Showing 1 words to 3000 words out of 20274 words

Chapter 1 - Tawa ta sameni complete

Tawa Tasameni3-01

Posted by ANaM Dorayi on 09:01 AM, 07-Jan-16

Under: TAWA TASAMENI

__________ NA HALIMA ABDULLAHI K/MASHI________

Tindaga nan bansan inda kaina yake ba sai a Rimi

Clinic lokacin ma bayan magriba ne na farfado,Dakin

dam da mutane, Babana sh

ine kusa dani yana rike da

hannuna,ina farfadowa shina soma gani na shiga 'yan

dube dube ina kokarin tuno me ya faru?Babana ya

dubeni sannu uwata ya jikin?duk yan dakin kowa ya

shiga yi min sannu,hannuna na daga zan share fuskata

sai naga lalle sai na tuna

ashe fa ni Amarya ce nan

take na tuna mai ya faru da sauri na tashi zaune nace

Babana kaji abinda Adams yayi min ko?yace ya fasa

aurena, babana ya rungume ni kiyi hakuri kar ki

damu,sai a sannan na dubi mutanen dakin Alhajine da

yaya Kabir da yayanmu sai

Mama da Aunty Yagana

nace ashe har su yayanmu sun iso dako Adams yace

min tare zasu zo sai kuka ya kwace min babana da

Alhj sai lallashina suke mama kam cewa tayi saiki yi

tayi tunda yace bai sonki dole ne?cikin kuka nace

mama yace har yanzu fa yana sona s

aidai ba zai aureni

ba kila ma yana tsokanata ne,na dubi yaynmu nace dan

Allah yayanmu tare kuka zo?harara ya sakar min

sannan yace kiyi wa mutane shiru ynxu da kike magana

gobe ne daurin aurenshi a yola can garinsu kuma

iyayenshi sun. bada hakuri dan da y

arinyar suka so ya

aura yaki tashi daya yace yanajin inbai auri yarinyar ba

mutuwa zai yi ina ganin shima ba laifinshi bane da

akwai wani abu,mama tace ba komai Abdulrahim

wulakancin shine kawai dan cin mutunci sai da ya bari

ana saura kwana uku biki sanna

n zai ce ya fasa ga shi

mun gayyaci mutane ya zamuyi kenan?ai gsky abinda

Adamu yayi mana sai dai muce Allah ya saka

mana,Babana yace ku dai ku yi hakuri ynxu mu samu

kanta in yaso sai mu san abin yi,da sauri nace yawwa

Babana don Allah ku taimaka min ku s

hawo kan Adams

ina sonshi, Mama ta kawo min duka Alhj ya tare har

suna hada baki shida babana suna cewa Habiba haba

menenebna duka?shi ko yaynmu fita yayi, jim kadan sai

ga su Doctor yace ciwona bai tashi ba na dai firgita shi

yasa amma a guji tashin hanka

li dan haka ynxu ya

sallameni,mun fito kan titi gurin da suka ajiye motoci

Alhj yace na shiga motar nace ni ba zani can gidan ba

baba yace to muje nan ma nace a'ah,mama haushi ya

kamata tace to ko gidansu Adamun zakije?sai kin dawo

nace ni Anty Yagana zan

bi Alhj yace to kuje,ya dubi

yayanmu yace kai su Abdulrahman,a mota ina jikin Anty

Yagana a kwance shi kuma yana tuki Anty tace

Abdulrahim yaya abokinka yayi mana haka?yace anty ni

kaina na rasa gane kan abin jiya fa muna tare da shi

bayan mun tashi daga w

ani wasa wanda dama ranar

zamu gama yau mu taho gaba daya da abokanmu dan

har na ma Kabir waya akan ya kama mana Hotel zamu

sauki baki a jiyan da daddare sai ga shi wai shi Ghana

yake son zuwa ya je yaga Aisha,nace wacece kuma

Aisha?sai yace yarinyar nan d

a aka ce ya aura yaki

yanzu kuma ita yake so,da kyar ya kai safe, yau da

sassafe ya dau hanya babanshi ya min waya wai ko da

wata matsala ne tsakaninshi da Iman?nace ba komai

shine babanshi yace to ynxu yace yau ya ke son ya

auri Aisha ba sai gari ya waye

ba koda suka ce a'ah su

ba zasu yi karanta ba sai ganinshi sukayi ya fadi

sumamme shine fa ba shiri suka dau hanyar

Yola,Babanshi din yace in sun dawo zasu zo nan su

bada hakuri.Jin wannan lbr sai wani sabon kuka na saki

dan lokacin sai naji wani son Adams

din ma

nakeyi,yaynmu ya daka min tsawa yi mana shiru ko na

tsaya na bubbuge ki, wannan bakin ya yi tsit nayi shiru

har mukaje gidan anty yagana.

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance t

aredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

Washe gari ina kwance anty yagana ta shigo ta dubeni

tashi Iman kiyi wanka ko kya ji dan dadi nace dan Allah

anty ya zanyi wannan lallen ya fita

ne?na tsaneshi tace

ba zai fita ba sannan ke da kike Amarya ya za'ayi ki

goge lalle da sauri na tashi Adams din ya dawo yace

zai aureni ne?Anty tace ni dai ban sani ba Babanki da

Alhj sun ce a ci gaba da shirye shirye biki ba fashi sai

dai ina zaton ba da

Adams din ba ne nan na koma na

kwanta na dora sabon kuka nace TAWA TA SAMENI ni

iman aure ban san mijina ba?na shiga uku,Aunty yagana

tayi ta bami hakuri gami da lallashi.. Ashe abinda ke

faruwa shine boka yayi aiki sun hada Adams da aljani

ya juyar mishi

hankali dan haka da suka samu lbr

zancen aure ya rushe da Adams sai murna da farin ciki

hatta Aunty Mimi tayi murna dan dama tace bata son in

auri Adams dan kar mu zama abokai,a cewarta in auri

abokin mijinta taci baya(hahhhah lallai a gaisheki

mimi)ita t

ana auran mai kudi nima na auri mai kudi ba

zai yiwu ba..Zaune gaban boka Haj Yaya ce da Haj

Laure suna murna gami da godiya boka ya katse su to

ynxu kunsan wanda za ta aura ko?Haj yaya tayi sauri

tace duk ma wanda zata aura Allah gafarta boka taje ta

tayi

ta aura tunda dai ta rabu da abokin dana ai shi

kenan dama bani son ta rabu dana kusa da dan nawa

ne bare shi kansa,ta cigaba dan haka tun da duk

kanmu....Haj Laura ta karasa da cewa ya fada kan

kowa,sun bashi kudi da alkawarin in wata matsala ta

taso zai

gansu.

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

Yaune juma'a kuma yaune lu

nchn,nace ma anty yagana

nifa ban san wanene mijin ba anty yagana tace inje don

kada mutane su gane halin da ake ciki tun da ba kowa

ne ya sani ba ki kwantar da hankalinki Babanki yaba

Alhj damar ya fidda miki miji a cikin kwana ukun da

suka rage shi kuma

ya fitar miki da miji dan gaske ki

dauka haka Allah ya tsara,cikin kuka nace Aunty

wanene?tace nima ban sani ba dan ko mamanki bata

san kowa ye ba sai dai tace tasan ba zai miki mugun

zabe ba shi yasa ma kikaji nace dan gaske.Ina ji ina

gani ta shirya ni s

uka zuba min dubai less da gwala

gwalai nace anty ni dai kayan Adams ne ku cire

min,tace a'a ba nashi bane ai ke yar gata ce wannan

cikin kayan da babankk ya hado maki ne daga dubai

sannan mamanki da Alhj sun maki gwala gwalai shima

Adams ya bar maki akwat

una,dan haka in kinje gidan

ango sai kiyi ta kwaliya,na share hawayen idona,Anty

Saudatu ta miko min kayan shafa nan na kuma yin

wata kwaliyar.

Gurin lunchn yayi guri ko ina ya tsaru mutane kamar

kasa har abin ya bani mamaki ni da kawayena muka

hau high ta

ble shalele ya cashe sosai su Mami da

Amira da sauram kawayena sun yi min kara wajen buga

abubuwa,na sha liki gurin dangi da yan uwa sun min liki

baran ma Kabir har nace a raina kodai da Kabir din aka

hadani ne?yaynmu ne ya bani mamaki ko leke duk

yanda mu

ke dashi shine ko yazo bikina niko a na shi

nayi rawa nayi tsaki ba komai duniya ce.Bakwai aka

tashi daga gurin lunchn, gidansu Anty Yagana muka

koma kuma can aka min kamu sai dai banga dangin

miji ba kamar yanda naga ana yi a al'ada

Ku ziyarci blog dinmu

domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

Washe gari daurin aure tun safe direban babana yaxo

ya d

aukeni ya maidani gidan Babana nan na samu

gidan cike da yan garinmu har da tsohuwa jikinta na

fda na soma kuka tace kuji mun sakarai ai ni murna

nayi da dan Ball yace baya yi dan Allah ya sani tunda

akace Adamu Ball yake sai naji bana sonshi ynxu da

babnk

i ya mana bayani yace ya fasa nace gara haka

kila ma yace ba zai iya rike ki bane yace ba yayi tunda

Ball ai ba sana'a bace, duk da halin da nake ciki sai da

na yi murmushi a raina nace to shi wannan baki san ta

sana'ar ba kila ma gara Ball.Karfe biyu gida

n babana

ya soma cika da yan daurin aure niko ina can dakin

Babana na kudundune sai kyarma sanyi nake zazzabi

ya rufe ni ba wanda ya san inda nake ban sani ba har

an daura aure su Amira sunzo muje gurin sai nemana

ake gidan cike yake dam da jama'a can baba

na ya

shigo bedroom dinsa yana cewa bari ya karoma baki

dabino sai ya sameni kwance ina ta rawar sanyi da

sauri ya iso gurina,uwata menene?dama kina nan?ya

dago ni jikina zafi rau ya shigo falo ya shiga kiran Anty

Maijidda a waya data zo yace mata gani nan

ba lfy shi

kuma ya fita ya sallami baki ya dawo,Anty Maijidda ta

dagani ta zaunar dani ta dubi babana tace to baban

Iman ya za'ayi ynxu?ga gidan dinke da mutane ko zaka

kira likitan mu ne?yace a'a bari na kira wata likitar kin

san tana da matsalar zuciya

ya dubeni kin san number

Doc dinki na girgiza kai alamar a'a yace to bari na kira

yaynku ai shi yana da no dinsa ko?nayi alamar eh,ya

shiga neman layin yaynmu Anty Yagana ta yowa Anty

Maijidda waya wai inzo yan walima sun soma zuwa

Anty Maijidda tace yagan

a ga Iman nan kwance babu

lfy ynzu ma likita muke kira,Anty Yagana tayi salati

tace gamu nan zuwa babana ya samu yayanmu ya

sanar dashi yazo da likita gani nan ba lfy yayanmu cikin

rikicewa yace ba dai ciwon ta bane ko,babana yace shi

yasa nace kazo da lik

tan ta dan kar abin yayi nisa,jim

kadan sai ga yayanmu shida likita daga dakin babana

aka daukoni zuwa falo kan doguwar kujera aka kwantar

dani likita ya shiga dubani can ya dago ya dubi su

babana da yaynmu yace ba ciwon ta bane damuwa ce

ta saukar da zazz

abin sai dai ayi kokarin ganin ta rage

damuwar dan tana iya kawo barazana ga ciwon

nawa,ya rubuta magunguna yace zaije da kansa ya siyo

sannan yace da yaynmu asamu tawul karami mai kyau

asa cikin ruwa mai tsafta a dinga goge min jikina nan

da wasu yan mint

una daga kafa har zuwa goshina

Na zaci tare da yaynmu zasu fita sai naga yaynmu ya

zauna Babana da Anty Maijidda suka fita Anty tace

bara na dauko tawul da ruwa a zatona anty ce zatayi

min gugar jikin sai naga yaynmu ya amsa ita kuma ta

fita har da kulle k

ofa..

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

yaynmu ya iso gabana ya tsuh

unna sanye yake da rigar

boyel fara tas kamshin turare sai tashi yake a jikinsa ya

cire farar hular shi ya ajiye sannan yasa hannuwanshi

ya jawoni yaja zif din rigata kasa gabana sai faduwa

yake tsoro da mamaki suka cikani a raina nace yaya

zasu ce yayanmu

ne zai min wannan aiki to ko

dakinmu daya ai bai dace ba inaji ina gani ya cire min

riga da breziya ta daga ni sai zani iya cibiya sannan

yajuyo dani naso in sa hannu in kare kirjina amma

kasancewar jikina babu kwari sai na kasa dan haka sai

na runtse ido

na ina jiran naji ruwan a jkina sai naji shiru

a hankali na bude idona yaynmu na gani a gurin da

yake idonshi kyam a kan Kirjina da sauri nasa hannu na

rufe ya dauko tawul din ya soma goge saman cikina

zuwa kirjina sannan fuskata duk da yayi kokarin

kamewa

dan kada na gane na fuskanci ya dimauta da

ganin halittar kirjina haka yafi goge min gurin can aka

kwankwasa kofa ya yi sauri ya samin riga sannan yace

a shigo, likita ya shigo da magunguna yace a bani

abinci naci sai nasha ynxu,bayan tafiyar likitan ne y

ayi

ma Anty Maijidda waya a kawo min ruwan Tea, su da

yawa suka shigo Anty Maijidda da Anty Yagana,Mami

Amira harda tsohuwa kakata sun min sannu sannan

suka fita,a raina nace a rasa mai bani tea dinma sai

yaynmu kadan na sha nace ya isheni ya harare ni kar

bi

da sauri na karba na kafa kai na shanye yace ko

kefa,kafin ya rufe baki sai amai na wanke mishi jiki tas

da amai yana rike dani sai da na gama sannan tsoro ya

kamani na tuna Mami ta taba bani lbr wai wata rana

Bilkisu bata da lfy tayi amai a dakin Haj Y

aya ya shigo

ya taka sai da ya mareta duk da bata da lfy wai ya

zatayi amai a daki da sauri na dube shi cikin tsoro

nace yi hakuri dan Allah......shiiii ya katseni sannan ya

dubeni yace kin gama na daga kai yace Anty Maijidda

ta shigo tana ganina tace ya k

ika ma yayanku amai kin

bata mashi jiki Iman yace ba komai ta kuskure bakinta

ta sha maganin yanxu zanje gida na dawo anjima,

bayan na sha maganin na kwanta kawai sai barci, bani

na farka ba sai magriba Anty Yagana suka sani nayi

wanka sannan naji suna cew

a tun da jikin da sauki a

kaita tayi sallama da mamanta,na dubi Anty nace dan

Allah Anty Maijidda bani da lfy kar ku kaini wani gurin

suka ce naje naji sauki a dakina ina kuka ina komi suka

kaini gurin mamana tayi min nasiha mai ratsa jiki

sannan ta kara d

a cewa tsafta da girki suma manyan

makamaine na kara karfin zaman aure dana haka ki

kula,yan uwan mama da suka zo da yan uwan

Maska,dangin Alhj suma sunyi min tasu nasihar amma

har ynxu banji wanda yace min ga mijin ba gurin Alhj

aka kaini shima yayi min n

asiha sosai har ya kara da

cewa duk wanda kika gani a matsayin mijinki to kiyi

mishi biyayya haka Allah ya tsara ni dai sai kuka

nakeyi,mun taso tsakar gida,gidan cike yake da mutane

yawanci dangin mama ne da kawayenta daga nan sai

gidan kawu malam shima y

ayi min nasiha sosai kuma

yace min na rike mijina haka Allah ya hukunta,Bamu

shiga cikin gidan ba da yake su Baba suna can gidan

mamana gidan babana muka koma a gurguje kafin

motar daukar amarya tazo suka kuma min wani gyaran

na dubi Amira da Mami nace ina

wayata suka ce tana

gurin Saudat suka kirata ta kawo min na kunna ta ina

budeta text ne ya fara shigowa na bude shi naga ansa

"dama nace miki i am always lucky gashi kuma.. kaina

ya daure nace me kenan sai naja tsaki na soma del din

text dinshi nace koma

wanene ya karata can har yana

cewa baga shi nan ba yana nufin shi aka aura min?me

karya ina ma su Baba suka wani sanshi,su Mami suka

ce ke da wa kike wannan fadan?na dan kishingida nace

um Amira tace kinsan mijinki kuwa?da sauri na tashi

zaune nace wanene

Mami tace itama fa bata sani ba

Amiran,nace um ni ko wanene ma na hakura zan zauna

dashi tun da rufa mini asiri ma yayi bayan an kini kuma

shima wanda ya kini din dama bashi zuciyata take so

ba na rasa wanda nake son ma na hakura bare Adams?

sai naga Amira

da Mami sunyi dariya nace in ma kun

sanshi baku son ku gaya min ai zan ganshi ne,suka ce

har ma ku zauna har abada,muna cikin haka Anty

Maijidda ta shigo tace Babana yana san ganina ina

zaune gabanshi yana mini nasiha gami da nuna min

nayi biyayya nayi ko

yi da hali irin na uwata sannan

yace yaji dadin mijin da Alhj ya zaba min domin shi

kansa lokacin da ya ganshi ya so ace ya kasance

mijina,na soma kuka yace na daina kuka duk abinda

nake bukata kar na zama mai rokon mijina na mishi

waya zai bani kamar na t

ambayeshi wanene mijin sai

naji kunya nayi shiru,mamakin da naji shine ganin

abokan yaynmu sune dai suka zo daukar Amarya,a

motar Isma'il aka daukeni a raina nace to ni Iman me

ya kawo yaynmu kai amarya kuma?to ko dai Adams din

ne tsokanata sukeyi?wa zan s

amu ya amsa min

wadannan tambayoyi?ina cikin tunani har muka iso

gidan,Anty Yagana ke rike dani fuskata rufe har cikin

gidan ta umarceni dana shiga da kafar dama gami da

yin Bissimila nayi yanda tace tafi tafi har dakina inda ta

zaunar dani akan gado nan d

a nan mutane suka cika

gidan yan ganin daki nan na bude idona tsayawa fadar

kayan da aka zuba min a dakin ai kauyanci ne komai na

dakin green ne bedroom din kenan falon dai ban fita ba

hatta setin gadon dasu madubin duka green ne,ban

taba ganin setin irin

setin nan ba haka kowa yake cewa

Mama,Mami ta shigo ta dubeni kai Iman kin more kaya

kinga falonki da bayinki kuwa?Amira tace ai kallo yana

kicin nace uhm! ina bayin suka nuna min gashi nan

ashe ma a cikin bedroom din yake haka dai mutane

sukayi ta zuwa su

na leka bayi da sauran wurare har

suka soma tfy

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID1

0%2C737012347

Ya rage sauran kawayena,Nasir ma yayiwa Mami waya

wai ta fito su tafi ta dubeni matar yaya sai kinji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login