Showing 24001 words to 27000 words out of 58120 words
am
sa, kamar yana kallona na girgiza kai na ce.
“A’a jikina bai ba ni haka ba, dan Allah ka duba min ko lafiya.”
“Ke ki kwantar da hankalinki ba mutuwa ya yi ba, da ya mutu au zamuji.”
Sai da na fara tura mai sticker duka, sannan na ce.
“Nima banj
i mutuwa ba, dan Allah ka dubamin na rasa me ya sa, duk jikina babu da
ɗ
i.”
“Ina Hajiya?”
“Sun tafi massallaci ita dasu twins.”
“To kitashi ki bi su, ki yi addu’a amma bakomai wallahi.”
“Allah Yasa.”
Na fa
ɗ
a tare da kashe wayar, daidai lokaci
n kuma naga Lamrah online itama na yi mata sallama, ina mata sallama ta kira ni whatsapp call, na
ɗ
aga tare da cewa.
“Salam Lamrah.”
“Anty Nana mutanen saudiyya.”
“Lanrah ya gida?”
“Alhamdulillah, Ya ibada.”
“Ibada Alhamdulillah.”
“Allah
Ya amsa mana, dan Allah ayi mana addu’a.”
“In sha Allah Lamrah, ya gidan naku?”
“Lafiya ƙalau wallahi, yaushe ne dawowarku?”
“Nan da kwana takwas, amma wallahi lamrah na ƙagu na dawo gida.”
“Kai subhanallahi, saudiyya guda.”
“Bazaki gane ba
ne, hankalina yana gida wallahi ji nake kamar wani abu ne yake faruwa.”
“Hhhhm, babu abinda yake faruwa ki kwmatar da hankalinki, ki mai da hankalinki akan ibada, kina inda addu’a bata jinkiri.”
“Hakane Lamrah, a gaida su Mama.”
“Zasuji ina twins
din mu? Fatan dai har da mu suka sanya a addu’a ko?”
“Har daku kam, suna massallaci nima yanzu zan tashi.”
“Tom shikenan, Allah Ya kar
ɓ
i ibada.”
“Amin.”
Na fa
ɗ
a tare da katse kiran, sai da na sake gwada number Turaki bata tafi ba, na sauke wata
ajiyar zuciya mara da
ɗ
i na tashi na nufi cikin massallaci, acan na yi ta addu’a ina roƙon ubangiji da ya ka
ɗ
e min duk wata fitina a gidana, ƙarfe takwas daidai na dawo hotel, wanda yake ƙarfe goma anan nigeria, sai a lokacin naga missed call
ɗ
in Turaki ba
rkatai, na
ɗ
au waya na shiga whatsapp, ina duba naga tarin message
ɗ
insa kala kala, danna alamar kira na yi ta ringing biyu ya
ɗ
auka, na ce.
“Salamu alaikum.”
“Wa’alaiki salam Habibty.”
Kawai na fashe da kuka, wanda ya yi matuƙar tsorata shi, a ri
kice ya fara magana.
“Habibty me ya faru dan Allah? Kukan me kike yi?”
Cikin kukan na ce.
“Haba Habiby, tun safe nake kiran wayarka ba ta shiga.”
“Ki yi haƙuri Habibty, yau wani aiki ne ya tsare ni, kuma wayar cikin mota na barta daman ba chaji
har ta mutu, kinsan data na a bu
ɗ
e yake, to sai da na tashi naganta, na kuma sata a chaji na kira baki
ɗ
auka ba, nasan kina massallaci.”
“Amma ai da tun kafin ka fita kake min magana, amma yau kaƙi, gaba
ɗ
aya zuciyata babu da
ɗ
i sai ji nake kamar wani a
bu ne zai faru, dan Allah Habiby idan wani abu ya faru ka fa
ɗ
a min dan Allah ko zan sami nutsuwa a zuciyata.”
Ya yi shiru kusan minti biyar baice komai ba, sai da na sake cewa.
“Habiby…”
“Na’am.”
“Menene?”
“Babu komai fa Habibty, kawai ina m
amakin yanda kika
ɗ
aga hankalinki, kika hana kanki nutsuwa kina ƙasa mai tsarki, kinsan dai duk runtse duk wuya ba zanyi wani abu da zai baƙantaki ba, bazai
ɓ
ata miki ba, dan haka Habibty ki sawa ranki salama dan Allah.”
“Bangane ba fa.”
“Habibty bab
u abinda ya faru, dan Allah ki nutsu ki yi ibada, sauran lokaci ƙalilan ya rage miki, dan Alla ki cire komai a ranki, ki kwantar da hankalinki, ki yi ibada kinji, koma menene idan kika dawo nasan zamu magance shi ko?”
“Me zamu magance kuma? Ni banaganew
a.”
“Ki kwanta ki yi bacci kinji, da safe zan sake kiranki kinji.”
“Uhmmmmm.”
“Habibty.”
Ya kira sunana, na amsa da.
“Na’am.”
Ya sauke wata ajiyar zuciya, sannan ya ce.
“Ki yi haƙuri, ni banyi wani abu da zau
ɗ
aga miki hankali ba ko ya
ɓ
ata miki rai, ina so dan Allah ki kwanta kinji, babu wani abu.”
“Tom.”
Na fa
ɗ
a tare da kashe wayar, a lokacin kuma twins da Hajiya suka shigo, su sai lokacin suka dawo, Hajiya ce ta yi min wani kallo.
“Wai ke mene haka? Kukan me kike yi? Ɗazu ma
haka na ganki wata kala.”
“Babu komai Hajiya.”
“Koma mene ni dai na fa
ɗ
a miki, ki mayar da hankali akan gajeren lokacin da ya rage miki a wannan ƙasar, bamu da tabbacin sake dawowa, bamu da shi. Tayu wata shekarar duka bama raye, tayu bamu samu dama
r zuwa ba ne, yanzu ma ba wayon ba dabararmu ba ne ya kawo mu, Allah ne ya kawo mu, dan haka ki mai da hankali ki yi ibada, ki roƙi Allah Ya baki zuri’a idan ya baki ki roƙi shi ya baki na gari, idan ya baki ya yi miki
tarbiyarsu, ki roƙi shi ya baki lafiy
a, arziƙi da ilimin da zaku amfanar da al’ummar annabi, amma ba wai ki zauna kina kuka akan abun duniya ba, akan wani kishi na banza marar amfani ba, nasan duk abinda kike jin yana damunki bazai wuce kishi ba, wanda shai
ɗ
an yake so ya kitsa miki, sabida ka
rki yi ibada. To tun wuri ki miƙe, ki cire komai a ranki ki yi ibadarki na fa
ɗ
a miki.”
Tana gama fa
ɗ
in haka ta nufi firji ta bu
ɗ
e, twins suka yo kaina suna fa
ɗ
in.
“Maamah, ina papa.”
Na ce.
“Yana gida, muma mun kusa komawa, kuxo ku kwanta.”
Na tashi na canja musu kaya, bayan nasu sunyi alawala na kwanatar da su, Hajiya bata sake ce min komai ba ta tada sallolinta, ni kuma na kwanta ina ta faman tunani a zuciyata, na saƙa wancan na kwance wancan, duk tambayata me ya kawo kishi cikin raina, ba
yan babu wani abu da ka ayi da zai kawo shi.
Legenspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(13).
Washe gari haka na tashi still dai raina ba da
ɗ
i, ina yin karin kummalo na nufi massallaci na fara sallah, ina addu’o da roƙon ubangiji da ya sanyaya
min zuciyata, ya kuma bani zuri’ah ta gari, sai da na yini a massallaaci sannan na dawo hotel
ɗ
inmu, duk da ina son na fara shiga siyayya ta kayan da zanyi na tsaraba, tun daman ina da ku
ɗ
in a ajiye, wayata na duba naga missed call
ɗ
in Turaki, ban kira sh
i ba sai na yi masa message a whatsapp na ce.
“Naje massallaci ne, yanzu na dawo.”
A take ya yi min reply da.
“Habibty kin tashi lafiya?”
Na ce.
“Alhamdulillah, ka fita?”
Ya yi min reply da
“Ina gida.”
Na ce masa.
“Tom, yanzu zam
uje kasuwa mu fara siyayya, suara kwana biyar mu dawo.”
“Allah Ya dawo min daku lafiya, idan anjima zmauyi waya.”
Na ce.
“Tom shikenan.”
Na fa
ɗ
a tare da tashi na shiga bayi na yi wanka na fito na shirya na
ɗ
au twins muka nufi kasuwa, ba mu yi w
ata siyayya ba mussaman da naga kayan basu da wani bambamci da nan nigeria mussamman idan ka ha
ɗ
a da ku
ɗ
in jirgi, haka na tawo gida ba tare da na yi siyayar da na yi niya ba, ina zuwa naga Hajiya bata nan ta tafi massallaci, ina zama na yi sallar la’asar n
a yi wa Turaki magana, nasan lokacin bakwai ta kusa a nigeria.
Bai amsamin ba ya kira ni a waya, yana kira na
ɗ
aga muka gaisa ya ce.
“Duk na ƙagu ku dawo, na yi matuƙar kewarki.”
Na yi murmushi, sannan na ce.
“Ni kaina na yi matuƙar kewarka Ha
biby, ji nake kaman na yi tsuntsu na dawo nigeria.”
“Habibty Saudiyya fa tafi da
ɗ
i.”
“Idan tare da kai ba.”
“Habibty.”
Ya kira suna na, na amsa da.
“Na’am.”
“Ina so kisan wani abu guda
ɗ
aya a rayuwarki, Habity ina so ako da yaushe ki ding
a tunawa da shi dan Allah.”
“Mene?”
“Habibty wallahi ina sonki, ke ka
ɗ
ai ce macen da nake so a zuciyata, ke ka
ɗ
ai ce nake gani a matsayin sanyin idanuwa na, Habibty ki yarda da ni, ki yarda da soyayyar da nake miki.”
Na yi shiru, duk kalamansa sun
sanya min fargaba, sai na ji kamar wani abu ne zai faru.
“Habibty, ko da bana nan ki dinga tuna cewar na so ki, tun bansan ki ba, kuma wallahi babu wata mace da naso ko zan so a rayuwata kamar ke.”
“Wai mene dan Allah, kana samin tsoro da fargaba wa
llahi Allah Habiby.”
“Babu komai Habibty, karki tsorota karki firgita, kawai ina fa
ɗ
a miki ne ko zanji sauƙin abinda nake ji a raina, sonki ya taru a zuciyata ya hanani yin komai, a ko dayaushe tunaninki nake wallahi.”
“Nasan kana sona, kuma nima ina
sonka, so mai girma, dan Allah ka riƙe min amana dan Allah, wallahi ina sonka, ina kishinka a raina Habiby, ko hasaso ka na yi da wata ina jin zafi a raina, ana cewa ba a nunawa namiji ana son sa, to ni kam na fa
ɗ
a ma Habiby, ko sani zaka yi a gabas kayan
ka sai dai ka yanka, amma tabbas ina sonka kuma bazan iya
ɓ
oye maka ba, kaine ka
ɗ
ai mutumin da nake ji a zuciyata, nasan ba kai ne na farko a rayuwata ba, amma tabbas kaine fatana na ƙarshe, babban fatana ga ubangiji ya barmin kai a tare da ni.”
“Nima h
aka, fatana na kasance tare dake har abada Habibty, Allah Ya amsa mana.”
“Amin.”
Daga haka muka ci gaba da hirar my ta soyayya, kowa yana bayyana yanda yake jin
ɗ
ayansa a rai, yana bayyana yanda yake fatan kasancewa tare da shi har abada, sai wajen ƙ
arfe takwas anan sannna ya ce zai kwanta can goma ta gota, ya ce dani.
“Habibty, ko xa ayi miki gyara ne anan?”
Na ce.
“A’a, share share ne kawai, kuma Yaya Rumaisa ta ce zata turu ayi, kawai ka bar musu key
ɗ
in.”
“Tom Habibtyna.”
Haka muka
yi sallama, kowa cike da so da ƙaunar
ɗ
an uwansa, washe gari da safe bayan mun dawo daga massallaci na sake shiga kasuwa na siyo abinda xan iya siya, ni dai hankalina gaba
ɗ
aga ya yi can nigeria kamar wani abun zan
ɗ
auka, ina zaune a
ɗ
akinmu bayan mun gama
chat da Turaki, Sardauna ya fa
ɗ
omin a rai, haka kawai na raya a zuciyata idan kuma ƙaddara ta
sake ha
ɗ
ani da Sardauna fa, da sauri na ce. ‘Aina? Bana fatan kowacce ƙaddara ta sake ha
ɗ
ani da Sardauna.’ Wani
ɓ
ari na zuciyata ya ce. ‘Akwai mutuwa fa.’
“K
ai innullahi wainna illahr raji’un, me yake damuna haka?”
Na fa
ɗ
a a fili ina miƙewa, gaba
ɗ
aya wasu tunane tunane marasa da
ɗ
i nake yi, me ya kawo Sardauna tunani na gaba
ɗ
aya, gaba
ɗ
aya na ji zaman saudiyyan yasake fice min a rai, ko massallaci ban sam
u na sake leƙawa ba, Allah Allah nake washe gari ta yi ya zama saura kwana uku dawowarmu. Haka kuwa washe gari ta yi, tun safe na tafi massallaci sabida lokaci ya yi sauri, bani na dawo ba sai hu
ɗ
u, haka na fita zagaye ni da su twins, har muka jira dare ya
yi kasuwanni suka bu
ɗ
e muka sake yin siyayyya kamar ko yaushe, wannan daren ya kasance dare mafi tsayi a rayuwata, sai naga kamar garin yaƙi wayewa, washe gari ina tashi na ce da Hajiya.
“Saura kwana biyu.”
Ta watsamin harara, sannan ta ce.
“To n
i bana farin ciki zan bar ƙasa mai tsarki, bana farin ciki ko ka
ɗ
an zan bar ƙasa da aka haifi shugabana annabi Muhammad (S.A.W) bana farin ciki zan koma nigeria ƙasa mai cike da tarin matsaloli, da Allah zai
ɗ
auki raina a wannan ƙasar, da kuwa tabbas zan s
o hakan, ke da kike farin ciki sai ki yi ta yi.”
“Ni Hajiya ba wani abu nake nufi ba.”
“Kima nufi mana Nana, ni dai zan roƙi ubangiji ya sake dawo dani, ya ƙara ƙara dawo da ni, ke da kika za
ɓ
i sakarci sai ki koma nigeria, zafin gari da hayaniyar jam
a’a ya isheki, bare azo ga rashin wuta, uwa uba matsalal tsaro, ko da kai ba a kamaka ba, zaka ji an kama wanda kasan wani na shi, idan baka ji ba zaka ji a radio, ko a social media, ko wannan fargabar ka
ɗ
ai ta isheka, nan kina zaune cikin rahamar ubangiji
, ko massallacin harami kika kalla abun da zai sanyaya miki rai ne, ya kwantar miki da hankali ya sa miki nutsuwa, amma ina ke miji miji ko? Sai ki yi ta yi, dan kin zo yanzu ba ki da tabbacin sake zuwa.”
Jikina gaba
ɗ
aya ya yi sanyi, tabbas Hajiya kam
gaskiyya ta fa
ɗ
a, kuma she
ɗ
an ne yake tunzura zuciyata yake haifar min da rashin nutsuwa, ni dai a ko da yaushe ina bawa she
ɗ
an dama shi ya sa duk matsala idan ga fuskanto ni nake shan wahala, sai na ji gaba
ɗ
aya komawar ya fita a kaina, duk da tabbas nasa
n na yi
addu’a iyakar addu’a, na yi kuka sosai da sosai, amma tabbas she
ɗ
an yana raya min munanan abubuwa a zuciyata, tabbas a yanzu lokaci ne da zan yaƙi she
ɗ
ani dake zuciyata. Tun daga wannan lokacin na sa ƙarfi na tsarkake zuciyata, na fara sabuwar ibad
a kamar yau na sauka a birni, massallaci da nake tafiya sabida lokaci ya yi sauri, a yanzu na koma zuwa sabida kar lokaci ya ja, idan na shiga massallaci ba ni da abinda nake sai ibada, addu’o i ji nake kamar ban ta
ɓ
a yi ba, gaba
ɗ
aya zuciya ta ta yi laush
i, na sake mai da hankali ga ibada. Sai dai duk abinda zanyi lokaci ya riga da ya tafi, dole mu koma nigeriya a gobe, sai na ji zuciyata ta yi rauni, bana son barin ƙasar gaba
ɗ
aya, na koma na ci gaba da ibada sosai, daren ranar da zamu dawo haka muka kwan
a a massallaci ni da Hajiya muna addu’a muna kuka, muna roƙon Allah da ya sake dawo da mu a wani a lokacin, sai bayan asuba muka koma hotel din mu muka kwanta, tin da jirgin namu sai biyu na rana zai tashi, shigar dare zamuyi wa nigeria. Ƙarfe goma na safe
muka tashi daga baccin da muka yi, muka fara shiri muna ha
ɗ
a kayanmu, Hajiya na yi na zubar ƙwalla, tana ta nana ta addu’a
ɗ
aya.
“Ya Ubangiji ka kiramu gobe, ka sake kiran mu, Allah mun tuba Ya Allah.”
A haka muka gama ha
ɗ
a komai namu, bayan mun ci
abinci, muka yi sallama da
ɗ
akin mu na hotel, Hajiya ta kusa minti biyu tana kallon
ɗ
akin tana zubar da hawaye, haka duk inda muka wuce sai ta ce.
“Ya Allah ka kira mu gobr, ja sake kiran mu, Allah mun tuba Ya Allah.”
A haka har muka ƙarasa filin ji
rgi, a lokacin da aka gama tantance kayanmu zamu wuce, sai da Hajiya ta saki zubar da wani hawayen, gaba
ɗ
aga jikina ya yi sanyi, shikenan kuma sai Allah Ya sake kiranmu, idan muna da rabo. Allah ka kira mu ka amsa mana, a haka muka gama jira muka shiga ji
rgi. Ƙarfe takwas na dare jirginmu ya shiga nigeria.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(14.)
Muna fitowa daga filin jirgi na fara baza ido ta ina zan ga Turaki, sai dai babu shi Yaya Ridwan ne a motarshi, sai Ra’is ma a tashi motar
, ina cikin raba ido na ga shigowar motar Turaki, na sauke wata ajiyar zuciya a lokacin da yake fitowa daga motarsa, yana
sanye da wata doguwar rigar jallabia ash kala, kanshi sanye da hula mai baƙi da ash, ya yi kyau sosai, ya yi fari ya yi
ɓ
ul
ɓ
ul abunsa.
Haka na ƙarasa inda yake ba kunya na rungume shi abuna, ya yi murmushi tare da fa
ɗ
in.
“Welcome Babytah, na yi kewarki sosai Habibty.”
“Nima haka Habibynah.”
Daidai lokacin twins suka ce.
“Papah.”
Ba shiri ya cika ni ta rugunmesu tare da fa
ɗ
in.
“My Babies.”
Yaya Ridwan ne ya ce.
“To mu dai zamu tafi, da alama nan zamu barku.”
Hajiya ta ce.
“A’a, aban tagwaye na tafi dasu, idan sun huta a dawo dasu.”
Ra’is ya ce.
“Gaskiyya dai kam.”
“Me ya sa bazamu tafi dasu ba?”
“T
o Habibty nima bana ce ba, kinji abinda suka ce, ko suna so muje mu huta ne.”
“Tam, yanzu ko yaushe zaka zo.”
Yaya Ridwan ya ce.
“Gobe zamu shigo in sha Allah.”
“Tom.”
Na fa
ɗ
a, tare da fara sa kayan mu a motar Turaki, yana taya ni, na Hajiya
kuma a motar Yaya Ridwan, sai da kowa ya kammala sannan muka shiga mota muka fita a tare, sai dai muka yi nisa Turaki ya ce.
“Habibty.”
Na kalleshi, ina jin wani son sa yana huda zuciyata, so nake kawai muje gida mu sami ishashen lokaci tare dashi,
sabida na yi matuƙar kewar shi.
“Habibty an dawo.”
“An dawo fa Habiby, wallahi na yi kewar ka kawai so nake mu koma gida, na yi ta kallonka.”
“Nima haka