Showing 18001 words to 21000 words out of 31620 words

Chapter 7 - AJEEMAL BOOK2 COMPLETE

fushi ko kishi da itane ita sam duk ta yada wannan mukaman

zuciya daya tariketa yanzu ,

koda ace ya Kamal auranta zaiyi yanzu bazata wani damuba because yanzu yarinyar tausayi take tun wancen lokacin but itade tadaina kishi da ita musamman yanda Kamal yake kulawa da ita sosai ko bacin rainta bayason ganin yan

zu duk wani abunda yakeso ko zaisashi farin to itama tana son shi saboda tsantsan so da kaunar da take mishi zataso duk abunda yakeso koda ita bai mataba, ta rintsa ido tana ta faman tunanin da tasaba koda yaushe tadaurawa kanta tunani da damuwa bude ido

tayi tazauna tareda dafe goshinta cikin tafin hannunta , nan ta sakalo kafarta kasa ta sakko daga sofan tanufi window,

daga labulen window tayi tana ta kallon geat inama ace ana bacewa da tabace yanzun nan because duk tunanin ta ya ta al laka ga bari

n gidan motsin shigowar da tajine yasa tamaida da hankalinta ga door din ganin Kamal tsaye bakin door din face dinsa yayi jawar idonsa duk yacika da kwallah yasa tajiyo gabaki daya tana kallonshi tareda karisawa inda yake tsaye, kallonshi take sosai cike

da mamaki mutumin da kullum yake cikin raha da dariya but yau face dinsa ya canza

"ya Kamal what's happened naganka cikin wannan yanayin? "

Nisha ta tambaye shi ciki kaduwa Amma setaga ya juya baya yadafe hanunshi jikin bangon dakin ya sunkuyar d

akai kasa

" Ya Kamal kasani cikin damuwa naganka cikin yanayin da ban saba ganin ka ahakaba, please kasanar dani damuwarka"

"Nisha dama ke ba tawa bace " ras gaban Nisha yafad'i jin abunda Kamal ke fad'in

" but meyasa zakace haka ni takace mana

Nisha tabashi amsa cikin damuwa narashin sanin dalilin dayasa yazo mata cikin wannan yanayin yana irin wannan maganan,

"Ke batawa bace Nisha because da aure akanki kika boyemin kuma nazo miki da soyayyata kika amsa ba tareda sanin igiyar aure ne akan

ki ba , why kika boyemin baki sanar da niba why Nisha? Kamal ya fad'in cikin daga murya gamida damuwa da baccin rai yana tambayan ta,

Nisha turos tayi tana kallon shi da mamakin maganganun da yake fitowa daga bakinsa, 'anya ya Kamal yana cikin hankalins

a kuwa Ammi tagani tazo da sauri kusa dashi ta dafa shoulder dinsa tana fadi'n

"Kamal mekakeyi haka ne? kamata yayi ka tsaya kaji abunda zan fad'i ba kafito ka kyaleniba yayinda nake magana kasaita natsuwarka mana haba Ammi tafad'i cikin sigan fad'a



"Ammi idan kowa zai boyemin ita bai kamata ta boyemin ba because tasan inasonta kuma na baiyana mata soyayya na agareta ta amsa batare da ta fad'amin matsayin taba, am,.

"Ya isa haka Kamal itama ba tasan komai gameda auran nan ba haka zalika shima Ajma

l baisan da auranta akanshi ba iya tsakanimu magnar ta tsaya sai kai yanzu da kabijiromin da batun soyayyarku da na nemi na fahimtar da kai kaki saurarata". Ammi tafad'i cikin sigan shiga damuwa sam bataso abun ya kasance ta hakaba taso abi abun asannu aha

nkali but taurin kai irin na Kamal yakasa fahimtarta balle ya saurareta gashi yanzu yasa tayi subul da baka sirrin ciki yafito fili,

"Innalilahi wa'ina ilaihi rajuun" abunda Nisha take furtawa kenan ahankali yayinda ta dafe goshinta wanda takejin yamata n

auyi saitaji mak'ok'oronta ya bushe yawun bakinta ya kafe dib



' Aure! Aure dai ' Nisha keta maimaita wa cikin zuciyarta ba jimawa idonta tasuma ganin walkiya walkiya haske haske hazo hazo kankance mai

dakin yafara jiyuwa mata kafin su ankara tafad

'i kasa sumammiya, sallallami sukashiga yi harsuna gwaral wajan karisawa wajanta tso da fargaba duk ya dabai bayesu

"Kaga irinta ko Kamal ga irinta nan da ka saurareni munyi maganan cikin nitsuwa da duk haka bata faruba da batajiba bare hankalinta ya ta

shi yanzu ga abunda taurin kanka ya haifar", Ammi tafad'i cikin rudu da tashin hankali

"Please Ammi kibar wannan maganan yanzu bashine solution ba mudagata mukaita asibiti don aceci lapiyar ta because karwani abin ya sameta"

Kamal yafad'i cikin rikice

wa da tunanin mezaije ya dawo

"Kamal kira doctor kira doctor fu'ad please kirashi da sauri"

"Why not bazamu kaita asibiti ba?"

"Zaka sake taurin kainne ko zakayi abunda nace "

Ammi tafad'i a tsawace , cikin hanzari Kamal yamike yazaro phone dinsa ciki

n pocket dinsa marmaza yashiga dealing number doctor fu'ad yana dagawa Kamal yasanar dashi ana bukatarsa agida yana gama sanar dashi ya katse wayar ya kalli Ammi yana fadi'n

"Ammi taimaka min mudagata izuwa bed kafin doctor fu'ad din yakariso ba musu Ammi

tasa hanu suka sunkuci Nisha wacce ke maga shiyar kamar macecciya suka daurata saman bed Ammi tazauna kusa da ita ta janyo hanun Nisha ta daura bisa nata tana murzawa idon ammi duk ya ciko gaba daya tausayin yarinyar ya kamata ita dama kwata kwata bataso

al amarin nan ya kasance ba Hajia ce tayanke hukunci ba tareda tayi la akarin abunda zaije ya dawo ba da ace tasan kaunar da Kamal yakewa Nisha tabbas bazata taba bari wannan lamarin yafaruba gashi yazo mata time din da yariga ya makara wanda hakan yajawo

tonu abunda aka rufe wanda dama duk daren dadewa zaibud'u,.

duk da sunso abi abun daki daki Amma zuwan Kamal duk ya cakuda abubuwa saboda shegen zuciya irin tashi Ammi hararo Kamal tayi wanda keta safa da marwa cikin dakin cike da damuwa, ba ji mawa Kama

l yaji ki ciniyar bude geat aiko cikin sauri yafice ya taroshi cikin hanzari suka kariso shigo cikin bedroom din, ganin Nisha kwance idanuwanta arufe Ammi na gefen ta cikin damuwa yasa doctor fu'ad saurin karisawa kusa da bed din yana tambayan ba'asin meya

faru da ita, saidai ba amsa saima Ammi da ta kai kallon ta ga Kamal wanda shima itan yake kallo ta kuma cilla masa harara wanda ya sa shi sunnar da kai kasa cikin na dama jin shiru ba wanda ya samu daman ba shi amsa yasa yace su ba shi guri ya dubata ba mu

su Ammi tamike tafice Kamal ma ya rufa mata baya haka suka fito sumu sumu da su.

Gefe Ammi tazauna bisa sofa ta raf ka uban tagumi shi kuwa Kamal bai samu daman zama ba sai kaiwa da kawo yake tsakiyar parlourn, jim kadan doctor fu'ad ya fito wanda suna ga

nin fitowar shi yasa suka nufoshi suna tambayan shi ya jiki Nisha ya amsa musu da

"Shi is fine but baku bani amsa ba maiyayi causing dinta shiga wannan ya nayin doctor fu'ad ya kuma tambaya yana kallonsu Kamal dai har yanzu bai iya cewa komai Ammi ce ta s

aukar da ajiyar zuciya jin kyakykyawan labari Nisha na cikin koshin lapia, takalli doctor fu'ad ko ma wa tayi ta zauna kafin tayiwa doctor fu'ad nuni da ya zauna dan yi masa ba ya ni.

Dan muskutawa Ammi tayi tagayara zama kafin takalli doctor fu'ad wanda

ya mata zoro yana sauraron abinda zata fad'i, doctor fu'ad kai ba mutumin da za abuyewa komai bane, kamar yanda kasani shekarun baya da suka wuce Hajj mama itace silan hada auran Ajmal da Heelah , to halinda ake ciki yanzu wasu kwanaki dasuka wuce Hajia ta

sake hada auran Nisha da Ajmal but tayanke hukunci ne cikin bacin rai bisa rashin kunya da rashin girmamawa da Heelah da mahaifiyarta suka zo suka gabatar kwanakin baya akan wata yar hatsaniya da ya faru tsakanin Raheelah da Nisha nan Ammi tashiga korawa d

octor fu'ad yanda lamarin yakasance da kuma dalilin da yasa Hajia ta zarta da wannan hukunci ba tareda tayi la akari da afkuwan wani matsalaba

dan kauda kai Ammi tayi tana murza hannayenta irin na shiga damuwa tace,"

"Duk tsawon kwanakin nan inata kokari

n na fahimtar da ita cikin natsuwa bisa auran Ajmal da ke kanta amma senaji nakasa maganar tayimin nauyi because bansan da wani ido zan kalletaba kuma bansan wani irin kallo zata mana ba bisa amanarta da mukaci nadaura mata aure da da' nmu ba tareda yarda

ko amikamatrta ba , sam bamu san Kamal yana da ra ayi akantaba se yanzu yasameni da batun soyayyarsu wanda yanzu shiyayi causing wannan problem din banso ta tsinci lamarin ta wannan sigarba, Ammi tafad'i tana sunnar da Kai kasa ,

wani goron numfashi doc

tor fu'ad ya sauke tareda jinjina kai yana mai mamakin lamarin, yama rasa tacewa but tawata fiskar yaji dadin kasan cewar hakan because tun randa yafara ganin yarinyar ya yabawa hankali da nisuwarta koma ba komai yasan zata kula dashi sosai fiye da tuna ni

nsa to amma yanda zai karbeta amatsayin mata yake tunanin because koda yakarbeta amatsayin mata yasan Nisha bazataji dadin zama dashi especially yanda bai gama gamsuwa da itaba, dan gyaran murya Doctor fu'ad yayi kalli Ammi yana fadi'n

"Amma senake ganin

kamar bai kamata acigaba da boye batun aure tsakaninsu ba duk da ita Nisha tasani yanzu shima Ajmal yana da hakkin yasan nauyin da aka daura masa or yayi accepted or rejected dan haka boyewa bashi dawani fa'ida kamata yayi yayi azauna dasu ko duk susan mat

sayinsu wannan shine shawaran da zan iya bayarwa doctor fu'ad ya fad'i yana kallonsu Ammi da kamal wanda yayi zoro daga gefe yana jimami, dan gyada kai Ammi tayi alamar gamsuwa da maganar tashi batare da ta iya sake cewa komai ba,

"so nizan wuce zuwa

gobe zandawo naga yanayin jikin nata duk da ba wana matsala bane kawai tsoro da firgici ne yayi causing," doctor fu'ad ya fad'i tareda mikewa nan idonsa yasauka kan su Fadeelah da Reeda wanda suke tsaye bakin door Wanda basu ankara da suba balle susan da t

sayuwarsu sungama jin komai jikinsu duk asanyaye cikin sauri suka kariso ciki suna kokarin nufa bedroom din dan ganin halinda Nisha ke ciki cikin hanzari doctor fu'ad ya dakatar da su gamida fad'in,"

"Please karku dameta yanzu because tana bukatan hutu

, so kudan kara hakuri"

jiki ba kwari suka nemiguri kusa da Ammi suka zauna suka sanyata tsakiya kowaccensu tajin gina head dinta jikin shouldern Ammi cikin damuwa, doctor fu'ad binsu kawai yayi ganin yanda sun wani lagwabe jikinsu duk yayi sanyi dan gir

giza kai yayi daga bisani yayi sallama da Ammi yafice Kamal ya rufa masa baya jiki amace, seda Kamal yaraka doctor fu'ad harbakin motar sa kafin sukayi shaking hand doctor fu'ad ya shige motarsa yamata key mai gadi yabude masa geat yafice daga bisani Kamal

shima ya juya cikin gidan direct part dinsa ya nufa inda ya iske Nabilah bisa sofa tana danna wayarta jin motsin shigowar Kamal yasa tamike cike da murmushi but lokaci daya kuma murmushin ya kawar kan face dinta ganin Kamal cikin wani yanayin wanda bata s

aba ganisa cikiba,

Direct bedroom taga yajufa ko inda take bai kallaba aikuwa cikin sauri itama ta tashi tabi bayanshi, koda tashiga bedroom din bakin bed taga ya yazauna yayi juguk dashi hakan yasa Nabilah karisowa inda yake tadurkusa saman carpet tadaur

a hand dinta saman cinyarsa tashiga tambayansa meke damunsa amma se shiru yayi bai kulataba,

" Please ya Kamal kafada min meke da munka ni matace agareka bai kamata kaboyemin matsalar data damekaba"

"ko nice nayi wani laifin ban saniba kasanar dan" gan

in yanda take masa magiya duk tashiga damuwa ganinsa haka yasa yace

"Please Nabilah banason yawan tambaya ni ba abunda yake damuna so kidena damun kanki" yana fadi'n haka yamike yanufi toilet jiki ba gwari Nabilah tamike tafito daga bedroom din tak

oma parlour tanemigu tazauna tana tunanin meyeke damun Kamal taganshi cikin wannan halin, jim kadan taga ya fito cikin wani shirin ya fice ba tareda ya kalletaba balle yace mata wani abin, komawa tayi ta kwanta kankance me hawaye suka shiga zarya cikin ida

nunta sam bataji dadin kasan cewar sa cikin wannan yanayin ba to kowani laifin tayi masa bata saniba kamata yayi yasanar da ita ba yadau zafi hakaba,.

Guraren karfe 9 na dare Nisha tasaki wani dugun nufashi kafin tashiga kiciniyar bude ido seda takarewa b

edroom din kallo sannan tasauke ajiyar zuciya tadauka zata bude ido ta ganta agushewarta because yanda zuciyarta wani buguwa da karfi time daya sam ba tayi tsammanin bude ido ta ganta araye ba dakin shiru yake ba kowa sai ita kadai dake kwance anrufeta da

blanket, yaye blanket din tayi ta mike zaune ta najin yanda kanta yai mata nauyi tamkar an aza mata kaya maganganun Ammi ne ya shigadawo mata cikin kai yana mata yawo cikin kwakwalwarta, cusa kanta tayi tsa kan kanun kafafuwanta tashiga rera kuka har da sh

ashsheka.

Ringin din k'aran wayarta ne yasa ta tsagaita da kukan ta shiga leka phone dinta daketa faman ruri saman bedside table but kafin ta dauki phone din I kiran ya katse jawo wayar tayi tashiga duba mai kiran 5 miss call tagani daga kawarta salma was

u sabbin hawayene suka sake kwaranyo mata ganin k'iran salma wacce ta turo mata da IV dinta tun last week auranta cikin wannan week din Nisha ba k'aramin buri ta ci ba na auran kawarta salma sai dai kafin auran salma ita andaura nata auran wani sabon

k'ira

nne ya kuma shigowa Nisha kamar baza ta daga k'iran ba saboda yanayin da ta ke ciki bazata iya magana ba harya kusa katsewa sannan ta dauka tare da kara wa akunne ba tareda ta ce komai ba,

"Haba Nisha tun yaushe naketa kiran wayanke ba kya picking kum

a baki biyoniba ni ba wannan ba yaushe za ki zo ne because ya kamata a fara komai dakefa"

" Hello wai ko ba kya ji nane kam "salma ta tambaya jin shiru ba magana sai shashshekar kuka da ta ke ji kasa kasa

"Wai mai yake faruwane Nisha naji kinyi shiru ina

ta magana kinyi shiru qalau kike kuwa, ?" dib Nisha ta katse wayar ta sake phone d'in saman bed tashiga rera wani sabon kuka ta na cikin wannan ya nayin sai ji tayi anturo door ana kokarin shigowa wanda yayi saurin mayar da ita sense d'inta cikin hanzari t

ashiga goge hawayen face d'in ta ta koma ta kwanta ta rintsa ido kamar mai bacci, cikin natsuwa HAJIA ta turo door ta shigo hade tura kofar ta rufe, girgiza kai Hajj mama tayi ganin Nisha kwance yanda suka barta kamar mai bacci saka makon zuwan ta bakin do

or din ta jiyo sautin shashshekar kuka wanda kuma Nisha ce keyi karisowa tayi kusa da bakin bed d'in ta zauna tare da shafo kan Nisha tashiga fadi'n

"Ki ga far ceni y'ar nan na yanke hukunci ba tareda izini yarda ko amincewarki ba nayi hakanne ba dan na

cutar da ke ko saki cikin damuwa ba " tar Nisha ta bude ido jin Hajj mama ke magana ta na kokarin matsar kwalah

Manyan idanuwanta wayanda suka kumbura ta sauke akan Hajia wacce tayi sunkuye cikin kunya da na dama tana ta faman sharce , hawaye da gefen zani

nta hankali Nisha tasuma kokarin gyara zama wanda yayi sana diyan dago da kan Hajj mama cikin sauri tashiga taimakawa Nisha wajan gyara mata zaman tana fadi'n

"Sannu 'yar nan ya jikin naki dan allah ki gafarce ni ba na son ki shiga da muwa sabida ni hak

'ik'a nayi babban kuskure wajan yanke hukunci ba tare da sani ko yardarki ba amma dan allah,.. cikin hanzari Nisha tariko hanun Hajj mama wacce duk ta da burce ta shiga da muwa cikin sanyin murya Nisha tasuma fadi'n

"Please Hajia kidaina neman afuwa

agareni aganina kun isa da ni shiyasa kuka zabamin miji kuma nasan ba dan kucutar da ni bane yasa kukayi hakan, inde nakasance daya daga cikin y'ay'an gidan nan to kunada kowacce irin dama akaina ba zabin da zakuce kunyi nace AA ko nayi musu please Hajia

kidaina damun kan ki zabin da kukayi agareni shiya dace dani because ni yar kuce, Nisha ta karishe zancen da rintsa ido saboda hawayen da yacika idanuwanta,

"Aa Nisha kema kina da naki ra'ayin kuma kina da zabi, hakika naji komai daga bakin Ammi soyayya

rku da Kamal wanda kuwa da nasan hakane kokusa ko alama da bazan fara wannan katubaran ba nide burina kikasance daya daga cikin sirikar gidan nan alakarmu dake takara kusanci sosai , hakika nice sila aurarraki dayawa daga cikin family nan saboda dauren fam

ily na , kama daga auran habu d'ana(Daddy) nina hada auran sa da yar wajan k'anwata hafsa wacce Allah ya azurta ta da yammata biyu Bilkilsu

da Maryam, wanda daga baya Allah yamata rasuwa nina cigaba da rikeso lokacin Ina tareda mijina Alh Muhammad bature

wanda shi balaraben saudia ne a saudia muke da zama acan na haifi y'ay'ana maza guda biyu Abubakar wanda muke kiransa da habu(Daddy) da Muhammad wanda muke cemasa modi(Abu) sai Rabi'atu itace karama,

Bayan rasuwar k'anwata hafsa can natafi dasu kasan cewa

r ita a Nigeria tayi aure kuma tana kusa da baffa Sani wanda yakasane wan mahaifinmune shiyarikemu yarenemu saboda mu marayune duk mahaifanmu sun rasu shiya cigaba da rikemu bisa amana kulawa da kuma nuna mana gata because iyayenmu sunada wadata sosai bamu

san meye wahala ko taluciba alhamdulillah muna cikin rufin asiri bayan rasuwar baffana da kuma k'anwata ba karamin shiga damuwa nayiba because narasa dangina yanzu banida wasu family da wuce y'ay'ana 5 da mijina dan haka sena rungumesu muka cigaba da rayuw

ar farin ciki dajin dadi yayinda kowannesu yake karatu gurare daban shi Abubakar a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login