Showing 27001 words to 30000 words out of 39547 words
da ta aikata.
ita kuwa ko ajikinta ta durƙushe awajen tsabad baƙin ciki ta fashe da wani irin wahalallan kuka tana cire
ɗ
an ƙwali tamkar mahauciya ta hau hauka.
Mu kuwa da
muka lula duniyar ma'aurata bamu ma san duk wainar da ake toyawa ba, sai da komi ya lafa ya Ahmad ya koma gefe sai naga ya fara juyi yana riƙe marar sa, da mugun tsoron na ƙaraso kusa dashi ina kiran sunansa, tsabar firgita ma sunansa nake kira ina ce wa"
Ahmad! Ahmad!! Ahmad!!!.
*** *** ***
washe gari
tun da wuri gwaggwala ta tashi, ta tisa jakadiyarta gaba da kayan breakfast farfesun
ɗ
awisu da ruwa ruwansa wanda yasha kayan ƙamshi irin na tsohon hannu, sannan ta
bata wata dafaffiyar madara me bala'in ƙamshi da kuma kauri ta ce akaiwa jikarta Amira.
Jakadiya na zuwa ta hau buga sashen na su, duk da taji haushin rashin bu
ɗ
e mata da wuri da bata yi ba amman gefe na zuciyarta cike yake da son ganin wani sirri, wa
nda uwar
ɗ
akinta gwaggwala ta aikota ta gani cike da zaƙuwa ta ƙara taƙarƙarewa tana buga ƙofar sashen Galadima sarki me jiran gado, tuni ta manta wanene Galadima son taga gulma ya rufe mata idanuwa ruf ta dinga bugawa tamkar zata
ɓ
alla ingarmar ƙatuwar ƙo
far dako zata
ɗ
akko fatanya tayi ta bugu ko alamar lotsawa ba zatayi ba saboda ƙwarin ƙofar.
kamar daga sama ya fara jiyo wannan bugun, alokacin daya
ɗ
an farka bisa lallausar sallayarsa wacce yayi sallar asubahi, ransa yayi mugun
ɓ
aci don kaf fa
ɗ
in babb
ar masarauta babu wanda baisan halinsa na rashin son magana da ƙara ba, ya taso cike da sauri don ganin me shirin jijjige masa ƙofar sashensa daman gate
ɗ
in gidan abu
ɗ
e ya ke daya dawo sallar asubahi bai rufe ba, sannan dogarawan da sojin dake bakin sashen
nasa duk ya sallamesu su huta zuwa ƙwana biyu, don yana matuƙar tausaya musu ace zafi rana, ruwa sanyi duk suna zaune suna gadi su kuma suna cikin gida ana gadinsu, gaskiya wannan da rashin tausayi ciki shiyasa ya basu hutu don kowa ya huta har sati biyu
ba tare da kuma janye musu albashin ko sisin ƙwabo ba.
Shida ya saba ƙwana ajejin Allah, babu kowa babu me gadi ko
ɗ
aya kuma Allah ya kare.
yana bu
ɗ
ewa jakadiya tayi saranda, gamida gwako idanuwa waje kuma ta kasa koda kalmar A, saboda tsabar ƙwarjin
in da yaron yake mata don za tayi jika dashi amman wallahi tsoronsa take ji idan ya juye musu, ahakama wai rabin rainonsa yana yaro su sukayi ina ga kuma baka saba dashi ba? ita dai har tausayin yarinyar nan take Amira, don tasan halin mutumin na ta da bal
a'in miskilanci tamkar mahaifinsa Sarki.................soon
➡
️
[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce: Sirrinmu
➡
️
➡
️
➡
️
➡
️
➡
️
➡
️
*MAGANIN SANYI KO WANI IRI*
Ki samu darbejiya ki dafata, ki juye ta abaho me kyau sannan sai ki ƙara ruwa yayi
ɗ
an
ɗ
umi yadda zaki i
ya zama, sai ki shiga ciki ki zauna tsawon minti ashirin, kiyi haka na ƙwana 7 in sha Allah zaki rabu da sanyi na mara da sanyi me sanyi ƙaiƙayi ko fitar ruwa......
➡
️
13
............jikin jakadiya ya hau tsuma, ya juye asalin Galadimansa kuma Canal A
, ta hau inda inda tana son yin magana da ƙer ta ce" uhm....uhm...uhm.. dama...dama... Gwaggwala ce ta aikoni ta ce inxo in kawo muku abin karyawa da kuma in duba Banteeeeeeee".
wani duban tsanaki yayi mata, yana sane don ya ƙure ta ya ce" uhum ina ji
nki? meye kuma Banteeee"??.
ta kasa magana sai muxurai, tana wulkila ido ta ce" eh dama ana dubawa ne ko matar ta kai budurcinta
ɗ
akin mijinta kasan mu ƴan sarauta haka ake mana".
ya yi
ɗ
an murmushi gefen baki, yana tuno da wasu al'amaran da suka s
hu
ɗ
e wanda ƙwaƙwalwa ba zata ta
ɓ
a gogesu ba tamkar haddacesu yayi, kuma akullum yi masa gizo suke yi.
ya amshi abincin sannan ya ce" to zaki iya komawa don matar gidan bata tsshi ba". jikinta yayi sanyi ƙalau don batasan abinda za ta cewa gwaggwala ba
, don tasan halin masifarta idan ta koma ba tare da ta kawo mata komi ba, zata sanya yarinyar acikin matsala ne don cewa za'ayi bata kawo banten ta ba.
Da ire iren wa
ɗ
annan tunane tunanen ta koma
ɓ
angaren uwar gijiyarta, don bata san masifar da zata sha b
a.
Tana shiga kuwa ta ganta zaune kusa da tumtum, tana shan madara me zafi wacce aka kawo mata yanzu daga cikin gida, ta kalli jakadiya da wani duba sannan ta juya bata ce mata uffan ba amman tana gane jakadiya musamman ma idan tana cikin matsala.
ta ƙaraso ahankali duk da kuwa macece me matuƙar kuxari da karainiya, ta zauna kusa da ita ta ce" uwar gijiyata wallahi an sami matsala wannan jikan naki me masifar ƙwarjini shi yazo da kansa ya bu
ɗ
e ƙofar, wallahi ba kiga yadda ya tsatstsareni da wannan
idanuwan nasa masu kama dana mage ya hanani sakat wallahi".
Gwaggwala ta ka
ɗ
a kai alamar kinyi dai dai, sannan ta ce" to ke da kika dawo zaman mi kike yi anan? Ai kamata yayi kawai ki wuce ba sai kin ce
min komi ba, tunda kema kin zama abinda kika zama
da har ban isa ince ga yadda za'ayi ba, sai an samu ƴan hana ruwa gudu sun shiga gaba, yanzu so kike ace jikata bata kawo Banten ta ba? Ko kuwa so kike ace jikina ba namiji bane?".
da sauri Jakadiya ta ce" ni kuma wane ni? Ai kinfi ƙarfin haka awaje n
a, sannan abinda nakeso dake Uwar
ɗ
aki na kiyi haƙuri mu bishi asannu, kinsan fa maza basa son tonon asiri sannan ƴanda da ƴan yanzu aƙwai babbanci me girma tsakaninmu dasu, saboda haka kada ma wani yaji wannan batun".
Da sauri ta kalle ta sannan ta ce"
oh abar ma maganar ko? saboda bata shafeki ba? to anƙi abar maganar ni da kaina zanje har turakar tasu in ganewa idona".
Saura ƙiris Jakadiya ta tuntsire da dariya, ta
ɗ
an bu
ɗ
e ido na mamaki ta ce" haba uwar
ɗ
aki na, me kuma zaisa kije da kanki gamu?
idan kika je yayi miki abinda yayi min fa? Ai kinga munji kunya ko"?.
ta wani yi mata kallon tsaf sannan ta ce" oh wato nufinki nima idan naje zai min abinda yayi miki ko? wallahi yayi min kan uwarsa Fulani zan wuce, ba zanji kunya ba zan fa
ɗ
a mata tund
a ita ta kawo nata ta tambayi
ɗ
anta dalilin daya sa bai je ga matarsa ba".
jakadiya ta gya
ɗ
a kai, babu damar tace ƙala cibi ya zama ƙari ƙari ya zama ƙababa. saboda haka ta ce" to Allah yasa adace amman ni dai gaskiya kunya nake ji haka kurum yaro ya
rainaka kuma girmanka ya fa
ɗ
i".
Gwaggwala ta gama yana lifayarta da yake asalinta yaren kanuri ce, bata ko kula taba ta fito da kanta da yake da nata
ɓ
angaren dana Galadima ba wani nisa ne dashi ba, bayinta dake ƙofar falonta mata suka biyo ta tayi sa
urin
ɗ
aga musu hannu da ce wa" ku barshi kawai bana son rakiyar". ta wuce afusace Jakadiya na
ɓ
oye dariyarta, sai da ta wuce ne ta fito da ita fili tayi tayi tana riƙe ciki ta tashi ta shiga kicin don
ɗ
ora abincin dare.
tana zuwa ta fara bugu tamkar z
ata
ɓ
alla ƙofar, haushi ya kama Galadima wanda ke zaune gaban laptop yana vedio call da
ɗ
ansa, don tun ranar da sukaje da Aamiru bai kuma komawa ba saboda wasu dalilai da dama, amman son
ɗ
ansa yana nan binne azuciyarsa, yana yi masa wani irin masifar so me
wuyar fassaruwa, ya kasance baya samun nutsuwa indai bai kalli fuskar yaron ba, fuskar mahaifiyar Sira
ɗ
illahi ya ke gani afuskarsa da yake sunan daya ra
ɗ
awa
ɗ
ansa kenan wato SIRAƊILLAH.
yana shan coffie ne awani
ɗ
an ƙaramin cup fari ƙal na glass, cof
fie
ɗ
inda bai fi cikin cokali goma ba computer
ɗ
insa
ɗ
auke akan cinyarsa yana jujjuyawa, yana farin ciki yana wasa da
ɗ
ansa tamkar gashi ga yaron.
Haushin wannan bugun ya sanyashi kashe computer
ɗ
in baki
ɗ
aya, ya ƙaraso bakin babbar ƙofar tasu ta alfa
rma tamkar ƙofar gate amman irin ta katako je dakakkiya ƙirar Turkey, wacce taji kayan ado na alfarma tamkar ba ƙofa ba.
yana bu
ɗ
ewa ya iske Gwaggwala tsaye tana yi masa wani irin kallo na baka isa, shima yana tsaye tamkar dogari gashi ya kasa matsawa
sai kallon
mamaki yake mata, sannan ya bu
ɗ
e ƙasaitaccen bakinsa ya ce" sannu da zuwa Gwaggwala me babban
ɗ
aki, ina tunanin ko dai kinyi
ɓ
ace ne kika fa
ɗ
o mana nan tamkar aradu daga sama, babu zato babu tsammani kinsan dai gidan angwaye ne ba'a yi musu dir
ar mikiya ko?".
sosai taji kunyar maganarsa, amman sai ta maze tayi masa na yaran zamani sannan tayi masa wayo da dabara irin na wa
ɗ
anda suka ga jiya suka ga yau, ta ce" to ai gwara inzo don ko banzo bama ai za'a kirani don tun sassafe ma naso zuwa, s
ai kuma na aiko da Jakadiya don ta ganemun ku? sai tace ai duk kuna lafiya ma, to shi ne nace nima bari inzo in duba ku
ɗ
in, amman tace
ɗ
azu bata ga gimbiya Amira ba ai tana fa
ɗ
ar hakan na ce ai gwara inzo da kaina inga ko lafiya bata ganta ba".
ta fa
ɗ
i hakan da dabarar son sanin abinda ke faruwa, tunda dai shi ba zai fa
ɗ
i komi ba ta sanshi da masifar miskilanci da kuma zurfin ciki irin na mahaifinsa, shiyasa take son ta zo masa da salo da kuma dabara.
Jin ta ce hakan, sai ya ce" oh kinzo dai sa'i
do kawai Gwaggwala, amman banda haka sai ki taso ki taho da sassafe haka, masu gidan ma basu san da zuwanki ba"?.
Gwaggwala tayi zuru tana kallonsa cike da haushi, daman tasanshi da masifar wayo kamar dila da dabara tasan zai yi wuya bai gano inda ta do
sa
ɗ
in ba, saboda haka sai ta harzuƙa ta kuma fusata ta miƙe tana lalleƙa
ɗ
akunan dake falon, tare da shiga
ɗ
ayan
ɓ
angaren na gidan tana ƙara bu
ɗ
e hanci da baki wajen ganin yadda aka tsara komi amuhallinsa tamkar daman don su akayi komi, ta kasa gane yadda
ɓ
angaren yake gidane me part kusan hu
ɗ
u kowanne kuma yana da girma ga kuma saman benen daya zagaye
ɗ
akin yayi circle sosai ga ta ita kanta matattakalar da fa
ɗ
i da kuma tsayi tamkar ba a falo ba, haushi ya kamata ta dawo da baya ta kalleshi ta ce" to sai k
a tashi ka nuna min
ɓ
angaren jikata?".
ya
ɗ
an murmusa irin murmushin daya sabayi idan yaci nasara kan wani abu, sai kuwa ya ce" to ai da kinci gaba da dubawa wataƙila kiyi katari da naki
ɓ
angaren, kinga sai inyi ciko da ke ko"?.
ta galla masa har
ara sannan ta ce" haba yaro ai komi wayon amarya sai ansha manta, indai muna raye zanzo in za
ɓ
a me kake ci na baka na zuba"??. tayi maganar tana yin gaba alamar so take adole ya nuna mata sashen.
ya murmusa sannan ya ce" to ai da kin dawo baya nayi gab
a wataƙila na taimaka miki don ki hau benen". da sauri ta gwalo ido daman ga Gwaggwala da manyan idanu ta ce" subhana yanzu ni da wata ƙafar zan iya hawa wannan benen me kusan hawa
ɗ
ari"?.
ya murmusa sannan ya ce" ah da ƙafarki mana gwaggwala, ba jikark
i zaki gani ba? shi ne zan rakaki wajenta ai".
tayi rau rau da ido, ta ce" haba
ɗ
an nan? Yanzu kai saboda ka ƙware da mugunta ka rasa inda zaka ajjeta sai asaman bene tamkar shaho? haba ba'a banza ba ka iya mugunta haka ashe uwarka usulin Fulani ce, s
hiyasa lokacin da mahaifinka zai aure ta naso na hana, sai akayi katari kuma ƴar uwarsa ce banda haka da bazan ta
ɓ
a yarda ya auromin
ɗ
iyar mugunta ba".
ya ƙyalƙyale da dariya sannan ya fara hawa saman yana sanye da hannunsa cikin aljihun farar doguwar
riga irin ta barci tayi masa kyau sosai, gashi fari dogo namijin ingarma.
yana tafiyar yana ce wa" gashi kuma ita Fulanin ta fitar da tsiro har an yi girbi sun zama gudan jini, kinga kuwa ko kiso ko kar kiso jikokinki Fulani ne".
***
*** ***
Alhaji mawashi yayi saurin juyowa, gamida ƙarewa mutumin kallo duk da tsawon wasu shekaru basu ha
ɗ
u ba amman ya gane sa sosai, yayi saurin bin mutumin yana nemansa amman ko kafin kace me ya neme sa ya rasa, da yake da mutane da y
awa wajen biyan ku
ɗ
ine na asibiti.
Sosai ya ru
ɗ
e, ya kasa gaba balle baya tunaninsa kawai inda zai ga mutumin don bayyanar wannan bawan Allahn shi zai sanya rayuwarsa rugujewa tamkar yadda akw ruguje gini daga gini zuwa fili, ya kusa fashewa da kuka s
aboda ru
ɗ
ani amman haka ya daure ya wuce sashen da aka ƙwantar da ƴarsa, wacce rayuwarta ke cikin gagarumar matsala wacce tafi tashi don ganin wannan mutumin ba iya shi ka
ɗ
ai zai wa barazana ba, hatta shi barazana ce arayuwarsa balle kuma uwa uba wacce yak
e so yake ƙauna ita ce abar tsoro fatansa dai Allah ma ya
ɗ
auki ransa bayan ya fita a asibitin.
yana shiga ya ƙarasa da sauri, ganin Amrah aƙwance tamkar gawa hatta farcenta ma bata iya
ɗ
agawa, fuskarta duk bandeji alamar fuskarta abin yafi shafa.
Hajiya Rabi da mahaifiyarta suna gefe, suna kallonsa don ko
ɓ
angaren da suke ma bai kalla ba ta ƴarsa kawai ya ke, Hj Rabi ta ce" sannu da isowa Alhaji"?.
Ko kallonta bai yi ba kuma sarai yaji komi amman yayi shiru tamkar mlm yaci shirwa, shi ayanzu m
a gani yake duk halin da ƴarsa ke ciki ita ta sanyata ciki. Gefe
ɗ
aya kuma na zuciyarsa yana tuna wannan mutumin daya gani yanzu wanda yake shirin barazanar tarwatsa rayuwarsa...............soon
➡
️
[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce:
➡
️
14
………… Hajiya Rabi ta
ce" haba Alhaji ya ina maka sannu da zuwa kaƙi amsawa? Allah dai yasa lafiya domin ban gane yin shirunka ba"?.
wani kallon zaki san koni waye yayi mata sannan ya ce" har zaki tambayeni lafiya? yarinyata tana gadon asibiti babu lafiya kuma ki dinga tamb
ayata lafiya? to bari kiji idan ma da ha
ɗ
in bakinki komi ya faru ni nafi ƙarfinki, daga har masu Zugaki
ɗ
in Allah ya fiku, kuma ki sani ni bana yafiya duk abinda akayi min sai na rama haka nake".
ya fa
ɗ
i hakan yana girgiza mata babban
ɗ
an yatsansa, t
a zaro ido tana kallonsa Mama ta dinga mamaki da jimamin halin Alhaji Mawashi, wannan wani irin mugun hali ne dashi har haka? ƴarta na bashi labarinsa amman bata ta
ɓ
a tunani ko hasaso haka halin nasa yake ba.
da mamakinta ta ce" haba Alhaji? ya uwa zata s
o jefa ƴarta cikin matsala? idan hankali ya gushe ai tunaninmu bai kamata ya gushe ba, sanman arayuwa
ana son mutum me yadda da ƙaddara me kyau ko mara kyau, ka kasance cikin masu yarda da ita sai kaga cikin ƙanƙanin lokaci Allah ya kawo maka mafita daga d
ukkanin halin da kake ciki".
ya kai maƙura da wannan matar, tana son nuna masa bai san menene ƙaddara ba ko miye? itama fa yana lura da ita ba son Amrah
ɗ
in take ba, saboda haka zai san yadda zai yi da ita don duk wanda ya tsani ƴarsa Shima ya tsanesa.
ana cikin wannan halin me likita ya shigo, suka gaisa da Alhaji likitan ya ce" barkanka da zuwa Alhaji ashe har ka iso"??.
kamar abin arxiƙi ya ce" eh na iso, daman ina jiranka ne kazo don muji ta yadda zamu
ɓ
ullowa matsalar ƴarka Amrah".
da
sauri ya juyo don jin matsalar ƴar tasa ya ce" likita me kake son fa
ɗ
amin? banda wannan matsalar ta fuskarta har aƙwai wata matsalar ne"?.
Likita kuwa ya
ɗ
aga kai shida bai san dawar garin ba, ya