Showing 3001 words to 6000 words out of 58120 words

Chapter 2 - Sartse Complete

Sayyid   

04 Sep 2026

5

ahalinmu, bayan na yi magana da Abubakar aka yi aure, watanni ka

ɗ

an ya zo min da zancen ƙarin aure, yana so ya aure Nana tsohuwar matar Sardauna, anan na ƙara tabbatar da abinda Sardauna ya fa

ɗ

a a baya, na kuma dage akan ba zaayi

ba, amma da yake ubangiji ya tsara za ayin, gashi anyi.

Tun a bayaj auren Yarinyar nan Nana, aka fara sintirin kawo ƙara wajena, ba a zauna ba. A yau kuma an zo da wani gagarumin abu da ya girmi tunani na, shine wai Turaki ya saki Islaha, sabida tana

ɗ

auke da cikin da bana shi ba.”

A take kowa ya ya

ɗ

auki Salati, ana tafa hannu, Mommy ta ce.

“Turaki! Wannan wace irin banzar magana ce marar tushe? Ya za ayi ka ce cikin dake jikin matarka bana ka ba ne?”

Big Daddy ya ce.

“Ki yi haƙuri, ki sa

urari komai mana, kowa ya yi haƙuri. Kai Abubakar me ya sa ka ce cikin dake jikin Islaha ba naka ba ne?”

Turaki ya yi gyaran murya ya ce.

“Kamar yanda na fa

ɗ

a a wancan zaman namu, a yau ma zan sake maimaitawa, tun aurena da Iskaha babu wani abu da y

a ta

ɓ

a ha

ɗ

ani da ita, ko da maganar fatar baki ce, sai a bayan na ƙara aure, shima ba wai magana ba ce, rashin mutunci ne kawai take kawowa, rana

ɗ

aya kwatsam naganta da ciki a jikinta, ko da na tambayeta sai ta fara kuka tana bani haƙuri, zuwan Nana yasa

ta sanar da ni wai cikin Sardauna ne.”

“Ita aina ta sani dan ubanta?”

Maman Sardauna ta fa

ɗ

a a fusace, Big Daddy ya ce.

“Dan Allah duk wanda ba a bashi izinin magana ba ya yi haƙuri, komai zai fito wannan zaman zai kawo ƙarshen komai. Ke Nana.”

Ya kira sunana, na

ɗ

aga kai na kalleshi, ya ce.

“Aina kika san cikin jikinta na Sardauna ne?”

Cikin rawar murya na ce.

“Ita ta fa

ɗ

a min, na shiga

ɗ

akinta na ganta da ciki kuma bata da lafiya, shine na fara taimakata da wasu ayyukan da zuwa asi

biti, shine take fa

ɗ

amin kuma wai tana tsoron sanar da Turaki, shine na ce zanyi ƙoƙari na fa

ɗ

a masa yanda zai fahimta, kuma ban samu dama na fa

ɗ

a masa ba har Allah Yasa ya gani.”

Big Daddy ya ce.

“Islaha.”

“Na’am.”

Ta amsa, ya ce.

“Mene g

askiyyar wa

ɗ

an nan maganganun?”

Ciki murya kuka ta fara magana.

“Tun farko ni bana son Yaya Turaki, ban ta

ɓ

a son shi ba, ban ta

ɓ

a jin sonsa a raina ba, Yaya Sardauna nake so, shi nake ji a raina, kuma shi nake son aura, lokacin da na ji ya yi aure na

shiga damuwa kuma na ji babu wadda na tsana kamar matarsa, ina cikin tsanarta ya zo ya same ni ya ce da ni, wai na shiga na fita nasan duk yanda zan yi na na ta

ɓ

ata Nana a cikin ‘yan uwa,

ɓ

atawar da kowa zai tsaneta, har a sa shi ya sake ta ni kuma sai ya

aure ni. Tun daga nan na shiga

ɓ

ata sunan Nana ta ko ina, bana ji bana gani kullum cikin yi mata ƙage da sharri nake, duk da ita batasan anayi ba, amma abun ya zama trend a family, ana haka yazo ya ce zai auri Bilkisu, da na yi masa magana ya ce ranar da

ya auri Bilkisu ranar zai saki Nana, da yake soyayya ta rufe min ido sai na yarda, aka yi sa’a ranar da ya auri Bilkisu ya saki Nana, amma bai aure ni ba. Ya ci gaba da

ɗ

aurani akan keken

ɓ

era na cewar zai aureni, ni kuma ina ta yarda har akazo lokacin da

ya ce na auri Yaya Turaki, na dage akan sai na aureshi shi nake so. Ya fa

ɗ

amin dalilin shine Yaya Turaki zai auri Nana, idan har ban bari ya auri Nana ba to shine tabbacin aurena da shi, na ƙara yarda da hakan na zo nasa daru akan ina son Yaya Turaki, rana

r

ɗ

aurin aurenmu Yaya Sardauna ya zo ya dinga cemin yana sona, yana ƙaunata, kuma duk tsanani yana tare da ni kuma

zai aureni, a ƙarshe ya ce na taimaka na bashi abu mafi tsada da zai tabbatar da soyayyarmu, ko a lokacin ma bangane ba amma ya ce dani na ba

shi kaina kafin akaiwa Turaki, sabida son da nake masa na amince masa muka aikata sa

ɓ

on ubangiji, tun daga wannan lokacin babu ranar bazan da ba zata zo ba, sai mun kasance tare da Yaya Sardauna, ya mayar da ni kamar matar da yake aure, har aka auro Nana y

a ce dani idan na dage Yaya Turaki ya saki Nana, to a ranar shima zai sanya a sake ni kuma ya aureni, ko wannan ƙarar dana kawo ƙarar Nana ma duk sharri na ha

ɗ

a musu. Ana haka nagane inda ciki na shiga damuwa na fara

ɓ

oyewa har ranar da Nana ta gani, ita t

abani shawarar na kula da lafiyata kar na fa

ɗ

a ma Sardauna dan tsaf zaiyi duk abinda zaiyi dan cikin ya zube, wanda zai iya jamin matsala ko na mutu ko mahaifata ta sami matsala kamar yadda ya yi mata.”

Ɗ

akin ya yi shiru gaba

ɗ

aya, sai da aka

ɗ

auki min

tina sannan Hajiya Falmata ta ce.

“Amma Islaha kinyi asara, wace irin soyayya ce wannan kike yi, sai ka ce baki da hankali? A tarihin rayuwata ban ta

ɓ

a ganin soyayya ta jahilci ba irin taki, kai kuma Sardauna Allah Ya isa tsakanina da kai, kuma wallahi

sai ka kar

ɓ

i

ɗ

an nan, kuma ka biyata duk wata wahalal da ta sha.”

Sai a lokacin na kalli Sardauna da ya yi tsuru-tsuru kamar shege a rabon gado, zufa ce kawai ke zubo masa ta ko ina, wani irin tausayinsa na ji ya ratsani ta ko ina, yanzu Sardauna ya far

a girbar abinda ya shuka. Hajiya Nafisa (Maman Sardauna) ta ce.

“Ya Allah ka gani ba akan tarbiyar da na

ɗ

aura

ɗ

an nan ba kenan, Ya Allah karka kamani da haƙƙinsa, Sardauna ka cuceni, ka kuma cuci yarinyar mutane, ka sanya wa kowa tsanarta ba tare da t

a aikata komai ba, Ya Allah.”

Ta fa

ɗ

a tare da fashewa da kuka, kowa na

ɗ

akin ya yi shiru.

“Tabbas Nana mun tsaneki, munƙi ki akan laifin da baki yi ba, Islaha kin bamu kunya, kin watsar da ilimin da kike taƙamar kina da shi, kin biyewa zugar

ɗ

a nam

iji, Wallahi Sardauna Allah Ya isa tsakanin mu da kai.”

Alisha ta fa

ɗ

a, Hajiya Falmata ta ce.

“Sardauna tun kana ƙarami na fuskanci kai she

ɗ

ani ne, kai ne sillar fara jin haushin Hajiya Amina da muke yi ni da Hajiya Nafisa, a kullum idan kazo sai ka

ce sun zagemu sun aibata mu, hakan yasa muka ha

ɗ

e kai mu ka

fara jin haushinsu na babu gaira babu dalili, tabbas tsintacciyar mage bata mage, kuma barewa bata ta

ɓ

a gudu ba

ɗ

an ta ya yi rarrafe, bazan manta ba mahaifiyarka ma haka take da baƙin hali da baƙ

ar zuciya, kullum cikin ƙulla sharri take har ta koma ga All…..”

“Hajiya Falmata dakata!”

Big Daddy ya fa

ɗ

a a tsawace.

“Wannan ba maganar nan wajen ba ce, magana ce akan abinda Sardauna da islaha suka yi, bana jin an zauna nan ne dan ayi wani ta

shin tashina, dan haka kar wanda ya kuskura ya canja mana abinda muke magana akai”

“Ni kam da an canja, wallahi Sardauna ka kunyata ni, ko da yake da laifin na tun a farko, na kasa fahimtar irin baƙar zuciyar da kake da ita, na dinga biye ma. Tabbas Haj

iya Falmata kin fa

ɗ

i gaskiyya, sabuda abunda Sardauna ke fa

ɗ

a mana yaja muke jim haushinsu, mussaman Hajiya Amina, duk idon mu ya rufe gaba

ɗ

aya.”

Maman Sardauna ta fa

ɗ

a, Mama Amina ta ce da ita.

“Duk da haka bai cancanci ayi wancan batun ba a yanzu

, mu tsaya akan wannan tun da alƙwari ne a kai, kuma hausawa sunce hannunka baya ru

ɓ

e ka yanka, duk abinda Sardauna ya yi ko ya zama, har abada sunan sa namu, babu yanda muka iya, namu ne shi, rainon mune, tarbiyar mune.”

Sai a lokacin na ji Abba musa

ya yi magana, bar ‘yan biyu daman da su kwata kwata basa magana a waje indai Big Daddy yana nan, ni har mamakin irin ha

ɗ

in kansu nake yi, yanda suke zama akan umarnin mutum

ɗ

aya, idan ka zauna da su sai ka yi tunanin dukkan iyaye mazan sun mutu Big Daddy n

e kawai ke raye, in dai ba gidansu kika je ba ba kya ganinsu, mussaman ‘yan biyu da suke ke kula da kasuwancinsu na ƙasar waje, sunfi zama can akan nan.

“Tabbas Sardauna bai kyauta ba, kuma bai yi hallarci ba, ya cutar da rayuwar yarinyar mutane, amma

abin godiyar shine ba ta yi mana nisa ba, bare ace neman afuwarta ya zama abu mai wahala, a yanzu duk mai son gyara laifinsa yana da damar nuna mata soyayyar da ta cancanta, sai kuma zancen Islaha da shi, ni banu da abin cewa amma a hukuncin da zan iya shi

ne, dole ka auri Islaha, ku raini yaronku a tare.”

Legendspen

08129553971

SARTSE BOOK 3

Sayyid.

(3).

“Wallahu Daddy a’a, ni bana son sa yanzu, ya cutar da rayuwata, na tsane shi.”

Islaha ta fa

ɗ

a tana kuka, Mama Amina ta ce.

“Haƙuri za

ki yi Islaha, ni kaina wannan tunanin nake yi, tabbas a yanzu zuciyarki ta kai ki tsani Sardauna fiye da kowa, amma idan kika yi haƙuri komai zai wuce.”

“Ni dai aduba lamarin nan Alhaji.”

Hajiya Falmata ta fa

ɗ

a, Alisha ta ce.

“No Mommy, that’s is

the best solution.”

Big Daddy ya ce.

“Tabbas shawararka ta yi, kuma Sardauna babu wanda zai

ɗ

aukar maka nauyin komai akan wannan cikin, kai zaka yi komai da kanka, sannan wannan ya zama na ƙarshe a wajenka, kuma hukuncin da zanyi maka shine soke vi

sa

ɗ

inka, na shekara biyu, ba kai ba sake fita kowacce ƙasa har sai bayan shekara biyu, sabida hakan ya zama izina ga ‘yan baya, sannan ka je ka nemi yafiyar mahaifiyarka.”

Ya fa

ɗ

a yana nuna masa Hajiya Nafisa, wadda ta ci kuka ta gode Allah, daga haka

zaman ya tashi kowa ya miƙe ya nufi gidansu akabar Sardauna zube a ƙasa ya kasa ko kyakywan motsi, a mota Turaki ya ce da ni.

“Habibty ko yanzu mu godewa Allah, baƙin fentin da Sardauna ya shafa miki a cikin family ya goge, ki nutsu ki kwantar da hanka

linki, in sha Allah yanzu zaki fara samun soyayya daga ‘yan uwana kamar yanda nake samu daga naki ‘yan uwan.”

Na yi murmushi mai bayyana jinda

ɗ

i na ce.

“Allah Alhamdulillah.”

A haka muka ƙarasa gida muna hirar mu ta soyayya, ran mu fes haka muka

shiga gida muka kwanta, muna fatan kowacce matsala tazo ƙarshe, mu gina sabuwar rayuwa mai cike da farin ciki da albarka, babu wata damuwa a yanzu da ta rage sai ta haihu, dan tabbas ina jin

ɗ

ar

ɗ

ar a cikin zuciyata na rashin haihuwar nan, duk da bana son

nuna damuwar sabida kar ran Turaki ya

ɓ

aci,

amma a cikin raina ina nan shimfi

ɗ

e da wannan damuwar. A haka aka ci sati da zaman da aka yi na su Sardauna, tun daga wannan lokacin ban sake sanya Sardauna a idona ba, ita Bilkisu daman ba akai ba, babu wanda y

a isa ya sata tazo, sharrin da Sardauna yake yi min ada yake cewa halina ne, a yanzu gashinan ya samu mata mai ainahin halin.

Bayan Sati biyu.

Tun daga wannan zama da aka yi na fara samun sauyi, dan a yanzu har su Hajiya Falmata sun daina nuna wani

abu a gareni, idan mun ha

ɗ

u zamu gaisa faran faran ba, duk da banje gidansu ba amma mun ha

ɗ

u dasu sau biyu a asibiti, Maman Sardauna kam ko ada ta so ni a farko daga bayane ta janye ta daina sona, to a yanzu ta dawo da son, da zarar mun ha

ɗ

u zata dinga fa

ɗ

in Daughter Daughter! Su Sister Seemah kam abu ya ƙaru a yanzu ma idan naga Big Daddy faran faran muke gaisawa a asibiti, Bilkisu dai har yau bata zo dubiya ba kuma babu wanda ya nemeta, shi kanshi mijin nata a yanzu ya ja baya da familyn, yana dai zuwa o

fis kuma yana zuwa asibiti, gidanmu babu wanda bai zo ba, Hajiya har wajen sau uku, hakama Yaya Ridwan. Ra’is yazo shi da amaryarsa itama tana

ɗ

auke da juna biyu, Yaya Rumaisa da Yaya Radiya duk sun zo, ranar da naga ciki a jikin matar Ra’is na yi kuka kam

ar na gobe, a lokacin kuma na ƙara tabbatarwa kaina mahaifata ba ta warke ba, rashim haihuwa da Sardauna ya ƙaƙabamin ya zama babban cikas a rayuwata,

Sai da Hajiya Maimuna ta yi wata

ɗ

aya a asibiti sannan aka sallamota ta koma Abuja, Sardauna ne ma ya

je kai ta da kansa, bayan kwana biyi da tafiyarta, ina zaune a asibiti wajen ƙarfe hu

ɗ

u da rabi Lamrah ta kira ni a waya, ina

ɗ

aga na ce da ita.

“Lamrah barka da rana.”

“Barka Anty Nana, yanzu aka sanar a family group Anty Islaha ta haihu, ta haifi m

ace.”

Har cikin raina na ji da

ɗ

i, mussaman da ta sauka lafiya, na ce da ita.

“Aikuwa ina tashi daga nan zan zo, kuna can?”

“A’a, yanzu muma dai zamu tafi.”

“Toh shikenan Lamrah, sai mun ha

ɗ

u.”

Ina kashe wayar na kira Turaki, yana

ɗ

agawa y

a ce.

“Islaha ta haihu.”

Na yi murmushi sannan na ce.

“Yanzu Lamrah ke fa

ɗ

a min, zaka je ne?”

“A’a Habibty kema ba zaki ba.”

“Me ya sa Habibi?”

“Kawai, mu bari sai gobe in sha Allah, na ji Big Daddy ya ce yau za a

ɗ

aura musu aure, a gida

nta ma za ayi suna.”

“Nan zata dawo kenan?”

“Eyh, kinga ai ba sai mun je ba.”

“Hakane kuma Allah Ya sanya alheri, yaushe zamuje wajen ‘ya’yanmu.”

“Wai Habibty har yanzu ba a yaye su ba, nagaji fa.”

Na yi dariya, sannan na ce.

“Wai bas

ukai ba har yanzu, ni tsorona ma kar suƙi zama, kaji yanda suke kuka idan muna waya, ta ce duk sun isheta, wannan tanayin shiru wannan zata fara.”

Shima sai da ya yi dariya sannan ya ce.

“Cika musu

ɗ

aki zamuyi da kayan wasa, kuma ke zaki dinga kula d

a

ɗ

aya nima

ɗ

aya.”

“To Habiby ya zaayi dasu idan zamuje aiki?”

“Zamu samo mai kula dasu mana.”

“Eyh hakan ya yi, amma babbar mace ko?”

“Ko wacce ma, amma kaman babba zatafi kula dasu ko?”

Na ce.

“Eyh Habiby.”

“Ni har naji ma ina s

on ganinsu, ko mu tashi muje.”

Aikuwa jikina har

ɓ

ari yake na miƙe, shima ya miƙi muka fice. Da mukaje ma sun fara bacci, Yaya Ridwan ya ce.

“Wannan zuwan na dare ai sai ku tsorata mutane.”

“Yaranmu mu kazo gani.”

“To ai sunyi bacci, idan kum

a tafiya zakuyi dasu shikenan.”

Dariya muka yi ni da Turaki, a haka muka

ɗ

auke su suna baccin, sannan muka tafi. Washe gari aka sallami Islaha daga asibiti, kuma kai tsaye gidanmu aka yo da ita, sabida a daren jiya aka

ɗ

aura musu aure da Sardauna, shigo

wa ta daga ofis kenan ko fitowo daga mota banyi ba, motarsu ta shigo. Fuskata a washe na tare su da fa

ɗ

in.

“Har kunzo?”

Alisha ta ce.

“Eyh, yanzu muka iso.”

“Nima shigowata kenan, Islaha ya jikin ina babyn.”

“Gata hannun Mommy.”

Na kal

li Hajiya Falmata da ta riƙe babyn na ce.

“Ina yini.”

“Lafiya ƙalau.”

Ta amsa, ni kuma na kama hanya zan wuce nawa

ɓ

angaren, Islaha ta ce.

“Nana bazaki shiga ba?”

Na ce.

“Zan shigo ko da daddare ne.”

Alisha ta ce.

“Ai da kinzo a

n raka ki da ita.”

Ba musu na bi bayansu muka shigo, na yi mamakin ganin kayan Islaha dake part

ɗ

ina anan, ko da yaushe aka dawo dasu oho? Muryar Bilkisu ce ta ƙara

ɗ

e

ɗ

akin.

“Daman jiranku nake, wallahi ku fitar da ita daga gidan nan, dan wallahi ba

bu wajen kowacce shegiya, wace irin amarya ce ma haka marar albarka, babu wanda ya rako ta.”

Tsaki Hajiya Falmata ta ja, ta shige inda yake mallakin Islaha

ɓ

angarena na da, ni dai duk jikina ya mutu, ganin haka ya sa na fice na yi namu

ɓ

angaren. Ina jiy

o hayaniyar Bilkisu tana ta masifa wai ita ta

kasa gane kan wannan al’amarin, wannan ai Islaha ce matar Turaki, kuma mai ya kawo ta nan da jariri. Su dai duka suka yi mata banza ta yi ta surutanta, wajen ƙarfe shida ina cikin na ji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login