Showing 3001 words to 6000 words out of 31620 words
kina bacci, cikin hanzari nisha
tashiga fadi'n, "
Muje can musameso to tafad'i tana kokarin yin gaba , ga mamakinta setaga Kamal yanuke, bakin bed yanema yazauna tareda hade raii, "
Zomuje mana! Nisha tafadi gamida jiyowa tana kallonshi, amma kamal senukewa yakumayi yaki ta
shi, dariya nisha tasaki ganin yanda kamal yayi tamkar wani baby harda wani nuke shoulder, "
Please meyasa? Nisha tafadi tana d'an shagwab'e fiska "
Naki d'in da murna da d'auki nataho gareki but ko tambayan yanake bakiyiba balle. adanyi hugging dina am
atsayina na brother dinki, dariya nisha takumayi tana fad'in, "
I'm sorry bro ya kake let me shaking hands nisha tafadi gamida mika masa hanu , haka kamal yadauki hanu yamika mata amma ga mamakinta setaga kamal gam yarike mata hanu tareda janyo hanunta t
afado jikinsa tsam yarungumeta akirjinsa kamar wata baby, cikin hanzari nisha tajanye jikinta akunyace tafice da gudu tana murmushi, shima mikewa yayi cike da farin ciki da nishade yana murmusawa yabi bayanta,
Nisha bata tsaya da gudunba harseda ta iso
door din Hajia taja tatsaya ganin Ajmal dake kokarin fitowa wanda harsuna kokarin karo da juna , kallonta Ajmal ya tsayayi da mamakin hanzarin metake gashi harwani haki take kamar wacce tayi tsere , daga kanda zaiyine ya hange Kamal dake biye da ita wanda
ganin yayansu yasa yarage saurin yashiga tafiya slowly yana sosa keya irinta marasa gaskiya "
wato shiyasa akane meshi cikin family aka rasa ashe gun wannan yarinyar yaje yatare Ajmal yashiga maganar zuci , baitsaya jiran isowar Kamal ba yasamu daman ba
rin wajan yanufi side dinshi, wanda hakan yabawa Nisha daman shigewa part din Hajia cikin hanzari kamal shima yasamu daman biye mata baya, Ajmal yana isa cikin parlour ya hangi Aheel da mom dinsa wacce tayi amfani da extra key wajan bude kanta tazuba musu
abincin da Nisha ta
girka sunaci , Aheel naganin papanshi yashiga washe baki yataso da gudu ya rungumeshi , cidak ajmal yadaga Aheel suka karisa dining table suka zauna, "
Your welcome dear Heelah tafad'i kamar ba ita tagama daru dazuba, shiru yayi bai
ce mata kala ba sema kallonta dayake idonta sunyi subul subul dasu saboda kukan datasha dazu , mikewa tsaye tayi tashiga yin serving din Ajmal ba tareda yanemi taimakon taba , shikuwa baiyi kokarin dakatar da itaba hartagama tatura masa plate din abincin g
abanshi tareda duk wani abun bukatu , bamusu yasuma cin abincin , yana tsaka da cin abincin kamar wanda aka tsikareshi idanunshi suka shiga hasko masa nisha dake tafe cikin hanzari kamal nabiye da ita,
Nan kuma ya kauda wannan tunanin daga ransa, lokaci
d'aya kuma yaji abincin yafita daga ransa ma' ana yakoshi , haka yasoma kokarin mikewa , "
Papa ina zakaje ? Aheel ke tambayan papanshi ganin yamike"
I'm going to the rest kazauna kusa da mom dinka ,gyada kai aheel yayi tareda cigaba dashan cornf
lakes dake gabanshi , heelah bayan ajmal tabi da kallo tana tab'e baki harya kurewa ganinta ,..
,
Ab'an garansu nisha kuwa tunda suka shiga sashin Hajia , a parlour suka tararda sauran familyn anatashan fira cikin raha Daddy Ammi Hajia da Goggo rabi
sesu fadeelah da reeda wanda suka sanya Nabilah a tsakiya sunata zuba mata surutu da tambayoyi, itakuwa Nabilah duk hankalinta nakan Kamal da nisha wanda sukashigo yanzu atare ,
duk yanda Nabilah tayi iya kokarinta wajan mantarda Kamal soyayyan nisha am
ma abun yaci tura , yanzu gashi daga saukanso zuwa gida ita yafara cigiya , koyanzuma da ake tsaka da hira tafahimci yanda suke jefawa junansu wani kallo suna murmushi, shiyasa koda sukashigo cikin parlour Nisha data dagawa Nabilah gaisuwa ba harzuci ta a
msa mataba saboda yanda kishi ke d'awai niya da ita, itakuwa Nisha kallon Nabilah take ganin yanda takara canzawa tayi kyau taciko kuma takara haske ,da alama hutu yakarbeta
Masha allah wasa yayi kyau kamal kundawo cikin SAA sai dai kuma kasam mas
hemu because bawanda kafadawa , yanzu yakamata mubarku kuje kuhuta kaida matarka dan nasan baza arasa gajiya atareda kuba, Daddy yafadi yana kallon kamal daga bisani kuma yamaida kallonsa ga Ammi yacigaba da fadin,"
yakamata kiyiwa Barka magana ta tan
adar musu da abuntabawa , daga bisani kuma munada bukatar ahadamana kayataccen dinner in the night saboda farinciki wannan ranar , "
Insha allah yanzu kuwa Ammi tafadi cikin farinciki tareda mikewa tafice , sundan taba hira sosai yayinda Kamal yaciga b
a dabasu labarin yanda wasansu ta kwallon kafa takasance, seguraran azahar tagabato kai suka suma watsewa domin gabatar da bautan ubangiji, koda suka fadeelah suka shigo bedroom dinsu Reeda ne kadai tashiga toilet tagabato alwalanta
sukuwa Nisha da Fadeela
h suna fashin sallah ya bakon nasu kusan atare yaziyarcesu,
cikin Nisha da yamurda matane nayunwa yasa tatuna tunsafe ba abunda tasawa cikinta , hakan yasa tamike tafice tabar fadeelah dake kwance saman bed tana latsa wayarta , Nisha direct kitchen ta
nufa ta tadda barka tana tsaka da aikin da ammi tasata , barka naganin nisha tasaki murmushi,
"yar nan yau koma ina kika shiga kolekoni ba kiba inata cikiyarki "murmushi nisha itama tayi tana fadin
"kinsan yanzu papan Aheel yace nadaina kawo masa b
reakfast daga nan sede naje can part dinsa nayimasa girki dana dawo kuma bacci nakomayi shiyasa yau bakijiniba ai "
.
" Kai amma yayankun nan yana wahalar mana dake amma ko bakomai zaki samu lada ai, amma koya kikeji da wannan masifaffiyan matar t
ashi mai bala'in kishin tsaya duk ita take kore masu mata aiki saboda rashin hankali irin nata , Barka tafad'i gamida jimami"
"Uhm baba barka taimakeni da a binda zansawa acikina because yunwa nakeji sosai tunsafe namance banci komai ba Nisha tafad'i g
amida kaiwar da zancen barka,"
"laa ai ammi tafadamin bake a breakfast din dazu sabida bacci kike baki tashiba shiyasama nakillace miki naki breakfast din amma inda wani abunda kikeso kifadi yanzu sena miki shi,"
"aa basekin wahalar da kankiba iya
wannan dinma yayi ,"
"To shikenan kede jekizauna a dining table yanzunan zanfito" Barka tafad'i, bamusu Nisha tayi abunda Barka tace ba dadewa Barka tafito daga kitchen tajerawa Nisha plate agabanta plate din Irish and chicken dawani hadin salad age
fe se dan madaidaicin kyakykyawan bowl mai daukeda fruit salad wanda yaji madara Yakuma sha sanyi ,bawani tsayawa jira Nisha tasoma ci seda taci takoshi takauda yunwar dake tareda ita daga nan tadauki plates din tanufi kitchen, tana shiga ta ajiyesu daga b
isani tashiga taya Barka da aikace aikacen da take ,sannu ahankali sunayi suna fira hatsuka kammala daga nan suka shiga jera kayan lunch bisa dining table daga nan Barka takoma kitchen tadauko try din abincin data tanadarwa kamal da matarsa masu lunch din
tasuma kokarin ficewa,
"Baba Barka ina kuma zaki bayan gani ? nasan lunch din su ya kamal ne da Aunty Nabilah please bani nakaimusu na hutar dake ,"
"Aa yar nan baza ayi hakaba, tunsafe kika gama bautan yayansu yanzu kuma nabarki kikare Dana kan
insa gaskiya baza ayi haka daniba kibarshi kawai yanzu zanje nadawo "
"Please baba Barka kibari nakai mana " nanfa Nisha taita mata magiya tareda dagewa Barka wanda yasa dole Barka tahakura tabata try din abincin nisha ta amsa tareda sa kai tafice , Nis
ha nakarisowa door din Kamal tashiyin knocking bugu daya zuwa biyu aka bude, koda budewa kuwa Nabilah
takagani tsaye cikin shirin kananun kaya t shirt da wando skintight wanda yawuce gwiwar kafarta kadan tasakalo sumarta har baya yakwanta lub tayi kyau da
ita, murmushi Nabilah tasakarwa Nisha cikin sanyin murya tace ,
" Please come in! ahankali nisha tasakalo kafarta takariso cikin parlour yayinda Nabilah tamaida door tarufe ta dawo kusa da Neesha ta tsaya tana cigaba da murmushi, itama nisha murmushi t
ake daga bisani tashiga fadin, "
" Am..dam.ma lunch dinku nakawo muku ,"
"Ayya thanks you so much" Nabilah tafad'i gamida karban try din abincin takarisa dashi saman table ta ajiye ganin haka yasa cikin hanzari nisha tace,"
" se anjima daga hak
a tajuya tafice tabar nabilah tsaye tana binta daga kallo hartafice , Neesha nafita tundaga nisa ta hangi ajmal hanunsa dauke da na Aheel se kamal da Daddy wanda yanzu dawowarsu daga masallaci sunjero suna tafiya gwanin sha'awa da burgewa Kamal daga nesa y
a hangi nisha tafito daga part dinshi amma kafin su iso harta shige bangaransu cikin sauri, direct Ajmal yanufi side dinshi shida dansa hakama Daddy yanufi nashi sashin , daga nan Kamal shima yakarisa nashi part din,
Da dare guraren karfe 9:pm gabaki
daya ahalin abubakar modibbo bature sun hade guri guda suna gudanar da kayataccen dinner, dining table medauke da gurin zaman mutum 12 kowanne acikinsu yakasance daga daya daga ciki wasu suna facing din wasu gwanin burgewa da ban sha'awa harda Heelah wacc
e Ajmal ya gayyatota badan komai because Daddy yace yana bukatan kowa yakasance gurin dinner, Heelah batasan da dawowarsu kamal ba kwata kwata seyanzu da tashigo ta ganewa idonta wanda hakan ba karamin mamaki tayiba ,
Nisha kuwa tayi tsayuwar daka wajan
taya Barka kawo abinci anajerewa wanda komai tare suka gudanar dashi seda suka kammala jera komai Barka tajuya takoma ciki nisha kuma tasamu daman zama kamar yadda kowa yazauna ,daga nanfa kowannensu yashiga serving din kanshi da abunda yakeso yana zubawa
a plate, banda ajmal dako motsi baiyiba bayida kuma niyar motsawaa
"yade kowa yadibi abunda yakeso yana ci kaikuwa kasa phone agaba kana dannawa?" Daddy ke tambayan ajmal dayayi sunkuye da kayi yana latsa phone dinsa, dan dago kai yayi ba tareda yace
komai ba ya ajiye phone din gefe daga bisani yagyara zama ya kallo nisha wacce idonta ke kanshi because kujerunsu yana facing najuna, yanda yakora mata ido tasan serving dinshi yakeso tayi amma ita kuma nisha setashiga kallon heelah wacce takecin abinci t
ana yamutsa fiska kamar wacce akasa dole ko kallon inda sukema batayi, nan kuma taimada kallonta ga ajmal wanda ya hade rai yabata fiska wani kallon da yakuma watsa matane yasa nisha mikewa tsulum wanda hakan yayi sanadin dawowada hankalim ahalin guresu,
daga Hajia Daddy suwa Ammi suka shiga murmusawa ganin yanda Nisha ke serving din ajmal gwanin shaawa da burgewa duk da dama sunsan ajmal inde tawannan fanninne to komai se amsa abincin ma inda zaisamu adinga bashi abaki ajiye spoon zaiyi , Goggo rabi b
akinta kamar zai taba kumatu tsabar murmushin jin dadi, kamal kuwa da mamaki yake kallon nisha ganin bani na
iya irin na yarinyar dayin abunda ba asataba gaba daya yarinyar tanasun bawa kanta wahala , taban garan heelah nunawa tayi ko ajikinta amma cikin z
uciya allah kadai tasan kunar zunda take gaba daya nisha Rana shigar mata hanci amma ba dadewa zata facuta,
Nisha harta gama serving din ajmal takoma tazauna kamal kebinta da kallo , nabilah kuwa duk motsin mijinta idonta nakansa , abincin dake gabanta
bawani ci sosai takeba kawai tsakura take tana juya spoon ajmal kuwa nisha nagama serving dinshi yashiga gunar da nashi cin abincin, Jim kadan ta bangaran nabilah tafarajin kanta na bala'in sarawa, jitayi duniyar najuya mata ahankali ta ajiye spoon din ha
nunta adan dafe tamike daniyar tashi ,
"Bade harkin kammalaba" Ammi ta tsareta da tambaya , nabilah bude baki tayi daniyar magana sekuma takasa because wani yunkurin amai dayataso mata aiko cikin hanzari ta toshe bakinta tawatsa aguje tafice daga parlou
rn,
gabaki dayansu se bin bayanta da kallo suka shigayi harta fice banda kamal dayayi yunkurin tashi yabita,
"mekatsaya jira da ka kasa bin bayan matarka kamata yayi kabita idan da wani abunda yaci karfinku sekazo kayi magana" Hajia tafad'i tana kall
on Kamal wanda keta zare ido shibai zaunaba baikuma tsayaba but jin abunda hajia tafad'i yasashi jin karfin gwaiwar bin bayan matarshi dan haka cikin hanzari yabi bayanta, "
" Masha allah , ikon allah kai allah abin godiya, tsarabar Canada har gida kai a
lhamdulillahi" Goggo rabi tafadi tana daga hannuwa sama, hajia da Ammi farinciki harsun kasa cewa komai , Daddy kuwa kai kasa se murmushi yake heelah se hararo Goggo rabi take wacce keta kwararo godiya ga ubangiji",
" dama kinbar wannan godiyar dakike d
an abunda kuke tunani insha allahu zubewa zaiyi bade tahaifeshi cikin gidan nanba heelah ke maganar zuci , gefe kuwasu reeda ne ke magana kasa kasa tsakaninsu,
"Awwwn nabilah fa kamar cikine gareta ko" fadeelah tafad'i ahankali,
" bakamar bane cikinema
" reeda tabata amsa yayinda sukacigaba da cin abincinsu kamar basu suka gama kuskus yanzuba, duk abunda suka gama tattaunawa tsakaninsu nisha najinsu se murmushi take gefe gefe aheel zaisamu kani zasu samu little baby, shikuwa gogan ko ajikinshi tamkar bai
san me akecikiba abincinsa yakeci cikin kwanciyar hankali,
Kamal nakarisawa part dinsu koda yashigo parlour ba nabilah aciki hakan yabashi daman karisawa cikin bedroom nan yaci karo da sautin nabilah cikin toilet tanata faman zabga amai cikin hanzari y
akarisa baking toilet din ya tsaya harseda ta gamayin aman tawanke bakinta tafito ta tararda kamal bakin door yana jiranta,
"sannu! meyake damunkine" Kamal ya tambaya gamida tallafota suka karisa bakin bed suka zauna, "
"Please tell me what's wrong ?
"Kamal yakuma tambaya, "
" bakomai nabilah tafadi gamida sunnar dakai kasa ,cikin hanzari kamal yadauki phone dinshi yasuma lalubar wata number,
"Wait! what are you doing?" Nabilah ta tambaya gamida rike hanunshi,
" doctor fu'ad zankira yanzo ya
dubaki yafadamin meke damunki" Kamal yabata amsa cikin damuwa Nabilah karban wayar tayi ta ajiye gefe daga bisani takalleshi yana fad'in,
" bakasan me yake damunaba? gyada mata kai kawai kamal yayi daga nan nabilah tadauki hand din shi tadaura saman
cikinta tacigaba da fad'in,
"You are doing to be father soon insha allah"
Cikin murna da farinciki gamida d'auki kamal ke kallon nabilah,
"Oh god waiyanzu ciki gareki ? "d'an g'yad'a kai nabilah tayi tasunnar dakai tana murmushi,
"Oh Allah na
gode maka zanzama Daddy yanzu nakara girma nima " kamal yafad'i tareda rungumo nabilah yana cigaba da fad'in,
"Nagode Allah yamiki albarka ya kareki keda babyna " , daga nan nabilah tarungumishi cikin tsatsan so da kauna tana fad'in "
Ameen san
nu ahankali suka suma lulawa duniyar maaurata cikin shauki da begen juna , ....
Abangaransu Daddy koda sukajira suga dowowar kamal sukaji shiru hakan ya tabbar musu lapiar kenan da haka suka cigaba da gudanar da dinner d insu , koda suka kammala daga nan
kowa yashiga watsewa don yau ba tsayawa dugun hira kasancewa dare yayi sosai , dama ajmal baitsaya wani dugun cin abinciba yatashi yafice, matarshima tarufa masa baya tareda aheel daketa rigima shi bazai mom dinsaba gurin auntynsa zai kasance , daker heel
ah tasamu tayakiceshi daga jikin nisha suka fice ,
sude hajia har kullum suna mamakin sabonda aheel yayi da nisha , dan haka suma suna gama kammala cin abincin suka suma watsewa kowa yanufi turakarsa , zuciyoyinsu cike da farin ciki da nishad'i, washe
gari guraren karfe 8:am bayan ammi tayi breakfast di'nta yanda tasaba tayi shirinta nazuwa office, nan tafito daga part dinsu direct tanufi part din kamal , seda tazo daidai door d'in tashigayin knocking, bugu daya zuwa biyu aka bude kamal ne yafad'e door
d'in yanda sanye cikin black jallabiya ganin ammi tsaye bakin door yasan yashiga sakin murmushi yana fad'in,
"Please Ammi yakika tsaya shigo mana" ,murmushi itama ammi keyi batareda wani musuba takarisa shiga cikin parlourn, can doguwar sofa ta hang
i nabilah takishingida wanda ganin ammi yasa tamike zaune tana yar murmushi gamida sun kuyar dakai
"Ai dama kinyi kwanciyarki karna takuraki , ammi tafad'i gamida karisawa kusa da nabilah tazauna,"
Ammi ina kwana antashi lapia,
"Lapia qlu yajiki
n nakikuma dafatan ba abunda yake damunki yanzu, d'an gy'ada kai nabilah tayi tana fad'in
"Bakomai !"
", that's good dama yanzu nake shirin tafiya office shine nace bari nazo naga jikin naki , kuma natambaya Inda akwai wani abunda kikeda shaawa nasa aka
wo miki because karkicigaba da wahalar da kanki, "
"Yauwa Ammi tambayeta de yanzunan nakita tambayanta tafad'i min metakesu taci naje nayi mata order but taki wai bata shaawar komai, kinga wadannan kayan fruit din sune kadai tasamu tadan tabasu Kamal
yatare maganar yana nunawa Ammi plate
d'in kayan fruit dake ajiye saman table,
Yana kuma kallon Nabilah dayi sunkuye da kai ,
"sudinma babu laifi suna da amfani amma fruit kad'ai bazai wadaceki keda bari naje zansa barka takawomiki abun tabawa wanda z
aki'iyaci , karkidinga barin cikin ki dayunwa, d'an g'yad'a kai nabilah tayi taga haka ammi tamike tana kallon kamal tana fad'in"
Nizan wuce kakula da kyau , "
To ammi kamal yace daga haka