Showing 15001 words to 18000 words out of 31620 words

Chapter 6 - AJEEMAL BOOK2 COMPLETE

number) yasa ta share tashiga neman Nisha cikin bedroom din but ba ita ba alamarta ,.



'bade tunda ta

kai Aheel side din su bata dawo ba' Reeda ta tambayi kanta ganin cewa bata da amsa tambayar ta yasa ta d'an tabe baki daga bisani tashiga yin Shirin bacci kafin ta kwanta tareda rungumu hand dinta tana kallon d'an ya tsanta wanda ke sanye da kyakykyawan z

oben gold da hubbynta ya yasanya mata yaude da mutukar murna gamida annashuwa cike da tunanin gwarzon masoyin nata bacci yayi awungaba da ita,..........

'haba Nisha ashe duniya zata iya rudanki ki mance da mahaifinki ? asha akwai rayuwa cikin daula da jin

dadi zai iya mantar dake tushenki , Nisha Ina alkhari da kikayimin akan kasance wa da mahaifinki atare dake? ashe zakiya mancewa da abbanki cikin sauki haka? shin kinsan wani irin hali yake ayanzu ?

"wakeup! wakeup !!mana yanzu dan fitowar nan da mukay

i daga gida harkin kiyi bacci, Fadeelah ke magana yayinda take tashin Nisha daga d'an gajeren baccin da tayi, nan Nisha tashiga zazzare idanu tana kallonsu se zuba ke tsatstsafo mata idonta yayi jawur dashi yayinda zuciyar ta kuma keta maimaita sunan umma

because mafarkin datayi da ita yanzu bisa tuhumar da take mata akan abbanta na nauyin da ta daura mata ,

" Lapia kike kuwa? yanaga kamar arazane kike ko mafarki kikayine? girgiza Kai Nisha tayi tana fadi'n

"Aa"

"kode bakijin dadine because tunsafe nake

ganinki so silent " Reeda tajefo mata tambaya, gyada Kai Nisha tayi tana fadi'n

"kaima ked'an ciyo" Nisha ta bawa fareeda amsa cikin kosawa da magana,

"Sorry kijira mu a motar bari muje muyi shopping din mudawo but bari na sauke miki glass din motar s

aboda iska yadinga shigo miki" gyada Kai Nisha takuma yimusu daga nan Reeda ta sauke mata glass din motar because dama itace ke driving dinsu daga suka fice daga motar suka nufi cikin babban plazan suka bar Nisha cikin morta wacce take ta faman sauke ajiya

r zuciya idanunta suncika tab da k'walla karo na farko da tayi mafarkin umma wanda ya bata tsoro yakuma farkar da ita daga shagalan da tayi dan

haka takudiri aniyar fita daga motar tagudu tashiga duniya neman mahaifinta, fitowa tayi daga motar tareda handb

ag dinta da phone din ta tasuma tafiya,

harta danyi nesa da plaza sekuma taja ta tsaya ganin wani mutum dake tin karota yana gudu yana haki, yana sanye cikin manyan kaya riga da wando but sede kayan sunci ubansu da dotti shikanshi mutumin yayi kura yayi f

utu futu dashi fiskarshi tayi baki sosai gashin kanshima tayi kura gakuma tacika akansa cunkus ga gemanya gaba daya de kallon daya zaka masa yuwa kaga tsohon mahaukaci , nanfa Nisha cikin tsoro tafarayin baya jikinta har rawa take nan tashaga waige waige d

a neman inda zatayi tunda da alamar gurin wannan mahaukacin yake yiyuwa, harta juya da gudu zata koma gun motarsu saitaji sautin wannan mutumin yana ihun neman agaji

"taimako! taimako jama'!! dan Allah a taimakamu suna bina zasu kamani sucutar dani dan Al

lah a taimakeni, cak Nisha tatsaya daga kokarin guduwan da take tamaida hankalinta ga mutum dan ganin ina yanufa still gurinta yanufu gadan gadan hakan yasa tarintsa ido gam jiki se bari yake, jin shiru yasa tabude ido bata ganshiba nan tashiga waige waige

seda tajuyo bayanta tanganshi ya dukunkune face kanshi da hand dinshi jikinsa se kyarma yake nan tamaida kallonta daga hanyar dataga yafito nan made bakowa bakuma wanda yake binnashi 'to taimakon mai yake nema' jiyuwa tayi takalleshi tashiga tambayan shi,

"

" malam suwaye ke binka bacin banga kowa dake biye dakai ba "?

"gasu can suna kuma biyoni" mutumin yabata amsa ba tareda ya dago face dinshiba sake duba hanyar tayi da kyau still de ba k'yallin kowa dan haka Nisha tasauke ajiyar zuciya takalli mu

tumin ciki da murmushi tace,

dago fiskarka ka kalli bakowa dake binka duba kagani, jin abunda tafad'i yasa mutumin cire hand din shiga face dinshi yashiga kyalla ido yana dube dube kafin ya sauke ajiyar zuciya yana dariya yana fadi'n,"

" Alhamdulillah w

allahi natsira sundaina biyoni kasan cewan yanayin gari da hadari sosai nan take ruwa mai karfi ya sakko ganin haka yasa gaba kidayansu suka shiga neman mafaka nan taga mutumin ya watsa da gudu yanufi wata runfa ya shige domin fakewa Nisha itama cikin saur

i tabi bayanshi tashige tana rawan sanyi tsayawa tayi tana kallon mutumin yasanya hanu yana taran ruwan yana kaiea baki da alamar yaji k'ishin ruwa seda yasha yakoshi sannan yashiga wanke fiskarshi datayi baki abar tsoro seda ya wanke face dinsa sannan yaj

iyu yakalli Nisha wacce ke gefe ta zuba masa na mujiya tana kallonshi, kauda kaiyayi yacigaba da wanke gabban jikinshi but jin motsin mutum kusa dashi yasa ya dakata ya kallo inda take idonta cika tab da kallo amma bakinta se murmushi yake yana barin cewa

wani abin daker bakinta ya iya furta

"Abba?abbana kaine haka" Allah nagode maka Nisha tafad'i yayinda take matsowa gareshi da sauri yaja baya yana kallonta cike da mamaki amma bai iya cewa kalaba ganin haka yasa Nisha sake fadi'n,"

"Abba baka ganeni ba

ne yarkacefa Nisha"tafad'i tana kuma tinkaroshi da kokarin fadawa jikinsa cikin murna but seyaga yasake ja dabaya 'to ko ta canzane bai iya ganetaba' tashiga tambayan kanta "

" Abba fa nice Nisha dinka ka kalleni da kyau nice , gamamakinta setaga ya wats

a aguje yashigayin gudu itama cikin sauri tashiga bin bayanshi duk da ruwandq ake gudu yake sosai tamakar yaga wani abin tsoron itama Nishi se karayin saurin take but yamata nisa sosai , wata tsadaddiyar motane taga yaz o yasha gaban Abba aka bude murfin k

ofar motar aka kutsa abbanta ciki bataga ko suwayeba suka jashi csuka maidakofar suka rufe sukaja motar sukatafi dashi,

"Innalilahi wa'ina ilaihi rajuun"

Firgit Nisha ta tashi daga mafarkan da tashigayi tana kuma maimaita" inna lillahi wa'ina ilaihi rajuu

n abbanaaaaaaa!" bedroom din tashiga bi da kallo nan ta ganta wance kan gadon Aheel wanda tun kawoshi yakwanta yashiga rigimar sede su kwanta tare dalilin dayasa ta kwanata a domin ta samu yayi bacci seta sulale ta tafi but se bacci mai nauyi ya dauketa ha

rdasu markin umma da Abba gaskiya mafarkin da tayi da Abbanata da irin halinda takaganshi ba karamin daga mata hankali yayiba, duk da sassanyan AC dake aiko cikin bedroom din but zuba take sosai kallon Aheel tayi wanda ya yabaje yanata sharan baccinsa waya

rta tazaro tashiga duba time 4 na asuba zaro ido tayi tasakko daga bed din tanufi downstairs cikin sauri

ahanzarce take sakkowa daga benen koda ta karisa sakkowa se tsayawa tayi jinin jikinta yatsaya cak yabar aiki ganin Ajmal kwance saman duguwar sofa

yana sanye cikin kyakykyawan jallabiyar shi yana karatun Qur'an tacikin phone dinshi , saka makon jiya da takawo Aheel basu ganshi a parlourn ba shima kuma Aheel bai nemi papan nashiba ya nace mata sede sukwana tare harda yar kukanshi karta tafi tabarshi a

tsorace tajuya cikin sauri zata koma atunaninta bai lura da itaba but setaji yace

"You! come back here, "nan Nisha tashiga mis mis da ido tana Shirin kuka ita tarasa wani tsautsayim bacci mai dugun zango ya kamata cikin side din Ajmal ahankali tashiga tak

owa, jikinta sai rawa yake gaba kidaya bata hayyacinta saboda mafarkin da tayi gaba daya hankalinta atashe take kuma tana cikin tsoro sosai hankalin takarisa inda yake tadurkusa saman carpet kanta na kasa gaba daya zufa yagama wanketa tas gashin kanta du

k ya manne jikin face dinta yayinda da idonta kuwa hawayene fal ciki suna kokarin gangaruwa kumatunta sosai take sunkuyar dakai saboda hawayen dake kokarin zubu mata, kallo Ajmal ya tsareta dashi sosai yake bin sumar kanta da kallo baki wuluk dashi se wani

shainin take

jin shiru baice komai ya tusata agaba yasa ta dago kai ahankali ta kai kallon ta gareshi daidai time din da sirarun hawaye suka sauka kuncinta ganin kallon da ya kafeta dashi kamar mai Shirin ganu wani abu a face dinta yasa tamaida kanta ka

sa tarasa shirun me Ajmal yayi yana kallonta ko wani irin kallone yake mata haka takasa ganewa kode kallon tuhuma yake mata na kasan cewa da tayi a side din shi,



"Aheel ne ya bukaci na tayashi kwana bayaso natafi nabarshi shine..,,, dakatar da ita yayi

da ga surutan da kefaman jero masa because ba a bunda yakeda bukatan tambayar taba kenan dama yasan Aheel da fitina ayanda ya kwallafa rai da Auntynsa dayake fad'i wataran cewa zai ta dawo side din ma gabaki daya yasan halin d'ansa Ajmal yanason d'ansa so

sai yanda Aheel

keson Nisha yake kaunar kasancewa da ita da kuma kulawar da Nisha take bawa Aheel yasa Nisha tasamu sassauci daga tsana dakuma ki dayake mata abaya , shiyasama yanzu bai cika fargaban halinda Aheel yake ciki ba because yasan akoda yaushe t

ana kasancewa da shi kulawar da take bashi ko uwar data haifaishi Heelah bata bashi ,

Aheel raunin mahaifinshine baiso alakar Aheel da Nisha tayi nisa haka bas because Ajmal hankalisa Sam yakasa kwanciya da yarinyar yakasa karbarta kamar yanda agdn suka

karbeta hanu biyu wani tunani yake da ban akanta da kuma shakku , wani lokacin kuma tausayi take bashi yanda take wasu abubuwan cikin tsoro da rawar jiki kamar mara gaskiya wannan yana daya daga cikin abunda yasa yakeda alamar tambaya akanta,

"you can

go"

abunda Ajmal yace kenan , kamar jira take because tagaji daga dukawan da tayi dan haka cikin sauri tamike tafice taname goge hawayen face dinta , lumshe ido yayi tareda tunanin cikin zuyarshi yarasa meyasa yarinyar sometimes cikin fiskar damu take ya

nzuma harda hawaye yagani saman kuncinta Wanda yasa yakasa tambayar takamar yanda yayi niya lallai akwai bukatan sanin wacce ita da kuma labarin ta, mikewa yayi danufin haurawa upstairs kamar ance ya daga kai sukayi ido biyu da Heelah wacce take tsaye tun

dazu daga saman bene tana kallonsu kauda kai yayi irin na ko inkula tareda haurawa upstairs yana kokarin nufan bedroom din Aheel Heelah kamar jira take yagama karisowa tayi sauri shan gabanshi tana fad'in

"ahala wannan stupid girl din harcikin dare kanada

bukatar ta , wai nikam me kuke nufine because nakasa ganewa lamarinku , Heelah ta tsareshi da tambaya cikin yanayin tuhuma but bai kulataba yaka kauce mata danufin ci gaba da tafiya amma se ta sake shan gabanshi tana cigaba da fad'in

"ina magana kasha

reni to mezai hana ka aureta da irin wannan maden da kukewa juna... damko gashinta dayayi da karfine yasa tahadiye sauran maganar da take kokarin yi tashiga kiciniyar kwace kanta

" a kullum ina fada miki kidinga nan na de harshenki daga warwareshi da kike

kina furta abunda kikaga dama ni ba d'anki bane kuma niba sa'anki bane so be careful with me yana fadi'n haka ya kuma jijjiga gashin kanta da karfi kafin yayi wurgi da ita gefe yawuce yanufi bedroom din Aheel domin tabbatar da lapian shi, koda yashiga yas

ameshi cikin aminci yana tashan baccinsa harda minshari dan matsawa yayi kusa da bed din nan yaci karo da hulan Nisha da ta mance saman bed din Aheel wanda bata lura da shiba a takaicema batasan baya kantaba tsoro da far gaban mafarkin da tayi da kuma bac

cin da yasaceta a bedroom din Aheel side din Ajmal besa ta lura da shiba ,

hanu yasa yadauki hular yana jujjuyata daga bisani ya ajiye ya gyarawa Aheel blanket yarufishi dakyau kafin yanufi hana hanyar fita, koda yadawo parlourn ba takoma bedroom din t

a cikin kuka , bedroom din shi yashiga daga bisani ya ajiye phone dinsa kafin ya nufi toilet danyin alwala domin time din sallah ya kawo kai yana idar da alwalan yafito da nufin shiga masallaci koda yafito suka hadu da Kamal wanda yafito shima danufin taf

iya dan haka suka hade hanya suka tafi a tare duk da

kasancewa masallacin a gidan yake but se kafita geat kafin ka iya shiga masallacin because kofar tawaje take ba ta cikiba,

Nisha kowa cikin hanzari tashige bedroom dinsu tasamu duk suna bacci Fadeelah

nabisa gado Reeda yayinda Reeda kuma tamike saman sofa tana bacci slowly kamar mara gaskiya tadauki towel direct toilet suma kokarin shiga sekuma ta tsinkayi muryan Reeda wacce tayi likimo ta kira sunanta , Nisha tsayawa tayi jikinta duk asanyaye , kariso

wa Reeda tayi tana mai karewa Nisha kallo wacce ta jingina kanta da jikin bangon dakin cikin damuwa

"yadai Nisha Ina kuma kikaje bade a side din ya Ajmal kika kwanaba because bamu iya ishashshen bacci ba tareda keba, Nisha fada mata yanda sukayi da Aheel

tayi irin rigimar da ya shiga mata sede sukwana tare bacci ya dauketa garin rarrashinsa but bata san time yaja hakaba,

" Alright no problem sede kuma kamar yanayin ki nagani cikin damuwa what's wrong? girgiza Kai Nisha tayi tana fadi'n

" Bakomai"

"okay

"

Reeda tafad'i tareda ja baya domin bata damar shiga toilet da takeda niyar yi , Reeda komawa tayi tazauna bakin bed da tunanin keyasamu yar uwan tasu taganta haka bade yayan nasu bane yamata wani abin haka Reeda tazauna tana ta sake sake har Nisha tafi

to daga wanka hade da alwalan because ta kammala period dinta dan dama tarega Fadeelah farawa wardrobe tanufa ta zaro riga da hijab ta sanya daga nan tashin fida sallayan ta tada sallah ganin haka yasa Reeda Jan wani goron numfashi sannan itama tamike dag

a zamar da tayi tanufi toilet tayiyu alwala tanemi hijab ta sanya ta jera da Nisha itama ta tada sallahr daidai shigowar Amma domin tayar dasu sallah kamar yanda ta saba but setaga yau yaran nata sunyi hankali yau suntashi da kansu sun hutar da ita Fadeela

h kawai ta hango saman bed ta baje se bacci take wacce tasan matsalar ta murmushi kawai Ammi tayi tafice da ga bedroom din tanufi nata dakin,

kamar yanda kowa yasani yau jirgin Goggo rabi zai daga zata koma karfe 10 na safe bayan kammala breakfast gaba d

aya family suka kasance compound din gidan domin sallama da Goggo rabi because yau zatatafi Hajia Ammi Nabilah gefe su Reeda banda agogo sarkin aiki Heelah tun farar safiya tafice daga gdn, su Fadeelah sunyi jigun jigun dasu lamari babu dadi zasuyi miss di

n Goggo rabi comedy bazasu sake ganintaba kuma se biki dama bawani zuwa takeba sosai se sa'i da lokaci, sekuma wani taro mai mahimmanci biki ko suna, Nisha da bata santaba abaya yanzu setaji yanzu tafi kowa shakuwa da ita , an kammala sanya kaya a mota

komai ya zama ready,

" To saduwan alkhari se biki kuma in Allah yanuna mana muna cikin rayayyu " Ammi da Hajia suka shiga fad'in

"Amin " daga nan Goggo rabi tashiga daga musu hanu suma suka shiga daga mata hanun daga bisani tashiga rantsatstsiya motar A

jmal wanda dashi acikin rakiyar kuma a motarshi shiyake but Kamal ke driving dinsu se

Ajmal ke gefensa muhaiseen da Goggo rabi suna daga gidan baya nan Kamal yayiwa motar key mai gadi yabude musu geat Kamal yaja motar suka fice, harsuka fice Fadeelah da Re

eda basu daina bye bye ba sun sake baki se daga hannu suke

"To malamai sun bacewa ganinku daga hanun ya isa haka" Ammi tafad'i tana hararosu yayinda tajuya tanufi cikin gida,su Reeda sauke hannun sukayi jiki asanyaye ko wannensu ya nufi muhallin shi ,

,...... rayuwa yanzu yayiwa Nisha kullin huhun goro kullum cikin tunani da far gaba take tunanin mahaifinta da sanin wani hali yake ciki kullum shine aikinta hatta kyakykyawan cin abinci ta dainayi alwalantama ba kamar da ba wanda yasa hankalin su Hajia ya

dawo kanta ganin canjij da sukayi atareda ita, but sun tambayi mai yakawo sauyi a tareda ita mai yake damunta setace "babu"

dan haka sesuka daina tambayan suka cigaba da janta ajiki cikin kulawa tareda wasa da dariya domin a tunanin su kewar mahaifiyar

tane ya dawo mata sabo, wanda kuwa ba haka bane yanzu ba abunda take ga umma da yawoce addu'a gareta da fatan dacewa ga mahaliccinta tunanin ta daya shine tasamu hanyar fita daga gidan nan because taji gidan ya ishe tunaninta ya koma kan abbanta tun mafar

kin da tayi da ashi da kuma halinda ta ganshi yana bukatan tai mako sede duk hanyar da tabi na kokarin barin gidan abu yaci tira because ko barawone yasamu nasaran shigowa gidan nan tofa fita zaiwuya agareshi matukar da kafarshi zaifita , sede in ba cewa z

aiyi domin security ne abaje ko ta ina gashi ko kyakykyawan bacci basayi balle kasamu daman silalewa , gashi su gdn bawani fita akeba kullum ana jikin gida duk wani shopping din gidan barkace kezuwa tareda wasu securities din,

but tabarwa kanta sanin cew

a ta tsaida lokacin tafiya tabar gidan nan ko ta halin yayane domin taje gurin tushenta wannan karon tashiryawa Mami koda tsiya tsiya setaga mahaifinta sai tafad'i inda ta kai Abba because taga alamun ba gaskiya alamarinta,

ranar wani lahadi da Nisha tak

asa mancewa dashi cikin rayuwarta tana kwance tana kwance bisa sofa cikin bedroom dinsu Fadeelah da Reeda sun kaiwa Aunty Nabilah ziyara kamar yanda suka saba sunacan sunata zuba mata surutu wanda hakan bakaramin dadi yakewa Nabilah hakan yana mata dadi so

sai kasan cewar su kawaye yan uwa uwa uba kuma tana auran yayansu , but rashin jin dadinta daya takasa gane meyasa Nisha ke gudunta bata zuwa tareda su Reeda suna hira kodai ta dauka haryanzu tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login