Showing 6001 words to 9000 words out of 58120 words
an shigo ana ƙwallamin k
ira.
“Nana, Nana, Nana.”
Fitowa na yi na zo falon.
“Nana fa
ɗ
an gaskiyya, mai kishiyarki ke yi a part
ɗ
ina, kuma jaririn dake wajenta na waye?”
Kallon Bilkisu na yi, kamar ta fara fita daga hayyacinta, na ce.
“Bilkisu ki nutsu mana, Shi mijin
naki bai fa
ɗ
a miki ba?”
“Ina ya fa
ɗ
an munafuki, sai kiran shi nake ma yaki
ɗ
auka gaba
ɗ
aya.”
“To ki jira ya dawo, me ya sa ranar da aka yi zaman nan baki zo ba?”
“Ni zan shiga cikin ‘yan uwansa? Wani ya yi min kallon banza, wallahi a’a. Kawai k
i fa
ɗ
an.”
“Da kinje da yanzu ba kya cikin duhu, Islaha dai a yanzu matar Sardauna ce, sauran bayani kya ji daga wajensa.”
“Bangane ba, aina ya aureta, yaushe aurensu da Turaki ya mutu?”
“Nima bansaniba, amma idan kika ga shi Sardaunan zai fa
ɗ
a m
iki nasan.”
A fusace ta fice fuuuuuuu, kamar wadda iska ta
ɗ
auka, ni kuma na koma kicin na ci gaba da abinda nake yi. Sardauna da ya saba dawowa kafin magariba shiru har Turaki ya riga shigowa, sai wajen ƙarfe takwas sannan Turaki ya ce na shiga na yi
wa Islaha barka, shi ba zai shiga ba, ba yanda banyi da shi ba amma yaƙi shiga. A lokacin da na shiga Bilkisu na zauna a falon farki tana ta faman wuci kamar wata zakanya, ban ko kalleta ba na shiga ciki na tarar da Islaha ita da wata dattijuwa, tana yiwa
yarinyar wanka. Bayan mun gaisa na ce.
“Ya babyn?”
“Gatanan tana ta kuka.”
Islaha ta fa
ɗ
a, nan na zauna wajen minti goma sannan na miƙe zan tafi, daidai lokacin kuma naji Sardauna ya shigo falon, muryar Bilkisu ta kara
ɗ
e ko ina na gidan.
“Jira
nake ka dawo, Sardauna ni zaka ci amana, ka cuta? Ni zaka ƙarawa kishiya, a gidan ubanwa matar Turaki ta zama matarka?”
“Bilkisu ku nutsu na miki bayani.”
“Bayanin me? Sardauna wannan jaririn da tazo da shi kuma fa? Na waye ko nakane?”
“Nawane
Bilkisu.”
Ta lailaya wata uwar ashar, sannan ta ce.
“Shege? Ɗan shege Sardauna, iskanci kake da matar aure, shine xa a kawo ma
ɗ
a ka riƙe, wallahi nafi ƙarfin zama da kishiya.”
“Bikisu ki fahimce ni, nima bayi na ba ne.”
“Ƙaramin yaro ne kai? K
o mace ne kai da zaayi ma auren dole? Wallahi Sardauna sai ka sake ta a yau, ba muyi alƙwarin ƙarin aure da kai ba, kwata kwata dan haka wallahi sai ka saketa, bandamu ba ko duka karuwan duniya naka ne Sardauna, bai dame ni ba, bai isheni
ɗ
aga hankali ba,
amma wallahu kishiya
ɗ
aya bata isheni zama a gidan nan ba, gashi har
ɗ
a, ni ina zaune ba haihuwa amma ace ga wata ta haihu da kai kuma babu aure a tsakani, lallai Sardauna.”
Jin abun nasu bana hankali ba ne ya sa na fice na bar musu part
ɗ
insu, ina shi
ga na tarar da Turaki zaune kan kujera yana waya, yana ganina ya kashr wayar ya ce.
“Habibty kin da
ɗ
e.”
“Dawa kake waya haka?”
“Abokina ne, me ya faru kika da
ɗ
e, na ji hayaniya acan.”
“Uhm a tskananinsu ne, waj Bilkisu ta ce sai Sardauna ya
saki Islaha, Habiby kasan me?”
Ya girgiza kai,
“Wai Bilkisu bata ƙi duk karuwan duniya su zama na Sardauna ba, amma kishiya
ɗ
aya a gidan bazata
ɗ
auka ba, wannan ai shirme ne, Habiby ni yanzu ai mace ko
ɗ
aya bazan iya jure ganinka da ita ba, bare wa
i duk na duniya, Allah Ya tsare mana zuciyoyinmu.”
“Habibty bazaki iya gani na da wata macen ba?”
Na girgiza kai, sannan na ce.
“Gaskiyya bazan iya ba.”
“Amma kika yiwa Sardauna aure da kanki? Ko kinfi son shine?”
“Ai sai yanzu nake gani
ban so Sardauna a baya ba, sabida Habiby a yanda nake jin ka ai ko mutuwa yarinya za ta yi akanka sai dai ta mutu, amma bazan iya bari ba.”
Ya yi dariya, sannan ya ce.
“Habibty ni naki ne, ke
ɗ
ayarki in sha Allah.”
“Allah Ya yarda Habiby na.”
Na fa
ɗ
a ina miƙewa, amma wata razananniyar ƙara ta fito daga part
ɗ
insu Sardauna, wacca ta girgiza mu baki
ɗ
aya, a take kuma muka ji an bu
ɗ
e ƙofar part
ɗ
insu anfuto, ihun ya fito sarari, ga Muryar Turaki yana fa
ɗ
in.
“Ke Bilkisu nutsu.”
Ita kuma ta
na cewa.
“Wallahi sai na kashe jaririn nan, wallahi yanda bazan haihu ba, kaima banu wacca ta isa ta haihu da kai har abada.”
“Na fa
ɗ
a miki dai Bilkisu kar ki cutar min da mata ko yarinya.”
“Au Sardauna har mata kake ce da ita, mazinata bayan kun
gama zina kun haifi ‘yar shege, to wallahi sai na kashe ta, kaima na kashe ka, sai dau nima a kashe ni daga baya, amma bazan zauna da kishiya a cikin gidan nan ba.”
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(4).
Ƙ
oƙarin fita na fara Turak
i ya riƙe ni.
“Wai mene haka ne? Ka barni mana.”
“Habibty wannan ne karo na ƙarshe da zance miki babu ruwanki da lamarin gidan Sardauna, duk abinda zasuyi idone naki, idan zaki kalla idan bazaki kalla ba ku barshi, na fa
ɗ
a miki.”
Bu
ɗ
e baki na yi
zan magana, amma sautin marin da Sardauna ya tsinkawa Bilkisu ya tsayar da ni, na sake mayar da kaina taga, a lokacin kuma Sardauna ya ce.
“Wallahi Allah Bilkisu akan yarinyar nan, zan iya sakinki ki tafi can, nagaji da wannan mugun halin naki.”
“N
i ka mara Sardauna? Wallahi sai kasan ni ka yi wa haka.”
“Me zan sani Bilkisu, na gaji da zama dake wallahi, na yi dana-sanin saninki a rayuwata Bilkisu, na yi dana-sanin aurenki a rayuwata, aurenki bai amfane ni da komai ba sai masifa.”
A daidai l
okacin Islaha ta koma
ɗ
akinsu, shima ya bi bayanta akabar Bilkisu tsaye, nima sai a lokacin na kula ashe Turaki ma baya nan, waigawa na yi gaba baya falon baki
ɗ
aya, ba shiri na bishi
ɗ
aki, yana zaune kan gado yana danna wayarsa.
“Habiby.”
Na fa
ɗ
a in
a tura baki, bai
ɗ
ago baya amsa da.
“Na’am, Habibty me ya faru?”
Zama na yi daga gefenshi, sannan na ce.
“Naga ka dawo nan?”
“To Habibty mene amfanin kallon abinda bai shafe ka ba? Muna da tarin abubuwa a gabanmu, me zai sa mu tsaya kallon na w
asu?”
“Hakane Habiby, amma wani aiko ba kaso ba, sai ka ji.”
“Wani kuma kana so kake jin ma.”
“Shikenan Habiby, na daina.”
“A’a idan kina jin da
ɗ
i ki ci gaba kawai.”
“A’a na daina.”
“Allah Yasa.”
************
Washe gari ko da na
tashi ban shiga wajen Islaha ba, sai da Turaki ya fita wajen ƙarfe tara ni kuma nagama shiryawa, sannan na shiga. Ban wani jima ba na fito na yi wajen aiki, ina ofis na ga ku
ɗ
i dubu
ɗ
ari uku sun shigo account
ɗ
ina daga Turaki, ina kokarin kiran shi ya kir
ani, bayan mun gaisa ya ce.
“Gashinan na tura miki 300K, ki samu ki shiga ki fara siyan kayan twins
ɗ
inmu, tun da kinga sun kusa dawowa.”
Har cikin raina na ji da
ɗ
i na yanda Turaki yake ƙaunar twins
ɗ
inan,
“Tom shikenan, an gode Allah Ya ƙara bu
ɗ
i.”
“Amin.”
Ƙ
arfe uku na tashi na nufi naje wani babban shagon siyar da kayan yara, komai biyu biyu na siya, tun daga kayan sawa da na wasa, har sai da na ƙara da wasu nawa ku
ɗ
in, daga nan na yo gida. Ina shiga part
ɗ
ina Su Lamrah suka shigo.
“
Anty tun
ɗ
azu muka zo, ashe kinje aiki.”
“Eyh wallahi, kuma na biya na yi siyayya shi ya sa ma ban dawo da wuri ba.”
“Sannu da zuwa, siyayyar baby aka yi kenan, ko an kusa sauka ne?”
Na yi murmushin yaƙe, sannan na ce.
“In sha Allah.”
“To
Allah Ya kawo masu albarka.”
Daga nan muka ta
ɓ
a hira, har nagama girki ta ci sannan muka shiga part
ɗ
in Sardaunan tare, har muka tafi Bilkisu ba ta dawo ba, na yi mamakin yanda Sardauna yake ta kashewa jaririyar ku
ɗ
i, sonta yake kamar ransa, idan kuma a
ka ha
ɗ
a da yanda Sardauna yake son yara sai kaga ma wannan ba komai yake ba, a yanzu haka ya cika akwati wajen uku da kaya masu tsada na baby na fitar suna, kuma Islaha tana samun kulawa daga wajensa sabida wannan yarinya da ta haifa masa, lokacin da Su Ma
ma Amina suka tafi nima lokacin na dawo nawa part
ɗ
in ban sake komawa ba.
Turaki yaga kayan da na siyo, kuma ya yaba da yawansu da za
ɓ
en da na yi mai kyau, sannan ya ce na yi magana da Hajiya sai asama mun mai zama da yaran, dan so yake bayan anyi sunan
Islaha da kwana
ɗ
aya muma zamu
ɗ
auko namu, nima kam na amince, a lokacin ya ce da ni.
“Wai kinsa Matar Ra’is ma ta kusa haihuwa.”
Dariya na yi, sannan na ce.
“Wai Ra’is autan Hajiya.”
Shima ya yi dariyar ya ce.
“Autan Hajiya fa, ai
ɗ
azu n
aje gidan nasu ya matsa ban ta
ɓ
a zuwa ba.”
“Ni ai bai ta
ɓ
a nemana ba, yaron nan dani yake zancen.”
“Ai na fa
ɗ
a masa na ce, bai ta
ɓ
a kawowa yayarsa amaryar ba, wai yana nan zai kawo ta yana shiri ne.”
“Shi dai ya sani, Allah Ya sauke ta lafiya.”
Tun zuwan Islaha kullum sabuwar Dirama ake yi a gidan Sardauna, Bilkisu kullum tana kan bakanta na cewa sai Sardauna ya saki Islaha, kuma sai ta kashe Jaririyar, shi kuma ya dage ba ta isa ba, haka zamu yi ta jinsu suna hayagaga, dan ma Turaki ya nuna
ba ya so shi ya sa na rage leƙa su, amma duk da haka ban ta
ɓ
a yin farin ciki da abinda Sardauna yake fuskanta ba, duk da nasan zallan haƙƙi na ne ke
ɗ
auwainiya da shi, a duk lokacin da na tuna Sardauna bai da alaƙa da wannam familyn da yake taƙama da tinƙa
wo dashi, sai na ji na fara tausayinsa, har hango halin da zai shiga nake yi, a waje
ɗ
aya kuma na ƙara tabbatar da Sardauna bai da tunani, bai da lissafi, yana ji su Hajiya Falmata suka
ɗ
auko magana Big Daddy ya ce kar a canja musu topic, kuma yana ji haji
ya Falmata ta ce barewa ba ta yi gudu
ɗ
anta ya yi rarrafe ba, aiko ba a ƙarasa maganar ba, wannan kalmar ta isa ta sa shi ya yi tunani akai, amma ya yi shiru ko ajikinsa.
Yau ‘yan matan familynsu Turaki suka zo barka, daga ƙannen Turaki da na Sardauna,
har da ma manyansu su Sister Seemah, ganin sun cika gidan ya sa nima na shiga cikinsu na saki jiki ana ta hira da raha, girki ma a nawa
ɓ
angaren na yi musu duka, aka ci aka sha ana ta hira. Wajen ƙarfe uku na rana Bilkisu ta shigo ita da wasu mata wajen s
u biyar, tunda naga fuskarsu naga kamar nasan su, amma na kasa tuna inda nasan su. Wani
banzan kallo suka yi mana gaba
ɗ
ayanmu, wata cikinsu ta ce.
“Munzo barka ne, abamu ‘yar mugani.”
Alisha ta ce.
“Ba za a bada ba? Su waye ne ku?”
“‘Yan uwa
na ne, ku basu isa su zo bane?”
Bikisu ta fa
ɗ
a, sister Seemah ta ce.
“Ba za a bada ba, idan zakuyi barkar a haka ku yi idan bazaku yi ba ku tafi.”
Sai a lokacin nagane fuskarsu, wasu a cikinsu sune ‘yan matan da Bilkisu tasa suka yi min rashin mut
unci a lokacin da naje nemawa Sardauna aurenta.
“Ke ma Bilkisu wallahi kina ban mamaki, akan ‘yar shege kika damu kanki? ‘Yar shege ce fa, ita ba gado ba, mutuwarta ma tafi rayuwarta alheri a wajenta, sabida abar kyara da tsangwama zata zama a cikin ‘y
an uwa, kuma babu ta inda zata ci gadon Sardauna.”
Wata cikin ‘yan matan ta fa
ɗ
a, Bilkisu ta ce.
“Ni duk ba wannan ba, rashin kunya ma irin ta su, wai shege ake yi wa wannan taron har da zuwan mutane, sabida su abun kunya baya suka bashi ba gaba ba.
”
Duk cikin mu babu wanda ya kula da tashin Alisha, sai kawai ji muka yi ta bawa Bilkisu wani uban mari fas a fuska, marin da ya yi matuƙar shigar Bilkisu ya sa ta dafe kuncinta, Alisha ta ce.
“Wallahil azim, idan baki matsa daga nan ba sai na yi mi
ki dukan da bazaki iya numfashi ba.”
Wata cikin ‘yan uwan Bilkisu mai zafin nama tabawa Alisha lafiyayyen mari itama a fuska, aikuwa Alisha ta kaima ta ita, nan fa kowa ya tashi tsaye, ni dai na yi tsuru tsuru, Turaki ya hanani shiga lamarinsu, ga kuma
abu yana neman zama fa
ɗ
a.
“Ai wallahi tun da kika mareni kin jan gwalowa kanki masifa da bala’i.”
Bilkisu ta fa
ɗ
a, Sister Seemah ta ce.
“Masifa da bala’i akanki ke
ɗ
ai wallahi, yanzu nan zan sa akama ki kuma a
ɗ
aure ki.”
“Karki fasa sawa, a
n gaya miki ku ka
ɗ
ai kuke da ku
ɗ
i? To ko bamu da ku
ɗ
i muna da bariki, wallahi duk ku
ɗ
in akwai inda zamu shiga musa a kulleku kar ku fasa.”
Inji Wata cikin ‘yan uwan Bilkisu, nikam na saki baki ina kallonsu. ‘Oh ‘yan uwan Bilkisu she
ɗ
anu ne.’ Na fa
ɗ
a a r
aina, a fili kuma na ce.
“Dan Allah ku yi haƙuri, su wa
ɗ
an nan basu sa naraba da she
ɗ
anu, basu ƙi ku biye musu ayi ta fa
ɗ
a ba.”
“Ke dallah ‘yar kore rufemin baki, marar zuciya, me son abun duniya, an sake ki kin na ce.”
“Karki ƙara ce mata dallah
.”
Lamrah ta fa
ɗ
a, Sister Seemah ta ce.
“Wallahi na baku minti biyu ku fice daga gidan nan, idan ba haka ba sai kunyi da kunsanin shigowa cikin gidan nan, tun da bana uwarku ko ubanku ba ne.”
“Babu wanda ya isa ya kore su, tun da gidan da ‘yar
uwarsu ke aurene, dan haka babu wanda ya isa, kuma mari da aka yi min wallahi bazan haƙura ba sai na rama.”
“Ashe kuwa zaki rame.”
Alisha ta fa
ɗ
a, Bilkisu ta yi yinƙurin kawo mari amma Alisha ta matsa.
“Na fa
ɗ
a miki wallahi karki kuskura ki ce za
ki kai hannu jikina, dan naga kamar baki da hankali.”
Alisha ta fa
ɗ
a, amma ba ta rufe baki Bilkisu ta kai mata wani marin wanda ta yi sa’a ta same ta, aikuwa a take fa
ɗ
a ya kaure a tsakaninsu, ‘yan uwa Bilkisu duka suke kawowa kowa, Sister Seemah ta fit
a waje tana fa
ɗ
in.
“Me gadi! Me gadi!!”
‘Yan mintina ka
ɗ
an sai ga me gadi ya shigo, sister Seemah ta ce.
“Kaga wa
ɗ
an nan biyar din, walahi ka fita da su ko ta wane hali ne, idan kuwa ba haka ba to wallahi sai ka bar aiki a gidan nan.”
Aikuwa
me gadi ya nufi su yana fa
ɗ
in.
“Ku zo ku fita, na ce ku fita.”
“Kar ka kuskura ka ta
ɓ
a ko
ɗ
aya nan, tun da baka da hankali bakasan shari’a ba.”
Afrah, ƙanwar Sardauna ce ta ce.
“Bara na kira Yaya Sardauna kawai, naga abun ya zama out of contro
l.”
Sister Seemah ta ce.
“Lallai Sardauna yana fama. Da, da wannan annobar yake zaune a gidan nasa? Allah Sarki Nana wallahi haƙƙin ki ke
ɗ
awainiya da Sardauna, kuma ya tsaya girman kai ba zai zo ya nemi afuwarki ba.”
Legendspen
08129553971
SA
RTSE BOOK 3
Sayyid.
(5).
"Hello Yaya."
Afrah ta fa
ɗ
a, hankalin kowa ya yi kanta.
"Yaya, wannan matar ta ka mentel ce, gata nan ita da 'yan uwanta sun zo sai dukan mutane suke, ya kamata kazo akan lokaci fa."
Tana fa
ɗ
in haka ta kashe wayar
, cikin ƙasa da mintina goma Sardauna ya shigo gidan, yana zuwa bai tsaya ya bi ta wani abu ba ya hau tsinkawa Bilkisu mari, aikuwa ta tare ita ma suka fara 'yar mare mare ya dake ta tarama. 'Yan uwanta kuma na ta zagin Sardaunan, sai da ya jiyo kansu a fu
sace ya ce.
"Duk shegiyar da bata barmin gida ba, sai na
ɓ
a
ɓɓ
alata."
Ba musu suka fara ficewa, aka bar shi daga shi sai Bilkisu, tana ta faman danna masa ashar, Sister Seemah ta ce.
"Sardauna itama ka koreta mana, mene amfanin zama da ita a haka
bata san darajarka ba, batasan darajar aurenta ba?"
"Ina tara ta ne, rana
ɗ
aya zan sallameta wallahi."
"Ashe zaka iya sakina Sardauna, ai wallahi bazan sako ba, yanda ka auro ni haka zamu mutu tare, kuma