Showing 42001 words to 45000 words out of 159340 words

Chapter 15 - Turken Gida Complete

magana sai na kasa sai da na ƙara

sauke ajiyar zuciya na fitar da iska daga bakina sannan na fara jin ina dawowa cikin hayyacina.

"Are u ok?

Wani kallo na yi masa, tsabar ma Yalla

ɓ

ai ya raina min wayau ya zaunar da ni yana min labarin kishiyan da ya yi min shi ne kuma ya ke tambayata

ko

ina lafiya? Ka

ɗ

an rage ban ce masa ban sani ba amma sai na danne zuciyata kamar yadda na saba amma ni kaina na san ina yi ma zuciyata gaddama sannan ina fa

ɗ

in sa

ɓ

anin abin da ta kitsa min.

"To me zan ce?

Haka na fa

ɗ

a ina kallon sa, sai ya ƙure ni

da ido, ni kuma sai na maida kaina ƙasa sai ma na kama wasa da zoben zurfan da ke hannuna. Ba tsammani kawai na ji ya riƙo hannayena cikin tafukan hannayensa sai na

ɗ

ago ina mai sake kallonsa a cikin kwarmin idanuwana akwai alamun taruwan ruwa, amma duk ƙ

oƙarina domin na hana su bayyana ne a gaban Yalla

ɓ

ai a karo na biyu ne shi ya sa na ke ta

ɗ

agagga ido na sama ina ƙokarin maida kukan da ke ƙoƙarin taso min.

"Me za ki ce haka Sadiya ta? Ke ko ke da abin cewa?

"Ko?

Sai ya gya

ɗ

a min kai ya na mai ƙ

ara damke hannayena cikin na shi.

"Saboda me?

Haka na tambaye sa saboda sai na ga kamar Yalla

ɓ

ai so ya ke ya kureni to in ba ƙurewa ba, ina ruwana da labarin hayan gidan da zai kama tun da ba ni zan zauna a gidan ba, abin da ya shafe shi, shi da Gimb

iya ne.

"Na fa

ɗ

a miki ki daina cewa saboda mene Sadiya. Kar ki manta ke fa matata ce. Kuma uwar ƴaƴa na."

"Sai me?

Haka na fa

ɗ

a, lokaci

ɗ

aya ina ƙwace hannayena daga cikin na shi, sai ma na miƙe tsaye lokaci

ɗ

aya ina fa

ɗ

in" Don ina matarka sai me?

Me ka ke so na ce? Duk abin da zan ce ai na gama cewa tun a baya Yalla

ɓ

ai."

Na ƙarishe fa

ɗ

a ina mai kallon shi. Ya na shirin sake magana na yi saurin ƙara tare shi da cewa"Allah ya sanya alheri."

"Amin"

Na ji Yalla

ɓ

ai ya fa

ɗ

a, har na juya zan fita

daga bedroom

ɗ

in jin abin da ya ce ne, ya sa na juya ina yi masa wani irin kallo, ganin irin kallon da na ke yi masa ya sa wajen ya kwaso maganar da za ta kare sa sai ya ƙara ya

ɓ

a ma kansa

ɗ

anyen kashi.

"To ko za ki zo mu je Tare ne?

"Mu je ina?

N

a fa

ɗ

a a zabure saboda sai na ji kamar Yalla

ɓ

ai na shirin dukana da bulalan kalamanshi ne.

"Duba gidan mana."

Ya fa

ɗ

a ko kunya, sai na ƙara jin kamar ya watsa min ruwan sanyi sai da tsikar jikina suka ta shi yam! Kallon Yalla

ɓ

ai na ke yi da dukkan zu

ciya wai daman wanna ne cin mutumcin irin na mazan irin sun ƙara aure! Wato ni tun kafin ma tafiya ta yi nisa Yalla

ɓ

ai ya fara ƙokarin nuna min na shi halin, wata irin zuciya ce ta yunkuro min kawai sai na dawo gabansa na tsaya ina kallonsa ido cikin ido k

afin na bu

ɗ

e baki da na ke jin tsabar zafin da ke cikin zuciyata ina jin hucin sa daga cikin bakina.

"Me ka ce?

Sai ya yi shuru ya kasa maimaitawa ganin yadda na yi, mirmishi ya yi ya na ƙokarin ya mai da maganar ta sa wasa.

"E. Ki shirya mu je mu

duba gidajen tare ai ba wani abu ba ne ko?

Ban san na

ɗ

aga hannuna ba sai da na ga ina nuna sa da yatsa manuniya. Cikin kakkausan muryan da Yalla

ɓ

ai ya ke da

ɗ

ewa bai ji ni na yi masa magana da ita ba na bu

ɗ

e baki na kira sunan shi.

"Yusuf."

Haka

na fa

ɗ

a ina masa garga

ɗ

i da ido, shima jikinsa ya yi sanyi domin ya san duk ranar da na kira shi da sunan Yusuf ya san ba zaman lafiya a tsakanina da shi. Miƙewa tsaye ya yi cikin kwaso maganarsa.

"Tsaya ki ji. Ni fa ba da wata manuf.."

"Yusuf ko da

i ni ce zan tashi daga wannan gidan Amaryanka ta zauna, ni kuma gidan hayan da za ka kama shi ne nawa?

Na fa

ɗ

a ina mai tsare shi da ido, ƙokarim riƙe ni ya ke na yi baya ina mai

ɗ

aga masa hannu, fa

ɗ

i ya ke yi cikin rawan murya wai shi ba haka ya ke nufi

ba a fusace na ce" To in ba haka ka ke nufi ba! Me ka ke nufi da na shirya mu je duba gida tare? Ina ruwana da maaganar duba gida? Ko ya shafe ni ne?

Na ƙarishe fa

ɗ

a cikin tsawa ina mai zazzaro masa ido. Sai kawai ya sarke hannayensa duka biyu a saman

ƙ

irjinsa ya na fa

ɗ

in" Ba ki fahimce ni ba ne Sadiya. Ni fa ba da wata munafa na fa

ɗ

i haka ba, saboda kar ki ji ba da

ɗ

i ne ya sa na ce haka amma tun da ranki ya

ɓ

aci ki yi hakuri."

Ya fa

ɗ

a cikin ƙasa da murya shi kan shi jikinsa ya yi sanyi, sai da na yi

masa mirmishin jin haushi sannan na yi baya ina mai riƙe kuguna kafin na ce" Ni na zama a bar zolayan ka ne Yusuf? Ko bashi daman mgana ban yi ba na cigaba da fa

ɗ

in" Ina ruwana da abin da ya shafe ka kai da amaryan ka. Ni abin da ya shafe ka ne ya zame mi

n dole na ji ba wanda ya shafeta ba, in ka na so mu zauna lafiya a gidan nan ni da kai to ka cire ni cikin wannan lissafin na ka. Mgana in ta shafe ka ba ni da yadda zan yi amma in ta shafi amaryaanka ne ka cire ni a ciki saboda babu ruwana a ciki na fa

ɗ

a

maka."

Na fa

ɗ

a ina mai sake nuna masa yatsa cikin garga

ɗ

i.

"Laifi ne domin na fa

ɗ

a miki! ? Ba na so ki ji labari a waje ba za ki ji da

ɗ

i ba."

"Na ji a wajen mana Sai me?

Na tare shi cikin tsawa kafin na cigaba da fa

ɗ

in" Sai me don na ƙarishe jin

sauran labarin daga waje? Auran ma ai shi kanshi daga wajen na ji to saboda haka ma wannan ka daina zaunar da ni ka na

ɓ

ata min lokaci ka na gaya min, ka bar na ji daga wajen ya fi min da ka zaunar da ni kana tattauna abin bai shafe ni da ni ba."

"Ni 

al'amarina bai shafe ki ba Sadiya.?

"Na ka ne ya shafe ni, amma na ta bai shafe ni ba. Saboda haka ka koya ma kanka

ɗ

aura kowa a mizanin matsayin shi in har kana son zaman lafiya."

Kallona ya ke yi, ni ma shi na ke, domin a lokacin ina jiran ya ƙara

cewa tak ne a kan mganar Gimbiya ya ga hauka amma sai na ga kawai ya koma ya zauna lokaci

ɗ

aya ya na fa

ɗ

in" To shi kenan ki yi hakuri ba zan ƙara ba."

"Better."

Na fa

ɗ

a ina mai juyawa zan bar masa bedroom

ɗ

in, har na riƙe handle

ɗ

in kofar sai na tun

a da wani abu da sauri na juyo ina kallon shi, shi ma ni ya ke kallo sai kawai ya ga na dawo gabansa na tsaya kafin na kira sunan shi.

"Yusuf"

Kallona kawai ya ke ba tare da ya yi mgana ba.

"Abin da ka ke yi ba shi zai goge ta

ɓ

on ka yi min kishiy

a ban sani ba. Sannan ba shi zai goge ta

ɓ

on ka yi min kishiya a lokacin da ban yi tsammani ba, ba kuma shi zai goge wannan ta

ɓ

on da ka yi min a cikin zuciya ta ba. Ni dai na yi ma kaina alƙwarin ba za a ji  wani abu daga bangarena ba, amma ka sani duk abin

da za ka yi ba zai ta

ɓ

a goge ta

ɓ

on ka shammace ni shammatan da ban ta

ɓ

a tsammani daga gare ka ba, gwara ka yi harkan gaban ka kamar yadda ka saba, kar wajen ƙokarin kare kanka ka

ɓ

ata komai Yalla

ɓ

ai. Gwara kawai mu tsaya a hakan ba na son wannan jaye jaye

n maganar naka domin ni ba burgeni ka ke yi ba sai ma haushin ka da na ke ji, gwara tun kafin rayuwankan mu su kai ga

ɓ

aci gwara mu kiyaye ma juna."

Na fa

ɗ

a ina mai kallonsa cikin ido, ajiyar zuciya kafin ya ce" In sha Allahu."

Ban tsaya bi ta kansa ba

na fice har ina bango masa kofa kitchen na koma ina aikina ina masifa ni ka

ɗ

ai ba ta yuyu kawai na zauna Yalla

ɓ

ai na raina min hankali gwara na yi ma abin tufkan hanci ko zai gane duk kallonsa kawai na ke yi, ban kara komawa Bedroom

ɗ

in nan ba har sai da

ya yi wanka ya fita, na yi masa ta yi abin karyawa ya ce min ba zai ci ba, ko ta kan shi ban bi ba ya ce min zai fita ana jiran sa na ce Allah ya tsare.

Sai da ya fita na koma bedroom

ɗ

in na gyara sannan na wanke kaina saboda ina so na yi kitso sannan n

a yi wanka. Ban ko fa

ɗ

a masa gobe ne tafiyarmu Yashe ni da Rahila ba sai in  ya dawo, sai yanzu ma na ƙara jin tafiyata

ma ta zama dole ni ba zan zauna Yalla

ɓ

ai na neman kashe ni da baƙin ciki da kalamansa ba.

Mai kitsona na kira a waya na ce mata ta zo a

njuma ta yi min kitso, su Jidda ko wancan satin ni na yi musu saboda na kira wayarta ban samu ba yau

ɗ

in ma ta ce min ta na da yan kitso amma in za ta samu zuwa za ta gaya min.

Mun yi waya da Rahila ni na kira ta kan tafiyar mu ta ce min goben za mu taf

i, saboda Ya Aina ta shiga kasuwa yau da ku

ɗ

in da muka ha

ɗ

a gaba

ɗ

aya za a

ɗ

an tsinta kayan kitchen sai zanin gado da labulanya in ku

ɗ

in sun ragu sai a ƙara mata da wani abu sannan ta na fa

ɗ

a min

ɗ

inkunan Amaryan ma nan Kano aka kawo mata suma in an gama ta

re da su za mu wuce na ji da

ɗ

in haka domin ba na so ma a

ɗ

aga tafiyar nan ta mu kamar fa a kan ƙaya na ka haka na ke jin kaina a gidan gaba

ɗ

aya.

Na bu

ɗ

e data ne na shiga group

ɗ

in gidanmu na ga Ya Aina ta yi godiya ga kowa saboda ku

ɗ

in da a ka ha

ɗ

a ba t

a dai fa

ɗ

i a dadi ba, ta ce ta je ta fa

ɗ

a ma Alhajinmu ya na ta saka mana albarka anan ne na ji Ya Murja na maganar yan tafiya na ji ta na ceewa har da Ma'u a cikin masu zuwa ita da ta ce ba za ta samu zuwa ba amma Ma'u ta ce ta shirya ta na tunanin direba

ne zai kai su, duk ina gani ban yi magana ba sannan an yi maganar cikin matar Ya Hamza ko ta Ya Auwal in wata za ta samu zuwa duka dai suka ce ba za su samu zuwa ba sai kawai a ka saka Zaitunan Yaya Abubakar a cikin masu tafiya.

A raina na ce sai dai mu

ha

ɗ

u a can domin can anjuma da na sake hawa na ga Ya Murja na min mgana ni ba zan je ba ne? Kafin na ba ta amsa ma Amina ta fa

ɗ

a mata gobe za mu tafi ni da Rahila saboda mun yi waya da ita da safe na fa

ɗ

a mata.

  Kawai sai Ya Murja ta yi tagging

ɗ

ina d

a cewa" Uwar gida yaushe ne tariyan Amaryan ta ki?

Kamar zan amsa ta, sai na fasa kowa ya kirani a waya amma ban da ita, shi ya sa na yi kamar ban gani ba, amma ga mamaƙina Ma'u ce da ta zo ta ba ta amsa da cewa" Ƙarshen watan ne fa Ya Murja."

Mamakinta

ya ƙara kamani wato ita har ta sani kenan, ina gani Ya Murja na sake tambayan a ina amaryan za ta zauna? Ta ce ba ta sani ba tukunna amma dai haya a ka ce za a kama mata.

  Ni dai kawai sai kallo na kasa magana Amina ce ta shiga hiran ta su ta na fa

ɗ

in"

Ya Ma'u ki bari Uwargida ta amsa mana mana"

Sai ta tura emojin dariya kafin ta ce" Na wakilceta ne.'

Yaya Murja ke ce ma Amina wai ta san akwai wata yayar mijina da suke aure a gida

ɗ

aya da Ma'u suna shiri sosai a wajenta ƙila ta ke samun labari. Amina t

a ce ikon Allah! Daga nan ba ta ƙara magana ba. Ta bar su suna ta mganganun su kamar ma da gayya suke yi ban ce komai ba na kashe data kawai na ijiye wayar saboda in na ma zauna ina gani sai raina ya yi

ɓ

aci a banza.

Kayana na shirya a cikin akwatina ma

i

ɗ

an girma. Lame ta aiko min da mai da showel gel jiya. Kaya na di

ɓ

a sama da kala biyar domin sati zan yi a Yashe haka na yi niyya. Har wajen la'asar mai kitso ba ta zo ba sai da na ƙara kiranta sai ta ce min tana hanya. Ba na so na je da kaina a tsife do

min na gaji da shi a haka gwara na kiteshi ga shi an fara sanyi ma kar ya karye min.

Zuwan mai kitso ya sa na

ɗ

an saki da ya ke ƴar zamfara ce ta na da hira muna ta fira muna dariya har su Jidda suka dawo makaranta ban yi girki ba daman sai na ce in sun c

ire kaya Jidda ta sulala musu ko indomie su ci, mai kitso na ta mamakin girman Jidda ina dariya na ce.

"Kin dai da

ɗ

e ne ba ki ganta ba Maman Nana."

Ta na jinjina kai ta ce" Ko! Amma duk da haka Jidda ta ƙara tsawo masha Allah. Mun kusa kaiwa ga suruk

i ga Baby ma masha Allah itama ta na ta girma."

Ina ta dariya ban yi magana ba ina kallon Jiddan da ta cire unirform ta saka doguwar riga na atamfa sai nima na ga ta yi min girma, ba ta ma gama cika 14

ɗ

in ma sai watan gobe, sai dai nima na yarda ta

ɗ

auko

tsawon kafan babanta, Baby ce ke da jikin gaba ga

ɓ

an girma. Ni na ce Jidda ta dafa duka indomie

ɗ

in tare da mu, Baby dai sai da tasha tea kafin a gama sai kuka ta ke yi wai ta na jin yunwa, sai da muka gama kitson sannan muka ci indomie Maman Nana ta ce b

a za ta ci ba na ce sai dai na saka mata a cooler ta kai ma yara. Haka ko aka yi gabda mangariba ta tafi na ba ta ku

ɗ

in kitsonta da na adaidaita sai indomie

ɗ

in da na saka mata a wata roba na ce ta kai ma su Nana daman haka na ke yi mata wani lokacin ko ma

ta ci in za ta tafi in akwai na kan zuba mata na ce ta kai ma yara.

Da a niyyata yau ba zan yi girki ba, sai kuma daga baya na ga bai kamata ba. Ya fita bai karya ba yanzu kuma ya dawo ba abinci? Duk da wata zuciyar tawa mara kirkin ciki na fa

ɗ

a mib su

n je duba gida da amaryansa kika sani ko sun biya gidan cin abinci sun ci? Amma ban biye mata ba na yaƙe ta, na miƙe na fa

ɗ

a kitchen bayan na yi sallar mangariba na bar su Jidda a falo suna duba littafan makaranta domin ta ga ya min next week monday za su

fara jarabawa shi ne na ce maza su

ɗ

auko littafan su mu yi karatu, mun fara kenan tunanin dafa wani abu ya shige ni sai na tashi na bar su, suna yi su ka

ɗ

ai.

Ina shiga kitchen

ɗ

in bayan tsayawa na tsawon mintina goma da nazari na ji kawai tuwo na ke son

yi, to amma Yalla

ɓ

ai bai cika son tuwo ba wani lokacin, na so na kira shi amma sai na fasa kar ya zo suna tare da Gimbiya sai na koma falon na

ɗ

au wayata na tura mata saƙo.

"Na yi mana Tuwo yau?

Kamar ya na jira duka duka da turawan ko minti biyu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login