Showing 6001 words to 9000 words out of 39547 words
ce" idan kin gama wayar kixo Faisal yana jiranki, tsabar wulaƙa
nci ai na aiko Asabe tazo kiranki amman da yake ke bakida kunya har kuka sai da kika sanyata".
wani kallo ta yi mata tamkar dai ba mahaifiyarta ba, sannan ta
ɗ
an ja fasali ta ce a shagwa
ɓ
e gamida turo baki" Momeeeeeee ni fa sam banason Faisal
ɗ
innan, amma
n naga ke sai takuramin kike akan inje wajensa, so ana aure dole ne? Ni nace bana sonsa bana kuma ƙaunarsa, don Allah momi ki barno in hutawa rayuwata pleaseeeeee".
ta fa
ɗ
i hakan tana me ha
ɗ
a hannunta waje
ɗ
aya, sannan ta cigaba da waya da Yasmin.
gal
la mata harara tayi sannan ta ce" ke wai wacce irin mahaukaciyar yarinya ce ne? ke kullum sai abinda kike so shi za'ayi? To wallahi ki sake in ƙarawa dawowa baki fito ba, ranki zai yi mummunan
ɓ
acin da ko ubanki
ɗ
in da ya ke
ɗ
aure miki gaba bai isa ya hana
ni hukunci akanki ba".tana fa
ɗ
ar hakan ta fice fuu tamkar ƙububuwa.
tana ganin ta fita, ta juyawarta gami da
ɗ
aukar hand bag
ɗ
inta, ta zura wani pink
ɗ
in glass me shegen kyau da kuma sheƙi, sannan ta feshe jikinta da turaruka masu masifar ƙamshi da kuma
jan hankali. tun daga nesa zaka jiyo sautin takunta da ya ke takalmi ne ta sanya me mugun tsini, tana kuma sanye da wani skin tired
ɗ
in wando, wanda ya kamata sosai ga kuma crazy
ɗ
in da akayi masa duk an yanyanka cinyar, fararen cinoyinta tar tar suka fi
to, rigarta kuma irin rigar nan ce me mugun matsewa, wanda ba don Allah yayo halittarta kamar silindium ba da babu abinda zai hana surar jikinta fitowa, amman da yake irin muguwar siririyar nan ce sai baka ganin komi sai ƙashi, tamkar ba ƴar gidan Alhaji M
awashi ba, me ku
ɗ
in da za a iya sanyashi ajerim masu ku
ɗ
i a africa baki
ɗ
aya.
kallonta ya ke sosai, yana raya abubuwa da dama akanta, ba mummuna bace ita tana da kyau sosai don gaskiya ba ƙarya ta ha
ɗ
u amman cikas
ɗ
inta
ɗ
aya, ba tada mutunci ko ka
ɗ
an
sannan kuma sam bata
ɗ
agawa kowa ƙafa, ciki harda mahaifiyarta domin kafin yazo sai da ya tambayi asalin tarihinta, yarinyar da ta sanya aka saki uwarta axamanin ƙuruciyarta? Ai kuwa ta isa maras mutunci, amman tunda ta shigo gonarsu sai ya dawo da ita ta
yi mugun laushi tamkar lagwani.bata ko kalli inda ya ke ba tayi niyyar wucewarta, ko fa
ɗ
an da Hj Rabi tayi mata ma bata san anyi mata ba, ita dai rawar jikinta ta isa ga sahibin zuciyarta wato Galadima, don yau ne akace mata za a gudanar da bikinsa, ko da
taji hakan ta shiga mummunan yanayi sosai, don har sai da ta
ɗ
an watsa ƙwayoyin da ta saba sha sannan ta dawo nomal
ɗ
inta.
da sauri Faisal ya tashi ko kunyar Hajiya bai ji ba, yasha gabanta ya yi kalar tausayi sannan ya ce" haba Amra sahibar rai na,
don Allah ki tsaya mana ko gaisawa muyi".
idan tace masa tatafar to ci kanka, don ko kallon inda ya ke ma bata yi ba, ta sanya hankalinta gabanta don da bai matsa ba za ta iya bugesa ta wuce, don masifar jin haushinsa take daman ga baƙin cikin da ya ke ra
nta na Galadima.
da sauri ya matsa don yasan ba kirki ne da ita ba, xa ta iya wucesa har ta wuce
ɗ
in saboda haka ya matsa amman can cikin zuciyarsa ji yake inama yana da dama da ya wulaƙantata agaban mutane.
Sosai ran mahaifiyarta ya
ɓ
aci, har Asabe ta k
ula da hakan ta
ɗ
an matso kusa da Hj sannan ta ce" Hajiya don Allah kiyi haƙuri, ni bana son kina sanyawa kanki damuwa akan Amrah, addu'arki take buƙata ba kukan nan ba". ta fa
ɗ
i hakan cike da tausayin halin da take ciki, don tana matuƙar tausayinta don sa
m ba halinta
ɗ
aya da ƴarta ba, ita mutunce me mugun tausayi da jin ƙan marayu da marasa ƙarfi, albasa ce dai batayi halin ruwa ba amman da ana gado hali da Amrah ta gado halin mahaifiyarta.
jikinsa amatuƙar sa
ɓ
ule ya ce" Hajiya ni zan tafi, amman don Al
lah aƙara rarrasan mun ita zuwa wani satin zan dawo kafin na wuce mexico".
Gya
ɗ
a kanta kawai tayi ba tare da tace masa komi ba, don ita ka
ɗ
ai tasan yadda take jin zuciyarta.
daga baya ma tashi tayi ta wuce ba tare da ta ƙara magana da Asabe ba, don a
yanzu kuka take buƙata sannan kuma ta samu gabatar da sallolin da ta sabayi don kaiwa me duka kukanta akan lamarin
ɗ
iyarta, wacce kullum iskancinta da cin zarafin al'umma ke ƙara ha
ɓ
aka azuciyarta, ba komi yafi
ɓ
ata mata rai da halin Amrah ba shi ne ita ba
tasan babba yayi mata magana taji ba, ciki kuwa har da ita kanta mahaifiyarta, sannan abinda ya ke
ƙ
ara
ɓ
ata mata rai da kuma bata tsoro bai wuce yadda Amrah ke ƙwana awaje ba, don ta kai ta kawo tun tana dawowa shabiyun dare to yanzu sai washe gari take d
awowa, abin yana bata mamaki sosai kuma an tabbatar mata daba yawon banza take ba, to ina take zuwa? shi ne abinda ya damarta mata zuciya da ruhinta, sannan ya kasa fita daga zuciyarta.
tana shiga
ɗ
akinta ta
ɗ
auki wayarta ta danna wata lamba, daga can a
ka amsa mata gaisuwarta sannan ta ce" Amrah ta fita daga gida, inason abita aganomin inda take zuwa". ta ajje wayar tana kuka me ƙarfi don bazata iya riƙe kukan ba, tabbas Alhaji ya cuce ta sosai daya nuna mata komi yayi dai dai ne, sannan ko me za tayi ba
ta isa ta hanata ba wai amatsayin mahaifiyarta kenan, ina ga kuma ba kai ne ka haifeta ba ai sai abinda taga damar yi maka.
tana cikin wannan halin ne taji taku abayanta, tana juyowa taga mahaifiyarta daman duk abinda ake ita tana can tana barcinta wa
nda takeyinsa duk safe saboda ciwonta na hawan jini.
ahankali ta dafa kafa
ɗ
ar ƴartata sannan ta ce"Rabi ki daina sanyawa kanki damuwa, domin damuwar za ta iya jefa ki acikin wata matsala ta daban, kuma kinsan kina da hawan jini saboda haka indai ni na h
aifeki na baki umarni akan ki cire wannan tunanin, ni aganina babu abinda kika nema kika rasa arayuwarki, kina da uwa kina da ƴan uwa kina da miji kina da ƴa, to miye ya dameki haka da har zaki saka shi azuciya"?.
ta fa
ɗ
i hakan tana binta da ido, alama
r tana son jin menene
ɗ
in?
fashewa ta kumayi da kuka sannan ta ce" na shiga uku na Mama, wannan yarinyar tana son kashe ni ne da raina so take sai ta ƙuntatamin bata jin magana ta, ta raina ni Mama bata jin maganataaaaaaaa".
ta fa
ɗ
i hakan cike da mat
sanancin
ɓ
acin rai, da kuma tashin hankali alamar abin yana cin ranta.
rarrashinta ta hau yi sannan ta ce" yi haƙuri Rabi, ita haihuwa jarabta ce, rashinta ma jarabta ce yanzu wani yana can yana kuka ba a basa haihuwar ba an hanashi, ke kuma kina kuka ne
akan halin ƴarki, to kinga dukkan biyun nan idan bakayi haƙuri ba sai ka rasa imaninka, saboda haka kiyi haƙuri ki barwa Allah komi sannan ki ƙara tashi tsaye da daddare kina fa
ɗ
awa Allah dukkanin buƙatunki, musamman ma acikin sujjada, kinsan sallar dare b
a tada shamaki tsakaninka da Allah, shiyasa matuƙar kana son a amsa maka addu'o'inka ka kasance kana yawaita sallar dare, nima kuma amatsayina na mahaifiyarki zan tayaki da addu'ah, Rabi ni
ɗ
innan da kike gani na rasa wani abu mafi soyuwa arayuwata, amman
haryanzu Allah baisa abin ya goge a allon ƙaddarata ba, saboda haka kiyi haƙuri komi zai wuce in sha Allah".
*** *** ***
Ammi ta ce" wai meye ya ke faruwa ne? na kasa gane me kake ce wa Ahmad, matar taka ta sunnah ce kake zargi
da cikin shege komi? wallahi ƙarya kake ƴata ba zata ta
ɓ
a yin cikin shege ba, kawai dai kayi haka ne don ka tozartamu kuma kanka ka tozarta, kuma wallahi wannan auren yazo ƙarshe kenan, don wallahi ba zaka kashemin ƴata ba mugu kawai azzalumi".
kashe way
ar tayi tana haki, Malam ya kasa hanata abinda tayi niyya
ɗ
in shima hankalinsa duk atashe ya ke, don zai iya rantsewa bai ta
ɓ
a jin abinda ya girgizasa ba sai yanzu, wannan wacce irin masifa ce? daga wannan sai wannan? ganin Ammi na ta kuka ne yasa ya matsa
kusa da ita
gamida ce mata, kinga kiyi haƙuri ki dena wannan kukan tashi zakiyi muje can gidan muji duk abinda ke faruwa, don wallahi sam hankalina bai ƙwanta da wannan maganar ba, gwara muje kada wani abin kuma ya ƙara faruwa".
hularsa ya
ɗ
auka ya sany
a, Ammi kuma ta sanya zumbulelen hijabinta tana sharar ƙwalla har suka fito waje.
Mama uwar gida ta saki baki ganin Ammi sai kuka take, ga kuma Malam da kansa shima hankalinsa amatuƙar tashe, tuni zuciyarta tayi wasai tamkar an wanke ta da soso da omo
sannan ta ƙaraso cikin salon yaudara da nuna damuwa afili ta ce" lafiya kuwa na ganku cikin wannan halin? Waye ye mutu?".
malam ne ya iya bata amsa da ce wa" zamuje unguwa ne amman yanzu zamu dawo".
baki galala ta bu
ɗ
e na mamaki sannan ta ce" to
amman ai kasan ƙwanane ko mlm? wannan wani irin zalunci ne wai? ace ranar ƙwananka adinga zaluntarka? ke dai Zulaiha kin cika kanwa uwar ha
ɗ
i, da kina da dama da tuni kin rabani da mijina, saboda kissarki ta shuwa arab".
babu wanda ya kulata suka fic
e, zuciyoyinsu duk a tunkushe waje
ɗ
aya dukkansu sun kasa ko da tafiyar nutsuwa saboda tashin hankalin abinda ke faruwa.
suna shigowa gidan suka tarar gate
ɗ
in a kulle, sai suka
ɗ
an ƙwanƙwasa ƙofar gate
ɗ
in Balaraba dake ƙwance afalonta tayi
ɗ
ai
ɗ
ai tan
a cikin nisha
ɗ
i taji ƙarar buga gate, ta
ɗ
an buga tsaki ganin ba a dena bugawa ba saboda haka ta tashi da tsohon cikinta ta wuce don ganin wanda ke son cika mata dodon kunne.
ko da taje sai da ta
ɗ
an leƙa ka
ɗ
an ta wani waje dake jikin gate
ɗ
in, ta
ɗ
a
n bushe da dariya ganin Malam da Ammi tsaye sunyi cirko cirko hankulansu duk atashe, ta
ɗ
an tsaya ka
ɗ
an tana tunanin wani irin makirci zata shirya.
da sauri ta koma zuwa
ɓ
angarenta taje ƙofar
ɗ
akin Rabiatu ta janyo ahankali, sannan ta koma ta rufe
ɓ
angare
nta ta barsu awajen suna ta buga ƙofa, suka kira wayar Rabiatu itama akashe, suka kira wayar Ahmad shima akashe hankalinsu dai duk ya tashi, ƙarshe dai sai gida suka dawo Balaraba da taji shiru ta leƙa
ɗ
akin Rabiatu sai ta ganta ta
ɓ
ingire tana barci, alam
ar maganin da ta sanya mata aruwa tashs kenan, sai ta dawo da sauri ta
ɗ
auke wayarta sannan ta kira wata lamba awayarta sannan ta ce" yauwa plan A da B ya cika sauran plan C shima ina kan hanyar kammalasa".
sai ta bushe da dariya,lokacin da ta jiyo ƙar
ar Khadija ta fito daga
ɗ
akin da
ɗ
an sauri saurinta tsautsayi ya
ɗ
ebe ta sai taji........soon
➡
️
GYARAN FARJI BAYAN KIN HAIHU INA MATAN DA SUKAI HAIHUWA DA YAWA KO KUMA MATA MASU MATSALA BUDEWA
dole duk macen data haihu ta gyara kanta don ita mace y
ar gyara ce, mu hankalta mata a farka.
•aloevera.
•Karo.
•zaitun.
•kanunfari.
Ki samu aloevera ki samu Karo ki jefa kanunfari, ki tafasa ki dinga Kama ruwa dashi.
Sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan ya fito ki dinga wanke farjinki
ki wanke wa da ruwan dumi, sai kuma ki dinga shafa zaitun in Zaki wurin maigida.
MATSALAR KEKASHEWAR ALAURA RASHIN NI'IMA
KARIN NI'IMA AMARYA
Karin ni ima da Sha'awa ga amarya da ango amarya ga kayan hadin kamar haka 1 zuma 2 idon zaka
ra Adaka idon zakara yayi lukwai sannan a kwaba da 1 kananfari 2 zuma 3 garin ridi nonon shanuwa marar tsami ki dafa kananfari da ruwan zafi idan ya dauko nuna dahuwa sai ki sauke ki sami garin ridi da nonon shanu marar tsami ki hade guri guda ki gauraye k
i saka a firij ko kisaka kankara idan yayi sanyi sai ki Sha. wanan hadin idan kinyi sai kuma bayan mako daya sati daya za a kumayi amarya sakin goda kinban labari
[2/26, 6:53 PM] Ummu Maher Ce: *_SABAYA KAYAN MATA
🥰
_*
ko kunsan sabaya na gyara jiki
🗣
️
ta
ciko miki da ni',imarki a matsayinki na ƴa mace
🗣
️
in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura
🗣
️
🗣
️
na ce ba? kin haihu kinƙi ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa
ko ka
ɗ
an sabida ƴaƴan itatuwa ce herberls.
yana gyara breast sosai,masu son su ciko suyi gwanin sha'awa sai su garzaya su nemu na su.
tana maganin ramewar mace, ki ciko kiyi gwanin sha'awa, ina mata masu son gyara gaba ya ciko ya y zam zam yadda oga zai
gamsu, sannan ina mata masu son ganin mamansu ya yi zam zam to ga sabaya nan zata gyara ki zam zam.
idan kin shirya gyara ki kirawo MAMAN KHAIRYS SABAYAS
🗣
️
🗣
️
🗣
️
🗣
️
.
08067329607.
💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼
➡
️
4
...........ajje wayar tayi tana
kallo na tana dariyar mugunta, don tasan daga yau ba ma Ahmad ka
ɗ
ai ba iyayena ba zasu ƙara ganina da daraja ba.
ni kuwa baiwar Allah barcina nake yi ta yi, sai dai barcin nawa cike ya ke da mafarkai marasa da
ɗ
i, wa
ɗ
anda na dinga ganin abubuwa da dama aci
kinsu.
Ammi tana zaune tunanin duniya ya isheta, tana son kiran ƴarta amman ta kira wayar shiru, Malam ya shigo ya zauna kusa da ita ya ce" wannan kukan da kike yi ba shi ne zai cire ƴarmu a cikin matsala ba, kamata ya yi ace yanzu kina gaban ubangiji
kina nema mata kariyar ubangiji, amman kuka ba zaiyi komi acikin wannan yanayin da muke ba, abinda ya kamata yanzu shi
ne ki tashi muyi alwala muzo mu gabatar da sallolin nafila wa ubangiji har Allah ya fitar da ita daga cikin wannan tsaka mai wuyar".
ha
ka kuwa ta tashi duk jikinta babu wani ƙwari tamkar ba tada lafiya.
suna cikin yin sallar Umma ta shigo amatuƙar hargitse tana ce wa" inna lillahi wa inna ilaihi raji'un, shikkenan mun shiga ukunmu masifa ta shigo cikin familinmu, ya Allah kasa mafar
ki nake ba da gaske bane".
duk da gabansu ya fa
ɗ
i amman basu tsaya da bautawa Allah ba har suka kai raka'a ta biyu, suka sallame zuciyoyinsu na sarƙe da juna tamkar dai zasu faso ƙirjinsu su fito saboda tsabar tashin hankalin da suke ciki.
ana ciki
n haka Umma ta shigo tana zage zage tana ce wa" haba wannan wani irin akuyanci ne da dabbanci, ya za'ayi da aurenki ki dinga zina da wani namijin wannan ma ai ba
ɗ
abi'ar
ɗ
an adam bace
ɗ
abi'ar dabbobi ce, haba ni daman nasan za'a rina shiyasa mijin yaƙi yar
da da ita,ashe yasan ƙasurgumar maras mutumci ce, tunkiya uwar tun
ɓ
ele".
Sosai Ammi taji abin ya yi matuƙar dukan zuciyarta, duk da haryanzu bata gano abinda duk ake surutun akansa ba.
Mlm ya kallesu su dukansu sannan ya ce" kai wannan wani irin rashin m
utunci ne? menene kuma zaku shigo mata
ɗ
aki kuna wannan surutan"?.
Mama uwar gida itace kanwa uwar ha
ɗ
i ta kada bakinta ta ce" eh saboda tsabar zubarwa da gida mutunci ka duba kaga abinda wannan yarinyar ta aikata? anya kuwa ba ƴar shegu bace wannan yarin
yar".?
Mlm ya daka mata tsawa sannan ya ce" wai ke menene? ki fito fili ki fa
ɗ
a mana abinda ya ke faruwa, ni musulmi da aka haifa cikin musulunci tun fil azal, saboda haka ni bazan zargi kowa da faruwar komi ba sai abinda Allah ya ƙaddarowa rayuwa ta".
mama uwar gida ta ƙara harzuƙa, ya yinda ta fizge wayar dake hannun Umma ta ce" ai nasan itama abinda ya kawota
ɗ
akin kenan, don tazo taga ko kunsan abinda ke faruwa? Sai kuma aka sameku kuna ibada, ashe ana can ana aikata masha'a, mu dai Allah ya isanmu
don wallahi an cuci ƴaƴanmu an
ɓ
ata musu suna".
Tana fa
ɗ
ar hakan tana laluba inda facebook ya ke don nuna musu