Showing 18001 words to 21000 words out of 58120 words

Chapter 7 - Sartse Complete

Sayyid   

04 Sep 2026

12

/>
in.

“Hello Yaya.”

“Nana, duba wani video da na tura miki.”

“Tom.”

Na fa

ɗ

a tare da kashe wayar na kunna data, ina shiga na ji labarin wai kotu ta yankewa su Bilkisu zaman gidan kaso na shekara 20, a fi

li na furta.

“Innullahi wa’inna illahir raji’un.”

Turaki ya ce.

“Me ya faru?”

“Habiby ka ji wan an yakewa su Bilkisu shekaru 20 gidan yari.”

“Daman ai wannan ne hukuncinsu.”

“Amma Habiby kaman fa ba sa hannunta a abun.”

“Eyh tayu ba s

a hannunta, domin ita matar nan da dukkam alamu sharri ta yi musu, amma idan kim tuna haƙƙin rai ne fa akanta, ga wasu abubuwan da take yi, yanda ta azabtar da mijinta ai Allah bazai barta ba.”

“Hakane kam, Sardauma ua wahala wajen Bilkisu ba ƙarya, ga

ciwon da ta shafa mai. Kai Allah ya yi mana mai kyau.”

“Amin Habibty, dan ma a yanzu an samu sauƙin cuwon, ƙurajen sun daina ruwa, kuma sun daina masa zafin, sai sai ga sunan faca-faca.”

“Allah Sarki, Allah Ya bashi lafiya.”

“Amin Ya Allah Habibty

.”

Kasancewar yau lahadi ce muna gidan dukkanmu daga ni har Turaki bamu fita ba, sai can yamma ya ce da ni.

“Habibty ku shirya muje muga aikin gidanmu, ina son nan da wata

ɗ

aya fa mu koma, dan daga can zaki tafi Hajjinki.”

Na yi murmushi, sannan

na ce.

“To bari mu shirya.”

Muka shirya ni da twins da shi muka fice, gidan babban gidane kuma aikin yana sauri, dan ko a haka ma tsaf za a iya zama, sai dai na kasa gane kan tsarin gidan. Tun

ɗ

azu nake zagaye shi sai na ga kamar part biyu ne.

“H

abibty ya kika ga gida?”

“Ya yi sosai Habiby, amma gidan kamar part biyu ne ko?”

“Eyh Habibty part biyu ne mana.”

“Shima mu da Sardauna zamu zauna?”

Ya girgiza kai, sannan ya ce.

“A’a ni

ɗ

aya zamu zauna.”

Na yi murmushi, sannan na ce.

“Amma dai kayan mu da su zamu dawo, sabida kaga sabbabine, lokacin da Islaha ta yi wannan abun aka canja.”

“Eyh Habibty, dasu zamu tawo sai dai za a ƙara komai set

ɗ

aya, wannan falon naki na nan zamu zuba sabbabin kujerun ciki, su kuma na falon mu sai

musa su a wancan falon, na falon ciki kuma akwai wani

ɗ

aki daga nan sai mu sanyi shi ciki, kayan gado kuma

ɗ

akin bacci namu uku ne sai na twins biyu, sabida ko ƙannensu.”

“To amma wancan part

ɗ

in fa?”

“Ba yanzu zamu zauna ciki ba, zamu barshi ne kawa

i.”

“Hhhm, Allah Ya sa.”

Na fa

ɗ

a, sanna muka ci gaba da zagaye part

ɗ

in muna kalla, komai ya yi sosai da sosai. Daga nan muka wuce gidan Hajiya, bayan nan mukaje gidan Yay Ridwan, anan muka ga cikin matarshi ya girma sosai, twins kamar basu san su ba

, ba kuka ba wani abu haka muka dawo gida.

Bayan kwana biyu da yanke hukuncinsu su Bilkisu muka tashi da wani sabon abu a cikin family, wanda ba a san daga inda yake ba, ina zaune ofis Lamrah ta kira ni a waya, kamar bazan

ɗ

auka ba amma dai na

ɗ

auka, i

na

ɗ

agawa ta ce.

“Wai kinji Sardauna ya sha guba.”

“Guba kuma?”

Na fa

ɗ

a a tsorace.

“Guba dai, daman jiya yazo gidanmu yana ta kuka, wai Big Daddy ya taimaka ya ce masa dukkan zancen da yake ji ƙarya ne, ya ce masa shi

ɗ

an family ne, Big Daddy

y

a ce masa ko me ya ji ko gaskiyya ne ko ƙarya hakan ba zai canja shi daga sunan

ɗ

an family ba, kuma an fa

ɗ

a masa karya zurfafa bincike amma Sardauna yaƙi. Afrah ta ce min yau da safe ya sake zuwa gidansu ya dimga roƙon Momynsu ta fa

ɗ

a masa gaskiyya, aikuwa

ta fa

ɗ

a masa wai ashe shi ba

ɗ

an Abbah ba ne, wai babbanshi amininsu Abbah ne wanda ya muti sakamakon cetom ran granny, mahaifiyarshi kuma ta mutu yayin haihuwarsa shine aka bawa Momynsu ta riƙe shi, Anty Nana wannan zancen ya jijjiga family gaba

ɗ

aya, ac

e the whole Sardauna babban jika ba familyn Ta Ambo ba ne, bare ne shi.”

“Lamrah amma ko mene ai bai kamata ya sha Guba ba, idan ya mutu kuma fa? Yanzu yana ina?”

“Big Daddy fa har da kukansa, wai Momy ba ta kyauta ba, Sardauna kamar amana ne a waj

en su, Haka Mamanmu ma, yanzu sun tafi asibiti.”

“Allah Sarki, Allah Ya bashi lafiya, Allah Ya tashk kafa

ɗ

unsa amin.”

Na fa

ɗ

a tare da kashe wayar, sai da na kashe wayar na shiga tunani. ‘Amma Sardauna bau kyauta ba, me ya sa zai yi yinƙurin kashe kan

sa, akan shi ba

ɗ

an wannan ahalin ba ne? To mene a ciki da zafi haka?” Haka na yini tunani, ina son kiran Turaki ina tsoron kar ya ce me ya dame ni da case

ɗ

in? Ta dole na haƙura na bar zancen har muka dawo gida, sai dai bai dawo ba har wajen takwas, ta do

le na kira shi a waya amma taƙaraci bugunta bai

ɗ

auka ba, abinda ya yi matuƙar tada min hankali. Ina ƙoƙarin sake kira ya kira ni.

“Hello Habiby, ina kashiga haka?”

“Habibty muna asibiti ne, Sardauna ya sha guba, kuma abun sai addu’a.”

“Innullahi

wa’inna illahir raji’un. Yanzu zaka dawo?”

“Ta ina zan dawo? Tun safe likitoci ke sintiri akansa, amma abu ya ci tura, har babban likita Big Daddu ya kira daga indiya, yanzu haka ya ƙaraso shima ya shiga kusan minti talatin shiru.”

“Ya salam, Allah Y

a bashi lafiya amin.”

“Amin Habibty ku ci abinci ku kwanta, idan na dawo to, idan badawo ba gobe da sassafe zan zo.”

“Tam Habiby, Allah Ya tsare ka.”

“Amin na gode.”

Yana fa

ɗ

ar haka ya kashe wayar, aikuwa na fashe da wani irin kuka mai ƙarfi, a

take twins suka tawo sula zagaye ni suna fa

ɗ

in.

“Maamah! Maamah!”

Amma bana ko jinsu, kuka kawai nake daga ƙasan zuciyata nake tausayawa halin da Sardauna yake ciki, abubuwan sun masa yawa, da me zai ji? Dan ya yi ƙoƙari kashe kansa ma ai ba wani ab

u ba ne, ace abubuwa daga wannan sai wannan, Allah sarki. Sai da na yi kuka na ishashe twins suna ta ya ni, sannam na dawo na rarrashe suka yi bacci, na

ɗ

au waya na rasa wa zan kira, sai can na kira Ra’is, bugun farko ya

ɗ

auka bayan mun gaisa na ce.

“Ra

’is kasan me?”

“A’a sai kin fa

ɗ

a, na ji kamar kina kuka.”

“Uhm, wai Sardauna ya sha guba.”

“Akan me? Ina ruwanki?”

“Akan bashi da asali.”

“Bangane bai da asali ba, agola ne a gidan?”

“Yafi ƙarfin agola, shi ba shi da uwa ba shi da uba, ku

ma dukkansu babu mai alaƙa da gidan.”

“To shine ya sha guba, sabida bai da hankali? Y- mutu?”

“Ra’is, Sardauna yana fuskantar rayuwa kwana biyu.”

“To ai haƙƙi kenan, kinga ki kwanta ki yi baccinki.”

“Kana ganin babu laifi na a ciki?”

“Laifi

kin kuma? Me kika yi? Ke kika hanashi asalin?”

Na girgiza kai, sannan na ce.

“A’a.”

“To karki sawa kanki wata damuwa, ina Yaya Turakin?”

“Suna can asibitin, ƙila ma can zasu kwana, jikin nashi sai addu’a.”

“To Allah Ya ƙara afuwa, ki yi kwan

ciyarki kawai, shine ma mai haƙƙi, amma dai dan Allah ki yafe masa ko ya sami sauƙi ta wani wajen.”

“Ai na yafe masa, na yafe masa tuntuni.”

“To Allah Ya yafe mana baki

ɗ

aya.”

“Amin amin.”

Na fa

ɗ

a tare da addu’a na kwanta, sai dai gaba

ɗ

aya na

kasa bacci, da na rufe ido Sardauna nake gani akan keken guragu yana kiran sunana.

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(10).

Da na rufe idona Sardauna nake gani akan keken guragu yana turu shi zuwa inda nake, sai na yi sauri na bu

ɗ

e i

dona, daƙyar na samu bacci ya

ɗ

aukeni na yi shi. Da safe ina ta shi na hau ha

ɗ

a breakfast, ganin har ƙarfe takwas Turaki bai dawo ba na shirya idan zan tafi asibiti zan kai mai breakfast sai na wuce. Wajen ƙarfe goma na isa asibitin, yanda naga mutane kowa

jigun jigun ya yi matuƙar tsorata ne, kana kallonsu kasan ba lafiya ba, duk wanda na gaisar ma baya samun damar amsa min har na ƙarasa inda Turaki yake.

“Habiby, ina kwana?

“Kintashi lafiya?”

Na gya

ɗ

a kai kawai, sannan na ce.

“Ya mai jikin?”

“Mai jiki sai godiyar Allah, har yanzu babu wani sauƙi Habibty.”

“Ya salam, in sha Allah zai tashi, ka samu kaci abinci gashinan.”

“Bana jin yunwa Habibty.”

Na kama hannunsa, na ce.

“Yaushe rabonka da abinci? Tun jiya da rana ko?”

Ya gya

ɗ

a

kai alamar eyh, na ce.

“Ka daure Habiby dan Allah, idan baka ci ba kaima kwanciyar zaka yi, ka yi haƙuri mu ji da iya wannan.”

“Tom zan ci ajiye min, ki tafi ofis idan ki tashi sai ki dawo.”

“Tom Habiby.”

Na fa

ɗ

a tare da ficewa, ko a can ofis

da wannan damuwar ta Sardauna na wuni, gaba

ɗ

aya abun ya dame ni, fatana dai Allah ya tashi ka fa

ɗ

un Sardauna, ko da zai mutu bana so ace ya mutu ta hanyar kisan kai, gwanda ya mutu ta wata hanyar daban. Karfe hu

ɗ

u saura na tashi daga ofis na nufi asibitin

Sardauna, da naje ban sami Turaki ba amma nasami ‘yan uwansu acan, har yanzu dai jikin sai addu’a, likitan indiyan har ya tafi amma bai farka ba, ana sa ran farkawarsa kowanne lokaci, har na gama zamana na tafi dai Sardauna bai farka ba.

Abu Sardauna k

amar wasa, sai da ya kwana biyu bai farka ba abun ya dami kowa cikin familyn duk jikinsu ya yi sanyi, sai a rana ta hu

ɗ

u Allah Ya nufe shi da farkawa, sai dai a yadda Turaki ya ke fa

ɗ

amin farkawar tashi tazo da wani irin abu, a tsorace na ce.

“Habiby wa

ne irin abu kuma?”

“Habibty Surutai kawai yake, harda sunan ki yake kira.”

“Sunana kuma Habiby?”

Na tambaya, ya ce.

“Uhmmmm, sunanki fa Habibty.”

“Me yake cewa?”

“Abun dai duk ba da

ɗ

i, idan na dawo zan fa

ɗ

a miki.”

“Yaushe zaka dawo? Wa

i dan Allah kana cin abinci kuwa?”

“Habibty babu wanda yake da kwanciyar hankalin da zai ci wani abu, baki ga a yanayin da ya farka ba.”

“Innullahi, to dan Allah ka samu ka dinga dawowa gida.”

“Zan dawo in sha Allah, sai anjima.”

Ya fa

ɗ

a tare d

a kashe wayar, na yi shiru na tsurawa wayar ido, ko ciwon ƙwaƙwalwa ne yake son kama

Sardauna kamar yanda ya yi min? Ko da yake ance shi surutai yake, Allah Ya sauƙaƙa masa na fa

ɗ

a tare da miƙewa, ni zuwa asibitin nema na gaji da shi, shi ya sa na daina zu

wa gaba

ɗ

aya, amma idan Turaki bai dawo ba kam zanje yau zuwa dare, tashi na yi na shiga

ɗ

akinsu twins suna ta wasan mu. Suma jira muke mu koma sabon gida sai a sanyasu a makaranta tun da a yanzu sun kawo shekara uku, bayan na gama basu abinci na dawo falo

na

ɗ

au wayata, na yi mamakin ganin tarin uban missed call daga ‘yan gidanmu, haka kawai na ji gabana ya fa

ɗ

i sabida yawan kiran, a tsarin ‘yan gidanmu ba sa ta

ɓ

a yi wa mutum kira sama da biyu amma yau wajen kira bakwai daga mutum

ɗ

aya, ina cikin tunanin n

a ji wani kiran ya sake shigowa, ban ma tantance mai kiran ba na

ɗ

auka.

“Hello.”

“Nana, ina kika sanya wayarki ana ta kira?”

A muryar nagane Yaya Radiya ce, na ce.

“Yaya na bawa twins abinci ne.”

“To kinji Hajja ce Allah Ya yi mata rasuwa.”

“Ya salam, yaushe?”

“Yanzu haka ma ni ina hanya.”

“Bari na fa

ɗ

a ma Turaki, yanzu zan tawo nima.”

“Tom.”

Ta fa

ɗ

a tare da kashe wayar, na kiraTuraki bai

ɗ

auka ba, kawai na sanya Hijab

ɗ

ina na

ɗ

auki twins na kai su gidan mai rainonsu na fa

ɗ

a m

ata kakata ce ta rasu idan na dawo yau to, idan ban dawo ba su kwana, na

ɗ

auki ku

ɗ

i dubu biyar na bata, daman kuma suna da kayan abinci a gidan. Sai da na ƙarasa gidan Turaki ya kira ni, hayaniyar da ya ji kasancewar glass din motar a sauke yake ne yasa sh

i cewa.

“Habibty me ya faru? Kina ina?”

“Hajja kakarmu ce ta rasu.”

“Ya salam Allah Ya jiƙanta, ƙarfe nawa za ayi janaizar?”

“Yanzu nan za ayi.”

“Tom Habibty gani nan zuwa.”

Ya fa

ɗ

a tare da kashe wayar, ni kuma na fito daga mota na shiga

gidan, su Yaya Radiya da sauran ‘yan uwa sai kuka suke, nima dai mutuwar ta ta

ɓ

ani amma ko

ɗ

igon hawaye bana ji a idona, to ni ba wata shaƙuwa a tsakaninmu, daman sabo shine babban abinda ake yiwa kuka, shi kuma sabo shaƙuwa ke kawo shi, har mamakin yansa

Yaya Radiya ta zauna tana ta zubar hawaye nake, haka Yaya Rumaisa ma idonta ƙamas, ni yanda take rarraba idanu ma yasa na kusa fashewa da dariya. Muna zaune a gidan aka yi wa Hajja suttura aka tafi da ita, bamma san Turaki yazo ba sai da suka dawo suka sh

igo, bai wani jima ya koma asibitin, washe gari naje gida na

ɗ

auko twins na dawo, sai bayan addu’ar uku sannan muka dawo gida, a ranar kuna na ce zanje naga Sardauna, a yanda Turaki ya ce abun na shi ma gaba yake yi, sai dai naga kamar yana

ɓ

oye min ma wan

i abu, sai dai ganin bani da alaƙa da Sardauna yasa ban damu ba da komai ba, da daddare wajen ƙarfe takwas na je asibitin, Turaki ma kawai ganina ya yi asibitin, ban ƙarasa shigowa ba ya ce.

“Habibty me ya kawo ki?”

Ganin yanda ya nuna damuwa yasa n

a ce.

“Lafiya Habiby?”

“Lafiya kawai bana son kowa ya ganki anan ne.”

“To me ya sa?”

“Kawai.”

“Ah, Anty Nana kin dawo?”

Afrah ƙanwar Sardauna ta fa

ɗ

a, na kalle ta sannan na ce.

“Eyh na dawo.”

“Ya ƙarin haƙuri? Ki shigo mana.”

“Ha

ƙ

uri Alhamdulillah.”

Na kalli yanda Turaki ya ha

ɗ

e rai, na ce.

“Komawa zanyi.”

“A’a bazaki koma ba, bakisan nemanki ake yi ba? Jiya Big Daddy ya ce za a biki kanon.”

“Kano kuma?”

“Kakar taku da ta rasu ko ba a kano ba ne?”

“A kano ne.”

Na fa

ɗ

a ina kallon Turaki,

“Shige mana, kin wani bi ni da ido.”

Ya fa

ɗ

a yana harara Afrah, na ce.

“Tom, Afrah muje.”

Afrah ta yi gaba, ni kuma na tsaya a baya.

“Wai mene ya faru?”

Na tambaye Turaki ƙasa ƙasa, ya watsa min harara sannan

ya ce.

“Ke kika sani, sai da na ce kar ki zo amma kika ƙi, duk abinda ya faru ke kika sani.”

“Habiby mene zai faru?”

“Oho miki.”

Ya fa

ɗ

a ya yi gaba, kamar mara laka haka nake takawa har na shiga babban

ɗ

akin da kowa ke zaune, a take ido ya yi k

aina, Lamrah ta ce.

“Yaushe kika dawo?”

“Yanzu nan.”

Na fa

ɗ

a, duk da na rasa gane kan zancen baki

ɗ

aya, nan fa kowa ya yi min sannu da dawowa, na ce.

“Ya mai jikin?”

“Mai jiki da sauƙi, dan Allah tashi ki shiga ki ganshi, kullum ba shi da ai

ki sai kiran sunanki.”

“Sunana kuma?”

Na fa

ɗ

a ina miƙewa, Turaki ya biyo bayana muka shiga, Sardauna na kwance akan gado idonsa a rufe, a hankali na taka inda yake na zauna akan kujerar dake gefe Turaki ya ce.

“Sardauna.”

Da sauri ya bu

ɗ

e idons

a ya ce.

“Turaki dan Allah ka kawo min Nana, wallahi zuciyata zafi take min, ka taimakamin naga Nana ko zanji sauƙi a zuciyata.”

A hankali Turaki ya ce.

“Ga Nanan anan.”

Da sauri ya bu

ɗ

e ido ya ce.

“Nana, Nana, Nana.”

Ya tashi ya kamo ha

nnuna ya riƙe da ƙarfi, na fara ƙoƙarin ƙwace hannuna amma Sardauna ya riƙe katamau. Idona na kai ga Turaki, naga yanda ya ha

ɗ

e rai, fuskarsa ta yi wani ja, haka idanunsa. Na ce.

“Sardauna, cika ni mana.”

Ya ƙara riƙe ni katamau, ya ce.

“Nana, ina

sonki dan Allah, Nana ki ce kina sona, zuciyata zafi Nana.”

Na kau da kaina gefe, ina ƙoƙarin ƙwace hannu na ce.

“Sardauna hannuna zafi, Habiby kazo ka ce ya sake ni.”

Tsaƙi ya ja ya miƙe ya fice, a raina na ce. ‘Innullahi wa’inna illahir raji’u

n, ni Nana naga masifa.’

“Nana dan Allah.”

“Tom Sardauna, ka nustu ka cika ni ka ji.”

Sardauna dai ya gagara cikani, ba yanda banyi ba amma abu ya ci tura, har sai da na fara ihun neman ceto, da sauri su Lamrah suka shigo suna fa

ɗ

in.

“Me ya fa

ru?”

Hannuna na nuna musu da Sardauna ya matse, duk suka fara cewa.

“Ka cika ta mana.”

“Kira min Turaki dan Allah.”

Afrah ta fito tana fa

ɗ

in.

“Yaya Turaki ya riƙe mata hannu fa.”

Ba shiri su Mama Amina suka shigo, ganin yanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login