Showing 21001 words to 24000 words out of 31620 words

Chapter 8 - AJEEMAL BOOK2 COMPLETE

Paris yake ban garan kasu wanci yayinda shikuma modi yazabi Landon ban garan likitanci sukuma y'ay'a matan agabana suke karatu because ni ban yarda da karutun y'ay'a mata aw

ani gurin da ban ba shiyasama kikaga Fadeelah da Reeda suke karatunsu a maryam abacha komai zasuyi ido nakansu,

Bayan kammala karatun kowannesu yacika burinsa yayinda modi ya zama babban doctor nan kasar Landon din yake aiki yayinda yabude hakararren hasi

biti nashi nakanshi dake gida Nigeria da sunana HAJIA MADINA hospital inda yarsa Heelah take ai kenan kuma ita take jagorantar asibitin ,shikuwa habu yazama babban dan kasu but shi rayuwarsa harta ban garan siyasa ya taba yayinda yashahara wajan kasu wanci

n gwala gwale anan kasar England yayinda ta ban garan siyasa yake na hanun daman shugaban kasa, ganin kowannesu yacimma matsayan dayakeso tsayawa yasa nabijiro musu da batun aure cewa kowannesu ya gabatar min da macen da yakeso kuma yakeda burin aure ban g

aran habu yanuna min shide tukunna bashida wanda yake so yanzu baisaniba ko nan gaba but azahiri yanda naga sunfi shakuwa da Balkisu kullum suna tare suna fira nayi tunanin soyayyace a tsakanin su but saiya tabbatar minda ba abunda nake tunanibane to amma

banida zabi wannan alkawarine da nayiwa zuciyata hada auran su dukansu 4 saboda sake dankun zumunci because a ganina nagida bai koshiba ba abawa na wajeba,

Kasancewar modi shine babba senayi tunanin hadashi daHafsa because yarinyar akwai nitsuwa sosai ga

hakuri but shi modi akwai taurin kai gaskiya wani lokacin baya jin magana ga fada ba kamar habu ba dan shi yanada saukin kai ga raha but shima wani time inya juye baka gane masa shiyasa nayi tunanin shikuma na hadashi da Balkisu (Ammi) Balkisu yarinyar ta

na da raha ga suruta kamar aku saide kuma akwai tsiwa wani lokacin shiyasa nake ga zasufi dacewa da habu tasu zaifi zuwa daya saboda ita Hafsa tanada shiru shiru sosai batafiye maganaba kuma itace karama akan Balkisu, koda nakawo shawaran hada junansu aure

bawanda yakawomin cikas se modi dama nayi tunanin hakan domin kuwa yaki amsan tayin da namasa na auran Hafsatu yakawomin azurin yanada wacce suka d'aid'ai ta a Nigeria take da zama azirga zirgan dayake tsakanin Nigeria da london suka hadu, har ya gabatar

min da hoton ta sunanta Jumanah azahirin gaskiya yarinyar bataminba Hafsatu naso na hadasu amma sam yadage se waccer yarinyar mai ido atsakarka ganin banasu natakura masa yasa nazuba masa ido yayi yanda yakeso yayinda shikuma habu ya amince da zabin da na

yi masa, haka itama Rabi ta gabatar min da wanda take so saide shima

asalinsa dan Nigeria ne shima babban dan kasuwane yau yanaca gobe yana nan but yafi zama Nigeria, dan haka aka daura aure kowannesu,

Koda aka daura aure modi cewa yayi a Nigerian zasu t

areda domin acewarsa amaryarsa tace bazata zauna inda yakeba because bazatabar dangintaba saide shiyabiyota suzauna acan domin bazata zauna inda ba kowa nataba modi duk abunda tace masa kamar yanka wuka haka zaidau lamarin a tak'aice dai yabita can Nigeria

acan suka tare , itama Rabi tana can tareda mijinta a Nigerian karatunta da komai ya koma can, nida maihaifinsu wanda yake kwance jinya da habu da amaryasa mukadai muka kasance anan duk da shima habun bai wani cika zama sosai ganin yanda Balkisu take zama

cikin kadaici yasa nace yadinga tafiya da ita matsawar bazata takurawa aikinsaba dan haka seyabi maganata yakan tafi da ita sa'i da lokaci kasan cewa itama karatu take bawai ta kammala bane inda take bangaran alkalanci,

Hafsatu ita kadai takasan agabana

da batayi aureba tacigaba da karatunta inda take da burin zama shahararriyar barrister saide kafin kammala warta tasamu miji inda wani malaminsu yanuna ra'ayinsa akanta ma'ana yanason ya aureta aikuwa ba bata lokaci akayi auran, saide kafin agama warware

gajiyan bikin rai yayi halinsa watansu 3 yayi hatsarin mota Allah ya dauki rayuwarsa tadawo gida muka zamana yayinda ta cigaba da karatunta

alokacinda Balkisu take dauke da tsohon cikin Ajmal a wannan yanayin mijina Alh Muhammad bature Allah yamasa rasu

wa bayanda Balkisu tahaihu ta santalo santalelen jarumi d'an wanda yaci suna Muhammad anakirasa da AJEEMAL idan kinji ance Ajmal ananufin abu mafi kyau, mai kya , kyakykyawa, tunda suka haifi Ajmal sama da shekara 8 sannan ta sake samun cikin Kamal wanda

kusan tare suka haihu da Rabi tsakanin muhaiseen da Kamal bai wuce sati 2 ba Saida aka hafi muhaiseen bayan sati 2 aka haifi Kamal shiyasa tsakaninsu ba yawa wanda tunda taga haihuwan muhaiseen Rabi bata sake samun wani cikin ba shiyasa ta dauki son dunya

ta dau rawa muhaiseen because shi kadai Allah yabata,

Kamal nada shaira 6 Ammi ta sake samun cikin yan biyun ta Fadeelah da fareeda ita fareeda sunan k'anwata taci yayinda ita kuma Fadeelah ni a kayiwa mai suna, ina matukar alfahari da family na mun zama

tsintsiya madaurinki daya saidai gaba daya hankalina ya koma kan Rabi da Modi da suke Nigeria especially Modi da hankalinta ya kasa kwanciya da shi g'wara ita Rabi hanun namiji take but shi Modi ahanun mace yake saboda ita ta jashi sai yanda tayi da shi w

annan abu yana d'agan hankali.,

Bayan da su Reeda da Fadeelah suka kammala primary School nayanke shawaran komawa Nigeria tushe na domin hankalina ya kasa kwanciya da rarrabuwan kan ahalina saidai Kamal da babban yayansu karatunsu yayi nisa shi Kamal yan

a Americans shikuma Ajmal yana Dubai kowannesu da inda yake karatu dan haka koda Habu ya dawo nake sanar da shi hukunci da nayanke na komawa Nigeria tun da dalilin wanda nake aure anan din Allah ya masa rasuwa dan haka zan koma mahaifata Habu baimusa mi ni

ba saidai yace mu d'an basa lokaci domin duba mana gidan da zamu zauna, aikuwa cikin satin yazo ya nuna mana amincecen gidan da ya siya mana a gida Nigeria cikin babban birnin kano gidan yayi kyau fiye da tunanin mai tunanin dan haka sai muka soma shirin

komawa Nigeria , .

Koda muka dawo Nigeria muka sauka agidan da Daddy ya siya mana gidane mai kyau na alfarma babu abunda babu acikinsa komai na bukata an ta na daishi acikin gidan sai dan abunda da ba arasa ba bayan kwana biyu da zuwan mu na bukaci Daddy

da ya kira Modi ya sanar dashi zuwan mu saboda ni inna kirashi baya shiga saidai shi ya kirani wani sa'i bayan lokacin watakil shi akwai yanda suke sadarwa kwana biyu da yin hakan aikuwa Modi ya turo da wata kyakykyawan mota acewarshi ad'ibomu akawomu ind

a suke aikuwa hakan akayi duk mukayi shiri muka shiga motar da ya aiko domin mu shi kuwa Habu motarsa na bayan mu yanabin duk inda yaga munyi har Allah yasa muka isa gidan Masha Allah gidan da modi yake rayuwa aciki yanada kyau matuka Saida kyansa zai biy

o bayan wanda Daddy ya siya mana Wanda muke kokarin fara gina sabon rayuwa a ciki, balaifi anyi mana kyakykyawan tarba an gabar mana da abubuwa kala kala kama daga a bubuwan ciye ciye da na lashe lashe.

Alhamdulillah naga d'ana cikin aminci da kwanciya

r hankalin da alamu shima yaji dadin ganin mu tare da jin kyakykyawan labari dawowar mu Nigeria Saida abun lura dashi tun shigowar mu Modi ke tabin Hafsatu da kallon bakinsa keson cewa wani abin ita kuwa Hafsatu ba ta shima take ba hankalinta gaba daya ya

na kan yarinyar da ta ke ta shiga tana fice wajan d'a wainiya da mu duk wani abunda ake da bukata ita ke samarwa cikin hanzari kaida ka ga yarinyar baka kalar y'ar aikatau ko wahala ba kyakykyawan yarinyace kuma ga hankali yarinyace karama da bata wuce sa'

arsu Fadeelah 13 year's sai girman jiki da suke da shi kai ka ce yan 20 year's.

Gaba daya nima hankalina sai ya karkata yakoma kan ta nan nefa nake tambayan Modi tunda nazo banga giftawar jininsa ko guda daya ba nan yake sanar dani duk suna can ture suna

karatu but nan da karshen shaikara zasuyi hutu zasu dawo insha allah daga nan zai gabatar dasu gareni amma ga k'anwarsu Nabilah Abu yafad'i yana nuna min Nabilah wacce tasunnar da kai kasa tana jiran abata umarni tayi nace dashi yanzu wannan din yar kace

na tambaya da mamaki dan k'wata k'wata ba zakayi tunanin yar gidan bace duba da yanda taga Jumanah tana ta tsawata mata d'an kuskure kalilan zata hantare ta gaba daya dai yanda take mata zakayi zammani aikatau take wanda kuwa ba haka bane, nan ya fara nema

n da nayafe masa ataikace dai yayi aure shaikarun baya da suka wuce auran bai jimaba matar tarasu saka makon jinya da taita fama dashi wanda aka kasa gane kan lamarin har Allah ya karbi rayuwarta.

Tabbas Modi ya shayar dani ruwan mamaki ban dauka zai iya

mai dani ba a bakin komai na keba a garesa da har zai iya kula wani al amarin ba tari da nasa ni ko naji labari ba ban bi takanshiba ballai nasan sauran zancen da yake natashi na nufi gurin jikata tare da janyo ta jikina wanda ya sanya yarinyar sakin wani

kuka mai tsuma zuciyan mai saurare gwanin ban tausayi take parlourn ya dau shiru bawanda yake magana daddy tunda muka shigo parlourn bayan gaisawa bai iya sake cewa kala ba ya zubawa sarautar Allah ido yana ganin yanda dan uwan nasa gaba daya ya koma susu

su, fareeda da Fadeelah kawai na kallah na basu umarni dasu je ciki su ta ya Nabilah hada kayanta domin kuwa tare zamu tafi zama yakare mata agidan nan, amma Jumanah ba kunya babu tsoron Allah tashiga mita mai ya sa za adauke Nabilah daga gidan bayan ansan

ita ta ke mata hidman cikin gida saboda Jumanah tamkar y'ar aikin ta haka ta dauki Nabilah duk wani

ayuka na gidan ita takeyi amma ban bi takan ta kan surutan ta ba su Fadeelah suka hada kayan Nabilah suka fito muka wuce har muka fice daga parlourn HAJIA

Jumanah mita ta ke wa Modi mai ya sa bazai dakatar damu daga kokarin tafiya da Nabilah da mukeson yi ba shikuwa Modi ya kasa tsaida mu kuma ya ka sa jure mitar da matarsa keyi haka muka tafi muka barso,,.

Turo door din da a kayine ya sa HAJIA da ka ta wa

daga labarin da take bawa Nisha suka shiga zurawa door din ido don ganin mai shigowa, ganin Ammi ne tashigo bakinta dauke da sallama yayin da hannayenta ke dauke da trary din abincin tashigo ta tsaya daga gefe tana aikawa Nisha da kallon tausayawa kafin t

a ce

" Hajia ya ka mata ki je ki ki kwanta kihuta ni because kin ga ke ma ba k'oshin lapia ga re ki ba d'an numfasa wa Hajj mama tayi kafin ta gyada kai takByalli Nisha tare da shafo gefen face d'in ta tana fadi'n

"Zan tafi saida safe ki kula da kan ki

" gyad'a kai Nisha tayi daga haka Hajj mama ta mike ta fi ce daga bedroom fadi'n

"To yanzu bari natafi na baki guri ki kwanta ki huta good night" Ammi tafad'i tana yi wa Nisha kyakykyawan murmushi itama Nisha murmushin yak'e ta shigayi tana g'yad'a kai d

aga haka Ammi tafice daga bedroom din cike da jin dadin yanda Nisha ta sake jiki, nan Nisha ta koma ta kwanta because jikin ba k'wari kuma amace duk wannan sa kewar da Nisha tayi taci abinci cikin raha da rashin damuwa kawai ta danne zuciyarta ta ne becaus

e bata son su dinga shiga damuwa ta dalilin ta but Allah kadai yasan kukan zucin da ta ke.

Washe gari da asuba Nisha yanda taga dari haka wa ye wan gari because bacci ya kasa daukar ta gefe Fadeelah da Reeda sai bacci suke cikin kwanciyar hankalin amma it

a bacci ya kasa ziyartarta sam tunani duk yabi ya adda bi k'wanyarta ta kasa gaskata wannan lamarin wai ita aka daura wa aure da Ajmal papan Aheel mutum da Sam baya kaunar kasan cewar ta atare da shi in ba ya ka sance dole ba taya ma zata iya kasan cewa da

shi tare da wannan ma sifaffiyan matar tashi Heelah mai bala'in kishin tsaya duk time din da taji wannan al'amarin tasan saita konata da ranta, haka Nisha ta dinga juyi saman bed ta juya nan ta juya can daga karshe taga kwanciyar ya gagara haka yasa ta sa

b'ulu daga saman bed tanufi bathroom because asuba tayi anata kiraye kirayen sallah ga mai niya .

Wanka tayi sosai daga bisani ta fito ta naimi duguwar gown sannan ta sanya hijab tare da shinfida sallah tashiga jera salloli, karan ringin din wayar Fadeela

h wata sai ta arlam na asuba shine ya tashesu daga nan nauyan baccin da suke, koda suka tashi idanuwan su ne ya sauka kan Nisha wacce ke zaune bisa sallaya bayan idar da sallolin ta tashiga yin lazumi ko waccen su mikewa tayi tasakko daga bed daya bayan da

ya sukayi alwala suka fito suma suka ta da sallah gefen Nisha, koda suka idar da sallah sukayi addu'a daga bisani suka mike Fadeelah tanufi bakin bed ta zauna yayin da Reeda ta ne mi saman sofa ta zauna gaba daya suka tusa Nisha a gaba suna kallo wacce ka

nta ke sun ku ye gaba daya yinin jiya bai musu dadi ba du ba da ya nayin da y'ar uwarsu ta kasance a ciki na rashin jin

dadi ta wani ban ga re kuma ba karamin farin ciki suke da kasan cewar wannan lamari ba ko ba komai alak'a ya kara karfi tsakaninsu.

J

in shirun ko wannen su ya sa Nisha juyawo suka hada ido da su Fadeelah wanda ya sa su ka yi saurin sakar mata murmushi, itama Nisha murmushin ta mayar musu hade da jawo alqur'ani mai girma ta shiga karanta ko damuwar da ke zuciyarta zai kawo , tayi nisa ci

kin karatun yayinda kakejin yar siriruwar muryanta wanda ka ke ji kamar ana busa sarewa tsabar zakin muryar ahankali ta ke karatun saboda gudun shiga hakki, sai guraren 7:30 kafin ta samu daman tsagai tawa time din har su Reeda bacci ya sake kwashesu daga

inda suka k'ishin gid'a ita Fadeelah ta G'yara kwanciyar saman bed itakuwa Reeda ta mike saman sofa sunata baccin su, ajiye alqur'ani Nisha tayi tare da ninke sallayan ta ya ye hijab din da tarufu ta nemi ma ya fi ta sanya bisa kanta tanufi hanyar fita da

ga bedroom din direct kitchen ta nufa ko zata tarar da barka cikin kitchen din but sai ta tarar ba ta ciki kamar bata fito ba kenan sometimes zaka iya tarar da ita guraren 6: ta na aikace aikace

Harta wu ce za ta koma sai kuma taji kamar shashshekar kuka

ana jan akanci da surutai kasa kasa da ya ke kofar Barka yana gefe da kitchen shi ya sa Nisha ta jiyo sautin, ba da wani jin kiri ba Nisha ta matsa jikin door din Barka tare da murda handle din kofar ahankali bakin ta dauke da sallama ta tura kofar ta shi

ga, ko da Nisha ta shiga bedroom Barka a zaune ta sa me ta bisa sallaya tana addu'a yayin da ta daga hannuwa sama tana rokon Allah jin motsin shigowar mutum ya sa Barka saurin shafa addu'a tare da mutstsike hawayen face d'in ta tashiga k'irk'iro murmushi t

ana kallon Nisha yayin da ta kariso gefenta ta t'suguna

"Baba barka lapia kuwa mai yafaru?" Nisha ta tambaya tana kallon Barka wacce ta ke mammatse ido cikin damuwa,

"Bakomai y'ar nan lapia qalau na ke ya yau baki koma baccin ba kenan ya jikin naki ashe

bakiji dadi ba Barka tashiga jero mata tambaya ta na murmushi da nuna ba wani da muwa da ke damun ta,

"I'm okay but sai na ke ga kamar kinada damuwa because ga face din ki ya nuna hakan"

"Lah ke kuwa y'ar nan mai zai da me ni a duniyar nan da ya wuce tso

fa da tunanin mutuwa yau ko gobai" girgiza Kai kawai no Nisha tayi dan ba wai ta gamsu bane dan yanayin da taga Barka ciki ba ta saba ganin ta haka ba infact ma bata taba ganinta cikin damuwa ba balle harta kaiga zubar hawaye kullum cikin walwala da raha t

areda wasa da dariya ta ke, d'a n numfasa wa Nisha tayi tana fadi'n

"Shikenan daman naje kitchen ne ban sa me ki ba shine nace bari na duba ki a bedroom din ki muje na ta ya ki aikin kafin Ammi ta fito idan kuma bakijin dadine sai na karba miki aikin

"Ta

b rufamin asiri y'ar nan kin gani qalau na ke yanda baki da koshin lapia ko aikin ban isa ki ta yani ba kije kiyi kwanciyar ki kihuta" tura baki Nisha tayi tare da b'ata fiska tana fad'in

"Nifa lapia ta kalau muje kawai Nisha tafad'i tare da juyawa tayi

gaba Barka nabin bayanta tana murmushi hade da girgiza kai tana tunanin halin kirki irin na Nisha, karfe 8:30 Ammi tazo kitchen d'in ta tadadda Barka tare da Nisha sunyi nisa cikin aiki daga bakin door din kitchen din ta tsaya tana kallonsu ba k'aramin jin

dadi ta yi ba kuma hankalinta ya k'ara kwanciyar ganin yanda Nisha ta sa ke sosai kai ka ce ba abunda ya faru hankali kwance su ke hiransu da Barka suna raha,

"Sannun ku da aiki" Ammi tafad'i time din da ta karisa shiga kitchen din duk juyo sukayi suna

kallon Ammi wacce ta ke ta zuba murmushi kamar gonar auduga, cikin nishadi Barka tashiga dagawa Ammi gaisuwa sai da suka gaisa kafin Nisha tashiga mika nata gaisuwan

"Ina kwana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login