Showing 12001 words to 15000 words out of 31620 words
,"
Ya Kamal tambayarka bata da amsa Nisha tafad'i ba tareda tadago sun hada idoba,
"means bak'ya sona? nika
ɗ
ai nake ta dakon soyayya? shiru Nisha tayi batace
kalaba bata kuma
ɗ
ago kai takalleshi ba , shima Kamal shirun yayi tareda sunnar da Kai kasa tsawon wasu mintuna kafin ya
ɗ
ago kai yakuma kallonta idonsa duk yayi jawar kamar mai Shirin yin kuka , mikewa yayi jiki ba kwari yasuma tafiya asukwane kamar wand
a aka zarewa lakan jiki, wani dariya da Nisha tafashe dashine yasa Kamal dakatawa daga tafiyar dayake yajuyo ahankali yana kallonta,
ganin yanda Kamal yajiyo yana kallontane yasa ta kai hanu takulle bakinta tana me cigaba da dariyan kasa kasa tareda
mikewa daga zaunen da take tashiga karisowa inda yake tsaye seda tawurga masa wani murmushi kafin tace,
"tafiya zakayi ba tareda kaji mai zan fa
ɗ
i' ba"
"mekikeson na tsaya naji bayan kince ba k'yasona , still kin
ɓ
ige dayimin dariya like ki
nga wani mahaukacin" Kamal yabata amsa tareda hararota yana mai kauda kai gefe, murmushi Nisha takuma yi tana fadi'n
"ya Kamal yaushe kaji nace bana sonka?" Nisha takuma tambaya still ta tsareshi da ido , rintsa ido Kamal yayi ya bude tareda sauke ajiyar
zuciya ahankali kafin ya jiyo da face dinsa suna facing juna yace
"I'm hearing you talk me kinasona kamar yanda nakesonki ko a'a ?" Kamal yakuma tambayan Nisha yaname tsareta da ido , dan juya mishi baya Nisha tayi kafin tashiga fadi'n,
" Ya Kamal wata
macece zaka mata tayin soyayya taki amsa , tun ranar da muka soma haduwa nayabawa hankalinka duba da yanda ka durkusa kana bamu hakuri bisa rashin hankali da dan uwanka yamana duk da ba laifin ka bane haka kuma baka sareba kabimu har lnda muke kaci gab
a da bamu hakuri, juyowa tayi takalli Kamal wanda ya tsura mata ido yana kallonta yayinda take maganar kafin taci gaba da fa
ɗ
in
" Ya Kamal baka da girman Kai zuciyar ka kyakykyawa ce kuma kana da tausayi duk da ilartar da kai danayi cikin rashin sani sana
diyar zalunci irin na dan uwanka hakan bai hana nazo da damuwata gareka ka kasa kashare min hawayeba a lokacin da narasa me taimakona ,amm tunani na.......
"shiiiii Kamal ya katsare ta daga surutan da take tafaman kwararo masa
" har yanzu banji amsar da
nakeson jiba daga gareki do you love me or not" Kamal yasake jefo mata tambaya, dukar dakai kasa Nisha tayi kafin tace
"Ina sonka ya Kamal but Aunty Nabilah.., cikin hanzari Kamal ya dakatar da ita daga maganar da takeson yi yashiga fadi'n,
"karkisa wa
ni tunani game da ita kibar komai hanuna , kwai abunda zan gaya miki shine bana tsayawa buye abunda nakeso dan haka zan sanar dasu Ammi cewa muna soyayya kuma aure zamuyi banason bata time, dan zaro ido Nisha tayi tana fa
ɗ
in,
" da sauri haka ? Ya Kamal ya
ushe ma akayi auren naku gaskiya idan akayiwa Aunty Nabilah haka ba amata adalciba maganar aure tsakanina dakai yayi sauri gaskiya please ajin kirta,
" I'm sorry bazan bari ina kallon muna rayuwa gida daya ace nakasa mallakankiba , bazan iya jiran dugun t
ime ba , karki mantafa nina mijine , mijin mata 4 kuma Allah ne ya bani wannan daman to me Zan tsaya jira nifa ko daga yau zuwa gobe nace ina bukatan Karin aure ba mecemin a'a ko ayi kokarin dakatar dani because sunnace nakeson rayawa kinga kuma bamaija da
sunnar annabi (s .a .w ), da ace tun farko kowa yasan tsakaninmu kuma nasan matsayin soyayyata a gareki dayanzu matsayin matata kike, dan haka banaso kisawa kanki wani damuwa kibarni zanji da komai , shiru Nisha tayi jikinta duk ya mutu sam bataji dadin h
akan ba
'yanzu yanda Aunty Nabilah take cikin halin laulayin nan taya zaifara tinkaransu da wani zancen aure' jin shafo gefen face dinta da Kamal yayine yasa ta dawo daga duniyar tunanin da ta tafi
ɗ
ago kai tayi tana kallonshi yayinda yake tazuba mata mu
rmushi,
"Am dama akwai wani tambaya da nakeson nami, but inkin bani dama kuma ban takurakiba, kan Neeshi kasa ta
ɗ
an girgiza masa kai alamar bai takurataba , bude bakin Kamal keda wuya wajan kwararowa Neesha tambaya phone dishi datashiga yin rori yasa ya
dakata da maganar yashiga zaro wayar cikin pocket din wandonsa ganin mekiran da kuma mahimmancin shi yasa yadauki kiran ya kara akunne , Nisha bataji mai ake fa
ɗ
a daga cikin wayarba seji tayi Kamal yace
"I'm coming" daga haka yakatse wayar yakalli nisha
daketa faman kallonshi yayinda yake wayar
"Excuse me bari naje nadawo so zamuyi magana back" daga haka Kamal yafice ahanzarce ya bar nisha tsaye tsakiyar dakin , daker ta tattaro nitsuwarta tasamu daman daga kafarta tabi bayanshi, Nisha naganin time din
da Kamal yashiga motarshi ya mata key mai gadi yabude masa geat yafice, daga itama
tasamu daman karisawa side din Ajmal, bata kaiga karisa shiga tsakiyar parlourn ba taci karo da Heelah dake sakkowa daga upstairs taci uwar ado tarayo mayafi gefe guda tared
a back dinta se hararo Nisha take yayin da take sakkowan , kan Nisha kasa bata kuma dagowa takalli Heelah ba , itakuwa Heelah still harran Nisha take bata daina ba seda takariso gefe da ita tazuba uban tsaki tareda wani dugun kwafa takalli Nisha tana fadi'
n
"mayya" kafin takuma hararnta tashige tayi ficewarta tabar Nisha agurin kai sunkuye , girgiza Kai Nisha tashiga yi ita tarasa wani kaddarace takawota gidan nan har takasan ce ak'ark'ashin bayan Allah nan gaskiya takaji da wannan wula kancin dan haka ta
na dab dayiwa tufkar hanci, kitchen din Nisha takarisa shiga tashiga hadawa Ajmal dinner kamar yanda ya bukata , tadau lokaci tana aikin kafin daga bisani tasamu daman kammalawa but har tagama bata ji motsin dawowar shiba gashi haryamma tayi amma shiru ka
keji nan tasuma kokarin jira masa abincin bisa dining table kamar yanda tasaba tanemigu tazauna tana jiran shiguwarshi,
hankalinta ta mayar kan TV dayake kunne yana channel din boolywood ana gabatar dawani drama na larabci duk da bajin labcin takeba hak
a tazubawa TV ido tana kallon yanda aketa zuba soyayya ciki gwani burgewa da ban sha'awa Nisha tayi nisa cikin kallon soyayya , jidatayi anfadu saman cinyartane yasa cikin yanayin tsoro da firgici tashiga fida ido tana kallonshi cikin kayan uniform yanata
washe mata bakin nan nashi daya yasaba ,
"Sorry Aunty nabaki tsoro ko ?"
murmushi Nisha tayi tana sauke ajiyar zuciya tace,
"Aa akomai" daga ido tayi takalli bayanshi but bata ga kowaba jin motsin mutum tabayanta yasa tajuya bayan Ajmal ta kallah wanda
tuni ya haura upstairs yana shirin nufa bedroom din shi, kallonta tamayar kan Aheel Wanda haryanzu washe mata baki yake cike da murna da farin ciki,
kaje sauya kayanka kadawo kaci abinci , Nisha tafad'i gamida Kai hanu tana kokarin karban lunchbox din s
hi takarisa dashi kitchen, but sai taga Aheel yanuke shoulder ashagwabe yake fadi'n,
"Aunty muje kitayani , like father like son shima komai se ammsa , dan karya wuya Nisha tayi tana fadi'n
Oya muje to nan takama hanun Aheel suka haura sama suka nufi be
droom din Aheel, sam Neesha bata gajiya da kallon gwanin sha'awa ga kyalekyale da akayiwa dakin Wanda zai nishaadan tar da yara ga teddy iri da kala kyan wasa bedroom din Aheel ba a magana Nisha seda tasa Aheel yayi wanka duk da bawai ya iya wankan sosai b
ane yadai dauraye jikin sane kwai yafito, Nisha tashiga kimtsa shi, ta tayashi ya sanya kyawawan kayanshi marasa nauyi Wanda bazai takuraba, daga nan ta janyo hanun shi suka nufo downstairs,
koda suka kariso Nisha bataga Ajmal cikin parlourn ba alamar ce
wa haryanzu bai fitoba kenan, dining table din takarsa da Aheel tazaunar dashi tashiga serving dinshi da daddadan delicious food dinta,
vegetables cuscus with liver soup and macaroni salad shine abinda Nisha tayiwa Aheel serving sedan wani madaidaicin bo
wl wanda ta zuba masa pepper soup chicken curry mai dadin gaske, duk da tasan Aheel bawai wani cin abinci yake sosaiba amma tanaso kowanne yazamu yasa masa albarka, gefe kuma tashiga tsiyaya masa sassanyan mango smoothie juice, ganin yanda Aheel yake bin a
bincin da kallo yasa Nisha tasake murmushi gamida shafo gefen face din shi tana fadi'n
"naba abakine, aikuwa kamar jira yake Aheel yashiga daga mata Kai alamar
" eh"
Nisha kujera taja tazauna tana facing dinshi tashiga dibo abincin cikin spoon tana kaiw
a bakin Aheel yana ci, cikin matsuwa take bashi abincin yanaci yana mata surutan nan nashi daya yasaba,
"Aunty abincin nan akwai dadi sosai kece kika dafa?
" Eh mana saboda kaima nayi Nisha tabashi amsa tana murmushi, dan tabe baki Nisha taga Aheel yay
i yana fadi'n
"Mommy na bata iya irin wannan abincin mai dadin ba but zaki koya mata? Aheel ya tambaya yana kallon Nisha,
" shiii !be quiet kaci abincin ka "
Nisha tafad'i gamida shafa bayansa, daga bisani Aheel yashiga ka
ɗ
a kai rin nayarinta yakai han
u ya dauki cinyar kaza yakai baki ya suma cin yana Santi, har wayaude zuwa yanzu shiru kakeji ba motsin Ajmal ba kuma alamar zai sakko har Aheel ya kammala nashi cin abincin papanshi bai sakkoba gashi har magarib ya gabato kai dan haka yasa Nisha taja h
anun Aheel suka fice daga parlourn,
Nisha tana isa bedroom dinsu Reeda kai
ɗ
ai tagani cikin bedroom din alamar daya batacewa Fadeelah suntafi saloon din da Goggo rabi Reeda jin motsin shigowar su yasa tadago kai tana kallonsu gamida sakar musu murmushi ya
yinda suke karisowa ciki, da sauri Aheel yasake hanun Nisha yanufi sofa inda Reeda take zaune tana danna waya cikin hanzari Aheel yafada cinyar Reeda tareda fashe mata da kyakykyawan da riyanshi irinta yara
" My little yaron k'irk'i antaso daga school a
nzu acikamu dasu rutu koh? Reeda ta tambayi Aheel yayinda take sakar masa murmushi tana jan dan kyakykyawan dugon hancinsa, k'yelk'yale mata da dariya yayi gamida gyada mata Kai yana kallonta,
"Oh no ba dani ba wannan surutan naka sede Aunty Nisha kaga
tafiyata ni alwalama zanje nayi oya ga phone dina kayiwa Angela wanka kayi feeding nata kafin nadawo Reeda tafad'i gamida zame jikinta daga na Aheel tamike masa phone dinta because tasan shi masoyin game ne especially game din Angela hanun Aheel har ra
wa yake wajan amsan wayar yana washe baki, Nisha de kallonsu take tana murmushi har fareeda tashige toilet danyin alwala itakuwa Nisha tamike tadawo kusa da Aheel tazaunar tana kallon yanda yake gudanar da wasan angelan nashi,,..
karfe 9 na dare familyn a
n hadu cikin kata faren parlourn bayan kammala dinner suka shiga gudanar da fira a tsakaninsu gwanin sha'awa, Ammi Hajia Goggo rabi, tareda yan matan Ammi, gefe ga Kamal tareda muhaiseen Wanda Kamal ya daukoshi daga airport dazu ba Wanda yasan da zuw
anshi hatta mom dinsa Goggo rabi batasan da zuwansa ba se ganin shi tayi shima Kamal din muhaiseen kirashin kawai yayi yace gashi ya sauka Kamal yaje ya daukoshi , Aheel dake zaune cinyar Ammi ya nata zuba hamma da alamar bacci cikin idanunsa because duk
ya gama yin laushi,
" da alamufa yaron nan bacci yakeji naga se g'yan'gya dawa yake gaba kidaya bacci ya kama idonsa" Goggo rabi tafad'i tana kallon Aheel da idonsa sukayi ciki sun kankance, Ammi s hafo gefen face din Aheel tayi tana kallon shi daga bi
sani takalli Nisha wacce itama hankalinta yake kan Aheel
" ya kamata akai little ya kwanta because dare yayi sosai " aiko kafin Ammi tarufe baki Aheel yatashi sukuf dashi yanufi Nisha yasuma kokarin kama hanuta sutafi, bamusu Nisha tabishi suka fice daga p
arlourn su hajia se murmushi suke tareda cigaba da hiransu , Jim kadan Kamal da muhaiseen suka tashi sukafice daga parlourn suna dan k'usk'us atsakanin su
"kije ki gyara bedroom din da yayanku yasauka a shimfuda bedsheets , komai yazama clean" Ammi tafad
'i cikin yayi na bada umurni tana kallon Reeda, ba bata lokaci Reeda tashiga fadi'n
"to"
daga haka tamike tafice , bajimawa suma suka shiga watsewa because sundau tsawon lokaci suna firan, koda Reeda ta isa bedroom din da ya muhaiseen yasauka baya c
iki da alamar bai kariso bedroom din ba suna tareda Kamal, bedroom din a tsaftace yake komai fine because dama ba abarin ko ina da datti agidan ko dayaushe anasharewa a tsabtace shi agoge ko ina bedsheet dine kadai ba ashin fidawa se time din da bako ya zi
yarci dakin ,
karisawa Reeda tayi ta bude wardrobe tadauko wani kyakykyawan bedsheet mai taushi tareda blanket tashiga shinfida bedsheet din saman bed daga bisani tadaura blanket saman bedsheet din , tana tsaka da gyaran muhaiseen ya turo door yashigo id
onsa yasauka kan Reeda dake kimtsa masa bed nan yashiga sakar mata murmushi tareda karisowa ciki, itama Reeda murmushi tamayar masa tareda maida hankalinta ga abinda take but bata ankaraba seji tayi muhaiseen bisa bayanta yarungumu waist dinta gafi da saka
lo face dinsa ta gefen wuyarta yana fadi'n,"
I miss you very much my pretty gaskiya nayi kewarki dayawa na kagu adaura auramu na daukeki natafi dake , nifa banki gobe ashafa mana fatiha nawuce dakeba , but Daddy yakaimu har 2 month wanda hakqn yamin nisa
gaskiya ya muhaiseen yafad'i yayinda yake sake rungumar Reeda a jikinsa yanajin yanda sonta da kaunarta yake sake zama sabo fil cikin zuciyar shi, jin yanda ya muhaiseen ya rungumuta tamakar zai maidata jikinsa yasa gaba daya setaji wani irin yanayin da t
unda take arayuwa bata taba jinsaba ga kamshin turarensa mai masifar dadi dayasa takasa janye jikinsa daga nata bata ki sutabbata hakaba har tsawon rayuwa ,
ba karamin kewarsa takeba itama ganinsa yayiwa idonta tsada se adau tsawon lokaci basuga junaba s
ede suyiwaya ko video call nan ma se inyana free because kullum cikin busy yake bugu dakari gari ba daya kuma baicika zama kasarba, jin shiru batayi maganaba ta tsaya kamar sak'aguwa yasa yajanye jikinsa tareda juyo da ita but seyaga ta lumshe ido murmushi
ya muhaiseen yayi yana fadi'n
"Yadai " tareda shafo gefen face dinta, bude ido Reeda tayi dasaure gaba daya tafada duniyar tunani ta mance ida take nan tasuma yar kame kame
"Uhm am ba abunda kakeda bukata? Zan iya tafiya ?"
" That's means ke bak
iyi missing dina ba" muhaiseen ya fadi'n tareda yin baya ya zauna bisa sofa dakin yana kallonta, girgiza Kai Reeda tayi tana fadin
"Aa ya muhaiseen meyasa zakace haka?"
"gashi kuwa kina fadi'n zaki tafi kibarni cikin kewarki maimakon kizauna kitayani fi
ra har wayewar gari , fito da ido waje Reeda tayi tana fadi'n,"
" wayewar gari fa kace ?
"Eh mana bawani matsala ai Dan munraya dare kina min firan soyayya mai dadi" muhaiseen ya amsa yana mata k'ayataccen murmushi, dariya kawai Reeda tayi gamida
tabe baki tana fadi'n
" Muk'wana lapia " tana fadi'n haka tajuya zata fice ,
"ba ki jiba " jin muryan muhaiseen na magana yasa Reeda dakatawa daga fitan da take kokarin yi tajiyo tana kallon shi Wanda ya mike yanufi inda take , kallon kallo sukashig
a yiwa juna kafin muhaiseen yadan numfasa ya Kai hanu ya janyo hand din reeda sannan ya sanya dayan hand dinshi bisa pocket dinshi ya zaro wani box dan karami gwani sha'awa wanda ke dauke da kyakykyawan rings na gold mai haske da kyalkyali zoben ya zaro da
ga box din yasaita yatsar Reeda natsakiya ya sanya mata akwai ya zauna mata damas gwani kyau rings din ba karamin sake fito da kyakykyawan hand dinta tayiba,
"I'm sorry pretty wannan karamin kyautace daga gareni but zoben nan yayiwa hand dinki kyau ko
mace hand din ki yayiwa rings din kyau, muhaiseen yafad'i gamida murmushi yana kallon Reeda wacce tasake baki ta zaro ido waje yayinda take kallon hand dinta tana juyashi gamida karewa zoben kallon,
" wow ! wow!! Ya mu muhaiseen gaskiya rings din nan ya
yayi kyau sosai ya burgeni matuka thanks you so much gami da sunbatan zuben tana murmushi farin ciki,
" but wannan kyakykyawan sumbatar niyakama ta ayiwa ba zoben ba , dagowa Reeda tayi takalli muhaiseen wanda ya miko mata face dinsa gamida rintsa ido y
ana mata alamar nuni da yatsansa ta sunbaci kumatunsa aikuwa ba
tsammani yaji saukan k'ayataccen kiss bisa kuncinsa saide kafin yabude ido tuni tajuya baya tabude door tafice da saurin, lumshe ido yayi tareda shafa kumatunsa inda ta sumbace shi sauke ajiya
r zuciya yayi kafin ya tattaro nitsuwarsa ya shiga cire kayan jikinsa ya sanya towel yanufi toilet wanka yayi sosai daga bisani ya fito ya sanya white jallabiyar sa yanemi saman bed ya kwanata yadau lokaci yana dan tunane tunane face dinsa yana kallon sama
sannu ahankali bacci b'arawo ya saceshi,
itama Reeda koda takarisa bedroom dinsu tasamu Fadeelah tayi d'aid'ai tana bacci da alamar baccin ta yayi nisa sosai ga wayarta dake gefe saman bedside table yanata kawo hasske alamar Kira but phone din ta sanyas
hi silent shiyasa baza aji karantaba dan leka phone din reeda tayi domin ganin mai uzurawa da wannan Kiran ganin boyayyiyar number ne wato ( private