Showing 36001 words to 39000 words out of 39547 words

Chapter 13 - FACALA COMPLETE

04 Sep 2026

9

ta fashe da kuka alamun abin yana dukan zuciyarta.

auta ta matso kusa da ita, ta riƙe hannayenta sannan ta ce" na san abinda kike ji besty, amman sai fa kin daure sannan zakj kai da gashi, sannan ay

anzu haka kije asalin

ɓ

angarensa yana cikin matsala domin ayadda ya shigo na tabbatar da hakan, saboda haka ki daure kije yanzu ki kuma

ɗ

an gyara fuskarki da sanya turare, sai kije kiji meye matsalarsa"?.

sosai tayi amfani da shawarar aminiyarta, ta

ɗ

an

gyara fuskarta gamida canja kayan ma zuwa wata lifaya me matuƙar kyau da jan hankali, sai zabga ƙamshi take ta fito auta ta tsare ta da ido tana jinjina irin kyaun da tayi, ta fara yi mata kirari" mata agidan Galadima bada kanki asare kije gida kice ya fa

ɗ

i, in sha Allahu kece uwar yarima awajen angonki Galadima".

ta

ɗ

an fa

ɗ

a

ɗ

a fara'arta, sannan auta ta ce" kuma daga cewa agyara fuska? sai kuma acanja kaya? a lalkai hafsyn tawa ta zama wayis".

ta galla mata harara sannan ta ce", to kuma sai kawai

inyi amfani da shawararki ka

ɗ

ai, ai dole nima in zama me wayo da dabara sace zuciyar miji".

auta ta ce", to naji da

ɗ

i ki da

ɗ

a himma, yanzu dai kiyi saurin wucewa ni kuma ina nan ina jiranki, ina jiran good news daga

ɗ

akin memartaba Galadima".

tayi ƴ

ar dariyar yaƙe, domin tasan ba lallai ne ma ya yaba ƙwalliyar tata ba za taje ne domin ƙawarta.

auta tayi mata addu'ar samun zuciyarsa, sannan ta wuce tana

ɗ

aga mata hannu ta sauke ajiyar zuciya domin tunaninta

ɗ

aya ta yadda zata samu kansa, Allah ya

sani mugun ƙwarjini yake mata ta yadda har tsoron ha

ɗ

a ido take dashi.Don tun tana ƙarama idan ta ganshi ma canja hanya take duk dama ba anan ya girma ba a America.



********

sosai Amrah ta fashe da kuka, ta riƙe hannun Dadynta bayan ya

dawo daga fushin da yayi da Hajiya Rabi mahaifiyarta.

ta fara magana cike da tsantsar ƙwarewa a makirci sannan ta ce"Dady ka taimakawa rayuwata don Allah, wallahi inason Aliyu Galadiman babbar masarauta, ku taimakamin in aure sa wallahi Dady indai har

baku auramin shi ba zan iya mutuwa".

ta fa

ɗ

i hakan tana me fashewa da kuka ta fa

ɗ

a kan mahaifin na ta tana kuka me tsuma zuciyar me sauraro.

sosai Hajiya Rabi ta shiga tashin hankali, har ta gaza

ɓ

oyewa ta dakawa Amrah

ɗ

in wata muguwar tsawa san

nan ta ce" Amrah! bance kada ki sake maganar wannan yaron ba? dole ne sai kin aure sa

ɗ

in? to wallahi bari kiji ko kina so ko bakya so bazaki aure saba wallahi, sai dai ma idan mutuwa xakiyi ki mutu........."

bata gama ba Alhajj mawashi ya daka mata t

sawa, sannan ya ce" shi

ɗ

an uban waye daba zai aure ta ba? to bari kiji kaf duniyar nan banga

ɗ

an da ƴata zata so yace baya sonta ba, ko shi

ɗ

an gidan uban waye kuwa ki buga ki ajje daga yau zuwa gobe sai ta aure sa".

yana fa

ɗ

ar hakan ya fice, sai kir

ansa take "Alhaji ! Alhaji !!!". amma ko juyowa bai yi ba Hajiya tayi tamkar za tayi hauka saboda ita ka

ɗ

ai tasan azabar da takeji acikin zuciyarta, da kowa yasan sirrin da ta rufe da duk hakan bata faru ba.

ta fashe da kuka tana ce wa", wayyo Allah

na shiga uku na, don Allah mama ki hanasa abinda yayi niyya don Allah".

ta sakko tana me tsugun nawa agaban Mama mahaifiyarta.

ita ma maman tana cikin tashin hankali, musamman da taga hankalin ƴarta ya tashi tabbas aƙwai lauje acikin na

ɗ

i saboda haka

ya xamar mata dole ke

ɓ

ewa da ƴarta domin taji abinda yake aƙasa kuma acikin duhu wanda bata san dashi ba.

domin ita dai a iya saninta babu abinda ƴarta ke

ɓ

oye mata, dukkanin sirrinta ta sani shiyasa ma ta ƙagu ta san wannan sirrin........

*uhm nima

dai na ƙagu in san wannan sirrin*?.

🧐

wanda kuma shi ne na biyun ƙarshen taku na biyu.



🏼

[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce:





19

Ganin ƴarta ta fita a hayyacinta, yasa ta rungumeta tana ce wa" haba Rabi da wayonki da komi kike son yiwa ƴarki tilas ta rabu

da wanda take so? in

har yana sonta tana sonsa kuma yaro ne nagari ai ni aganina addu'ah ya kamata mu bisu da ita ko"?.

saurin fisgewa tayi sannan ta fara magana cikin kuka" haba Hajiya me zai sa kiga hankalina ya tashi? kinsan tabbas aƙwai babbar mat

sala ne indai har akayi auren nan shiyasa na dage ba zata aure sa ba, amman tunda Alhaji ya dage nasan ko da tsiya ko da tsiya tsiya sai anyi auren nan".

Mama ta nitsu tana kallon ƴarta, can ta hango wani abinda take zargi wanda ya

ɗ

arsu acikin zuciyar

ta, saboda haka sai ta ce" to fa

ɗ

amin dalilinki na ƙin auren"?.

da sauri ta kalli Mama, amma ta kasa magana ita kuwa Amrah sai kuka take tana turje turje Allah yasa ma babu wata na'ura jikinta duk an cire.

Jin shiru yasa Mama ce wa" baxaki fa

ɗ

ami

n bane Rabi? idan ma ba shida hali ne ko wata matsala ai sai ki fa

ɗ

amin ko? tunda maganar aure babu munafunci acikinta, gaskiya da gaskiya ake yi babu cuta babu cutarwa".

Amrah tayi caraf ta ce" wallahi Mama ba shida wani mummunan hali, duk gari kowa

yabonsa yake saboda kyakkyawan halinsa, kuma kowa na garin nan yasan da hakan amman kuma Mom taƙi yarda dashi, idan ma wani abin yayi ai sao ki fa

ɗ

a mom amman ba ki nuna bakya son auren ba".........

Wata irin tsawa ta daka mata sannan ta ce", yimin shi

ru mara kunya, har ke kinsan abinda ya dace da rayuwarki ne? da ina magana kina sakomin baki? ni sa'arki ce ko mi? to wllahi ki fita sha'anina kuma wallahi indai kika yarda akayi auren an babu ni babu ke".

ba Amrah ba hatta mama sai da abin ya girgiza t

a, cike da jin haushin ƴarta ta ce" to ni kuma indai har nayi bincike na gane yana da hali nagari ko kina so ko bakiso sai anyi, tunda so kike ji jiƙa ƴar taki kisha".

rushewa da kuka Hajiya Rabi tayi, duk yadda zata fasalta damuwar da take ciki ya fa

skara kuka dai ta yisa iya yinta ta kuma rasa ta yadda zata

ɓ

illowa abin wa zata fa

ɗ

awa ya yarda da ita? wani irin kallo mutanen duniya zasu yi mata daga mace me matuƙar karamci da mutunci ta koma mace mara mutunci a idon duniya.

Ganin hakan yasa ta t

ashi ta

ɗ

auro alwala tana fa

ɗ

awa Allah dukkanin abubuwan da suka dame ta, sannan Allah ya wargaza auren kada ma ayisa balle har allura ta tono garma.

Alhaji mawashi yana fita securities

ɗ

insa suka biyo sa, nan da nan sai gasu a babbar masarauta duk da d

a nisa sosai amman su kansu motocin tamkar jirgi suke saboda gudu, har wani

ɗ

agawa suke akan titi.

nan da nan sai gsshi a BABBAR MASARAUTA.

kasancewarsa babban mutum kuma kowa ya sansa nan da nan kuwa aka yi masa iso har gaban sarki, alokacin yana

tare da Fulani mahaifiyar Yarima.

Bayan sun gaisa ta fita sai kuwa Alhaji mawashi ya ce"ina gaisuwa babban sarki, dafatan na same ka lafiya ina tafe ne da wata ƴar damuwa ta, to

kasancewar kai babban mutum ne kuma me tausayi yasa nazo gare ka ka taimakaw

a rayuwar ƴata ta auri

ɗ

anka Galadima".

Sosai Sarki ya waro ido, har abin yaso ya bawa Alhaji mawashi mamaki don aganinsa ai yafi ƙarfin neman alfarma amman kuma tunda ya nemi alfarmar ai sai ayi masa.

Sarki ya ce" Alhaji mawashi banƙi ta taka ba

, domin mu daman haka muka gada ƴan sarauta a kawo mana mata har gida ba muke nema muce muna so ba, amman duk da haka sai yaro ya aminta tukun domin ƙwanannan yayi aure da ƴar uwarsa, daman kuma wannan ko yana so ko baya so dolensa sai ya auri ƴar uwarsa,

to amman inason ka bani ko da ƙwana biyu ne zamu tattauna dashi, kaga sai yazo har gida ya ganta idan sun aminta ai shikkenan".

duk da bai ji da

ɗ

in maganarsa ba, yaji da

ɗ

in abinda ya fa

ɗ

a na tabbatar masa indai sun amintan za'ayi auren daman kuma buri

nsa bai farantawa tilon ƴarsa Amrah ba.

sai da suka

ɗ

an ta

ɓ

a hirar duniya, da yaushe rabo sannan Alhaji Mawashi ya fito zuwa gidansa Securities

ɗ

insa suka goya masa baya, gamida saurin bu

ɗ

e masa gidan baya ya shige.

*******

a baki

n gadonsa ta same sa, yayi wani iri dashi abinka da farar farar fata nan da ban fuskarsa ta koma jawur tamkar

ɗ

anyan nama, idanuwansa sunyi jawur tamkar rurun wutar garwashi, sai ha

ɗ

a wata muguwar zufa yake bayan Ac

ɗ

in dake aiki a

ɗ

akin.

sosai taji sh

akkar ƙarasawa

ɗ

akin, domin tunda take bata ta

ɓ

a ganinsa acikin irin wannan mummunan yanayin ba, daurewa tayi ta ƙarasa sai dai wata zuciyar tana garga

ɗ

inta da ce war, kada ki ƙarasa Hafsa anya kuwa yau Galadima cikin hayyacinsa yake? jikinta yana kakkarwa

tamkar wacce sanyi ya ka

ɗ

a haka take takawa har ta ƙarasa bakin gadon.

ta sunkuyar da kanta ƙasa, domin daga shi sai boxer da singlet kunya duk ta ishe ta fara masa magana, sai dai sam bata ga alamun ma zai amsa mata ba.

har sai da tayi azar

ɓ

a

ɓ

im

ta

ɓ

a da ahankali jikinta sai kerma yake hatta haƙoranta harha

ɗ

ewa suke.

Firgigit yayi ya riƙe hannunta, sai ta koma masa tamkar Rabiatu ya fara mata magana cike da ƙwa

ɗ

aituwa da sha'awar son kasancewa da ita, ya fara sambatu " Adawiyya don Allah ki y

afemin duk abinda nayi miki wallahi inasonki da ƙaunarki, idan babu ke bazan iya rayuwa ba kowacce mace kallonta nake tamkar namiji".

Sosai ta zabura zata miƙe, domin ta girgiza da jin irin kalaman da bakinsa ya ke fa

ɗ

a ga wani irin malolon kishin day

a tokare mata wuyanta nan da nan ta hau kuka, tana jawa Autar momma Allah ya isa da ta barta ta shigo turakar mijin nata, gashinan ta shigo yana fa

ɗ

a mata wasu kalamai

masu ruwan dalma, wa

ɗ

anda basu isa su goge azuciyar da ta saurara ba, ko da kuwa bakin d

aya furta ya gogesu da da

ɗ

a

ɗ

an kalamai.

Sam kallon Adawiyya yake mata, har ya fara zaucewa ya manta da wacce ya ke tare da ita har ya me afkuwa ta afku daman gashi yana mata kallon Adawiyya masoyiyarsa a wannan daren ne Hafsa ta zama cikakkiyar matar

aure tamkar yadda kowacce mace me lasisi take zaune agidanta na sunnah.

wani irin kukan takaici take, ga kuma wata irin azabar da take ji ta kasa banbance wani irin kuka za tayi, na baƙin cikin kalamansa na

ɗ

azu ko na wannan cin mutuncin da yayi mata?

duk ta yadda zata fasalta wacece wannan muguwar Adawiyyar da ta juyawa mijinta ƙwaƙwalwa ta kasa, da zata ga wannan shai

ɗ

aniyar Adawiyyan da babh shakka sai anyi kare jini biri jini da ita......

oh su Hafsa kishi lol

😅

shi kuwa da ya dawo cikin nu

tsuwarsa ya gane me ya aikata kasa zama yayi a

ɗ

akin, ya wuce zuwa

ɗ

ayan

ɗ

akin nasa tamkar yayi kuka tsabar baƙin ciki, shikkenan wannan yarinyar ta gama ƙare masa kallo ta rainasa.

Autar momma kuwa da ta gaji da jira sai ta tashi ta wuce

ɓ

angarensu da

niyyar an jima ta dawo.

OH SU AUTA GULMA FON SUTO

😒😅

[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce:





20

................bayan mun dawo gida kai tsaye

ɓ

angarena na koma, ga tunanin halin da mijina ya ke ciki domin haryanzu bai farfa

ɗ

o ba ga kuma rasuwar Nana, ni

da kaina jikina duk ciwo yake haka saitin zuciyata tamkar an ajje min wani ƙaton malulu, banda ma Ammi na tausar zuciyata da bansan halin da zan shiga ba.

Bayan an kai Nana ina ƙwance kan cinyar Ammi, sai ga Hajiyarsu ya Ahmad ta shigo gabana yana du

kan uku uku na

ɗ

ago da kaina wanda yake masifar saramin na bu

ɗ

e bakina da niyyar yi mata sannu da zuwa........ ko kafin inyi magana tayi caraf ta ce"to

ɗ

iyar mayu, kinxo kin cika mana gida babu ciki balle haihuwa shiyasa kike son cinyemin jikoki ko? to wal

lahi bari Ahmad ya farfa

ɗ

o, ko kina so ko bakiso sai kin bar gidan nan domin kaf zuri'ar gidanmu babu maye".

Ammi ta tashi tsaye cike da mamaki ta ce" yanzu don Allah bakiji kunyar kalamanki ba? kun kasa yarda da ƙaddara akan abinda ya faru sai kace b

a musulmai ba? alhali kunsan Allah shi ka

ɗ

ai yake da alhakin

ɗ

aukar ran kowa? kuma

ɗ

anki yana gadon asibiti bakiji tausayin halin da yake ciki ba har kike fa

ɗ

ar duk abinda yazo bakinki? to wallahi ki jira ranar da xata zo Allah ya tambayeki dalilinki na fa

ɗ

ar hakan".

Mama uwar gida dake wajen ta ƙwa

ɓ

e fuska sannan ta ce", yo ai wannan duk borin kunya ne an kashe yarinya har lahira kuma adinga wani batu, yo ai

daman ba tun yau aka fara ba daman hausawa sunce rana dubu ta

ɓ

arawo rana

ɗ

aya tak ta me kaya,

gashi yau kunyi maitar taku inda ba xa'a barku ba".

Umma tayi saurin tashi tsaye itama daga zaunen da take ta ce" wai wannan wani irin hali ne domin Allah? kun sanya yarinya agaba kuna zagi kuna ce mata mayya, ke Mama uwar gida har dake ake fa

ɗ

ar wannan b

atu? to in har Adawiyya mayyace ai ƴaƴanki ma duk mayu ne, tunda duk wanda ya ganta yasan ƴar gidan Malam ce saboda haka kika ƙara cewa tak awannan batun wallahi sai na shaidawa malam cin mutuncin ƴarsa da kike yi".

Hajiyar Ahmad ta ce" ke don Allah sa

uran mayu, har kina da bakin magana? tunda an gama dake an bada kuruwarki? ai dole kiyi magana tunda ke ayanzu gawa tafe ce".

Nan da nan waje ya hargitse, can sai ga Balaraba da muƙarrabanta sun iso, sai zage zage suke suna rashin mutunci, Balaraba ku

wa ta zama tamkar mahaukaciya domin ganin yadda aka gyaramin sashe na, sai taji dama bata yi abinda tayi

ɗ

in sashena ya ƙone ba, domin har ya tattaka da ha

ɗ

uwa kujeruna saiti biyu danƙara danƙara, masu kalar orange da fari labulayen ma duk farare, wa

ɗ

anda

suka sha ado na kece raini ga kafceciyar tibin bango, ga danƙareren stand firiza wanda ya gaji da ha

ɗ

uwa fari sol dashi komi dai na falon ya tsaru sosai, nima abinda yasa ban lura da komi ba saboda tashin hankalin dana ke ciki ne, ni dana lura ma sai naga

har nafi Balaraba shiga tashin hankali, domin ni ko magana bana yi ita kuwa sai haƙilo take tana masifa domin wata masifar ma dama ta baka, in har da gaske kana cikin wani yanayi maganar ma wahala take maka.

ɗ

aki Ammi ta tura ni, itama ta shiga

ɗ

akin sa

nnan ta sanya mukulli,

ɗ

akin ma ya sanyamin kayan

ɗ

aki masu matuƙar kyau da ƙawa farare tas tas gwanin ban sha'awa masu adon golden da ash

ɗ

in labulaye masu kyau.

Sai kuka nake akan cinyar Ammi, ita kuwa haƙuri take bani tana tofamin ayoyin ƙur'ani da

kuma tofamin duk addu'ar da tazo bakinta, nan da nan sai wani wahallan barci yayi awon gaba dani, acikin barcin ne na dinga mafarki da mutumin da muka ha

ɗ

u

ɗ

azu, yana ta bina ni kuma ina guduwa ga wasu yara ƙyawawa sai bina suke ni kuma ina gudu.

**********

bayan yayi wanka yasha adonsa tamkar babu abinda ya damu zuciyarsa, sai walwali yake yana sheƙi ya fito a asalin angonsa a gaggauce ya shirya ya wuce zuwa wajen Amira, don tunowa da ta'asar daya aikata, yasan yanzu tana cikin wani hali duk da

shi kunyar ma zuwa yake sai dai dole ne ya sanyawa idonsa ƙwalli yaje, saboda shi mutum ne me matuƙar tausayi musamman mace da ƙananan yara.

ƙamshi yake busawa me masifar tafiya da zuciya, ya shiga

ɗ

akin na ta cike da rangaji wanda ya zamar masa tamka

r jiki kuma hakan sai yake ƙara masa kyau da kuma ƙwarjini.



a takure ya same ta kan kado, tana lullu

ɓ

e da blanket me kuliya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login