basu damuwa da Albashin su Zabeena kullum a cikin tura masu kudi akeyi ,tom albashin shi na wata

kinsan a yanxu yahaura milliion a wata saboda kullum matsayin sa sama yake....to wannan yazama parmanent ta account nawa ake tura masa ,kinga ko wannan shine dan albarka dan da uwa ke alfahari dashi . Idan a yanxu inda muke na kira Anwar a waya nace dakat

a ko matsa gyefe ,wlh allah kenan Zabeena ,ba tare da yasan meye nufina ba abun da nace yy din shi xaiyi ,tom don haka ki kwantar da hankalin ki kisa mawa ranki cewar Anwar Naki ne xaki aureshi kuma xan doraki a duk wata hanya nasa .

Hmmm wani gauron nu

mfashi Zabeena ta sauke kamin ta kalli Hjy Haula tana cewa " Mom tom meyasa kikeson ganin bayan Anwar bayan yanayi maki komai ,dukiyar sa ciki da wajen ta kinsani kuma komai nashi naki ne?.

Shiyasa nace zabeena da yarinta a kanki ,tabbas hakane mganan k

i ,amma kin san meye??. Wannan kudin da kike gani nasani na Anwar a cikin kaso 3 bansan daya nasaba . Iya kudin dake maruri ne a nigeria nasa nasani ,ban san na sauran kasashe ba . Shin kinsan bank nawa ne yake zuba share nasa a ciki na kasaahen waje? Shin

kinsa duk wata mashigar kudi da mafitan sa na mahaifin sa a hannun Anwar yake kuma ban san wannan ba...Kuma bai ta6a fadamun ba saboda sirrine mai karfi tsakanin sa da mahaifin nasa . Bana san komai na Alh Jalingo ba ,amma Anwar yasani yafi yarda dashi fi

ye dani...Sunan Anwar soja ne ,amma idan uxurin sa ya taso a koina Anwar yake Alh Jalingo zaisa ya dawo garesa ya turasa wuraren harkallan sa yayi attending hadi da kwafe gurbin mahaifin nasa . Haka akoina yake yi koda sauran kasashe ne ma. Wannan ne dalil

in da yasa mutane da yawa ke cece kuce akan arxikin Anwar ,basu san daga mahaifin shi ne ba ,tun yana karamin yaron da baifi shekara 14 ba yake dorasa a harkar sa hadi da maye gurbin kujerun sa. Anwar bai fi shekaru 22 ba ya mallaki company nasa na kansa .

...tom fah bansan mashiga da mafita nasa awannan harkar ba shima....ke zabeena bansan komai nasaba xan iya cewa a yanxu . Kuma duk wannan arxikin nace maki banawa bane ba.

Dole nasan abunyi idan baxaki iya maramana baya mu kaddamar da nufin mu ba ,ki fa

damun na nema wacce xata bamu hadin kai. Hjy Haulw tayi mgnan don ranta ya soma baci da zabeena. Murmushi Zabeena tayi kamin tace habawa Mom ,wlh xanyi maki komai kikace ai kudi yafi komai ,dama ni don arxikin sa nakeson shi badon wai ina son shi har cikin

zuciya ta ba.... Murmushin farin ciki Mom Haula tayi kamin sukauda hirar suna cigaba da firar rayuwa.

*********

Salati Oumma tasaki hadi da dora hanu aka tana kara kirar Sunan Shattu".

Mun shiga uku shattu yarinyar waye wannan?? Shattu ki taimKa mana k

i fadi mana gskya waye yabaki yarinya eh? Oumman nata ke magana Hawaye na dada kwaranya a saman kuncin ta. Itakam shattu babu kuka babu jimami kawai ta tsaya a wurin dakin Oumman nata tayi mata fuskan shanu . Yawindo ce dake tsaye itama taajibi ya isheta d

a mamaki ,Aa ya isa haakan Hajo , ba tuhumace ya kamata kiyi mata ,abunda Shattu zatayi da wanda bazata iya yin shi ba dukka mun sani ,Don haka ki natsu Shatu fadi mana kinji Yarinyar wacece a bayan ki??? Yawindo tayi maganan tana kama kafadan Shatu da ta

yi shiru ,a sanyaye tace " yawindo diyata ce ba yarinyar kowa bace tawace! Tana jin kishi ne bara na bata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login