Showing 33001 words to 36000 words out of 39547 words

Chapter 12 - FACALA COMPLETE

04 Sep 2026

12

ta daki ƙwaƙwalwata, wannan fa shi ne rana zafi inuwa

ƙ

una, ni aganina matsalolina duk sun gama warwarewa ashe ba haka bane, domin kuwa ni nafi kowa sanin halin Balaraba, baki

ɗ

aya ni zata

ɗ

orawa alhakin mutuwar ƴarta ba zata lura da ƙaddara ba, ni zata

ɗ

orawa laifin mutuwar ƴarta daman gashi ayanzu ma tana j

in kamar ta kashe ni ina kuma da ƴarta ta mutu ta sanadiyyar hatsari, kuma ina tare da ita lokacin da hakan ya faru?.

kuka nake sosai, har ban san adadin kukan danayi ba na

ɗ

auki wayata da ƙer na kira lambar yaya zubair, don wayata babu abinda ya same

ta tamkar babu wani hatsarin da mukayi.

Bugun farko ya

ɗ

aga yana ce wa" lafiya kuwa haryanzu baku dawo ba?".

jin hakan ya sanyani fashewa da matsanancin kuka na kasa magana baki

ɗ

aya sai jan zuciya nake, jin hakan hankalinsa ya tashi sosai ya ce" me y

a faru ne Adawiyya? kukan me kike yi? Allah yasa dai ba wani abune ya faru daku ba?".

jin hakan ya sanya Balaraba murmushi, sai dai shifa ramin mugunta idan zaka ginasa ka ginashi dai dai da kai, domin kuwa ta manta da ƴarta ma aciki sai da taji miji

nta yana ambato khadija sannan ta farga, kuma taji yana salati.

Kamar mahaukaciya sabon kamu, ta janyo wayar dake hannunsa ta sanya akunnenta tana ce wa" uwarki mi ya samu khadijan, banza baƙa me baƙar aniya wallahi muddin wani abu ya samu ƴata wallahi ba

zan ta

ɓ

a barinki ba, yadda kika sanyani baƙin ciki kema sai na sanyak......."

bata ƙarasa ba ya warce wayarsa, yana sanyata a aljihunsa ya kalleta ido acikin ido cike da ƙunar rai ya fara magana, duk haukanki ba zaki dawo da hannun agogo baya ba ahalin

yanzu khadija ta rasu sanadin hatsarin da sukayi".

wata irin muguwar ashar ta saki, sannan ta fara kuka tana ihu tamkar mahaukaciyar da ake shirin

ɗ

aurata aturu.

Shi kuwa yayi wucewarsa ba tare daya ce mata komi ba, sosai mutuwar nana ta girgiz

a kowa saboda yarinya ce me saurin shiga rai.

kiran hajiya tayi cike da tsananin tashin hankali, tana fa

ɗ

a mata tana kuka tana cin alwashi da kuma mugayen maganganu akaina, har tana cewa itama sai ta kasheni indai har tana raye.

nan da nan aka cika a

sibiti, har dasu Ammi dasu Malam ban ma san wa ya fa

ɗ

a musu ba, ni dai nasan na shaidawa ya zubar shi ka

ɗ

ai, amman babu wanda na fa

ɗ

awa.

ina ganin Ammi naje na rungumeta na fashe da matsanancin kukan tausayin kaina, domin ada na

ɗ

auka dukkanin ƙaddaro

rina sun yaye ashe da saura.

wata mahaukaciyar fisga naji anyomin, na juya da bala'in sauri sai naga ashe Balaraba ce, cike da haushina ta fara kaimin duka tamkar Allah ya aiko ta, ga kuma tsohon ciki ajikinta ko tunanin abinda yake cikinta bata yi, s

osai ake janta tana ƙara fisgoni tana shan mugayen alkaba'i akaina, anan dai halinta ya fito don da duk lullu

ɓ

in biri takewa mutane babu wanda yasan halinta.

Sosai ran Alhaji badamasi ya

ɓ

aci, daman mahaukaciya Zubairu ya aura haka? ya dinga tunano mug

ayen halayyarta lokacin tana gidansu, tana yawo daga wannan hotel

ɗ

in sai wannan ashe ba iya karuwanci ta iya ba, har da hauka ta iya.

Duk wanda ya riƙeta sai ta fisge ta hau hauka tana dukan duk wanda ya tiƙeta

ɗ

in, gashi ni kuma banida ƙarfin da zan

kare kaina, domin ni indai har na shiga tashin hankali bana jin ƙarfi ko na sisi ajikina, saboda haka sai ta samu lagona ta dinga dukana, har ta fasamin hanci na hau Zubar da jini.

Ammina tayi kukan kura ta hanka

ɗ

ata gefe, sai gata akan wata kujera san

nan ta nuna ta ta fara magana cikin fushi.

"ashe dama ke mahaukaciya ce jahila? wacce batasan ƙaddara ba? idan banda rashin sanin Allah ita ce ta kashe miki ƴa? idan da Allah yaso ita

ɗ

in da kanta zai

ɗ

auka bama ƴarki ba, idan kuma yaso sai ya ƙwashes

u duka."

Hajiyarsu Ahmad tayi wuf ta ce" to mayya, aniyarki ta biki

ɗ

ana yafi ƙarfinki sannan jikarmu da kuka kashe wallahi sai munyi shari'a daku".

sosai abin ya yiwa Ammi zafi, waje fa ya

ɗ

au harami aka hau tone tone abin fa babu da

ɗ

i waje ya kac

ame.

wata irin tsawa Malam ya daka musu, nan da nan kowa ya kama bakinsa yayi shiru Malam ya fara fa

ɗ

a yana ce wa" haba don Allah, nan fa asibiti ne bai kamata hakan ta faru anan

ɗ

in ba, duk abinda zakuyi ku bari mana kuje gida kuma duk abinda ya faru

rashin yarda da ƙaddara ne, da kunyi haƙuri da komai da Allah ya kawo mafita cikin sauƙi".

Harare harare aka hau yi, tsakaninsu, Ammi tayi ƙwafa ta rungumeni aƙirjinta tamkar zata mayar dani cikinta.

[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce:





17

..........mun

a ji muna gani aka fito da gawar Nana khadija, kowa ya fashe da matsanancin kuka me wuyar fassaruwa, domin yarinyar aƙwaita da shiga rai kuma har a wannan lokacin ya Ahmad bai farfa

ɗ

o ba, abinda ya ƙara tada hankalin kowa kenan, saboda har wannan lokacin b

ai ko motsa

ɗ

an yatsansa ba, ni dai tashin hankali ya ha

ɗ

emin biyu, gana rashin khadija ga kuma na rashin farfa

ɗ

owar miji, wanda nayi yaƙinin indai har ya mutu nima daga ranar ƙwanan duniya ya ƙaremin, saboda ina masifar son kasancewa da mijina.

da sa

uri nayi kan gawar Nana, Balaraba tayi saurin riƙemin hannu tana wani yimin banzan kallo me cike da fassarori da ma'ana ta mummunar tsanar da ta yimin.

idanuwanta sukayi jawur tamkar an zuba garwashi, cike da tsana ta ce" idan hannunki ya ƙara ta

ɓ

a khadij

a wallahi sai nayi ajalinki"!!!.

ta fa

ɗ

i hakan da wani irin karsashi me amon wuta, sosai maganarta ta daki kunnen kowa ni juwa kawai sai na sunkuyar da kaina, hawaye suka zubomin na juya na fara tafiya ba tare dana san inda nake jefa ƙafata ba, kawa

i tafiya nake kuma bana waiwayan bayana.

dai dai wani waje naji naci karo da mutum da sauri na juyo don ganin waye?.

wani irin salati na sanya gamida ƙamewa awajen tamkar gawa, yana kallona ina kallonsa shima mamaki ya kusa durƙusar dashi awajen, yay

i saurin fara magana sai dai bakinsa yana kakkarwa, masu tsaronsa sukayo kaina ganin ogansu ya fita daga hayyacinsa cikin ƙanƙanin lokaci suka fara magana" oga ko dai aƙwai matsala ne"?.

Ɗ

aga musu hannu kawai yayi yana kallona, gamida cigaba da maganar da

ya fara furtawa sai dai a harhar

ɗ

e take na mamakin ganina a inda bai yi zato ba.

"ruhina, daman kina gidan duniya kika manta dani? me nayi miki dana cancanci wannan wahalalliyar ƙaunar? ina Ahmad? mayaudari maci amana? wanda ya kaini ya baro ni daga ba

ya ya gudu dake ya barni da cutar zuciya"?.

Sosai jikina yake kakkarwa, sai gani aƙasa durƙushe ganin ina cikin wannan halin ne yasa ya sallami mutanen da suke tare, ya ƙaraso gare ni ya ce" Adawiyya, kema kina jin abinda nake ji ko? nine dai wanda na

ke ƙaunarki tun kafin ma kisan meye soyayya, wallahi tunda nake ban ta

ɓ

a ƙauna da so na wata ƴa idan bake ba, don Allah ki fa

ɗ

amin yadda akayi duk wa

ɗ

annan abubuwan suka faru"?.

ya fara ƙoƙarin ta

ɓ

a jikina.

Bansan lokacin da na aro wata jarumta nay

i ba, na ture shi gefe sai dai ko gezau bai yi ba, na fashe da kuka ina tashi tsaye na ce" azzalumi mugu, maci amana in sha Allah rayuwarka ba zata ta

ɓ

a albarka ba, kai ne mutum na farko daka sanya almakashi ya datsemin ƴar ƙaramar rayuwa ta, babu abinda z

ance da kai sai dai ince Allah yabimin haƙƙina, sannan mutumcina daka sanya ƙafa ka take Allah yayi maka abinda kayi min, tur da mutane masu ku

ɗ

i irinka marasa imani, wa

ɗ

anda basu san komi ba sai cuta da kuma cin amana ya Allah ya tsinewa masu irin halin k

a".

Sosai maganata ta ratsa ƙwanya da gangar jikinsa, ya rasa me ma zai ce min sai kawai naga shima ya tsugunna yana son yin hawaye ko da zai ji sanyi ajikinsa, sai dai ya kasa yin hakan saboda yadda zuciyarsa take, yana da zuciyar asalin maza saboda h

aka ba komi ya kewa kuka ba, duk kuwa da ƙolololuwar tashib hankalin daya ke ciki.

magana ya farayi da wata irin murya.

"Adawiyya ban zama azzalumi ba, sai dai ki tambayi Ahmad zaluncin daya aikata atsakaninmu, shiya aikata komi daya faru domin sai

daga baya nasan komi, bana son tona masa asiri a idon duniya shi yasa na toshe kunnuwana, sannan na rufe wannan sirrin atsaninmu mu uku, sai dai Allah ya fimu wayo domin ayanzu haka Adawiyya aƙwai

ɗ

anmu wanda yake da shekara uku agidan duniya, yana gidan m

arayu saboda gudun kunyar da ƴan uwana zasuji idan suka san komi, shiyasa na

ɓ

oyesa acan ina zuwa in duba sa lokaci zuwa lokaci.... ............."

wani irin ihu na sanya, gamida toshe dukkanin kunnuwa na, na yi masa wani irin kallo da ya nuna tsantsar



ɓ

acin ran dana ke ciki, na ce" dawa ka haihu? har kake fa

ɗ

ar muna da

ɗ

a tsakaninmu da kai? to wallahi tun wuri ka nemo uwarsa, domin ni bazan haifi shege ba, sai dai kai ƙwarton daka saba yi wa ƴaƴan mutane fya

ɗ

e, kana ajje ƴaƴan shegu kuma wataƙila gidan

ku ne aƙwai shegun, amman ka tambaya kaji mu gidanmu kaf babu shege ko shegiya".

wani murmushi yayi wanda yafi kuka ciwo, sannan ya juya bayansa yana me tsananin jin zafin maganganun dana fa

ɗ

a masa, wanda ace da wanine ya fa

ɗ

a masa abinda na fa

ɗ

a masa



ɗ

in da wallahi sai inda ƙarfinsa ya ƙare, domin yana da irin fushin nan nako ta ƙwana, idan ya shiga fushi bai damu da halin da zai shiga ba shi dai kawai ya isar da saƙonsa na fushi shikkenan.

"tabbas yau ne aka fara fa

ɗ

amin waƙa me sanya zuciya ƙu

nci, nasan kinsan ke ce uwar Ayatullahi amman har kike iƙirarin ku baku da shegu agidanku kamar yadda ba kuda shi muma ba mudashi, ki tambaya adukkanin masarautarmu idan har kinji wani shege sai kiyi tutiya da kyau, sannan inason kisan wani abu wallahi ind

ai har ina raye sai na rama abinda Ahmad yayi min, cin amanar daya aikata agareni bayan na yarda dashi, sannan ki sani bazan ta

ɓ

a barinshi ba sannan kuma dole ne in mallakeki amatsayin mata, ba nida burin daya wuce in aure ki duk matar da zan aura gani nak

e tamkar ta rako mata duniya ne, aganina babu wata macen da ta dace da zuciya ta sai ke Adawiyya nasan kema bakiyi aure ba kamar yadda nima ban yi ba sai yanzu ne nayi, don Allah ki aure ni ko don mu gina rayuwar yaronmu".

wani irin kukan kura nayi na ƙ

wa

ɗ

a masa wani kyakkyawan mari, sannan na shaƙosa duk da ban kai ko rabin tsayinsa ba, amman bansan lokacin da nayi kukan kura na cafkosa ba tamkar zaki da giwa idanuwana sukayi jawur, daman ga baƙin cikin halin dana ke ciki ga kuma na wannan mugun bawan.

sosai yayi mamakin abinda nayi masa, bai kuma yi ko gezau ba ballatana in sanya ran yaji haushi sai ma wani irin kallon daya ke bina dashi tamkar wani namijin ingarma, sannan ga idanuwansa da suke da wani irin ƙwarjini irin na ƴaƴan sarauta, kai hatta

kyaunsa da hasken fatarsa

ababeb ƙwar jini ne, duk aman masifar da ke cini ban iya kallon idanuwansa ba na fara magana cike da gadara da tsiwa.

" ni kake mafarkin aura? to kuwa indai har kana wannan mafarkin ka farka, domin kuwa ko mutuwa nayi aka ka

woni gidanka ban yafewa wa

ɗ

anda suka kawo ni

ɗ

in bw, saboda kai azzalumi ne mara imani wanda bai san annabi ya faku ba, sannan inason ka sani Ahmad

ɗ

in da ka tsana kake ganinsa maƙiyinka, ahalin yanzu shi ne mijina kuma uban ƴaƴana in sha Allah, domin dash

i na saba kuma dashi zan rayu".

ina fa

ɗ

ar hakan na turesa gefe na tafi da sauri sauri har ina ha

ɗ

awa da gudu na fita daga cikin asibitin baki

ɗ

aya.

gaba

ɗ

aya ya durƙushe awajen, kansa ya fara wani irin juya masa tuni yaji yana shirin fita dags hayy

acinsa, aure kuma tayi? auren ma da maƙiyinsa Ahmad? me yasa yayi masa haka ne? duk cutar dashi

ɗ

in da yayi bai ishe saba? har sai daya ha

ɗ

a da aurenta? yana masifar son ta, ko zai rasa ransa dole Ahmad ya sake ta ya aure ta, amasifar kishinsa gani yake ta

mkar ba zai iya barin Adawiyya ta zauna da wani namijin ba shi ba, to tun farko ma me yasa ta auri Ahmad? indai kuwa haka ne to tabbas sai ya lalata rayuwar Ahmad tamkar yadda ya yi masa..................

[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce:





18

...........wa

ta zabura yayi, ya miƙe tamkar wanda aka bugawa gangi masu gadinsa suka taho da sauri domin sunga uban gidansu ya fita kuma duk abinda ya faru akan idansu ne, hankalinsu ya tashi sosai sai dai babu yadda za suyi dashi domin tun a farko ya nuna musu baya bu

ƙ

atarsu awajen.

Mamakinsu

ɗ

aya to shi me ya ha

ɗ

ashi da mace balle ma har akai ga maganar mari? wannan marin ya sosa musu rai matuƙa har suna ganin muddin basu ramawa uban gidansu ba zuciyoyinsu ba zasu samu salama ba, domin Galadima mutum ne me matuƙar so

n mutane da taimakonsu, sannan taimakonsu

ɗ

in da yakeyi ko ƴan uwansu na jini ba zasu yi musu hakan ba.

motar ma da kansa ya bu

ɗ

e, sai dai su suka gama bu

ɗ

e ƙofar saboda har da gudu suka ha

ɗ

a wajen isowa wajen da yake hannayensa har ha

ɗ

ewa suke saboda

tsananin

ɓ

acin rai, shi ka

ɗ

ai yasan yadda yake ji acikin jinin jikinsa ga wani irin zazza

ɓ

in daya lullu

ɓ

esa acikin lokacin da bai wuce minti biyar ba.

gudu suke yi akan titi tamkar zasu bar ƙasar baki

ɗ

aya, da yake titi ne irin na masu ku

ɗ

i duk G. R .A

kafin kace me sai gasu a babbar masarauta.

Ko kafin su fito tuni ya fito ya wuce da wani irin mugun

ɓ

acin daya kasa banbance awata duniyar ma yake baki

ɗ

aya, hankalinsa da nutsuwarsa duk basa jikinsa.

lokacin daya ƙaraso Autar mamma ta dawo daga ma

karanta, sai taga yayi asalin

ɓ

angarensa bana matarsa ba da sauri ta shiga motarta ta ƙarasa

ɓ

angaren aminiyarta kuma matar yayanta wato Hafsy.

a falo ta same ta da bayinta, suna tayi mata tausa ahankali tamkar wata ƙwai ko jaririya sai lumshe ido tak

e cike da matsuwa akan wani muradin da ta san ba lallai ta same saba, sannan ta gama sanyawa ranta yaya Galadima ba zai ta

ɓ

a sonta ba saboda baya nuna mata ko da kulawa balle daga hakan azarcewa so.

bata ma bi takan bayin ba ta

ɗ

akawa hafsy duka akan

cinyarta, tayi firgigit gamida bu

ɗ

e idanuwanta kan baiwarta Hadiyatu ta fara zazzaga mata masifa har zata wanke ta da maruka, wai ita ce ta

ɗ

aka mata duka.

sai da ta ƙara jin wani dukan, sai taga ba hannun Hadiyatu

ɗ

in ne ba.

sai ta kalli inda take t

unanin daga nan dukan ya iso, ta ce" haba auta wannan wani irin wulaƙanci ne? agaban bayina ki hau duka na"?.

Auta ta galla mata harara tana me har

ɗ

e hannayenta a ƙirjinta sannan ta ce" to sai me? su tashi su fita mana".

sum sum suka fice kowacce

tana ha

ɗ

a kai da ƴar uwarta , suna gulmar autar momma wai gwara da ta dake ta daman suna jin haushinta saboda Hafsa macece me masifa sannan ta tsani talakawa ganinsu take tamkar su ba komi bane su.

" yanzu ke kina nan kina zaune, mijinki yana cikin da

muwa amman ko ajikinki? ke kina nan kina hutarwaki ma? haba Hafsa ita fa mace me son ta zama done gaban mijinta itace me kula da dukkanin wani motsinsa da kuma kula da dukiyarsa, amman ke kullum sai dai ki ƙwanta ki baje bayi suna miki tausa"?.

hafsa

ta buga tsaki me

ɗ

an ƙarfi sannan ta ce"oh so kike in zame masa me gadi? haba besty wai me yasa kike da son kai ne tsakanina da yayanki? duk abinda zan masa awajenki ban iya ba? don Allah kiyi min uzuri mana, yayanki fa baya sona baya kuma son ganina kusa

dashi, to me zanyi masa ni kuwa in burgesa"?.

sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login