Showing 9001 words to 12000 words out of 20274 words

Chapter 4 - Tawa ta sameni complete

fargaba na dube shi ya mike zai

fita na ruko shi yaynmu menene?harara ya sakar min

da sauri na sakeshi ya fita na koma na zauna nace to

mena mishi haka na cigaba da zama sukuku .Karfe

hudu

ina kicin, tuwon shinkafa da miyar agushi nayi sai

kaza dana gasa,kunun aya da dabino da na amfani na

sannan na kaima Anty Mimi da mai gadi nasu sauran

na kwashe na tafi dashi kicin din dakina sai da na yi

wanka sannan na yi sallar magriba ina zaune har ak

ayi

Isha'i na idar siket na sa na Jeans da yar riga mai

hannun singleti ta dameni sosai na canja salon fakin

din gashina na zauna a falona cikin fargaba, takwas da

rabi ya shigo da sallama ciki ciki ya zauna na dubeshi

har ynxu fuskarshi a daure take na da

ure nace sanu da

zuwa, bai amsa ba na shirya mishi abinci a gabanshi

yace in kwashe ya koshi na sa hannu na dafa kirjina na

tsura mishi ido a raina nace to wai shi wannan wane

irin mutumi ne? ya dubeni kwashe nace,na matsar da

kayan gefe naje na durkusa a

gabanshi bisa gwiwoyina

nace yayanmu don Allah sanar dani abinda nayi maka

tun kafin ubangijina ya soma fushi dani wllh ba zan

sake ba pls!ya dubeni fuska tamke me yasa kika ce

babani ya baki kudi? me yasa ba zaki tambaye ni ba?

menene wanda kike so ba zan

iya miki ba gaya min?

nace ok daman wannan ne? to dan Allah kayi hakuri

dama ba wai zanyi wani abu da kudin bane saboda

kawayenmu na makaranta da suke zuwa shi yasa ina

son na dan ringa basu na mota kuma Babana yace kar

na tambaye ka kudi na tambayeshi, t

o amma kayi

hakuri ba zan sake ba kaji?na kawo maka abincin?kaji

don Allah um ni ya zuba min ido yana kallona na kifta

idona na baka a baki?na fada ina dubanshi ya harareni

na runtse idona sai hawaye na tashi zan shige bedroom

ya jawoni jikinshi to na haku

ra yi shiru kinga zaki bata

min kwalliya baki bari nace kinyi kyau ba, nayi lamo

kan jikinsa yayi mani magana cikin kunne tashi ki bani

abinci my Dear tashi,na tashi nayi ina yar shgwaba ta

na soma bashi abinci yana ci bayan ya gama ne muka

tarkata sai mas

ter bedroom kai yaynmu karshene ya

iya soyayya mai ban mamaki daran ranar ya min

abubuwan da na san yes ni mace ce kauna zalla mai

tsayawa a rai.

Washe gari sai ga Haj Yaya ta kuma zuwa lokacin ma

baya gida tana ta masifa har ya dawo tace su tattara

su kom

a England tunda yace jira yake ta haihu ai ta

haihun yace Haj kinga dan bai yi kwari ba don Allah ki

bari ko wata yayi tace yayi acan dole suka bari akan

sati maizuwa zasu tafi wannan satin dai mun kwashe

shi ne cikin soyewa,bana manta ranar lahadi ana gob

e

zasu tafi ba kowa sai ni kadai yaynmu ya tafi ya kai

Anty Mimi gidansu sallama ina zaune a falona abin duk

yabi ya dameni yanzu in yaynmu ya tafi shikenan ko

sai yaushe zai dawo oho?banji shigowar mutum ba sai

ji nayi an kama min gashi ta baya zan yi ihu

sai naji

yaynmu yace ke sarkin tsoro ni ne tunanin me kikeyi ne

ban rufe ba nace tunaninka mana in ka tafi ko sai

yaushe oho?ya zauna zanzo da zarar na samu sukuni

tunda na dade,nasan zan dan kwana biu dama sun

dameni da waya karki damu mun gama magana da

Alhj

gobe Haj Maska zata zo sai ki gyara mata dakin kusa

da kicin ko,nayi shiru duk ya damu na kula so yake

yaga na daina damuwa ya jawoni yana min wata

magana cikin kunne na mike nace a'a yace ni ko?nace

eh ya kai hannu zai kamo ni na ruga ya biyo ni mun

a ta

zagaya kujerun babban falon na gaji inata dariya na

fada kan doguwar kujera ya zauna a jikina nace wayyo

zaka kasheni yace to kin yarda?nace na yarda pls ya

dagani ya dorani a jikinshi hannuwanshi yasa ya balle

maballin gaban rigata ya sa baki yana ai

kin....kungane

dai,na kuma kwacewa zan gudu yace pls kinga daga

yau bana nan zanyi missing dinshi nace to sai ka

goyani yayi dariya yace to zo hau ya duka na dane ya

sulmiyoni ya kwantar kan kafet ya cire min rigar gaba

daya ya soma sarrafa albarkatun kirj

ina shi dai yana

son wannan abu daran ranar mun raya shi kan gobe

zasu tafi..

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-3893045

44597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

Washe gari sai da hankalinshi ya tashi ganin yanda duk

na tada hankalina ynxu iman in kina wannan kukan kike

son na tafi?ko ban fada miki ba kinsan kina da matsayi

mai girma a gurina karki damu wata rana dake zam

u

tafi sannan ga waya ko yaushe zakijini ki dai kular min

da kanki shi ne nafi so ina share hawaye nace shi

kenan,ni na hada mishi kaya suka fito har gurin mota

na raka su,Anty Mimi sai wani jin kai takeyi,ta shiga

gaban mota zai shiga ma zaunin dryva dama

ina kusa

dashi sai na rike mai hannu da hannuwana guda biyu

hawaye suka sake zubo min ya juyo ya rasa me zai ce

yace jeki ki dauko hijabinki mu saukeki a gida in su Haj

Maska sun iso sai ku dawo tare nace to,baya na shiga

mun isa gida ta gaida su Haj Kulu

da Shuwa ta shige

dakin Haj Yaya,ina jin Anty Mimi tana ce mata wai ni na

tsaya shagwaba yana biye min da yanxu sunyi nisa dan

haka da ina gaisheta bata amsa min ba sai na dawo

dakin Mama, nan na samu yaynmu yana gayawa Mama

wai don Allah ta lallashe ni d

uk na damu, Mama tace

kaima ka daina biye mata kuyi tafiyarku zata

warware,yace game da kudin amfanin ko abinci komai

na hannun Kabir, nace mama ni fa da jamila zamuje

can game da makaranta sai ya ringa zuwa daga cen

mama tace badani ba tana min yan aikace

aikace na

hada rai kamar za sa ihu yaynmu ya dubeni sai kuma

ya dubi mama yace maman sagir kiyi hakuri su tafi

mama tace ka daina biye mata Abdulrahman akwai

abinda nake hangowa wanda ita bata hangoshi ba, yace

to ko dan kwana biu ne Mama tayi shiru sanna

n tace

da tayi kwana biyun zan aiko a dakko min yarinyata, ya

dan rusuna yace mun gode ya dubeni bari na shiga gun

Hajiyata,mama ta nufi kicin, ina nan zaune ina jiran shi

muyi sallamar karshe ashe ahi yayi gaba dan kar na

mishi kuka, sai dai waya yayi min

wai sun wuce nace ni

kaima haka ko,yace sorry zan kiraki amma sai mun

sauka lfy,nace Allah ya tsare min kai yaynmu yace na

gode kanwata sai kin jini,ni ce na fara kashe waya ina

gaida su Haj Maska suka amsa sai da muka yi magriba

muka ci abinci sannan yay

a Kabir yazo

daukamu,maimakon ka bari sai bayan ishai sannan

kazo yace a'a zanje tadi bayan isha'i, Jamila tace yaya

Kabir gidan Anty Zee zakaje yace kwarai can zani

Jamila nace kin san tane tace yaya ne ya kaimu ni da

Sagir da Kamal,Haj Maska tace ai gara

ayi auren,Kabiru

yace to Haj kwanan nan ne.

Na gyarawa Haj Maska dakinta katifa biyu ne a dakin

sai kafet sai gurin aje kaya, babban falo muka zube

munyi kallo bayan isha'i sannan muka shige dakin Haj

Maska, nan muka kwanta katifa daya ni da Jamila ita ta

kwanta dayar,bayan na rufo kofata.cikin dare naji

wayata nata ringin na tashi na san yaynmu ne dan na

sa mishi ringin din shi daban,cikin yanayin barci nace

yaynmu yace iyen ba kice ke barci ma kike?nace to ya

zanyi yaynmu yace ban san nayi kewarki ba sai

da

nazo kwanciya gsky nayi missn dinki a lot nace gara

kai ga maman daddy nan, ya juya ya dubi mimi da taki

ko kissing dinta yayi wai tana kishi sai ynxu ya san da

ita,sai yace min mmn daddy jego takeyi nace to ynxu

ga shi gari ba kusa ba bare nazo gareka

yace me zan

samu ynxu?nace komai ma yace kiss kafin ya karasa

fadi na mishi yace Allah ya bar min ke kina cikin aikina

haka mukayi ta hira har asuba sannan mukayi sallama

dan haka da nayi sallar asuba sai na koma barci.Goma

na tashi da zazzabi na sha pana

dol jamila ta mana

Break har ina mata jinjina nace Jamila mama tayi

kokari har kin iya girki?ai ko ina cin dankali sai amai,jiki

yaki ko da yaynmu yayi waya ban sanr dashi halin da

nake ciki ba Jamila ce tayi wa Mama waya, da yake

komai namu yana hannun Ka

bir sai Mama ta mishi

waya, sai da yazo ya dauki Mama suka zo gidanmu ko

zama ba na iyawa yaya Kabir yace mu je Asibitin da

yaynmu yayi Family Card Garkuwa Hosp, nan muka je

bayan likita ya dubani sai ya bani gado yayi ma su

Mama bayanin ina da shigar ciki

sai dai yana bani

wahala,sati na daya a hosp amma su Mama sun hana a

gayama Yaynmu don sunce bai dade da tfy ba, sai dai

duk san da ya kira sai Haj Maska ta dauka tace ina

barci,ranar da aka sallameni ya kira ina kwance akan

gadona na dauka a wahalce nace

yaynmu......ya

katseni ke ba wani yaynmu me kike nufi da kin daukar

wayata nace bari kaji wlh ya katseni dama na kirane in

kin ga dama kin dauka ince maki kin kyauta sai dai

dadin abin ba ke kadai gareni ba bare abin ya dameni

sai ya kashe wayar,ni ko da

yake bani da lfy ban damu

sosai ba.tun daga ranar bai sake kirana ba nima ban

nemeshi ba,yau lfy gobe ciwo har muka shiga wata na

biyu da rashin lfyr rannan da jiki yaki sai da aka kuma

mai dani Asibiti na sha ruwa leda uku,Kamar daga sama

sai gashi yayi m

in waya na dauka nace yaynmu ka

huce ne?dan Allah kayi hakuri ka saurareni yace ina

jinki nace sanda kake nema na a waya bani da lfy ina

hosp sati na daya su Akhj sunki a sanar da kai don kar

kace zaka dawo gashi baka dade da tfy ba ynxu ma ina

gadon asibi

ti yau kwanana uku kuma yau za'a

sallameni,sannan duk tsawon kwanakin da ka dauka

kana fushi dani bani da lfy da sauri yace wanne irin

ciwo ne?nace nima ban sani ba sai dai ka tambayi

yaya Kabir ko Doc din yace to zaki iya jina ko wanne

lokaci mukayi salla

ma, cikin tashin hankali ya yiwa Doc

waya bayan sun gaisa Doc ya sanar dashi ciki gareni

sai dai yana bani wahala,washe gari na fito wanka

kenan sai na samu mutum a bakin gado,yaynmu ne

zaune ya zuba tagumi da sauri na isa gareshi nace

yaynmu yanxu kazo?ya

dubeni hannuwanshi ya bude

naje na shiga jikinshi yace Allah sarki babyna duk kin

rame sai farin ciwo ko?na sunkuyar da kaina yace ina

Haj Maska nace tana dakinta ya su Dady yace suna

gaisheki nasan dai ya fada ne nace bari na samo maka

wani abun yace a'a

gurin likita zamu koma dake shirya

na shirya nasa gyale wai nasa hijabi na cire gyalen

nasa hijabina.

Muna zaune gaban likita yace ma likita yana so ne a

cire min wannan cikin da sauri na dube shi ban gane

ba ya dubeni ke ba zaki gabe ba ki jirani,suka fi

ta da

likitan da yake dama abokinshi ne yace Maska cire ciki

ba aikin mu bane sannan kayi kuskure da ka fada a

gabanta yaynmu yace Doc Salihu taimakona zakayi

mahaifiyata ta gindaya min doka mai tsanani akan

yarinyar nan sharadin da ta gindaya min tace na

zabi

daya na kuma zaba, na farko tace ko in saki yarinyar

nan wanda sakin da zan mata yana nufin barin gidanmu

da mahaifiyata zatayi (wato mahaifina yace muddin na

saki yarinyar mahaifiyata zata bar gidansa)na biyu ko

ta tsine min na kuskura nabar yarinyar

ta haihu,a son

ranta kar na kusanci yarinyar kuma ba zan iya ba tunda

ina tsananin sonta na zabi ba zata haihun ba to ynxu

tun bamu je ko ina ba gashi ta samu ciki,Dr Salihu yace

kaima ka san dole ne tayi cikin tunda ba wani mataki

ka dauka ba sannan zaka

cutar da ita in har kace ba

zata haihu ba akwai nau'in zalinci,yaynmu yace naso a

dan dauki lokaci ne sannan na san yanda zanyi na

shawo kanta na san bai kamata nabi son rantaba na

saba ma Allah, amma ina son na ganar da ita a

hankali,Dr ya ce gashi ka so

ma magana a gabanta yace

wannan ba wani abu zan shawo kanta, ni kam lokacin

na kifa kaina a tebir din likita sai kuka nake yi, cikin da

na kwallafa rai shi ne yaynmu yace a cire min ko da

yake ba mamaki tunda dama yaynmu ba wai yana sona

ba an dai bashi ne

,soyayyar da yayi ta nuna min don ya

mori albarkatun kirjina ne,ina wannan tunanin suka

shigo yaynmu ya zo gurina ya kamani muka ida

komawa kan wata doguwar kujera,Na dubeshi fuskata

taf da hawaye nace yaynmu ciremin za'ayi yace kiyi

hakuri kinga cikin na

baki wahala nace ynxu ai naji

sauki ina sonshi dan Allah a bar min yace ba ki isa

haihuwa ba ki bari sai nan gaba, nace zan iya dan Allah

ku barmin ina sonshi yace nima ina so to amma dole

ne a cire ai bana so in rasaki ne Iman,na dube shi ya

soma ban haus

hi nace yaynmu kona mutu in dai gurin

haihuwa ne nayi shahada pls kar ku cire min ina son

babyna,sai na ga yaynmu ya daure fuska gami da

hararata gashi in ya sha mur ko kai wanene dole ka

saurara dan haka sai nayi shiru ya kira likitan ta waya

da yake fita

yayi ya bamu guri yazo yace to kazo ka

mata inaji ina gani yaynmu ya kwantar dani a jikinshi dr

Saluhu ya danna min Allura har biu sannan yace mu

dan zauna dan tana da karfi ,lokacin duniya ya isheni

na mike nace ni gida zanje sai jiri duhu ya mamaye min

ido na sulale kasa daga nan ban kuma sanin komai ba

sai dai na farka naga Mama da Haj Maska,sai Yaynmu

dake gefen gadon jina nayi sharkaf da lema ko ban

duba ba na san jini ne na soma kuka yaynmu yazo ya

rike min hannu ina ne yake miki ciwo?ban kula shi ba

mama da Haj Maska suna min sannu nace Mama me

yake zuba a jikina?ta dubeni yau me zan gani ni

Habiba?wannan ai jini ne haka jini ya tsinke sai zuba

kan kace kwabo har na fita hayyacina likitan kanshi ya

rude da ganin jinin dake zuba daga jikina ya ma wani

likitan waya yazo sun hadu su biyu a kaina suka ce su

Mama da Yaynmu su fita,Yaynmu hankalinshi a tashe

yama rasa me yake mashi dadi sai safa da marwa yake

yi a kofar dakin tunanin shi in na mutu shine

sanadi,dana sani da nadama kawai yakeyi dan da ya

san

hakan zata faru da bai bi san ran Hajiyan shi ba.

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_

ID10%2C737012347

Awa daya,awa biyu,har awa hudu basu fito ba sai da

aka kira magriba Mama ta matso gurin shi tace

Abdulrahman kaji masallaci ana kiran sallah yace mmn

Sagir ba zan iya salla cikin nutsuwa ba gara in sun fito

sai nayi tawa,Mama tace ka daure

ka je sai kayi addu'a

kaji ko? Haka nan ya tafi ,yana dawowa sai yaci karo

da Dr Salihi,yace yawwa Maska dama kai na fito nema

ynxu mun shawo kan matsalar da kyar sai dai jini muke

so leda hudu zamu duba,yaynmu yace a'a gani ka

gwada nawa in yayi sai ku d

iba ko laida nawa kuke so

Dr yace biyu zamu diba a naka yaynmu yace Allah duka

za'a diba haka kuwa akayi Mama tayi ta yima yaynmu

fada wai ya zai kwanta adibi jini har leda hudu?yace

mmn sagir mu dai yi fatan samun lafiyarta haka aka sa

min jini hannu biyu

sai da na kwana biu bansan inda

kaina yake ba sai da na farka jinin ya kare sai

ruwa.Dishi-dishi nake gani ban san su waye a dakin ba,

hasalima dakin shiru sai karar fanka a hankali idona ya

soma washewa naga Mama da anty Yagana,sai Babana

da Alhj, sai ku

ma Malam. Nakai dubana kusa da kaina

Yayanmu ne daf dani da ganin shi yasa komai ya dawo

min sabo a raina nace abin da kake so shi yake

wahalar da kai,hawaye suka shiga yimin zarya sannan

ne yaynmu ya gane na farka da sauri yace Iman kin

tashi ne?ya kamami

n hannu su Mama suka zo suna

min sannu gami da yiwa Allah godiya,wasa wasa kwana

na sha daya,Yau monday na fito wanka ina zaune a kan

gado yaynmu ya shigo Mama da Haj Maska suka fita

bayan sun gaisa ya dubeni Iman ya jiki?nace da sauki

fuskata babu walwala

yace iman ki min afuwa na san

nine sanadin sakaki cikin wannan halin amma ki min

hakuri bana son rasa ki ne shi yasa,ni dai shiru na

mashi nasan duk dadin bakine yake min yanxu na gane

in mutum yace baya sonka tun farko ba zai taba sonka

ba,sai dai wani a

bu to shima yaynmu na gane

albarkatun jikina kawai yake so ba wani ni ba dama

nasan ni ba ajinshi bace shishshigi nayi

Ya tabani Iman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login