Showing 84001 words to 87000 words out of 159340 words
kuma fita daga abin da ya shafe ni da matata babu ruwanki, kamar yadda kema kika ce na daina saka ki a lamarinta tun a b
aya to kema babu ruwanki
da sha'aninta ko wani abu dake tsakanina da ita. Ni ne na ijiye ki, da ni za ki yi ba ita ba."
Ko kafin ya gama mganganunsa na durƙushe a ƙasa ina kuka mai sauti lalle duniya juyi juyi wai ni yau Yalla
ɓ
ai ke fa
ɗ
a ma ba ni da alh
eri a zuciyata.
Ina kuka na
ɗ
ago ina kallon shi hawaye wani na koran wani cikin shaƙewar murya na nuna kaina ina fa
ɗ
in" Ni ka ke fa
ɗ
a ma ba ni da alheri a cikin zuciyata Yusuf? Ni Sadiya?
"E ke kika ja. Me ya sa zuciyarki ba ta ba ki damar ganin alhe
rin mutanen da ke tare da ke? Kishi hauka ne Sadiya?
Ya sake taso min babu nadama ma a cikin maganganun sa sai kawai na sake fashewa da kuka wani abu mai
ɗ
aci na sukan zuciyata.
kawai sai gani na na yi na miƙe ina fa
ɗ
in" Yau ni kake yi ma gorin ban kul
a da Nene ba Yusuf? Ni kake yi ma gori?
Sai ya yi shuru bai yi magana ba sai kawai na yi murmishin takaici ga hawaye wasu na korar wasu, sai kawai na ka
ɗ
a kaina kafin na ce" Zan fa
ɗ
a ba domin ina so ka yarda da ni ba. Tunda Nene ta kwanta asibiti har ta
dawo gida ban ta
ɓ
a fashi ba, ko ban je na kwana da ita a yanzu a baya in ka manta na yi ƙila sama da abin da ka ke jijiyan wuya matarka ta yi. Mganar ban je Gwammaja ba ranar kuma ba ni da lafiya ne kwanciyar da ka ga ina yi ba ta lafiya ba ce, kuma na yi
ta kiran wayar ka na fa
ɗ
a ban samu ba ne, shi ne ka ke tunanin da gangan na ƙi zuwa? Kai iya naka zuciyar alherin kenan Yusuf?
Na fa
ɗ
a ina kallon shi, ina kuka saboda zuciyata ma zafi ta ke yi min ina numfashi sama sama kamar mai ciwon Asthama."
"Wa
kika fa
ɗ
a ma ba ki da lafiya! Kin fa
ɗ
a min? Ko ina da Allah musuru ne da zan san ba ki da lafiya.?
Ya fa
ɗ
a ya na kallona amma ya
ɗ
an sassauta muryan shi.
Kawai sai na kalle shi, sai ji na yi kamar juwwa za ta kwashe ni sai kawai na taka na fice daga
ɗ
akin ina ji kuka na taso min daga ƙasan raina falon yara na koma na zauna na ci kukana kamar zan shi
ɗ
e, na tabbata in na cigaba da kuka nan zafin da zuciyata ta ke yi za ta iya bugawa na mutu Yusuf ba shi da asara. Ni wai yau Yalla
ɓ
ai ya kalli tsabar idona
ya na fa
ɗ
a min Gimbiya ta yi masa komai wato ni kuma ban yi masa ba kenan ya manta tarin alherina a gareshi yau ni ce na zama mara zuciyar alheri, ina hawaye ina tuna baya, akwai wani lokaci a baya lokacin na haifi Jidda Nene ta yi wani ciwon kafafu mai z
afin da ko bayi sai an kaita ni na koma Gwammaja da ga ni har Yusuf muna kwana acan ina kula da ita. Lokacin Mimisco ba su kasar ita da mijinta Anty Bahijja da Anty Maimuna kowacce na da iyalanta Halima ce lokacin kuma ta na makaranta ni ce na zauna da Nen
e har ta samu lafiya sannan na koma gidana a lokacin Yalla
ɓ
ai ya ce na gama masa komai a duniya shi ne yau zai manta baya ya kalli tsabar idona yana fa
ɗ
in Gimbiya ce ta yi masa komai ni kuma ban yi masa ba tunda zuciya ta ba alheri a cikinta, anan na kwana
a falo a kan kujera ina kuka kukan baƙin ciki da takaici dare kuma mafi tsawo a wajena, ya ce wai daga na ce ya yi min kaza sai na ce ƴan'uwan sa sun yi min kaza ban da namiji
mai manta alheri ni me na ce sun yi min? Ya manta yadda a baya na bauta musu na
yi musu biyayya, amma yau duk ya manta sannan ya ce ni na tsani matarsa yaushe na ce na tsane ta? Kawai dai laifin nawa ne ya yi masa ƙaranci shi ya sa daga ya ce na yi kaza sai ya ce na yi kaza amma na kudira a cikin zuciya zan kiyaye ma komai na Yalla
ɓ
a
i yau ko korata ya yi a gidan shi ba zan bu
ɗ
e baki na ce masa don me ba! Tunda ya iya kirana mara alheri na tabbata a gaba zai iya aikata komai.
Har gabda asuba idona biyu sai a lokacin na samu barci sai sa na ji Jidda na tashina har sun yi salla, na ta
shi da karfin zuciyata amma idanuwana har sun kumbura saboda kuka. Tiolet din su na shiga na kama ruwa, sannan na zo muka yi azkar tare na shiga kitchen na
ɗ
ora musu abin breakfast ko
ɗ
akin ban fatan komawa Yalla
ɓ
an ne ba na son gani saboda gaba
ɗ
aya baƙin
sa na ke gani a cikin zuciyata shi ya sa ko hanyar
ɗ
akin ma ban sake bi ba, a kan dining na jera masa abin karinsa na shige
ɗ
akin su Jidda acan na yi wanka Allah ya sa na leƙa Yalla
ɓ
ai ya shiga tiolet sai na lalla
ɓ
a na dauko kayana da abubuwan amfanina na
fice na barsa ma
ɗ
akin.
Yadda na
ɗ
au gaba dashi haka shima ya
ɗ
au gaba da ni. Tun daga ranar ban ƙara kwana a
ɗ
akin ba a
ɗ
ayan
ɗ
akin na ke kwana, kuma kafin ya dawo mun shige ciki ban son na kwana da yara su fahimci wani abu, in kuma da safe ne kafin ya
fito na gama masa komai na ijiye masa na koma cikin
ɗ
aki. Wani lokacin ya ci wani lokacin kuma ya bar min kayana, ni kuma ban damu ba domin duk abin da Yalla
ɓ
ai zai yi min ko zai ƙara min ba zai ba ni mamaki ba.
Ranar junma'a Musbahu ya kawo min cefane d
uk da bai fa
ɗ
amin ba a raina na ce ƙila Gimbiya za ta koma ne illau ko da yamma ya zo gidan ina jin shigowarsa na shige ciki sai can na ji tafiyarsa sai ga Jidda ta shigo ta kawo min man shanu da ku
ɗ
i 10k sannan ya ce a fa
ɗ
a min Gimbiya ta koma gidanta ƙal
a ban ce ba na kar
ɓ
i ku
ɗ
in na ijiye man shanun kuma na kai kitchen na
ɗ
ora tukunya na soya shi, a daran nan sai ga Ya Aina ta zo duba ni Baban Marwa ya kawo ta ai na ce na ji sauƙi nan na roƙa na ce Marwa ta zo ta min weekend don Allah, baban ta ya ce ai
Marwa ƴa ta ce umarni kawai zan ba da sai a fa
ɗ
a mata sun
ɗ
an jima kafin su tafi kuma na ji da
ɗ
i
ɗ
an'uwana mai da
ɗ
i, a da ji na nake yi kamar a cikin kurkuku duk in da na yi tunanin zuwa sai na ga ba zan iya tambayan shi ba gwara na haƙura in ma shekara za
mu yi a haka sai dai a yi.
Washegari asabar su Jidda sun tafi Tahfez a ranar aka kawo min Hijabai daga zariya Musbahu daman ke kar
ɓ
an min a nan Zaria road motar in ta shigo cikin gari sai ta tsaya nan ya kar
ɓ
a min, shi ya kawo min har ya na ce min na i
jiye masa guda biyu ni kuma na tasa shi da tsiyan ko ya samo mata ne.
"Sai Yalla
ɓ
an ki ya sallame ni tukunna ko zan
ɗ
auko maganar aure."
Ina dariya na ce" Haba tun yaushe ya sallame me ka."
"To ina ga ko Sabon Office
ɗ
in nan na ƙasa in da muke na
wa ne?
Cikin zolaya ya fa
ɗ
a, ni da ya ke ban ma san da shi ba amma ban nuna ba sai na ce ƙila na ka
ɗ
in ne, mun yi ta hira har muka gangaro maganar gidan Bulo ya na fa
ɗ
a min an fi wata biyu ba a aiki, Yallabai duk ya bari wajen na neman mutuwa.
"Anty
Sadiya ki yi masa mgana don Allah kar ya bari wajen ya mutu. Tun da ya na jin maganar ki."
A raina na ce a da kenan, yanzu kam sai dai Gimbiya. Amma ban nuna masa ba sai kawai na ce zan masa mgana. Tuni na manta da takaicin Yalla
ɓ
ai, na fara kiran muta
ne ina fa
ɗ
a musu an kawo hijabai su siya na salla tunda babbar salla ke kusanto mu. Har Ma'u na kira na yi mata tallah sai ce min ta yi ai ta ji labarin ina sai da Hijabai ban yi mata tallah ba ne ya sa ba ta siya ba amma tunda yanzu na yi mata talla za ta
zo gida ta duba ni dai a raina na ce kya ji da shi munafuka
Ya Muntari ma na yi masa talla na ce ya siya ma Rahila da yara. Har Nasir da Mutaƙƙa sai da na ce su siya ma matan su da yara. Kuma duk sun ce matan za su zo gida su duba. Ranar dai ban yinin ku
nci ba cikin walwala na yini ranar Yalla
ɓ
ai bai zo gidan ba sai can dare na ga saƙon shi saboda haushi na goge shi ma.
"Ya kuke? Fatan kuna lafiya"
Na gani amma sai na goge na kama harkan gaba na. Washegari Lahadi sai ga Kawu Abba ya zo ya ma
ɗ
auka Y
alla
ɓ
ai na gidan ne na ce masa ba nan ya kwana ba ya na gidan Amarya shi kuma ya ce ya na ta kiran wayarsa ba ya samu ya shigo garin ne kuma ya na so su ha
ɗ
u.
A gidan ya karya ni na ha
ɗ
o masa abin karyawa, muna ta hira da shi, kuma har lokacin bai samu wa
yar Yalla
ɓ
ai ba sai daga baya ya ce ni na jara ba kiran shi a wayata mana ko zan same shi.
"Ka yi haƙuri Kawu ka cigaba dai da gwadawa in baka same shi ba sai ka je gidan mana."
Na fa
ɗ
a ina kallon shi, sai kawai ya tsaya ya na kallona kafin ya ce" Me
ya faru ne Sadiya? Tafida ya yi miki wani abu ne?
Idanuwana suka cika da kwalla na yi saurin basarwa.
"Bakomai."
"A'a da komai fa."
Ya fa
ɗ
a ya na kallona lokaci
ɗ
aya kuma ya na nazartan yanayina.
*Janafty*
*TKG*
FHB CLOTHING Muna Di
nka kowanne irin nau in dinkunan yara na zamani,Muna bada sari ga masu bukata haka Muna maraba da masu sayen dai dai Muna turawa ko Ina cikin sauki a Nigeria da makotan kasan mu . Amana shine taken mu . wtsapp no.08080266674 or call @08034109622
13.
Kaina na mayar ƙasa ina wasa da gefen hijabina. Sai na sake
ɗ
agowa ina kallon shi jin ya yi shuru sai muka ha
ɗ
a ido dashi da sauri na ƙara sadda kaina ƙasa domin har ƙwalla sun cika min ƙwarmin idanuwana tuna irin cin mutumcin da Yalla
ɓ
ai ya yi min.
"Me ya faru?
Ya sake tambayata sai na yi saurin shanye kukan da ke taso min har ina yin mirmishi wanda na aro shi na yafa a saman fuskata duk domin na kauda ma Kawu tunanin cewa wani abu ya faru. Sai dai kash ya riga ya fahimta sai dai na basar kawai.
"Allah ba komai Kawu."
Na fa
ɗ
a ina masa mirmishi sai kawai ya gyara zama kafin ya ce" Na ji kin ce dai bakomai amma ban yarda ba komai
ɗ
in ba Sadiya."
Ina kallon shi na bu
ɗ
e baki zan yi magana sai ya dakatar dani da hannu lokaci
ɗ
aya ya kira sunana.
"Sadiya."
"Na'am."
Kai tsaye ya kalleni kafin ya cigaba da fa
ɗ
in" Kin san dai ni san ba zan ta
ɓ
a yarda wani abu bai faru ba ko? To gwara ki yi shuru a tafi a wani abu ya faru ni ba zan matsa miki sai kin fa
ɗ
a min ba amma kuma ba shi zai hana na ƙ
i baki haƙuri ba"
Sai na kalleshi amma ban yi magana ba, ni ko a gida kowa ya sanni ba ni da da
ɓ
i'ar kai ƙaran miji duk abin da ya yi min a cikin gida za mu yi ta ƙare shi ya sa a yanzu na ke jin nauyin furta cewa Yalla
ɓ
ai ya yi min kaza, kamar yadda y
a ce ne ina mgana tuni za a ce zafin kishi ne ya sa na ƙi kwantar da hankalina shi ya ma fa
ɗ
a da bakin shi ballatana wani daga waje.
"Sadiya."
Ya katse min tunani sai na
ɗ
ago ina kallon shi.
"Ki yi haƙuri."
Sai na gya
ɗ
a kaina kafin na ce" Bakom
ai Kawu."
"Ban san me Tafida ya yi miki ba. Amma dai koma mene ne don Allah karki riƙe shi a cikin zuciyarki. Ba wai ina kare shi domin ya na nawa ba. Kema tawa ce wallahi. Sai dai ba shi zai hana na fa
ɗ
a miki wata gaskiya ba."
Na
ɗ
ago ina kallon shi
, ba tare da na yi magana ba..
"Sadiya Tafida ya na sonki. Kuma duk macen da zai aura ko anan gaba sai dai su biyo bayan ki. Haƙuri za ki ƙara saboda kin san mu maza in muka ƙaro aure sai wasu canji canje su yi ta faruwa haka Allah ya hallicemu mu Maza
wani lokacin muna da son kai da Matan alheri. Ki yi haƙuri ki yi masa uzuri na tabbatar miki da cewa ke ce giwar mata a wajen sa."
Ina kallonsa ne amma ni kalamansa ba su wani kama zuciyata ba, shi kuma ganin kamar ban yarda da shi ba ya sa ya jinjina m
in kai.
Sai kawai na yi mirmishin takaici kafin na ce" A da kenan amma yanzu Gimbiya ta sha gaba na."
"Ba ta sha gaban ki ba Sadiya. Ai ke ba macen da ta isa ta sha gaban ki a wajen Tafida Allah."
Mirmishin na sake yi ba tare da na ƙara mgana ba.
Ni ka
ɗ
ai na san yanayin da na ke ji a cikin zuciyata kawai dai ina dannewa ne.
"Ina da dalilina masu ƙarfi da ya sa na fa
ɗ
i haka. Ba wai kuma don ki ji da
ɗ
i ba sai zallar gaskiya. Tafida fa kin san tare muka tashi dashi akwai wasu abubuwan da a mu'amala
ne muka karanci juna ba ta hallaya ba. Ki amince da cewa ke Giwar mata ce a wajensa. Ki sani ke auran saurayi da budurwa kuka yi Tafida ya fara sonki tun zuciyarsa na da danƙo ya zauna dake zaman aure na shekaru zuciyarsa na bu
ɗ
ewa a kanki. Ki sani soyayy
ar da ya ke yi miki ba ya yi ma Amaryansa da ya aura. Bar ganin wai ko sun da
ɗ
e tare. Ba zan ce miki ba shaƙuwa tsakaninsu ba akwai amma ba so ba ne, ba kuma zan ce miki yanzu da suke zaman aure zuciyarsa ba za ta ribace shi za ta ja shi zuwa gare ta ba Am
ma ki sani ko ta ja shi ba za ta iya zurfin kai shi ta ki mazaunin ba. Shi ya sa na ce ki yi haƙuri ki yi masa uzuri wataƙila halin
ɗ
an adam ne na ajizan ci kuma daman shi zaman aure zo mu sa
ɓ
a ne kuma zo mu sulhunta."
"Haka ne"
Na fa
ɗ
a ina jinjina m
asa kai.
"To kin gani. Ki ƙara hakuri. Amma fa ba shi zai hana in ya yi miki ba dai dai a ci ubansa ba."
Sai da na yi dariya shima dariyan ya yi kafin ya ce" E mana ai ba wu ce duka ba."
Ya na mgana ya na danna wayarsa sai ya kalleni kafin ya ce" Ki
n ga sai yanzu na samu wayar ta shi."
A speaker ya saka kiran har sai da ta kusa katsewa sannan ya
ɗ
auka murya a shaƙe daga ji barci ma ya ke yi.
"Ya a ka yi ne."
"Ban sani ba. Mallam watssake."
"Me ya faru ne?
"Ga ni a gidan ka."
Cikin muryan ba
rci Yusuf ya ce" Wani gidan kenan?
"Wanda na fi sani."
Kawu ya bashi amsa lokaci
ɗ
aya.
"Gidan Sadiya.?
Kafim ma ya bashi amsa ya yi saurin cewa"Ka ƙariso nan mana ina nan ni."
"In ƙariso ina?
"Gidan Daughter mana. Daman ba ka ta
ɓ
a zuwa ka ga gidan
Amarya ba."
"Wacece kuma wata Daughter."
Sai da ya yi shuru kafin ya ce" To Saudatu."
Tsaki kawu ya ja kafin ya ce" Tafida kana da sanabe wallahi. To ba zan ƙariso ba in za ka zo ina jiran ka kazo in kuma ba ka zo ba sai ka fa
ɗ
a min na kama gaba na."
"Kawu."
"Na'am Tafida"
"Gani nan zuwa."
Daga haka shi daga can bangaren ya katse kiran