Showing 42001 words to 45000 words out of 58120 words

Chapter 15 - Sartse Complete

Sayyid   

04 Sep 2026

6

zanyi kwanakin nan wajenta shine sabida ki nuna mata ba so na kike ba wai kin bata ni na wata

ɗ

aya.”

“Eyh mana wata

ɗ

aya, aci amarci lafiya ango mijin amarya.”

“Hhhhm.”

Shi

ma ya fa

ɗ

a ya fice, yana fita na ji wani zafi ya ziyarce ni, raina ya shiga

ɓ

aci a take na fara jan wani tsaki da bansan dalilinsa ba, zuciyata ta shiga raya min munafuncin

ɗ

a namiji, na kusa minti talatin anan kafin na tashi na shiga cikin

ɗ

aki, nan ma na



da

ɗ

e zaune duk raina a jagule, kafin bacci ya

ɗ

auke ni. Washe gari da safe iya cikina na yi abinci karyawa, dan banga dalilin da zai sani na ciyar da wata ƙatuwa ba, duk da Turaki ya shogo da asuba amma ban wani ba shu fuska munyi magana ba, haka ya gama

borin kunyarsa ya koma, yana fita na ja tsaki. Yanzu ma wani tsakin na ƙara ja bayan na tuna yanda yake wani sunkuyar da kai.

“Habibty tsakin me kike?”

Na ji ya fa

ɗ

a, ba tare da na juyo ba na ce.

“Bana jin da

ɗ

i.”

“Kai Habibty nine?”

“Me ka

yi min? Kai me ma ya kawo ka nan?”

“Haba Habibty ki jiyo ki kalleni mana, abinda kike yi min fa bana jin da

ɗ

i.”

“Uhmm.”

Na fa

ɗ

a tare da ci gaba da aikina, yana tsaye yana ta surutai na gama ha

ɗ

a abincin na na juye a plate na

ɗ

au kofi na fita, ya b

iyo bayana yana magana.

“Wai Habibty ba zaki saurareni ba, ina abincin nawa?”

“Yana wajen amaryarka mana, ni kake tsammanin na yi maka girki ne kai da ita? Ko ba zata iya girkin ba ne?”

“Wai mene haka dan Allah?”

Banza na yi da shi na zauna kan

dinning na fara cin abincina, har na kammala yana zaune yana kallona, ina gamawa na

ɗ

auke plate

ɗ

in na nayar kicin na shiga

ɗ

aki na yi wanka na shirya fita ofis, lokacin da na fito baya nan ya fita, na ja tsaki na ce.

“Maza duk haka kuke.”

Ina ƙoƙar

in shiga mota na ga ya fito, tsayawa na yi ganin kamar matarsa tasa tana leƙe ta taga.

“Habibty da wuri yau?”

“Eyh.”

“Me ya sa zaki fita da wuri?”

“To me zanyi a gidan? Ai kana da amarya zata iya yi maka wanka ta shirya ko?”

“Wai Habibty men

e haka? Kince fa abar maganar amma kina ta dawo da ita.”

“Hhhhm to ni dai zan tafi, zanje makarantarsu twins na fa

ɗ

a musu anyi sunyi relocating zuwa nan, sannan zanje na kwaso musu kayansu na can.”

“Tom Allah Ya tsare.”

“Amin.”

Na fa

ɗ

a tare da

shiga mota na nufi wajen aiki, ko acan duk na rasa abinda ke mun da

ɗ

i, ina nan amma hankalina da tunani suna gida, ina faman tunanin me Turaki suke yi da amaryarsa, agogon wayata na duba naga sha biyu da kwata. Nasan Babbar likita bata da mutane yanzu, dan

haka na tashi na nufi ofis

ɗ

inta, na yi sa’a kuwa ita ka

ɗ

ai ce a cikin ofis

ɗ

in, bayan mun gaisa ta ce.

“Nana akwai wata damuwa ne?”

“A’a babu.”

“To ya me gidan? Har yanzu haihuwar shiru ko? Ki yi haƙuri tana nan tafe.”

“Ai yanzu ma babu wanna

n matsalal, tun da ya riga da ya ƙara aure.”

“Ya ƙara aure kuma, yaushe?”

“An kwana biyu.”

“Allah sarki, ki yi haƙuri kinji Allah Yana ji yana gani, kuma zai baki haihuwa anan kusa in sha Allah, a yanzu sai kinyi haƙuri kin ci gaba da bashi kulawa

, mussaman yanzu da yake da wata kuma ana sa ran za a sami abinda ake so daga wajenta.”

“Mommy ni ai haushinsa nake ji, ko magana bana iya tsayawa na yi da shi, sai na ji raina duk yana

ɓ

aci.”

“Hakane daman wannan shine kishin Nana, amma yaƙi zaki yi

da shi dan tabbas idan kika ci gaba da banzatar da shi tofa zata ƙwace miki shi, kuma wannan idan kissa kike nufi ai ba haka ake yi ba, a gabanta ki ja shi a jiki, ki nuna mata ke kike da iko da shi, a bayan idonta kuma sai ki yi duk fushin da zaki yi da

shi, shima kuma ba wai dogon fushi ba ko fa

ɗ

ar maganganu, haka dai

ɗ

an nuna i don’t care, kingane.”

“Nagane Mommy, Allah Ya saka da alheri.”

“Amin amin daughter, stay strong kinji? Komai da kika gani zai wuce zai zama labari, kamar yanda rayuwarki da

tsohon mijinki ta zama labari, wannan jinkirin haihuwar shima zai zama labari, i promised.”

“In sha Allah Mommy, na gode.”

Na fa

ɗ

a tare da tashu na fito, ban wani jima a ofis na na tashi zuwa makarantar su twins, na basu sabom address

ɗ

in mu sabida

zuwa

ɗ

aukansu da dawowa da su, principle

ɗ

in ma ya ce wai da address

ɗ

in aka yi musu rijista tun farko, daga nan na wuce gidan Hajiya na

ɗ

auko musu kaya, ban wani jima gidan Hajiya ba na dawo nawa gidan.”

Ina parking

ɗ

in mota ta na ga an bu

ɗ

e part

ɗ

inta

a fito, a raina na yi tunanin ganin Turaki sai kuma naga ita ce da kanta, na bu

ɗ

e mota ta na fito ina jan akwatin su twins zuwa part

ɗ

in na, babbar ƙofar mu

ɗ

aya ce amma babu wanda zai shiga part

ɗ

in wani ko ya ga abinda ke cikin na wani, kowa rayuwar shi

ka

ɗ

ai ce, wata ‘yar iskar tafiya naga tana yi, ta wani daƙire tana cije baki tana kallona, kamar wata mai koyan tafiya, na yi wani murmushi mai ban haushi na sa key zan bu

ɗ

e part

ɗ

ina.

“Wash, ni matar cushe uwar ‘ya’yan so.”

Ta fa

ɗ

a bayan ta zo gab

da inda nake, na yi kamar ban ji ta ba na bu

ɗ

e ƙofar da key, a iya bakin wajen na sanya akwatin sannan na juya janyo

ɗ

aya.

“Allah ka sauke ni lafiya, na haifewa Baby Turaki ‘ya’ya kyawawa.”

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(24)

N

an ma dai na yi banza da ita kamar banji ta ba, na koma na janyo

ɗ

aya akwatin na shigo da ita, ina ƙoƙarin shiga kuma ta ce.

“Allah karka sa na zama su o’o mu ci mu kasayar, mu bar miji da asarar ku

ɗ

in magani, da suna muna kan ganin likita, bayan munsan

ba haihuwar zamuyi ba.”

Wani abu mai zafi ne ya tsaya min a raina, na juyo a fusace zuwa inda take, nasa hannu na

ɗ

auke ta da wani

lafiyayyen mari, wanda na tabbatar sai da ta ga taurari a idonta.

“Idan kina cin ƙasa ki kiyaye ta shuri, duk ƙaryar

hauka da jahilci da zaki yi ki yi abunki amma karki kuskura ki ce zaki sani, ni ba sa ar ki ba ce ba tsarar ki ba ce, haihuwa kuma dan Allah idan kin fara karki daina, ki zama tinkiya.”

Daga haka na shige ciki, nasa mukulli na kule ƙofa ta, ina shiga na

ha

ɗ

a kai da gwiwa na fara rusa kuka, lallai Turaki daga kwana

ɗ

aya wajen amarya shine zaka je ka saki baki ka fara fa

ɗ

a mata abubuwan da za ta yi min gori kenan, tun da dai idan ba shi ba, babu wanda zai fa

ɗ

a mata, kuma ita ba duba take ba, bare ta buga ƙ

asa ta gani, ta inda Turaki zai fara kenan, to ya dawo ni duk bazan

ɗ

auki wannan ba wallahi. Kamar daga sama na ji horn

ɗ

in motarsa, ina zaune na ji kuma ya fara buga min ƙofa.

Tashi na yi na bu

ɗ

e, ina bu

ɗ

ewa na gashi tsaye, ita kuma tana bayanshi, shig

owa ya yi ta sake biyo bayansa, sai da suka karaso tsakiyar falon sannan ya ce.

“Habibty ta ce kin mare ta.”

“Eyh.”

“Me ta yi?”

“Iya marin kika iya fa

ɗ

a masa? Baki fa

ɗ

in abinda ya ja marin ba? Ni babu ruwana da matarka, ta yi rayuwarta na yi ta

wa, duk habaici da ƙananan maganganunta basu dame ni ba, amma ba zan

ɗ

auke gorin akan haihuwa ba, shine kawai.”

“What! Ita haihuwar take ko kin sami ciki ne? To idan har kina da ciki ba nawa ba ne.”

“Ni cewa na yi ciki ne da ni? Cewa na yi in Allah Y

ayarda sai na haifa ma ‘ya’ya kyawawa, shine ta mareni.”

“To ina ruwana dan ta haifa mai ‘ya’ya kyawawa? Ni babu abinda ya dame ni, amma muddin zaka je ka ci gaba da gaya mata matsalal dake jikina shine abinda ba zan ta

ɓ

a yafe maka ba Turaki har abada w

allahi.”

“Bangane matsalal dake jikin ki ba, me ta ce na fa

ɗ

a mata.”

“Ka tambayeta mana, aina tasan ina yi maka asarar ku

ɗ

i a asibiti? Wai ina kan magani Hhhm.”

“Laila, aina muka yi wannan zancen? Nifa bazaki zo ki haifar min da matsala ba a cikin

gidana wallahi, muddin kika ce haka zaki yi a shirye nake na rabu dake, na fa

ɗ

a miki.”

“Turaki wannan wane irin rashin adalci kake min? An mare ni kuma kazo kana ce min wani abu daban? Anya zaka iya adalci a cikin gidan nan.”

“Ai na fa

ɗ

a miki matata

bata da matsala, duk waata matsala daga wajenki ne, kuma gashi an fara samu, sannan na fa

ɗ

a miki wannan shine abinda bazan iya

ɗ

auka ba wallahi.”

Ni dai banza na yi dasu, suka gama abinda zasu fa

ɗ

a bance musu komai ba, ƙarshe yazo yana banu haƙuri, tun

daga wanann ranar bansake sata a idona ba, kuma nima ban nemeta ba. Sai da Turaki ya yi sati guda wajenta, sannan ya fara raba mana kwana, na cire raina na

ɗ

auke ta a lissafina kwata kwata, har mantawa nake tana gidan sabida gaba

ɗ

aya bana bi ta kanta, lo

kacin da Turaki yake gunta shima mantawa nake da shi sai lokacin da ya dawo wajena, kwata kwata ban sami wani sauye daga wajensa ba na kulawar da yake ba ni, mussaman da na

ɗ

auke idona daga kanta, sai hakan ya zama wata kafar shan iska agareni, na riƙe yar

a na hannu biyu ina kula da su, na kuma dage da addu’a na daina kwanciya irin da kamar kasa, idan na kwanta sai safiya. Na mai da hankali na dage matuƙa da ibada da roƙon ubangiji.

Yau tun safe Lamrah ta kira ni zata zo, kasancewar yau weekend ne ina

gida twins kuma suna tahafiz, ba wani aiki na yi nazo azo a gani ba, amma na gyara gidan sosai. Sannan na shirya yin wainar fulawa, na ha

ɗ

a komai na ajiye ina jira tazo mu yi tare, sabida wainar fulawa tafi da

ɗ

i ana soyawa ana ci. Sai dai zuwanta ita da R

a’is ya tsayar min da duk wani zumu

ɗ

i da nake yi, Ra’is wai ya manta yana da aure ne? Kuma ni har cikin zuciyata ma bana son mu’amala sa da Lamrah, bawai dan tana da wani mugun hali ba ko wani abu, kawai mahaifinta ba mutum arziƙi ba ne.

“Kin wani tsar

e mu da idona, ki bamu hanya mu shigo.”

Ra’is ya fa

ɗ

a, sim sim na matsa musu hanya suka shigo cikin falon.

“Baby wai baki fa

ɗ

a mata tare zamu zo ba?”

Lamrah ta gya

ɗ

a masa kai, ni kam da naga bazan iya shiru ba na ce.

“Baby aina? Ra’is baka ta

ɓ

a kawo min matarka gidana ba, amma ka iya biyo Lamrah ku tawo, har kana wani kiranta da Baby, to kasani zaren ba kalal yadin ba ne.”

“To matata zuwanta nawa? Ni zan kawo ta da kaina? Kuma ma ko mene ai na kawo amaryata ba shikenan ba.”

“Kai ka sani m

arar kunya.”

“Anty Nana ina wuni?”

“Eyh dole ki ce anty bayan kusan abinda kuke ƙullawa, ke kina tunanin Big Daddy zai barki ki aure Ra’is ne? Ni kaina yana ke fama da shi bare kuma Ra’is? Kar ku fara

ɗ

aurawa ranku abinda bazai yu ba, shawara.”

“M

u dai munji mun gani ko?”

Ra’is ya fa

ɗ

a.

“Ai sai ku yi, ke kuma ki tashi ki shiga ki soya mana wainar, dan banza iya ba.”

Dariya ta yi sannan ta tashi ta nufi kicin

ɗ

in, Ra’is ya miƙe zai bita na ce.

“Kai Namamajo.”

Dariya ya yi ya zauna, ni

kuma na tashi na shiga kicin

ɗ

in, sai da na ha

ɗ

a mata komai ta fara soyawa, sannan na fito falon. Kasancewar nasan kicin

ɗ

in yana

ɗ

an ciki ciki yasa na ce da Ra’is.

“Kai baka da hankali wai? Kasan sharrin baban yarinyar nan? To duk wata matsala da nake

fama da ita gidan nan shi ya ƙullata, baya son talaka ko ka

ɗ

an, bazai ta

ɓ

a baka ‘yar sa ba ƙarshe ya ci maka mutunci, muma ya ci namu.”

“Wallahi Yaya ni ba sonta nake ba, kawai naga abinda take yi min ne, baki ga yanda take sona ba wallahi, tun bana ku

la ta har na fara jin tausayinta, shi ya sa na fara biye mata, amma nasanar da ita magana

ɗ

aya daga wajen mahaifinta da ita za ayi amfani, yana cewa a’a na haƙura, yanzu ma baki ga magiyar da ta yi min ba na kawo ta nan.”

Legenspen

08129553971

SARTS

E BOOK 3

Sayyid.

(25)

“Allah Sarki, Ai mutuniyar kirki ce wallahi, haka ma Mama Amina akwai son jama’a, da ace babu matsalal Big Daddy ni kaina zan so maka ita, amma tabbas amincewar Big Daddy aiki ne ja.”

“To Yaya Nana a dage a sanya mu a addu’a,

ina twins?”

“Suna Tahafiz, nan ba da jimawa ba zaka gansu.”

Na fa

ɗ

a tare da tashi na koma kicin

ɗ

in, a lokacin da na koma na tarar da ita har ta yi wainar sosai ma, bayan na duba na gani na ce.

“Ai wannan ma ta isa ko?”

“Eyh nima haka na gani,

sai dai ko za a yiwa Yaya Turaki da su twins.”

“Turaki yau acan yake, sai dai su twins suma sai

ɗ

aya da rabi zasu dawo, idan sun dawo a soya musu ko?”

“To shikenan.”

Ta fa

ɗ

a tare da kashe gas

ɗ

in muka fito falon mu ka fara ci, muna ci muna hira Tu

raki ya shigo na yi mamakin ganin shi a gida, dan ni tun safe bai shigo min nan ba, na yi tunanin ba ya nan ma.

“Ah kana nan ashe? Barka da safiya.”

Ra’is ya fa

ɗ

a yana miƙawa Turaki hannu, murmushi ya yi masa sannan ya ce.

“Ina nan, ai yayar taka

ta watsar da ni yanzu, idan banzo ba fa bazata neme ni ba.”

Lamrah ce ta ce.

“Yaya ina kwana?”

“Lafiya ƙalau Lamrah, yau duk kune a gidan?”

“Eyh wallahi, ya amarya?”

“Ai baki shiga kin ganta ba, ta ina zaki tambaye ni?”

“Zan shiga ai.”

Cikin

ɗ

aki ya shiga ba tare da ya amsa mata ba, nima na miƙe na bashi, ina shiga ya ce.

“Habibty kinsan me?.”

“Sai ka fa

ɗ

a.”

“Laila fa ciki ne da ita.”

Ji na yi maganar ta shige wani girin gin, amma na dake na ce.

“Kai ma sha Allah, abin n

ema ya samu, Allah Ubangiji ya raba lafiya, ya yi masa albarka.”

“Amin Habibty.”

Ya amsa, farin cikin dana gani ya gaza

ɓ

oyuwa a fuskarshi, sai yasa naji jikina ya yi sanyi. A raina na ce. ‘Allah Sarki ni, Allah ka duba ni.’

“Habibty karki damu k

inji, in sha Allah kema naki suna nan tafe, suna hanya in sha Allah.”

Na yi wani iri murmushin da ni kaina bansa fasaarar shi ba, na ce.

“Ai ni ko ban samu haihuwa ba Allah ya sallameni, ya bani twins kaima kuma ya bawa Laila.”

“Hakane Habibty, am

ma ina son na wajenki sosai, in Allah Ya yarda suna hanya.”

“Allah Ya yarda, bari naje wajensu ko?”

“Tom, nima bari na shirya anan na fita, ‘yan uwanta ne suka zo.”

“To shikenan bari na ha

ɗ

a ma ruwan wanka.”

Na fa

ɗ

a tare da shiga ban

ɗ

akin, ina

shiga ban

ɗ

akin na fashe da kuka, da sauri na kunna famfo ruwa ya fara zuba, wani irin abu me zugi na fara ji a cikin ƙirjina, mai matuƙar zafi da ra

ɗ

a

ɗ

i wanda yafi wanda na ji ranar da Turaki ya ƙara aure, ina kuka ina ha

ɗ

a masa ruwan wankan, sai da na wan

ke fuskata sannan na fito.

“Ka shiga.”

“Habibty jira ni dan Allah.”

“Tom.”

Na fa

ɗ

a, shi kuma ya shiga cikin ban

ɗ

akin, ya yi wankan shi ya fito ina nan zuane, sai da ya gama shiryawa sannan ya ce.

“Habibyu, nasan kinsan samu da rashi duk na A

llah ne, haka kuma Allah maji roƙo ne, nasan yanda kika dage akan addu’a, nima kuma na dage Habibty, duk wasu ‘yan uwa da abokan arziƙi suka dage, Habibty Allah yana ji yana gani kuma zai amsa, sanar dake cikin Laila bawai nuna miki farin ciki na bane, ko

son

ɓ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login