Showing 18001 words to 21000 words out of 39547 words

Chapter 7 - FACALA COMPLETE

04 Sep 2026

8

ya ce" hhh ƙaramar muguwa, daman nasan duk daren da

ɗ

ewa yaro ba zai ta

ɓ

a hango abinfa ƙarami ya hango ba, saboda haka inason ki gaggau

ta fa

ɗ

amin abinda yasa kika kira ni tun kafin in kashe waya ta".

Da sauri ta fara magana har maganarta tana

ɗ

an sarƙewa ka

ɗ

an ta ce" daman boka so nake ayimin wani aiki akan wasu mutane guda biyu,

ɗ

ayan na sanyasa ne ya yiwa facala ta sharri, akan tan

a neman mazaje har ta kawosu gida,

ɗ

ayan kuma likita ne na sanyashi yi mata sharrin tana da ciki, kuma cikin ƙarya ne to so nake arufe bakinsu su duka ta yadda ba zasu iya fa

ɗ

ar sunana ba ko da kuwa ana gab da datse ransu ne".

dariya yake sosai, sanna

n ya ce" ikon sai ke yadda wannan aikin da kika aikata ai ko asiri ba zai iya yadda kika yi

ɗ

innan ba, tsabar makirci ki sanya ayiwa facalarki wannan mugayen abubuwan? to ke yanzu idan akayi

ɗ

aya daga cikin biyun nan ya zakiyi? wannan muguntar ai tayi yaw

a".

ya fa

ɗ

i hakan kai tsaye.

Ai kuwa taji haushi ta ce"

ɗ

an delu, zakayi min aikin ko baza kayi min ba? aiki fa zakayi min in biyaka ku

ɗ

inka saboda haka ka yimin kawai abinda na sanya ka".

ba tare da wani ja ba ya ce" ai shikkenan, yanzu za a f

ara aikin ke dai ki tanadi ku

ɗ

inki ba sai an gama aiki ba muzo muna ya akayi".

cike da zumu

ɗ

i ta ce" to ka ta

ɓ

a yimin aiki ban biya ka bane? kai dai kawai kayi min in gani a aikace in biyaka ku

ɗ

inka kawai".

ya ce"to" gamida kashe wayar.

ta ajje wayar ta

na

ɗ

an goge gumin da ya jiƙe mata fuska, sai lokacin ta tuna khadija a

ɗ

aki wacce ta jiyo ƙararta

ɗ

azu, amman bata wai waye taba sai da taji daga

ɗ

an delu sannan hankalinta ya ƙwanta, don babu abinda ta tsana irin tonon asiri, shiyasa nan da nan ta nemi han

yar wanke kanta.

tana shiga

ɗ

akin ta hango khadija aƙasa babu numfashi a tattare da ita, ta buga ihu gami da yin tsalle ta dira agaban khadija hankalinta duk amatuƙar tashe.

***

Muna zaune gaban likita, dukkaninmu munyi shiru zuciyoyinmu sai luguden

bugawa suke daga kan fuskokinmu zaka fuskanci wannan al'amarin daya sanyamu shiga wani hali.

cike da nutsuwa likitan ya

ɗ

ago kansa, ya ce" gaskiya aduk binciken da mukayi wannan yarinyar ba tada ciki gaskiya".

cike da murna dukkaninmu muka dinga hamdala

, gamida godewa Allah sannan Alhaji ya ce" shikkenan likita mungode, amman kuma ai su Zubairu sun fa

ɗ

a mana cewar a wannan asibitin ne aka shaida musu tana da ciki? to me hakan ya ke nufi?".

Likitan ya gyara farin gilashinsa sannan ya ce" gaskiya dai ina

ganin likitan bai san aikinsa ba, ko kuma wani result

ɗ

in ya bayar ba nata ba, saboda haka ku koma can wajen wanda ya yi muku gwajin sai a tabbatar muku ba tada ciki, ko kuma wata matsalar ce ta daban tasa hakan ya faru".

Kowa jikinsa ya yi sanyi, Alh

aji ransa ya

ɓ

aci ya ce" ku tashi muje, mun gode sosai likita Allah ya ƙara ilimi".

ya ce" amin" sannan muka fito.

Likitan sai bina da kallo ya ke, ni kuwa haushi ma ya bani amman tunda ina farin ciki kuma aganina tamkar shi ne silar warwarewar zargin da

ake min sai banga laifinsa sosai don ya kalle ni ba, wataƙila ko mamaki ya ke akan abinda ya faru.

Sosai Alhaji ke zage zage, sannan ya kalli Khalid ya ce" Allah ya wadaran likita irin ka, yanzu idan banda Allah yaso munyi aiki da ilimi ba da jahilci

ba ta yaya za'ayi mu gano cewar wannan yarinyar ba ta

ɗ

auke da ciki? ko da anyi ta shiru aka ga bata haihu ba sai a

ɗ

auka zubar da cikin tayi? saboda haka wallahi sai na kai ƙararka wajen hukuma, sai inji abinda ya sanyaka aikata wannan

ɗ

anyan aikin".

ya

shiga latsa wayarsa don nemo lambar cp abokinsa, wato ƙwamishinan ƴan sanda na nan garin, amininsa ne sosai ta hanyar aiki suka ha

ɗ

u, wanda sukayi wani taro na ha

ɗ

in gwiwar ƴan sanda da kuma jami'an gidan fursuna, da ya ke Alhaji badamasi shi ne shugabans

u na jahar.

sosai idon Dr ya fito waje, ya shiga ha

ɗ

iye wani irin malulun baƙin ciki amman kuma ya kasa yin magana ya ce ga wadda ta sanyashi yin wannan aikin akan ku

ɗ

insa da ba suka ko da dubu

ɗ

ari ba.

Ganin yana wannan zufa ya sanya Mlm dakatar

da Alhaji ga barin wayar, sannan ya ce" Alhaji ka yi haƙuri, abinda zai faru ya riga daya faru haƙuri kawai zamuyi, tunda Allah ya wanke ta a wannan yaje shi da Allah, don duk mutumin daya cuci wani Allah ba zai ta

ɓ

a barin haƙƙinsa akansa ba".

Alhaji ya c

e" haba mlm su fa wani lokacin mutane jan ido ake musu, sannan sai kaga sun dawo kan hanya wataƙila ma ba akan adawiyya ya fara wannan aika aikar ba, to yin shirum zai sanya ya ƙara miƙe ƙafarsa wajen yin dukkanin abinda zai yi don yaga ya yita raba mata d

a mazajensu wajen yi musu sharri".

yaya Xubair ma ya ce" hakane wallahi, da an barshi yaci na jaki wataƙila zai fa

ɗ

i maƙasudin daya sanya shi yin wannan rashin mutuncin ganin ya ha

ɗ

a mata da miji fa

ɗ

a".

Mlm dai ya kasa ya tsare wajen hana wannan huk

uncin da suke son

ɗ

auka

ɗ

in, sai dai ba don ransu ya so ba sukayi shiru don mlm yana da girma da matsayi da mutunci a idanuwansu, kuma duk yadda suka so amsarwa adawiyya ƴan ci ba ya ga shi ne, don shi ne mahaifinta wanda yafi kowa sonta baya ga Allahn day

a halicce ta sai kuma mahaifiyarta.

Mlm ya kira Ammi, tana kuka ta ce" Mlm awani hali ƴa ta take ciki? me kuma ya ke faruwa ahalin yanzu? na yi shiru ne saboda kada inzo kuma gaka kana nan, nasan zakayi duk abinda ya dace".

Mlm ya ce" ƙwarai kuwa, sai

dai nima nawa addu'ah ce amman Allah subhanahu wata'ala shi ne ya fitar da ƴarmu daga cikin matsala ta farko da ta fuskanta".

Nan ya fa

ɗ

awa Ammi duk abinda ya faru, ai kuwa ta fashe da kuka ta ce" duk wanda ya ke bin ƴata da wannan mummunan sharrin Al

lah ya yimin maganinsa".

Mlm ya amsa da "amin mar'atussaliha".

Ammi ta ce" nima zanzo idan ka bani dama, sai kuma ayi bincike kan

ɗ

ayan sharrin da akayi mata".

Mlm ya ce" a'a ba sai kinxo ba, komi zai warware da izinin rabbi ke dai kawai ki duƙufa da

yi mata addu'ah Allah ya fitar da ita".

Amin ta ce" amin yanzu ma akan sallaya nake".

Mlm ya ce" to ya yi zan kiraki duk yadda ake ciki sai kiji Allah dai ya wanke mana ita tas".

ta amsa da "amin ".

Sannan ya ajje wayar.

ya Ahmad sai kallona ya ke,

cike da son ke

ɓ

ewa dani don yin magana amman ya kasa hakan saboda su Mlm dake wajen har muka baro asibitin.

Muna fitowa dr Na'im ya fa

ɗ

a

ɗ

akin dr Khalid, ya cukomo sa gamida ce wa" miye ka aikata haka ne? me kake son jama'ah suce gamida wannan babban abin

kunyar daka aikata? waye kuma ya sanya ka yin wannan aikin? don ni dai nasan ba zaka ta

ɓ

a aikata hakan bisa kuskure ba, sai bisa son zuciya da kuma son duniya irin na ka".

Dr khalid, ya yi saurin zama akan kujerarsa me jujjuyawa irin ta likitoci sanna

n ya ce" ni kai na na rasa me yasa na aikata abinda na aikata

ɗ

in, amman wallahi ba ason raina na aikata hakan ba maryam ce ta takuramin akan sai na siya mata sarƙar gold, ni kuma ahalin yanzu ta rashin lafiyar Inna nake, tunda kasan yanayin ciwonta na han

ta so shiyasa aduk wata ku

ɗ

in baya isa ta, ga kuma agefe

ɗ

aya maryam ta takuramin".

cike da haushin abinda yasa ya aikata hakan ya ce" ni fa babu ruwana da wata maganar sarƙa, ai son zuciyarka shi zaisa matarka ta kaika wuta, to in banda son zuciyarka ta

yaya za'ayi ka dinga biyewa mace don son zuciyarta? wannan babban kuskure ka aikata, sannan ni har yanzu baka fa

ɗ

amin wanda ya sanyaka aikata hakan ba"?.

Gumi ya shiga karyo masa...................soon





HANYOYIN GYARAN JIKI DA FUSKA

Hanya ta far

ko kayan Hadi:



Extra virgin olive oil (man zaitun na asali)



Lemun tsami



Ruwan zafi



Auduga

Da farko zaki dangawlo man zaitun da auduga ki goga a fuskarki. Ki samu ruwan zafi ki matsa lemun tsami a ciki sai ki jefa bawon a cikin ruwan zafin. K

i sa kwanon ko bahon da kika zuba ruwan zafin a kasan fuskarki ki sunkuyar da kanki sai ki rufu da zani.

Ki samu abun juyawa kina juya ruwan zafin tiririn yana bugar fuskanki.

Zakiji kin fara hada gumi, kiyi haka kaman na min biyar Sai ki samu auduga

ki goge fuskarki da ita, zakiga datti a jikin audugar. Zakiyi mamakin irin dattin da zaki gani Idan ruwan ya huce sai ki wanke fuskarki da shi.

Hanya ta biyu:

kayan hadi:



kwai



xuma



yoghurt.

ki sami kwanki danye ki fasa ki cire yell

ow din,da farin ruwan xa kiyi amfani, sannan ki xuba xuma cokali daya a kan ruwan kwai guda daya ki saka yoghurt ki juya sosai, sai ki shafa a fuskarki, sannan ki turara fuskar da ruwan xafi ko da garwashi xuwa minti goma, idan kin gama saiki bar shi ya bu

she xuwa rabin awa, sannan ki wanke fuskar taki, fuskarki xatayi kyau sosai.



Hanya ta uku

Kayan hadi

Yadda za ki yi amfani dasu: ► Ki wanke fuskarki da sabulun wanke fuska, sannan sai ki



Dilke (Facial scrub)



Tawul



Man shafawa (moi

sturizer)



Zuma



Kurkum



Madara



Lemon tsami



Man essential oil ko zaitun



Ruwan rose (rose water)

wanke da ruwan sanyi. ► Ki shafa dilke a fuskarki ta hanyar amfanin da tafin hannunki har na tsawon minti 2 kafin ki wanke da ruwan dumi. ►

Ki turara fuskarki da ruwan zafi na tsawo minti 5 bayan kin diga man zaitun ko man essential oil a cikin ruwan. Yin hakan zai cire miki bakaken kurajen fuska.



Sai ki hada madara da lemon tsami da zuma da ruwan rose water da kurkum kafin ki shafa a fu

skarki har zuwa wuya. Daga nan ki bari na tsawon minti sha biyar ko ashirin kafin ki wanke da ruwan dumi. ► Daga nan ki goge da tawul kafin ki shafa man shafawa (moisturizer). ► Ana so ki dinga yin hakan sau daya a sati domin samun fuska mai sheki kuma mar

ar kuraje.

MRS GREEN CE.

[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce: _*





F

𝘼

C

𝘼

L

𝘼







*_

{{}}Ta fi kishiya

🔥

{{}}

TAKU NA 2 (Book 2)

_BY_

_*©UMMU M

𝘼

HER(MRS GREEN)*_

💚

*_AREWA WRITER'S ASSOCIATION





_*

*AREWABOOK$





*

FACALA::

https://arewabooks.com/book?id=6582a28d4ede3c5852b6cb60



*UMMU MAHER COLLECTION

👛👠

*

https://chat.whatsapp.com/EBmNeSHdAl9EgqmlWo3Z3C

*_SABAYA KAYAN MATA

🥰

_*

ko kunsan sabaya na gyara jiki

🗣



ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na ƴa mace

🗣



in

har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura

🗣



🗣



na ce ba? kin haihu kinƙi ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko ka

ɗ

an sabida ƴaƴan itatuwa ce herberls.tana ciko d

a mama yayi kyau sosai.

08067329607.





9

.............dr khalid ya ce" wallahi dr na'im na rasa me yasa Salma ke son takurawa rayuwata, a kullum cikin damuna take akan dole sai nayi mata abu ko da kuwa banda halin hakan, yanzu idan kajr gidana babu ab

inda babu amman ta dinga ƙorafi kenan, ita baya san wannan bata san wannan, ni kuma ina gudun

ɓ

acin ranta don ko buƙatuwa zanyi da ita dai tace wai dole sai na bata ku

ɗ

i, ni kuma gashi ina matuƙar samun nutsuwa da ita,shiyasa duk abinda ta buƙata nake saur

in yi mata shi".

Dr na'im ya ƙura masa ido, cike da takaicinsa ya ce" gaskiya ka bani mamaki wallahi, taga kana zulamartane shiyasa take gasa maka aya ahannu, yanzu tsabar rashin imani irin na wasu matan don mijinki zai buƙace ki har sai ya biya ki ku

ɗ

i? saboda tsabar rashin tsoron Allah? to wallahi ina me ja maka kunne tun wuri gwara ka yiwa kanka ƙiyamal laili, idan ba haka ba ta kanta wuta kaima ta kai ka".

Sosai jikinsa yayi sanyi, ya ce" in sha Allah bazan ƙara maimaita kuskuren danayi abaya ba, k

uma don Allah ka rufamin asiri kada wani yaji wannan babban saƙon dana aikata, bansan da wani irin ido zan kalli wa

ɗ

anda suka yarda dani ba, suke ganina amutumin arziƙi ashe ba haka bane, mutum ne ni me son zuciya in sha Allah zanje har gida don in nemi ya

fiyar wa

ɗ

annan bayin Allahn".

dr na'im ya ce" good mutumina, na gode daka ganeni da wuri Allah ubangiji ya shiryar damu baki

ɗ

aya,maganar matarka kuma kai kasan yadda za kayi mata, don ta gane dukkanin kuskuren da tayi maka".

ya

ɗ

an murmusa don yasan t

a inda zai gano lagon mutuniyar tasa, ya

ɗ

an juya kan kujerarsa zai yi maganinta dai dai abinda ta da

ɗ

e tana aikata masa na rashin tsoron Allah.

Sukayi sallama kowa ya koma kan bakin aikinsa.

*** *** ***

cike da takun na

n nasa me matuƙar tafiya da zuciyar ƴammata ya ƙarasa kusa da ita, ba zai ce yana ƙin jininsa ba ko

babu komi Amira ƴar uwarsa ce, saboda haka zai kula da ita bisa amana amman ba zai iya

ɗ

aukar wasu alƙwarurrukan daya san ba zai iya cikawa ba, ciki kuwa

harda ƙwana

ɗ

akinta ba zai iya hakan ba don ko da ya ƙwanta ma ba zai ta

ɓ

a ganinta amatsayin mace ba, shi dai macen nan guda

ɗ

aya tak da ta tsaya azuciyarsa ba xata ta

ɓ

a ficewa ba.

ajje mata ledar daya shigo da ita ya yi, sannan ya ce" ni zan wuce sai

da safe". ya fa

ɗ

i hakan agajarce yana me miƙewa zuwa babban

ɗ

akinsa wanda ya gaji da ha

ɗ

uwa, yaji komi na ado na more rayuwa kai tsaye ya yi wanka sannan ya yi alwala gamida zuwa kan sabuwar kyakkyawar sallayarsa, sannan ya dinga addu'o'i gamida karatun a

lqur'ani me girma, sannan ya ƙwanta ya yi nisa cikin tunaninsa har ya tafi tunanin wani labarin daya shu

ɗ

e fiye da shekara biyu.

TUNANI

Sosai ya shagala da kallonta, har abokinsa ya fuskanci haka ya ƙwace laptop

ɗ

insa daga hannunsa, yana me sa

ukowa daga kan gadon ya ce" wai miye haka ne canal? ka sanya yarinya agaba kana kallonta? ƙanwata ce"?.

Canal A ya ce" eh nasan ƙanwar taka ce a'i, shiyasa ma na ƙurawa wannan kyakkyawar fuskartata ido, gani nake tamkar ba zan iya dena kallonta ba, gaskiy

a wannan ƙanwar taka ta tafi dani".

Captain ya ce" uhm kai dai abinka har mamaki ya ke bani wallahi, mutumin da ko kallon mata baya yi? Amman yau shi ne da kallon wannan ƴar ta tsitsiyar yarinyar? dako ƙirgen dangi bata gama ba?".

bai ce dashi komi ba, h

ar sai daya tashi sannan ya ce" uhm ai ko ƙirgen meye ni dai ahaka na ganta nace inaso, sannan ni awaje na ai tafi wa

ɗ

annan banzan karuwan da suke cikawa mutum gida, da sunan sunxo tayaka hira".

Captain ya ce" oho dai ni bani nace suzo ba ai,amman duk w

acce tazo ga waje nan idan da halima ko ƙwana za tayi ni bazan hanata ba, ai baƙonka annabinka".

haushi maganarsa ta bashi sannan ya ce" inason dai ka sani kai musulmi ne, sannan duk wanda ya ke neman mata zina kenan ya ke yi, sannan kafi kowa sanin ir

in azabar da za'a yi musu, tunda ka karanta ka gani sannan ina guje maka ranar nadama, ita zina ba abune me kyau ba idan ka kalleta ta fuskar lafiya ma, zai iya yiwuwa wata acikin wa

ɗ

anda kakr neman su zamo masu cuta me karya garkuwar jiki, to kaga komi za

i iya faruwa da kai".

da sauri ya katse sa da ce wa" Allah ya tsare ni, ni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login