Showing 24001 words to 27000 words out of 31620 words
antashi lapia"
"lapia qalau kyakykyawan y'ata ya kwarin jikin? ashe har kinfi
to kuma kika shiga wahalar da kanki"
"Wallahi kinga nima sai da na ce ta bari taje tayi kwanciyar ta ta huta amma taki kinsan mutumiyar ta ki akwai son aiki" Barka ta karbi maganar murmushi Ammi tayi gamida shafo gefen face d'in Nisha tana fadi'n
"Allah
dai yamiki albarka but tafi wayance shashashon da basu da aiki sai bacci da danna phone zanga ya zasu kare da mazajen nasu idan basa bukatan y'an aiki kamar yayansu" dariya Barka tayi tana fad'in
"Aiko dai"
Nisha dai shiru tayi tana murmushi wanda bai
kai zuwaci ba because yanzu bata da aikin da ya wuce murmushi yak'e ko dariyan dole saboda k'wata k'wata hankalinta ba akwance ya ke ba kwai dai danne zuciyarta ne karta nuna damuwarta afili tasasu cikin damuwar su ma, Ammi kallon Barka tayi tana fadi'n
"So fatan breakfast ya zama ready? but zanje nayi wanka na shirya asamar min da breakfast please"
"To ba damuwa yanzu kuwa" Barka ta amsa cikin b'arin jiki irina karb'an umar nin nan, daga haka Ammi ta juya ta fice daga kitchen d'in, ba bata lokaci Nisha
da Barka suka shiga gabatar wa da Ammi breakfast d'in ta bisa dining table guraren 9 Nisha ta zame daga kitchen d'in ta fito tanufi hanyar fita daga parlourn.
Side din Ajmal ta nufa security da ke can gefe ganin Nisha na karisowa yasa ya mike da sauri ya
shiga kiciniyar bude mata door din parlourn sai da tayi masa sannu kafin ta sa kafa tashige, shi kuwa security sai zuba murmushi yake harda na sayarwa kafin ya maida kofar ya rufe, bakowa cikin parlourn shiru kakeji kamar ba masu rayuwa ciki, direct kitche
n ta nufa yau ta ci sa'a bubu uban tarkacen wanke wanke da Heelah ta saba tarawa cikin kitchen d'in da alamar jiya bata musu mahaukacin girkin da ta sa ba ba da yanzu kaga kitchen kaca kaca da tarin wanke wanke, ba tare da bata lokaci ba tashiga gyara kitc
hen d'in ta tsaftace shi daga bisani tashiga daurawa Ajmal breakfast mai dan sauki because ta gaji sosai,
Daga ban fitowa tayi ta dauki vaccum cleaner ta shiga tsaftace parlourn k'wata k'wata parlourn bai cika dutti ba kamar ba a zama cikin sa, tana ga m
awa da parlourn sai kuma ta shiga haurawa upstairs,
Bedroom din Aheel ta nufa tabude ta shiga wani murmushi ta sake har kullum dakin Aheel ya masifar burgeta especially kyawawan Teddy's d'insa masu kya da ban sha'awa duk ya watsasu ko ina har saman bed, k
arisawa tayi ta zauna bisa gefen bed din lokaci diya tasaki wani murmushi mai sauti big teddy bear d'in da Aheel ya yake kwanciya da shi lokacin shitaga ya sanyawa Teddy bear d'in shi dariya ne ya kufcewa Nisha tare da daukan teddyn tana kallo, daga bisani
ta rungume Teddyn kafin ta maida shi ta ajiye nan tashiga g'yarawa Aheel shin fidarsa tareda tattare masa kayan wasa da Teddy's d'insa guri guda kafin ta fito ko door d'in Ajmal ba ta kalla ba balle tayi tunanin ta shiga ta g'yara du ba da gargad'in da He
elah tayi mata akan shiga bedroom d'in mijin ta so duk randa tayi katari ta shiga tofa sai d'an buzun ta shiyasa ma ta dawo downstairs ta koma kitchen domin ci gaba da aikinta ,
Guraren 9:35, motar Ajmal ya sako kai cikin gidan time din da mai gadi yabude
masa geat sai yayi parking kafin ya fito ya nausa kai cikin side din shi har security ya taho da niyar bude masa door Ajmal ya dakatar dashi sau da dama yakan hanasu yi masa duk abunda yasan zai iya wa kansa tofa yafi gane yayi da kanshi shiyasa bude masa
door mota ko door din parlourn ko wani rakiya private bai cika son amasa hatta door din office d'insa da hannunsa yake budewa baya bukatar taimakon kowa sai dai irin wani taron biki ko taron siyasa ko wani taro na musamman da zai kasan ce awajan to nanne
yake bukatan girmamawa kasan cewar shi shugaba koma shararren dan kwangila,.
Yana shiga parlourn saman table d'in parlourn ya ajiye key d'in motarsa tare da phone d'insa daga bisani shi kuma ya zauna bisa duguwar sofa ya mike yana sauke ajiyar zuciya rem
ote ya dauka ya kunna television, dai dai time d'in da Nisha ta fito daga kitchen hanunta dauke da tray d'in abincin ganin Ajmal da tayi zaune bisa kujera ya kurawa TV ido yana kallon News channel, shi kuwa jin motsin mutum ta ba yanshi ya sa shi ju ya wa
suka hada ido .
Kallon kallo suka shiga yiwa juna daga bisani Ajmal ya dauke kai ya maida shi kan TV yayin da ita kuma Nisha tashiga ta kowa ahankali ta kariso tsakiyar parlourn tare da ajiye tray d'in abincin bisa table kafin ta dago kai ta kallai shi.
"Ina kwana antashi lapia?"
Kamar bazai amsa ba amma kamar wanda akasa dole daker ya motsa baki ya amsa mata da
"Fine"
Mikewa tayi da nufin tashi ta fita but sai ta ji ya ce
"Zo nan"
Jiki asanyaye Nisha ta dawo ta t'suguna ta sauraron mai zaice,
"Ma
i yasa kika daina g'yara bedroom d'ina" Ajmal ya tambaya yana tsareta da ido daker ta iya motsa labenta wajan fad'in
"Am., damman Aunty Heelah ce ta ce karna sake shiga inba haka ba zata karya kafata" Nisha tafad'i kanta sun kuye, saura
"Nina saki aikin
ko ita ?" Ajmal ya tambaya yana b'ata fiska tare da hade gira, cikin rawar murya Nisha ta amsa da
"Kai.,kkaine"
"So kar nasake miki tambaya akan hakan "
"To" Nisha ta amsa tana g'yada kai nan yayi shiru na dan wani lokaci bai sake magana ba ita kuma
Nisha kanta na sun kuye jin shiru ya sa tayi tunanin ya gama korafin nashi hakan yasa cikin hanzari Nisha ta sake mikewa da shirin barin parlourn still sai ji tayi ya sa ke fad'in
"Come back ban ce kitafi ba" Ajmal ya fad'i yana hararota , cike da k'osaw
a Nisha ta dawo ta kuma duk'awa ba karamin ga jiya tayi ba tana bukatan ta huta but ya tsaida ita yana mata surutai gaba dayaa sai taji haushinsa ya kamata duk abubuwan da take masa ba gani yake ba, jin knocking anturo door yasa Ajmal da katawa daga magan
ar da yake kokarin yi ya kurawa door din ido don ganin wa ke shigowa haka babu excuse.
Doctor fu'ad ne ya turo door ya shigo bakinsa d'auke da sallama ganin haka yasa Ajmal g'yara zama time d'in da doctor fu'ad ya karisa shigowa ya nemi guri ya zauna face
d'insa cike da fara'a yana kallon Ajmal da Nisha wacce tayi sunkuye da kai tana d'urk'ushe saman carpet tayi ladab
" Yallabo'i amin afuwa nashigo babu karban izini Doctor fu'ad yafad'i yana kallon Ajmal wanda shi d'in ma shi yake kallo, Ajmal bai ce ma
sa k'ala ba dan yasan halin doctor fu'ad ko yaushe cikin tsokana da wasa yake
" Ina kwana?" Doctor fu'ad ya tsinci y'ar siriruwa muryan Nisha tana mai d'aga masa gaisuwa cikin kankan da kai .
" Lapiya qalau ya jiki naki " Doctor fu'ad ya amsa yana mai ta
mbayar ta dagowa tayi ahankali kafi ta amsa masa da cewa
"Da sauki"
" but now naje duba ki aka shaida min kina nan shine nabiyo naga yanayin jikin naki but alhamdulillah naganki garau dake masha Allah" murmushi kawai Nisha tayi masa tana g'yada kai beca
useause ta kosa ta tafi shikuwa Ajmal mamaki maganganun doctor fu'ad yayi because dama tambayar da zai mata last kenan, Ajmal komawa yayi ya kuma manne wa bayan shi da jikin sofa yana kallon Nisha karfin yayi gyaran murya hade da fad'in
" Sai nace ki zuba
abincin" mamaki Doctor fu'ad ya shigayi ganin mulkin mallaka da Ajmal ke yiwa marainiyar Allah sid'i sid'i Doctor fu'ad ya ga
Nisha tamike a sanyaye ta nufi kitchen wasu plates da spoons Nisha ta kuma dau kowa ta dawo ta bude foodflast tashiga serving di
nsu wani daddadan kamshin na musamman ya shiga gauraye parlourn fried chips with plantain and vegetables soup with roasted chicken ga sandwich with pancake gefe kuma ga lemon iced tea Nisha sai da ta gama serving din ogan nata kafin ta janyo wani plate d
in tasoma kokarin serving din doctor fu'ad
"No karki wahalar da kanki kibarshi kawai zanyi serving da kaina tunda kin sallami mai gidan naki ya wadatar" wani kallo Ajmal ya dago yabi doctor fu'ad dashi kafin ya maida hankali kan abincin sa ya suma ci ,
"Za,.zan iya tafiyaiki "
Nisha ta tambaya tana kallon Ajmal yayinda ya kai yayinda ya kai lallausan pancake bakinsa g'yada mata kai kawai yayi ba tare da yayi magana ba cikin hanzari Nisha tamike ta fice daga parlourn sai turo baki ta ke shi kuwa Doctor
fu'ad an barshi da mamakin abokinsa ganin yanda ya tusa yar mutane gaba yana bata umarni cikin isa da gadara wai dan ma bai san matsayinta gareshi ba ,yarinyar akwai hankali da nitsuwa kuma ba maisun ha ya niya bace balle yawan magana ,.
sam baya so Ajm
al ya dauki halhakinta da yawa because yasan halin Ajmal na ko in kula especially yanda yaga yamai da yarinyar tamkar mai masa hidamane y'ar aiki kawai yana fatan akan yarinyar nan Ajmal ya fahimci maiye soyayya kauna da kuma yadda akejin shaukin wadda ake
so ya fahimci rayuwar aure da kuma ma'anarta, a iya sanshi da Ajmal duk bai fahimci wadannan a baben ba kuma ya kasa tsayawa ya fahimta , haka ma ta ban garan aurataiyya bai daukeshi da wani mahimmanci balle ya tsaya ya fahimci yanda alamuran suke tafiya
but ya tsaya ya na ta wahalar da kanshi
"What are you thinking?"
Wani dugun numfashi doctor fu'ad yaja yana mai kallon Ajmal wanda ya tsare shi da tambaya kafin ya saki wata murmushi yana fadi'n
"Nothing" daga nan ya kai hanu shima ya dauki lallausan
sandwich wanda ya ke hango shi tamkar zane
"Tun shigowa na hancina ya cikaro da kyakykyawan kamshin abincin nan nasan cewa ba gama garin delicious ake gabatar waba ashai amaryar muce ta karbi office " Doctor fu'ad ya fad'i yana kallon Ajmal ta gefen ido
kafin ya danna daddad'an sandwich cikin bakinsa. shi dai Ajmal har wa yau bai kullashi ba dan yasan Doctor fu'ad inya fara zuba kamar fanfon kasuwa yake bakin ba burki kuma cikin maganarsa ya dinga sa wasa da tsokana aciki.
"Bana manta wani delicious da n
aci time da Raheelah ke amarya only one spoon but ranan kwana nayi ina zaryan toilet I hope HAJIA karama ta iya kayatattun delicious irin haka like Nisha ba girman parlour ta ke kamar Heelah ba "
Doctor fu'ad ya sauka layi sai barin magana yake maybe da
d'in girkin Nisha ke sa shi wannan zuban, Ajmal bai san sannan da ya saki wani murmushi mai sautin ya na kallon doctor fu'ad da ke ta kada kai ya na ta faman surutu shi dai a iya sanin shi k'anwartashi ba ta da mara ba da Heelah duk ba abunda suka iya sai
dai ta iya zuban surutu kamar shi
"Please kaci abincin kadaina surutun nan haka" murmushi doctor fu'ad yayi gamida da dan buga head d'insa kadan yana fad'in
Sorry fa dad'in girkin ne yasa nake ta surutu ban sani ba , honestly mutumi na yarinyar nan ta t
sa moka daga k'angi ta taimake ka yanzu kayi bye bye da ordern restaurant, cikin ta kaici da maganganun Doctor fu'ad yasa Ajmal da katawa da cikin roasted chicken din da yake ya ya b'alli tissue paper ya shiga goge hannayenshi kafin ya koma ya jingina Jiki
nsa da kujeran yana hararo Doctor fu'ad
' wai ta tsamoshi daga k'angi ta na taimakesa, shi inbama na sihar da Ammi ta yi masa akan yarinyar da kuma nuna tana bukatan mu amalarsu tare ba da mai zaisa ma kafarta ya fara tako side din shi tun kafin zuwanta
yana rayuwarsa ba cikin k'angi ko taimakon wani ba zuwanta ba zai canza komai ba kuma k'angi da taimako da yake fadi'n duk wani bauta ko hidama da take da shi biyanta zaiyi dan baya bukatar hidimar da ta ke masa a kalle shi a fiskar taimako ko fita daga k
'angi,' Doctor fu'ad ganin kallon da Ajmal ke yi masa yasa shi ya saki sakin murmushin kasa kasa
"Naji kana tambayar ta ya jiki mai ya sa me ta" Ajmal ke tambayar doctor fu'ad because kasan cewarta a k'ark'ashisa zaiso sanin damuwa ko matsalarta, zame ha
nu Doctor fu'ad yayi shima ya shiga goge hannayenshi kafin ya gyara zama yana fad'i
"Eh to da farko dai a sumammiya naje na sa me ta Ammi da kammala suna ne suke kaiwa da kawo bisa kanta but da na duba ta bakomai bane fa ce tsorita ne da firgici duba da y
anda zuciyarta ta ke bugu yana kaiwa da kawowa shiyasa mu likitoci muke da d'a wayar da kai ba kowace irin magana akeso adinga fad'awa mutum kai tsaye ba ko ya tsinci magana kamar daga sama ma'ana baiyi zato ko tsammanin jin maganar ba especially mutum mai
saurin razana tsoro ko firgici ba kasan halinda zai fada ba like ita Nisha ,.
" Ammi Kamal? su sukayi coursing matsalar kakeso kace" Ajmal ya tambaya yana mai tsare doctor fu'ad da manyan idanuwansa
"Kusan haka but Ammi ta fada min dalilin faruwan ha
kan wanda lamarine da ya shafi tsakanin ka kai da Nisha , is very confident Ajmal ya gyara zama yana fad'in
"Ina jinka banaso kana tsayawa yayin maganar ka dunkule min zance cikin kalama daya," murmushi Doctor fu'ad yayi gamida fadi'n
"Bana tunanin zai d
unkulu ta kalma daya shi yasama banso na sanar dakai yanzuba because banzo da Shirin yi maka bayani yanzu ba nayi tunanin wa re wani time da ban dan tattauna maganganun because tattaunawar is very important cikin rayuwarku kai da ita but why not na sanar d
akai yanzu
nasan zaka saurareni kuma zaka fahimce batuna kuma ka dau shawaran da zan baka, ".
Ajmal ya k'osa ya ji kan zance but shi kuma doctor fu'ad sai dugun ba yani yake da ma fa matsalar su kenan likitoci nan ba zasu tsaya su maka zance kai tsaye ba
sundinga kwane kwane kkenan harsai mutum ya hasala
"Look idan zancen ba fa'idar na sani kabarshi kawai ina da abubuwan yii" Ajmal ya fad'i ciki takaici da bacin rai ya mike yana kokarin tafiya cikin hanzari doctor fu'ad ya kamo hanun Ajmal yana fadi'n
"I
'm sorry mutumina zauna na maka bayani" because yasan halin mutumin da saurin hasala komawa Ajmal yayi ya zauna cikin hade gira ya ce
"I'm hearing you talk " cikin na tsuwa tare da kawar da wasa alamarin doctor fu'ad ya shiga zaiyyanu zantuka da labarain
da ya samu da Ammi game da batun auransa da Nisha,..
______Tun bayan da Nisha ta fito da ga side din Ajmal ta nufi sashinsu a kokarin ta na shiga parlourn time d'in kamal shima ya sako kai da nufin fitowa nan suka game da juna gefensa dauke da Nabilah wac
ce ke biye da shi , ganin su da tayi sai da kirjinta ya d'an buga. ja ba ya Nisha ta yi ta matsa gefe kad'an tana kallonsu, Kamal fiska dauke da murmushi ya suma tambayar ta
"My sister! Ke muka shiga dubawa yanzu but ba mu tadda ke ba.
" Ya jikin naki"
Kamal ya ya tambaya yana duban Nisha cike da murmushin nasa da baya yanke sai wani ikon Allah
"Da sauki Nisha ta masa cikin sanyin murya, jinjina kai kawai Kamal yayi yana fadi'n
"Masha Allah haka akeso" kafin ya juya ya kai kallonsa ga na Nabilah gamida
fad'in
"Ni zan wuce sai na dawo take care of yourself" g'yada masa kai Nabilah tayi tana fadi'n
"Allah ya tsare"
Daga haka Kamal ya wuce ya nufi compound d'in gidan daidai parking space ya shiga motarsa tare da yi mata key mai gadi yabude masa geat y
afice. har yabar ha raban gidan Nisha binshi da kallon ta fad'a tunani ba k'aramin mamaki Kamal ya ba ta ba kwata kwata ba wata damuwa kan face d'insa gani tayi duk tafishi shiga da muwa da kad'uwa, but shi hankalinsa akwance yake kamar ma ba shi da wani
damuwa.
'kodai kwai da ma wasa yake da hankali da tunaninta ba wani sonta ya ke ba but ya cusa mata soyayyarsa da ra'ayinsa da sha'awar fara sabowar rayuwa tare da shi ' jin anruko hannayenta yasa ta dawo cikin hankalinta da tunanin da ta ta fi time din i
donuwanta har sun ciko da k'walla tab.
Nisha kallon Nabilah tayi wacce ke rike da hannayenta duka biyu tana kallonta cike da murmushi tana fadi'n
"Idan ban ta kura kiba inaso mu dan tattauna wasu maganganun da ke amma fa in ban shiga time d'in ki ba, gi
rgiza kai Nisha tayi tana fadi'n
bakomai" still Nabilah ba ta da ke hannun Nisha ba fiiiii Nabilah ta ja hanun Nisha suka nufi sashinta.
Ko bayan da suka karisa shiga parlourn Nabilah ta zaunar da Nisha bisa kujera kafin Nabilah ta koma dining area ta ha
du musu coffee ta dawo ta mikewa Nisha cup d'in zazzafan coffee shekeke Nisha ke bin Nabilah da kal kafin ta karbi cup ta rike still idanuwanta ba su dainabin Nabilah da kallon mamaki ba ita kuwa Nabilah sai murmushi ta ke ta zubawa Nisha kafin itama ta
nemi guri kusa da ita ta