Showing 30001 words to 33000 words out of 58120 words

Chapter 11 - Sartse Complete

Sayyid   

04 Sep 2026

7

ba, kawai mafita ta na duba, duk kun ha

ɗ

e min kai akan abun duniya, babu wa

cca zata fahimci halin da nake ciki a cikin ku? Da ace ina haihuwa dan Turaki ya ƙara aure babu abinda zai sanya ni na bar gidansa, amma babu haihuwa duk soyayyar da yake min wacce ya aura tana fara haihuwa shikenan, namiji ne fa.”

Yaya Ridwan ne ya shi

go gidan shi da matarsa, bayan mun gaisa ya ce.

“Nana yana ganki.”

Na yi shiru ban ce komai ba, Hajiya ta ce.

“Ta haƙura da auren.”

Ya ce.

“Kina ganin haka zai fi?”

Na gya

ɗ

a kai alamar. ‘Eyh.’ Ya ce.

“Daman tun a farko na fa

ɗ

awa Hajiya

cewar idan har kika ce bazaki zauna ba, to babu wanda zai takura miki, domin rayuwarki ce kuma ‘yancin ki ne, amma

kafin ki yanke kowanne hukunci ya kamata ki zauna ki yi tunani, wallahi muma bamu san da ƙarin auren ba sai gab da tafiyarku, Hajiya mai sai

a filin jirgi na sanar da ita, daga ni har Ra’is bamu goyi bayan ki ci gaba da zama da Turaki ba idan ba kya so, duk abinda wani zai fa

ɗ

a miki ki tsaya akan abinda zuciyarki ta yarda dashi, wanda kinsan bai sa

ɓ

awa addini ba, Nana ana yin kishiya, ana zama

da kishiya, amma ke taki tazo a wani irin yanayi na daban, duk da ba cewa aka yi bazaki ta

ɓ

a haihuwa ba, amma haihuwar ki ta yi jinkiri, kuma babu lallai babu dole a lamarin ubangiji, amma ki tuna da bambamci dake tsakanin aurenki na farko da na biyu, ki

haƙa ki yi wa kanki alƙalancin da kike ganin zai fi.”

“Ni dai Yaya na haƙura da auren Turaki kawai, bazan iya jure ganin shi da wata matar ba, har ta haifa masa yara ni ina zaune, wallahi duk soyayyar da ta ‘yan uwansa da nake gani yanzu duk sai ta bar

kaina, shi kuma Big Daddy Allah Ya saka min, wallahi bazan yafe masa ba, tun farko ba sona yake ba, gwanda na haƙura na bar musu familinus tun da daman ba can aka haife ni ba.”

Na fa

ɗ

a ina goge ƙwallar da ta taru a idona, Yaya Rumaisa ta ce.

“Nana ki

na ganin haka zaifi?”

“Eyh Yaya zaifi, ni abun duniyar Turaki baya gabana, a yanzu ina da ‘yanci ina da damar da zauna na riƙe kaina, na riƙe ‘ya’yana, bama iya Turaki tabbas aure na haƙura da shi har abada, wanda na yi Allah Ya bada lada.”

“Amma me

ya sa?”

Yaya Rumaisa ta sake tambayata.

“Akwai mutanen da kwata kwata basu da dace a soyayya, wasu a aure, wasu a rayuwa ma baki

ɗ

aya, aurena na farko na ya kasance auren da na sha wahala mafi yawa a rayuwata, na biyu na sami farin ciki amma matsalal

haihuwa taƙi barina na zauna, idan na sake wani a gaba ma matsalal rashin haihuwar ba bari na za ta yi ba, bazan sake yarda da wani da

ɗ

in bakin namiji ba, har sai dai idan wanda ba ya haihuwa shima na samu, amma muddin namiji yana haihuwa babu abinda zai

sanya ya zauna da macen da ba ta haihuwa, da me zanji? Ciwo da ra

ɗ

a

ɗ

in rashin haihuwa? Ko kuma da zama da kishiya? Na haƙura wallahi.”

Na fa

ɗ

a ina kuka, tare da tashi na koma cikin

ɗ

aki. Tun jiya sai yanzu na sami damar yin kuka, ai kuwa na

saki baki na

dinga yin shi da ƙarfi har cikin zuciyata, sai da na yi ishashe sannan na samu bacci ya

ɗ

auke ni, wanda ban farka ba sai wajen ƙarfe biyu. Ina tashi na sake

ɗ

aura alwala na yi sallah na dawo

ɗ

aki na sake kwanciya, su twins suna gefe suna wasa ni kuma ina

kallonsu, wani irin so da ƙaunar su yana ta

ɓ

a min zuciya, a raina na ce. ‘Ko da babu aure akaina babu me raba ni da ‘ya’yana, zan baku kulawa, soyayya da gata.’ A daidai lokacin na ji sallamar Yaya Radiya, hannunta riƙe da plate

ɗ

in abinci, na kauda kaina

gefe ina jin

ɓ

acin rai, duk da Yaya Ridwan ya yi min bayanin komai amma kawai na ji haushinsu, sun nuna son abun duniya.

“Nana.”

Ta kira sunana, na waigo na kalle ta ban tanka mata ba, ta zuane gefen gadon tana kallona.

“Ki tashi kici abincin?”

“Na ƙoshi.”

“Bangane kin ƙoshi ba, me kika ci?”

“Ina ruwanku idan ma naci wani abun? Ina ba kun za

ɓ

i dukiyar Turaki ba to mene a ciki?”

“Nana wai mene haka? Ke kina tunanin akwai wani ku

ɗ

i ko wani abu na duniya da zamu so da ‘yar uwarmu? Nana m

uma fa matane mun san komai, munsan ra

ɗ

a

ɗ

i da dukkan zafin kishi, amma baki tsaya kin saurari Turaki ba kamar yanda muka saurareshi, kuma a lokacin sai da muka ce dashi idan kin amince zaki zauna da shi haka muke so, idan baki zauna ba haka Allah Ya yi, am

ma zamu nusar dake cewar zama da auren yafi zama babu auren, amma wallahi bamu za

ɓ

i abin duniya sama dake ba Nana.”

“To ni bazan zauna ba ya sake ni kawai, kinsan irin alƙwarin da ya dinga yi min? Yana cewa zai zauna da ni ko babu haihuwa, ni ka

ɗ

ai ce a

zuciyarsa, ni ka

ɗ

ai yake so ashe duk ƙarya ne. Ni

ɓ

oye

ɓ

oyen da ƙaryace ƙaryacen da ya yi min sunfi ƙona raina, haba baya sonta ya tare da ita, a baya son nata ya yi mata part daidai da nawa, a baya son nata zaki ga ta haihu, maza munafukai ne, duk halins

u

ɗ

aya wallahi, natsani Turaki ko sunansa bana son tunawa, SARTSEN da Turaki ya yi min yafi wanda Sardauna ya yi min a rayuwa.”

“A’a Nana babu ha

ɗ

i wallahi, kawai a yanzu kina cikin zafin zuciya ne, amma idan kika nustu kika sami sauƙi komai zai daidait

ar miki in sha Allah Nana, mu dai ‘yan uwanki ne, kisani a ko wanne lokaci muna tare da

ke, kuma zamu kasance tare dake, kuma zamu tsaya miki mu baku dukkan ƙwarin gwiwa da ƙarfi a dukkan hukuncin da kika yanke.”

Zuciyata ta yi rauni, jikina ya yi sany

i sosai da sosai, na ce.

“Na gode Yaya.”

“Bakomai Nana, ki ci abincin kinji.”

Kar

ɓ

ar abincin na yi na fara ci, duk da bakin babu wani da

ɗ

i babu

ɗ

an

ɗ

ano haka na dinga tusa abincin kamar in shan magani, a haka na ci abincin sosai, ima cikin cin abin

ci Yaya Ridwan ya shigo ya kalleni, ya kira sunana.

“Nana!”

Na

ɗ

aga kai na kalleshi, shima kallona yake sannan ya ce.

“Turaki ya ce ba sake ki ba, da gaske ne ko a’a?”

“Bai sake ni ba, amma na haƙura da aurensa kawai ku ce ya sake ni.”

“Kina

ganin sakin yafi?”

“Eyh yafi.”

“Shikenan, gashinan a waje idan ya shigo sai ki fa

ɗ

a masa, duk yanda kuka yanke.”

Ya fa

ɗ

a tare da fita, Yaya Radiya ma ta

ɗ

auki plate

ɗ

in ta fita, yana shigowa twins suka yi kansa suna fa

ɗ

in.

“Papa.”

Ya rungum

esu ya ce.

“Twins

ɗ

in papa.”

“Papa Good morning.”

“Morning daughters.”

“Maamah Papa.”

Suka fa

ɗ

a suna nuna min shi, na watsa musu uwar harara na ce.

“To ba ubanku ba ne, ku matsa daga kusa da shi.”

Na fa

ɗ

a ina janyo su, ya riƙe su yana

fa

ɗ

in.

“Haba Habibty, mene haka?”

Banza na yi da shi na ci gaba da jan ‘ya’yana, su kuma suna wani manne masa kamar cingam, sai da na daka musu wata uwar tsawa na ce.

“Dan ubanku ku cika shi, baku da wata alaƙa da shi ta kusa ko ta na nesa, ba uba

nku ba ne kuma ba mijin uwarku ba ne.”

Ba shiri ya cika su ya matso kusa da ni, na miƙi ina shirin matsawa ya kama hannu.

“Habibty dan Allah ki saurareni, mene amfanin wannan duka, me ya sa kike haka ki tsaya ki fahimce ni ki yi min adalci dan Allah.



Na fara ƙoƙarin fisge jikina ina son miƙewa, ni ko magana sa shi ma bana so, kallon fuskarsa ma bana so, gaba

ɗ

aya kamar annu sanya min soyayyar Turaki a zuciyata zuwa zazzafar ƙiyayyarsa, na ci gaba da mutsu mutsu na ina son ƙwacewa.

“Wai bazaki

ji ni ba?”

Na gya

ɗ

a mai sa kai kawai, dan bazan iya magana da shi ba.

“Habibty karku hukunta nu ta hanyar ƙaurace min, ki yi min ko wanne hukunci ne dan Allah, amma karki haramtamin kanki, karki haramtamin ganinki, idan babu ke ban san idan zan kama

ba, bansaniba.”

Ji na yi inama zan iya yin magana da shi, na ce masa Yakama ko ina, da na fa

ɗ

a masa maganganun da bazai iya

ɗ

auka a kunnesa ba, da na fa

ɗ

a masa zallan ƙiyayyarsa da nake ji a zuciyata, amma tabbas shiru na shine alheri a gareshi, ya cika

ni ya sake ni kawai, domin bana son sa ko

ɗ

is a cikin zuciyata.

“Ki yi magana dan Allah, ki ce wani abu Habibty, idan baki yi magana ba shirun zai azabatar da ni, shirun ki azaba ne agareni dan Allah.”

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyi

d.

(17).

Da ƙyar na iya bu

ɗ

e baki na ce.

“Ka cika ni Turaki, ka sake ni dan Allah.”

Ya girgiza kai ya ce.

“Dan Allah a’a Habibty bazan iya ba, bazan iya rayuwa babu ke ba, ki ce farin cikina, ke ce dukkan rayuwata dan Allah.”

“Turaki na ga

ji da wa

ɗ

an nan kalaman yaudarar naka, nagaji da wannan kalaman naka na ƙarya wallahi nagaji, bazan iya

ɗ

aukan son zuciya irin naka ba, ka sake ni kawai dan Allah.”

“Habibty bazan iya ba, bazan sake ba wallahi.”

“Wallahi sai ka sake ni kaji ma na ran

tse.”

“Haba Habibty me ya sa zaki yi min haka, ki yi min kowanme irin hukunci ne amma banda wannan, bazan iya

ɗ

auka ba wallahi, ko kusa ko alama bazan iya rayuwa babu ke ba, bazan iya ba, ke nake so ke ka

ɗ

ai ke ce nake so, ke ce a raina.”

“Ni ka

ɗ

ai k

ake so ka aureta? Ko iya ‘ya’ya kake si ta haifa ma? A baka son nata ka yi mata part tun a gina gidan? A baka son nata ka ajiye ta a gidanka ka tare da ita? A baka son nata zata haifa ma ‘ya’ya, namiji ne fa kai Turaki ƙanin ajali, ko Islaha ma da kanka k

a ce bata baka fuska ba amma ka je wajenta, shine yanzu za ka raina min hankali, zaka zo ka ce zaka yaudare ni da wasu kalaman na ƙarya? Ai ƙaryarka na gama

ɗ

auka, na

ɗ

auki waccan zan

ɗ

auka, ka ce da ni zaka rayu da ni, zaka mutu dani da haihuwa ko ba haih

uwa, amma duk ka kasa, wallahi ka cutar dani ka azabtar da ni Allah Yasaka min, amma wallahi Turaki ki ka

ɗ

ai ka yi saura a duniya na haƙura da kai, na haƙura da aurenka.”

“Wallahi Habibty ba son ta nake ba.”

Na

ɗ

aga masa hannu cikin fushi na ce.



Dakata Turaki, nagaji da jin wa

ɗ

an nan maganganun wai ba sonta kake ba, idan baka sonta shi wanda ya aura ma ai yana sonta, kuma baya sona, to Turaki na bar muku ahalinku, ai ba dole sai na rayu cikinku ba, ko da dole? Wallahi Turaki ganinka ma bana son na

yi, ka yaudareni.”

“Habibty ban yaudareki ba wallahi, ki yi haƙuri.”

“Ka sake ni saki uku, sannan ka tashi ka fita zama da kai nagama har abada, duk halinku

ɗ

aya, maza mugaye ne ku kanku kawai kuka sani.”

“Haba Nana, wallahi ban kanmu muka sani b

a, munsan kowa, nasan abinda ya faru ba a kyauta miki ba, an cutar dake, amma dan Allah k saurareni ba abinda ba shi da mafita, wallahi a shirye nake da na yi duk wani abu da kike so wanda zai sanya ki farin ciki wallahi. Kece nake so ke

ɗ

aya babu wata, a

yau da gobe da jibi har abada Nana, dan girman Allah karki hukunta ni ta hanyar cewa na rabu da ke, wallahi bazan iya ba.”

“Ai daman bazaka iya ba.”

Na tare shi cikin fusata, sabida jin yanda kalamansa suke neman raunatar da banzar zuciya irin tawa,

su maza da sun sami raunin mace shikenan ta ka

ɗ

e, ta bushe.

“A son zuciya irin naka sai ka ƙara min kishiya kuma ka ce na ci gaba da zama da kai, wai kana sona, ni ka

ɗ

ai ce a ranka, as how? Idan nu ka

ɗ

ai ce a ranka zaka zauna da ita tun tafiyata, kana

bata ci, kana bata sha, kana bata dukkan lokacinka, kai burinka ta haifa ma ‘ya’ya, to sai mene wai a ciki? Ni bana haihuwa haka Allah Ya yi dani, bani na

ɗ

aurawa kaina ba Allah ne ya

ɗ

aura min, ta sanadiyar

ɗ

an uwanka me son zuciya, amna ko haka baku gani

ba, da shi Big Daddy da ya aura ma, idonku ya rufe ku sami jika to Allah Ya bada masu albarka, au da

ɗ

inta ba ita mata bane basa haihuwa, akwai maza da yawa da basa haihuwa, zanje na nema cikinsu mu yi auren mu babu wani tashin hankali ba hayaniya, ba ƙiya

yya daga ‘yan uwa miji, me na yi masa da yatsaneni haka? Wani laifi na ta

ɓ

a masa bayan ma duk kune kuka yi min laifi, amma ya tsaneni kuma ya yi alƙwarin ba zan zauna a gidan mijina ni ka

ɗ

ai ba, to da

ɗ

inta shima ya haifi ‘ya’yamata gasu Seemah da Lamrah na

n, bana fatan haƙƙina ya bi su tunda basu yi min komai ba, amma tabbas idan ina da haƙƙi akan Big Daddy sai Allah Ya yi min sakayya, sabida wani girma da Allah Ya bashi a cikin ku sai ya ce ga yanda yake so ayi, wannan mulkin mallakane ko me? To ni bazan i

ya ci gaba da zama a ƙarkashin mulkinsa ba, wallahi ko sabida Big Daddy dole na haƙura da kai, nagaji da wannan wahala rayuwa, gaba

ɗ

aya aure wahala ce a gareni, damuwa ce, dame zanji, ko da lalura da aka ƙaƙabamin ta isheni, ta isa ta sani a damuwa. Ina s

on naji da

ɗ

i a rayuwata nima, ina so nasan cewa ni macece mai ‘yanci, na gode maka sosai da ka yi namijin koƙari wajen tabbatar min da farin ciki, amma a wannan ga

ɓ

ar tabbas bazan haƙura ba, nagama aure da kai Turaki, ga amarya can Allah Ya baku zuri’a ta

gari

ɗ

ayyaba.”

“Wallahi bazan iya rabuwa dake ba, zanyi komai da na saki farin ciki, zan haƙura da komai da na rayu dake ne, ko da kuwa ‘ya’yan da kike tunani ne, zanje na yi abinda nima bazan haihu ba shikenan ko? Sai mu yi ta zama ba ‘ya’yan, twins su

n ishemu.”

Na

ɗ

aga kai na kalleshi, wai zai je ya yi abinda shima ba zai haihu ba, kaman dagaske amma nasan da cewar maza dai macuta ne, namiji tsamiya ne, idan ya jiƙo ya ishe kowa ya sha, dan haka bazan sake gangancin sake yarda da wani da

ɗ

in bakim na

miji ba, bama iya Turaki ba dua maza, dan babu gaskiyya a maganar su sai zallan san zuciya, kuma duka haka suke. Wallahi sunfi mata rashin tausayi, basu da tausayi akan son zuciyarsu, idan abu ya yi musu to ya yi musu ba ruwansu.

“Habibty zan tabbatar m

iki da cewar tunaninki ba haka bane, mu maza ba haka muke ba, ba duka maza ke da son zuciya ba, zan tabbatar miki da idan namiji yana son mace to yana sonta har abada, zan tabbatar miki cewa dukkan namiji

ɗ

an goyo ne, wallahu Habibty bazan ta

ɓ

a saka miki d

a wani abu ba face alheri, ina sonki kuma zan ci gaba da sonki, za kiga hallaci Habibty, dan Allah ki janye kalaman sakin nan.”

“Turaki ko me zaka yi ka yi, amma ni bazan sake zama da kai ba, ba iya ƙarin auren ka ba nagaji da zama idan ba a sona, Big D

addynku mutum ne mai son zuciya, idan yana kana da shi kai ne na shi, idan baka da shi kai bare ne, duk abinda Bilkisu ta yi bai ta

ɓ

a tanka mata ba, bai ta

ɓ

a zama a kanta ba, duk rashin mutuncin su Islaha bai ta

ɓ

a zama akansu ba, sabida su ‘ya’yan wasu ne,

ni kuma ana ganin ni ba ‘yar kowa ba ce, ubana ba wani ba ne shi ya sa duk zama ni, har da ƙara ma aure sabida ban cancanci zama da kai ba? Sabida darajata ba ta kai taka ba.”

“Habibty duk wanda ya fa

ɗ

a miki wannan ƙarya ne, karki saka wannan tunanin a

ranki dan Allah.”

“Hhmmm, Turaki wane dare ne jemage bai gani ba? Duk abinda yake faruwa banda masaniya ne? Dan banta

ɓ

a fa

ɗ

a ma ba? Na duba irin soyayya da kulawar da nake samu daga wajenka, shi ya sa na cirw komai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login